Author : BADIAT IBRAHIM Category : African Stories & Novels
gidanta,'"
*lubhan* kuwa wunin yau cir batada lfy tanata amai dataje asibity akasanar da'ita ciki gareta nawata daya,' tanata murna akwance dai tawuni cir,'"
*"mahbub* ne yayo sallama yashigo da sallama bakowa afalon dakin *MEEMAR* yasoma shiga, yasameta tanata dan yatsuna,' dan tuntuni mararta taketa danmata ciwo ga bayanta yarike mata,' takauda kanta gefe,'"
__"yadai *MEEMAR* ko nakudar tazone naga kinata yatsina kozamuje asibity ne?.'. Dukyabi yarude,'"
__"aa nagode zaka iya tafiya,' tasake kauda kanta tanadan cijewa,'"
"Ledar hannunshi ya ajjiye mata guda daya cikeda kayan fruits yasaka kanshi yafita,'"
"Dafe cikinta tayi tanadan nishi ga bayanta yarike gashi tanaji ruwa nazubowa daga kasanta,'". Durkusawa tayi akasa tana nishi dakyar tadauko wayarta tashiga kiran *zeeba*,'"
__"washh Kawata kizo kikaini asibity wayyo zan mutu,'"
___"toh toh Kawata ganinan zuwa yanzu,' dasauri tamike tana zura doguwar Riga akan kayan baccin jikinta abban rumaisa yace,'"
__"yadai naga kamar fita zakiyi kiduba agogo fa?,'"
"Harara tazuvamai tace __"Kawata zankai asibity zata haihu kaga kuwa ko karfe nawane yazama dole inje,'" Jakarta tasura,'"
__"aa *zeeba* ita batada mijine dabazaikaitaba dole saike?,'"
"Tsaki taja __"mtwwws saikayi maganin abun ai,' tasaka kanta tafice abunta,'"
*"mahbub* yana shiga dakin *lubhan* tasanar dashi abunda take ciki yadinga murna yana godema Allah,' saidai tanata amai itama *mahbub* dukyabi yarufe,'"
*zeeba* takaraso ahankali tadaga *MEEMAR* suna tafe ahankali dakyar take daga kafarta harsuka fita tasakata amota tadawo aguje tadauki kayan bebia da jakar *MEEMAR*,' suka wuce fuuu sai hospital,'"
"Suna karasawa aka amsheta da gaggawa kasancewar tanada fial a asibityn labour room akashiga da *MEEMAR* itakuma *zeeba* tanata zurga zurga awajan,'"
_tohfa anzo wajanfa *MEEMAR* anshiga nakuda kudai kubiyoni,'"_
*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πͺπͺπͺπͺπͺ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππππ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππ
πππ
π
*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
ββββββββ
*ΒΆTOKAΒΆ*
βββββ
*ΒΆBY BADIAT IBRAHIM ΒΆβπ»*
*page_____116__120*βπ»
_barkanku da Safiya masoyana hakika inata ganin sak'onninku wandama harsunmun yawa tsabar yawan masoyana, abunda zanje muku shine nagode nagode Allah yabar kauna,'_
_daga me muradinku Badiat Ibrahim,'_β€πππππππππβπ»
*zeeba"* takira Ummu tasanar dasu me'ake ciki , aitake suka kamo hanya,' wayar *borshaan* tasoma kira,'"
__"hello my beauty yaya akayi kashe inkiraki mana,'"
___*"zeeba* ce kawarta anshigar da'ita labour room, yanzunnan tasoma nakuda,'"
"Dasauri yamike arude kuma yace __"yanzu zanyi buking jirgi nanda awa daya zantaso dasafe zankaraso amma yaya jikinta *zeeba* nashiga ukuna?,:"
__"relax *borshaan* bakomai insha Allah zata haihu lfy saika iso kawai bye,'"
"Tana kashe wayar saigasu Ummu da *zabreena* duk arude suke sunyi jigumjigum tareda zuba tagumi,'"
*"mahbub* kuma yamike yace __"bara Na leko antynka nagani dannaga kamar batajin Dadi ,'"
__"toh kila ko nakudace tazo maza dubota,'. Atsanake yafita harzuwa dakin *MEEMAR* bata ba dadilinta,' ga kayan bebias anwargaza takota ina,'"
__"ha'a to ina *MEEMAR* tashiga daki duk a hargitse haka?.' Wayarshi yadauko tareda soma kiran layin *MEEMAR* aikuwa *zeeba* tana ganin wayar taki dauka Sam,'", layin *zabreena* yashiga kira data dagane tasanar dashi a asibityn dasuke,"',
"Aguje yafito tareda komawa dakin *lubhan* rigarshi yashiga zurawa tamike __"lfy naganka a hargitse?,'"
