Author : BADIAT IBRAHIM Category : African Stories & Novels
cewa kenan saitayi bacci ajikinshi shima kankameta yayi sukayi baccin kowa nacikin club din abige yake dayawansu sunyi bacci,:"
"Ta bangaran *mahbub* kuma yana tsaye yanata sintiri da 'Yar wayarshi Nokia, yanata kiran layin *MEEMAR* amma akashe yarasa yadda zaiyi yakasa sukuni Sam agogo ya kalla karfe biyun dare,' gashi yakira wayar Anty Sadiya akashe itama dukyabi yarude dasauri yasoma kiran layin *zabreena* ,:"
"Azaune take tanaba *tasmeena* tea dantatashine tanata kukan tea dama tasaba wayartace taga tana wuta halamar ana kiranta tana dubawa taga number *abban tasmeena*,'"
__"hello *abban tasmeena* lfy kuwa acikin wannan tsakar Daren?,'"
__"lfy *zabreena* dama nace kokunyi waya da *MEEMAR* bayan tasauka?,'"
__"aa wayata ba chaji bandade da kunnawaba but I'm sure nasan takirani bata samubane bakuyi waya bane data sauka kai?,'"
__"aammm munyi data sauka ta'isa GIDAN munyi waya to nacene zankirata kuma Dana kira naji akashe wayar itama Anty Sadiya number ta akashe hankalina dukyabi yatashi wlh,:"
"Ajjiyar xuchiya *zabreena* tayi tace __"come on relax inaga problem din rashin wutane ai intasamu zata kiraka kayi baccinka bawani Abu nima *tameena* ce tatasheni da kukan banza wai zatasha tea shine nake bata.,'",
__"toh shikenam nagode *zabreena* saida safe,'
__"Allah yatashemu lfy,'" takashe wayar,:"
"Alwala yadauro yazo yanata nafula dan bacci yaki dibarshi saida akakira sallar asuba yayi tukunna yasamu yadan runtsa,'"
"Da misalin karfe taran safe *borshaan* yafarka ahankali yabude idanunshi __"ohhh no anan wai mukayi bacci,? Beauty wake up,'".
"Yaga batada niyar tashi surarta yayi kawai yafito tareda haurawa sama suka shiga dakin shinfideta yayi a bed taredayin murmushi ya bata peak akumatu,'".
__"beauty kinsacemun zuchiyata kintafi dani baki dayana zaki haukatani in zauce fa, but am sure nima nashiga rayuwarki nasan kinaji dani sosai,'"
"Toilet yafada tareda sakema kanshi shawa,'",
*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πͺπͺπͺπͺπͺ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππππ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππ
πππ
π
*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
ββββββββ
*ΒΆTOKAΒΆ*
βββββ
*ΒΆBY BADIAT IBRAHIM ΒΆβπ»*
*page______36_40βπ»*
_Ya ALLAH nad'in sarauta kololuwar fahimta kabani kobaza'a nad'amun rauwaniba,'_πΈπ»
_Allah inada yayu Allah inada kanne,' Allah inada masoyana"_
_kabasu kariya Allah Na dare da rana,,'_ππ»ππ»ππβ€βπ»
"Saukar ruwan wankanshi tajiyo dakyar tabude idanunta taganta agado dafe kanta tayi tareda mikewa da kyar,' toilet din tashiga tare sukayi wanka suka fito tareda shiryawa tsab breakfast sukeyi tace,'"
__"menene kabani nasha a kwalba jiya wai? Bakaji dadin baccin danayiba nadinga mafarkai masu Dadi,'"
"Murmushi yaimata tareda shafar gefen fuskarta yace __"u like it?,'"
___"yea sure I like it,'
__"okey beauty zansiya miki dayawa kidinga Sha,' yanzudai yimaza kigama zamuje shopping,'"
"Murmushi tayi tareda karasa cin abincin sunnan suka fito tare suna bayan Mota direba yana tukasu yana kwance ajikinta yanata kallonta,'"
