Author : Aisha Aliyu Garkuwa Category : Romance
dan haka ina gab da amsar Jannart daga hannunshi
sannan kuma ina da yak'inin zaka rik'e min ita amana zan aura maka ita shiyasa tun forko ban
damu da 茩iyayyar da yace yanayi mataba, domin nasan duk sanda gsky tayi halinta zan aura
maka ita cikin aminci.鈥�
Jin abinda yace ne yasa Azeez lumshe idanunsa kana yabud'e tare da gyara zaman wayar a
kunnensa yana me cigaba da sauraren Barrister Kabir.
Abba cigaba yayi da cewa.
鈥淪hiyasa ko da ya k'i ta bai zame min wani abun tashin hankali ba Azeez zan aura maka
jannatu matuk'ar na gama dai-dai-ta komai鈥�.
A karo na biyu Azeez ya lumshe idanunshi yana jin wani irin son 'yar uwartasa a cikin zuciyarshi
yana fisgarsa wanda a yanzu ya gane,
Asalin son da yake mata ashe bana yan uwantaka bane, sone na aure.
Sai yanzu kuma ya gane abinda yasa Yah Junaid yake yawan bibiyar Jannart yana son ya茩eta
mata haddi,
Ashe duk son aure yake mata wanda ya sani da Yah Junaid yasan akwai halaccin aure a
tsakaninsu to aurenta kawai zai nema,
Amma rashin sani yasa yake son cimma kazamin burin shi tako yaya ma.
Bud'e baki yayi cike da nutsuwa da biyayya da Kekkyawar fahimta akan 茩anin mahaifin nashi
kana da fargaban makomar mahaifinsa daya kasance mai mummunan Tubali, jiki a mace yace.
鈥淎bba a cikin duk labarunka da kake bani ya kasance min abubuwa ne dasuke masu
firgitarwane da tada hankali da raunata min rayuwata.
Ammah abu d'aya da kake sanar min yana sa min kwanciyar hankali da bani tabbacin da yake
kasancewa akwai halarcin aure tsakanina da Jannart domin na dad'e ina tunanin wane irin so
nakeyi ma Jannart a cikin raina, na dad'e ina tunanin wace irin soyayyace sabida na sani, bai
kamata ace ina mata irin wannan soyayyar ba ina d'an uwanta uba d'aya ba ammah
maganganunka sun bani tabbacin cewa soyayya ce ta aure kuma halartacciyar soyayya ce
nakeyiwa Jannart鈥�.
Hawayene suka cika idanun Azeez a lokacin da yaji gabad'aya tausayinta ya ida cika mashi
zuciya cikin rawar murya me nuna alamun dakiya da jarumta acikin bayanin da yake kora ma
Abba yacigaba da cewa.
鈥淶an auri Jannart koda duk duniya zasu k'i ta ni zan so Jannart zan rayu da ita zan zame
mata inuwa wurin fakewa, zan zame mata bango abin jingina, zan zame mata GARKUWA me
kareta daga dukkan sharrin da ko mahaifina ba zan barshi yacutar da ita ba matuk'ar ina raye
saidai in bayan raina.!鈥�
A hankali wasu k'walla masu zafi suka gangaro daga cikin idonshi,
Da saurin ya sa hannu yagoge cike da jin takaicin halin mahaifinshi, cikin rauni da karaya yace.
鈥淎bbah bansan menene makomar mahaifina ba abisa mugun turban da yad'aura kanshi na
cutar da 蓷an uwansa wanda ko Allah bazai yafe masa wannan ha茩kinba bare mu ya tauye
rayuwar Jannart.鈥�
Cikin tausasawa da nuna gamsuwa da kalamansa Abba Kabir yace.
鈥淣agode Azeez hak'ik'a kalaman da kafad'a na tabbata daga cikin zuciyarka suka fito tabbas
kai d'ane nagari nasan bazan ta'ba nadama akanka ba, Nagode ubangiji Allah yasaka maka da
al'khairi yabaka ikon rik'e wannan amanar da hannu bibbiyu鈥�.