__"asibity zanje *MEEMAR* zata haihu sunama asibity kinga bansanma ankaitaba wlh Goya *tasmeen* mutafi maza dan Allah,'",
"Batareda musuba tashiga tadauko *tasmeena* tagoyata dukda batajin Dadi agagauce sukahau mashin fuu sai asibity,'", *zeeba* hararar *lubhan* taketayi karasawa tayi gabanta,'",
___"malama bani yarinyar bayanta ko,' ke *zabreena* maza zoki goyamum diyata ,'". *lubhan* takalli *mahbub* yadaga Mata kai halamar ta kunceta,'" kunceta tayi Tamika musu,:",
*"MEEMAR* kuwa ana labour room anatacin kwakwa inbanda nishi da zufa babu abunda takeyi,' π,'"
__"nose din dake kanta tace __"madam yakamata kidan dage kiyi nishi sosai kan baby yana dabda fitowa inkinji yana tahowa kiyi nishi dakarfi,'",
"Kaikawai *MEEMAR* tadaga idanta nafitarda hawaye nose tana share mata zufa *(taji maza dan karannan. π)*
"Dataji kan baby'n nazuwa aikuwa tarike karfen gadon tadakarkara tayi nishi aikuwa saiga bebian yafado,' nose din tabama, dayar ma'aikaciyar bebian,'"
__"maza akyara baby,'" bara nakira Dr yaimata dinki danta karu kadan,'" sannu madam sannu,'"
"Fitowa tayi dasauri aikuwa su *zeeba* sukayo kanta __"nose lfy yaya tasauka kuwa?,'",
"Murmushi tayi __"congratulation tasamu ta haihu ansamu baby girl saida itadin tadan jigata,'". Tana kawowa nan tawuce da Dr tadawo suka wuce,:",
"Nansukuma suka shiga murna *mahbub* hannu yadaga yanayin hamdala ga ubangijinsa,'"
"Anmata dinki sannan aka kyarata akafito da'ita dakin hutawa, nan akabasu izinim shiga suganta kamun akawo baby,'",
"Tana kwance ana kara mata ruwa bacci takeyi abunta *mahbub* yakarasa kusada gadan,' yanata kallon *MEEMAR* Ummu tace ___"ikon Allah kenan Allah mefitar da bawa ajikin bawa, haihuwa kenan,'",
"Nose ce tashigo daukeda kyakymyawar baby a hannunta tasha saitin pick mother care tsadadden gaske,' bakinnan Na yarinyar pink kamarta daya da *MEEMAR* tamkar kara aka tsaga,' amma irin farin *borshaan* ne tadebo dan farace tamkar baturiya,:"
"Nose tamikama Ummu bebian,' bismillah tayi tareda amsar bebian tanata murna adda'a tayima baby tatofa mata tace,'"
__"Allah yaraya wannan yarinya sak *MEEMAR* ungota *mahbub* kaganta,'",
"Dasauri yamika hannu ya amshi baby tareda rungumeta kiran sallah yayimata a kunnenta tareda sumbatarta,'"
"Kowa yadauki yarinyarnan sannan *zeeba* ta kwantar,' da'ita tace __"Ummu kutafi gida kuyi bacci asubama tagabato nizan zauna da'ita nasanma gobe za'a sallamemu,'" *mahbub* kasata takyara mata daki kamun mudawo,'",
__"toh *zeeba* mungode yaya za'ayi da kudin sallama to goben?,'"
__"zanbiya kudai kutafi kawai,'"
"Sallama sukayima *zeeba* sannan suka wuce gida,'"
*zeeba* tazauna akujera *MEEMAR* kuwa baccin gajiya taketayi,'"
"Da asuba tafarka ahankali tabude idanta tajuyo taga bebian akusa da'ita,'" tajuyo taga *zeeba* azaune tana bacci,'",
"Daukan baby tayi tareda kankameta tanajin wani kaunar Baby naratsata wasu siraran hawayene ya gangaro akumatunta Wanda itama batasan silar zubowarsuba,'"
*"zeeba* tafarka __"aa Kawata kintashi Ashe,'? Shegiya Kawata kekinji yanda *borshaan* yarudemun awaya kuwa yamafa taso tunjiyan dasafe zai karaso,'"
"Tafawa sukayi tace __"Kawata kidubi yarinyarnan kamarmu daya amma farinta irinna *borshaan* ne,' Kawata,'".
