Author : BADIAT IBRAHIM Category : African Stories & Novels
bari Kawata wlh ba chajine tunjiya bafa wuta,'"
*"hafezz* yace __"inadai fatan kinshiryayin aiki dakuma faranta ran megida ko?,' nafiso kisaki jikinki sosai tayanda bazaiji k'yashin sake miki dukiyaba kisake jikinki sosai abunda yakeso shizakimai,'"
__"insha Allah *hafeez* bazan bada matsalaba zanyi kokarin sakin jikina dan wlh inada abubbuwanyi da kudi rabonda narike dubu goma takaina wlh harna manta,'"
"Dariya *hafeez* yayi yace __"ina kuwa me tabbatar miki zakisamu manyan kudi inkika saki jikinki danbaya wasa kuma yahadu saurayine fa Mejida kudi yana tashe dan wlh ko acan america 'yanmatan Black's dinnan dama turawan saikiga sunata binshi,' sannan aiyafadamun kalar maccen dayakeso wlh daya gama lissafawa kece kawai sak shiyasama kikaga namatsa,' kisamu Nima insamu,'"
*zeeba* tace __"wannan gaskia ne aini Na yarda dakai baka connection nabanza saimai Kyau,' akwaifa wani shima kawaline wlh daya hadamu connection kasan wai kwana biyu Nawa shegen Alhajin yabani,'"?
__"aa saikin fada,'"
__"wai dubu Dari biyufa,'"
__"wai dan iskane amma anfadamai irin gajojin 'yanmatan dayasaba harka dasune baki watsamai kudinshiba a fuska? Shege,'"
__"kaidai bari saida yaninka dakyarma Na amsa amma kaikaga tunda nasameka baka hada connection da masu mako,'"
*"hafeez* yatab'e bakinshi yace __"aini infa nalura dacewar baka sakema 'yanmata kudi kokirana sukayi *hafeez* akwai kaya akasa kuwa,?' Cewafa nakeyi babu Honorable ,'"
"Dariya sukasa sunataba *MEEMAR* labari tareda lallab'arta tasaki jiki yasauke mata kudi itama tasamu asoma damawa da'ita,'"
__"cikin awa uku suka karasa cikin birnin taraiya wato Abuja,'" nanfa *MEEMAR* tabaje idanunta tanata kallon haduwar Abuja tanata kallon kerarrun gidajan sama sama dasu plaza iri iri,'"
"Abakin wani kerarren hotel suka tsaya *hafeez* yace __*"MEEMAR* jirani inhada mata connection din saimu wuce mukuma,'"
*"zeeba* tace __"saidai munyi waya zamu hadu da daddare kifasaki jiki hajia wlh bazaki fito cikin hotel dinnanba saiki zama hajia ,'"
__"to Kawata naji zakizodin da daddare dan Allah ko?,'"
__"fito dan Allah mana *zeeba* karmuita b'atamai lokaci,'"
__"saimunyi wayar" sauka tayi *hafeez* narike da akwatinta suka shiga hotel din yakaita wajan mutumin sannan suka fito da *hafeez*,'"
__"yakaganta tayima aiko?,'"
"Alhajin cikin washe baki yace __"tayi sosai *hafeez* yanzu abunda zamuyi ga wannan dubu Dari biyu nakane,'"
__"tohfa nagode alh Saikuma munyi waya,'"
*hafeez* yawuce dasauri tareda sakkowa yasamu *MEEMAR* tana waya da mijinta,'"
__"aa antsayane wasu zasuyi fitsari,'"
__"toh shikenan Allah yakiyaye saimunyi waya inkika sauka,'"
"To kawai tace tareda kashe wayar *hafeez* yace,'"
__"yallab'aine yakiraki anata zukalamai karya ko?Mazanne saida dabara nake fadamiki,'"
"Wayar *hafeez* ce tashiga ruri,'. __"kingani gogankine yake kira kila yakarasone,'" dagawa yayi tareda karawa a kunne,'"
