Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Tubali Part 3 Complete Complete Hausa Novel by Aisha Aliyu Garkuwa

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   3 / 29

6K to 9K   out of 85.6K words

dai鈥�.

鈥淜ana mgna da Abduzeez idi Sale Dakata鈥�.

A gyatsine yace.
鈥淯humm鈥�.
Sabida harga Allah baya son jin sunan idi sale dakata.

Shi kuwa Azeez bai damuba sabida ya tsammaci hakan tunda yasan yadda sukayi dashi
kwanannan.

A mutunce yace.
鈥淎bba Kabir ne ya bani number ka, in ba matsala in Allah ya kaimu gobe zan zo in duba
Jannart da jiki鈥�.
Cikin sassautawa yace.
鈥淏a matsala Allah ya kaimu zan turoma address namu鈥�.

鈥淣gd matu茩a, da yaushe zan sameka a gida?鈥�.

A hankali yace.
鈥淏ayan sallan jumma'a鈥�.

鈥淥k sai nazo鈥�.

Daga nan sukayi sallama.

Kamar jiya karfe takwas dai-dai ya shigo falon.

A tsakiyar falon ya tsaya tare da zubawa tarin ledodin Restaurant's 蓷in idanu da alamu ko ta蓳
asu batayi ba.

Ga magungunan na suma bata bi ta kansu ba.

A hankali ya sauke numfashi kana ya ajiye na yau 蓷in ma gefen na safen.
Kasan cewar yaci tun Restaurant din shiyasa bai tsaya ciba.

Net 蓷in shi ya fara kwancewa tun a falon.
Kafin ya isa bedroom 蓷insa kuwa tuni ya cire duk rigunansa,
Ido ya lumshe sabida wani irin fitinennen sanyin da ake fesa musu kamar mutum zai bushe.

Duk da yanayin son sanyinsa, sanyin yau na damunsa.

Bathroom ya wuce sabida bazai iya kwanciya baiyi wonkaba.

Ruwa mai 蓷an kare zafi ya ha蓷awa kansa ya fesa wonka,
kana ya fito.

Mai ya shafe gaba 蓷aya jikinsa dashi.
Tare da fesa Oud Ma'arup.
Wasu tattausan riga da wondo ya zaro orange color, sai ratsin fari-fari, wondon iya guiwa ne, sai
yar rigar mara hannu.
Wani jaket mai kauri ya 蓷aura kan rigar.
Sawunshi ya zura cikin takalman dake gefensa.
Kana ya 蓷auki wayarsa ya fito.

Ita kuwa Jannart tun kafin a kira sallan mangarib tayi wonka, wanda hakan yasata gigicewa
sabida masifar sanyin garin.
Hakan yasa hijabai biyu ta zira a jikinta kan zanin data 蓷aura a gugunta da nufin sai ta idar da
salla tasa kayan bacci shiyasa ko riga babu a jikinta.
A haka tayi salla tanata karkarwa, gaba 蓷aya numfashin ta ya fara sauya fita da shiga.

Tun 蓷azu ta idar da sallan isha'i kuwa sai yanzu ta samu ta daure ta mi茩e tsaye ta nufi inda
kayanta suke.

Cikin karkarwa ta zaro wani riga da wondo mai kauri fari 茩al sai ratsin orange color.

Shi kuwa Rayyern cikin nitsuwa ya nufi 蓷akinta.
Ranshi na gaya mishi da wuya in tana lfy, musamman in yayi duba da sanyin nan da ake
tsulawa, shi mai lafiyar numfashi da 茩irjima yanajin babu da蓷i.

Ita kuwa Jannart kan gado ta ajiyesu kana ta dawo gaban dreesin meeror mai ta shafa wai ko
zai rage mata sanyin azabtar da takeji.
Shyyyyhhh shine abinda ya fitar lokacin data shafa saasayan turaren a jikinta.
Duk kuma tayi hakan da hijaban a jikinta.

A hankali ya 蓷aura hannunsa kan handle din 茩ofar.

