Author : Aisha Aliyu Garkuwa Category : Romance
tana haske da tafara ringing, cikin
sanyinta taje tad'auko wayar ganin sunan Aunty Fauziyya ya bayyana a screen d'in wayar yasa
tayi murmushi saida tazauna bakin gado sannan tayi picking tare da yin sallama
Daga chan 'bangaren aka amsa
Gaisawa suka da Aunty Fauziyya.
Gyara zama jannart tayi tace.
鈥淢y Aunty ya aiki?鈥�.
"Alhamdulillah Jannart, ya mijin naki?鈥�.
Saida takalli k'ofa sannan tace.
鈥淵ana nan lafiya lau my Aunty鈥�.
鈥淢asha Allah, Jannart ya labarin k'awarki wadda mijinta ke cewa chocolate ya fiye mashi
mace鈥�.
Yar dariya Jannart tayi kana tace.
鈥淯mhum ya fara canzawa Aunty鈥�.
Sauke numfashi Fauziyya tayi tare da gyara zama dan tana son bata shawarwarin da takeda ya
茩inin zai 茩ona ruwan kan duk na mijin da mace kamar Jannart zatayi mishi su.
鈥淯hm toh Jannart ki kai mata sa茩ona kice mata lallai tabbas ya kamata tafara juya matakinta
na 'ya mace tanuna mashi ita macece tana da banbanci sosai da chocolate.....!鈥�.
Shawarwari masu zafi da ratsa zuciya Aunty Fauziyya tabata akan yadda mace zata ja hankalin
mijinta ta sashi ya banbance tsakanin aya da tsakuwa.
Sannan kare mgnar da cewa.
鈥淵anzu ma kikirata kice tadaina raba makwanci da shi ta kiyaye kada taji tsoronsa domin
tsoron zai hanata neman matsayinta鈥�.
Cikin sanyin murya Jannart ta sauke dogon numfashi kana tace.
鈥淭oh ai yana bata tsoro akan yadda yake mata abubuwa my Aunty鈥�.
Dariya Aunty Fauziyya tayi tace.
鈥淭oh ai rayuwar auren kenan, Jannart kawai dai kar tayarda tabashi kanta har sai ta tabbatar
da ya kamu da sonta kafin tamallaka mashi kanta,
ta garashi ta yadda sai ya lashe aman da yayi da kansa, tadage tadinga shiga wadda zata ja
hankalinsa da tafiya me jan hankali, sannan tadinga kasancewa a kusa da shi a duk lokacin da
yake gida ki samata turarukan dana aika miki, kar suraba makwanci dan kwanciya a tare yana
k'ara kusanci da juna, tacire tsoronsa a ranta ahaka har shak'uwa zata shiga a tsakaninsu鈥�.
Cike da gamsuwa da maganar Auntyntata tace.
鈥淭oh Aunty insha Allahu zan yi mata bayani in sha Allah sai ta gigitashi gigicewar da zai gane
banbanci tsakanin Macce da Chocolate.鈥�...!
Sun dade suna waya da Aunty Fauziyya Sulaiman, ta bata shawarwari masu tarin yawa.
Daga bisani dai sukayi sallama.
Tana ajiye wayar ta saki wani irin tattausan murmushin mai cike da manufofi,
A hankali ta juya ta shiga bathroom, wanka tayi da ruwa mai 蓷an karen 蓷auki sabida anayin
sanyi sosai yau 蓷in al'wala tayi kana ta fito bayan ta saka bathrobe mai kauri,
Kai tsaye gaban dreesin meeror ta tsaya karamin towel 蓷in dake hannunta tasa tana tsane
ruwan jikinta,
Man kullaccar sirri ta shafa a duk luggun da sako na jikinta, kana ta juya da auri ta bude
akwatin kayanta, wasu riga da wondo da mayafi ta zaro ta kimtsa kanta aciki.
Wando mai kauri irin na sanyin nan, cib ya matseta,
Sai rigar mai 蓷an sawo har kan guiwarta tazo mata kana daga sama dai-dai da jikinta daga 茩
ugunta zuwa 茩asa kuma a bu蓷e yake.
