Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

TUBALIN TOKA Farashin Zuciya by BADIAT IBRAHIM

Author :  BADIAT IBRAHIM Category :  African Stories & Novels

Chapter   10 / 14

27K to 30K   out of 42K words

sunfita daga kangin talauci wlh,'"

"Hajia amina tace ___"zanso inga GIDAN amaryar kuma muga yanda aka tsarashi,'" sallama akayi tareda shigowa,'"

"Lafiyayyen abinci aka kawo musu nagani nafada tareda drinks kala kala?',

___"bismillah ga abunci kuci kuhuta zuwa anjima za'akai amarya gidanta,'"

__"toh mungode sosai, acewar *zeeba*,'"

"Dakyar suka sako *MEEMAR* tashigo tanata mita toilet tafada taredayin wanka tadauro alwala tafito,'"

__"wooow ammafa gidannan yahadu over kukunga Kyau?,:"

*zeeba* tace __"Allah yakashe yabaki kedai shirya Kawata kifito tsab tsab,'"

"Sallah tafarayi sannan tazauna aka cancara mata makeup nagani nafada tasha blue lace dinkin buba tahadu tanata kamshi *baby hibbaan* ta amsa tabata madara takoshi sannan akaimata wanka aka shiryawa itama tafito,'"

"Sunacin abinci sunata hira anata zuwa ganin *MEEMAR*" saida yamma lis sannan aka dauketa zuwa gidanta aljarnar duniya dan tsayawa lissafa kyan GIDAN bata lokacine yahadu harya Gaji da haduwa,'".

"Anyi hadadden wunin biki kowa yawatse ranardai bacci *MEEMAR* tayi nadadi gata agidan *borshaan* dinta amatsayin matarshi, bacci tayi meraida motsi,'"

*Allah yayi dare gari yawaye*

"Su *zeeba* ne sukaitama *MEEMAR* gyare gyare agidan suka gyara komai tsab gidan yanata kamshi kowa yayi wanka sunshirya tsab suna zaune *zeeba* tanata wasa da *baby hibbaan*,'"

"Kawata yau za'a kawo miki mijinki zakusha love dan mijinki gwanine wajan iya soyayya saikema kidage karatun aikin Riga kingama karantawa sauran labarin maji daga waya kedai kinsamu Hutu bariki tamiki rana,'"

"Hajia *Hajara* tacr __"gaskia ne Kawata dubi gidanki kidubi mijinki sannan kiduba matsayinki level dinki nakeso kiduba kekam saidai San barka kinzama daya daga cikin matan attajirai ga mijinki yahadu ga kyakykyawar diyarku mekyau,'"

"Shewa sukasa *MEEMAR* tace __"aikunsan Allah duk Abunda *borshaan* yakeso shizaisamu zan lallab'a tamkar kyai zan tarairayeshi Ku zanyimai komai wlh sabida inasanshi tamkar inyadiye rayuwata Ku wlh rainafa zai iya zama fansa ga soyayyar *borshaan* burina yacika nayi aure irin Wanda nakeso,'",

"Sukaita hira suna shagali dangin hajia tafisu da dangin Dad din *borshaan* sunzo GIDAN amarya anata shagali,'"

"Da daddare misalin karfe taran dare, *zeeba* tace __"Ku hanzarta mutafi dan Allah kunga saura minty talatin jirginmu yatashi *MEEMAR* saimunyi waya kikula sosai banda raki kinsanfa sabuwa kika zama dolene jiki zafinnan,'"

"Dariya sukasa tace __"kawayena nagode Allah yahuta gajiya saimunyi waya daku kugaida najeria sainazo muku ziyara,'"

"Ahaka sukayi sallama tanata daga musu hannu harsuka wuce." Hajia tafisu itada kawayanta susukakai su *zeeba* airport, saida jirginsu yatashi sannan suka dawo kowa tanufi gidanta,' anwatse biki lfy,'".



