Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

TUBALIN TOKA Farashin Zuciya by BADIAT IBRAHIM

Author :  BADIAT IBRAHIM Category :  African Stories & Novels

Chapter   12 / 14

33K to 36K   out of 42K words

har GE's house dinshi muyi duk wacce za'ayi mudamukeda gogaggun '_Yan iska akewaye damu shirya dallah muwuce saimun nunamai 'Yan haunemu cikakku wlh,'"

"Yana magana yana kekkeb'e baki tareda tafi irinna 'Yan daudu,'"


"Aikuwa mayafi *zeeba* tazara tareda Jakarta da wayoyinta suka fice sai airport,'"

*tohfa yaufa akeyinta kenan*


*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€

*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*ΒΆTOKAΒΆ*
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*¢BY BADIAT IBRAHIM ¢✍🏻*


*page_____211_215*✍🏻





"Mariya tafito daukeda *baby hibbaan* ahannunta tasamu *MEEMAR* tanata kuka tana buga kanta da hannunta,'". "Momy ce tayi sallama tashigo cikin GIDAN da sallama,'".


"Dasauri *MEEMAR* tamike cikin dabara tashare hawayanta tareda kakaro murmushi ___"sannu da zuwa Momy,'"

"Tsugunnawa *MEEMAR* tayi tagaida Momy, cikin hade rai ta amsa


___"bara. Nakawo miki ruwa,' ahankali *MEEMAR* tamike dankawoma surukarta ruwa,'"

"Momy tace ___"ahhh bar ruwanki aibance inada bukataba bashshi,'"

*MEEMAR* tayi tsai awajan tana kallon Momy,' wani kallon tuhuma Momy taimata cikeda tsana, dasauri *MEEMAR* tazauna sannan tasauke kanta kasa wani iri taji aranta,'"

"Mariya ta gaisheda Momy tareda wucewa rikeda *baby hibbaan* a hannunta Momy takarema *MEEMAR* kallo tareda tab'e bakinta sannan tace ,'"

____"lfy meya faru haka nashigo nasameki kina kuka haka *MEEMAR* wani abunne yahadaki da *gidado* kodai akan maganar tafiyarshi aikine da aka zab'eshi zuwa England a office?,'"

"Daurewa tayi tareda hadiye kukanta tace __"aa Momy faduwa jiya nayi akan hannuna yanatamun zafi yaukuma kodaga hannun nakasayi,'"

___"tohh shine kika zauna kina wani kuka sabida munafurci,' meyasa *gidado* baisa diraiba yakaiki asibity ba kika zauna daciwo a hannu?,'"

"Murmushi tak'ak'aro tace ___"eh damukayi waya dasafennan shine yace zaima direba magana yakaini tohnaji shiru gashi yace zaishiga meeting,'"

___"hmmmm kishirya direba yakaiki kiga family Dr dinmu, Allah ya sauwake dama wucewa zanyi nabiyo kinga tafiyata.'" Tayi wucewarta fuu tana hararar *MEEMAR*,'"

*MEEMAR* tasauke kanta jikakeyi sharsharshar wasu sababbin hawaye masu karfi sukafara wanke mata fuskarta sabida talura mahaifiyar *borshaan* bata ra'ayinta Sam,'"

"Dakyar tatashi tasaka mayafi tafito,' ___"mariya! Mariya!!,'"

__"naam hajia ina zuwa,'" dasauri mariya takaraso,'"

__"mariya ganan madarar *baby hibbaan* kibata tasha saiki goyata natafi asibity,'"

___"toh adawo lfy Allah yakara sauki,' *MEEMAR* tafita tasanarda direba,' dasauri yatada Mota suka wuce sai asibity,'"

"Dr yadubata hannun yabugune sosai magunguna yabata tareda mata allura,'" sannan suka dawo gida,'" dakyar tasaka abinci abakinta taci kadan tasha magani tareda runtse idanta tanata tunano *smart borshaan* dinta tayi zurfi cikin sanshi da begenshi,'" wayarshi kuwa harzuwa lokacin akashe take tayi gwajin duniya,' amma taki shiga jefarda wayar tayi tareda toshe kunnenta tab'arke da kuka,'"

"Zazzab'ine sosai akanta dakyar barawon bacci yayi gaba da ita,'"