Wasu manyan boturane a jere gaban rigar sai gefe da gefen riga kuma da igiyoyo, gaba 蓷aya
kalansu nevy blue ne mai masifar kyau da she茩i,
Sauri-sauri ta dawo gaban dreesin meeror hoda ta 蓷an shawa fuskarta kana ta shafa siraran
lips inta lipstick mai she茩i.
Turare ta fesa.
Kama ta tubke gashin kanta.
茒an mayafin da yakeda fuskar hijabi red color ta 蓷auko tasa a kanta tare dayi Rollin nashi
fuskarta ta fito 0 sifili a tsakiyar.
A can 蓷akin Dakta Rayyern mai nasara kuwa.
Aikin yakeyi cike da jin dadi da farin cikin da shi kansa baisan na menene ba.
Numfashi ya fesar tare da kallon agogon hannunsa.
Ganin lokacin salla'n la'asar yayinda yasashi,
mi茩e tsaye tare da wucewa bathroom nashi.
Al'wala yayi kana ya fito.
Kai tsaye masallacin su ya wuce.
Ita ma Jannart ganin lokacin salla yayinda yasa ta shimfi蓷a sallaya ta tada salla.
A hankali ya fesar da numfashi bayan ya dawo daga masallacin.
Cikin shau茩i ya nufi 茩ofar 蓷akinta yana mai kallon agogon hannunsa inda yaga 茩arfe hu蓷u
da kwata na yamma.
A hankali ya tura 茩ofar 蓷aki. Tare da sa kansa bakinsa 蓷auke da sallama.
鈥淎ssalamu alaikum Jannaaaa!鈥�.
Ya 茩are sallamar da kiran sunanta can 茩asan ma茩oshinsa.
Ita kuwa Jannart dake ninke sallaya.
A hankali ta juyo ta kalleshi.
鈥淢asha Allah鈥�.
Ya furta ba tare daya shiryawa hakanba, ita kuwa jujjuya kwayar idanunta tayi cikin alamun
bacci tace.
鈥淣a'am Naan鈥�.
Wani sassayan numfashi ya fesar kana a hankali ya fara takowa zuwa tsakiyar 蓷akin.
Murya a tausashe yace.
鈥淏aki amsa min sallamata ba鈥�.
Cikin sanyi tace.
鈥淎fwan Wa alaikassalam鈥�.
Numfashi ya 蓷an fesar tare da sunkuyowa kan goshinta ya manna mata kiss,
da sauri ta lumshe idanunta.
Yatsarshi manuniya yasa ya lakaci tsinin hancinta kana yace.
鈥淏aby face 蓷inki yayi kyau, kizo muje musha Chocolate ko ki 蓷an ga garin鈥�.
Idanunta dake cike da lamun bacci ta 蓷an bu蓷e kana a hankali tace.
鈥淣aan bacci鈥�.
Hannunshi yasa ya kamo nata kana murya can 茩asa yace.
鈥淶o muje kisha Chocolate zakiji duk wata bukatarki da bacci zata tafi, dan shi Chocolate yafi
komai da蓷i鈥�.
Da sauri ta kalleshi.
Shi kuwa kai ya jinjina mata tare da jujjuyawa alamun abu yake nema.
茦afarsa yasa ya jawo takarmanta sau ciki masu tsini. Suma red collor ne.
Jawo hannunta yayi sukazo har inda takalman suke.
A hankali ya rusuna yayi 茩asa.
Jawo takalman yayi gabansa, kana ya 蓷ago kanshi ya 蓷an kalleta, ido 蓷aya ya kashe mata
tare da cewa.
鈥淪aka鈥�.
Ya ida mgnar yana 蓷ago 茩afarta, wanda hakan yasa tayi saurin dafe kafa蓷arsa, sabida jin
kamar zata fa蓷in.