__"ranka yadade barka da isowa,'"
__*"hafeez* inadai fatan kunshigo Abuja ko?,'"
__"kwarai ruwa ranka shidade yanzuma hotel zamu karasa,'"
__"okey kusameni a Airport kaida direba itakuma akaita tahuta taci abinci tayi bacci zantafi mitting sainanda 2hours zata ganni kabata hakuri plz '"
__"toh angama yanda kakeso za'ayi munkaraso hotel dinma saimunzo ranka yadade,'"
"Sunshiga hotel din direbane yarakasu har dakin,' hotel din yahadu karshe dakin kuwa Aljannan duniya kenan,'"
__"kinga dakin *MEEMAR*?,'"
__*"hafeez* naga daki ainazama 'Yar kauye sosai woow pantastic,'"
__"toh kisaki jiki kiyi abunda yakawoki nanda 2hours zaishigo saikiyi wanka kishirya inna fita zansa sukawo miki farfesun kayan ciki kisha,' dagacan zankoma nikam,'"
"Sallama sukayi yawuce da *MEEMAR* tashiga toilet tadade tanata kalle kalle waiyau itace a jakuze tana wanka ikon Allah kenan,'"
"Ta cuccuda jikinta Tass tafito da towel tadaura ringing din bel din dakin akayi,'"
__"yes come in,'"
"Ma'aikaciyar hotel dince daukeda trai tazo ta ajjiye akan table __"weldone ma,'"
__"thank u,'"
"Tawuce tafita *MEEMAR* tatsara makeup tadauki Kyau gata fara,'"
"Rigarta tasaka doguwa me hannun vest yellow,' rigar tamatseta sosai Shep dinta yafito sosai,' har tsagun kirjinta ana gani, tabi lungu sako sako tadingasa hadadden turaren da *zeeba* tabata takuma feffesa wadanda suka siyodin,' gashinta tasakeshi gadan bayanta yanata kamshi shima,'"
"Falo tafito tasha farfesunnan takoshi sannan tashiga toilet tayi brosh,' tadane Gado,'"
"Wani taushi taji kamar audiga, __"woow wannan Gado yahadu,' kwantawa tayi tanata jindadi, baccine yayi awon gaba da ita tsabar dadin gadon,'"
*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πͺπͺπͺπͺπͺ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππππ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππ
πππ
π
*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
ββββββββ
*ΒΆTOKAΒΆ*
βββββ
*ΒΆBY BADIAT IBRAHIM ΒΆβπ»*
*page_________21_25βπ»*
_ina mika dumbin godiya ta ga dumbin masoyana masoyan littafina tubalin toka, hakika kuna Dada karfafamun guiwata hakanne yakebani damar yin typing cikin sauri,' nagode da soyayya allah yabarmu atare,'" ππβ€βπ» love u oll_
"Bacci takeyi meshegen Dadin gaske ta rufa da tattausan bargon kan gadon inkaganta abun shaawa,'
"Motarshice takaraso cikin harabar hotel din yana baya direba najanshi harzuwa parking place,' aguje direban ya sakko tareda budemai murfin motar, ahanki Yazuro kafarsa tareda fitoda sauran jikinshi,
"Farine sol irin asalin farinnan Mara mixed tamkar balarabe haka yake idanunshi farare tamkar madara hadaddene ajin farko ahaduwa kai mekaratu tsayawa lissafa 'yawun wannan matashin b'ata lokacine domun danyakai makura wajan haduwa, matashine dabai wuce shekara talatinba,' sanye yake da wandom jines Ami green, tareda hadaddiyar rigarsa yellow wacce tasake fitomai da true colour dinshi kafarshi sanye da takalmi sau ciki yellow Wanda tsadar takalmin ma abun dubawane belt dinshima yellow, sumar kanshi meyawa danya tarata sosai gashi tasha kyara tanata sheki tareda firarta wani cool kamshi,'
"Cikin takunshi Na burgewa yawuce yayinda direba yarufe kofar motar yabiyoshi aguje da akwati harzuwa kofar dakin ya ajjiyemai akwatin,'"
__"amm kaje dakinka kahuta in inada bukatar wani Abu a wiil give a call right?,'"
"Direban yace __"okey sir ahuta lfy,' yawuce da sauri,'
