Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

TUBALIN TOKA Farashin Zuciya by BADIAT IBRAHIM

Author :  BADIAT IBRAHIM Category :  African Stories & Novels

Chapter   6 / 14

15K to 18K   out of 42K words

Dakyar suka amsa ahankali tamike *MEEMAR* tace,'"

__"kikawo musu breakfast kinji,'"

"Murmushi tayi tace __"to Anty,'"

*"hafezz* ne yakashema *MEEMAR* idanshi itama takashe mishi,'"

*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€

*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*ΒΆTOKAΒΆ*
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*¢BY BADIAT IBRAHIM ¢✍🏻*

*page_______91_95✍🏻*








*"lubhan* tahado musu breakfast takawo musu zata zauna kenan *MEEMAR* tace tabasu waje zasuyi lissafin business,' asanyaye takoma dakinta *mahbub* shima yabita kamun acemai yatashi,'"

*"hafeez* yace __"kinyi daidai karkisake kimusu wasa domun kinfi karfin arzikinsu inbandama kaddara da rabo intake ina *mahbub* jibeshifa yayi da doguwar fuskarsa awajan,'"

*"zeeba* tabashi hannu suka tafa tace __"wlh kuwa kaddara fa komezai dameki akan auranshi keda zaman gidannan yakusan kare miki kedazaki shiga daula dajin dadin rayuwa ma dalla mance dasu,'"

__"Kawata wlh ko ajikina dama ni aini ya taimaka dayayi aurannan kunsan jarabar maitar *mahbub* kuwa? Kunga yasamu amarya ajecan aitashan romo nitakaina nakeyi inadan lallab'a *borshaan* dina ,'"

"Ihu sukasa tareda tafawa *zeeba* tace ba wannanba next mouth fa mukace zamuje umara gakuma ciki yakenan *MEEMAR*?,'"

__"ciki zaihanani umarane bazai hananiba tunda aiba cunkoso kamar aikin hajji badamuwa zamuje insha Allah inyaso Ummu nabiya mata aikin hajji taje ita,'"

*"hafeez* yace __"toh yakamata kukarani mutafi tare aimunzama daya kuma nine silar komai,'"

*MEEMAR* tace __"relax aidama dakai zamuje zanbiyama da kudina *hafeez* aikagamamun komai domun dukwata daula danashiga kaine sanadinta ai wlh bawani Abu,'" ihu suka sake sakawa *zeeba* tace,'"

__"aikuwa Kawata kin kyauta next zuwa Nina biyamai *hafeez* kaga tashi mutafi dazafi zafi ake dukan karfe maza muje muga gidannan,'"

"Dariya *MEEMAR* tayi tace __"kaddai gidanda alh yaimiki aikawarinnan ne yasamu Kawata?,'"

___*"natab'aki da aikhairi kishiya tatab'a kishiya dabakin wuta, Kawata gida kam yazo hannu yanzuma ciken takaddu zamuje kutaso mutafi aikune shaidata dama tunda kukadaine aminaina,'"

"Tashi sukayi sunata dariya sukayi ficewarsu a inda sukaci abinci awajan sukayi gaba abunsu,'"

"Sunkarasa dangareren gidanda Alabama *zeeba* kyauta sukaita santin Gidan danyahadu takaddu ta sassaka hannu tareda shaidu aka mallaka mata takaddun Gidan aljannan duniya kenan Gidan dan yakeru gashi garjejen gaske,'"

"Rayuwa tanata tafiya musu yadda sukeso soyayya da shakuwa tsakanim *borshaan*' da *MEEMAR* kullum Dada karuwa yakeyi,' sunwuce umara abunsu su uku kwanansu goma acan sunsha siyayya kaya iri iri bawanda basuima tsarababa sundawo gida najeria nansukaci gaba da gudanarda business dinsu,'"

*"MEEMAR* tasoma zuwa awo tare suke zuwa da *borshaan*danzuwa yakeyi takanas danya rakata tayi awo yaga lfyr bebian shi da'ita kanta *MEEMAR* din,'"

*"mahbub* kuwa zamanshi da *lubhan* gashinan dai haryanzu yakasa sakewa dan zuchiyarshi da tunaninshi yanawajan *MEEMAR* yana saukema *lubhan* hakkinta Wanda yasan dole akanshi ya rataya sabida yasan bayamata adalci Sam,'"

*"MEEMAR* kuwa saiyafi sati biyu baisata a idanshiba Sam, tanacan harkokin gabanta *hajia MEEMAR* tasakeyin haske takarayin Kyau dan cikin ya amsheta yadan fito badayawaba cancanba,'"

