Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

TUBALIN TOKA Farashin Zuciya by BADIAT IBRAHIM

Author :  BADIAT IBRAHIM Category :  African Stories & Novels

Chapter   13 / 14

36K to 39K   out of 42K words

πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€

*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*ΒΆTOKAΒΆ*
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*¢BY BADIAT IBRAHIM ¢✍🏻*


*page_____226_230*✍🏻


_DOLE NA GODEMA SARKI ALLAH,_
_ARAYUWATA BA MATSALA,'_
_YABANI BAIWA TA RUBUTUN LITTAFI, HARNA TSARA LABARI DA K'WAK'WALWATA, DA KUMA FASAHATA GODIYA TA TABBATA GUN ALLAH MAI GIRMA"_
πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌ




" motar Alh musaddiq ce tashigo farfajiyar GE's house din Alh kaitsaye yawuce parking place ya ajjiye motar,'" megadine yakaraso,'"

__"barka dazuwa Alh barka,'"

__"yauwa Malam bilya amm Malam bilya akwai GIDAN mai tagacan titin total Inaso kasiyomun mai me jarka daya zantafi dashi Na janaretor Na,'". Kudi yaciro dubu goma yabashi,'"

"Malam bilya ya amsa dasauri tareda wucewa dansiyoma Alh musaddiq fetur,'"

"Shikuma yashiga falon gidan zuface yaga tanata ketoma Alh dukda kuwa ac dake falon dukyabi yarude,'"

___"yaya me'ake ciki ina gawawwakin sukene?,'"

"Alh yakaraso yace suna bedroom narufesu da bargo yazamuyi da gawawwakin Alh musaddiq?,'"

"Alh yamatso yace __"waiyama haka tafarune kaikanka kasan meye siyasa dakuma hadarin dake cikinta haba Alh wannan wanne irin abune?,'"

"Alh yace __"wlh banda laifi *zeeba* ce tazo takama faheek'a da cacar baki shikuma *hafeez* yamari faheek'a nanfa abun yaturke wlh saiganin afkuwar abun kawai nayi Alh u have to do something plz Alh musaddiq,:"

__"relax relax Alh yanzu muje mufito da gawar kaga duhu yanatayi Na aiki megadinka siyo mai, gawa biyu abayan both dinka zamusa dayar kuma sai asaka abayan both dina maza kamun megadi yadawo,'"

"Wucewa sukayi dakin tareda yaye bargonnan suka daura *hafeez* a bargon suna janshi kamar kayan wanki duksun hada zufa dakyar suka fito dashi zuwa tsakar gida,' dadabara suka jirgashi acikin both sunata share zufa,'"

"Komawa sukayi sunata jawo faheek'a itama dakyar duksun Gaji gawata uwar zufa dasuka had'a itama akasata amota,'" bargon sukasa suka rufesu dashi sannan suka rufe motar,:"

"Dayan bargon akai suka daura *zeeba* dakyar suke janta kasancewar ita katuwace dakyar dazufar goshi suka jawota, hakama dakyar suka iya kinkimarta sukasa abayan both din,'" suka rufeta da bargo itama

"Jinin daya diddiga sukabi suka goggoge da towel sannan suka sake kaya dankayan dukya jike da jini,'" anata kirare kiraran sallah,'"

__"Alh yazamuyi da gawarsu to?,'"

"Alh musaddiq yana maida nunfashi yace ___"yakuwa zamuyi ga gawawwakin inba zubarwaba,' wani rami ko bola zamusamu bawatsar dasu Asirinka yarufu kuma saidai muyi hanyar Katsina munesanci Abuja kasan Abuja akwai tsaro.' Sannan kayi tuki anutse koda antareka a check point karkanuna tsoro kabasu kudi kawai kaji?,'"

"Alh yace __"nagode abokina da rufin asirinka agareni indababu kai bansan yanda zanyiba wlh,'"

__"karka damu ai abokin kuka shi'ake fadama mutuwa hakama abokin cin mushe ba'a boyemai wuka,'"

"Megadine yadawo daga aikan,' sukuma suka fito sukace yabude musu get,'"

"Dasauri yabuge suka fice motarsu daya nabin daya,'"

"Suna tafe sunadan waye waye domun Alh a firgice yake gawa biyu amotarshi aikuwa abun is not easy,' sunadaita tafiya wani gagarumin go slow ne yataresu ahanyar fita Abuja,'"

