Author : BADIAT IBRAHIM Category : African Stories & Novels
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππππ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππ
πππ
π
*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
ββββββββ
*ΒΆTOKAΒΆ*
βββββ
*ΒΆBY BADIAT IBRAHIM ΒΆβπ»*
*page___________51_55βπ»*
"Kekenta yatsaya akofar GIDAN *zeeba* ta sallameshi tayi wucewarta zuwa ciki,' hayaniyar mutane takejiyowa adakin *zeeba* da sallama tashiga,' maza ne da mata cikeda dakin anatashan shisha ana dariya *hafeez* yana ganinta yace,'"
__"barkadai dazuwa hajjaju sannunki,'"
"Shewa *MEEMAR* tayi itada *zeeba* tace ___"wannan gaisuwar ban girmanfa *hafeez*?,'"
__"ai *MEEMAR* kin cancanta kinsan kuwa goganki kirana yayi arude yace inturamai account number Na yalodamun makudan kudi taredamun kashedin Karna kuskura inkara hada miki connection dawani shikadai ya'isheki konawa kikeso zai wadataki dashi,' kinga kuwa aikin cancanci gaisuwar ban girma ko ?,'"
"Zama tayi tana mamaki tareda kallon *zeeba* __"menene jikinki yamutu kuma *MEEMAR*?,'"
"Gabaki daya 'Yan mata da samarin dakin ita suke kallo tace ___"ai ina cikin tsaka me wuyane *zeeba* wlh domun *borshaan* yariga yayi tasiri arayuwata kokinsan jinayi natsinci kaina dabin umarninsa,' wlh tunjiya *mahbub* yaketa neman hakkinsa nakasa bashi banmajin komai agareshi wlh *borshaan* yariga yakasheni,'"
*"zeeba* tadafa kafadar *MEEMAR* tace __"kinga kuwa da'ace nice nasamu Damarki nutsuwa zanyi indama waye *mahbub* me'akeyi da harkar tsiya,' ga Wanda koda hannunki yatab'a yana cikin lissafi indafa nice da *borshaan* ko wlh *mahbub* kashinshi yabushe inkinaganin zaibada matsala inrakaki wajan malamina yankan wuka arubuta miki sunan *mahbub* tayanda ma bazai sake tunkararki dawata maganar banzaba,'"
"Dubi falona intara maza intara mata abban Rumaisa baida ikon cemun komai ke koda 'Yan guima suntareshi sunsanar dashi cewa yakeyi yanasan matarshi koma yaya take,:"
*"hafeez* yace ___"indai kuwa hakane mezai hana ki mallake *mahbub* din tayanda saikin fada zaiyi aiki dashi aganina wannan wata damace dazakisamu kudinga haduwa da *"borshaan* duk lokacin daya bukata tundadai rayuwa tacanja saida mekudi ake damawa inbandama kaddara *MEEMAR* inake ina wannan *mahbub* dan Allah?,:"
___"indai hakan zaibani damar ganin *borshaan* ko yaushe batareda matsalaba sure zankai sunanshi kuwa a mallakemun shi zan'iyayin komai akan *borshaan* nikadai nasan yanda nakeji akanshi wlh,'"
"Ihu sukasa *hafeez* yace kinji zoki joining dinmu asha shisha ahuta,'"
*zeeba* yace ___"wannan haka yake inrana tafadi zamuje wajan malamina zakiji komai,'"
"Zama tayi tanatajin Dadi dan idanunta sungama rufewa akan *borshaan* bataji bata gani wunin ranar kuwa yadinga kiranta awaya su video call ne sukaita soyayya da yamma tayi sanyi *zeeba* tarakata wajan malakinta,'",