"Kwance take ajikin *borshaan* yana shafa mata ciki ahankali dawowarsu daga awo kenan rada yakeyi mata,'"

__"beauty gashi ina bukatarki gashi kingaji bebia Na yanata baki wuya ko ?,'"

"Dagowa tayi daga jikinshi tazura bakinta kawai anashi tashiga tsotsar Lip's dinshi ahankali kamota yayi yasake mannata da jikinshi nansuka Lula wata duniya tadaban *borshaan* yafi awa uku yana Abu guda dukyabi ya dimauce mata dan dadinta yaimasa yawa tagaji sosai sabida cikin jikinta,'". Saida komai yalafane yadinga lallashinta yana hura mata iska a fuskarta da kunnenta,' kankameshi tayi sai bacci,:"

"Shafata yadingayi harshima yayi baccinshi suna jikin juna!'".


*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€

*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*ΒΆTOKAΒΆ*
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*¢BY BADIAT IBRAHIM ¢✍🏻*


*page_____96_100*✍🏻







"Sai misalin karfe shidda tafarka daga baccin ahankali tazame jikinta danashi taredayimai murmushi takai bakinta kan nashi ta bashi kiss a lips dinshi toilet tafada shikuma baccinshi yakeyi rai daya,'"

"Saukar ruwan wankanta yajiyo atsanake yabude fararen idanunshi taredayin murmushi yamike tareda cire kayanshi yanufi toilet din,'"

"Batasan yashigoba soson yarike dasauri tajuyo tafada jikinshi rada yakeyi mata akunnenta,:"

___"wayacemiki kiyi wanka dakanki bana hanaki aikin wahalaba beauty kebakyaji ko? Saina ciji kunnenki,'"

"Yadinga kokarin cizanta tanata zillewa ahaka yaimata wanka Tass shima yayi nashi kana suka fito, suka shirya sukaci abinci kallonta yakeyi itakuma wani kalar jindadi takeyi aranta,'"

__"beauty nasamiki kudi a account dinki dukwani Abu da baby'n zai bukata asiyamai metsadan zaki siya Wanda yafi komai tsada Dubai zakije kayansu nadakyau sosai okey?,''

"Kanta tadaga tanamai murmushi tace __"toh honey gaskia kanaji da baby'n nan tamu zatasha gata awajan mutane dadama gaskia,'"

"Hannunta yakamo yana murzawa yana kallonta da mayun idanunshi masu rikita me kallo yace __"nafisanki fiyeda baby'n asalin soyayyar kice tashafi baby'n inaji dake ke barifa kiji ketadabance acikin Mata dan ni'imarki kullum Dada yalwata takeyi kikula da kanki zantafi yanzunnan sai date din haihuwarki yatsaya zanzo inada aiyuka dadama wlh kinga Dad dina yasoma korafi ke harda mommy Na ma, sabida kinga lokacina gabaki daya Na mallaka miki,'"

"Rungumeta yayi dantayi kwalkwal zatayi kuka yadinga rarrashinta yasake cikata da maiyar soyayyarshi yawuce sai america itakuma tadawo garinsu,'"

"Waya taciro tana kiran kawarta *zeeba* dasauri tadaga,". __"shegiya Kawata saiyau kika samu kanki kenan kika bude wayarki ko toyane kina ina?,'"

*'MEEMAR* tace ___"inakan hanyar amadu bello way Kawata kefa kina inane inzo insameki?,''

__"Kawata kibari muhadu gobe ina sabon gida nida Alh Na dazaran yatafi zanzo insameki agida kinji, ya baby Na?,''

__"gashinan yanata bani wuya ai,' sukadan tab'a hira suka ajjiye wayoyinsu kaitsaye tawuce gidansu,' Ummu tana zaune tanata lissafin kudi domun *MEEMAR* tanabata kaya itama tasiyar,:"

"Waya takeyi da Kawar cinikinta __"aa hajia mairo gaskia bazan kawo kayaba kuma domun saura kwana biyu girjinmu yatashi zuwa saudiya saidai bayan babbar sallah inna dawo kokuma inhadaki da diyata takawo miki ne?,'"

"Daga wayar tace __"badamuwa kimata magana din dan wlh banda kaya akasa yakamata kuma ace yanzu inada kaya sabida anata nema,'"

__"toh zanhadaku inbaki number ta dukda itama tayi nauyi cikinta yatsufa but zatasa aimiki odarsu tunda tanada hanya,'". Suka gama wayarsu tsab taturamata number *MEEMAR*,:

