Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

TUBALIN TOKA Farashin Zuciya by BADIAT IBRAHIM

Author :  BADIAT IBRAHIM Category :  African Stories & Novels

Chapter   5 / 14

12K to 15K   out of 42K words

πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€

*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*ΒΆTOKAΒΆ*
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*¢BY BADIAT IBRAHIM ¢✍🏻*

*page ________71_75✍🏻*









"Zamewa yayi tareda jawo hannunta suka zauna kugunta yarike yana matsawa yace ___"in yarda kinmun alkawarin zakisa yasakeki domun kizama mallakina beauty? Kinsan duk duniya kekadai nakeso kuma zanwadataki da duk abunda kikeso keda bebia Na plzzz kitausayamun kinji?,'"

"Tears dinta yaketa share mata yanata lallab'ata tace ___"kabari in haihu agidanshi inyaso Dana haihu zansa yasakeni saina dawo gida inna gama wanka saimuyi auren kaji?,'"

__"no beauty kina komawa kisashi yasakeki nafiso kikoma gida ki haihu inyaso kina gama wankan saimuyi aure banasan kici gaba da amsa sunan matarshi,'"

"Kirjinsa tafada tace __"honey I promise u ranarda Na haihu ranar zansa *mahbub* yarubutamun takaddar sakina koyaki koyaso kaji plz kayarda dani zan'iyama komai aduniya babu abunda zakasani inkiyi ka yarda dani honey?,'",

"Ajjiyar zuchiya yasauke tareda kankameta yatura harshenshi acikin kunnenta yana wasa dashi dariya tasomayi tanata zullewa shima dariya yakeyi akunnenta yakemata magana,'"

__"I trust u beauty, but ki tabbatar ranarda kika haihu dole kidena amsa sunan matarshi domun ketawace dama,' kuma kikula dakanki dakuma bebia Na kidena aikin komai kisamu ma'aikata sudinga miki komai Na aikace aikace zanbiyasu konawane kinajina ko?,'"

"Kanta tadaga tace __"toh dama banayin komai inada me aiki saidai akaromun daya kawai wacce zatadingamun girki inaci kawai,'",

__"toh kisa anemo miki zanbiya zansamiki wadatattun kudi a account dinki duk abunda kikeso kici beauty I love u more,'"

"Nan *borshaan* yakasheta da kaunarshi harta manta komai daman tsoronta daya kar yaki asepting cikin Saikuma gashi taci sa'a yanasan bebianshi,'"

"Yadinga lallab'ata yanata kasheta da soyayyarsa yasata takashe wayarta gabaki daya,'"




*"mahbub* ne akofar gidansu *MEEMAR* Ummu ta leko suna magana cikin ladabi yaimata bayani aure zaikara nanda sati biyu insha Allah, anbashi mata a Gombe 'Yar uwarshice,'"

__"toh aure kuma *mahbub* kunsamu sab'anine da'ita *MEEMAR* din dazakayi wani auran?,'"

"Kanshi ya rausayar kasa hawaye yataru a idanunshi daya tuno irin cin kashin da *MEEMAR* takemai gashi wai tana matsayin matarshi amma rabonda ya tab'ata harya manta,'"

__"aa Ummu babu abunda yafaru auren kawai nakeso inyi kuma agidane aka hada auran kamar yadda nafada miki 'Yar uwatace,' shine nace bari nayi tattaki insanar dake,'"

___"hmmmm to babu abunda zance *"mahbub* Allah yasa abokiyar zamace Allah yasanya Alkhairi amma saika dinga lallab'a *MEEMAR* kasandai kishiya batada Dadi gashi *MEEMAR* nafama da laulayin ciki,'"

"Gabanshine yafadi tareda maimaita maganar Ummu azuchiyarsa __"cikifa tohfa ciki *MEEMAR* yasandai rabonda yatab'ata harya manta to yaya akayi tayi ciki? Kanshi yagama daurewa yashiga duhu gashi yakasa tuno komai,'"