Cikin sanyi jiki yace 鈥淎meen Ya Allah Abba鈥�.
A can cikin bedroom kuwa,
A hankali Rayyern yadinga yin k'asa da rigar Jannart kasancewar wuyan rigar me fad'i ne yasa
saman kirjinta ya bayyana sosai, rikitattun idanunshi da suka gama k'ank'ancewa suka canza
launi ya sau茩esu a saman kirjin nata da kusan rabin boobs d'inta sun lek'o daga sama, wani
irin mayen kallo yake masu baya ko k'iftawa kamar wani mayunwacin zaki da yasamu nama,
gabad'aya yaji jijiyoyin jikinsa suna nema su daina aiki.
Jannart ko sauke numfashi take cikin wani irin yanayi da take jinta a ciki tana mamakin yanda
yake yi mata wasu abubuwa masu kashe jiki da zuciya a kwanan nan gaba 蓷aya ya sauyata ita
kanta ji take Ca蓳蓳ullenta na 茩ai茩ayi in bai ziyarcesu ba.
bata ankaraba sai ji tayi ya ida k'asa da rigarta nan breast d'inta suka samu damar ida fitowa
daga cikin rigar ta sama,
cikin sauri tabud'e idanunta lokacin da taji ya sau茩e hannunsa kan Ca蓳蓳ullenta.
wani irin mayen kallo da yake bin breast d'inta da shi yasa ta ida rikicewa jikinta yad'auki rawa
jin yadda yake yamutsa mata 茩irji.
鈥淪hyyyyyyyyyyyh Naaaaaaaan鈥�.
Ta kirashi a narke tana mai 茩ara turo masa 茩irjinta.
鈥淯hummmmmmmm Jannaaaaaaaaa鈥�.
Ya amsa mata a irin kalar muryar data kirasa yana mai dirice mata a 茩irjinta tamkar zai sume
wani irin masifeffen abu taji ya zirar mata cikin kwanta lokacin daya manna bakinsa 茩an Ca蓳
蓳ullenta kar-kar haka ta fara 蓳ari.
Gaba daya tarasa da me zata kare k'irjinta da shi, ganin batada abinda zata kare da shi yasa
cikin sauri ta afka k'irjinshi gaba 蓷aya jikinta yana karkarwa.
Wata irin k'arfaffar ajiyar zuciya yasauke lokacin da tahad'e k'irjinsu waje 蓷aya dan wani irin
yanayi yatsinci kanshi da saida numfashinshi yad'auke na seconds biyu sannan yadawo, jikinshi
wani irin tsuma yake kamar wanda aka mannawa 茩an茩ara, a hankali yasa hannuwanshi duka
biyun yarungumeta da su tsam kamar zai huda k'irjinshi yasakata,
Saman yalwataccen gashin kanta da yasha gyara ya cusa fuskarsa yana shak'ar k'amshin da
ke fita akanta,
A hankali yasakar mata kiss a tsakiyar kanta, hannunshi yad'ago cikin kasalar da tagama
rufeshi yad'an d'ago wuyanta yana shafawa cikin wani irin salo me rikitarwa still dai fuskarshi na
cikin gashinta yana sakar mata da kiss ta ko'ina har ya gangaro da kanshi a goshinta yana
cigaba da kissing d'inta...
Ji tayi gaba 蓷aya numfashinta yana shirin rabuwa da jikinta saboda yanayin da yasakata a ciki,
cikin kasala batare da ta bud'e idanunta ba tashiga girgiza mashi kai murya can 茩asa take
cewa.
鈥淯uhm uhm uhm uhm Naaan鈥�.