*"zabreena* tace __"Ummu sarkar da Anty *MEEMAR* tace zata siyamun haryanzu bata siyamumba fa ga bikin Kawata yazo inaso indau magana awajan bikin domun masu gulma sugani da idansu gashi ko ankon bataimunba Ummu to kekimun mana tunda ita tayi tafiya,:"

__"waneni kibari dai tadawo zataimiki *zabreena* aikema kinsan tana dawowa zataimiki,'" sallamarta sukajiyo aguje suka mimmike sunatayin nannan da'ita dariya takeyi tasamu tazauna,:"

__"Ummu ya business kudin sun hadu kuwa?,:"

__"sosaima kuwa mimar nasamu riba sosai duk unguwa tadauka wai kinyi kudi sosai gashi mijinki talakane to tayaya kikayi kudin, jiya hargidan matar Malam lado naje nacimata mutunci akan zaginki datakeyi,'"

"Dariya *MEEMAR* tayi tace __"karku sake kula kowa akan yafadi haka bakin ciki sukeyi kuyi harkokin gabanku kawai,'"

*"zabreena* tace __"Anty ankon Kawata bakiyimumba gashi bikin yakusa,:"

__"nawane ankonne wai,?'"

__"uhm dubu goma sha biyar Anty,:" dariya tayi takirga dubu ashirin tabata hardana dinki tanata murna,' Ummu sukagama lissafin kudi.' Sannan *MEEMAR* ta amsa kudin,'"

"Akan sai Ummu tadawo makka zasuci gaba,' sallama taimusu akan saitazo kai Ummu airport,'"

*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€

*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*ΒΆTOKAΒΆ*
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*¢BY BADIAT IBRAHIM ¢✍🏻*


*page_____101_105✍🏻*






"Tanufi gida " *lubhan* tana zaune itada *tasmeena* sunashan lemu *mahbub* kuma yana zaune daga gefe yanayima takaddun yara maki,'". Tsayuwar motarta sukajiyo murmushi *mahbub* yayi tareda mikewa dasauri yafita,'"

"Inda take ajjiye motarta ta ajjiye tareda dauko Jakarta tana tafe ahankali ga cikinta dirmeme agaba , *mahbub* tagani yana nufota,'"

__"kindawo sannu da zuwa, hannu yasa ya amshi Jakarta,' harzuwa ciki zama tayi akujera aguje *tasmeena* tazo zatahau jikinta *mahbub* yariketa,''

__"aa mamana kebakiga mommy tagajiba sokikeyi ki turmujeta itada babymu ko?,''

"Kallonsu kawai takeyi *lubhan* kuwa tanata kallon ikon Allah murmushi ta kakaro tace,'"

__"sannu da zuwa Anty aimunata gwada number ki bayama tafiya kwata kwata, mezankawo miki Kisha?,'"

__"kikawomun jus mesanyi kawai,' dasauri tawuce *mahbub* yace,'"

___*"MEEMAR* why not tunda cikinki ya girma sosai kidan hakura da tafiye tafiyannan kibari harsai Allah ya saukeki lfy kome kikagani?,'"

"Harara tawatsamai taja tsaki, *lubhan* takawo mata jus tasha ta ajjiye cup din,' wayartace tashiga kuka *zeeba* ce kekiranta,:"

__"ya oga yawucene Kawata?,

*"zeeba* tace __"wlh kuwa toya akayine Kawata meye labarinne bani insha?.'"

__"uhm Dubai zamutafi jibi siyayyan baby shine nace zaki rakani wannan katoton shagon Na kayan baby's musiyo abunda yadace,'"

"Ihu *zeeba* tasaka awaya tace __"Kawata gaskia kina wutafa *borshaan* yabude miki bakin aljihunshi sai facaka kikeyi kinafa wuta,' Allah yakaimu Kawata jibin mama da Ummu zasutafi saudiya suma inyaso inmuka kaisu airport saimuma muwuce koya,?"