"Shikuma yasoma ringing din bel din dakin yaji shiru shiru batazo tabudemaiba yasaka tattausan hannunshi yatura kofar ahankali tareda shiga,'"
"Dakin yasoma karema kallo yadan daga kafadunshi yace __"uhmm not bad,' yawuce bedroom din,' wow hango kyakykyawar fuskarta yayi tarufe oil eyes dinta tanata bacci abun shaawa tsabar kyanta baccifa takeyi amma tamkar tana. Murmushine,' yariga yagama shagala da kallonta inbanda blushing babu abunda yakeyi, dantafi da imaninsa tamasa irin totally,
__"tsarki ya tabbata ga uban gijin ruwa da taurari uban gijin rana da wata uban gijin daya halicci tsaleleyar halitta kamar wannan tsaleliyar bebian,' ,'
"Ahankali yatako yanata blushing haryazo gaban bed din yasaka hannu yashafi gefen fuskarta taredasa hannu yayaye bargon data rufa, wow nanfa yasake susucewa dan akwaita da sura da diri ga fatarta jajir da'ita tamkar tsada gawani cool kamshi dake tashi ajikinta, yamaida bargon yarufeta tareda matsoda fuskarshi ya bata peak akumatunta da goshinta,'
"Kayanshi yacire tareda daura towel yanufi toilet yayo wankanshi kana yafito yana goge ruwan jikinshi wayar *MEEMAR* ce tasoma ruri dasauri yadauko wayar danganin waye yaga anrubuta *abban tasmeena* silent yasaka wayar yagama shiryawa yasaka kayan shan iska yanata kamshi ahankali yahauro gadan yanata shafa fuskarta yana hura mata iska a fuskarta kirjinta ya kalla yahangosu abun shaawa rungumera yayi ajikinshi tareda soma hura mata iska acikin kunnenta dukyariga yagamafa susucewa baki daya,'"
"Ahankali tabude oil eyes dinta saitajita ajikin mutum kamshinshi da taushin fatarshi ya burgeta dasauri tadago kanta idanu suka hada,:"
"Tsarki ya tabbata ga uban gijin sammai da kassai uban gijin dabbobi da bil'adam uban gijin daya halicci tsaleliyar halitta kamar wannan saurayin ,' tunda nake ganin Kyau bantab'a ganin cikakken Kyau Wanda ya amsa sunanshi kyauba kamar yadda Kyau ya baiyana ajikin wannan handsome din,' dukfa wannan maganar acikin zuchiyarta takeyi,'"
"Sassanyar iska yahura mata a fuskarta ta lumshe idanunta,'"
"Ahankali yahada fuskarsu waje guda yana shafa wuyanta da hannunshi,'"
"In a very low voice yace___"barka da tashi beauty ya gajiyan hanya,' uhm? ,'"
"Yanda yake shafa mata jiki shiyasa takasa magana tayi tayi tabude bakinta amma takasa hawayene suka taru a idanunta data yuno mijinta,' dasauri yasoma rudamata jikinta da romance, yagama rudewa bakinshi yasaka acikin nata wani gard'i da tsaki yajiyo nanfa yashiga tsotsa tamkar yanashan anawa sai fitarda nishi yakeyi itakuwa batasanma ina takeba dan gayan gwanine wajan iya kashe macce da mayyar kaunarsa,'"
"Sunfice a haiyacinsu yanata bin sassan jikinta yana Sha ahankali yakeyi komai yacikata da kalaman kaunarshi yanata mata kalamai masu taushi a kunnenta,'"
"Gabaki daya suntafi wata duniya tadaban sai hawaye taketayi yana lashewa shikuma canshima yasoma hawayan Dadi,: atakaice ya murje *MEEMAR* sosai baitab'ajin cikakkiyar macce mai yalwar ni'ima ka martaba dukya firgice danjim dadinta,'"
"Dakomai yalafane ya kankameta yana rarrashinta itakuma kuka takeyi sosai tunanim mijintane yadameta tasan bataimai adalciba Sam,'"
