Author : BADIAT IBRAHIM Category : African Stories & Novels
waje!'"
"Zurfin tunani *MEEMAR* tashiga tana tuno kukanda *mahbub* yakeyi mata alokacinda tasakashi dole yasaketa dakuma irin kaunarta dayakeyi sannan tatuno lokacinda yake rokonta kartayi aure ta barsu ,'"
__" kaicona kaicona wayyo Allah Na *borshaan* kacuceni karabani da farin cikina Allah ya'isa tsakanina dakai,'"
"Zuchiyarta tace ___"kodai kika cuci kanki tareda Gina rayuwarki akan tubalin toka, ai *borshaan* kallon kitse kikama rogo kika aureshi sabida abun duniya,'"
"Kunnuwanta tatoshe tazuba ihu,' *no no no nooooooooooooo
ππππ
"Haka *MEEMAR* tazama tamkar zararriya adakinnan ga gabaki daya jikinta dake mata ciwo idanta jini yataru,'" tana jiyo *baby hibbaan* tana wasa tareda Mariya tasake fashewa da kuka,'"
*NAJERIA*****
"Ummu kuwa tana zaune abun duniya dukya isheta *zabreena* tabude yawon iskanci kullum bata kwana agida da'anyi magana tace antakura mata yanzu wani sabon rashin kunya takeji aranta,'" amma tana kawoma Ummu kudi shiyasa Ummu takasa tsawatar mata Sam,'"
"KAMAR KULLUM,"
*zabreena* ce atsugunne abakin rariya tanata shatata amai kamar zata amayar da kayan cikinta, Ummu tana tsaye tana mata sannu sannu,'" kuka *zabreena* tasaka,'"
__"ke wai lfy kwana biyunnan dukkinbi kincanja motsi daya kuka , bafa wani abun ke damunkiba shawarace dakinsha ararrab'i zakidawo normal,'"
*"zabreena* tace __"Ummu watanafa biyu banga al'adataba ni inaga cikine danifa Ummu,'" tasake fashewa da kuka,'".
"Ummu tadafe kirjinta tareda sakin butar hannunta tace ___"nashiga ukuna ciki fa kikace *zabreena* haw comes, kuma wayaimiki?,'"
___"Alh mujitafa wannan Wanda yake zuwa mufita dashi nashine Ummu nashiga ukuna najawoma gidanmu abun fade,' yaya Anty *MEEMAR* zatayi intaji labarim abunda tasameni?,'"
"Ummu tasaka kuka tareda dafe kirjinta dake mata suya tace __*"asirina yagama tonuwa cikifa?, tobara kiji maza kisameshi kuyi magana yasan yanda zaiyi dake inma zubarwa za'ayi to inkuma bai yardaba wlh hukumace zata rabani dashi tashi mutafi aikinsan gidanshi ko? Dena kukan,'"
*zabreena* tadaga kanta halamar tasani hijabi Ummu tasura sukayi GIDAN Alh mujitafa,'"
*love u oll*
[3/14, 3:50 PM] Mmn Areef: πͺπͺπͺπͺπͺ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππππ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππ
πππ
π
*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
ββββββββ
*ΒΆTOKAΒΆ*
βββββ
*ΒΆBY BADIAT IBRAHIM ΒΆβπ»*
*page_____241_245*βπ»
*ina Alfahari daku fan's dina silar murmushina π kuna raina har abada,' nidai kuna rike. Kuna rike naga masoya koda antambaya zana fad'i kunafi yayi,' Allah yabarmu tare,'"*
" *Nasser* yana zaune shida *mahbub* suna tattaunawa agameda wajan aiki,'"
__"ai abokina aiki natafiya daidai kagafa harnasayi fili gini yarage infara ga abinci nawadata gidana dashi dan a kallah inada abincin dazasuci nanda shekara guda kaga nikam saidai ingodema Allah,'"
*Nasser* yace __"wlh I'm happy for u kaikaga wata uwar kiba dakayine ma kasakeyin Kyau,' alhamdullah!'" Kaga nima Hauwa yanzu tacanja tadena kazanta wlh saidai matsalar Hajara CE kawai,'"
"Kamun suce wani Abu wayar *Nasser* tasoma kuka yaduba yaga bakuwar number yadauka tareda karawa a kunnenshi.'"
