Author : BADIAT IBRAHIM Category : African Stories & Novels
*mahbub*?,'"
"Hawayan data tarane suka gangaro akumatunta tausayi tabashi danyasan batajin dadin yadda yake daga hankalinshi akan *MEEMAR* dole zataji kishi danma tanada hakuri, saidai bayajin zai iya dena tunanin *MEEMAR* saidai in mutuwa yayi,'"
"Mikewa yayi tareda tsugunnawa agabanta yadago fuskarta yana share Mata tears dinta, " ___"kiyi hakuri zandena Insha Allah kanwata tashi kishirya Inkaiki awo saina wuce makaranta,'"
"Murmushi taimasa tareda mikewa atsanake tafita shikuma dakyar yasha tea dinnan yasha magani sannan yamike,'"
"Tare suka fita saida yasauketa a asibity sannan yawuce makaranta, *mahbub* abun tausayi danharyayi wata 'Yar rama yakumayi duhu babu kuzari Sam a tattare dashi,'"
*Nasser* ne zaune a kujera yanadan danne danne awayarshi Hauwa tashigo,'
"Abban Fatima wayartafa kwana goma yau bata shiga Sam ni wlh yarannanne ma abun tausayi,'"
"Idanunshi suka kada sukayi jajur yarasa mezaice, wayarshice tasoma ruri,' yaki dagawa saida Hauwa tace
__"abban Fatima waya akeyifa kadaga mana,'"
"Dagawa yayi __"hello *lubhan* yakike yamai jikin kuma?,'"
"Gawa wayar *lubhan* tace __"jikinshi da sauki dan Allah *Nasser* ka taimaka kadinga lallashin abokinka wlh kwata kwata hankalinshi da tunaninshi baya gareni, hakan yanamun ciwo amatsayina Na macce wlh daurewa kawai nakeyi dankar hankalinsa yatashi fiyeda haka,'"
"Kanshi yadafe yace __"insha Allah *lubhan* zansameshi muyi mahimmiyar magana dashi akan abunda yakeyi miki kiyi hakuri abi komai ahankali dan Allah amma awannan karon zanyi magana dashi sosai,'"
"Hawayanta tashare tace __"nagode *nassaer* ina asibity ni shikuma yana makaranta yau yaje,'"
__"shikenan *lubhan* ki kwantar da hankalinki zamuyi magana zansameshi a makaranta , sai anjima,'"
"Kashe wayar yayi Hauwa wacce take tsaye akanshi tace __"yaza'ayi da yarannan kaga mai aikinsuma kwananta uku batazoba fa aikini yamun yawa dayarana zanji koda yaran kishiya,? Girkin gidannanma kadai ya'isheni,'"
"Afusace yatashi yace __"bara kiji kezakiyi musu aiki da duk abunda sukeda bukata ai yaranane ba agolaba indai ki nasan ubansu dole kimusu hidima wlh. Itakuma Hajara zata sameni wlh inta dawo tanemi masaukinta,'" wawaye kawai dakikai,'",
"Fuui yafice ranshi amugun b'ace yarasa yazaiyi da Hajara Sam wlh ,' makaranta yawuce wajan *mahbub*,'"
"Ummu tana zaune tanacin kaza ga jus agabanta tana korawa *zabreena* tace ,'"
__"ba a asibity Ummu anhanaki shan zakiba amma kindena kiyayewa kullum saikinsha jus,'"?
"Ummu tace ___"ke mance da wuya takasheni gara dadin yakasheni wlh,'dubi yanda tsabar Hutu dacin dadifa yasani nazama fresh,'. Dariya sukasaka *zabreena* tace,'"
__"Ummu Anty *MEEMAR* fa tace kibani dubu goma kudin ankonnan Dana fada mata tace akwai wadatattun kudi a hannunki Wanda zamuyi 'Yan kananan bukatunmu.,'"
"Ummu tace __"wannan gaskia ne zanbaki ATM card kije kicire,' kinga ribar auran hamshakin me kudi kenan kiduba irin kudinda *MEEMAR* tadola mana a account dinmu harwani nunfashi sukeyi ,'" inda tana tareda wancan matsiyacin yaushe zata samu.