Shi kuwa juyowa yayi ya 蓷an kalli hannunta a hankali ya manna ha蓳arsa bisa bayan
hannunta, ya fara goga sajensa akan fatar hannun nata a hankali,
Yayinda ya meda hankalinsa kuma kan sa mata takalmin,
Ita kuwa Jannart cikin lumshe ido tasa hannunta 蓷aya ta dafa 蓷aya kafadar tasa tare da
manna babbar yatsarta kan sajenshi a hankali ta fara jujjuya yatsar,
Tanayi mishi wani irin gigitaccen yanayi mai kassara tunanin namiji, kasake yayi yanajin yadda
take watsa da sajensa.
Ita kuwa Jannart batama fahimci ya gama saka mata takalmin ba,
Sabida yatsunta da take motsawa kan tattausan sajensa.
Shiru yayi baiyi yunkurin hanataba bare ya janye fuskarsa.
saima gyara durkusonshi da yayi wanda hakan ya bata damar wasa da sajensa duka gefe biyu.
Wasu irin masifeffen abubuwa yakeji suna biyo jijiyoyin jikinsa,
a hankali ya 蓷ago kanshi ya zuba mata idanu.
Ita kuwa jin wani irin masifeffen harbawa da zuciyarta ya farayi ne yasata fara dawowa
hayyacinta.
Da sauri ta kalleshi tare da janye hannayenta.
Kana taja da baya tana kallonsa.
Cikin wata iriyar fitinenneyar murya yace.
鈥淵a isheki hane?鈥�.
Murya can 茩asa tace.
鈥淢e 蓷in?鈥�.
Cike da zuba mata maraitattun idanunsa yace.
鈥淭a蓳a sajen in tashi? Ko in zauna zaki 茩ara shafa abinki?鈥�.
Cikin wata iriyar kuyya ta kauda kanta tana mai lumshe idanunta.
Murmushi mai sauti yayi tare da kamo hannunta ya sumbaci bayan hannun kana yace.
鈥淢u tafi ko Janna鈥�.
Ba musu ta biyoshi cike da kunya.
Shi kuwa tafin hannunsu ya ha蓷e 茩am.
Ya fahimci sajensa yana 蓷aya daga cikin abinda take matu茩ar so.
Suna fita 蓷an farfajiyar gidan nasu,
ta fara 蓷an kame jikinta.
Sabida sanyi.
Kofar ya jawo ya rufe.
Kana ya juyo har lau dai yana ri茩e da hannunta.
Marfin motar ya bu蓷e mata,
ta shiga kana ya rufe,
Sannan ya zagaya ya shiga.
Juyowa yayi ya 蓷an kalleta lokacin da yake murza key 蓷in motar,
Baki ta 蓷an tura tare da kauda kai.
Murmushi yayi tare da jan motar suka fita gidan.
Numfashi ya 蓷an fesar a dai-dai lokacin da ya daidaita motar bisa titin.
A hankali yasa hannunsa bisa cikinta.
Da sauri ta sunkuyo ta kalli hannun nasa.
Kana ta 蓷ago kai ta kallesa.
Cikin lumshe mata ido yace.
鈥淜amar bakici abinci bako鈥�.
Cikin sauri tace.
鈥淎'a naci fa鈥�.
Kanshi ya jujjuya tare da cewa.
鈥淎 wannan 蓷an cikin ne kinci abinci鈥�.
Ya 茩are mgnar yana cusa hannunsa ta tsakanin boturan,
yatsarsa yasa cikin hudar cibiyarta,
da sauri ta 蓷aura hannunta kan nasa hannun.
鈥淗ysssshhhhhh鈥�.
Sai kuma ta juyo da sauri jin sautin daya saki.
Kwatar da kai yayi bisa kujerar motar yana mai tu茩in da hannunsa 蓷aya.
Cikin sanyi yace.
鈥淲annan 蓷an cikin zai iya ri茩e mana baby's 蓷inmu kuwa鈥�.
Gaba 蓷aya mgnar su蓳uce masa tayi bai kuma san dalilinsa ba.
Ita kuwa Jannart cikin rashin fahimtar magungunan nasa ta zaro hannunsa woje.
Shi kuwa da sauri ya kamo hannun nata
Bisa cikinsa ya 蓷aura hannun nata tare da cewa.