*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€

*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*ΒΆTOKAΒΆ*
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*¢BY BADIAT IBRAHIM ¢✍🏻*


*page_____176__180*✍🏻


_hakika babu abunda zancema masoyana saidai fatan alkhairi agareku ina alfahari daku masoyana silar murmushin,"_
_ubangiji yasa ranar rabon takaddu mukarb'i tamu da hannun dama musamu aljannah,_πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»





*"MEEMAR* ce tashiga zagaye GIDAN tana murmushi farin cikine cike dam aranta wai yau itace a wannan makadeden gidan itace ke aure awata kasar tadaban? Wannan jin Dadi damaiyayi kama,'"

"Kamshin hadadden turarene ketashi agidan komai tsab tsab murmushi tayi tareda Shiga hadadden dakinta wanka tayo tareda cakude jikinta dawani fitinannen turare mai taushin kamshi sannam tasamu farar humura tajika jikinta sharab dashi habawa wani gamshine ya gauraye duk jikinta light makeup tayi a fuskarta tareda zura wata Riga dogowa pink ta kanti wacce tamatseta gabaki daya Rabin kirjinta awaje yake ga hip's dinta dasuka fito acikin rigar sosai,' tasake taje kanta takama da ribbon pink tasake feshe jikinta da turare tanata busa kamshi,'"

"Daukar *baby hibbaan* tayi daga kan Gado tareda kaita dankaramin hadadden gadanta nayara dake can gefe guda, dan bedroom din katone sosai shafa fuskar yarinyar tayi tareda sumbatarta sannan tajuya tafito falo,'"

"Frisch tawuce kaitsaye tareda dauko wasu goruna guda uku ciccike da magunguna Na mata jijjigawa tayi tasamu Kofi ta tsiyaya dukka magungunan uku tayi mixe dinsu waje guda takafa kanta tashanye Tass sannan tamaida sauran tadawo ta harde akan kujera,"'

"Kallo takedanyi maganinnan datasha taji yasoma aiki ajikinta dan karfi gareshi sosai dan maganine masu Kyau take taji tana fita a haiyacinta, wayarta tajawo taduba agogo Sha biyun dare take tasoma daddanna number *borshaan* tana murmushi takara a kunnenta yanata ringing shiru ba'a dagaba harya katse,

"Sake dialling number tayi yanata ringing shiru ba'a daukaba hartasake katsewa, ha'a tadinga kiran wayar *borshaan* amma shiru ba'a dagaba mikewa tsaye tayi tasoma sunturi,'"

___"haba honey ina kashiga kabar wayarka inata kiranka?,' haba honey Na,'" sake dialling number tasakeyi still no answer,'" awajan tatsaya tadinga Kiran layin anki adauka ga dare yanatayi,'"

"Zama tayi tanadan jijjiga kafafunta idanunta sunata lumshewa sabida maganin datasha yanasawa tanajin wani mugun feeling yana damunta gashi hankalinta atashe yake sosai har karfe daya da Rabi nadare *borshaan* baidawoba,'"

"Wayarta tadaga tareda sake kiran layinshi kawai taji wayarma akashe, wasu marayun hawaye masu mugun zafi suka gangaro a kumatunta,'"

"Kirjinta tadafe, tareda zazzare idanunta cikeda mamakin jin number *borshaan* akashe, kuka tasaka kawai tareda soma zagaye dakin idanunta sunrine sunzama jazur dasu,' dataji motsi saita leka window taga bashi bane,' tsorone dukyabi yakamata inbanda kuka babu abunta takeyi,'"

"Kujera tafada tareda sakin wani wahalallen kuka tana buga hannunta a hannun kujerar __"why honey meyasa kakashe wayarka, ina katsaya honey, meya sameka, nashiga ukuna honey kasani acikin damuwa Mara musaltuwa plzzz kadawo gida zan mutu,'"

"Mararta tadafe wacce hartasoma mata ciwo ciwo sabida maganin datasha gaba *borshaan* babu dalilinshi gashi batada number abokanshi kodaya, gashi intakira number Momy,nsa batasan mezataceba ga GIDAN yaimata girma dayawa tsoro takeji,'"

"Haka *MEEMAR* tatakure abayan kujera tareda tura kanta a tsakakankanin cinyoyinta tadinga kuka idanunta suka kumbura gawani azababben ciwon kai ga mararta data rike mata,'"

"Kuka takeyi sosai har hawayanta sunkare sai shashshekar kukanta kawai kake jiyowa, gawani azababben sanyi tanadai takure kamar wacce tayi karya haryanzu gwada number *borshaan* takeyi still switch of,'"

"Sai misalin karfe hudu da Rabi Na asubane tasoma gyangyadi, kadan kadan idanunta sun kumbura dayawa gashi sunyi ja,' batasan sanda barawon bacci yakwasheta ba luu awajan tazube,:"

*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€

*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*ΒΆTOKAΒΆ*
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*¢BY BADIAT IBRAHIM ¢✍🏻*


*page_____181_185*✍🏻
*_Wanda yatsara halittata kab bada saninaba, yaiyimun hanci dan shan iska bai tottosheba," shiyake kareni dukkan sharri bawayonaba, GODIYA TA TABBATA GUN SARKINNAN ALLAH MAI GIRMA,'"_*