__"Allah shigafarta Malam wannan kawatace. Nakawotane tanaso itama tasamu 'yanci agidan mijinta wato tamallaki zuchiyarshi yadingajin tsoronta sai abunda tace,' irin Wanda kamun akan mijina,'"
"Shiru malamin yayi tareda dagowa yakarema *MEEMAR* kallo yace __"angama saikinzama gimbiya agidanki kowa da kowa zaki mulka amma kintab'a zuwa kabari?,'"
"Atsorace tadafe kirjinta bakinta yana rawa tace __"aa bansanma inda hanyar makabarta takeba,:"
__"dole kisani domun mahadin aikin dole saikinsaka layarnan acikin kabari insan ai matacce har abada bazai sakeyin maganaba? To kamar yadda gawarnan dake rami bataji bata gani haka mijinki zaizama bazaiga dukwani laifinkiba, kuma koda anfadamai bazaijiba,'"
__"sai wannan kyain shikuma atsakiyar titi zaki fasashi misalin karfe biyun dare kuma keda kanki shikenan kinsamu mallaka, kudin aikinki dubu darine,'"
___"malam agaskia bazan iyaba............ Tokarar kafadarta *zeeba* tayi hakanne ya tursasata yin shiru,'"
"Hannu *zeeba* tasaka ta amshi layarnan da kyainnan tabiya kudin ,:"
___"to Malam saikumani akan Alh Na danaima magana,'"
___"aina fadamiki katoton gida zaibaki inkuka hadu amma haduwarce barana saidai in kiranye za'aimasa inkin shirya to,'"
__"gobe zandawo Malam saika ganni,' suka mike itada *MEEMAR* sukabar wajan,'"
*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πͺπͺπͺπͺπͺ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππππ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππ
πππ
π
*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
ββββββββ
*ΒΆTOKAΒΆ*
βββββ
*ΒΆBY BADIAT IBRAHIM ΒΆβπ»*
*page________56_60βπ»*
*ubangijin muhammadu ranar rabon takaddu kasa mukarfi tamu da dama musamu jannah ππ»ππ»* Ameen
"Suna fitowa titi *MEEMAR* tace __"yazaki hanani magana to bara kiji zan'iyayin komai amma kabarifa gaskia bazan iyaba *zeeba*,'"
*zeeba* wacce tagama kula tace ___"okey fine tunda bazakiyiba saina zubar ai amma kisani duk abunda zaibiyo baya baruwana, ashema basan *borshaan* kikeyiba karyace kawai tunda bazaki iya yaye duk wata Katanga dakikaga tana kokarin rabaki dashiba, haka har wata zatayi tasiri awajanshi fiyedake kekuma anrufe shafinki kenan,'
"Kekinfi kowa imanine? Kije ,' kiga yanda mata suke tsubbu akan duniya kawai anfada miki irin harkarmu abun wasane, to bara kiji bake kika somaba kuma ba akanki za'a rufeba mata nawane suka kashe mutum ma akan abun duniya amma ke saka layama kinkasa,'"
"Dafata *MEEMAR* tayi __"wlh Kawata *inasanshi* kuma zan'iyayin komai akan naga yazama Nawa tayanda zandinga ganinmu atare koyaushe to muje Kawata amma tsoro nakeji kuma inajin tausayin *mahbub*,'"
"Dasauri *zeeba* tajuyo tana watsa mata harara tace __"ohh really? Hmm *MEEMAR* kinga nifa baruwana kinga tafiyata,' wucewa zatayi *MEEMAR* tadinga bata hakuri atsorace *MEEMAR* take har akaje makabarta dakyar tatusa kayarnan acikin kabarin dasauri sukabar wajan kowa yanufi gida, haka karfe biyun dare suka sake fita suka fasa k'yannan atiti sannan suka nufi gida,'"