鈥淛anna kiji fa yunwa nakeji鈥�.
Shiru tayi bata ce komaiba, ganin hakane yasa shi, yin 茩asa da hannunsa ta kasan rigarsa ya
fara 茩o茩arin sa hannunta ciki.
da sauri ta janye hannun nata.
A hankali suka fesar da numfashi a tare, lokacin daya manna tafin hannunta kan tattausan
gashin dake kwance 茩asan cibiyarsa.
Cikin narkekkiyar murya tace.
鈥淎yyah Sorry Naan鈥�.
Kanshi ya kuma longo蓳arwa tare da fara cusa yatsunta cikin boxes 蓷insa.
Da sauri ta janye hannunta tare da rufe idonta.
Murmushi yayi tare da 蓷an ciza lip inshi na kasa.
Dai-dai bakin Mackba Restaurant, yayi parking.
鈥淢uje ko?鈥�.
Kai ta gya蓷a mishi kana suka fito.
Ido ta zubawa farfajiyar wurin da yake da masifar kyau komai na wurin mai kyau ne da tsari,
hannuta ya kamo, tare da 蓷agashi sama,
manna tafin hannunta yayi da sajensa tare da cewa.
鈥淢uje ko Janna鈥�.
Ya ida mgnar suna nufar cikin wurin.
Suna shiga ya wuce vip inda babu mutane sosai.
Basu wani jima a wurin a domin abincin da suka sayanma basuci na kirkiba, sabida ita ba
yunwar takeji ba, shi kuwa duk jarabarsa da kwa蓷ayinsa sun tafi kan batun Chocolate ne dan
ya kwana biyu bai ciba.
Cikin kula tace.
鈥淒uk yunwar da kake ji 蓷in har ka 茩oshi?鈥�.
Kanshi ya jujjuya mata tamkar yaro鈥�.
鈥淭oh kuma ka cire hannu?鈥�.
Ta kuma cewa tana 茩ara turo masa plate 蓷in gabansa.
Fuska ya kwa蓳e mata tare da cewa.
鈥淐hoculete nakeso Janna bana son komai鈥�.
Cikin yamutsa fuska tace.
鈥淏aka son komai!?鈥�.
Kai ya gya蓷a mata ba tare daya fahimceta ba.
鈥淭oh muje ka saya mana kayi taci tunda shi kadai kake so鈥�.
Da sauri yace.
鈥淭oh鈥�.
kana ya mi茩e bayan ya biya ne suka fita.
Suna shiga motar yace.
鈥淲anne irin kalan choculete kikeso?鈥�.
Da sauri tace.
鈥淣i fa bana ci?鈥�.
Yana mai ci gaba da tu茩in yace.
鈥淏aby da蓷i ya wuce, wlh ni duk duniya babu wani abin da nake ci inji da蓷i sama da
choculete鈥�.
Kai ta jinjina tare da cewa.
鈥淗aka dai naji kana cewa鈥�.
Kai ya jinjina mata dai-dai lokacin kuma suka isa.
Metropolis shopping mall,
wurine na gani na kuma sauke kwa蓷ayi domin babu abinda babu na kayan marmarin.
Suna shiga kai tsaye gefen kayan za茩in ya nufa.
Ita dai tana biye dashi.
Sosai take ganin banbancin ci gaban 茩asarmu da nan 蓷in.
Komai nasu a bisa tsari yake.
Shi kuwa Rayyern babu kalan Chocolate 蓷in da bai tsintaba a ciki.
Juyowa yayi ya kalleta lokacin da suka shige gefen kayayyakin 茩amshi na jiki mayuka sabulai
da turaruka.
Cikin alamun gajiya yace.
鈥淛anna zo ki 蓷auki duk abinda kikeso ni dai na gama nawa鈥�.
Kai ta jinjina tare da 蓷an matsowa kusa da kusurwar da taga an libga turaraka da sauran
kayan bukata.
Sabulai da mayuka da turarukan dasu makilin da dai sauransu ta tsinta.
Kana tace.
鈥淵a isa haka鈥�.