Jannart kuwa cikin sauri ta kamo 茩asa hijaban nata tare da 蓷agawa sama har saida kan 茩
irjinta ya bayyana dan ciresu zatayi tasa kayan bacci.

Dai-dai lokacin kuwa Dr Rayyern ya murda handle 蓷in tare da tura 茩ofar kana ya kutsa kansa
cikin 蓷akin.

Harbawa zuciya da Naan 蓷insa sukayi wanda suka sashi fara tsuma lokacin daya sau茩e
idanunshi akan tamtsa-tamtsan c....!


*馃専馃専 KANWATA馃専馃専*

Littafi. ne dake dauke da soyayya' cin amana 'kishi' darasin rayuwa.

*茒AN茒ANO! 茒AN茒ANO!! 茒AN茒ANO!!!*

Mama kina ganin 'abunda Salma taimin' kin kasa magana 'jijjiga mama takeyi tana kuka mai
tsuma rai.

Mama ta dago jajayen idanun ta 'dasuka ciko da kwallah ' cikin bakin ciki da bacin rai ' tace
Rahma 'kiyi hakuri kanwar ki ce.

Sharr 'sharr 'idanunta suke zubar da kwalla 'da radadi hade zallah bakin ciki 'take kallon sama
'ta daga hannayen ta sama' tare fadin ya Allah ya Allah kagana ganin abunda *KANWATA*
taimun ya Allah ka....

Ga masu bukata zasu tuntubi wannan numbar nan 09069080725

Littafin K'ANWATA
Naira dari biyu ne kacal kana
Vip 400

Account. 3115484026 ko Katin MTN
Zakuyi screenshots Ku Tura shaidar biyan Ku
Ta wannan nombar
09069080725. Sai in saki. Group.


By
*GARKUWAR FULANI*
1/2/22, 16:17 - Auntyn: Ca蓳蓳ullenta masu masifar kyau da cika da she茩i suna tsaye cas
kamar an dasasu.

Wani irin azabebben numfashi dake gab da ficewa da ransa ya jawo kana ya maidashi ciki da
karfin tsiya wanda hakan ya bada sautin.
鈥淲yhhhhhhhhhhhyyy鈥�.
Tamkar dai wanda ya saka ihu.

Ita kuwa Jannart daketa kiciniyar zare hijabin sautin nasane ya jawo hankalin ta, wanda hakan
yasa tayi saurin sake hijaban cike kunya.
Ido ta zazzaro woje ta zuba masa shi da yake dama tana fuskantar 茩ofar ne cike da tsoro ta
zuba mishi idanun ganin yadda jikinsa yakeyi wani irin fitinennen tsuma.

Shi kuwa Rayyern tun kallon forko da yayiwa Ca蓳蓳ullen nata,
Jiri ya kwashesa hakan yasa ya tafi luu kamar zai fa蓷i, da sauri yasa hannunsa ya dafe gini 茩
ofar 蓷akin tare da rumtse idanunsa da launinsu ya sauya,

Wani irin harbawa zuciyarsa ta farayi da sauri-sauri.

Duk sanyin nan da yakeji yanzu-yanzu ya fara juyewa ih zuwa yanayin zafi.

Ita kuwa Jannart cike da mamaki tayi taku biyu zuwa uku tana mai 茩ara gyara rufuwanta da
manyan hijabanta da suka zo har 茩asa cikin sanyin murya tace.
鈥淣aan鈥�.
Bai amsaba kuma bai bu蓷e idanunsa ba, jikinsa kuma bai bar tsumaba.
Cikeda rauni tace.
鈥淣aan cikin kane鈥�.

Shi dai bai iya bu蓷e lips 蓷in sa ba.
Sai.
鈥淚nnalillahi wa innailaihi rajiun hasbunallahiwani'imanwakil Ya Salam鈥�. Da yaketa
maimaitawa a zuciyarsa da yakejin kamar zata fito woje,
A hankali ya janye hannunsa tare da dafe kansa.
Sannan ya fara 茩o茩arin bu蓷e idanun nasa da har yanzu hoton Ca蓳蓳ullenta suke nuna
masa.