Cigaba yayi da abinda yakeyi sabida ya fara fita haiyacinsa.
wani irin shock takeji aduk shafawar da yakeyi ma wuyanta jin hannunshi tayi daga wuyan nata
yana yo k'asa dashi ahankali zuwa k'irjinta, cikin sauri ta aro jarumta tatureshi tare da k'wace
jikinta takoma gefe tana kiciniyar gyara rigarta tana sauke numfashi dak'arfi.
Bud'e rinannun idanunshi yayi da suka koma kamar rushi cikin rashin k'arfin jiki da kasala yaja
k'afafunshi yazauna bakin gado gabad'aya jikinsa karkarwa,
Dafe kanshi yayi da duka hannuwanshi biyu, ganin yadda yake karkarwa ne yasa ta 茩ara jan
baya jikin bango tajingine kanta tana cigaba da sauke ajiyar zuciya cike da tsoro da
mamakinsa..
Sun kusan minti biyar a haka babu wanda ya cewa 蓷an uwansa komai.
Da 茩arfi-茩arfi yake sau茩e numfarfashi,
Na tsawon lokaci sai yanzu ya fara jin numfashin sa na sau茩a a hankali,
dak'yar yasamu nutsuwa ta fara tasau茩ar masa gyara zamansa yayi tare da danne D 蓷in da
dake zillo d'ago rigannun idanunshi da har lokacin basu koma ainahin kalarsuba yakalleta saida
yad'an saita kansa sannan dak'yar ya iya bud'e bakinsa cikin wata iriyar murya da yake mata
magana da ita wasu lokutta mabanbanta yace.
鈥淵ayanki Azeez ne ya zo鈥�.
Cikin mamaki ta kalleshi ido waje tace.
鈥淵a Azeez nan yana ina?鈥�.
Da yatsarshi ya nuna mata hanyar falo.
Dan ya kaasa bata amsa saidai yad'aga mata kai dan koda yayi mata magana ba k'aramar
jarumta ya auro ba har ya iya bud'e baki yayi magana.
Wani 蓷an tsalle mai cike da jin dad'i da farin ciki tayi lokaci guda tayi saurin juyawa zata nufi
falo.
Cikin wani irin zafin nama yamik'e tare da ruk'ota,
da sauri ta juyo takalleshi cike da mamakin tsaidata da ya yi.
Idanunshi ya zuba mata a cikin nata cikin muryarsa da har lokacin bata koma dai-dai ba yace.
鈥淛annah ahaka zaki fita?鈥�.
Kallon jikinta tayi sannan taturo d'an k'aramin bakinta cikin muryar shagwa'ba tace.
鈥淵a Azeez d'ina ne fa鈥�.
Wani irin kallo yayi mata wanda ita kanta bata gane fassarar kallonba da yafi kama da harara
yace.
鈥淭oh inma Ya Azeez d'inki d'inne sai akace kifita gabanshi a haka ya kalle min mata,
Wai bakisan cewa ke a yanzu matar aure bace da da yanzu ba d'aya bane bafa Janna ki kiyaye
min mallakina ban amince ki bari ya ruggumeki ba, ko hannunki ya ta蓳a wlh Allah ya isa
bazan kuma yafeba dan na lura shi baisan irin matatan da suke dai-da shi da suka dace ya
rugguma ba鈥�.
Batare da ya jira jin abinda zata ceba yajuya yajawo hijab d'inta da yake ajiye gefen gado da
kanshi ya yasaka mata, gashin gaban kanta da yad'an fito ne yasa hannu yagyara mata shi
sannan yakama hannunta ahankali suke takawa su dukansu jikinsu a mace suka fito falo.
A dai-dai lokacin da Azeez ya katse wayar da sukeyi da Abba yad'ago kanshi batare da ya
janye wayar daga kunnenshi ba yasauke idanunshi akansu.
Tamkar wata da tauraro haka ya gansu, wani irin fad'uwar gaba ne yaziyarceshi wanda shi
kanshi baisan dalilin hakan ba lokacin da yaga sun fito hannunsu sark'afe da na juna Rayyern
yana jifanta da wani irin shu'imin kallo me wuyar fassarawa.