"Motocine bila adadin awajan basako motsi Alh yanadai zaune amota dukyagama tsurewa Alh musaddiq yafito amotarshi yadafa window din motar abokinshi,'"

"Yace ___"plz Alh u have too colm down plz inkana nuna tsoro saisu gane kaikasan matsayinka fa siyasafa kakeyi u have to relax plz,'"

"Alh yadan k'ak'aro murmushi yasaka a fuskarshi ahankali ahankali motacin dukedan matsawa sunfi awa biyu awajan agogo Alh ya kalla karfe goman dare,'"

"Haka suka figi hanyar Katsina gudu sukeyi ba kakkautawa basu suka tsayaba sai awani check point,'" dan sandane yakaraso,'".

__"barkadai me gida kozamu iya ganin bayan both dinka plz,'"

"Gaban Alh yayanke yafadi dakyar yaimagana ___"for what reason zakaga both dina,'"?

__"sorry sir aikinmune ai mudinga dubawa, kudi ta dunkula yabama dan sandannan jikinshi narawa ya amsa,' yace suwuce, saidasukayi nisa Alg yasauke ajjiyar xuchiya,'"

"Gudu suketa rabkawa ba adadi domun sauri sukeyi suzubarda gawawwakin nan kizasusamu sukuni,'" wani check point din akasake zuwa,'"

"Dansandan yazo yanadan zazzagaya motar mezaigani jini yagani yana digowa daga bayan both din karasowa yayi gaban Alh tace,'"

__"sir zamu checking both naka sabida munga jini Na diga plz kabude mana,'"

__"jinifa kace aa niba'a bayan both dina bane akuya nabige dazu kila jikintane dai,'"

__"okey to munasan ganin both din olz sakko kana Dada b'ata mana lokaci,'"

"Adarare Alh yafito hada idanu sukayi da Alh musaddiq yakashemai idanu,'"

"Yadinga kici kicin bude both amma yaki buduwa dole dan sandannan ya hakura Alh yabashi kudi suka wuce,"',

"Wucewa sukayi Alh musaddiq yace ___"karage gudu munkusan karasowa inda zamu juyesu muma muhuta kadawo baya inkoma gaba saikanini,'"

"Aikuwa hakan sukayi sunata tafiya harsukayi kwanar wani kungurmin daji ga dankaran duhu abakin wani katoton rami suka tsaya kasanshi ruwane yake gudana,'"

__"kaga anan zamu juyesu ruwa ya gangara dasu asirinka arufe kahuta kaima,'"

"Dakyar dakyar suka Ciro gawawwakin amota Alh musaddiq zai murginasu sufada ruwannan kenan Alh yace,'"

__"no plzz Alh mubarsu ahaka kawai murufesu da bargon,'"

"Dasauri yariko hannunshi danbarin wajan harfa sunjuya abunda suka jiyone yasasu tsayawa cak awajan tsoro da fargaba yahanasu juyawa sundai kame, dakyar suka juyo,'"

"Zazzaro idanuwansu sukayi waje tareda rike baki, dansun tsorata matuk'a,'"





*love u oll* 😜😜😜😜😜😜
[3/14, 3:50 PM] Mmn Areef: πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€

*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*ΒΆTOKAΒΆ*
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*¢BY BADIAT IBRAHIM ¢✍🏻*


*page_____231__236*✍🏻







"Mezasu gani *zeeba* sukaji tana tari harta daga hannunta tadafe inda aka caka mata wukar,'"

"Atsorace suka karaso wajan tabbas motsi takeyi bata mutuba,' kirjin faheek'a suka kallah itama tana nunfashi arazane Alh yace,'"

____"basu mutuba Alh misaddiq suna motsifa basu mutuba nashiga ukuna,'"

"Hannu Alh musaddiq yadaga ma Alh akan yayi shiru, aikuwa yayi tsit,'" tsugunnawa yayi tareda kara kunnenshi a kirjin faheek'a tabbas tana nunfashi,' yasake saka kunnenshi a kirjin *hafeez* shima dasauran nunfashinshi,'"

___"tabbas basu mutuba but inaga abunda abunda zamuyi shine mudaukesu zuwa GE's house dina dake Katsina,' tunda munkaraso saina kira family Dr Na muyi amfani dashi tunda Katsina yake,'"

"Alh shidai arude yake, gabaki daya dakyar suka sake sakasu a bayan both sannan suka hau titi saicikin garin Katsina, anguwar goribaG R A,'".