___"salamu alaikum dawa nake magana plz,'"?
"Daga wayar aka saka dariya __"sunana gamandi gani a bakin ni'ima hotel kazo kasameni innuna matarka adaki itada wani kato kasameni yanzu ina kiranka,'"
"Azabure yamike tsaye *mahbub* yace __"lafiya meke faruwa haka?,'"
*Nasser* yazaiyana mai komai da komai basu tsaya bata lokaciba suka wuce sai ni'ima hotel,'
"Suna shiga suka ga wani mutum ya nufosu,'"
___"kune Wanda mukayi waya yanzu ko?!'"
"Dasauri suka daga Kansu,'*
___"kubiyoni toh muje kugani da idanunku,'"
"Sunata biye dashi harzuwa kofar wani daki me number kamar haka 105 gamandi yace,'"
"Saka idanka nan kahango matarka macuciya maciya amana tadade tanayima haka baka saniba yaranta data Haifa agidanka dukka ukun hanaka bane wannan Alh dake tare da'ita yaranshine,'"
"Hawayene suka sulalo akumatun *Nasser* jikinshi yashiga rawa yaji zuchiyarsa tana tafasa kawai kafa yasa yadaki kofar dakin aikuwa tabude arazane yashiga,'"
*mahbub* yadafe kanshi mamaki yacikashi yayi tur da Hali irinna *Hajara*,'"
"Azubure *Hajara* tamike tareda rarumar kayanta tana zazzare idanunta babu ko kaya ajikinta kuka tasaka Alh madawaki yace,'"
___"kaikuma wanene zakaza bankadoma mutane daki kashigo waye kai,'"?
"Hawayanshi yashare yace ___"mijin matarda kake lalatawane mijin matarda kuka hayayyafa da'itane,' kekuma kin cuceni kin zalunceni kinci amanar aure insha Allah sai amanar Allah taciki wannan haka haka kirubuta ki ajjiye sai Allah yasakamun kiji tsoron Allah *Hajara* mezakije kicema uban gijinki inkika mutu akan wannan tafarkin kingina *RAYUWARKI AKAN TUBALIN TOKA TO GASHI YARUSHE DAKE,'"* banasan ganinki infact I hate u with oll my heart,' nasakeki saki uku saikije kici gaba da dety life dinki dakika saba,'"
"Ihu tasaka tareda daura hannunta aka ___"nashiga ukuna karufamun asirina dan allah *Nasser* ,'"
___"rufin asirin kenan rabuwarmu domun kije kisamu girbe abunda kika shuka yaran *zina* dakika ajjiyemun agidana ina wahala akansu kizo kikwashesu maza,' kaikuma zakaga karshenka insha Allah sai zina tazama aikinka Na karshe a duniya,'"
"Fuuuu yafice *mahbub* yabi bayansu suka sakko Mota suka shiga *mahbub* kejan motar shikuwa *Nasser* kuka yakeyi da hawayansa duniya tamasa zafi gashi yashaku da yaran sosai,'"
*mahbub* shiyaita lallashin *Nasser* dukda abun yatsorata *mahbub*,'"
"Dayaje gida yake sanarda *lubhan* abunda yafaru itama ta firgita tace ___"ohh mafi yawancin mata yanzu abunda suka dauka Sana'a kenan sufita yawon banza su haihu da mazan banza agari sukawo GIDAN sunna to Allah ya shiryesu yasa sugane mukuma Allah yatsaremu da duk daukacin musulmai baki daya,'