"Dariya *zeeba* tayi tace ___"Kawata kekinga yanda *mahbub* yawani rungume bebian yanata mata adda'a a kunnenta wlh kamar zanyi dariya,'".
"Kamun *MEEMAR* tace wani Abu Dr yashigo yasake auna *MEEMAR* yace __"madam anmuku sallama wazai biya kudinne?,'"
__"Dr nizan biya muje inbiya,'" takadda yamika Mata yace taje window kibiya,'". Dasauri takuwaje tabiya dubu sittin akabasu sallama,'"
"Wayar *MEEMAR* ce tasoma ruri *borshaan* kekiranta,'". __"Kawata kingama inaga honey yakaraso gashinan yana kirana,'"
___"hello honey Na kakarasone,'? Kukan shagwab'a tasakar mai waitasha wahala,'"
"Aisaiya rude yashiga rarrashi __"beauty ganinan zuwa asibityn nakosa inganki keda bebia Na,' baby boy or baby girl?,'",
"Dariya taimasa __"baby girl muka samu,' karkazo hospital honey zankawoma baby'nka kagani yanzu aka sallamemu ganinan zuwa,'"
"Ajjiye wayoyinsu sukayi cikinjin Dadi fitowa sukayi tareda shiga mota sai taheer hotel,'"
*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πͺπͺπͺπͺπͺ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππππ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππ
πππ
π
*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
ββββββββ
*ΒΆTOKAΒΆ*
βββββ
*ΒΆBY BADIAT IBRAHIM ΒΆβπ»*
*page_____121_125*βπ»
_I'm so happy today cous I'm 1+1 todayπ ππΌππΌππΌππΌππΌ_
_today it's my BIRTHDAY_ _happy birthday to me_
ππππππ
π°π°π°π°π°π°
π»π»π»π»π»π·π·π·π·π·πΎπΎπΏπ½π§π¬π‘ππ―ππ£
"Ahankali *MEEMAR* tafito daga motarnan *zeeba* tamiko mata bebian tace __"Kawata baxan dadeba yanzu zanfito kinji,'"?