*ENGLAND******
Ta bangaransu *borshaan* kuwa sunata chilling abunsu yawo iri iri yanatama *Afeefah* siyayya sunata soyayyarsu shiharya manta da wata *MEEMAR*, dan rayuwa sukeyi da Afeefah sosai,'"

"Yana kwance ajikin Afeefah,' tana shafamai sumar kanshi shikuma yana shafa kasan mararta yana wani kakkashe mata idanshi yace,'"

__"bakisan wani abuba wlh banaso murabu kwata kwata nikam sabida yanda kike shagwab'ani dayawa ga wannan zumar ina samu kullum,'"

"Dariya takeyi tareda zare idanta tawani kalace masa hanci,'" habawa hannunta ya raruma waisaiya ciza nantashiga ihu tanata mutsu mutsu,'"

"Kankameta yayi a faffad'an karjinsa habawa shikenan ta narkemai dan kirjin *borshaan* yana susutata,'" habawa nan labarin yasha banban,'"

😜😜😜😜😜😜

*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€

*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*ΒΆTOKAΒΆ*
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*¢BY BADIAT IBRAHIM ¢✍🏻*


*page_____216_220*✍🏻







*ABUJA******

_misalin karfe hudun yamma jirginsu *zeeba* yasauka a Abuja, batareda b'ata lokaciba suka tari taxer harzuwa anguwar metama , adaidai kofar GE's house din Alh aka saukesu sukabiyashi kudinshi suka nufi get,'"

"Da karfi *hafeez* ke dukan get din, megadine yaleko,' __"suwaye haka suketa buga get Alh fa yananan?,'"

*hafeez* yace __" dallah Malam bude manyankane ai,'" yana budewa suka wuceshi fu sukayi shigewarsu,'"

"Alh yafito daga toilet daure da towel a kugunshi saidan karamin towel yana goge ruwan kanshi,' faheek'a tana kwance itakuma acikin bargo tana kallon Alh,'" kawai sukaji an bankado kofar dakin tareda shigowa har cikin bedroom,'"

"Wah Alh zaigani inba *zeeba* ba take yasoma sosa kanshi yana kallon *zeeba* yana kallon faheek'a saidaya saisaita nutsuwarshi sannan"

,' yace ___"baby zuwa ba waya bakomai dakinzo banananfa?,'"

"Wata uwar harara tasakar masa tareda dagamai hannunta ___"yehhh hold on don't baby, me Alh kasan meka aikata mun ai kaci amanata karasa da wacce zaka hadani saida wannan tsakuwar 'Yar shila,' Alh dubenifa,'"

"Tasoma juyawa tana wani karkada tamkar tana filin gasa tace __"just check out Alh,' amma wai har yarinnarnan zata iya daukar wayarka tana fadamun magana, lallai Alh ,'"

*"FAHEEK'A* wacce take kwance tayi wuf tamike daga ita sai wata yaloluwar Riga iyakar rigar guiwarta tacema *zeeba* __"bara kiji dakikacewa yaci amanarki dama bariki aiba amana keba amanar wani kika ciyoba kikazonan,,?.............."

"Tasss *hafeez* ya wanketa damari tareda rike k'ugunshi, yace ___"ke maza saka idanunki acikin Nawa danhaune ni dakike ganina cikakke yanzunnan wlh saina nakasaki Inmiki dukan shan gishiri yanzunnan kijiki a asibity ana kara miki ruwa tahanci tabaki,'" kaikuma Alh alkawari baice hakaba wlh banji dadiba gaskia,'"

"Alh yace __"kuyi hakuri dan Allah banasan hayaniya baby Na I'm sorry plz kinji?,'" *zeeba* tazubamai wata uwar harara,'

"Faheek'a tace __"Kurt to wlh maganina yafi karfin naku zakuga bariki kuwa yau dan wlh yau koni koku,'"

aguje tayi falo tareda wucewa kitchen wuka tadauko tareda dawowa dakin batatsaya b'ata lokaciba kuwa taci nasarar yankan *zeeba* a hannunta,'"