Kallon mamakine yake binsu da shi har suka iso tsakiyar falon, sai a lokacin Jannart tad'ago
kanta da yake sunkuye tana kallon yadda Naan yake murza yatsarsa manuni cikin tafin
hannunta.
Ganin yayan nata yasa ta janye hannunta daga cikin na Rayyern cikin tarin farin ciki tace.
鈥淥yoyo Ya Azeez na鈥�.
Murmushi yayi tare da mi茩a mata hannu.
Cikin sauri taje tazauna bisa kujerar da take fuskantar wadda Ya Azeez yake zaune a kai.
Shi kuwa Rayyern kai ya jinjina cikin jin sanyi a ransa da bata kama hannun Azeez ba wani
kallon takaici yakewa Azeez 蓷in dan har yau yana jin ciwon ruggume mishi Janna da yayi.
Shi kuwa Azeez ido ya zuba mata.
Cikin matsanancin farin ciki da take jinta a ciki tace.
鈥淵a Azeez ina kwarka鈥�.
Sai a lokacin Azeez yasauke hannunsa daya mi茩a mata, aro jarunta yayi tare da sakin
murmushi yace.
鈥渋 miss you so much my Jannart鈥�.
Murmushin ya茩e tayi ganin yadda Rayyern yayi kici-kici da fuska.
鈥淎yyah Azeez na ya kwana biyu鈥�.
鈥淎lhamdulillah Jannart da fatan na sameki lafiya?鈥�.
Ya fa蓷a yana matsowa bakin kujerar.
Sunkuyar da kanta tayi tana murmushi tare da cewa.
鈥淟afiya lau muke, ya su Daddyna da Abbull ina Mummy na?鈥�.
鈥淒uk suna nan lafiya lau Jannart鈥�.
yafad'a still dai idanunshi suna akanta dan ta kasa sakewa dashi kamar yadda suke tun
tasowarta, duk da yaga farin cikin ganinsa cikin kwayar idanunta.
Sai a lokacin Rayyern yamatso shima fuskarsa d'auke da murmushi mai cike da kishin Azeez 蓷
in yasake mik'a masa hannu sukayi musabaha kana yace.
鈥淪annu Ya Azeez ya k'asar taku da gajiyan tseren bin Matata?鈥�.
Murmushi yake Azeez yayi tare da cewa.
鈥淭oh Alhamdulillah gamu a cikinta,
Yoh naga wani can da ban saniba da yar kekkyawar 茩anwata data 蓳ace mana ba dole inyi
tseren bibiyaba鈥�.
Wani murmushi isa Naan yayi tare da 蓷an juyowa ya kalleta cikin juya murya a narke yace.
鈥淪weet heart kice mishi ya kwantar da hankalinshi mijinki na kula dake da kyau鈥�.
Kamar sokuwa haka kalamansa suka medata, sabida tarin mamaki kawai sai ta zuba mishi
idanun.
Shi kuwa Azeez wani irin ma茩o茩one ya tokare masa zuciya.
dai-dai lokacin wayarsa tayi k'ara alamun shigowar text nan yad'auko wayar yana dubawa.
Shi kuwa Rayyern cikin wani irin taku ya juyo zuwa inda take,
A kan hannun 1 seater d'in da take zaune ya zauna samansa.
Cikin tsareta da maraitattun idanunsa yakamo tafin hannunta yahad'a da nashi yarike tare da
蓷aga mata girarsa 蓷aya.
Kana ya karka蓷a mata harshensa.
Wani irin yarr taji lokacin da taushin tafin hannunsu yahad'u da na juna, k'ara sunne kanta tayi
cike da jin kunya tana mai kiciniyar zare hannunta,
Murmushi Rayyern yayi yad'an sunkuyo da kanshi yana lek'a fuskarta yana mai mata mgna ra
蓷a-ra蓷a yadda Azeez zai 蓷an iya jinsu.
