TUBALI Part 3 Complete by Garkuwa .pdf

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   18 / 29

51K to 54K   out of 85.6K words

hankali sai munzo Kano.
Yayinda a wurin su Alhaji Idi Sale Dakata kuwa, nake cikinsu dan sanin duk 茩ullinsu.
To koda muka zo Kano kai tsaye nan gidan yace muzo.
Muna zuwa kuwa ya ganka a 茩ofar gidan kaida Rayyern da Ramadan bisa alamu masallaci
zaku tafi.
Yana ganinku yace ga yayansa.
To kuma ni kaina na gamsu dan tsananin kamar da Rayyern keyi dashi.
Ramadan kuma da an ganta ansan Aicha ce ta haifesa.

To dole muka koma mukayi sabon shiri, haka yasa yazo muku a suffan buzu yana neman aikin
gadi. Kai kana ganinsa sai kayi ta kallonsa har saida yayi ta maimaita maka mgn cikin muryar
buzaye sannnan ka girgiza masa kai, da alamun jikinka na rawa a lokacin.
Rayyern kuwa sai yayi saurin cewa.
鈥淒an Allah Abba mu 蓷aukehsi aiki ka dena bu蓷e mana gate dayi gadin 茩ofar gida bamajin
da蓷in haka.鈥�
Ni kuwa duk mgnar da kukeyi a waya nake jinta.
A karshe dai yaran ne suka dage dole ka 蓷aukeshi. Shi kuwa ya rayu cikinku domin ya gane

wanne yanayi kuke ciki.
Yasha zuwa wajena a boye muyi mgnar sirri.
Kai kuwa ka yarda dashi yasa har ka nemi shawarsa kan aikin campanyn, ya baka shawarar a
fara ginisa kuma ka yarda, cikin hikima yasa akeyin komai cikin gaggawa.


Koda Riyyam-nsra yazo kawai cemin yayi wallahi 蓷ansa ne鈥�.
Ya 茩are mgnar yana dariya.
Cikin sanyi Mamyn Rayyern ta kalli Mammyn tare da cewa.
鈥淒an Allah Aicha ya akayi kika bar 茩asar nan鈥�.

Cikin sau茩e numfashi farin ciki Mammy tace.
鈥淟okacin da naji Abinda Bashiru ke cewa sanda gidan yaketa 茩onewa yana cewa.
An kashe Alhaji da Rayyanu sannan an kashe su Ramadan.
Daga lokacin na fita gidan to a ganina Meta rage min da Nigeria, da a mahaifiyata batason
aurena da Abbansu Rayyarn wanda kasuwancine ya kaisa 茩asarmu Ethiopia har muka kulla
soyyaya, kasan cewar dama mahaifina ya rasu, kuna Ni ka蓷ai suka haifa shiyasa Didi na
batason auremu, a 茩arshe dai bada yardarta akayi aure ba, randa muka taho Nigeria tayi kuka
kamar zata mutu niko son da nakewa mijina yasa na daure muka zo.
Alhamdulillah ahlinsa kab suna sona. Cikin aminci muke zama da kekkyawan zaman lfy.
Har na haifi Rayyern da Ramadan kafin mukaje Ethiopia lokacin shekaran Ramadan biyu a
duniya.
Muna dawowa ne muka koma Gembu membila.
To shiyasa wannan abin na faruwa na tattara na koma 茩asata ta haihuwa kuma a lokacin inada
cikin Riyyam-nsra da Zaiton har na wata hu蓷u.
Shi ya sani.
Na茩i in sallami iyayensa ne dan naji gaba 蓷aya 茩asar na tssneta bana son komai ma 茩asar
gani nake 茩asace da babu amana, a nan diganmu dake can bayan gida babanshi naje na 蓷
auki E password na da komai nawa, a ciki kuma nayi ta zama ba tare da sanin kowaba, har
komai na tafiyana ya kammala. Na tafi, gidan babansa kuwa duk sun shiga tashin hankali jin labarin rasuwarsa dan har can 茩
aninsa Mustahpa yaje to amman dan ba'a sansaba anki a sauraresa. Dole ya dawo sukayi ta
zaman makoki, amman Malam ya茩i amincewa shi cewa yake shifa 茒ansa da jikokinsa na
raye, su kuwa yaransa sai dukega mutuwarce ta gigitashi.
Nima a zatona su Rayyern basa raye, shiyasa banda bin ta kan Nigeria ba sai dai ina yawan
gayawa su Riyyam-nsra cewa su asalin 拼an Nigeria ne ina basu lbrin komai.
Sai ranar da naga gidajen tv'n da jaridun 茩asarmu suka rin茩a haska hoton fuskar Rayyern ne
a matsayin wanda ya taimaki 拼ar wani babban 茩usam gwamnati, ina ganinsa naji a jikina 蓷
anane, ganin sunansa ya 茩ara bani 茩arfin guiwa, musamman in na duba kamarsa da
Riyyam-nsra da kuma kamannin mahaifinsu, haka yasa na amince da nacin Riyyam-nsra na
son zuwa.
Kana shi kuwa dake 蓷an rawan kaine yana bibiyan mutanen 茩asarnan a shafukan sada