Da sauri ta kuma matsoshi ganin yadda ya dafe kansa da kuma idanunsa da suka sauya launi,
Cikin sanyi tace.
鈥淧leees Naan meke damunka?鈥�.
Ta 茩arashe mgnar tana kallon tattausan sajensa dake kwance lip-lip yana zuba wani irin
masifeffen she茩i mai 蓷aukar hankali,
A fizge yake sau茩e numfashi kamar yadda itama a fizge take sau茩e nata numfashin sabida
yanayin ciwonta.
A raunace ta kuma cewa
鈥減leess Naan gaya min?鈥�.

Cikin karfin hali da tsare gida yace.
鈥渓fyata lau, kizo鈥�.
Yana fa蓷in haka ya juya, ita kuwa.
Jannart ido ta zuba mishi ba tare da ta motsa daga inda take tsaye ba, tsayuwa ya 蓷anyi dan
jin, alamun idonta a jikinsa,
A hankali ya juyo ya dawo cikin 蓷akin, cikin yanayin tsuman da jikinsa keyi har yanzu yasa
hannunsa ya kamo nata,
tare da juyowa ya fara tafiya,
Dole ta biyo bayansa.

Tana jin yadda jikinsa ke tsuma duk da kan hijabinta ya ri茩e hannunta.

Suna isa tsakiyar falon ya saki hannunta tare da nuna mata kujera fuska a murtu茩e,

Ba musu ta zauna,
sai kuma tayi 茩asa da kanta.
Shi kuwa zama yayi a kujerar dake fuskantar wacce take zaune a kai.
茦afarsa yasa ya turo mata santer table 蓷in gabanta.
Ba tare daya kalleta ba,
cikin dakekkiyar murya yace.
鈥淜ici abincin nan yanzu鈥�.

Ita kanta tasan tana jin yunwa, ta rasa meya hanata cin abincin koda yake hakan baya rasa
nasaba da gumbunan da take damawa tana sha da madara, wanda take jikinsu kamar fura da
nono.
鈥淜ici abinci nace ko?鈥�.
Ya kuma fa蓷a a da茩ile,
茒an bakinta ta turo gaba kana a hankali tace.
鈥淵ayi sanyi鈥�.
Kanshi ya 蓷ago ya zuba mata idanu na second Ni kana yace.
鈥淜i duba akwai mai zafi鈥�.
Kai kawai ta gya蓷a mishi.
Shi kuwa Dr Rayyern 茩afarsa 蓷aya ya daura kan 蓷aya dan dakatar da Naan 蓷insa daga
daka tsallen zalamar kwa蓷ayin da yakeyi.

Ita kuwa Jannart a hankali ta mi茩e tsaye.
鈥淚na kuma zakije?鈥�.

Cikin tura bakin tace.
鈥淧late zan 蓷auko鈥�.

鈥淶auna鈥�. Yace mata tare da mi茩ewa

Plate 蓷in ya 蓷auko da tea cup da tea spoon da fork,

Mi茩a mata su yayi,
ba musu kuwa ta amsa.

Ta ajiyesu. Sai kuma tayi shiru, shima shirun yayi a 茩alla 35 second a hakan.
Ganin hakane yayi kwaffa tare da matsowa bakin kujerar, ledan magungunan ta yaja.
Allurar ya zaro tare da fara ha蓷a ruwan.
Da sauri ta kalleshi cikin kwa蓳e fuska tace.
鈥淣aam Allura kummmma?鈥�.

Juyowa yayi ya 蓷an kalleta jin yadda ta tayar masa tsikar jiki da muryarta.
Ita kuwa sharabarsa ta zubawa idanu ganin yadda gargasar jikinsa ke mimmi茩ewa.
Cikin tsuke fuska yace.

鈥淵es allura kuma, tunda bazakici abinciba ai sai ayi allura ko鈥�.
Da sauri tace.
鈥淎llah ko Naan na worke Kuma zanci abinci鈥�.