"Murmushi *zeeba* tayi tareda jinjina mata tawuce kaitsaye har kofar dakin da *borshaan* yake ta kwankwasa dasauri yabude tareda jawota tafada jikinshi hannu yasa tareda daukar bebian,'"
"Wata soyayyace yaji tana ratsa gabobon jikinshi kaunar bebian take ya d'arsu a zuchiyarsa yanata kallon bebian yana murmushi yana shafa fuskan bebian dagowa yayi suka hada idanu sukayi dariya,'",
___"beauty I'm proud of u I love u kinbani bebia me Kyau mekama dake beauty San bebian yakamani over,'",
"Rungumeshi tayi shida bebian takwanta lub akan faffadan kirjinshi kankameta yayi yana shafa bayanta halamar rarrashi akunnenta yakemata rad'a,'"
__"beauty sorry bebia Na tabaki wuya sosai ko? So sorry kidingacin abinci sosai kidinga shiga ruwan zafi sosai ko beauty Na?,'"
"Dagowa tayi tanamai murmushi shima murmushin yakemata bakinshi yasaka acikin nata tadinga tsotsa ahankali bebian ne tadanyi kuka arude suka kalleta baccinta takoma,'"
__"honey I have to go mutane sunata jirana agida *zeeba* tana waje tana jirana,'"
__"wayyo kibarmun bebiana anan kekitafi banaso tasha wahala dannasan za'aita daukarmun bebia har jikinta yayi tsami kibarta,'"
__"ohh no aibazai yuyuba honey za'aita tambayan bebian inkuma tayi kuka kanada milk dazaka bata no honey bayan munkusan zama atare dakai,'"
"Murmushi yayi yabata peak akumatu yace __"I trust u ina jiranki inga kin turamun takaddar sakin kituramun ta whatapp ingani yaudinnan zuwa gobe zankoma duk abunda kuke bukata kuimun list sai'a baku kudin,'" karkifa kisab'amun alkawari dan zansab'a miki zakiga fishina,'"
___"I promise u honey bada dadewaba zantura maka takaddar sakin ta whatapp, kagani burina inkasance matarka mureni bebianmu tare, zantafi kaji? Gobe zamu hadu kamun katafi take care,'"
"Hannu tasa zata amshi bebian yahadata da jikinshi yana kashe mata idanu __"beauty yau bakayan dadina haka zaki barni ko?,
"Kantace wani Abu yadinga yamutsata yana tsotsar bakinta saidaya samu nutsuwa sannan yasaketa sunata maida nunfashi daukar bebian yayi suka fito yarakata har mota saidata zauna yabata bebian yace,'"
__*"zeeba* plz karki bari a jagwalgwalamun bebia plz abarta tayi bacci itama beauty kisata lallai tayi bacci plz,'"
"Murmushi *zeeba* tayi tace __"babu me takura musu karka damu muzamu wuce ana jiranmu agida,'"
"Hannu yashiga dagama *MEEMAR* ya sunbaci tafin hannunshi yahuro mata kiss din tawani lumshe idanta ahaka suka wuce fuu,'"
*zeeba* tace __"gaskia *MEEMAR* kinyi sa'afa *borshaan* yana sanki over kidubi yanda yaketa lallab'aku kamar kyai,'"
"Dariya *MEEMAR* tayi tacr __"uhmm my *borshaan* saidafa yagama yamutsani San ranshi sannan yabarni nafito,",
"karasawa sukayi kofar Gidan tareda ajjiye mota agefe *mahbub* suka hango da yaro me amalanke cikeda itacen ruwan wankan jego,' yana hangosu yakaraso dasauri yabudema *MEEMAR* kofa tafito,'"
__"kawota in. Dauketa kijida kanki *MEEMAR* sannu '"
__"aa batta kawai akwai kaya a both kakwaso kakawo ciki,'" wucewarsu sukayi ciki Gidan acike da 'yan uwan *mahbub* da dangin *MEEMAR* aha akaita mata barka *zeeba* kuwa tahana bebian tace Dr yace karka dinga daukarta kashinta baida karfi, saidai mesan ganinta yaloko yaganta akwance,'"
*MEEMAR* tayo wanka tasaka kaya tayi shar da'ita tana zaune akan Gado, *mahbub* yashigo da sallama daukeda Leda baka a hannunshi,'"