__"ameen Ummu Farouk, shiyasa nake bala'in sanki wlh kedinnan ta musammamce,'" fadawa tayi jikinshi sukasa dariya!'"
"Abban rumaisa yana zaune shida rumaisa afalo sukajiyo shigowar *zeeba* hardayin wata 'Yar sallama,'" aguje rumaisa tamike carab abbanta yariko hannunta halamar kartaje,'"
"Wani harara yawatsama *zeeba* __"meyakawoki gidana *zeeba* nace meya kawoki ? Kobakida labarin auranki ya mutune tokije gida takaddarki tananan awajan mahaifiyarki nasakeki nafita rayuwarki kinga kinhuta saikije kici gaba da bidalarki San ranki,'
"Wlh naso kimutu kije ahalinda kike kitafi halira kigirbe duk abunda kika shuka *zeeba* duk abunda kikeyi Allah yafarkar dani dawani yawon iskanci dakikeyi dayawo da dan daudu dakikeyi dawani asiri dakikamun! Duk alkadarinki yamutu,'"
"Tunda abban rumaisa yafara magana *zeeba* tasoma shatatar hawaye tarasa yazata tsoma ranta tsugunnawa tayi akasa,'"
__"kina mamaki ko? To ai watan tonon asirinkine yakama get out of my house right now kazama kawai,'"
__"dan Allah kayafemun duk abunda kafada gaskia ne kuma nayi amma Allah yanunamun ishara naga rayuwa naga hukuncin Allah kuma naji waazi Na girgiza natuba kayafemun cin amanarka danayi dan Allah,'"
"Kuka tasake raushewa dashi tarasa yadda zatayi haka mijinta yakoreta fata fata harzuwa waje,'"
*zeeba* dakafa tataka har gida ga ciwo ajikinta ,tana shiga tazube sai kuka mahaifiyartama kukan tashigayi take *zeeba* tashiga masifar rayuwa hakkin aure aiba wasa bane,'
*WANNAN KENAN*,'"
"SU Ummu sunkarasa bakin get din GIDAN Alh mujitafa sukasa megadi yai sallama dashi yana fitowa yagansu yakuwa hade ranshi,'"
___"lfy meye haka *zabreena*zakuzomun har gida kusa ayi sallama dani,'"?
"Ummu tace __"gatanan saikasan yadda zakayi da'ita ciki gareta kuma cikinkane Ashe bakada da'a bakada mutunci bansaniba mujitafa?,'"
___"ahh dallah dattijuwa jimana karki kara cemun Mara da'a gamarasa da'anan kintara agabanki watsatstsu dasu,' ciki kuma banawa bane dan karyar diyarki bani kadai takebiba tunkamun inmuku rashin mutunci kubar kofar gidannan,'"
"Carab Ummu tacukume Alh mujitafa __"wlh sainama tijara inyagama Riga inmaidama babbar Riga nizaka fadama magana haka kaima yarinya ciki kazo kanafadamana magana?,'"
*zabreena* tace __"kayi kadan kazagi ummuta kazauna lfy shege macuci,'"
"Dariya yayi yace __"ai barewa bazatayi gudu danta yai rarrafeba maganar ciki kuma natauna nazubarda tuk'ar,'",'" wlh koki sakeni konaimuku dukan tsiya awajannan dagake har jakar 'yarki,'"
___"Wannan shine b'aran b'arama kuwa wannan tukar bata zububa,"
"Aikuwa Ummu taki sakeshi habawa takalmi yacire yahadasu yadinga makarsu awajan layi ihu sukeyi yana dukansu yayarda Ummu aikuwa tafada kwatami gashi tajima kafarta ciwo kugunta kuma yadaki wani katoton dutse dake cikin kwatamin ihu tasaka dakyar yarabu dasu yakuwa tara musu jama'a anata musu ihu da ele har jifansu akaitayi,'"
"Dakyar *zabreena* ta Ciro ummu a lambatunnan tatare Keke napep yataimaka mata suka saka Ummu acikin keken sai asibity,'" kuka suketayi,'"
__"wayyo kafata ta karye wayyyo kuguna zaifita zafi,'* Ummu tanata sambatu,' harsuka suka karasa asibity da gaggawa aka amshi Ummu,','" kuka *zabreena* taketayi gashi takira wayar *MEEMAR*" akashe,'"
"Tanadai tsaye tanata ganin ana Shiga dakinda aka kai Ummu dasauri kuka tadada rusawa ga dukan da Alh mujitafa yaimata gabaki daya jikinta yaimata tsami",'
"Har yamma suna Abu guda akan Ummu Dr ne yafito yacema *zabreena* __"kisameni a office yanzu,'"
"Dasauri tabi bayanshi tana kuka tashiga office din yabata wajan zama tazauna,'"