鈥淭o kici鈥�.
Ya fa蓷a yana aje allurar,
ai kuwa da sauri ta fara bu蓷e lodidin har taji mai zafin.
Da sauri ta zuba a plate 蓷in wani irin gashi ne mai romo-romo.
Sai tururi yakeyi ga 茩amshin tafarnuwa da duk magungunan sanyi na tashi a ciki.
Shi kuwa Dr. Filas 蓷in ya jawo tea mai kauri ya ha蓷a mata kuma mai yawa.

Sannan ya ajiye mata gefenta.

Ita kuwa spoon ta 蓷auka tana jujjuya gashin kana tasa fork tana zare 茩ashin dake jikin
naman.
Cikin tsareta da ido yace.
鈥淚n bazakici ba, muyi allurar.鈥�
Da sauri ta jujjuya masa kai tare da fara kaiwa bakinta.

Fitar numfashin ta yake la茩anta tabbas Athsman ta ne ke gab da tashi, hakan kuma bai rasa
nasaba da sanyin gari kuma da katse alluran da akafara mata da aka bari.

Da kuma yadda tai tashan freuts masu sanyi

Yunwar da takejine kuma yasata cin gashin sosai.
Tanaci tana 蓷an kur蓳an ruwan zafin.

Ture plate 蓷in gefe tayi tare da kallonshi ganin ita ya tsare da idone yasa a hankali tace.
鈥淎llah ko Naan na 茩oshine鈥�.
Kanshi ya gya蓷a mata, kana ya jawo magungunan na, ya 蓳are kala biyu 蓷aya guda biyu da
kuma kwaya 蓷aya,
ba tare da yayi mgn ba ya mi茩a mata, ba musu kuwa ta amsa.

Ta afasu a baki tare da kora tea.
茒in.
A tsanake ta fara gyatsa.
Kanshi ya jinjina alamun gamsuwa, kana ya mi茩e.

Kai ta 蓷aga tana kallonsa.
Shi kuwa juyawa yayi ya nufi 蓷akinta,
Cike da mmki ta bishi da ido.

Shi kuwa yana shiga ko 45 second baiyiba ya fito.

Daga nan kuma 蓷akinsa ya wuce.
Ita kuwa Jannart.

Babbar wayarshi dake gefenta ta 蓷auka, ta fara yin dube-dube.
鈥淢itsss, ace Gallery mutun ba komai ba hoto ko 蓷aya ba abin gani a wayar mutun shi
komansa da ban kamar ba 蓷an zamani ba鈥�.
Ta ida mgnar tare da shiga inbox nasa.
Cikin jin da蓷i take kallon text 蓷insa da Yah Azeez 蓷in ta.
Cike da farin ciki tace.
鈥淲ayyo da蓷i Alhamdulillah gobe zanga 蓷an uwana鈥�.
Sabida Azeez ya mishi text cewa biyu da rabi zaizo鈥�.
Wannan abun shi yasata farin cikin.
Tayi niyar ta kirasa sai kuma ta fasa, sabida ganin kada yaga ta cika shisshigi.

Cikin jin dadin ne kuwa ta mi茩e ta tafi 蓷akinta da sanyin falon yafi yawa dake akwai manyan
windows.

Tana shiga kuwa meda 茩ofar da nufin rufe.
Sai kuma taji an kare 茩ofar,
da sauri ta le茩o,
dulum falon an kashe komai na haske a can.
Da sauri taja gefe ganin ana turo 茩ofar.
Rau-rau tayi da ido ganinsa ri茩e da allurar.
Cikin yamutsa fuska yace.
鈥淛uya muyi allurar inada abinyi鈥�.
Da sauri tayi cikin 蓷aki
Tana yarfa hannu tare da 蓷an bubbuga 茩afa cikin narkekkiyar murya tace.
鈥淒an Allah Naan kayi ha茩uri wlh bacci nakeji Please ka bar allurar nan na worke fa鈥�.

Wani irin yar-yar haka yakejin tsikar jikinsa na tash sabida yadda take fidda sautin mgnar a
shogobe da kuma sakalce.
Nufota yayi ba tare da yace mata komaiba.
Ganin haka ne kuma yasa tayi maza ta haura saman gado,
tare da fara rarrafawa ta koma can dungu gado.