__"beauty jibi zankoma america inada aiki dayawa a office zakibi mutafi tare,?'"
"Kasa cewa komai tayi tasauke kanta kasa hannunshi yasa yadago hab'arta still kanta akasa hawayanta ne yadigo akan fuskarsa,'"
__"beauty look at me plz,' takasa dago kanta sam,'"
___"okey sorry bazaki biniba sabida mijinki ko? I undastand u beauty kebakya sona nikadai nake shirmena right?,'"
"Dasauri ta girgiza kanta __"aa bahaka bane wlh kawai banasan rabuwa dakai sabida cikin kwana biyun damukayi munsaba sosai kashagwabani dayawa to inkatafi kabarni yazanyi da raina gashi banida waya dazamudinga chart ko video call kaji dalilin kukana,'"
__"come on beauty now look at me,' dagowa tayi suka hada idanu tears dinta yakeshare mata yace __"it's okey beauty zandinga kokarin zuwa ganinki sabida banaso kidinga missing dina dayawa nima bazanso inrabu da dadinnanba beauty banda kuka plz, zansiya miki waya da duk abunda kikeso zan wadataki da kudinda zakidingayin duk wata bukatarki *1million, 2million, 3 million 5millon 10million* anything beauty but just promise me plx, bazaki bari kowanne da namiji yatab'amun jikinkiba harda mijinki plzzz beauty,'".
"Gabantane yashiga harbawa tarasa yazatayi gashi tana mutuwar San *borshaan* kuma ashirye take tayimai duk abunda yakeso,' to yazatayi da hakkin mijinta akanta take tashiga confuse,' dakyar tabude baki zatayi. Magana , yahanata cewa komai sunkaraso inda zasuyi siyayyar,'"
"Sakkowa sukayi tareda shiga store din *borshaan* yadinga dolar mata kayayyaki nasawa danaci tarkace kala kala tanata hanashi amma yanata dolawa,' sunbiya sukayi shagon waya yasiya mata iPhone 7,' ihu tasaka tareda kankameshi sai kuka,'"
"Ranardai sunsha siyayya tamkar baisan zafin kudinba mitting suka kaishi itakuma tadawo hotel din tanata murnar kaya duktabi tarude sai ihu takeyi,'"
"Wayarta ta kunna aikuwa wayar *mahbub* ce tasoma shigowa saida gabanta yayanke yafadi tadauka hakuri tadinga bashi tareda shararamai karya kala kala yakuwa yadda sukaita hira dayace tabashi Anty Sadiya tace aitafita,'"
"Sunata hirarsu gwanin Dadi sunayin sallama takira su Ummu sukaita hira akabata *tasmeena* tadinga mata surutanta itakuma tanata dariya sallama sukayi dasauri tasoma kiran *zeeba*
__*"zeeba* woow *borshaan* yahadu ya'iya soyayya ya'iya tarairayar macce infact I'm really really love him like crazy,' kekinga kudinda yakashemun kuwa ke harda irin wayarki iPhone 7,'"
"Ihu *zeeba* tasaka tace ___"wow daz my girl kokefa *MEEMAR* yaya kikaji rayuwa dan Allah?,'"
__"so fantastic, and romantic wow *borshaan* yayi Beb zab iyayin komai wlh danganin Na faranta ranshi, but cewafa yakeyi in promising mai cewar koda *mahbub* bazan yarda yatab'aniba *zeeba* I'm confused gaskia,'"
__"come in Beb just promised him, azauna lfy aibawai fitowa zaiyi agishinkiba in *mahbub* yatab'aki kedai kinshiga asa'a basan inzaku rabu haka zai narka miki kudi,'"
__"wlh kuwa yacemun zaibani komai nadane bukata Na rayuwa fa ','"
"Sukaita hirarsu daga baya suka ajjiye wayoyinsu,'*
"Acikin kwana biyun *borshaa* yakarayin tasiri azuchiyar *meemar* 2 million yasaka mata a account dinta tadinga murna dakyar suka rabu saida dukkansu sukayi kuka har airport tarakashi tanata kuka yakasa hanata sai rungumeta yayi,'"
__"promise me babu me tab'amun ke harsai nadawo zantab'aki,'"
__"I promise u honey I promise u,'"
"Sake kankame junansu sukayi __"duk lokacinda kikaji feelings dinki sunyi yawa tunanina yadameki kisha benelin one bottle, inkikayi bacci zakidawo normal,'"
"Ahakadai yadinga rada mata kalaman soyayya yadinga kasheta da maiyar kaunarshi,'" dakyar suka rabu tashiga Mota direba yaje yadauko *zeeba* suka wuce,'"
*"zeeba* tsurewa tayi dataga kayannan sannan taji Nawa *borshaan* yabama *MEEMAR* sukaita dariya itama *zeeba* 1millon tasamu sunata labari amota amma hankalin *MEEMAR* yanakan *borshaan*.