___"amm mama tasamu karayane har awaje uku kuma akafa daya da k'waurinta sai cinyarta da kuma sama can tsakanin cinyarta da kwankwasonta,' toh agaskia akwai matsala babba domun karaya haka yabada damuwa ga jikin tsufa sai anyi sa'a yake dauruwa gaskia musamman Na wajan kwankwason yafi damuwa amma zamu jarraba mugani inbaiyiba inaga saidai aimata dauri nagida,'" yanzudai muna bukatar kudi dubu Dari uku da hamsin domun mufara aikin dazamuyi mata kuma saikinsamu kinkira wani babba dazai zauna da'ita kuma yasamana hannu atakaddu,'*
"Kuka takeyi sosai tace __"dan Allah Dr ka taimakemu wlh itakadaice garemu kataimaka Dr plz yanzu zanje inkawo kudin Dr,'" dasauri tamike tareda fita aguje ,'" dr yakada kanshi kawai dantabashi tausayi,'"
*zabreena* taje banki kudin ciki baifi dubu talatinba duksun cinye cirowa tayi tatafi gida gabaki daya zinaransu tadauka tayi kasuwa dasu tasamu akasiya dubu Dari biyar da hamsin,'*
"Nantasomabin dangi dantasamu Wanda zaisamu yazauna da Ummu amma kowa yaki dakyar kanwar Ummu ta yadda tabita sunbiya kudin komai dakomai sunadai zaune sungasa tagumi sunajiran sarautar Allah,'"
"Da daddare Dr yafito sukaje suka sameshi a office
, yace __"toh a gaskia munyifa iyakacin bakin kokarinmu danganin komai ya daidaita amma ina abun ya faskara munsamu nasarar yimata dauri Na karaya biyu amma im sorry to say nawajan tsakanin kugunta gaskia sai ahankali domun kashin wajanne yafashe dan gaskia yatashi a aiki bana tsammanin zata iya tashi kuma harta taka saidai hakuri kawai danta bugu matuka sosai, saidai muyi hakuri Allah yabata lfy zaku iya shiga kuganta'"
*zabreena* tarushe da kuka tace ____"shikenan Ummu nikam nashiga ukuna Na lalace Dr yanzu shikenan bazata iya tashiba?,'"
___"iyakar abunda nafada miki kenan gaskia koda kuwa waje kuka fita da'ita saidai kashinda ya fashe susamata naroba shine zata iya takawa da sanda fa, mukam anan bamuda wadatattun kayan aikinnan gashi nata yahadu da manyanta saidai ahankali,'"
"Rarrashin *zabreena* akadingayi kodasuka shiga taga yanda aka daddaure kafafun Ummu tatsorata dakuma yanda aka sagala kafarta a karfe,'"
"Kuka takeyi tana cewa Alh mujitafa yacuceta,'"
*toh jama'a wannan abubbuwan kadai yashemu tsoron Allah kuduba yadda rayuwar meemar, zeeba, hafeez, zabreena, Ummu, Hajara'" tasauya lokaci kuda,'"*
_gani ga wane ya'ishi wane tsoron Allah wannan saiyazama aya da darasi ga mata masu irin wannan dab'ar,' Allah yaimana tsari yakuma karemu da sharrin zuchiya.' Allah karya nufemu gida rayuwarmu akan TUBALIN TOKA,'_ AMEEN YA RABBI ππ»ππ΅π
*love u oll*
"Love u oll*
[3/14, 3:54 PM] Mmn Areef: πͺπͺπͺπͺπͺ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππππ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππ
πππ
π
*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
ββββββββ
*ΒΆTOKAΒΆ*
βββββ
*ΒΆBY BADIAT IBRAHIM ΒΆβπ»*
*page_____246_250*βπ»
~*πSECOND TO THE LAST PAGE*~π
*AMERICA*******
"ta bangaran *MEEMAR* komai yacab'e dukan yau daban zagin gebe daban tarame dukta fita haiyacinta rayuwa taimata kullin minty,'" ga masifar momyn *borshaan* ga wulakanci da *borshaan* yakaro,'""
*MEEMAR* kullum acikin tunanin najeria take da *mahbub* dinta gashi kullum tanasan tayi waya badama rabon dataji muryar Ummu. Harta manta balle kawarta *zeeba* komai yafitanma *MEEMAR* aranta ga kudin ga gida hadadde ga *borshaan* amma batada kwanciyar hankali Sam,'"
"Kuka takeyi tana istigifari tace __"hakika Alhaki kuikuyone domun Na tabbatar alhalin *mahbub* bawan shike bina irin tozarcin danaimai baijiba baiganiba Allah kayafemun kaduba al amarina katab'a Allah kakawo karshen zamana agidannan Allah kakawomun agaji,'"
"Kuka takuma raushewa dashi *baby hibbaan* ce tatawo aguje itada Mariya sunadan wasa dan *baby hibbaan* yanzu tana gudunta ko'ina,'"
"Mariya taciro wayarta aboye tamikama *MEEMAR* godiya taimata sannan tabata waje.'"