?,' dan haka kinutsu kikawomun hamshakin mekudi kema kisamu kizama jazur,'"
"Dariya *zabreena* tayi tace __"Ummu tun yaushe nadau haske shiyasama nakori isyaka ai dan matsiyacine baida kosisi damai zaiciyar dani,'"?
"Ummu tace __"aidama isyaku nema yakeyi awajanki me'akeyi da talaka ke wlh da ki auri talaka yunwa takasheki yazo yasakeki tsiya tsiya kozanin daurawa yagagareki gara ki auri mekudin yasakeki kitsira da mutunci da manyan zannuwa kuma ko banza yafi talaka,'" maza jeki Ciro kudin 'Yar albarka,'"
*zabreena* tana dariya tamike taima mama sallama tawuce,'"
*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πͺπͺπͺπͺπͺ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππππ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππ
πππ
π
*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
ββββββββ
*ΒΆTOKAΒΆ*
βββββ
*ΒΆBY BADIAT IBRAHIM ΒΆβπ»*
*page_____191_195*βπ»
*wannan shafin nakune*
*Hajar minjibir* Allah yabar kauna sakonki ya'iso gareni
*atika Ibrahim* ( atitin mama) kema sakonki yakaraso gareni nagode Allah yabar kauna
*I so much love u guys*πβ€π
"Dakyar *MEEMAR* tamike duktabi takuje hannunta, kuka takeyi sosai wayarta tadaga tasoma kiran *zeeba*,'"
___"ahh Kawata wlh yanzu nakesan kiranki sainace karna katseku kuna amarci to ya rayuwar america ina sweet *borshaan*,'"
"Kuka *MEEMAR* tasake rusawa muryarta tana rawa tace __*"zeeba* ina cikin katoton rikici wlh kuwa,'"
___"are u okey *MEEMAR* what wrong with u plz sweet heart tell me?,'"
"Ahankali *MEEMAR* ta zaiyanama *zeeba* komai da komai saida *zeeba* ta firgita danjin abunda *borshaan* ya aikata,'" ajjiyar xuchiya tasauke tace,'"
__" duka *borshaan* din this is serious dagayin aure kuma saiyasake hali? Dukdadai laifinkine yazaki kamashi kice zaiyatafi dake bayan kinsan tafiya akace zasuyi dasuda ma'aikatansu kekuma kika tunzurashi harya losing temper dinshi yadakeki,' karki kuskura kisake aikata kuskurannan kikirashi kibashi hakuri,'"
"Ya Allah yarufa miki asiri kekina kokarin tonama kanki asiri come on *MEEMAR* u have too wake up,'"
"Ajjiyar xuchiya tasauke tace __"wlh *zeeba* abun ya firgitani kekinga yanda yakeyine tamkar zaki kuwa? Wlh ni tsoroma yafara bani, abunda yasa harna rikeshi sabida ina bukatarshine shiyasa wlh but zanbashi hakuri nagode Kawata saimunyi waya,'"
__"toh Kawata saimunyi waya take care of ur self plz,'". Wayarta takashe,'" tareda fadawa toilet wanka tayo tareda gasa hannunta dake Mata ciwo tafito tashirya tashafa man zafi awajan,'"
"Da hannu daya tadauki *baby hibbaan* suka fito harabar GIDAN, tazauna awani kerarren garden, me korayan kujeru ta korayan ciyawa sai wata koriyar rumfa,' zama tayi tareda,' soma kiran layin *borshaan* but wayarshi bata tafiya,'"
"Tagumi tasaka tarasa mekeyi mata Dadi ita atunaninta fishinda yafita yanayi da'ita shiyasa yakashe wayarshi wata zuchiyar tace,'"
__"yana cikin jirgi kibari inyasauka saiki nemeshi kibashi hakuri,'". Dan murmushi tayi tareda tusa hoton *borshaan* agaba tana kallo wani tsananin soyayyarshi ce taketa gudana ajinin jikinta,'"
"Wayar Ummu tasoma kira sundade sunata hira sannan dagabaya sukayi sallama takira frnds dinta taimusu ban gajiya,'" tadade awajan har yamma tayi sannan takoma daki,'"