"Daidai karfe dayan dare,'" megadine yabude musu get din suka shigo,' aguje yalaraso,'"

__"barka da sauka Alh , toh gashi ba'ayi sharaba bansan dazuwankaba wlh Alh ayi hakuri,'"

___"tashi tashi bakomai Malam bala saidai duk inda kunun zak'i yake inaso kanemamun adarannan azumi nayi banci komaiba,:"

__"toh Alh amma sainashiga cikin gari zansamu,'" kudin akabashi yayi maza maza yawuce dasauri,'"

"Sukuma sukaita kici kici dasu *zeeba* harzuwa cikin daki agado daya dukka akazubasu.'"

"Dasauri Alh musaddiq yasoma kiran Dr shi akan yasameshi da gaggawa yazoda kayan aiki yanzunnan domun akwai wadanda sukayi hadarine,'"

"Dr dajin zancan hadari kuwa yayi maza yamike tareda zura jallabiya. Yadauki akwatinshi karami,'"

__"lfy Dr ina zuwa da daddarannan?,'" inji matarshi kenan,'

"Dr yace ___"zanje Ge's house din Alh musaddiq ne yana nemana inagafa hadari sukayi amota fa. Kikula sosai kita kokarin kwada number yarinyarnan kozai shiga sainadawo,'"

"Dasauri yashige motarshi tareda ficewa fuuu cikin kankanin lokaci yakarasa awaje ya ajjiye motarshi tareda shigowa Afalo yasamesu sunyi jigum jigum,'" da sallama yashigo.'"

___"yauwa Dr kakaraso sannu?.'"

"Yadanyi shiru sannan yace __"uhm nakaraso ina suke Wanda sukayi hadarin hop dai basuji rauni sosaiba ko?,'"

___"toh dr saikagani dai amma yanaga ranka ab'ace haka lafiya kuwa?,'"

"Dr yace __"wlh diyatace akanemeta aka rasa wayoyinta duk akashe daga zuwa islamiyya tun yamma muke Abu daya bata ba labarinta wlh,"

"Alh musaddiq yace __"ashsha yarinyace haka Dr,'" kuma kunje siteshion kunsanar kuwa?,'"

__"wlh munje bafa yarinya bace sosai tad'ara shekara ashirinfa,'"

__"toh Allah ya bayyanata muje kaga su marasa lafiyan,'"

"Wucewa sukayi su ukun tareda shiga da gaggawa Kansu yanufa yanadan aune aunenshi akan *heefez* sannan yaduba keyarsa daya fashe,'". Sannan yaduba *zeeba* dakuma ciwon jikinta,'" faheek'a fuskarta ajuye take,' dr yace,'"

___"amm kudan tallafamun mujuyo da'ita danna duba goshinta,'" suna murgino faheek'a Dr yadafe kirjinsa tareda matsawa baya,'" yana mamaki take idanunshi suka soma fitarda ruwa,'"

"Alh yace __"lfy Dr mutuwa tayine koyaya?,'" shiru dr yakasacewa komai danya firgita,'"

"Alh musaddiq yace __"bakayi maganaba Dr lfy kuwa kake wani abunne yasameta,'"?

"Zufarshi yashare dakyar yace __"she's my daughter Faheek'a,'"

___"whatttt ur daughter fakace Dr.?'"

"Alh yazaro idanunshi waje tareda daura hannunshi akanshi yace ___"diyarkafa kace Dr?,'"

"Murmushi ya kakaro yafara Ciro kayan aiki yasoma da *zeeba* yawanke mata ciwon Tass allurar yaimata tareda juyowa yace,'"

___"tanada bukatar jini Leda biyu ita,,'" adarannan inba hakaba da matsala,'"

"Yacigaba da aikinshi akan *hafeez* yawankemai ciwonshi tareda sakamai audiga awajan akaimai allura,'" shima,'"

"Dagowa yayi yace __"yaza'ayi da jinin? sannanfa sai anmusu dinki dukkans,'"

" aitunda Dr yace faheek'a diyarshice sukayi mutuwar tsaye cikeda mamaki murmushin takaici yaimusu yace,'"

__"karku damu karkuma Ku razana bakomai aidai Na tabbata da kafafunta takai kanta mahaifitarta bata saniba niban saniba taga zata iya sabida tanajin zata iya,' ina Baku shawara dani kadai kadaima dukkan abunda zamuyi Allah madaukakin sarki yana ganinmu menene ribarmu danmun lalata kanwar wani, yayar wani, diyar wani, 'Yar wata,' mahaifiyar wasu,'? Shin meyasa bazaku godema mahalicci daya wadataku da lafiya yabaku ilmi yabaku dukiya yabaku mulki shin wannan ba abun alfahari bane?