*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πͺπͺπͺπͺπͺ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππππ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππ
πππ
π
*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
ββββββββ
*ΒΆTOKAΒΆ*
βββββ
*ΒΆBY BADIAT IBRAHIM ΒΆβπ»*
*page_______41_45βπ»*
*ina mika dumbin godiyata Mara iyaka agareku masoyana silar murmushina,"*π
*Maman waleeda*
*KHADIJA beebee*
*Maman noir*
*Momy abdouil*
*Fatima hassan*
*hameedat kanwata*
*my sweet soppy Darling*
*rokel*
*asykhaleel*
*Aishat gana*
*asma'u*
*Fareeda Ibrahim*
*Fatima Usman*
*Firdausy*
*Hadiza Muhammad*
*Hafsat t*
*Hamrah*
*Harira*
*hassana Kano (twins)*
*Hauwa'_u*
*Rukayya Ibrahim gawata*
*Maryam kabeer giwa*
*Anty Saratu*
*Anty baraka*
*Maman beauty*
*Maman afrah*
*Maman zuraifah*
*husna*
*Anty Iyami Maman khairat*
*Billy tabako*
*Faty Yusuf*
*kabo daughter*
*hajara Ahmad hajjo*
*beely*
*Momy*
*da wandama basuji. Sunansuba kuyimun afuwa abunne dayawa kuna cancikin raina,'*
*"mahbub* ne shida abokinshi Nasser awaje suna zaune akan benci,'"
__"waishin *naseer* bazaka sanar dani damuwarka ba kaduba munfi awa guda awajannan kakasa magana plz talk too me kasani kozan iya magancema damuwarka kokuma nabaka shawara,?:"
*"Nasser* yasauke ajjiyar xuchiya yace ___"matsalar gida Nane wlh *mahbub* abun yanasanfin karfina, ace mata biyu basu taru sunzama dayaba?,"
*"mahbub* yadafashi yace __"kadinga hakuri *Nasser* mata sai hakuri matsatsolinsu dayawa yake wlh saidai abisu da rarrashi,"
___"haba *mahbub* kadubi yanda kuke zaman soyayya da matarka *MEEMAR* abun shaawa kullum acikin soyayya kuke amma nifa kaga *Hajara* batada likacina Sam business dinta yafiye mata komai mahimmanci hatta yara dame aiki tahadasu itakenan kullum tafiye tafiyen masifa,: itakuma *Hauwa* bata iyayin komaiba haryanzu takasa wayewa Sam wlh narasa yanda zanyi,'"
*"mahbub* yadafashi __"plz relax *Nasser* kayi hakuri kazaunar dasu kaimusu nasiha ko Allah zaisa sugane amma kadena damun kanka adda'a yadace kadingayi plz okey?,'"
__"nagode sosai abokina insha Allah zanrage tunani bara natafi kasuwa,'"
__"toh Allah yabada sa'a abokina,' ahaka *Nasser* yatafi *mahbub* yanata kada kanshi kawai,'"
"Sukuma harsun shigo gari,' __"Kawata yazakiyi da kayannan to?,'
*MEEMAR* tace ___"kedai bari inaga Rabi zankai GIDAN su Ummu Rabi intafi dashi gida zansan karyar dazanmai,'"
*"zeeba* tace __"to nima nagode da kaya da'aka bani Kawata gobe ai zamu hadu da *hafeez* domun muma mubashi kasonshi Kawata inmukaci sa'ama saikiga wani aikin yazo hannu munsake wucewa,'"
*"MEEMAR* takame baki tace __"waceni Kawata *"borshaan* dina ya'isheni nikam wlh dan yafimun kowa,' jifa nakeyi tamkar bazan iya sharing feelings dina dakowaba saishi kamar yadda ya bukata,'"
"Tafawa sukayi __"wuuu Kawata tazo hannu to aishikenan indai zamudinga jin alert akai akai bawani Abu,"