*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πͺπͺπͺπͺπͺ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππππ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππ
πππ
π
*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
ββββββββ
*ΒΆTOKAΒΆ*
βββββ
*ΒΆBY BADIAT IBRAHIM ΒΆβπ»*
*page_______26_30βπ»*
_wannan sadaukarwar takuce masoyan Badiat Ibrahim,"_
*shaima Ibrahim saleh ( Ummu yuman)*β€
*soppy darling*π
*khadjiat beebee*ππ»
*Rukayya Ibrahim gawata (Maman sham)*πππ»
_ina mika godiyata agareku Allah yabar kauna ππβ€βπ»_
__"beauty kinsha wuya sosai ko? Kiyi hakuri nibanasan kuka kinji plz am sorry my Queen kirudani over shiyasa muje inmiki ruwan zafi zakiji Dadi, okry?,'"
"Kanta tadaga kawai ahankali yasauka tareda shiga toilet yahada mata ruwan zafi sannan yazo ya kinkimeta sai toilet din tare sukayi wanka nanma sunfi awa guda suna gudanarda Abu guda yagama rudewa dan dadinta haryaso yaimasa yawama,'. Sunkutota yayi tareda dawowa da'ita kan gadon dakanshi Yagoge mata jiki yashafa mata mai yanayi yanadan daddanna mata jiki ko'idanta takasa budewa tsabar Dadi yakanta yadauko mata,'"
"Wani pencil skeet ne mekyau ja yaciro mata tareda rigarshi fara me karamin hannu,' shiyasa mata komai da komai sannan ya dagota ya rungumeta,'"
__"aibazafin yanzu ko my Queen?,'"
"Murmushi taimasa tace __"eh babu nadenaji,'" kiss yaimata yace,'"
__"bari nashirya nima kitashi kimun kwalliya to,' mikewa tayi yabi bayanta da kallo tareda hadiye yawu,' cikin kankanin lokaci suka shirya tsab sunata kamshi abun shaawa,' zama yayi tareda jawo hannunta tafad jikinshi yanamata dariya,'"
__"beauty kinhadu sosai kin susutani wlh kamar kinmun asiri bakiji yanda nakejinkiba ajikina tamkar munfi shekara guda, bazan iya rabuwa dakeba kuma inaso kiyimun alkawari bazaki bari kowa yasake tab'akiba dan inasanki kuma mutuwa zanyi inwani namijin yajimun dadinki plz,'
"Yawani shagwab'e mata gabantane yashiga harbawa dan gayan dan duniyane yagama kasheta da maiyar soyayyarsa,' wayartace tasoma wuta number *mahbub* tagani tasaka hannu zata dauka yarigata dauka bakinshi yasaka a kunnenta yace,'"
__"kashe miki wayarki zanyi dukka bazai yuyu kiyi waya da mijinki agabanaba inada kishi sosai beauty kosokikeyi inyimiki kuka, uhm,'"
"Jitayi ta tsinci kanta da girgizamai kanta halamar karyayi kuka yadago idanunshi masu rikita me kallo yace,'"
__"mijinkima banaso yasake tab'aki ketawace nikadai zan wadataki da duk abunda kike bukata a dubiyarnan beauty anything, I promise u ,'"
"Dagata yayi tsaye dukya rude mata yana shafa gashin kanta yace,'"
__"sunana *BORSHAAN* nasan baki saniba ko my beauty?,'"
__"wow nice name sunan yadace damaishi sosai nikuma sunana *MEEMAR*,'"
"Dagata sama yayi yana mata hajijiya yana dariya __"sunan larabawa kenan *MEEMAR* sunan mekyaune yanada ma'ana *my beauty*,'"
"Sauketa yayi ga *mahbub* yanata kiran wayarta *borshaan* yanahanata dauka Sam ya zaunar da'ita tareda tsugunnawa agabanta,'"
"Cikin wata murya metsaki yace __" *MEEMAR* kinajin haushi danna hanaki waya da mijinki ko? To dena fishi kuyi wayarku bara naje zandawo yanzu take care of ur self ko,? saina dawo", ya bata wani hot kiss abakinta sannan yashafa fuskarta yafita,''