Kai ya gya蓷a mata kana suka fito na, suka nufi wani sashi gefen kayayyakin baccine.
Ba tare da yace mata komaiba,
yayi ta zaba yana sawa kan keken yana ha蓷awa da 茩ananan kaya.
Kusan minti goma, kana suka fito.
Bayan ya biya ku蓷in an kai mishi kayan cikin mota.
茦aramar ledan da akasa mishi daskararrun Chocolate inshi ne ya ri茩e a hannunsa.
Suna fita nan kuma ya mi茩a hanya,
shiru tayi tana kallon tsarin garin.
Sosai taji dadin fitan nasu.
Hannunsa ya ha蓷e yana murzawa a wuyansa.
鈥淲ow masha Allah鈥�.
Tace lokacin da taga sun kutsa kai cikin.
Hermitage Garden, domin wurin yayi masifar tafiya da nitsuwarta,
juyowa yayi ya kalleta a fakaice.
Murmushi yayi cike da alamun gajiya yace.
鈥淏accin ne?鈥�.
Kai ta jujjuya mishi tana mai kallon tsarin wurin.
Parking yayi tare da fitowa.
Da sauri itama ta fito.
Ganin yadda iska ke ka蓷awa a take furannin dake samansu suka fara sau茩owa kansu.
Lumshe idanunta tayi tare da bu蓷a hannayenta furannin na zuwa cikin tafin hannunta.
Shi kuwa Rayyern bayan motar ya bu蓷e sunkuyowa ya 蓷an yi,
Ledan Chocolate dinsa ya 蓷auko tare da sallaya ice cream and cake
A hankali ya juyo dai-dai lokacin kuma furannin suke ta zubawa kan Jannart da ta saki wani
yalwataccen murmushi.
Tsaye yayi kamar an dasashi kallonta yake kamar yau ya fara ganinta.
Wani irin masifeffen kyau tayi mai tafiya da nitsuwa.
Wayarshi ya zaro cikin aljihun rigarsa.
Cikin bin umarnin zuciyarsa ya 蓷an matsota,
Hota yayi mata guda biyu kana ana ukune yaga ta bu蓷e idonta.
Da sauri ya maida wayar cikin aljihun tare da yin gaba yana cewa.
鈥淢uje鈥�.
Toh kawai tace tare da binsa a baya.
茦asan wata bishiyar fulawa mai tarin furanni pink collor da yellow ya shinfi蓷a dardumar.
Kana ya zauna.
Gefenshi ta zauna tare da zuba mishi idanu ganin yadda ya baza Chocolate a gabansa.
Ta lura gaba 蓷aya yawuntsa a tsinke yake wani mai yawan madara da kwakwa ya bu蓷e tare
da kaiwa bakinsa.
Lumshe idanunsa yayi tare da sau茩e numfashi.
Murmushi tayi mai cike da mamakin 茩aunarsa Chocolate,
shi kuwa Rayyern har wani rausaya kansa yakeyi,
cikin jin dadi ya bu蓷e idanunsa.
ganin yadda take kallonsa da murmushin ne yasashi mi茩a mata Chocolate 蓷in yana mai
cewa.
鈥淐ikiji Janna dahhdeeeehhhhh鈥�.
Yadda yaja mgnar ne zai nunama har ransa ya fa蓷a.
Kanta ta jujjuya, dai-dai lokacin kuma.
Kiran Dr Sulaiman ya shigo wayarsa dake tsakiyarsu.
Cikin tsuke fuska ya amsa wayar tare da karawa a kunne yace.
鈥淒an Allah Sulaiman ka barni inji da蓷i na, nasan in ba 蓷agawa nayiba bazaka barni inci
abina a nitseba鈥�.
Dariyar 茩eta Dr Sulaiman yayi tare da cewa.
鈥淲ai kai ko yaushema yin sex kakeyi ne, yanzufa magrib ta kusa ka bar yar mutane ta huta鈥
�.
Da sauri Jannart tayi 茩asa da kanta dan ta 蓷an jiyo muryar Dr Sulaiman da abinda yake cewa.