"Harzuwa lokacin wayar *borshaan* akashe harzuwa dare *MEEMAR* tarasa mekeyi mata Dadi Sam, takasa zaune takasa tsaye zuchiyarta tashiga zulumi, gabanta yanata faduwa tsugunnawa tayi tana shafa katoton hoton, *borshaan* dake ajjiye akasa tana hawaye,'"
__"I'm so sorry my honey katafi kanata fishi dani kayafemun nasan nayima laifi dan Allah kabude wayarka inji muryarka kozan iyacin abinci,' rabona da abinci tunjiya honey kabude wayar ka inji muryarka inkuma baka hakuri,'"
"Kankame hoton tayi tanata kuka ga yunwa nadamunta dan rabonta da abinci tunjiya, gashi takasaci Sam tashiga damuwa metarin yawan gaske,'"
"Haka tadinga kokarin samun number *borshaan* but takasa samu Sam, dakyar tasamu tamike tadansha tea dan tanajin matsananciyar yunwa,'"
"Ga hannunta yadameta da zafi hardan kumbura yayi tana kwance tayi rigingine akan Gado tashiga kogin tunani time to time tanasa tissue tana goge tears dinta Wanda takasa controlling dinsu Sam,'"
"Ahaka dare yaita tsalawa ruwane ya b'arke tamkar dabakin gwarya akadinga shatata ruwannan ga sanyi anata kadawa *MEEMAR* tana zaune takasa motsawa hannunta yadameta da ciwo ga tunanin mijinta dayaimata yawa tarasa yadda zatayi,' juyawa tayi ta kalli *baby hibbaan* wacce taketa baccinta abun shaawa dan murmushi tayi kadan, tareda kwantawa,'" zazzab'ine taji yana rufeta dakyar tasamu ta forcing kanta tayi bacci taredashan benelin,'"
*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πͺπͺπͺπͺπͺ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππππ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππ
πππ
π
*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
ββββββββ
*ΒΆTOKAΒΆ*
βββββ
*ΒΆBY BADIAT IBRAHIM ΒΆβπ»*
*page_____201_205*βπ»
_assalam masoyana inamai Baku hakuri danganeda matsalar network danasamu jiya domun nayi portsting TUBALIN TOKA amma wasu groups dayawa page dayana yajemusu,' kuimun afuwa matsalar badaganibane,'"_
_wannan ragowar dayan najiyanne, danwasu 206 _210 suka karanta basu karanta wannanba,'"_
*ENGLAND*********
" jirginsu *borshaan* yasauka a England ahankali suke sakkowa shida Afeefah suna rikeda hannun junansu,' harzuwa kasa shikejamusu akwatinansu harzuwa waje,'"
"Taxer yatarar musu zuwa hotel dinda zasu sauka sunshiga *borshaan* yajuyo yana kallon afeefah wacce tamakale ajikinshi tanawani narkemai rada yaimata a kunnenta,'"
__"my afeefah kingaji ko? Sorry yanzu muna zuwa zakiyi wanka kici abinci kiyi bacci kafin indawo meeting ko?,'"
"Kaikawai tadagamai tana jikinshi harsuka karasa hotel din,'" sunfito suna Jere yakama musu daki suka wuce,' tare sukayo wanka yanata kashe *Afeefah* da maiyar soyayyarshi harsuka shirya tsab odar abinci yayi akakawo musu suna zaune sunaci *Afeefah* tadago tana wani masa kallon kauna tace,'"
___"dear inadai fatan babu abunda yashiga tsakaninka da matarka dakaje dasafennan ko? Dan wlh inkacemun wani Abu yafaru nifa bazan yaddaba kasanni da dan karan kishi, wlh dakacemun ka auri wata macce baniba sai naji tamkar inmutu wlh,:"
"Hannunta yakamo yanadan murzawa yana wani kallonta da mayun idanunshi masu rikita mata yace,'"