Hannunsa yasa ya 蓷an shafa tattausan sumar 茩eyansa.

A hankali kuma ya fara takowa zuwa gaban gadon.
Ita kuwa Jannart sai 茩ara matse jikinta wuri 蓷aya takeyi,
Tana yarfa hannu.
A bakin gadon ya zauna tare da bata baya.

Kayan baccin ta da ajiye da nufin sawa ya zubawa idanu,

Color'nsu yayi masifar mishi kyau,
yatsunshi biyu yasa ya 蓷an murzasu wani irin masifeffen santsine dasu kamar sumar kulle.

Ita kuwa ganin baibi ta kanta bane yasa ta fara rarrafawa a hankali wai zata sauka ta gudu ta
koma 蓷akinsa ta rufesa a nan.
Tazo gab dashi kenan taji,
ya kamo hannunta ya ri茩e tare da juyowa ya kalleta,
Kwa蓳e fuska tayi tare da yin rau-rau da ido murya a raunace tace.
鈥淣aan na tuba鈥�.
Bai kulata ba, sai yun茩urawa da yayi, ya haura tsakiyar gadon,
ya zauna da蓳as tare da mimmi茩e sawunshi kana ya bu蓷e su.

Still dai bai sake mata hannunta ba,
Ita kuwa sai kiciniyar kwace hannun take.
A hankali ta 蓷an kalleshi jin sautin muryasa.
鈥淏a zafi, ki tsaya in miki a hankali Janna ta鈥�.
Yayi mgnar cikin wata iriyar sassayar murya mai kashe jikin duk ya mace mai lfy.

Kanta ta 蓷ago ta kalleshi.
A hankali ya lumshe tsumammun idanunsa masu masifar tada hankali ta rasa wanne irin idone
dashi gaba 蓷aya wasu lokutan in sunjuye in ta gansu sai taji masifeffiyar kasala.
Yanzun ma haka abin yake,
kasalance ta rufeta kirib.
Cikin kasalar tace.
鈥淒a gaske?鈥�.
Murya a narke jiki a mace can 茩asan ma茩oshinsa yace.
鈥淓h da gaske,鈥�.
Kai ta gya蓷a mishi tare da karkarta kai, gefen dama.
A hankali ya jawota, sosai gabansa tsakiyar sawunsa.
Ta zauna a kaikaice.
A hankali ya lumshe idanunsa tare da fesar da numfashi.

Kana ya kamo hijabinta ya fara janshi sama yadda zai samu damtsen hannunta inda za'ayi
allurar ya fito.

Shiru tayi duk da fargabar da takeji.
Da sauri tasa hannunta ta ri茩e gefen hijabin,
Tare da 蓷ago kanta tana kallonsa ido suka zubawa juna tamkar zasu ha蓷iye junansu,
ya gaza janye nasa.
Itama ta kasa janye nata, sai wasu abubuwan da takeji suna shiga jikinta tamkar ta abka jikinsa.
Wanda hakan yasa idanun fara cikowa da hawayen da bata san na menene ba.

A hankali ya 茩ara janye hijabin sama ka蓷an.

wanda hakan yasa yana ganin fatan cikinta da 茩ugunta ta gefe,
Kasan cewar ba fuskar juna sukeyi ba.

Da sauri ta rumtse idanunta jin yasa babbar yatsarshi yana 蓷an murza fatar inda zai zira
allurar.
Wani irin yar-yar taji tsikar jikinta nayi.
Cikin kulawa ya manna kan allurar da jikinta.
Da sauri tasa hannunta 蓷aya ta dam茩e cinyarsa.
茒aya hannun kuma ta zagayo 茩ugunsa dashi.