"Habawa sai jini, ___"kut wlh zakiga bariki wlh muda muke renon 'yan iska da hannunmu halleke karamar 'yar bariki,"

aguje *hafeez* yayi waje tareda dauko muciya yana zuwa yakuwaci nasarar gabzama faheek'a a kanta take jiri yadebeta tafadi kasa ga jini yana kwarara akanta malalah,'"

"Alh yace __"waimeye hakane kukeyi yanzu intamutu yakukeso inyi yakuke kokarin lalatamun siyasata waimeye haka,'"

*zeeba* tace __"ohh ta siyasama kakeyi kadubi yanda hannuna kezubarda jini kanacewa siyayasa,'"

__"dakatamun bansan iskanci 'Yar iska kawai mahaukaciya bakyananin yanda jini kezuba akantane batafako motsi kinsan koni waye akasarnan? Babban dan siyasanefa ni kobakida labarin abu kalilan keb'ata shiyasa?,'"

"Saizuwa lokacinma suka lura *zeeba* tatsala ihu tace __*"hafeez* kakasheta bata motsi,' dasauri suka durkusa akanta Alh jikinshi yanata rawa danya gama tsorata, yadebo ruwa *zeeba* ta yayyafama hafeek'a,' ahankali take bude idanta jini yana dibarta kusada hannunta tahango wukarda ta yanki *zeeba* dashi ahankali tadago,'" aikuwa tadauki wukarnan jikake chak tacakama *zeeba* wukarnan acikinta,'"

*ahhhhhhhhhh ahhhhhhhhhh* πŸ™‰πŸ˜΅πŸ˜΅πŸ˜΅πŸ˜΅ tazuba ihu tareda rike cikinta jinine yashiga shatata.' Suuuuu tasulale tafadi batako motsi,'"

__"innalillahi wa'inna ilaiyin rajiun,' waimekukeso kumaidanine kisankai kukeso kuyi agidannan kome?,'".

Dakyar faheek'a tamike jini na dibarta kallon *hafeez* takeyi Wanda yaketa jijjiga *zeeba*, yariga yagama rudewa aikuwa ta rantab'amai muciya akeyarsa,'" take keyarsa tafashe

Itakuma ,' jini yasake dibarta tafadi kasa batako motsi,'"

"Alh yasomajada baya baya ko gani tsabar razana danganin tashin hankali ihu *hafeez* yayi yafadi sumamme ajikin *zeeba* wacce take kwance jini nata malala ajikinta",

,'" yamaida kallonshi wajan faheek'a wacce goshinta itama yaketa fidda jini ga *hafeez* keyarsa tafashe sosai,'"

"Hannu Alh yadaura aka yana hawaye yace __"shikenan sunmutu asirina yagama tonuwa,'"

"Aguje yafito tsakar gida a gigice yacema megadi,' ___"karufe kofarnan duk Wanda ya kwankwasa karka kuskura kabude inbadai abokina bane Alh musaddeq nafadama,'"

"Dasauri yawuce agigice dukya hada zufa,' wayarshi yadauka yasoma kiran amininshi Alh musaddiq,''

___"hello Alh kazonan GE's house dina dake metama plz yanzu akwai matsalafa,'"

"Alh musaddiq yace __"lafiya wannan rudewa haka meke faruwa haka,?'"


____"kisankai akayi agidana har mutum ukufa duksun mutu suna kwance malala acikin jini?,'"


____"what............? Kisafa kace kuma harrai uku,..............'" Yanzu ina gawawwakin suke ina ka boyesu?,'"

"Alh yashare zufarshi yace, ___"suna cikin gidan,'"

__"toh ganinan zuwa Alh yanzunnan karkafa sanarda kowa kasandai munada abokan hamaiya dadama atafiyar siyasarmu,'"

"Sauke wayar yayi akunnenshi tareda komawa dakinda su *zeeba* suke kwance cikin jini malala,'" wasu manya manyan bargo yadauko tareda lullub'e gawawwakin su *zeeba* dashi,'"

"Rufe dakin yayi tareda fitowa yakasa zaune yakasa tsaye inbanda zufa babu abunda yakeyi yana cikin mugun tashin hankali,'"

*LOVE U OLL*
*wannan shine tashin hankali Wanda ba'asamai rana, nikaina wlh tsoro dukya kamani,'*πŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌ
__________________________

*kudai kubiyoni danjin yadda wannan turka turka zata kaya,"*
[3/14, 3:49 PM] Mmn Areef: πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€