__"kinsan meyasa harna aureta kuwa my *Afeefah* ? Sabida ta haifamun baby kuma inadasan yara kinsani kuma inasan baby Na ta girma agabana daz why amma aiduk'wata soyayya da kulawa kenakeba kema shaidace,' kuma aizan aureki kibari kigani,'" aikinfita mahimmanci tunda randa Tatare nikuma awajanki natare harmuka kwana tare,'"
"Lips dinta yake zagaye mata da danyatsanshi ahankali dukyabi yakasheta da maiyar kaunarshi tawani lumshe idanta tareda budewa tace,'"
__"yaushene yakamata ka tunkari iyayanka da maganar auranmu dear nifa nakosa wlh kasan Allah ,'"
"Yamatsoda bakinshi kunnenta yace __"aiko yanzu kematatace kuma ai duk abunda ma'aurata sukeyi munayi fiyeda nasuma, banasan kina damun kanki *borshaan* ainakine duniya da lahira sai yadda kikayi dashi, ke barifa kiji ketadabance acikin mata dan dadinki da zakinki special ne, kinga *MEEMAR* itada ruwa bansan Wanda yafi wani salam ba acikinsu,'"
"Wani dadine yakashe *Afeefah* sabida yadda taji yana kod'ata dayawa yacikata da soyayya sannan yayi ficewarshi zuwa abunda yazoyi,'"
*Afeefah* kuma tana kwance tanadan danne danne awayarta tanata dariya,'. __*borshaan* Nawa nikadai,'"
*_WACECE AFEEFAH???_*
_budurwace kuma matashiya wacce akallah bazata wuce shekara 23 ba,' haifaffiyar garin kano ce, mahaifinta hamshakin me kudine danyana daya daga cikin manya manyan masu kudin kano,'"_
_Afeefah sunkai tsawon shekara uku da *borshaan* suna soyayya sunhadune a Dubai yayinda Afeefah taje siyayya shikuma *borshaan* yatafi harkar aikinshi,:" sunhadune ashagon saida gwala gwalai,'" tindaganan suka kullah alakar soyayya mekarfin gaske domun lokaci guda Afeefah tarudema *borshaan* tareda rikicewa domun *borshaan* dan duniya ne yakasheta da maiyar kaunarshi,'"_
_sunyi musayar contact, tareda rabuwa kullum suna manne awaya *borshaan* yana kasheta da yaudararshi. Ranarda *borshaan* yadiro najeria danganin Afeefah aranar yakasheta da maiyar soyayyarshi haryaci nasarar samunta macce yarabata da budurcinta,'" awajan suka kullah alkawarin aure shikuma yaimata kashedi koda wasa karyaganta da kowanne namiji inba hakaba zairabu da'ita,' take Afeefah ta amince da kudirin *borshaan* haka yaita shagwab'ata yana lallashinta *borshaan* dan duniya yagama samun Afeefah,' danyaci nasarar sacemata ruhinta gabaki daya",_
_ahaka soyayyarsu taci gaba da gudana sai *borshaan* yabaro america yazo Kano yatare a hotel suita zuba soyayyarsu,' kwatsa sai mahaifinta yayanke shawarar had'ata aure da yaron amininshi, nanfa Afeefah hankalinta yaimatukar tashi tana kuka takira *borshaan* awaya tana sanarmai tana kuka, shima kukan yaudara yasaka mata, tareda cemata shikenan taje tayi auranta shiyarabu da'ita yakashe wayarshi, tayi kiran duniya batama samunshi kwata kwata awaya,'_
_tundaga ranar *bOrshaan* yayanke alakarsa da Afeefah dukda yanajin dacin rabuwa da'ita,' baisakejin labarin Afeefah ba harya manta da'ita arayuwarshi,' bayan rabuwarsune yahadu da sweet *MEEMAR*,'"