Wani irin ajiyan zuciya yaja, ba tare daya samu ya sau茩eba ya fara zira mata allurar.
Cikin raki shogoba sakalci da rauni ta saki 蓷an sassayan kuka mai cike da raki da surutai.
鈥淲ayyo wayyo wayyoooooooo Naan zafi-zafi鈥�.
A hankali yaci gaba da zira allurar bakinshi ya kai saitin kunneta cikin tausasawa murya can 茩
asan ma茩oshi yace.
鈥淪orry Janna da zafi?鈥�.
Cikin 茩a茩茩ame shi da mannewa jikinsa ta fara siyayar da hawaye tare da cewa.
鈥淓h zafi! Zafi!! Zafi!!! Sheyyyyhhhhh Naan zafeeeeh鈥�.
Taja 茩arshen sabida ya gana zira allurar.
Cikin sanyi yasa hannunshi 蓷aya bisa goshinta da yaga ya tsastsafo zufa duk da sanyi da ake
tsulawa.
Ita kuwa cinyarsa ta ri茩e tana matsawa kamar maiyi masa tausa.

A hankali yace.
鈥淪orry my Janna, sannu ko Sorrrrrrrrry鈥�.
Yayi mgnar yana tura ruwan allurar.
sosai zufa ya 茩ara tsastsafo mata fa.

Shi kuwa Dakta a hankali ya zare allurar, sai dai duk haka Jannart raki takeyi.
Kuka 茩asa-茩asa harda hawaye.
A hankali ya ajiye sirinjin a kan bed side drower.

Hannunsa duka biyu yasa ya jawota jikinsa ya ruggume ta tsam.

Wani sau茩a茩茩en numfashi ya sau茩e tare da manna bakinshi kan goshinta ya manna mata
kisses goshi cikin tausasawa da lallama murya cike da wani salo mai tsadar samu yace.
鈥淎fwan Janna kiyi ha茩uri ko Naan 蓷inki yana son ki samu lfy ne, kinga ke amanace a
wurina鈥�.
Ita dai har yanzu 茩ananan kuka takeyi da sauraron zogin allurar haka yasa ta lafe a jikinsa,
tana mai jin kamar suma tabbata a hakan.

Shi kuwa Rayyern a hankali ya kuma goge mata zufan.
Sai kuma ya fara 蓷ago hijabin jikin nata.

Sam bata ankaraba sai da taji sanyi na ratsata, zuwa lokacin kuma har ya 蓷ago hijabin duka.
Da sauri ta yun茩ura zata kamo hannunsa,
Amman ina tuni ya zare matasu ta rage daga ita sai zani 蓷aurin 茩ugu duk 茩irjinta ma a woje.

Cike da kunya ta fa蓷a jikinsa sabida ta rasa abin kare kanta.
Wani irin murmushi ne ya subce masa lokaci 蓷aya yaji wani irin fitinennen farin ciki na game
dukkan jikinsa.

Ita kuwa Jannart cikin tura baki da kunya take 蓷an bubbuga 茩irjinsa tare da cewa.
鈥淣aan ka bani hijabina鈥�.

Bai kulataba sai 茩irjinsa da yake murzawa a nata.
Ita kuwa hannun tasa tsakaninsu da nufin ta kunce 蓷aurin zabinta da yake 茩ugunta ta dawo
dashi kan kirji, cikin akasi ta murza hannunta kan Naan 蓷insa daya fara gigita.
鈥淲ayyoo Mamy Janna zata kasheni鈥�.
Ya fa蓷i hakan a gigice kuma ba tare daya san ya fa蓷an ba.
Ita kuwa Jannart da sauri ta janye hannunta,
tana 茩o茩arin jan baya.
fizgota yayi ta abka jikinsa.
Kana a hankali ya mirgina ya kwantar da ita bisa gadon.
Blanket 蓷in ya jawo ya rufesu.
A hankali ya mirgina gefe,
rigar jikinsa ya zare duk yana ri茩e da hannunta 蓷aya,
Tura rigar gefe yayi kana ya jawota jikinsa.
Kan 茩irjinsa ya fiketa.

Wani irin raunataccen kara suka saka a tare, ita na zafine yadda 茩irjinsa ya soki Ca蓳蓳ullenta
sai dai wani zut-zut da taji a sashinta.
Shi kuwa kuwa Dr Rayyern na da蓷i ne yadda yaji taushin ya ratsa 茩irjinsa.
Kukan ta fara saki a hankali tanayi tana

3 / 29