*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*ΒΆTOKAΒΆ*
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*¢BY BADIAT IBRAHIM ¢✍🏻*


*page_____221_225*✍🏻

_ya Rabbi nayi rokonka ka haska KIRJINA kasanya hasken mutunta yau abakina , kayarda Wanda duk yasaurari sakona yasa ya amfana dashi kuskuran dake cikin sak'on Allah ka yafemun,' Ameen,_
πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ˜­πŸ˜­






*ENGLAND********

*BORSHAAN* sunata b'arzar soyayyarsu yamanta komai ya manta kowa haka sukaita rayuwa medadin gaske kwanansu hudu, suka shiga jirgi dankomawa america,'"

*NAJERIA******

"Misalin karfe biyar jirginsu yasauka a america,' ahankali suketa sakkowa harsuka karasa sakkowa kasa,' Afeefah tace,'"

__"inaga zan zauna a airport kawai inyi buking jirgi inkoma najeria tunda naga kanataso kaje kaga matarka sai rawar k'afa kakeyi,'" tajuya bayanta hawayene suka sulalo akan tattausan kumatunta,'"

"Take *borshaan* yarufe yashiga lallashinta __"come on my Afeefah ai duk duniya tasan nafi sanki fiyeda *MEEMAR* kenikinsan Allah harbanasan komawa gidanma, kidena kukan ya'isa bayau zaki koma najeria ba kinajina ko?,'"
"Kugunta yariko yana mata rada __"aibankoshi dakeba koyanzuma kishinki nakeji uhm ,'"

"Rungumeshi tayi tace ___"indai da gaske duk duniya sunsan nikadaice taka Abu daya nakeso kaimun inzaka iya inbazaka iyaba fine inyi tafiyata kasarmu,'"

"Hannunta yariko direbanshi dayazo daukarsa shikuma yana rikeda akwatunansu,'" bayan motar suka shige,'"

"Yakwanta abayan motar tareda daura kanshi akan cinyarta yaimatashi da'ita kasan mararta yake shafawa ahankali dagowa yayi suka hada idanu,'"

__"tell me my Afeefah mekikeso inmiki? nikuma namiki alkawarin yimiki inhakan zaizama sanadiyar dena zubar hawayanki sannan yasa kijanye maganarki tacewa ina rawar kafa akan *MEEMAR*,'"

"Shafa kanshi takeyi ahankali tace __"Abu daya nakeso kaimun shine inaso muyi soyayya agidanka agaban matarka domun tasan muna tare kuma kaimun kiss agabanta tagani inkaimun haka shikenan kagama dani,'"

"Tsai yayi yana kallonta tareda juya maganganun Afeefah akanshi, aranshi yace __"tanaso muyi soyayya agidana kuma agaban *MEEMAR* kuma inmata kiss agaban *MEEMAR* but how is that possible,'"? Ohhh no way,'"

"Afeefah tace __"hello dear are u okey?,'"

"Firgigit yadawo daga tunaninshi yadanyi murmushi yace __"my Afeefah inbanda abunki aibasaimunyi haka agabantaba ko kefa tawace,'",

__"plz plz plz dear don't say no plz dear,'"

"Murmushi yayi tareda daga kafadarsa yace __"is not a big deal aidanna kissing dinki agabanta kuma nanuna miki soyayya , so are u happy now?,'"

"Rungumeshi tayi tana ihu __"dear are u sure zaka iyayi uhm?,'"

__"why not my Afeefah zan iyayin komai dankiji Dadi ai kedai muje kigani,'". Kankameta yayi sunata dariya,'".

"Diraiba yashiga motar ahankali yake tukawa yajiyo cikin harshen turanci yace,:"

__"sir gida zamuje ko office?!'"

__"no kaini gida banda office yau,'"

"Kaitsaye motarsu *borshaan* tanufi hanyar gida,'"

*MEEMAR* tana zaune afalo tazuba tagumi tasaka TV agaba amma sam bata kallon, *baby hibban* kuma tana zaune acikin wokar nayara Wanda suke koyan zama tanata wasanta ansamata kaya masu dankaran Kyau yarinyar tanada Kyau gatada saurin shiga rai,'"