"Azabure tamike tsaye tareda duba agogonta karfe shidda Na asuba, wasu hawayene suka sake sulalowa akumatunta bedroom tawuce tasamu *baby hibbaan* tadade datashi taci kuka itama har muryarta yadashe dasauri takarasa tareda daukarta ta rungumeta,'"

"Kuka itama tasake sakawa tana jijjiga, *baby hibbaan* toilet tayi da yarinyar wanka sukayi *MEEMAR* tadauro alwala, tafito sallah tayi sannan tashirya *baby hibbaan* tasha tsadaddun kaya tanata kamshi itakuma Riga doguwa kawai tazura komai takasa shafawa sai turare tafesa,' agogo ta kalla karfe bakwai nasafe,'"

"Falo tadawo tazauna tanaba *baby hibbaan* madara wayar *borshaan* harzuwa lokacin akashe take jikintane gabaki daya yamutu,''

"Kwankwasa glass dor falon taji anayi, dasauri taleka wani baturene da dukkan halama daya daga cikin ma'aikatan gidansu *borshaan* ne gaisawa sukayi cikin harshen turanci, abincine yakawo kula kula, a daining area yajera komai yaimata sallama yawuce,'"

"Asanyaye tadawo tazauna taci gaba da bama *baby hibbaan* milk, shigowar Mota tajiyo aguje taleka ta window tahango hadadden *borshaan* dinta acikin Mota, kirji tadafe tareda sauke ajjiyer xuchiya hawayene yasake cika idanunta,' komawa tayi tazauna a 2 sitter, tanataba *baby hibbaan* madara,'"

"Tundaga tsakar gidan yake kiran sunanta __"beauty Na! Beauty were are u plz,'"? Shigowa yayi yana mata murmushi,'" hada idanu sukayi yalura idanunta sunyi ja kuma sun kumbura ga hawaye Tabb a idanunta,'"

"Kallonshi takeyi cikin tsananin soyayya da shaawarshi gashi gaushinshi takeji, hawayan daya tarune a idanunta susuka gangaro kumarunta,'"

"Dasauri yakaraso tareda tsugunnawa agabanta hannayanta dukka yakamo yanadan murzawa cikin wata iriyar murya meratsa jiki yasoma magana kasa kasa kamar zaimata kuka,'"

__"I'm so sorry beauty na I'm sorry nasani nimai laifine awajanki plz beauty forgive me, I'm beging u,'" yawani marairaice mata *baby hibbaan* yadauka yanadan mata wasa yarinyar baccima takeso takoma,' mikewa yayi yadaurata awata kujera mekamar Gado sannan yadawo wajan *MEEMAR*,'"

"Hannu yasaka ya tallafo hab'arta idanu suka hada, zallar shaawarshi yahango acikin idanunta, tabude baki kenan zatayi magana carab yarufe mata bakinta danata," tawani gantsare tareda yin maza ta tallafo keyarsa wani irin dimautaccen kiss sukema junansu *MEEMAR* kuwa tamkar zata cinyemai bakinshi,'"

"Sulalowa tayi tareda fadawa kirjinshi tana shafashi rigarshi tazamemai ahankali tashiga sumbatar kirjinshi takota ina,' agigice yasoma cire mata Riga, rungumota yayi tareda b'alle mata bra tabaya kirjinta ya bayyana, kanshi yatura tsakankanin kirjinta shidemai tayi taredayin baya zata fadi dasauri ya tallafota,'

__"no beauty,' mikewa yayi tareda surarta sai daki," kangado suka fada yarabata da ragowar kayanta yabi jikinta kota ina yadinga Sha gabaki daya yarudata over, shima agigice yake runfa yaimata tareda abka mata,'"

"Runtse idanunta tayi tareda kankameshi shikam yatafi wata duniya tadaban domun yajine tadawo sabuwa fil ga dankaran ni'ima data karamai saiyashiga sambatu kawai,'"

__"beauty I love u inasanki dayawa beauty zaki kasheni dadinki yayimun yawa beauty beauty beauty!!!,'". Toshemai baki tayi danata sannan yaimata shiru sunfi awa Nawa suna Abu guda,'"

"Saida komai yalafane yasakata ajikinshi yana shafa kanta ahankali dagowa tayi suka hada idanu sukayi murmushi,' ya lakace mata hanci,'"

__"kinga abunda kikasani ko kinsani inata ssmbatu, inda damutane agidannan aisaisu jiyoni beauty kemai dadice zakinki haryamun yawa wlh,'""

"Dariya taketamai tana shafa kirjinshi rada yakeyi mata __"Dama Inmacce ta haihu sabuwa take dawowa beauty fadamun mana meye sirrinne nifa ansusutani,'"?