__"sannunku da dawowa yajikin dai ?, hannu yasa zai dauki bebian tace,'"
__"aa barta bacci takeyi tagaji dayawa,' shiru yayi murmushi kawai yayi ya kalli *zeeba* yace,'"
__"ga naman gashi nakawo mata saiku gasa mata yanzu, sannu *MEEMAR*,'"
*lubhan* ce tashigo da kakkauran tea tamikoma *MEEMAR* hannu tasaka ta amsa *lubhan* tace,'"
__"Anty ruwan wankan bebian yayi zafi ajuye ko?,'"
__"eh juye kikawoma *zeeba* taimata maza,'"
"Dasauri kuwa tajuye ruwan takawo akayima bebian wanka akasake saka mata seti meshegen Kyau ja hotuna akashiga yima bebian *meeemar* taturama *borshaan* hotunan bebian takumasaka a Facebook, instagram, darubutu akasan hoton kamar haka *welcome to the world my princes*,'"
"Kankame me akaita sassaka hotunan bebian *zeeba* tadinga kiran kab kawayansu tana sanar dasu nandanan akashiga shirye shiryen suna,'"
*misalin karfe hudun yamma,*
*"MEEMAR* tasaka akayo kiran *mahbub* yashigo yasameta ta harde kafafunta tanata Jijjiga hannunta rikeda bairo da takadda,'"
__"gani *"MEEMAR* kina bukatar wani abunne?,'"
"Mikewa tayi tasaka sakata tamatso gareshi tacemai __"ungo wannan takaddar da bairo karike tukunna,'"
"Asanyaye ya saka hannu ya amsa,'"
*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πͺπͺπͺπͺπͺ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππππ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππ
πππ
π
*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
ββββββββ
*ΒΆTOKAΒΆ*
βββββ
*ΒΆBY BADIAT IBRAHIM ΒΆβπ»*
*page_____126_130*βπ»
__"meza'ayi da takaddar da bairon *MEEMAR*?,'"
"Bayanta tajuya tace __"nagaji da zama agidanka nagaji dakai dan haka nakeso kasakeni *mahbub* inkoma gidanmu dan allah karka b'atamun lokaci Na kasakeni kawai cikin sauki,'"
"Rass rass gabanshi yafadi rasss tareda mikewa hawayene yaji sunsoma suntiri a kunatunshi bakinshi yana rawa yace,'"
__"ohhh no u most be jorking *MEEMAR* wlh bakisan abunda kike fadaba wlh ,'"
__"I'm not jorking, ina wasa dakaine balle kayi tunanin wasa nakema wlh saika sakeni yau kuma yanzu,'"
"Tsugunnawa yayi yashiga bata hakuri yarike kafafunta yana kuka __"inasanki ina kaunarki bazan iya sakinkiba wlh bazan iyaba to akan wanne dalili zansakeki mekikaimun dazan sakeki *MEEMAR*? Bazanfa iyaba kima janye,'"
__"kai kaji wlh wlh allah kenan innasake amsa sunan matarka shegiya nake saika sakeni nagaji bana sanka,'"
"Kuka tasaka yana kuka tana kuka yace __"meyasa zan sakeki nifa bazan sakekiba *MEEMAR* saidai kiyimun duk abunda zakimun,'"
"idanta taruntse tace __" inkana kaunar uwarka da ubanka indai kacika dan halak wlh saika sakeni saidai inba namiji da macce bane suka haihefaba,' kasaka idanka acikin nawa 'Yar hauce dakake ganina cikakkiya kasakeni Malam........'"
"Hannu yasa yakwada mata mari idanshi Na fitarda hawaye kuncinta tadafe yace __"nikike fadama magana haka *MEEMAR*? To zannuna miki nidan halak ne kuma macce da namijine suka haifeni ni *mahbub* nasakeki saki biyu,'. Dasauri yatsugunna yarubuta mata takaddar sakinta,'"
"Dariya tasaka tana kuka tana tafawa tace __*"mahbub* kahadu kacika haka nakesan namiji me xuchiya kaburgeni yau ranar murnace agareni sosai I have to celebrate,'"
"Kayanta tashiga hadawa azuchiye yafita agidan fuuu,'"
*zeeba* ce tashigo __"yaya abun nema yasamu kuwa?,'"
__"sosaima ai dolenshi ammafa nasha mari amma bashshi bonus ne tunda yasakeni ai kinga mutafi Kawata gida sauran kayan akawomun daga baya,'"
"Kayan bebia sukadauka da sarkokinta sai akwati daya nakayanta tace __"bari kigani Kawata mezanyi mutafi,'"
"Fitowa sukayi sunata salati *MEEMAR* tanata kuka tana sambatu menayima zaka sakeni daga dawowata *mahbubz*?:"