"Meyasa kuka zab'i wannan halin Na lalata yaran mutane kuke keta musu haddi kuke lalata rayuwarsu, wata sanadiyyar zina dazakuyi da'ita sanadiyar lalacewarta kenan har abada,

"Shin kokunsan abunda kukeyi babbar illace ga rayuwarku a idanuna yau kunzama kaskantattun mutane marasa daraja sanadiyyar abunda kuka aikata, kaikasan wazai lalata diyarka, kokaikasan wazai b'ata yaranka, koni nasan wazai lalatamun tawa yarinyar? Shin meyasani zan lalata yaran wasu,'"?

"Yakuke tunani idan duniya tasan abunda kuka aikata koyakuke tunani idan yaranku da matanku zasuji abunda kukeyi shin wannan rayuwace kuka zab'arma kanku kenan?,'"

"To wlh ina shawartarku kudena abunda kukeyi kudawo yanyar gaskia kutuba ga Allah zaiyafe muku, abunda kukeyi baiyiba ace kuna manya akasarsu kukuke lalata mana al ummarmu kun Gina rayuwarku akan TUBALIN TOKA, wa'iyazubillah a'uzu billah,'"

"Kuka yakeyi sosai sukuma jikinsu dukya mutu sunyi laushi domun maganganun Dr sunratsa jijiyoyin jikinsu, Dr yace,'"

___"akamasu asasu amota akaisu asibity Na domun sunada bukatar kulawa ta gaggawa,'"

"A sanyaye suka kinkimesu tareda sakasu amota suka wuce zuwa asibity Dr yasaka akashiga dasu dakin tiyata, domun sai anyima *zeeba* da *hafeez* dinki,'"

"Cikin awa biyu yaimusu komai akadawo dasu daki suna kwance Alh shiyabama *zeeba* jininshi da'aka auna jinin yazo daya kuma yanada lafiya maza aka daura mata yanata shiga jikinta,'"

"Faheek'a da *hafeez* ruwa aka daura musu suna kwance kowa yana bacci basusanma inda Kansu yakeba balle Susan wainarda ake toyawa,'"

"Dr yace __"Alh zaku iya tafiya za'a kula dasu bawata damuwa dukkansu abun yazo da sauki zuwa gobe zasu wartsake insha Allah,'" yasaka kanshi zaiwuce,' Alh akunyace yace.'"

__"Dr plz stop inasan magana dakai,'" cak dr yatsaya har Alh yakaraso yadafashi yace,'"

___"hakika duk magangamunka suna kunsheda gaskia tunda nake aikata zina banrab'ayin Dana saniba saiyau bantab'ajin zina tafita arainaba saiyau, hakika kunyarka da tsoron ubangijina yakamani kuma nayima alkawari nadena dagayau in anyi duniya dan ma'aikin Allah zinadai komaiyinta bazansake ma'amala dashiba,'"

"Hakika kalamanka sunshiga jikina kuma nagode da nasiharka agareni nayima alkawarin auran diyarka faheeka' domun allah yana gani Nina keta mata haddinta nayaga budurcinta,' ina Neman yafiyarka Dr plz,'"

Alh musaddiq shima yakaraso yace __"hakane wlh nima nayarda makaman yakina natuba kuma koyanzu naga mai aikata masha'a tabbas zan nusar dashi taredamai nasiha babu amfani kagina rayuwarka akan TUBALIN TOKA dan rushewa zaiyi dakai abanza, mungode da nasiharka agaremu,'"

"Murmushi yaimusu tareda cewa ___"Alhamdullahi nagodema Allah kuma naji Dadi hakika nayi farin ciki, kugodema Allah, sannan kurekeshi yafiya zai yafe muku kuruke girmanku da darajar da Allah yabaku kurike darajarku da addininku,'" saida safenku,'",