"Dariya taketayi tace __"Kaine ai sirrin yanzudai fadamun ina kakwana jiya........'",

Shishshsh danyatsanshi yasaka mata akan Lip's dinta halamar tayi shiru,' matsoda bakinshi yayi kusada nata yace __"not now beauty, sabida I'm out of my control yanzu kinriga kin gigitani plz help me beauty Na,'"

"Bakinta tadannamai acikin nashi habawa labarin yasake canja salo," nansuka kula GIDAN Dadi,'"

*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€

*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*ΒΆTOKAΒΆ*
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*¢BY BADIAT IBRAHIM ¢✍🏻*


*page_____186_190*✍🏻





*_rabbi kai salatinka adadin halirtarka mabiya ga manzonka, masu tsantsar San rasulillah,'" ALLAH_*πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ—£πŸ˜­


"Saida komai yalafane sukashiga wanka tanata narkemai shiyaimata komai sannan ya kinkimota zuwa kan Gado sunata dariya,'"

"A gaggauce yaketa shiryawa wayarshice taketa ruri, dasauri yadaga,'"

__"yes sir ganinan karasowa bada dadewaba nanda minty goma,'"

"Wayarshi yakashe dasauri tareda jawo akwatinshi yasoma saka kaya,'". *MEEMAR* tamike tanayimai kallon tuhuma matsowa tayi gabanshi tareda rike karamin akwatin nashi,'"

"Dagowa yayi yana kallonta dan murmushi yaimata tareda shafa Mata fuska __"beauty ya'akayine?,'"

___"ina zakaje kake hada kaya a akwati kuma dawa kake waya honey,?'" Take idanta yakawo ruwan hawaye, rungumeta yayi yana jijjigata tareda dan dukan bayanta,:"

__"it's okey plz I don't want u too cry plz stop it beauty, tafiya zanyi badadewa zanyiba just 4 days kawai zanyi aikine yatasomun bawanda zanyi dole saina tafi plz take care of ur self n my *baby*, okey?,",'"

"Saketa yayi tareda daukar akwatin yahada kayanshi yagama shiryawa tsab yanata kamshi yayi mugun Kyau ya matso kusa da *MEEMAR* yadago fuskarta suna kallon juna kuka takeyi girgiza mata kanshi yakeyi halamar bayaso,' hannu yasa yana goge mata tears dinta,'"

__"plzz katafi dani honey yazakayi tafiya daga auranmu su a office dinnaku basusan kayi sabon aure bane nifa wlh bazan yadda ba saidai mutafi tare nafadama gaskia,'"

"Dariya yayi tareda cewa __"beauty kincika rigima kinata b'atamun lokaci ai bazai yuyu mutafi tareba munada yawa kuma daga kawoki sai kawai mushiga tafiye tafiye hakuri zakiyi kawai,'"

"Batace komaiba tasoma hada kaya a akwati shikam yanama falo yanata jira tafito suyi sallama,'" wayarshice tasakeyin kara murmushi yayi dayaga me Kiran dasauri yadaga taredayin kasa da murya,'"

__"hey my Afeefah listing kijirani a airport yanzu zanfito aikinsan ina missing dinki danbayanda zanyine shiyasa ma dasafennan nataho nabarki amma aizsnbaki lokacina harna kwana hudu bye ssinazo,'" yayi sauri yakashe wayar dayaji motsin *MEEMAR*,'" fitowa tayi da akwati,'".

"Kallonta yayi tareda b'ata ranshi tamkar baitab'a dariya ba yace __"beauty meye wannan a hannunki mekike nufi da hakan?,'"

__"honey binka zanyi bazan bari matan banza sudinga ganemun mijiba gara mutafi tare kasan inada kishi,'",

__"hahahahah my beauty u most be jorking, dawa zakitafi? Tabb ai wlh babu indama zakije rida ridan maza su kallemun ke,'",

"Kudi yaciro bandir guda ya ajjiye mata a gabanta tareda manna mata hot kiss abakinta,' __"ga wannan kudin kokinada bukata saina dawo,' juyawa yayi zai fita tariko hannunshi tana kuka me gunji,",

__"wlh bazaka tafiba bazan yaddaba nibazan iya zama akaton gidannan nikadaiba wlh kasan yadda zakayi dani,'"

"Afusace yajuyo yace __"sakeni beauty sauri nakeyi karkibari raina yab'aci bakisan fishinaba wlg baida Kyau,'"