*mahbub* yana kwance sai kawai yaji Abu yashiga jikinshi tamkar a mafarki yafarka atsorace take yaji kanshi yasoma saramai dakyar Yakoma baccinnan,' itakuwa tayi kwanciyarta afalo,'"
"Komai yaimusu yanda sukeso domun *mahbub* sai yanda *MEEMAR* tayi dashi agabanshima takeyin wayarta da *borshaan* bai Isa yace komaiba amma yanajin ciwo tareda mamakin meyasa bazai iya tsawatar mataba? Shikanshi baida amsar tambayarsa,'
"Ta b'angaran *borshaan* kuwa kullum acikin lodama *MEEMAR* kudi yakeyi aiken kaya kuwa akai akai,' *MEEMAR* tasake murjewa tayi fari tayi kiba farar fatarta tasake fitowa *borshaan* kullum acikin lallab'a *MEEMAR* take duk sanda suka hadu inzasu rabu *MEEMAR* taitamai shagwab'a Kennan, dakyar suke rabuwa dukda yana zuwa najeria akai akai, domun bayaso yanayin nisa da'ita Sam suna San junansu sosai tamkar suhadiye junansu,:"
"Business tabude sosai zuwa Dubai tana rabama manyan mata kaya da manyan shaguna,' tasiyama iyayanta gida tawadatasu da komai Na rayuwa,'"
*MEEMAR* tana gidansu yau suna zaune da Ummu,'
__"Ummu, mekikace innaje Dubai insiyo miki?,'
__"uhmmm *MEEMAR* irin wannan dogayan rigunan dazakigansu jikinsu duk duwatsu,''
Dariya *MEEMAR* tasaka da kanwarta *zabreena* __"Ummu ba duwatsuba aa stone, dai Ummu zansiyo miki insha Allah zansa asakamun acikin kayanda za'a aikomun dashi insha Allah,'"
"Amaine yatasoma *MEEMAR*aguje takarasa rariya tadinga kwara amai duk abunda taci saida ta amayar dashi kab,' tsorone dukya kamata,'"
*zabreena* tamatso tana zuba mata ruwa tana wanke bakinta da fuskarta dakyar tatashi domun jirine taji yana dibarta,''
__"sannu *MEEMAR* kiyifa ahankali kinji ko,' dakyar tazauna tace,'"
__*"zabreena* nemomun gauta inci plz,' dasauri kanwar tafita nemomata gautar Ummu tace,'
__"gida yakamata kitafi tunda bakida lfy ohh wannan cikin da laulayi yazo kenan kiduba cikin *tasmeena* ko ciwon kai bakiyiba,'"
"Gaban *MEEMAR* yayanke yafadi take tsoro yagama lullub'eta tasake maimaita Kalmar Ummu aranta __"cikifa naji Ummu tace? Turkashi, ", yanzu ta'ina zata soma sanarda *borshaan* tana daukeda cikinshi gudan jininshi,'"?
*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πͺπͺπͺπͺπͺ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππππ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππ
πππ
π
*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
ββββββββ
*ΒΆTOKAΒΆ*
βββββ
*ΒΆBY BADIAT IBRAHIM ΒΆβπ»*
*page______61_65*βπ»
_hakika banida wata kalma dazan iyayin amfani dashi ga masoyana, saidai ince ina fatan Allah yahadu atare a aljannah tunani yakare yatattara sanku da kaunarku masoyana,'πβ€πππβπ»_
*"zabreena* takawo mata gautarnan taci dayawa mikewa tayi taredayi musu sallama, tafita gabanta yanata faduwa harta karasa gidansu *zeeba*' bako sallama tashiga dakin jikin *zeeba* tafada sai kuka,'"
__"aa *MEEMAR* lfy meya sameki kowani abunne yasamu *borshaan*? *meemar* ta girgiza kanta,' __"ha'a to fada kukayi kome?,'" tasake girgiza kanta,'"
__"just tell me *MEEMAR* what is it?,'" dakyar *MEEMAR* tabude baki tace __"I'm pregnant,'" kuka tasake fasawa,'
"Dasauri *zeeba* tamike tsaye,' __"u most be jorking. Gashi ba awatan April mukeba balle ince zakimun Aprifull,'"