__"uhm hakan yayi, kina inane nakejin hayaniyar mata haka?,'"

__"Kawata jama'ar *hafeez* ne mata yakawosu ajjiya Sabon gida yakwashi sauranma yau dasafe sunyi sokoto yahada musu connection, sauran kuma Lego's zaikaisu inyadawo, susuketa surutu a falon sama,'"

___"okey toh yanzu ni barina nayi Wanka nadan kwanta yanzu nashigo gida jibin mahadu kafafuna ciwo sukeyi,'"

"Sallama sukayi takashe wayarta tamike *mahbub* shima yamike daukeda Jakarta har daki hawayene ya gangaro kan kumatun *lubhan* dan ba'ayi mata adalci tunda akakawota gidannan koda wasa *MEEMAR* batasake shiga kichin ba tayi maganar da *mahbub* yace tayi hakuri harsai bayan ta haihu Araba girkin,'"

"Girgiza kanta tayi tashare hawayanta tawuce daki jikinta asanyaye,' *mahbub* yanata magana amma *MEEMAR* idanunta arufe suke batada halamar kulashiba, daya isheta tace,'"

__"Malam plz kawuce dakin matarka plz ka'isheni bakaji nacema bacci zanyiba kuma kafafuna ciwo sukemun dallah jeka,'"

__"amma *MEEMAR*..............."'

__"hold on koka fita koni nabarma dakin wannan wacce irin masiface *mahbub*?,'" aibadole saina kulakaba ,'"

"Sumsum yafita idanunshi sunzama jawur dasu tamkar garwashin wuta kanshi yayi zafi zama yayi yacigaba da makin littattafan 'yan makaranta,'"




"Su Ummu da mama mahaifiyar *zeeba* sunwuce makka kasa me tsarki sukuma su *MEEMAR* suna DUBAI anata siyayya kamar bagobe kaya sukasiyo sosai kuma ingantattu tanata daukar hoton kayan tana turama *borshaan* inyace beyiba saisu sake inyace yayi kuma saisu barshi,'"


"Sungama siyayyarsu tsab sundawo gida najeria,' cikin *MEEMAR* yashiga wata takwas,'"

*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€

*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*ΒΆTOKAΒΆ*
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*¢BY BADIAT IBRAHIM ¢✍🏻*


*page_____106_1010*✍🏻






*AMERICA*




*"borshaan* ne zaune ababban falon gidansu yanata aiki a laptop dinshi,' mommy kuwa tana one sitter tana fuskantarshi kallonshi kawai takeyi,'"

*"gidado* yakamata ace yanzu kafitar da matar auranka kaduba kullum girmafa kakeyi amma haryanzu kakasa zab'ar macce daya dazaka aura, inbakada wacce taimakane aisaina nemama ni ko *gidado'*?

"Sunanda mahaifiyar *borshaan* take ki ranshi dashi kenan gidado kasancewar sunan yayanta *borshaan* yaci to bata kiran sunan Sam,'"

"Murmushi *borshaan* yayi yace __"mommy nikam nakusan zab'ar mata kona huta awajanki narigama nazab'a lokaci nake jira kawai mommy saina gabatar muku da'ita,'"

__"aikuwa *gidado* danafi kowa jin Dadi wlh wacece wannan ina take kuma menene sunanta ?,'"

"Dariya *borshaan* yayi __"mommy sunanta *MEEMAR* a najeria take da zama bakigantaba mommy she's beautiful beautiful,'" πŸ˜‚

*mommy* tace __" *MEEMAR* suna me Dadi kuwa muga hotonta inkanadashi ,'"

"Dasauri kuwa ya nunama mommy hotunan *MEEMAR* mommy takura mata idanunta tayi shiru tana nazari,'"

__"anya kuwa wannan yarinyar *gidado* kundace kuwa, fadamun wanne gari take sainasa aimun bincike akan tarbiyarta dakuma nasabarta domun bazai yuyu kakawo mana Mara tarbiyar arzikiba tashigo family dinnanba kasan mahaifinka babban mutunne akasarsan Abu kalilan zai iya b'atamai sunanshi,'"

___"relax mommy aibazan zab'i macce Mara tarbiyaba nasan matsayin Dad ai wannan yarinyar inasanta mommy kuma tatab'ayin aure bazawarace fa,'"


___"whattt? impossible bazawara zaka aurafa kace *gidado , have u lost ur mind kasan memake fada kuwa bazawara kace zaka aura kakowata family dinnan??? never, this is rubbish,'

"Kallonta yakeyi cikin lallab'a danyasan halin mommy yace __"mommy menene aciki aiba haramun bane auran bazawara ita nagani kuma ita nakeso in da gaske kinasan kiga nayi aure mezai hana ki amshi duk macce dazan kawomiki hay mommy?,'"

__"zancan banzama kakeyi wlh bazaka auretaba *gidado* ni inada wacce zanbaka inkakasa samun budurwa amma bazaka tab'a auro bazawara kakawota family dinnanba,'"