"Murmushi yayi __"Ummu yanzu haka *MEEMAR* tanada ciki shine banko saniba?,'"

__"au bata sanar dakaiba dama? Lallai *MEEMAR* to tanada juna biyu,'"

__"Allah yasauketa lfy, nizan koma Ummu,'"

"Ummu tace __"to kagaida gida da takwarata *tasmeena*,'"

___"toh toh zataji Ummu,'". Mashin dinshi yahau yawuce Ummu tayi shiru tana nazari kada kanta tayi tashiga gida,'"

*"mahbub* kuma mamaki yaketayi wai *MEEMAR* tanada ciki amma takasa sanar dashi sai abakin Ummu yakeji,'",


"Yanata dan shirye shiryen biki,' kudi yasamu yahada yaturamasu Anty sadeeya yace suhada akwati ko guda biyune iyakar kudinshi kenan,'"

"A Gombe anata shirin biki,'"

"Itakuma *MEEMAR* tana tareda goganta sunata more rayuwa *zeeba* kuwa tatafi Dubai itada Alh'nta,'"

*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€

*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*ΒΆTOKAΒΆ*
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*¢BY BADIAT IBRAHIM ¢✍🏻*

*page_______81_85✍🏻*






"Mamakine yagama cika *mahbub* yakasa koda rufe bakinshi wucesu tazoyi *Nasser* yace,'"

__"barka da zuwa uwar gida ran gida,'"

"Wata uwar harara tasakar musu taredajan tsaki tayi shigewarta fuu tashiga falon Gidan,' ganin dangin *mahbub* tayi cikeda Gidan hardasu Anty sadeeya da adda Halima Yar mahaifiyar *mahbub*,'"

__"ah aigama *MEEMAR* tadawo, sannu dazuwa *,'"MEEMAR*,'"

"Murmushi takakaro tareda tsugunnawa cikin girmamawa tagaishesu sabida bayanda zatayi , dafara'a suka amsata tareda mata tadawo lfy,'" Yar mahaifiyar *mahbub* tace,'"

__"toh *MEEMAR* gadai amarya munkawo kinga ke babbace yakamata kirike girmanki da Allah yabaki amatsayinki Na babba dan Allah kuyi kokarin hade kawunanku Allah yabaku zaman lfy aita hakuri dan Allah,' allah yaimuku albarka baki daya,:"

"Akaitama *MEEMAR* nasiha sauke kanta tayi wasu hawayene taji suna zubo mata Wanda itama kanta batasan dalilin zubar hawayanba tace,'"

__"Allah yabamu hakuri da junanmu Allah yabamu zaman lfy,'"

__"Ameen *MEEMAR* mukam zamukoma masaukinmu gobe zamu wuce Gombe dasafe, saidai muce saimunsake dawowa,'"

__"toh kusauka lfy Allah yakiyaye hanya,' sukasaka Kansu suka fice sunata yabon *MEEMAR*

"Wani tsaki taja tareda wucewa dakinta zama tayi abakin gadanta tanata huci, tashi tayi tadauko Jakarta tareda Ciro wayarta tatusa hoton *borshaan* agaba tanata kuka wani daci takeji azuchiyarta tarasa yadda zatayi,'". Tunowa takeyi da'ace *borshaan* nakusa da'ita bazai hawayanta suzubaba,'"

"Kwanciya tayi kawai akan gadanta amainema yaketa taso mata farar kasa tadauko tajefa abaki tana tsotsa,'"

"Bayan su Anty sadiya sunfito sunshiga mota suntafi *Nasser* yace,'"

__"meke faruwa agidanka *mahbub* kanaso kacemun kaima irin matsalar da hajara takebani kaima abunda yake faruwa agidanka kenan, wannan motar me tsada daga ina?,''

*"mahbub* yarasa maizaice dakyar yace __"abokina wlh inaga matsalar *MEEMAR* tafi ta hajara, kagadai nafarko ban'isa insa ko'in hanaba agidan kai hatta tafiya inzatayi tafiyarta takeyi danayi magana tacemun business takeyi,' motarnan nima wlh yanxu naganta *Nasser* I'm confused wlh,'"