zumunta.
Anan yaga Ahmad Nasir har suka saba, sai daga baya muka gane shi 蓷an 茩awar babansune.
Shi yan ywansane shiyasa nace muku.

Ta 茩are mgnar tana shafa kansa.

Jannart kam har yanzu hawaye take zubdawa.

Shi kuwa Baba Mau蓷o cikin fargaba yace.
鈥淎lhaji Bala Tambari kullum tambayarka nake ina Barrister Abdulkareem Sale Dakata amman
ka茩i gaya min komai a kansa yau tsawon shekara uku kenan ina tambaya, tunda ka茩i
sanarmin barin in tambayi Kabiru鈥�.
Ya kare mgnar yana fuskantar Barrister Kabeer.
Shi kuwa Alhaji Bala Tambari wani irin raunataccen kukane mai sassayan sauti ne ya subce
mishi.
Shima Barrister Kabeer kukane mai sassayan sauti ya saki.
Yayinda tuni Aunty Dijat ma ta kife kanta bisa cinyarta.
Cikin tsananin tashin hankali Baba Mau蓷o ya matso gaban Barrister Kabeer murya na rawa
yace.
鈥淜abir ka tunani ko?鈥�.
Kai kawai ya gya蓷a masa yana mai sakin shesshe茩an kukan da yasa jikin Jannart fara wani
rawa mai ha蓷e da tasowar kuka.
Shi kuwa Baba Mau蓷o cikin taraddadi yace.
鈥淜abiru ina Barrister Abdulkareem inayake? Ina Zainab? Me ta haifa?鈥�.
Cikin tsananin kuka Barrister Kabeer ya 蓷ago kansa tare da nuna masa Jannart...!



Ban samu nayi editing ba sabida zazza蓳in mura 蓷aya rufeni, zakuga kurakurai da yawa, duk
na san zaku kage in sha Allah.



By
*GARKUWAR MARUBUTA*
1/2/22, 16:17 - Auntyn: *Albishirinku! Ma'aurata, GA GARKUWAR KU nan tafe muku da
tsarabobi na musamman gareku ma'aurata daga cibiyar mgnin mata mai taken GARKUWAR
MA'AURATA*

NI DAI AYSHA ALIYU GARKUWA.
Ina matukar mamakin wani irin lokaci da ya riske mu mai wahalallan fassara. Kullum dai
magana daya ce, akan ma鈥檃urata, fada, rashin jituwa, mutuwar aure, akan kuskure kalilan,
rashin kula, rashin yi wa juna uziri. Toh wai duk me ya janyo hakan? Na zurfafa a tsananin

tunani hakan ya tilasta min bincike mai tarin yawa wanda ya kai ni ga gano inda matsalar take?
Shin yar鈥檜wa ke macece amma kin san wacece mace ku? Kin san me ake kira mace kuwa?
Mace ita ce matar da take zama iyali a wajan namiji ta zame masa bango, sanyin idaniyarsa, ta
zame masa gata da farin cikin rayuwarsa ta zame masa ruwa abar kore 茩ishinsa ta zame
masa mayafi mai karesa daga gigitar kadaice, ta kuma dorar da mijinta kan turbar gaskiya, ta
kashe masa jiki da salonta ta rikita shi da baiwa da ni鈥檌mar da Allah ya bata idan har ta san
hanyar mayar da kanta sabuwa dal awajanta, wato kullun takasance masa tamkar amarya har
ya kasa tantance daren amarcinsu da sauran dararen rakun rayuwar su.