Shima Rayyern da sauri ya juyo ya kalleta.
Numfashi ya 蓷an fesar ganin hankalinta ma baya kansa.
Tsaki ya 蓷an ja tare da meda wayar kunnesa na 蓷aya gefen cikin muryar yarda da kai yace.
鈥淭afi daga nan banza namamajo kai kasan Chocolate 蓷ina yafimin abinda kake cewa.鈥�
Cikin tsokana Dr Sulaiman yace.
鈥淲lh 茩arya kakeyi anya kai kama san me ake nufi da mace kuwa鈥�.
Da sauri yace.
鈥淏anza da banida matane sai ka gaya min hakan. Inama za'a ha蓷a Chocolate da wani abu
鈥�.
鈥淯hum zakayi bayani ne wlh dan na fahimci har yau a tuzurunka kake, kuma ku ri茩a茩茩un
tuzurannan in kun rutsa mace sai yadda hali yayi鈥�.
Tsaki yayi tare da katse wayar.
茦asa-茩asa yake kallon Jannart.
Da ita kuwa har ranta yau taji ciwon yadda yake cewa Chocolate ya fi mace.
Mi茩a mata ya kumayi,
cikin sanyi tace.
鈥淣i bana ci鈥�.
Kanshi ya jinjina kana yaci gaba da cin abinda.
Saida yaci yayi hani茩an kana, yasha ruwa sannan suka tafi gida. Ganin magrib ta 茩arato.
Suna dawowa suka shiga da tarkacen da suka saya duka a falo suka zubesu.
Sauri-sauri yayi al'wa'a kana ya tafi masallaci.
Bai dawo gidaba kuwa saida akayi sallan isha, sannan daga nan ya biya cafke ya 蓷an sha
coffee kana ya saya musu 蓷an abin ta蓳awa.
Misalin 茩arfe tara na dare.
Jannart ce tsaye cikin shirin baccinta, wani tattausa kayan baccine a jikinta.
Sai 茩amshi take zubawa. Tunani takeyi akan shawarwarin Aunty Fauziyya D Sulaiman da
kuma fara nuna masa banbancin mace da Chocolate.
Sosai taji 蓷an kwarin guiwar zuwa 蓷akinsa, cike da ya茩ine ta fito tana baza 茩amshi.
Tana fitowa falon dai-dai lokacin sukayi....!
By
*GARKUWAR FULANI*
1/2/22, 16:17 - Auntyn: Tana fitowa sukayi kicibis da Rayyern 蓷in. lokacin yashigo gidan
hannunshi rik'e da ledar da yayi masu shopping wani irin sanyi yaji lokacin daya sa u茩e
idanunshi akanta.
binta yayi da kallo tun daga sama har k'asa ji yayi gabad'aya jikinsa ya yi sanyi.
A jiyar zuciya mai 茩arfi ya sau茩e yana me k'ara watsa idanunshi akanta, tana sanye cikin
night gown Milk colour me tsantsi wacce da kad'an tawuce gwiwarta ta bi jikinta gabad'aya ta
kafe, shape d'in jikinta ya fito gwanin kyau,
maida kallonshi yayi saman kirjinta da ca蓳蓳ullenta suke tsaye k'yam ta cikin rigar ana ganin
shatinsu ga tudun niples d'inta da ake gani,
Ita kuwa Jannart yi tayi kamar bata ganshi ba ta ratsa gaba shi tawuce cikin wata irin tafiya ta
jan hankali wadda ita kanta batasan ta iya ta ba, tawuce taje wajen fridge.
A nitse tabud'e
tad'auko ruwa tare da maida karfin ta rufe, bud'e robar ruwan tayi tare da fara sha.
Tuni yayi mutuwar tsaye sabida yanayin shigar Tata ta dimautasa dan gabad'aya ji yake jikinshi
yana wani irin tsuma duk wani gashi da yake jikinsa saida yamik'e, dak'yar yajawo
k'afafuwanshi yana tafiya kamar wani d'an maye har ya iso tsakiyar falon yatsaya yana cigaba
da kallon yadda