__"hmmm the same problem muke fuskanta kasan nifa harcemun akayi wai hajara matata tanabin mazan banza awaje da auranta wlh naji haka awajan mutane dadama, hujjace banda ita shiyasa bancemata komaiba wlh amma hakurina yatasarma gazawa nikam dukda bana zarginta dan gudun b'ata auranmu,'"

__"hmmm bana zargin *MEEMAR* nima sabida nasan bazataci amanataba kasan mata insuna ganin sunfika kudi sai gadara da kafafa yatashi amma al'amarin yanasan fin karfina,'"

__"aa wlh watarana sai labari kayi hakuri Allah yasa aurannan yazama farin ciki agareka dannima nakusan kara aure,' dan haka ga ledar kajinnan kashiga kawai mahadu dasafe,'"

*"mahbub* yace __"ha'a bazaka rakaniba abokina kuma nikadai zanshiga ta'ina zansoma toh?,'"

__"😳bazan shigaba waneni kaikana ganin hararar da'aikum Kai mata wlh fitina taresu kaidai shaga zamu hadu,' yakuwa mikamai ledar kajin yawuce,'"

"Atsorace yashiga Gidan gabanshi yanata faduwa harya shiga falon Gidan da sallama,'"

"Bakowa Afalon atsorace yanufi dakin *MEEMAR*",

"Da sallama yashiga gabanshi yanata faduwa,' batako kalleshiba dakyar ta amsa sallamar,'"

"Zama yayi abakin gadan yayi shiru nakusan minty goma dakyar yace,'"
___*"MEEMAR* inba damuwa inaso kitashi zamuyi wata magana dake dan Allah inda Hali,'"

"Tafi minty goma batace komaiba shima baice komaiba dayaga batada niyar tashine yasake cewa,:"

__"kiyi hakuri kitashi kinji?,'"


__"heeyy heyy plz *mahbub* just get out of my on room kanajina banadawo danmuyi magana bane kona saurari shirmenka plz inada abubbuwanyi,'"

"Sauke kanshi yayi yadanyi murmushi yace __" haba sweet heart kiyi hakuri ninefa *mahbub* dinki,'"

"Afusace tamike tana nunashi dayatsa tace ___"keep queart plz don't sweet heart me plz just get out b4 I lose my temper,'"

"Ganin yanda ranta yab'acine yafita sum sum adakin sakata tasaka tareda b'alle kwalbar benelin ta daddaka tafada gado sai kuka,'"
Bata jimaba bacci yasureta,'"

"Shikuwa jikinshi asanyaye yayi sallama kofar dakin amarya tareda shiga,:"


*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€

*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*ΒΆTOKAΒΆ*
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*¢BY BADIAT IBRAHIM ¢✍🏻*

*page______76_80✍🏻*








*"MEEMAR* tasamu sabon gata da jin Dadi awajan *borshaan* kullum acikin lallab'ata da tarairayarta yake, asibity yakaita har garin abuja meshegen tsadar gaske domun kawai aduba lafiyan bebian cikinta,'"

"Dr yagama aune aunenshi ya tabbatar da lfyr *MEEMAR* da bebian sannan yabude mata firel a asibityn dan ance next mouth Zata soma zuwa awo kuma *borshaan* yace a abuja zatayi awo,'"

****************************


"Sabuwar dankareriyar mota yasiya mata sabuwa fil kirar accord, ash colour tadinga murna yaloda mata kudi a account dinta dakyar suka rabu yadinga shafa mata ciki saidaita kuka suka rabu, akan next mouth din zaizo yakaita asibity,' motarta tashiga direba ke tukata,'" harsuka iso sannan yaimata sallama yabata motarta,'"

"Shiga tayi tasoma tukawa harzuwa Gidan *zeeba* dansunyi waya tacemata tadawo,' parka motarta tayi akofar Gidan sannan tafito ahankali tashiga Gidan,'".