"Aitake akadau salati ana mamaki ahaka sukayi ficewarsu daga Gidan kaitsaye sukabar wajan,'
'Yan uwan Ummu suma suka biyo bayanta dangin *mahbub* kuwa basuji dadiba Sam *lubhan* jikinta yayi sanyi ahakadai taron yawatse,'"
"Tundaga mota *MEEMAR* tadauki takaddar sakinnan ahoto taturama *borshaan* kiranta yayi sukadinga murna kuka tasakamai yadinga rarrashinta sunyi sallama gobe zaizo kamun yawuce america ahaka suka karasa gida,'"
"Ummu tanata waye waye tanasanarda kawayanta *MEEMAR* ta haihu, kawai tajiyo sallamar kallon *MEEMAR* tayi taga idanta sun kunbura tace,'"
__"ke lfy meya faru ubanwaye yatab'aki?,'"
*zeeba* tace __"uhmm wai abun mamaki *mahbub* yasaki *MEEMAR* sabida bayasan business dinda takeyi,'"
__"yasaketa sabida bayasan business shine kekuma kike kuka, inbandama kaddara da rabo inake ina *mahbun*? shidin banza dallah share hawayanki kuwuce daki abunku yayima kanshi wlh ko ajikina wanine zaizo kuma Na tabbata Wanda yafishi,'" Ummu tadinga zage zage,'"
"Daki suka shiga tareda tafasa sukasa dariya ___"sabuwar bebia wacce tazomun da sabuwar rayuwa Kawata sai abunda nakeso zansamu awajan *borshaan*,'"
*zeeba* tace __"wannan gaskia ne Kawata kedai aci gaba da gashi,'"'
*THIS IS JUST THE BEGINNING,"*
*LOVE U OLL β€πππ*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πͺπͺπͺπͺπͺ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππππ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππ
πππ
π
*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
ββββββββ
*ΒΆTOKAΒΆ*
βββββ
*ΒΆBY BADIAT IBRAHIM ΒΆβπ»*
*page_____141_146*βπ»
*AMERICA***********
"hajian *borshaan* tana zaune itada kawayanta anata hidimar biki ankyara Gidan komai sabo akasamasu gida yafara ciki da jama'ar biki,:"
__"waini hajia tafisu kikace yarinyar da *GIDAD'O* zai aura a najeria take dazama sanadin aikinnan dayadingayi kwanaki a najeria shiyasa suka hadu ko?,'"
__"wlh kuwa hajia lallai hakanne elh muma kwatsam mukaji labarin aurannan daga bakinshi *gidodo* nida banma yaddaba wlh saida Alh yadingamun fada yanamun nasiha shinefa harna yadda,'"
"Tafawa sukayi tareda saka shewa irintasu ta hajiyoyi tace ___"toh yazakiyi haka Allah yaso saidai atayasu adda'a kawai ,'"
___"bakiga tantsamemen gidanda aka basuba anan zasu zauna aciki naso ace anan zasuzauna inringa ganin dukwani shige da ficensu Kawata kinsanni badama,'"
"Hajia lallai tace __"nasanki hajia badama kam, toh inadai fatan ansanardasu hajia zinaru da hajia fanna sabida gobe susamu halarta ko?,'"
__"nasanarda kowa dan dukwanda zaizo bikinnan jirgin yau zasushiga nadare gobe dasafe sushigo hardama dangina da dangin Alh duk gobene ai gidannan bamasaka tsinke ina fada miki,'"
"Moses ne yashigo tareda tsugunnawa da harshen turanci suke magana,'*
"Madam ankawo kayan abincin komai da komai ansaka a store shine nace barana fada miki,:"
__"gud moses, aje akyara sunaman dasu kajin duka asoyesu da sassafe gobe zakuyi girki , u can go,'"
"Yamike yawuce hajia khadija beebee tajuyo tace,'"
___"hajia Ashe hajia baraka batasamu ankonba tabani kudintafa insiya mata awajanki kingama nasamu hira niharnama manta,'"
__"aibadamuwa inzakitafi nabaki ammafa kinsan adinke yake zatakaro kudi fa,'"
"Dariya sukasa anata hira manyan hajiyoyi kenan,:"
"Ta bangaran *'borshaan* kuwa shima yana cikin abokansa anata shirin biki kanshi dukyadau zafi jibi zasu wuce najeria dukkansu domun fara bikin ankon malum