_kwatsam ranarda zaishiga dakin *MEEMAR* amatsayin ango Afeefah takirashi tareda sanar dashi gata a america, a hotel, baiyi wata wataba yawuce inda take,' sunyi murna sosai daganin junansu tsumun soyayya saiya tashi, musanman data sanar dashi batayi auranba, sabida bazata iya rayuwa dawani namijiba inbashiba,'"_
_tasanar dashi taji labarin auranshi taci kuka tamkar zata mutu sawa tayi aka nemo mata number *borshaan* tayanzu, hakanne yasa taima iyayanta karya dacewar zatakaima wata kawarta ziyara tasati guda a Gombe,' dantazo wajan *borshaan* dinta,'"_
_adaran sunmurje soyayyarsu Afeefah taruda *borshaan* over itakanta tagama fita haiyacinta kasancewar *borshaan* gwanine wajan iya ruda macce dasata kuka,"gashi tasha magunguna dan saida tatsuma kanta da magunguna sannan tatawo, tsabar Dadi baisanma inda kanshi yakeba dole yakwana tareda Afeefah,' alkawari yaimata cewar aikinda aka turashi yayi a office zuwa England gobe, da da *MEEMAR* zaitafi but yafasa zuwa da'ita da Afeefah, zaitafi danyanaso susamu lokaci su murji soyayyarsu,'"_
_kunji yanda labarin yake, dakuma abunda yasa *borshaan* baikwana agidaba, ranar daran angoncinshi'"_
"
"
"
"
*borshaan* yagama abunda zaiyi yadawo sukaita farantama junansu rai shida *Afeefah* soyayya sukaitayi babu kakkautawa duksunbi sunrudema junansu sunata sambatu *borshaan* dan duniya yakashe *Afeefah* da maiyar soyayyarshi har kuka tadingayimai tsabar kauna,'"
"Dakomai yalafane sukayo wanka suka fito karfe shiddan asuba, sallah sukayi tareda komawa Gado *Afeefah* tana jikinshi tanata shafashi yana dariya,'",
*"MEEMAR* manyan k'asa tana kwance tanata bacci dakyar tabude jajayan kumburarrun idanunta ahankali tayi yunkurin tashi hannunta taji yanamata wani radadi yasakeyin tsami,'" da dabara tamike tanufi toilet tadinga gasa hannun da towel da ruwan zafi,' sannan tayo wanka tadauro alwala tafito,'"
"Sallah tagabatar, tanakan sallaya *baby hibbaan* tafarka dasauri tamike takarasa bakin gadon,' dariya *baby hibbaan* taketayi tana daddaga kafafunta,'"
"Murmushi tadanyi gashi bazata iya daukartaba sabida hannunta dake ciwo,'"
"Ahankali tafito tasamu 'Yar aiki tanata goge goge, bahaushiyace dan "momy'n *borshaan* tace 'Yar uwartace ,' tsugunnawa tayi tagaida *MEEMAR* amsawa tayi tace,'"
__"yarinya nakeso kiyima wanka dan Allah hannuna ciwo yakeyimun,'"
___"to hajia angama,' dasauri tawuce danzuwa yima *baby hibbaan* wanka,'"
"Wayarta tadauka tasoma kiran layin *borshaan* cikin ikon Allah tasamu a kunne, ajjiyar xuchiya tasauke tareda runtse idanunta gabanta yashiga harbawa,' wayar tanata ringing shiru shiru ba'a dagaba harya yanke,'". Dasauri tasake kira tanata rokon Allah akan *borshaan* yadauki wayar,'"
*Afeefah* tawani hade ranta tace __"nifa gaskia kaima kakashe wayarka yanda kasani nakashe wayata kaga dakikiyar matarka tanasan ruguzamana farin cikinmu,:"
"Dasauri ya tallafo hab'arra wub yayura bakinshi acikin nata yasha kasheta da hot kiss,' hannu tasaka takashe wayar *borshaan* tareda jefarwa,'". Saisuka Lula duniyar sama,'"
"Hawayene suka shiga ambaliya akumatun *MEEMAR* kasancewar takira number *borshaan* yafi sau goma no answer, daga bayama akashema wayar,'"