"Wari kifi tajiyo ana dafawa agidan aikuwa sai amai yatasota awajan tatsugunna tadinga kwarara amai,'"

*zeeba* taleko dantaji motsi wazata gani inba *MEEMAR* ba dasauri takaraso, ___"Kawata sannu Ashe kinshigo wlh banjikiba,'"

__"hmm kedai bari warin kifi naji yasani amai Kawata,'"

"Dariya *zeeba* takeyi harda tafa hannunta tace __"uhmm Kawata dama haryanzu wannan lalurar baki zubarba yana jikinki wai dama, duk zaman da kikayi a garinnan da abuja dakikacemun kunje da cikin kikaita yawo?,'"

"Ruwa tazubama *MEEMAR* tawanke bakinta da fuskarta tace __"muje waje kika abun arziki mayi magana awaje kifinnan nadagamun hankali,'"

"Janta tayi zuwa waje taga mota ihu tasaka suka rungume junansu suna murna, *MEEMAR* talabarta mata duk yanda sukayi da *borshaan*, dakuma amincewa datayi da duk abunda yace takuma sanar mata *mahbub* yacemata aure zaiyi,'"

__" Kawata maganar saki nibai dameniba wlh tunda in *mahbub* yasakeki jin dadinkine zakishiga daula kema zaki zama daya daga cikin hamshakan mata, kuma dankin haifi yaro bata hanyar aureba wannan normal, Allah ne kadai yasan iya yawan adadin matanta suka aikata abundama yafi haka ke watama wlh saikiga kab yaranda suka Haifa bana mijinta bane shibai saniba yanakuma ciyar dasu yaimusu komai da uba zaima yaranshi tobaisaniba anninkeshi baibai,,'

" but Kawata kinaga wannan mayataccen mijin naki mekama da maye zaikuwa yadda ya sakeki kina gani anya?,'

___"hahaha Kawata aidole *mahbub* yasakeni wlh saidai inban dagamai hankaliba ke zan iyayin komai akan *borshaan* dinafa,'".

"Tafawa sukayi *zeeba* tace __"jamuje Kawata Gidan biki saida ado lahira kuwa saida Hali,' Kawata kinafa wuta gaskia kinsamu miji dan yanaji dake over bebian nan zaisha gata,'"


__"Kawata Kawata nikaina ko *borshaan* yagama susutani gara ayi aurannan wlh kowa yahuta kinsan Allah zaiga biyayya dan ina mutuwar sanshi,'"

__"to Kawata allah yakaimu saimunzo dannar kirji *mahbub* zaiyi amarya,' duka *MEEMAR* takawomata dasauri takauce mota tashiga,:"

__"saimunyi waya Kawata,'".

__"toh ayidai tuki ahankali domun bake kadai bace,'". Dariya tasaka taja motarta tawuce,'"



"Motar kawo kayan amarya tagani akofar Gidan anata shiga dakaya Gidan dahalama amarya aka kawo tareda kayanta,' daga nesa tatsaya tanata kallonsu duk 'yan uwan *mahbub* ne motarta taja fuu sai gidansu akofar Gidan ta ajjiye tafito fuu tashigo,'"

"Ummu tace __"lfy *MEEMAR* yaushe kika dawo wayarki anata kira bata shiga kwata kwata,?", gashi har *mahbub* yakirani yasanar dani ankawo amarya yau,'".