"Ummu tasoma kira *zabreena* ce tadauka tareda zaiyana mata yanda rayuwa tayi dasu yanzuma haka an sallamesu a asibity suna gida anata magananin gargajiya kafar Ummu tanata rib'ewa,' gashi basuda me maimakonsu bakudi a hannunsu,'"
"Innalillahi wa'innah ilaiyin rajiun, abunda *MEEMAR* take fada kenan takasa magana inbanda kuka babu abunda takeyi kashe wayar tayi tareda durkusawa akasa awajan saidatayi kuka ma'ishinta sannan tasoma kiran wayar *zeeba*.'"
"Ma haifiyartace tadauka dan *zeeba* jikinta yayi tsanani inda aka caka mata wukarnanne yaketa fitarda ruwan diwa anyi maganin anyi anyi abun ya faskara suma komansu yakare sannan taji labarin ai hafeez* yasamu tab'in hankali,"'
"Ya salam take *MEEMAR* tafadi tasume dakyar mariya tadinga yayyafa mata ruwa tana mata fifita Harta farfado kuka takeyi tace,'"
___"hakika Allah abun tsorone duniyama abar tsoroce Allah kayafemun abunda Na aikata abaya Allah narokeka Allah kadauki raina ubangiji naga ishara naga mu'ijizarka Abbas natsorata innalillahi wa'inna ilaiyin rajiun,'"
"Mikewa tayi tana kuka akwati tasoma hadawa tana dibar kayanta batako gani idanta yarufe tashiga danasanin rayuwar datayi abaya jitakeyi tatsani kanta,'"
"Takwashi gwalagwalanta tareda daukar ATM card dinta da duk abunda tasan tanada bukata ta kalli, .mariya tace,'"
__"zankoma garinmu mahaifiyata da Kawata basuda lafiya basa gane kowa ga hibbaan kiriketa dan Allah hakika nasan kinasan yarinyarnan zanbarta ahannunki nagode,'"
"Tajawo akwatinta *baby hibbaan* tana kuka mariya ma kuka taketayi,'" *borshaan* Wanda yamutu atsaye domun duk abunda yafaru a kunnenshi akayi take tsoro da fargabar rayuwa yakashi,'"
"Kuka yakeyi da idanunshi hada idanu sukayi da *MEEMAR* itama kuka takeyi tazo gabanshi tace,'"
___"ga gidankanan ga diyarka nizantafi zanyima mahaifiyata jinya dakuma Kawata ina rokonka kayafemun duk abunda naima zankumaje insamu Momy insanar da'ita cewar *hibbaan* diyarkace jininkace dan Allah kasakeni plz kasakeni,'".
"Tsugunnawa yayi agabanta yana kuka yace __"niyadace inroki gafararki *MEEMAR* domun nacutar dake nakuma zalunceki kiyafemun hakika natsorata dajin labarin abunda yafaru da Ummu da *zeeba* nasakeki saki biyu *MEEMAR* kije kiroki gafarar mijinki dakuma abangijinki zanrike hibbaan amana insha Allah,'"
"Momy ce tashigo itada Dad sunajiyo duk abunda yake faruwa "Momy tace,'"