__"nifa bazan sakekaba honey saidai katafi dani kokuma kafasa tafiyarnan,'"

__"let go of my hand,beauty,'"

"Kememe taki sakinshi ga afeefah tanata kiran wayarshi baifi saura minty goma sha biyar girjinsu yatashiba,'"

"Kallon *MEEMAR* yakeyi ranshi abace,' __"sakeni kamun inmiki abunda saikinyi mamaki,'"

__"honey I can't, nibazan iyaba inajin tsoron gidannan yamun girma,'"

"Yayi yayi tasakeshi amma taki ranshi yakai kololuwar b'aci


"Hannu yadaga ga gaura mata wani hadadden mari tareda saka kafa ya tunkudeta,' kuncinta tadafe tareda tsugunnawa dan wani radadi dataji ga mamaki daya cikata, bata gusheba taji yasake sakar mata mari tareda cikumota yashaketa yana zazzare idanunshi cikin daga murya yake managa,'"

__"anfada miki ni lusarin namijine kamar shashashan mijinki nada ko anfada miki macce zata iya juyanine? Ni ra'ayin kaina gareni ba ra'ayin waniba, Karki kuskura kisakemun shishshigi acikin business dina domun business dina yafiki mahimmanci dabana business din bazaki tab'a yadda ki aureniba ma,' yawani wancakalar da'ita aikuwa tafadi akan hannunta ihu tasaka tana kuka,'"
"Mamakine yakashe *MEEMAR* gani takeyi kamar bada gaske bane gani takeyi tamkar mafarkine domum *borshaan* dinta ko murya baitab'a daga mataba,'" datagadai zaifice dakyar tabude bakinta tace,'"


__"honey, honey, karka tafi kabarni I need u ,'".

"Baikobi ta kantaba yafice yashiga Mota megadi ya bude musu get direbane yake janshi harzuwa airport,'"

"Afeefah kyakykyawace ajin farko farace sosai siriryace me matsakaicin tsayi gatada gashi idanunta masu girmane atakaice Afeefah tana daya daga cikin kyawawan mata,' sanye take cikin bakin wando Na jines tareda wata matsatstsiyar farar Riga idanunta sanye da tabkeken bakin glass Wanda girmanshi yayi Rabin fuskarta kafarta sanyeda takalmi baki metsini saiwani yalolon mayafi fari data yafa,'".

"Agogonta taketa kallo tanadan tsaki lokaci zuwa lokaci,'" dagowar dazatayi sukayi ido hudu da *borshaan* wani lallausan murmushi yaimata tareda fadin,'"

__"farar Zuma maganin gushe zugina,' I'm sorry my Queen wlh uwar gidace tatsaidani saidama mukasamu sab'ani kinsan jiyafa tatare gashi bankwana agidaba dake nakwana, shiyasa,'"

"Wata hararar soyayya taimasa tace __"oya lest go dear lokaci yanata kure mana,'"

"Wucewa sukayi shiyaimusu komai sannan suka wuce cikin jirgin,'"

*MEEMAR* kuwa wani kuka takeyi me radadi, ga hannunta datafadi akai yanata mata zugi takasa koda tashi Sam inbanda kuka babu abunda takeyi,'"

*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€

*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*ΒΆTOKAΒΆ*
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*¢BY BADIAT IBRAHIM ¢✍🏻*


*page_____196_200*✍🏻







*"mahbub* yana kwance ciwonshi yanata tsananta kullum acikin tunanin *MEEMAR* dinshi yake,'"

"Da sallama *lubhan* tashigo daukeda trai da tea cup Asama gefen kuma maganin *mahbub* ne a,'" ajjiye tran tayi tareda kallonshi,'"

__"ina kwana "yallab'ai yaya karfin jikin kuma,'"?

"Juyowa yayi taredayin murmushin karfin Hali dankawai takirashi *yallab'ai* inbaku bantaba abaya sunanda *MEEMAR* take kiranshi dashi kenan hakanne ya sanyaya ranshi har hakan yabama *lubhan* mamaki danganin murmushinshi,'"

__"lfy lau yaya jikin naki kema?,'"

"Tasauke kanta hawaye yataru a idanta tace __"dasauki ga tea kasha dakuma maganinka dan Allah ka lallab'a katafi makaranta koyarwa kaga malaman makarantarku sunata aikowa zaman bashida amfani Sam, kayi hakuri kasaka dangana aranka duk abunda yafaru da bawa rubutaccen al'amarine dasanin Allah,' amatsayina Na 'Yar uwarka shiyasa nabaka shawara kaji yaya

10 / 14