__"nikam nashiga uku nalalace honey yakakeso inyi da kainane why honey why, ya ILAHI YAZANYI DA RAINA,'"??
"Zama tayi akan kujera tareda dafe kanta dayake Sara mata,' hawayene yaketa ambayiya a kumatunta tamkar water borth, πzuchiyarta namata kuna gawani azababben radadin kaunar *borshaan* dake addabar ruhinta,'"
"Kuka takeyi me sauti sosai tanajiyo dacin zuchiyarta tarasa inda zatabi taga light πππ
*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πͺπͺπͺπͺπͺ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππππ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππ
πππ
π
*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
ββββββββ
*ΒΆTOKAΒΆ*
βββββ
*ΒΆBY BADIAT IBRAHIM ΒΆβπ»*
*page_____206_210*βπ»
*Nasser* yakarasa makarantar su *mahbub* daidai kuwa dalibai sunfito break Na 1 hour,' abokinshi yahango zaune shigadai ya zurfafa tunaninshi,'' girgiza kai *Nasser* yayi tareda karasawa gaban abokinshi yadafa kafadarsa,'"
"Dasauri *mahbub* yadago suka hada idanu da abokinshi damuwace lullub'e a fuskarsu dukkansu biyun,'"
"Zama *Nasser* yayi yace ___"dazan baka shawara kaji amatsayina Na majib'ancin al'amuranka danace kayi watsi da tunanin *MEEMAR* kacireta a heart dinka D's life dinka baki daya yakamata ace yanxu ka fecing reality, *mahbub* kana Shiga hakkin *lubhan* karfa kamanta itama macce ce kuma akwai xuchiya a manne a kirjinta akwai daci da kishi ace kana nuna cewar *MEEMAR* tafima *lubhan* kuma agabanta,' kaduba harfa jinya taimaka akan ciwon daya rabkeka Na kaunar *MEEMAR* danta kasance me hakuri da juriya?,' to wlh kasani hakurinta yakusan gazawa kuma gayi gaggawar rungumar matarka kabata kulawarka dantana bukatar kulawa,' kadubafa yadda tarikema *tasmeena* tamkar itace mahaifiyarta haba *mahubu*,"
___*MEEMAR* tayi auranta tama manta Allah yayi ruwan tsaranka amma dan bala'i kaikakasa sukuni akanta kana kuntatama salahar matarka,'" *mahbub* kadubani *Hajara* yadda take gasani, kwananta goma batanan bansanma inda takeba wayoyinta akashe, tawatsar mun da yara me aikinda tadaukarma yaran kwananta uku ta tafiya, Hauwa ta gwarzabamun cewar itafa tagaji dame zataji da aikin gida kodana yara?, kadubifa ukubar danake ciki *mahbub* amma kai kasamu Matar arziki kana barin hawayanta yana zuba, inma bacci kakeyi u have u wake up now plz,''"
*mahbub* hakika maganganun abokinshi yashigeshi saiyaji wani tausayin matarshi yakamashi danyasan baya kyauta mata dama, dafa kafadar abokinshi yayi yace,'"
__"abokina naji maganganunka kuma zanyi aiki dashi insha Allah hakika nasan banayima *lubhan* adalci azamanta kewarmu Sam nafifita tsohuwar matata fiyeda ita, amma insha Allah bazan sakeba zanroketa gafara tayafemun,' kaikuma kayi hakuri da matanka kadinga adda'a kawai,'"
*Nasser* yayi murmushi yace ___"naji dadin kalamanka sosai domun *lubhan* macce ce saliha kamila nakuma godema abokina,'". Itakuma *Hajara* zamuyi wacce zamuyi domun tabbas saidai tazab'a business kozama aure, kaganninan wlh duk Wanda tazab'a inaso gaskia,'"
"Sukaita tattauna matsalolonsu saida yamma lis suka rabu,'"
*mahbub* yana zuwa gida bayan yahuta yaci abinci yaroki gafarar *lubhan* aikuwa kaitsaye tayafemai tareda godema Allah,' ranardai *mahbub* yashayarda *lubhan* madarar kaunarsa yadda yakamata sai ranarne *lubhan* tasan tayi aure,'"
*GIMBIYA ZEEBA* tana tsaye tanata sintiri afalonta daga gefe kuma *hafeez* ne yake tafa hannayansa cikeda al'ajabi,'" *zeeba* tace,'"
___*hafeez* waini Alhaji zaima haka haka kadubafa yau kwana uku ina kiranshi amma yaki daga wayata daga baya sai wata 'Yar iskar yarinyace tadaga tagamamun fitsara,' amma Alh baiko kiranibafa,'"
___"uhm Kawata fadan dayafi karfinka aiwasa kake maidashi, Alh yawatsa mana kasa a idanunmu, amma zaigane muba kanwar lasabane ni *hafeez* na'isheshi Riga da wando wlh,'" yanzu kiwuce mubi jirgi zuwa Abuja, muje