__"I'm very serious I'm pregnant, kuma kamar yadan Dade ajikina wlh domun nadade banyi period ba kuma gabaki daya jikina yacanja harfa amai nayi yau,''
___"whaaaat? Is this serious cikifa *MEEMAR* but hw comes bakyashan maganine dama *MEEMAR* meyasa kika bari ciki yashiga jikinki bakida hankaline *MEEMAR*?,'" dole aje asibity agwada domun a tabbatar da wata nawane,:'
___*"zeeba* nashiga ukuna yazanyi da d'an gaba da fatiha dakuma aurena yazanyi asirina yatonu yai duniya zata zageni,'"
___*"MEEMAR* just calm down tashi mutafi asibity,' dasauri *MEEMAR* tamike suka nufi asibity kaitsaye Dr yashiga aune aunenshi ajikin *MEEMAR* *zeeba* tana daga waje,' wayar *MEEMAR* *borshaan* yaketa kira *zeeba* takasa daukar wayar,' text ne yashigo wayar kamar haka,'"
_"beauty gani a garinku ina *taheer* hotel room 120 kizo kisameni plz,"_
*"zeeba* duktabi tarude tarasama mezatace,'"
"Dr yagama duk wani aune aune yakuma tabbatarma da *MEEMAR* ciki gareta shigar wata biyu,',:' *"MEEMAR* tasake b'allewa da sabon kuka dakyar tafito daukeda takaddar shedar ciki,' dasauri *zeeba* ta amsa abunda taganine ya tsoratata sosai *MEEMAR* kuka kawai takeyi tareda dafe cikinta,'"
*"zeeba* tace __"Is this serious,' ga *borshaan* yashigo najeria yanzu yaimiki text kisameshi a *taheer* room 120, danya kikkira ban dagaba,'"
"Kirji tadafe __"nashiga ukuna meya kawo *borshaan* garinnan ba a Abuja yasaba saukaba saidai inje insameshiba? Ninashiga tsaka mewuya,'"
__"relax kije kisameshi kiji meye koda wasa karki bayyana damuwarki tareda mamakin ganinshi a garinnan kedai cool ur mind down,' just go,'"
__"toh sainaje Na shirya agida ai,' tare suka fita daga asibityn *zeeba* tajamata kunne akan cewar karfata kuskura tasanar dashi komai ahaka suka rabu *MEEMAR* tawuce gida dan shiryawa,'"
"Tana shiga sukaci karo da *mahbub* wata uwar harara tasakarmai,'.
__"kindawo *MEEMAR* dama tuntuni naketa jiranki domun inaso muyi wata magana dake,'"
"Tawani kalleshi tace __"kafada a gaggauce domun tafiya zanyi yanzu inajinka,'"
___*"MEEMAR* duk kin canja baki damu daniba Sam shaawarki tamatsamun kullum nikenan acikin azumi dangudun fadawa halaka shine nake ganin kamar inkara aure domun gujema sab'on Allah,'"
"Dariya tasaka tareda tafa hannunta __*"mahbub* *"mahbub* aurefa kace kanaso kayi ko sabida bakaso kasab'ama Allah gashi bana baka hakkinka?,' okey fine wlh kayi auranka bawata damuwa, Allah yabamu zaman lfy,'". Fuuu tawuce dan abunda yake gabanta ahalin yanzu babbane,'. Shiryawa tayi tsab tafito da akwatinta tasameshi a inda tabarshi yakasa motsi,'"
__"ammm *MEEMAR* naga baki damu da abunda naceba kokindai kindena kaunatane ninefa *mahbub* dinki,'"
___"heyyyyy heyyyyy keep ur moth shout, ohhh sokakeyi inyi ihu makwabta sujini sabida zakayi aure ko? To inmatan garinnan kab zaka auro kakawosu gidannan that is ur on problem, kudi dubu Dari tawatsamai a fuskarsa, __"ga gudum mawata,' excuse me,'"
"Akwatinta taja tayi wucewarta tana shiga keken wani kukane me daci ya turniketa tarasa mezatayi yazatayi da rayuwarta,'"