"Dr yashige motarshi yawuce,' suma asanyaye suka tuka motarsu asanyaye adarandai bawanda yayi bacci tsakanin Alh musaddiq da Alh'n *zeeba* da Dr dakuma mahaifiyar faheek'a,'" wacce labarin ya'iso mata,'"

"Kowa da tunanin dayakeyi,'"

"Washe gari dasafe suka farka, faheek'a mutuwane kawai batayiba dataga abbanta yana dubata *zeeba* kuwa kuka taketayi sosai *hafeez* shidai yana kwance jikinshi ba Dadi,'

"Dr yashiga ragargazo musu wa'azi yanajan aka yana fassarawa gabaki daya jikinsu dukyabi ya mutu sai kuka suketayi,'"

"Kwanansu uku suna jinya *zeeba* wacce hankalinta yakoma kan mijinta da d'iyarta tamatsa dole aka sallameta itada *hafeez* taroki gafarar Alh tareda faheek'a kowa yanemi gafarar kowa ahaka suka rabu,'"

*zeeba* tunda sukashiga Mota taketa kuka saitaji gabaki daya duniyarta taimata zafi komai yaimata duhu,'" tanata kwada number *MEEMAR* amma takasa samu,'"""



*TA B'ANGARAN GIDAN MAHBUB KUMA*,'"

"zaman lafiya yasamu sosai lubhan awani daran alhamis nakuda takamata zanga zanga akayi asibity da'ita cikin ikon Allah ta haifi yaranta namiji lafiyayya dashi kato kamarshi daya da *mahbub* sak,'"

"Nanfa dangi sukashiga murna *mahbub* kuwa ba'acewa komai tsabar murna ,'" anata hidimar suna ranar suna yaro yaci sunan mahaifin *mahbub* merasuwa wato Umar Farouk, suna kiranshi da Abba,' mejego tayi shar da'ita danyanzu tasamu nutsuwa sosai soyayya suke b'arjewa da mijinta sosai *tasmeena* tanata girma abunta,'"

*mahbub* kullum acikin rokon Allah yake Allah yaciremai San *MEEMAR* cikin nasara kuwa yadena tunaninta Sam jikinshi yaimasa karfi jiyakeyi tamkar anciremai wani gingikemen dutse akanshi,'"

"Mahaifin *lubhan* yanemama *mahbub* aiki awata sabuwar ma'aikata da'a bude a abuja,'" yatafi yana aikinshi cikin gaskia darikon amana saidai kawai yace Alhamdullah,'"

"Sabon kulawa dasabon tattali yakeba *lubhan* dakuma yaranshi,"*

*rayuwa kenan*


*love u oll*
[3/14, 3:50 PM] Mmn Areef: πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€

*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*ΒΆTOKAΒΆ*
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*¢BY BADIAT IBRAHIM ¢✍🏻*


*page_____236__240*✍🏻




*AMERICA*******



*MISALI KARFE GOMAN SAFE*,'"

*meemar* tana kofar dakin *borshaan* tanaso tashiga amma tsoro takeji tafi minty goma awajan dakyar tadaure tatura kofar ahankali tashiga,'"

"Samunshi tayi yana tsaye agaban dressing mirrow yana comb din gashin kanshi kugunshi daureda towel,' juyowa yayi suka hada idanu murmushi yaimata,'" yace,

__"yaya akayine kintashi lfy?,'
"Murmushi taimasa tace,'"

___"lfy lau yakwanan *baby hibbaan* ? Jiya kuka barni nikadai,'"

"Matsowa yayi gareta tareda surarta saikan Gado kamun taiwata magana yarufe mata bakinta danashi labarin saiya canja sako suka murji junansu San ransu *MEEMAR* dake jakace hartama manta kukanda *borshaan* yasakata,'" haka yakasheta da soyayyarshi meratsa jiki wanka sukayo tare sannan suka shirya tsab ,'"

__"honey ina zuwa barana saka kaya adakina indawo,'"
"Saketa yayi tajuya,''

"Wayarta tadauka tana shiga tasoma daddanna number *zeeba* wacce haryanzu wayar akashe take,'" tsautsayi dabaya wuce ramarshi aikuwa *MEEMAR* ta dailing number Alh dantaji ina *zeeba* take,'"

___"hello Alh yakake ya aiki?,'"

Alh ya amsa ___"lafiya lau *MEEMAR* ya *baby hibbaan* dashi me GIDAN?,'"

"Kamun tai magana *borshaan* yashigo afusace danjin ta ambaci Alh, yana karasowa ya karb'e wayar *MEEMAR* tareda karawa a kunnenshi.'"