鈥淪orry Babyna, na gajiyar da ke ko, na hanaki bacci ko, kiyi ha茩uri zan goyaki kiyi baccinki in
biya bashi鈥�.
Yadda yayi mgnar ne yasata dole ta narke idanu tare da zuba masa su.
Dai-dai lokacin Azeez yad'ago kanshi ya kalleshi.
Wani irin bugun zuciya ne yaziyarceshi lokaci guda yanayin fuskarsa tad'an canza, gyaran
murya yayi tare da k'ok'arin saita nutsuwarshi sannan yamik'e tsaye.
Su dukansu d'ago kai sukayi suka kalleshi, cike da shagwa'ba Jannart tace.
鈥淵a Azeez ya naga ka mike?鈥�.
Murmushi yayi cikin 蓳oye damuwarshi yace.
鈥淶an tafine K'anwata ana jirana鈥�.
ledojin da yashigo da su ne yad'auko yamik'a mata yana cewa.
鈥淕a wannan 茩anwata ki kula da kanki kinjiko kin san matsalarki banda shan sanyi鈥�.
Ya 茩are mgnar yana jujjuyawa ya kalli tsakiyar falon nasu.
Yayinda Rayyern kuwa ya taune lips 蓷inshi na 茩asa yana mai tsaresu da ido.
Azeez kuwa,
Cikin juya kai yace.
鈥淕ashi gidan naku sam babu tsarin tsare lfy daga sanyin 茩asar鈥�.
Cikin yin fiki-fiki da ido Rayyern ya kalleshi tare da cewa.
鈥淚na wadar da ita da 蓷umin jikina ne shiyasa ba bu茩atar hita ko hura wuta a cikin falon ko
ba hakaba my life?鈥�.
Ido ta zura mishi kamar yar yaye.
Shi kuwa Azeez rumtse idanunshi yayi tare da mi茩a mata ledan.
Hannu tasa ta amsa tana me Marairaicewa tace toh.
鈥淵a Azeez ammah dai zaka dawo ko? Kuma kaga ko ruwa baka sha ba fa?鈥�.
A karo na biyu yayi murmushi yace.
鈥淓h Jannart idan nasamu lokaci zan dawo muyi hira, yanzu me kikeso inzo maki da shi idan
zan dawo?鈥�.
Da sauri ta kalli Rayyern sabida jin yadda ya matse hannunta,
Sai kuma ta kalli Azze da yayi gyaran murya,
Itama murmushin tayi tace.
鈥淏ana buk'atar komai Ya Azeez zan dai saurari lokacin da zaka zo鈥�.
Jinjina kai yayi yace.
鈥淚n sha Allahu鈥�.
sannan yamaida kallonshi ga Rayyern da har lokacin hannunshi yana cikin na Jannart yana
d'an murzawa,
Wani irin takaici ne yaji ya cikashi ammah yadaure ya'boye 'bacin ranshi yace
鈥淭oh Rayyern ni zan wuce. A kular min da 茩anwata kada sanyin Mascow ya illatamin ita鈥
�.
Sai a lokacin Rayyern yad'ago yakalleshi fuskarsa d'auke da murmushi keta yace.
鈥淭un yanzu mun d'auka wuni kazo mana kada ka damu in dai ina raye babu abinda zai
cutarmin da ita Al'jjanata ce fa ta duniya dole in kula da ita ko My Janna?鈥�.
Rai a jagule Azez yace.
鈥淣ima haka naso Rayyern saidai jiran da akeyi min ne zai sa intafi yanzu ammah insha Allahu
zan dawo wata rana鈥�.
鈥淭oh shikenan muna nan muna jiran dawowarka Ya Azeez鈥�.
Murmushi Azeez yayi yace.
鈥淚n sha Allah鈥�.