Wannan ita ce mace. Ina da wata saukakkar hanyar da zaki zama abar so da kulawa da
soyayya a wajan mijinki ta hanya mafi sauki, 09097853276 hanyar ita ce ki gwada amfani da
kayana na gyara ki gani, ina mai tabbatar miki da in sha Allahu sai kin dara da murna sai kuma
kin gode min. Kayana kaya ne da aka yi shi da zallan itacanmu na gado marasa illa a cikin jikin
dan adam musamman mace, kaya ne da suke taimakawa (sex hormones 馃槏) dinki.
Misali kina kallon India馃槝, hollywood, Asian film馃グ kina ganin yanda mazansu ke nunawa
matansu tsananin soyayya kamar su ba su kyautar ransu!?
Saboda me hakan? Saboda suna sadaukar da lokacinsu wajan gyara jikinsu da kayan da ke
tsattsafo da ni鈥檌ma cike da tsukewa, kayan nan kuma ana yinsu ne zallar magungunan
gargajiya wanda ba su da illa domin ha蓷ine na ingantattun itatuwa da yayansu.
Ina baiwar Allahn da miji ke daure mata fuska babu hirar arziki?
Zo ki ji yar鈥檜wa zan baki gumbata da zallar gari wanda aka yi su da nagartattun itacen da ke
da matukar amfani a jikin mace. Gubar ciko, gumbar tsalle dole, gubar da ba'a baiwa mai
kishiya, garin ma蓷i, garin mallaka, tsumin goron tula, tsumin tsartai, tsumin maratsi, pala-pala
butar sirri, kwanon k鈥檃saitacciyar mace, furar mata madararta gareki Hajia takenta sha yanzu
mgni yanzu,
Ina mata masu fama da sanyi? Sanyin mara ki zo na hadaki da magani na na sanyi wanda yake
wanke mara ya fitar da duk wata cuta da ke samun mazauni a wajan.
Ina da ciccibi mai kyau. Ina da hadin amare mai kyau wanda zai gyara yarinya ya kankaro mata
kimarta akwai hadin mai jego wanda muke yinsa na asali inada kekkyawan Hadi maida tsohuwa
yarinya.


Akwai daya bangaren wato *KAMSHI*
Kimarki gyaranki da kamshinki. Matan da suka gane suka san yanda za su kankaro da mutunci
su ne masu amfani da kayan gyara da kuma sanyaya jikinsu da kamshi, ina da turaren wanka
da na bandaki na daki na jiki da na kaya dana tsuguno kamshin turarena na dabam ne mai
sanyaya zuciyar wanda ya shaka ina da kayan kamshi na amarya da na maijego da na
uwargida da dukkan macen da take kokarin mayar da kanta mai daraja a idon kowa ta zamo
sarauni a idon mijinta, akwai shu'umar humra, sayan na gari maida ku蓷i gida, banda karanta
yayin gyara Hajia.

Zaku iya samun kayyakina a duk garin da kike, zakiyi min mgn ta whatsApp number na
09097853276 domin yin za蓳inki, ko karin bayani, zaki tura ku蓷in ta account na 0005388578

Jaiz bank AISHA GARKUWA ALIYU in mun gama mgna zan sa miki kaya a mota yazo duk
garin da kike, in baki shirya saya yanzuba Please kada mu wahal da juna ki bari sai kin shirya
kafin kiyi min mgn.

馃馃徎馃グ馃槝 Daga taku AYSHA ALIYU GARKUWA
*(GARKUWAR MA'AURATA)*


Hannunsa ya 蓷aga, tare da nuna masa Jannart da yatsarsa.
Murya na rawa hawaye na kwaranya yace.
鈥淕ata, itace abinda Zainab ta haifa, itace 拼ar Yah Abdulkarim鈥�. Sai kuma ya tallabe
kansa da tafukan hannunsa duka biyu, yana sakin shesshe茩an kuka.

Ita kuwa Jannart idanu ta zazzaro ta zuba musu, tamkar wacce bata gayyacinta,
Shi kuwa Rayyern da sauri ya rumtse 茩wayar idanunsa da yaji tauna tsastsafo wasu
azabebben hawayen tausayin Jannart domin tuni ya gano inda mgnar Barrister Kabeer ta dosa.
Tafin hannunsa yasa kan tafin hannunta ya ha蓷esu kib, yatsunsu ya sar茩afe dana juna.
Wani irin masifeffen rauni, tausayi, jin茩ai, Jannart ne suka rufe masa zuciya da jiki baki 蓷aya.
Haka yasa tuni hawaye suke kwaranyo masa.

Yayinda tuni Aunty Dijat ma take wani kuka mai sassayan sauti.

Abba Rayyern kuwa, kanshi ya kife a jikin kujerar, domin dama ya zaci haka.

Mammy kuwa wani irin tausayi da son Jannart ya lullu蓳e zuciyarta, a zahiri take ganin
kamannin fuskar Zainab 蓷in kan fuskar Jannart, domin kamace ta ha茩i茩a.