"Ajjiyar xuchiya tasauke tareda saurin daga wayar *mahbub* __"hello yallab'ai barkanka da hutawa kanata kirana ina bayine munsauka yanzunnan,'"
__"toh alhamdullah dama abunda yasa dukna damu kenan sabida bansan kokin saukaba,' yasu Anty sadeeya nasan sunji dadin ganinki ko?,'"
"Hawayen tausayin mijintane yazubo a fuskarta tayi maza tadaure tace __"eh sunatajin dadin ganina bakaganiba sunrasama yanda zasusani tsabar murna,'"
*"mahbub* yace __"aidama nasani wlh kuma naji Dadi sosai nima aikinyi zumunci sosai kigaida kowa da kowa zankiraki anjima kibabbasu agaisa,'"
"Cikintane ta kulle jikakeyi kululululuuuuu,' dakyar tace ___"toh shikenan saika kirani,'". Sallama sukayi ta kashe wayar tasoma kiran lambar *zeeba*,
"Ringing daya takuwa dauka __"kedawa kike waya Kawata nakiraki naji number busy ya komai yafaru yanda yadace koyaya,:"
___*"woow zeeba* kekinga kyan gayan kuwa? Wlh yasusutani dan ya'iya lallab'a macce kekinga yanda yarude yananemun sai sambatu yakeyimun kai ammafa yayimun Kyau sosai,'"
*zeeba* tasaka dariya __"Kawata Kawata bakiga komaiba aidama irin matasannan sangarta macce sukeyi saikiga sunata nanema balle ke dakikasha magunguna fitinannu Na maradi dole yarude,'"
___"hmm aininaga Abu gayanfa har kuka yamun tsabar rudashi danayi *zeeba* harcemun yakeyi bai yarda ko *mahbub* yasake tab'aniba inba hakaba mutuwa zaiyi,' ammafa nima yarudani dayawa dan yahadu,'"
__"Kawata bakiga komaiba nake fada miki wlh kedai kisaki jiki kitatsi rabonki kema kifaso gari wlh zamudaiyi waya anjima ga Alh Na yadawo bye,'"
"Wayar suka kashe atare *MEEMAR* tatashi takyara gadon tareda kwashemai kayanshi daya barsu awajan shinshinar kayan takeyi kamshinshi da Dadi sosai ajjiyemai tayi akan akwatinshi tafito falo tazauna tana kallo,' tanata Allah Allah yadawo danbata gajiya da sauraran kalamanshi masu taushi,'
"Awanshi daya dafita amma gani takeyi yadade,' turo kofar akayi dasauri tamike, ganinshi da ma'aikatan hotel dinne yasata tatsaya ware mata hannayanshi yayi itakuma tayi sauri tafada jikinshi yawani kankameta,'
__"kinyi waya dashi ko. Beauty bakyaji dama?,''
"Dagowa tayi suka hada idanu taga yab'ata ranshi tace __"amm sorry plz kaji bazan......." Bakinshi yadanna acikin nata yashiga tsotsa sanbakin datasa yatsotse tas sannan yadagoda kanshi hannu tasa tana gogemai bakinshi duk janbaki,''
"Cikinta yashafa __"muje kici abinci beauty,' hannunta yaja harzuwa dan karamin daining din acinyarshi yazaunar da'ita tana bashi yana bata abaki harsuka gama farfesun kaza ce Saikuma jalob rice hadaddiya wacce taji kifi,'"
"Kallonta yaketayi yaki dauke idanunshi akanta itakuma wani iri takeji dukya kasheta ta mayyar kaunarshi,'"
"Tsaye yamikar da'ita yace __"inaso muje yawo sosai komuhau Gado inmiki tausa bari mugani wanne zaki zab'a?,'"
"Shiru tayi tareda sunne kanta a kirjinshi yashiga shafata takota ina take tasusutata shima yasusuce mata kinkimarta yayi suka fada Gado arude,'"
"Lbrn yacanja take haka sukaita sambatu dukkansu dakomai yalafa sukayi bacci tare sai magrib suka tashi tare sukayi wanka sukayi alwala sallah sukayi,'
"Sannnan yadinga lallab'ata sunata hira suna dariya!:"
*"mahbub* yashiga kiranta awaya *borshaan* yadauki wayar tareda kashewa dukka yace.'"