*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πͺπͺπͺπͺπͺ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππππ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππ
πππ
π
*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
ββββββββ
*ΒΆTOKAΒΆ*
βββββ
*ΒΆBY BADIAT IBRAHIM ΒΆβπ»*
*page______66_70*βπ»
"Saidataci kukanta takoshi sannan tashare hawayanta tareda sakkowa tabiya me adaidaita sahu kudinshi taja akwatinta tawuce cikin hotel din,'"
"Kaitsaye tasoma dubbuba number's din dakunan harta karaso kofar dakin tasoma nocking ahankali dan duk jikinta amace yake,'"
"Ahankali yakaraso tareda bude kofar hada idanu sukayi wani maganadisun kaunarshice take fisgar *MEEMAR,* shikuma yanamata kallon soyayya dakuma kallon tuhuma,:"
"Hannu yasa yariko hannunta suka shigo tareda hadata da kirjinta yawani kamkameta yana shafa kanta ahankali bakinshi yakai daidai kunnenta,'"
__"beauty I really really miss u more, shiyasa bansanar dakeba kawai natawo shaawarki tadameni marata har ciwo takemun,'"
"Baibari tace komaiba yasureta sama tareda danna bakinshi acikin nata ahankali yaketa tsotsar lips dinta harsuka karasa kan Gado suka zube,:"
"Yanabin duk sassan jikinta yana sumbatarta duk jikinta yamutu wata muguwar shaawarshi ce taji yana fisgarta dasauri tajawoshi tareda soma tsotsar bakinshi,' sundade suna romancing junansu duksun fita haiyacinsu jikinsu harrawa yakeyi,'"
"Ahankali yarabata da kayanta shima yacire kayanshi aikuwa ya afka mata nanfa yasake tsurewa kunsan ni'imar macce wacce take daukeda juna biyu ni'imarta ta dabance komai natajikinta ya cicciko,' inbanda nishinsu dayake tashi dasauri dasauri adakin bakwajin karar komai,'"
"Sunfi awa uku suna murzar junansu dakomai yalafane yasureta sukayi toilet tare suka shiga bab din ruwan wankan dakanshi yaimata wankan yanata ruda mata jiki da maiyar soyayyarshi,' ahaka suka fito tareda shafama junansu mai sannan sukasake kaya,''
"Matseta yayi ajikinshi tareda dago fuskarta suka fuskanci junansu kallon tsakiyar idanunta yakeyi yaimata kallon sharia guda daya yaga fuskarta kamar tana fishi,' hannu yasa yana zagaye mata lips dinta ahankali yake magana,'"
"Tayanda yasan muryarsa tana ratsa mata dukwani sassan jikinta ___"beauty waya tab'amun ke, meyasameki har ranki yab'aci ga apple eyes dinki kamar kinyi kuka, tell me waye yatab'aki?,'"
"Bakinshi yakai nata saidayafi minty biyar yana tsotsa sannan yadago fuskarta hawaye dukya jika fuskarta rudewa yayi tareda kamo hannunta zuwa kujera yadorata akan cinyarsa kuka tasaka tareda fadawa kirjinshi wata soyayyarshi ce taji yana ratsata,'"
"Share mata tears din yaketayi yanata kallonta __"it's okey beauty banasan kuka kinfi kowa Sani banasan damuwarki kinaso inyi kuka nima okey fine,'?"