"Ahaka suka Isa kofar gidansu *MEEMAR* tafito ta ajjiye kayannan tareda cema Ummu aikayan *zeeba* ne takawo ajjiye,' anan tafadama mama zata soma business,' amma gayanda zatacema *mahbub* koda zai tambayeta tacika Ummu da kudi kana tafito suka wuce,'"
Sauka sukayi ahanya kowa yasamu adaidaita sahu yashiga danya karasa gida,'"
*"mahbub* yana zaune akofar gida yahango adaidaita sahu tareda *MEEMAR* dinshi aciki dasauri yamike tareda karasawa yaimata tarba,' kayan suka soma sakkowa dashi *mahbub* dukyabi yarude dayaga kayan sallamar. Me adaidaita sahun tayi sannan taima *mahbub* murmushi,''
__"yallab'ai sannu da hutawa wato shine kakafa katsare, awaje?,'"
__"ba doleba kintafi kinbarni da kewarki da k'ishinki fa kokin mantane?,:"
"Hade ranta tayi tasoma diban kayan tawuceshi shima dibar ragowar yayi yabita dasu harzuwa falo abinci tagani yadafa yazuba a kula murmushi kawai tayi tasoma tuno, *"borshaan* dinta dayanzu yacikata da kaunarshi,'. Matsowa *mahbub* yayi tareda rungume *MEEMAR* bayanda zatayine shiyasa dasauri takwqce tace,'"
__"meka girkane yallab'ai?,:"
__"kedai bari Jalob rice ce da kifi bushashshe nadafa inadai fatan zakici sosai?,:"
__"uhm I don't tink so dan akoshe nake barana watsa ruwa,'" wucewarta tayi zuwa uwar daka,:"
"Zama yayi yanata duba kayan datazo dasu kayane masu tsadar gaske ga yawa kayan ciye ciye iri iri Jakarta yabude yazaro waya tsorata yayi dayaga wayar gabaki daya yagama firgita yakai hannu kenan yatab'o kwalba saita fito,'",
__"aa yada bincike haka?,'"
__"zokizauna kiyimun bayanin dukka abubbuwannan daga ina kuma wayabaki,'"?
"Zama tayi tana murmushi tace ___"kagansu ko kudinane yasiyamun anraba mana gadan Abban mune aikasan yanada gonaki da filaye? To shinefa sai yanzu Allah yayi aka rabamana,'"
"Kanshine yadaure yadago yana kallonta __"shine kikayi siyayya harda wayar dubu Dari hudu dawani Abu kiduba siyayyar dakikayi bakida wani abunyi da kudine?, kunbiya kudin maganin Ummu?,'"
__"munbiya kuma karka damu da siyayyar danayi akwai kudin Ummu da ragowar Nawa danakeso nasoma business dashi daga Dubai zuwa najeria domun adinga samun kudin maganin ummun itacema tace hakan,'"
"Zare idanu yayi __"business fa kikace ke *MEEMAR*? Ina wlh bazai yuyuba, yaudinnan muka gama tattauna matsalar GIDAN *Nasser* akan matanshi ita dayar tafifita business dinta fiyeda komai itace wannan k'asa itace wannan gari ni *mahbub* Allah ma yasani ina kishin matata bazan tab'a barinki kiyi business ba maganar gaskia,' gobe zanje insamu ummu muyi magana ta fahimta,",
__"ah dakata *mahbub* bara kaji dole kayarda inyi business Ummu fa nakema tasani kanaso kacemun kafita IKO danine koyaya, kanaso inzauna agidanka bana Sana'a ko kokuma kaizaka dinga biyan kudin maganinta dubu tamanin ko wanne wata tell me yh,'?"