__"beauty kishirya zamuje club kin'iya rawa ko?,' kanta ta girgiza halamar aa,'"
"Matsowa yayi ya tallafo hab'arta yana hura mata iska a bakinta __"sorry okey, bazan iya barinki kidauki wayarshi bane daz why nakashe beauty kiyi dariya konayi kuka.' Yanawani zagaye mata lips dinta da yatsanshi ,'
"Idanta a lumshe tace __"it's okey," rungumeta yayi suna dariya shiryawa sukayi tsab,'"
"Bonshort ne fari ajikinta meshegen Kyau saiwata karamar Riga orange me hannu daya gashinta kuma tataje tayi donot dashi yayi Kyau tasaka wani takalmi both sau cikine takalmin tsayinshi yakusan guiwarta gashida tsini tayi Kyau sosai dukda tanajin tsoro gashi batatab'a clubbing ba saiyau,' kaya iri daya sukasa sunata kamshi rungumarta yayi suka fice,'"
"Club din akasan hotel dinsu ashema yake hadaddun gayu manyan bebs Na Abuja anata zuwa manyan tunane masu mukami duksunzo wajandai yahada mutane dayawa *MEEMAR* tanata zare idanunta,'" ahaka suka shiga club din,:"
*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πͺπͺπͺπͺπͺ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππππ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππ
πππ
π
*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
ββββββββ
*ΒΆTOKAΒΆ*
βββββ
*ΒΆBY BADIAT IBRAHIM ΒΆβπ»*
*page________31_35βπ»*
_"hakika duk masoyinka kana tare dashi, komai nisanshi, masoyana nafili Dana boye Wanda banssniba da wandama nasani dukka ina mika godiyata agareku baki daya,'"_
_"domun inata ganin sakonninku suna zuwa gareni kuma inajin Dadi sosai masu mun text message ma inata ganin sakonku masu kiran layina ma dukdai ina godiya hakika,' tabbas masoya abun nemane kuma allah yabani,' sabida al'umma baiwace sai Wanda rabbi yaimasa dama," I so much love u my fans,'"β€ππβπ»_"
_makiyinma ina sansu allahu kaima kasansu abunda suke mana kaimusu nakama annabi babu musu ko azuchi banayin zulumi,'"_
"Suna shiga asalin cikin club din taga wutace me kala kala , yellow, blue, read , and green,' kuma ba haske shinefa tasaki jikinta ,'"
"Jawota yayi cikin filin rawan nanfa yariko kugunta yana mata rada,' __"beauty duk yanda kikaga nayi just do it okey?,'" kanta tadagamai yadinga tsotsar bakinta yana koya mata rawa iri iri samari sai roke 'yanmata dukeyi suma 'yanmatan sunata role Guy's,'
"Club din Na manyan yaran abuja ne kowa najin kanshi hango *zeeba* tayi tana tsaye tana rawa agaban Alh,nta murmushi *MEEMAR* taimata itakuma takashe. Mata idanta,:"
"Akasoma raba kayan maye iri iri *borshaan* yasaka hannu ya amsa tareda jawo hannun *MEEMAR* tafado jikinshi b'alle kwalbar benelin yayi tareda kafa mata bakin kwalbar abakinta batayimai muduba tadingasha harsaida tasha Rabin kwalbar yabarta shikuma yasha kwalba daya da Rabi ', nanyashiga rudata,'"
"Yamutsata yadingayi San ranshi itakam batasanma me'ake cikiba Sam wasu taurarine sukeyi mata yawo akanta jinta tayi asaman gajimare,' tabugu sosai kasancewar yaune ranarta tafarko data farashan wani Abu dazai gusar mata da hankali shiyasa yazaka worst ko hannunta takasa dagawa,' yadinga rada mata wasu kalamai masu Dadi,'"
__"beauty are u with me?,'"
___"uhmmmmmmmm,'""' abunda ta'iya