*MEEMAR* tace __"ohh ni Allah yaushe honey zaidawo haryanzufa wayarshi akashe gashi tunjiya naketa kiran layin, *zeeba* amma wayarta akashe nakira *hafeez* ma bansamunshi yazanyi da raina Allah,?'" Hawayanta tashare tayi shiru inbanda tuno soyayyarta da *borshaan* babu abunda take tunowa dayanda yake lallab'ata yakeji da'ita alokacin tana mallakin *mahbub* amma yanzu datake tunanin zai ninninka soyayyarshi agareta saitaga sab'anin hakan,'"

"Tunda tashigo GIDAN amatsayin Matar *borshaan* batasake samun kwanciyar hankaliba gashi kullum saitayi kuka gawani jarabtaccen soyayyar *borshaan* dake Dada hauhawa azuchiyarta tayanda bata iya ganin lefinshi Sam takasajin zafinshi sabida tana tsananin kaunarshi,'"

"Wayarta tasake karawa a kunne still number *borshaan* akashe, saita kuma kiran layin *zeeba* itama wayarta Sam bata shiga,' sauke kanta tayi kasa kawai *MEEMAR* tasakeyin fari tawani d'ashe gashi babu ko makeup a fuskarta gabaki daya tacanja kamar ba *MEEMAR* wacce kukasaniba abaya.'"

"Get taji ana budewa batama dagoba Mariya tazo ta tsugunna agabanta tace,'"

__"hajia mezakici akawo miki, akwai farfesun kayan ciki, akwai farfesun kaza, sannan akwai coconut rice sai kuma soyayyan dankalin turawa ta plantain,' wanne za'a kawo?,'"

__"banajin yunwa Mariya lekamun waje suwaye naji anbude get,'". Mariya tace,'"

__"hajia ammafa rabonki da abinci tunsafe shima kuma Lipton kikasha............,,,'"

*MEEMAR* tace __"plzz mariya dubamun waye awaje plzz,'" wasu hawayan takaicine ya sulalo akuncin *MEEMAR*,'"

"Dasauri mariya tamike tareda lekawa ta window *borshaan* tahango yana fitowa daga Mota,'" tahowa tayi tace,:"

__"megidanne yadawo hajia,'" lumshe idanunta tayi tareda sauke wata wawuyar ajjiyar xuchiya wani Dadi taji aranta dasauri tamike tana murmushi tace,'"

__"maza mariya kihada abinci a daining yanzu fa, tajuyo tana kallon *baby hibbaan* tace !'"

__"zomuje mutaro dadynki yadawo ko sweet heart?' Surar yarinyar tayi yayida mariya hartasoma jera abinci a daining,'


"Adaidai bakin kofa sukaci karo dashi. Murmushi taketayi mai murnar dake fuskarta yaki b'oyuwa,' shima murmushi yaimata irinna 'Yan duniya,'"

"Tatawo kenan da zummar karasawa ta rungumeshi,' aibashiri tatsaya tayi turus awajan danganin Afeefah tashigo tareda rike hannun *borshaan*,'"

"Wani abune yacaki kawon zuchiyar *MEEMAR* take taji yawunta yashiga tsinkewa mamakine yacikata kallon *borshaan* takeyi cikeda tuhuma, shikuwa yawani hade ranshi!' *MEEMAR* tadawoda kallonta wajan Afeefah wacce itakam tashagala wajan kallon *borshaan* tanamai murmushi!'"

"Tadawoda kallonta hannun *borshaan* Wanda yake cikin Na Afeefah, hawayene yasoma shatata a fuskar *MEEMAR* yayinda wani tsananin kishi ya lullub'e idanun *MEEMAR* da zuchiyarta,' nunfashinta harwani of of yakeyi *borshaan* yasaka hannu, ya amshi, *baby hibbaan* yacema Afeefah,'"

___"my Afeefah bismillah shiga ciki mana,'"

"Afeefah tasaki hannun *borshaan* tareda soma takawa saiyace ___"ohhh sorry nafa manta my Afeefah meet my wife *MEEMAR*,'" and *MEEMAR* meet My girlfriend Afeefah,'"

"Ina *MEEMAR* tadade dayin mutuwar tsaye komotsi batayi Afeefah tawani kalleta a wulakance tace ___"heyy sannu ko,'"