"Wani kududun takaicine ya turnike *MEEMAR* watoma su Ummu sunsan zaiyi aure kenan,'"

"Zama tayi tace __"kayana nabi kuma wayatamani agida namanta natafi nabarta Ummu yaushe *mahbub* yafada muku zancan auranshi?,'"

"Zama Ummu tayi __"kwana goma kenan yau dafada mana tunranda kikayi amai agidannan yasanar damu, fadamun gaskia wani abunne yahadaku ne danyacemun baisanma kina da cikiba saida yazo yaji?,'"

___"hakane niban sanar dashiba yafada miki wani abunne Ummu?,'"

__"wlh kodaya damuwa nagani metarin yawa a shinfide a fuskarshi shiyasa,'"

"Tab'e baki *MEEMAR* tayi __"to yagadamar kara aurene Ummu mezancemai ni ?,''

__"hakane *MEEMAR* saidai hakuri Ku zauna lfy kinga ita amaryar 'Yar uwarshice kinga koba komai tafiki kusanci dashi aita hakuri,'"

*"MEEMAR* batace komaiba har Ummu tagama jawabinta kwanciya tayi abunta saida daddare tadauki Jakarta taredajan motarta tanufi gida,'"

*"mahbub* tahango akofar Gidan shida abokinshi *Nasser* tsaki taja sukuma sukabi motar da'idanu danganin tatsaya akofar Gidan mezasu gani *MEEMAR* sukaga tafito acikin motarnan,'"

*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€

*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*ΒΆTOKAΒΆ*
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*¢BY BADIAT IBRAHIM ¢✍🏻*

*page_________86_90✍🏻*


_JINJINAR TAKUCE_
_member's din TUBALIN TOKA FAN'S GROUP_
_hakika ina alfahari daku Allah yabarmu tare love u oll my beautiful fan'sβ€πŸ‘„πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜πŸ˜πŸ‘†πŸ»_




"Tana zaune akan gadanta tarufe kanta da gyale ta amsamai sallamarsa tana murmushi dandama tadade tana kaunar *.mahbub* aranta tayi hakurine sabida babu yanda zatayi saigashi dayake kaddara ta lissafata amatanshi saigashi iyaye sunhada auran,'"

"Jiki a sanyaye yazauna akan gadon tareda yin shiru nawucin gadi candai yace,' __"amarya bakya laifi to abude mayafin mana uhm ,'"

"Cikin matsanancin jin kunya tayaye mayafin tareda sunkuyar da kanta kasa yace,'"

__"toh alhamdullahi *Lubhan* Allah yayi yayanki zaizama mijinki aikingadai yanda ikon Allah yake ko?,' to saidai aita hakuri dan zaman tare sai hakuri yanzu dai tashi zakiyi kici abinci tukunna saikisamu kiyi bacci dannasan kingaji wlh nima baccin nakeji,'"

"Kanta yana kasa tace __"toh yaya Allah yabamu hakuri da junanmu nayi tunanin ai Anty nace zata rakoka saina ganka nikadai banaji ance tadawoba?,'"

__"tadawo *lubhan* anty'nki kamun indawoma tayi bacci tagaji dayawa tashi kedai muci abinci,'"

"Kichin tanufa tareda dauko plate's tazo ta yayyanka kazar tazuba musu fresh milk sunaci sunadan tab'a hira kadan kadan harsuka kammala brosh sukayi sannan suka fito,' *mahbub* yasaka rigar bacci yahau kan gadon kallon *lubhan* yakeyi wacce take tsaye kanta a sunkuye,'"

__"bakyajin baccine *lubhan* naganki atsaye kisaka rigar baccin mana kizo ki kwanta,'. Toilet takoma anan takwab'e kayan jikinta tasaka rigar baccin akunyace tadawo tasamema harya rufe idanunshi.' Tahaura gadan tareda kwanciya nesa dashi,'"

"Idanshi biyu danbaici ta bacciba damuwa da tunane tunane sunshamai kanshi harsunasan fin karfinsa,'", sai kusan asuba yaji bacci nasan dibarshi mikewa yayi yafada toilet dan dauro alwala aikuwa sai aka soma kiraye kirayen sallah,'"

"Yana fitowa yatashi *lubhan* __"kitashi kiyi sallah Nina wuce masallaci,'. Yasaka kai yafito falo kaitsaye dakin *MEEMAR* tadinga buga kofar batasanma yanayiba dan bacci takeyi ranta daya abunta haka yahakura yawuce masallaci,'"