"Sauke kanshi yayi kawai daman yasan za'ayi hakan da mommy, kanshine yasoma Sarawa yasandai babu abunda zai hanashi auran *MEEMAR* saidai in mutuwa yayi,'"

__"tobarima kaji wlh babu kai babu ita dagayau karka kuskura kasakeyin waya da'ita nafadama kenan inba hakaba I will definedly deal with u,'"

*DAD"* Wanda yadade atsaye yana sauraransu yace _____" lallai hajia Ashe auran bazawara bakyaune zaki fadamun awanne hadisin hakan yazo kukuma awacce ruwaya aka baiyana hakan?,'

"Shiru tayi tasauke kanta kasa *borshaan* yayi murmushi , DAD yakaraso gabanta,'"

__"dake nakeyi hajia, Ashe bakyaso yarannan yayi aure kenan tunda yanuna miki yarinyar dayakeso amma kince bazai auretaba sabida kawai takasance bazawara kawai *gidado* ai kyakykyawan koyi yakesanyi da annabi (s a w) shine kikesan hanashi akan wanne dalili dakefa nakeyi?,'"

__"haba Alh yazaiyi yacemun wai bazawara zai aura haka kawai fisabilillahi fa.'"

"Murmushi yayi yace __"zauna hajia ta,' zama tayi yadingayi mata nasiha tareda jawo mata aya yana fassarawa jikintane yayi sanyi tace,'"

__*"gidado* Na amince ka aureta,'"

"DAD' yace __"meto ake jira *gidado,* iyayanta basusa lokaci bane,:"

__"eh daddy basusaba tukunna sabida ciki gareta shine sukace abari ta haihu tukunna sai asan yadda za'ayi,'"

__"ciki kuma *gidado* to yazatayi da yaranda tahaifa kenan kuma?,'"

__"mommy nidai inada ra'ayin rike yaron bawani Abu bane ai karki damu,'"

"Dad yace __"Allah yaimaka albarka duk abunda Allah yayi mekyaune ai bawani Abu ko hajia?,'"

"Mommy bayanda zatayi tunda sunnace kuma Dad ya kashe mata jiki da wa'azi,'"

__"bakomai Allah yakaimu lokaci Alh,'"

__"toh Ameen *gidado* cigaba da aikinka kaji,'"

"Kaikawai yafaga musu ciki suka wuce,'

"Ihu yasaka tareda cewa ___"yesssss yessssss,' shiyasa nakesanka Dad sosai,' aikinshi yaci gaba dayi yanata murna,'"


*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€

*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*ΒΆTOKAΒΆ*
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*¢BY BADIAT IBRAHIM ¢✍🏻*


*page_____*111__116✍🏻







"Su ummu anje ansauke farali sundawo lfy Ummu takarayin Kyau tayi kiba sosai kudi yazauna musu sosai *MEEMAR* tawadatasu da komai, shiyasa sukrbin umarninta duk abunda tace yazauna dole abi,' kudi kenan masu Gidan rana πŸ’ΆπŸ’΅


*MEEMAR* tana gida Dana zaune da rusheshen cikinta Wanda yashiga watan haihuwa koyau ko gobe,'" *zeeba* ce tazo gidanta suna zaune suna lissafin abubbuwan daza'ayi nasuna,'"

__"kingadai anriga anfitar da ankon sunan kawayanmu Na Dubai sokoto maradi dukzasuzi, hardadu *hajia hajara* da *hajia ismuha* da *hajia sadeya,* da *hajia Aisha,'* nacikin AMARA KIRJIN BIKI hardasu Na gaiyato domun kinsansu dasan zuwa bidi'a,'"

"Dariya sukasa *MEEMAR* tace __"Kawata bakida dama wlh to sai maganar sabeniyars kuma ayi list sai aje asiyo atanaji komai da komai dinkinama telan yace zaigama gobe za'asa a jirgi akawosu,'"

*zeeba* tace __"Kawata kidubi yanda naketa kiba abun har yasoma damuna kidubifa kibata gashi nacema Alh zanyi sleeming yace bai yaddaba yafisan macce me kiba, sabida kinsan ina rakashi miting to wai ina dagamai aji sabida kinsan ita matarshi 'Yar kauyece ba ilimi ga rashin kwalliya ga rashin wayewa gata ladan noma aikinga abun yaimata yawa itakam,'"

"Dariya sukasaka tareda tafawa sunata tsara yanda abun zai kasance musu saida daddare tukunna *zeeba* tawuce

6 / 14