Mik'ewa Rayyern yayi har a lokacin hannunsu suna sark'afe da na juna nan ita Jannart tamik'e,
cikin sauri Azeez yawuce gaba suna biye da shi a baya suka rakashi har wajen k'ofa, sukayi
bankwana bayan ya d'aukar ma jannart al k'awalin sake dawowa gidan nasu, saida suka sake
musabaha da Rayyern sannan yatafi Jannart tana d'aga mashi hannu.
Bayan ya tafi suka dawo falon suka zauna nan tabud'e ledojin da yabata riguna ne tagani irin na
sanyi masu kyau ciki farin ciki tad'aga tana gani sannan tajuya takalli Rayyern tace.
鈥淣aan!鈥�.
Bai kulataba sai tura baki da yayi kamar yaro 茩arami ya kwa蓳e fuska.
鈥淣aan kalli rigunan da Ya Azeez yakawo min masu kyau.
Allah yayi mashi al'barka kamar ya sani daman sanyi na damuna a garin nan, kalli wannan
rigar!鈥�.
Tafad'a a lokacin da take d'aga wata rigar sanyi me kyau
Sai a lokacin yad'ago yakalleta fuska yad'an 'bata kad'an yace.
鈥淩igunan ma basu da kyau鈥�.
Cike da mamaki tace. 鈥淣aan basu da kyau fa kace? Kallesu fa鈥�.
Kai ya gya蓷a mata tare da cewa.
鈥淓h basu da kyau鈥�.
bai jira jin abinda zata ce ba yamik'e yanufi bedroom d'inshi.
Wordrobe d'inshi bu蓷e bude yad'auko wata leda, kana ya juyo yafito.
Inda ya barta ya sameta a tsaye a yadda yabarta rik'e da rigunan.
Amsar na hannunta yayi yamaida a cikin ledarsu yawurga a bayan kujera kana yace.
鈥淏ana son wannan鈥�.
Da idanu tabi kayan da yawurga shima kallonta yake yamik'a mata ledar da yafito da ita, yace.
鈥淎mshi wannan kisa鈥�.
Amsa tayi cike da mamaki da sanyin jiki tace.
鈥淭o na wanene wannan 蓷in?鈥�.
Batare da ya janye idanunshi akanta ba yace.
鈥淒uba kigani da wannan da na yayanki wane yafi kyau?鈥�.
Batare da ta ce komai ba tabud'e ledar tafito da rigunan sanyi ne masu masifar kyau da taushi
kala ukku, pink, brawn nd black irin masu gashin nan, ita kanta sosai taji rigunan sun burgeta.
Dagowa tayi takalleshi har lokacin idanunsa suna kanta, hannuwansa hard'e a kirjinsa ya d'an
karkata kai gefe yana jira yaji abinda zatace,
Sunkuyar da kanta tayi tana kallon k'asa cikin tausasawa da muryarta irin ta shagwa'ba tace.
鈥淒uk suna da kyau sosai ka iya za蓳i ammah ina son na Yayana鈥�.
Ciza lips d'inshi yayi sannan cikin sanyin muryarsa yace
"Na Yayanki kikeso ko na mijinki?鈥�.
茒ago kai tayi takalleshi ganin ya tsareta da idanunshi,
hannuwanshi suna hard'e a k'irjinshi.
Murmushi tayi batare da ta bashi amsar tambayarshi ba tace. 鈥淣agode sosai Naanu Allah
yak'ara bud'i鈥�.
Lumshe idanunshi yayi cike da jin dadi sannan ya jinjina mata kai, batare da ya ce komai ba
yawuce bedroom d'insa.
A bakin gado ya zauna yana mai sakin tattausan murmushi, ya d'auko system dinshi yana
fara aiki da aka turo mashi ta email daga campany yanayin aikine cike da farin ciki.
Ita kuwa Jannart.
Cikin sanyinta tad'auki ledar tawuce bedroom d'inta tana shiga ta'adana kayan cikin wardrobe.
Juyowar da zatayi ta hango wayarta da ke saman bedside