Shi kuwa Baba Mau蓷o, dafa kafa蓷ar Barrister Kabeer yayi tare da cewa.
鈥淜ada ka cemin basa raye, kada ka cemin haka, bana son jin haka.
Amman batun Jannart yarsuce kam na gamsu, kuma na dade da tuna hakan tun randa naji
sunanta, domin kamanceceniyarta da Zainab sun 茩azanta, kada ka cemin marainiyace.

Zuwa yanzu gaba 蓷aya falon babu wanda rauni bai rufesaba.

Mamy kam itama tuni hawaye takeyi.

Dr Sajo ma kife kansa yayi, bisa hannun kujerar yana zubda hawaye.

Alhaji Bala Tambari, kuwa rumtse idanunshi kawai yayi yana mai jin rauni.
Riyyam-nsra da Ramadan kuwa, idanu suka zubawa Barrister.

Shi kuwa Barrister cikin Muryar kuka yace.
鈥淢arainiyace, maraici mafi muni, marsicine da ban ta蓳a jin irinsa ba a duniya koda a littatafai

da finafinai.
Domin maraicine da ita kanta bata saniba maraicine da aka hana ta amfani iyayenta bayan
ransu, maraicine da ba'a bata 茩ofar yiwa iyayenta addu'a ba, sabida masifar son duniya. Yah
Idi da hannunsa ya kashe 蓷an uwanmu 茩aninsa mai binsa ni kuma yayana da nakeki.鈥�

Zuwa yanzu wani irin tsuma jikin Jannart ya farayi tare da jin wani irin tashin hankali yana
ziyartota.

Shi kuwa Barrister Kabeer cikin rauni yaci gaba da basu lbrin kamar haka.
鈥淢u uku kacal iyayenmu suka haifa, Yan Idi shine, Babba sai Yah Abdulkareem, kana nine
karami.
Iyayenmu sun renemu cikin aminci da bamu Kekkyawar tarbiyya.
Har muka girma, Yah Idi ya fa蓷a kasuwanci, cike da zalamar ganin ya zama shahararren mai
ku蓷i, shi kuwa Yah Abdulkareem ya bawa karatu mahimmanci, inda burinsa ne ya zama
cikekken lawyer.
Allah kuwa ya cika masa burinsu.
To amman fa Yan Idi baya godewa Allah kan abinda ya basa, shiyasa kullum na wani yake
hango, ya samu abokai masu irin zuciyarsa.
Haka yasa mugayen zu茩atansu ha蓷ewa.

Yah Idi yayi aure, matarsa Amina mahaifiyar Junaid kenan.
Kana bayan ita, ya auri Momynsu Azeez amman ita a 拼ar sokotoce kuma acan ya ajiyeta,
shiyasa.
Basu wani san junaba.
Amina tunda ta aifi Junaid bata 茩ara haihuwaba sai bayan shekaru goma, Allah ya bata ciki.

Momynsu Azeez kuwa ta Haifi Azeez wanda shekara uku ya bawa Abdul.

A lokacin kuma Yah Abdulkareem ma yayi auren, da ya kasance ba zata, domin aurene da
akayi komi, da komai cikin 茩an茩anin lokacin.
Ya auri Aunty Zee, daga ranar kuwa.
Yacewa, iyayenmu zai 蓷aukeni.
Zan dawo gidansa da zama.
Haka kuwa akayi basu hanaba.
A lokacin in secondary School.

A watan da akayi auren a watan Allah yayiwa iyayenmu rasu baki 蓷aya su.
Dama ba yawan dangine da muba.
Yah Abdulkareem mutum ne mai jin茩ai da tausayi da gsky.
Aunty Zee kuwa wata daya da aurenta ta fara laulayim cikin.
Wanda sam bata son taji duk wani abu na 茩amshin girki.
Toh dan lokacin mafi akasarin lokuta nikeyi mana girki.
Aunty Zee macece mai ha茩uri da sanyin hankali.

A haka taita rainon cikinta har ya cika watannin haihuwarsa.

Wata rana da yamma Yah Idi yazo.
A falon Yah Abdulkareem din suka zauna.
Ni kuwa ina falon Aunty Zee muna kallo, sai take cemin, inje in amshi ku蓷i in seyo mata, kifi,
don lokacin cikin ya kai haihuwa Yau ko gobe amman bata iya cin komai sai kifi.