"Tura kanshi yayi akanta sai hawaye sharshar,'" dasauri tadago arude tasoma shan hawayanta bakinta tatura anashi tasoma Sha tureta yayi,'"
__"bakinki fadamun meyake damunkiba kibarni inyi kukana kekinsan sanki danakeyi kuwa beauty, inasanki kamar inkashe kaina kekinsan zafinda nakeji azuchiyata kuwa ta dalilin kukanki,'"
"Rungumeta yayi ajikinta,' yana shafata, gabanta yatsananta harbawa dukta rude dolenta tafadama *borshaan* abunda take ciki,'"
__"plz beauty talk,' kokinaso inyi fishi dake sosai inyi komawata america?.'"
___"aa plz honey karka tafi kabarni a need u more ", zanfadama amma bansan ta'ina zansomaba tsoro nakeji kar maganar dazan fada tab'atama rai hartayi sanadin dazaisa kayi fishi dani plZZZ karkayi fishi,'"
"Kukane yaci karfinta kanta har yasoma ciwo amaine yataso mata aguje tayi toilet tadinga sharara amai tamkar zata amayar da kayan cikinta,' *borshaan* kamar zaiyi kuka tsabar damuwa dagota yayi yawanke mata baki da fuskarta sannan yadauketa harzuwa Gado ya shinfideta,'"
__"beauty meke damunki maza muje asibity adubamun lafiyarki taso mutafi,'"
"Hannunshi tariko gam tace ___"no honey daga asibity nake yanzu ai,'",
__"whattt bakida lfy bazaki sanar daniba ohhh no ,' are u out of ur focking mind? Kinsan mahimmancin lafiyarki awajena kuwa, me Dr yace tukunna?,'"
____"I'm pregnant honey, I'm pregnant," abunda Dr yacemun kenan,'"
"Kallonta yakeyi cikin tuhuma tariga tagama tsorata ___"wait wait beauty say it again plz?,'"
__"yes I'm pregnant honey, I'm pregnant,'"
"Ihu yasaka tareda rungumeta kam ajikinshi yana shashshafata tsorone yakamata,'"
__"what are u serious beauty kina daukeda bebia Na ajikinki gudan jinina?,'. Ahhh I'm so happy,'
"Dagota yayi suna kallon junansu __"tell me mekikeso aduniyarnan in mallaka miki shi mekikeso kifada dawuri plz zanbaki komeye ko raina kikeso zanbaki,'"
"Cikinta yashiga shafawa yana sumbatarshi __"yanzu bebia Na yana cikinki Ashe nakusan zama Dady woow I'm happy,' abunda kike tunanin zairabamu kenan ko kuma inyi fishi dake ko?, ohhhh no beauty inasan bebia Na sosai inasan cikin kihaifamum shi plzzzz beauty plzzzz,'"
"Kuka tasakamai tareda rungume shi takankameshi muryarta tana rawa tace __"are u serious honey kanasan cikin kanaso in haihu are u sure?,'"
"Bakinta Yakama yashiga tsotsa sannan yadago kanta suka hada idanu wata zazzafar kaunarshice take Dada ruruwa azuchiyarta yace __"definetly sure beauty inasan bebian inaso ki haifamun abuna bcos I love u more than u tink beauty,'"
___"but beauty kitaimakamun kisaka matsiyacin mijinki yasakeki plz inkika haihu saina aureki plzz sabida inasan bebia Na akusa dani,' kuma keda bebian inaso inbaku kulawa ta musamman zanbaki duk abunda kikeso zanbaki,' indai kina sona kinasan bebia Na dake jikinki kisa mijinki yasakeki kikoma gida ki haihu saimuyi aure plzzz beauty,:"
"Ahargitse tamike tareda matsowa kusada *borshaan* yace __"what insafa *mahbub* yasakeni inkoma gida in haihu saika aureni haka kace,'"?
___"yea beauty that exactly what I min,' kobaki iya rabuwa dashi bane kokuma zaki nunamun kinfisanshi fiyedanine? Toh bara kiji dole kurabu sabida nagaji da ganinku tare nagaji da rashinki akusa dani yazama dole kurabu beauty kokuma Nina rabu dake,'"
"Fafawa tayi kirjinsa tareda fasa kuka,' kankameta yayi tareda soma rada mata kalaman kauna masu dadin gaske a kunnenta duktabi tarude yakasheta da maiyar kaunarshi ,'"
*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πͺπͺπͺπͺπͺ