"Mamakine yahanashi magana yau waishi *MEEMAR* take budema idanu akan yace bazatayi business ba?,'. Shiru yayi yafita itakuma taja tsaki tareda Adana kayanta waya taciro takira *zeeba*,'"
__"waikiji dan rainin hankalinnan *mahbub* wai bazanyi business ba shibai yaddaba kekijifa?,'"
*zeeba* tace __"karki ragamai yaga logonki domun inba hakaba asirinkine zai tonu inyaga kina kashe kashe amma in aka fake da business yafi sauki mabe fassaraki kin ninke kowa baibai,:/
___"dama ai bai isaba wlh waneshi, raina yab'aci saidai goben innazo kawai,'"
"Takashe wayarta tadanyi aikace aikacanta tanata tunanin *borshaan* yana cikin jirgi abunshi,'"
"Shikuma *mahbub* kaitsaye yasamu Ummu akan shifa bai yardaba amma Ummu tayi fur tace dole zata soma business domun maganar maganinta umarni tabama *MEEMAR* din,' yayi yayi amma Ummu taki haka yadawo GIDAN,'"
*MEEMAR* takiyin fara'a da dare yayi yanemi hakkinsa tace agajiye take takuwa juya baya abunta saidai me kewar *boshaan* tahanata bacci tanata tuno salon soyayyarshi ,'"
*mahbub* ma bacci yakauracema idanunshi yashiga kogin tunani yarasa gano bakin zaren,'"
*love u oll*
*tohfa kukunji fa masu karatu*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πͺπͺπͺπͺπͺ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππππ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππ
πππ
π
*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
ββββββββ
*ΒΆTOKAΒΆ*
βββββ
*ΒΆBY BADIAT IBRAHIM ΒΆβπ»*
*page_______46_50βπ»*
*wayyo Allah mamana, wayyo Allah mamana, idan nacemu mamana kubini kuce mamana , mamana mamana me share hawaye, ππ*
*wani abun sai mamana silar murmushina wannan shafin nakine mamana nagode da tarbiyarki agareni mamana I so much love*,
*hajiya Nana mu'azu turaki,*πππΌβ€βπ»
"Intakaice muku lbr *MEEMAR* saida tasha benelin Rabin kwalba sannan tasamu tayi bacci cikeda mafarkan *borshaan* dinta,'"
"Shikuwa gogan yakasa zaune yakasa tsaye yarasama tayaya zai b'ulloma da al'amarin shidai harga Allah baida ra'ayin yaga matarshi wai ace tana Sana'a ta k'asa k'asa domun hadari gareshi sosai gashida kishi '." Juyowa yayi ya kalli *MEEMAR* wacce taketa baccinta yarasa mekemai Dadi haka ya hakura ya kwanta dakyar kuwa bacci yadebeshi,'"
"Baidade da kwanciyaba asuba tayi adaddafe yamike tareda dauro alwala yazo yatashi *MEEMAR*
___"kitashi kiyi sallah Nina tafi masallaci kinji?,'"
"Kanta tadaga takasa bude idanunta dakyar tayo alwalar tagabatar da sallah tanakan sallaya yashigo,'"
__"ina kwana?,:"
"Murmushi yaimata tareda tsugunnawa __"lfy lau ya gajiyar hanya?,'"
___"gajiya tabi lfy,",
*mahbub* yace __"to bakibani lbrn su Anty Sadiya ba fa,'"
"Dan murmushi takakaro tace __"sunjifa dadin ganina basuso nadawoba tadinga cewa ingaisheka sosai ta gode taji Dadi ,'"
___"Anty Sadiya kenan,' amm jiya naje nasamu Ummu tace lallai lallai umarni tabaki dole kiyi business,' to *MEEMAR* bazanso kibijirema Ummu akainaba amma kisani kinada aure kirike mutuncin auranki da darajar kanki amana nabaki kuma kiyimun alkawari business bazai tab'a zaman takewar auranmuba promise me,'"
"Tawani narkemai tace __"aikasan ina sanka kuma duk duniya tasani bazan iyacin amanar aurankaba nasan darajar aure, business kuma bai'isa yarabani da mijinaba nayima alkawari,"
"Matsowa yayi yana shafa fuskarta idanu suka hada zallar shaawarta tahango acikin idanunshi kasa kasa yayi da murya yace,'"