"Sukayi shigewarsu cikin falon tareda zama aikinsu Na gugar juna,'"

*MEEMAR* idanunta sunkada sunzama jawur, dasu zuchiyarta kuma tafarfasa taketayi tanata harbawa jikakeyi *fat fat fat fat!'*

"Runtse idanunta tayi tareda daure zuchiyarta asanyaye tajuya tareda takawa ahankali harzuwa falon kujera tasamu tazauna nesa tace,'"

__"sannu da dawowa honey kadawo lfy ya hanya?,'"

"Baijuyo ya kalletaba yace ___"alhamdullah thanks,'". Afeefah tajuyo ta kalli *MEEMAR* tace,'"

___"mesunam *baby'n* gata me Kyau?,'

*MEEMAR* tahadiye wani yawu tace,'. ___*"hibbaan* sunanta,'" wasu hawayene suke kokarin kubce mata tayi saurin mayar dasu *borshaan* yadan kalleta kanta tasauke kasa gabanta yanata faduwa,'"

"Afeefah tawani kwanta akan cinyar *borshaan* tanadanyimai wasa da gemunshi murmushi yake mata,'" *MEEMAR* tana kallonsu tayi shiru zuchiyarta Na tafasa,'"

"Ahankali *borshaan* kekai bakinshi Na Afeefah *MEEMAR* tayi mutuwar zaune ta zazzare idanunta waje,' 😳
Aikuwa carab Afeefah ta cabki bakin *borshaan* tasoma kissing dinshi,'
"Saida nunfashin *MEEMAR* yadakatar da aiki nawucin gadi idanunta taruntse πŸ™ˆ tareda saurin mikewa danbarin wajan,'",

*borshaan* yace ___*"MEEMAR*,'"

___"cak tatsaya awajan kafafunta harrawa sukeyi,'"

__"kikawo mana abinci muci plz,'"

"Wani yawu tahadiye kanta ciwo yakeyi mata kamar zaifashe,'" batace komaiba tasoma kwaso kular abincin dakomai dakomai takawo musu,' harzata mike yace tazuba musu a plate daya shida Afeefah,'"

"Idanunta basako gani gashi suncika Tabb da hawaye,'" haka tazuba musu sannan tazuba musu jus a cups, tawuce zuwa dakinta,'"

"Bed dinta tafada tareda raushewa da wani halalallen kuka medacin gaske daN batada karfin dazatayi kuka sosai gabaki daya jitakeyi tamkar anzare mata laka, bakomai take tunowaba sai yanda Afeefah tarike
Rike hannun *borshaan* dakuma yanda suke kissing junansu agabanta afalonta,'"

"_ihu tasaka tareda dafe kirjinta datakeji tamkar zai tarwatse tsabar radadi,"

"Sukuwa ko aikinsu dukda *borshaan* yadanji tausayin *MEEMAR* abinci sukaci sukasha kallonsu shikuma yayo wanka sannan suka fice harda *baby hibbaan*

"Hotel yakai Afeefah dakyar yadinga lallashinta harta yadda cewar yatafi gida dasafe yadawo,' saida yabiya mata bukatarta tukunna yatafi,'"

*"MEEMAR* tana kwance zazzab'i ya rabketa gashi batadena yin kukaba kwakwalwarta tanata watso mata hoton abubbuwan dasuka faru bakinta harwani daci yakeyi mata,'"

"Tana jiyo shigowar *borshaan* amma dakinshi yawuce da *baby hibbaan* yakulle dakinshi,'"

"Sai bacci dama yagaji *baby hibbaan* tana jikinshi itama taYi baccinta,'"

*MEEMAR* kuwa jitakeyi tamkar Allah yadauki raNta adaran tahuta daradadinda takeji,'" sharab takwanta tanata kuka tana sauke ajjiyar zuciya irinna kayi kayi kuka harka Gaji,'"

"Bacci ya kauracema idanunta Sam mekaratu inkaga *MEEMAR* ahalinda take ciki zakaji tausayinta dan tsabar tashin hankalin datake ciki harwani ramewa tayi Na dole idanunta dukya fada,'"








*love u oll*
[3/14, 3:50 PM] Mmn Areef: πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€

12 / 14