___"kiyafemun *MEEMAR* kigafartamun gameda takurama rayuwarki danayi wlh bansan abun haka bane,'"
__"nayafe miki Momy bakimun komaiba nizantafi.'"
"Dad yasauke ajjiyar zuchiya yace __"Allah yabasu lfy *MEEMAR* kuma kunutsu kutuba ga Allah dukkanku domun kun tabka babban kuskure arayuwarku,' muje mukaiki Airport,'""
"Ahaka sukasaita Airport sukaimata buking sannan sukajira har lokacin tashin jirgin,'" Momy ta rungume *MEEMAR* suna kuka Dad yashafa kanta tareda shimata albarka,'"
*borshaan* yariko hannunta suka hada idanu yace __"I love u. Beauty Na plz take care of ur self,'"
"Tayi maza tajuya tareda tattaka matattakar jirgin tashige sai kuka kawai,'" ahaka su *borshaan* suka juya suka wuce kowa Na tunanin *MEEMAR*,'"
*NAJERIA KATSINA*,
anyi auran Alh'n *zeeba* da faheek'a suna zaune lafiya rayuwa namusu Dadi sosai domun Alh yazama cikakken salihi kuma nitsatstsen mutum zamansu sukeyi da abinci,'"
"Labarine ya'isoma su *Nasser* cewar Allah yayima Hajara rasuwa sanadiyar hadarin Mota datayi tacanja kamanni dan fuskarta fashewa tayi,'". *Nasser* dajin labarinnan yayafema matarshi Hajara,'"
*zabreena* tananan da dirmemen ciki gashi tarame tayi baki ga jinyar Ummu datakeyi saita Tayar gawari da kafafunta suketayi suna fitarda wani koren ruwa,'"
"Sallamar *MEEMAR* sukajiyo shigowarta keda wuya dataga halinda Ummu da *zabreena* sukeciki sai nan sukaitayi abun tausayi itama labarin duka abunda yafaru tabasu labari sukaita kokama junansu take *MEEMAR* tasa akakai Ummu asibity taje taga *zeeba* jikinta yayi zafi sosai tare akayi asibity dasu dakin tiyata kaitsaye,'"
"Nantake *zabreena* tasoma nakuda abun yaimusu yawa gaba wani me taimakonsu daga *MEEMAR* sai mahaifiyar *zeeba*,'"
*MEEMAR* tacema mama tana zuwa kaitsaye GIDAN *mahbub* tawuce taga antsara gida yadawo hadadden GIDAN sama, gakyau mutane tagani akofar GIDAN matsawa tayi tacema wata mata,'""
__"baiwar Allah lfy naga anbi antaru akofar gidannan waye megidanne?,'"
"Matar tace __"Alh *mahbub* ake fada miki wani hamshakin me kudine mekuma taimakon talakawa duk weekend yake zuwa garinnan A Abuja suke zama shida matarshi da yaranshi biyu *Umar Farouk da tasmeena* yanada taimako sosai duk layinnan na ganinshine,'""
"Ha'a kan *MEEMAR* yadaure gashidai tasan GIDAN amma tana tunanin ba mahbub datasani bane janlayi tayi abayan matarnan ko'itama Allah zaitsaga da rabonta,'"
"Layin kuwa yanata matsawa haryazo kan *MEEMAR* dasauri tashiga tareda sallama akofar katafaran falon amsa mata akayi tashiga,'"
"Yajuya bayanshi turus tatsaya danganin katoton katafaran hotonta ajikin Bangon falon dagacan gefe tahango hoton *mahbub* hawayene suka wanke mata fuskarta daidai yajuyo sukayi ido hudu turus shima yatsaya daidai shigowar *hajia lubhan* aiba shiri itama tatsaya, ",'
"MEEMAR tasomajada baya tana nuna *mahbub* dayatsanta shikuma yanata kallonta danganin yadda tacanja,'"
"Bakinta yana rawa tace __*mahbub* Kaine wai???,'"
"Kada kai yayi yace __"nine meyakawoki gidana awannan lokacin?,'"
*"MEEMAR* tana kuka tafadamai komai gameda mutuwar auranta da dukwani Abu dasuka shuka takuma sHaidamai *baby hibbaan* badiyarshi bace komai dai tadamai,'"
"Zuface tasoma ketomai yace __"kincuceni kin zalunceni Macuciya mazinaciya fitarmun agida bazan yafemikiba kuma bazan taimaka mikiba,'"
*MEEMAR* tanata rokonshi amma ina yaki yadda *lubhan* tanata kuka ahankali *MEEMAR* tajuya zata fita *lubhan* tace,'"
___"tsayama mutafi tare asibityn,' juyowa sukayi dukkansu *lubhan* ce tasoma takowa *mahbub* yace,'""
___"karki kuskura kisake daga kafarki saida izinina, taimakone taje duk inda takeso a taimaka mata bananba,' kicemun,'""
"Asanyaye *MEEMAR* tajuya tafita tana kuka,' *lubhan* kuwa tana tsaye mamakin *mahbub* yacikata,'"
"Ahaka takoma asibity ita tasaka hannu dukka a takaddun tareda biyan dubu dari biyar kudin soma aikinma kenan dan Ummu kafarta guda dayannan yanketa za'ayi dantariga tarub'e,'"
"Nandanan akawuce dasu dakin tiyata,'"
*love u oll*