"Misalin karfe goman safe *lubhan* tana kichin tana hada breakfast yayinda *mahbub* yake falo shida *tasmeena* suna kallo,' itakuma gimbiya *MEEMAR* tana kwance tana video call itada *borshaan,*,'

__"beauty kinadai kula da kanki yadda ya kamata daiko dankinsanfa banasan abunda zaitab'amunke,'"?

"Murmushi tayi __"sosai nake kularma da kaina fa honey aikasan inaji dakai ko?,'

"Kiss yaimata tawayar tareda kashe mata idanunshi yana mata gwalo,' __"beauty ga bakina zokisha yanzu dama nayi brosh kisha harsai kin gaji,'"

__"ah honey dasafennan kakesan karudani ko? Wlh zaka Sani inkasa hankalina yatashi Allah,'"

"Dariya yaketa mata itakuma ta zumb'ure bakinta tawani b'ata ranta yace,'"

__"ah sorry sorry beauty Na banda fishi bazan dagamiki hankaliba saidaima hankalina ni yatashi cous I'm crazy about u kemedadice bakya isata Sam,'"

"Idanta tarufe tanamai shagwab'a duktabi ta susutashi dakyar yake bude idanunshi harsun kada kuma sunzama jajur,'"

__"u see hankalinki aiya kwanta ko kindagamun hankali yanxu inba pix dinki kika turamunba bansanma yazanyiba beauty I can't control my self,'"

__"relax zanturama pix dina kakalla kaji banda kuka plz,'"

__"daz my beauty daz why I love u more beauty, I'm waiting for u now,' kiss yadinga mata tawayar tanata dariya wayar takashe tareda yimasa pix kala kala taturamai,'"

*zeeba* kekiran wayarta dasauri tadaga,'"

__"hmmmm *zeeba* kinsan Ashe *mahbub* haryayi auran jiya nadawo nasamu munafukan 'yan uwanshi cikeda gida sunkawo amarya 'Yar uwarshice ma wlh,'"

___"kuttt kinaso kicemun jiya ankawo amarya gidanki *MEEMAR*? Koda yake yaita auranshi kema kyahuta da maitarshi dayaketayi namaganar hakkinsa hakkinsa, Kawata gamunanma dai zuwa nida *hafeez* dama yace inkawoshi yaimiki godiya yaga alert,'"

__"saikunzo Kawata,'" sallama sukayi ta ajjiye wayarta tafada toilet tayo wanka tafito tasha doguwar Riga irinta Dubai tanata tashin kamshi murda kofar tayi dasauri *mahbub* yajuyo tabude kofar tafito harararshi tayi,'"

*"lubhan* tafito daukeda kayan tea da fara'a tace __"Anty barka da fitowa kintashi lfy ya gajiyar hanya?,'"

__"lafiya sannu ko,' waje tasamu tazauna ta corosing leg's dinta tanadan jijjigasu chart tashigayi da *borshaan* dinta *mahbub* yace,'"

__"ina kwana *MEEMAR* kintashi lfy?,'"

"Hannu kawai tadagamai *tasmeena* tazo tahau cinyar mom dinta suna dariya,'. *mahbub* yace,'"

__*"MEEMAR* inasan magana dake........,'"

"Ayamutse tajuyo __"plz ina maganar business karka rikitamun lissafina kagane ai ko?,'. Kamun yace wani Abu tajiyo sallamar *zeeba* da *hafeez*,'"

__"ahh bismillah kushigo mana, *mahbub* yakaruma kofar idanu shigowa sukayi suna dariya *MEEMAR* tabama *zeeba* hannu suka tafa,'"

__"yaya Kawata wannan haskefa dakikeyi kamar amarya, au dan Uwa zauna nabarka atsaye,'.

*"hafez* takarasa suka gaisa da *mahbub* *zeeba* ma ta gaisheshi da fara'a ya amsa daidai *lubhan* tafito da breakfast a trai tasaka komai da komai da sallama tashigo ta ajjiye tran tace,'"

__"sannunku da zuwa baki mukayine ina kwananku,'?

5 / 14