___"hello *MEEMAR* dama akwai maganar danakeso muyi dake muhimmiya wlh,'"

*"borshaan* yazubama *MEEMAR* idanunshi Wanda sukayi jawur!' Itadai tana tsaye jikinta yanata rawa,'"

"Alh yanata hello hello amma shiru *borshaan* yace ___'karka kuskura kasake kiran layinnan Matar aurece kanajina ko ?!'""kit kit yakashe wayar,'"

"Gaban *MEEMAR* yakaraso yana zare belt dinshi yace ___"_
Kekuma zakisani yau anfada miki ni lusarin namijine ? Shashasha dakikiya,'"

"Tass yagaura mata hadadden mari yana zare idanshi yace ___"uban waye kuke waya dashi,? 'Yar iska kawai macuciya kawai zakifada kosaina kasheki?.'"

"Mari yasake hada Mata tasssss bakintane yafashe yace ___"toh dagayau baki ba dariya agidannan baki ba waya bame kiranki bawanda zaki kira anfada miki Nina wasane,'"

"Bakinta yana rawa tace ___"wallahi honey.??.?...........,'"

"Belt yazuga mata dashegen karfi yadinga dagawa yana zambada mata takota ina iyakar karfinshi kuma ihu takeyi tana kururuwa kafarsa yasaka yana boll da'ita har falo ihu *MEEMAR* takeyi sosai,'


__"wayyo dan Allah kayi hakuri bazan sakeba wlh kuwa,'"

"Hannu yasaka ya cikumota yana zazzare idanu bakinta dukya fashe jikinta yayi rudu rudu yatara jini yace!'"

___"aurena dake nawucin gadine zan iyasa almakashi indatse igiyar auranki domun bandaukeki abakin komaiba shashasha kawai wacce batasan metakeyiba uwarsan kudi keda uwarki duk mayun kudine danna lura rashin tarbiyarki yadauko asaline daga wajanta,'"

"Yawani tureta tabugu da kujera tasaka ihu wahalalle muryarta Na rawa tace mamaki dukya cikata dakyar take magana ___"kacuceni ka zalunceni kaci amanata wlh bahaka mukayi dakaiba Ashe ka aurenine sabida ka wulakantani ka tozartani shiyasa karabani da mijina? Kaci amanata wlh,'"'"belt yafyada mata ajikinta yace,'"

___"aidole kiyi magana dangin ceda kowa aini kaddara ce tasaka Na auroki harna kawoki gidana kuma inbandake jahilace dakikiyace Mara zuchiya harkina maganar cin amana,' keba amanar wani kikaciba ke wacece dabaza'a aci taki amanarba? Kiyi magana mana shashasha Mara tarbiya anfada miki bansan cewar sabida kudina kika aureniba ko anfada miki ni dakikine kamarki,'"

"Kuka kawai *MEEMAR* takeji danji takeyi maganganun da *borshaan* keyi tamkar ana watsamata garwashin wuta jitakeyi tamkar mafarki takeyi dakyar tamike tsaye tace,'"

___*"borshaan* Ashe dama basona kakeyiba ka auronine danka rozartani ka wulakantani shiyasa ka aureni karabani da mijina?,'

___"rufamun baki mijinda kika fifita kudi dasan duniya fiye dashi mijinda kike wulakantashi kike barin gidanshi kina fitowa kiyi iskanci kikoma gidanshi!' Kazama kawai Jahila,'".


"Kuka takeyi sosai *borshaan* yadaketa yaimata ligi ligi sannan yayi wucewarshi,'*

"Aguje Mariya takaraso gaban *MEEMAR* taimakonta tayi harzuwa toilet jikinta dukya fashe yana jini sai Mariya ce ta taimaketa tagasa mata jikinta takamota zuwa kan Gado kuka takeyi sosai,'"

__"kiyi hakuri hajia komai sai hakuri zaman aure yagaji haka,'"

"Hannu *MEEMAR* tadagama mariya halamar batasanjin komai,'" Mariya tafita tabata

13 / 14