__"I trust u ,' shikenan Na amince fishi yakare yanzu abani hakkina da aka hanani jiya sabida ana fishi,:"
"Bakinshi yamatso dashi kusada nata tayi kasa da idanunta Sam babu shaawar *mahbub* a tattare da'ita maganar *borshaan* ce tasoma yawo akanta,'. __"beauty mutuwa zanyi inwani yajimun dadinki inada kishi,'. __"beauty promise me bazaki bari kowanne da namiji yayab'amun keba harda mijinki ketawace nikadai,'"
"Dasauri tajanye bakinta daga nashi shikuma yashagala yanata tsotsa,'. Yadago idanunshi yace,'"
__"yadai lfy daiko?,:"
"Tadaure takakaro murmushi tace ___"nikam kichin zanshiga insoma hada breakfast yunwa nakeji sosaifa jiya banci komaiba,"
"Ido yazare __"ohhb no tashi kiyi breakfast banasan zama da yunwa,' ajjiyar xuchiya tasauke tareda mikewa tanade dadduma tanufi kichin shikuma yafawo falo yanadan kallo,:"
"Tasoma hada breakfast tunani yaimata yawa kidan wayarta tajiyo saida gabanta yafadi tajiyo *mahbub* yana kwalo mata kira dagudu tazo tadauka mezata gani number america,' wani murnane ya lullub'eta dasauri takoma kichin tareda kullewa tasoma magana,:"
__"barka da sauka honey inadai fatan kasauka lfy ko dan lafiyarka itace abunji?,'"
*borshaan* yasauke ajjiyar xuchiya yasoma mata nishi awaya tareda kasheta da zazzakar muryarsa,' ___"ahh beauty I really really miss u and I love u,' anya kuwa zan iyayin Quality babu ke kuwa, inadai fatan ba Wanda yatab'amun kayana ko?,:"
"Ajjiyar xuchiya itama tasauke tanajin wata muguwar shaawarshi tana ratsa gabobinta yanayin yanda yakemata salon maganarne yasata rudewa,'
__"honey anya ba asiri kuwa kaimunba, sabida gabaki daya kasusutani jiya bacci kauracema idanuna yayi tunaninka begenka sunaitayi saida nasha benelin nasamu bacci,' ni yaushe zaka dawo,'? Sai kawai tab'allemai da kukan shagwaba,' shikuma dukyabi yarude,'"
___"come beauty I don't want you to cray plz stop karkisani kuka nima beauty I love u, banasan kuka plz kinji?,'"
"Tashare hawayanta tace ___"inasan ganinka nibazan juri rashinkaba gaskia I can't,' kariga kasacemun heart dina,:"
__"uhmm I know beauty, but nikaina rashinki akusa dani fitinace amma kinsan mezamuyi I promise next week zanzo but kwana biyu zanyifa, so are u happy now,'"
"Ihuuu tasaka ___"yessss ofcous honey I'm happy,'"
___"okey zanshiga gida yanzu innayi wanka nafito I will call u black, kirikedai alkawarin dakikamun bye love u uhm muah, π
"Yakashe wayar kankane wayar tayi tana dariya taredajin Dadi murna takeyi sosai,' warin mangyada taji dasauri tabude idanta saura kiris dankalin yakone,'"
"Dasauri tasaka matsami takwashe tareda soya kwai tadafa Lipton,' tahada komai a trai sannan tafito,'
__"kedawaye haka awaya kiketa ihu,' π?,'"
__"uhmmm Ashe kana jiyoni ko? Wlh nida Kawata *zeeba* ne tana fadamunne tayi sarkar zinare shine nake tayata murna, kagana ina gama karyawa zanyi wanka inje musanya alkairi,'"
"Dariya yayi yace __"ai mata da zinare sai Allah,'
"Dariya sukasa sannan suka soma karyawa, harsuka gama sunadan tab'a hira,' kichin tamaida kayan tawankesu sannan tajuye ruwan kanta tashiga tanayi tana tuno wanka da *borshaan* yaimata,' ahaka da tunaninan tafito tashirya shima yayi wankanshi tsab tace,'"
__"zaka kaini GIDAN natane?,'"
__"aa zani wajan abokina *Nasser* nima,' tatab'e baki dama jinbaki kawai taimasa tare suka fito kowa Yakama gabanshi,'"
*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πͺπͺπͺπͺπͺ