Da sauri na mi茩e, na nufi 茩ofar falon Yah Abdulkareem din.
Har nasa 茩afa zan shiga sai kuma na tsaya sabida jiyo muryar ya idi da abinda yake fa蓷a.
Abdulkareem ka bamu goyon baya, a kan wannan 茩udurin namu, domin shine ka蓷ai
kwanciyar hankali ka, sabida shi kansa uban gidan naka, yace mana takardun suna hannunka
ya baka ka dawo dasu, a soke aikin, dan haka ka bani su, tun muna shaida juna.
Shi kuwa Yah Abdulkareem sai naji yana mgnar cikin sanyi yace.
鈥淎mman ai cewa yayi kawai a tsaida aikine bawai in baku, takardunba, ya za'ayi in baku
abinda ba nawaba Kuma ba nakuba, inci amanarsa kenan.

Gyara tsayuwata nayi a bakin 茩ofar jin Yah Idi na cewa.
Wallahi ina garga蓷inka Abdulkareem domin, shakka babu, zan iya yin komai a kanka, ba tare
da duba ala茩armu ba, muddin zaka hanani cika burina.
Da sauri naja da baya jin Yah Abdulkareem na cewa.
鈥淣asan zaka aikata, kuma nasan duk abinda zakayi bazai wuce, ka kasheni ba, to wlh koda
kasheni zakayi bazan bada suba.
Hakan da yace ya fusata Yah Idi sai ji nayi yace.
Zaka ko gani ganin idonka.
Sai nayi saurin barin wurin sabida jin yana fitowa.

Saida ya tafi, na shiga na samu Yah Abdulkareem yayi shiru, cikin sanyi nace masa Meta faru,?
Bai 蓳oye min komaiba, kana ya 茩ara da cewa.
Nasan son zuciya da rashin tsoron Allah irin na Yah Idi wlh zai iya min komai fa Kabeeru.
Naji tsoro sosai.

Dan haka, zan baka takardun nan, ka ajeyimen su.
Dan Kada in ya turo su sani in basu.
Cikin yarda dani yamin wannan bayani.
Kana ya bani takardun.
Sannan na gaya mishi mishi aiken da akayi min.
Ya bani ku蓷i naje, na saya mata.

Muka dawo muka zauna a falon munata hira, tanacin kitinta.
Saida ta gama sannan na tattare Wurin Yah Abdulkareem na dariya wai ta medani kande.
Ita kuwa sai ta zuba mishi ido tare da cewa.
Shekaran jiya da zaka tafi Gembu naso in bika, muje, amman nasan hanyar gashi kuma yadda

nake, sai nakeji dama na gaya munje nayi musu kallon karshe.
Da sauri yace mata.
Zainab kallon 茩arshe kuma?
Sai tayi murmushi tare da sunkuyar da kai, mu kuwa duk ido muka zuba mata, cikin sanyi tace.
Musamman Neena na, naso in ganta ta ganni. Amman ba komai Allah ya sadamu a
darussalam.
Wannan kalma ta girgiza Yah Abdulkareem dan a take naga yana zubda hawaye.
Ita kuwa da sauri ta yun茩ura zata tashi.
Sai kuma ta koma ta zauna tare da ri茩e cikinta.
Wachhh Abban Jannart yau kam da alamun Jannart zata fito duniya.
Jin haka kuma ya samu murmushi domin haka take tanada, raha, shiyasa tun kafin ta haihu
take cewa, in dai ya mace ta haihu Jannart za'a sa mata in kuwa na mijine Jalaladdeen. Haka
yasa take kiran Yah Abdulkareem da Abban Jannart tana yawan cemin idan mace ta haifa dai to
matar Rayyern ce, wai sabida tana son yaron ni kuwa a lokacin banma san waye Rayyern
dinba.
Shi kuwa Yah Abdulkareem murmushi yayi tare da cewa.
Wai da gaskene Zainab? Kai ta jinjina masa tana matsa la蓳蓳anta kana zufa na tsastsafo mata
tace.
Allah kuwa da gaskene.
Da sauri nace, bazaki jira in zama likita ba, in kar蓳i haihuwar da kaina. Dan a lokacin dani da
Yah Abdulkareem duk burinmu in karanci likita, ita kuwa Zainba da sauri ta kamo hannun Yah
Abdulkareem.
Ganin haka yasa muka tafi asibin Dr Lukman, duk da Dr Sajo abokinsa ne, to amman lokacin
baya 茩asar.
Muna zuwa kuwa aka amsheta, ana dubawa ma, akace ai yanzun zata haihu.
Muko sabbin shiga dama bamuzo da kayan haihuwa ba, hakan yasa, nayi maza nace zan koma
gida in 蓷auko.

Ina fita kuwa, tana haihuwa.
Dr Lukman kuwa da kansa ya amshi haihuwar sabida, a lokacin babu yawan likitoci mata.

Cikin 茩ankanin lokacin na dawo, ina dawowa, na samu.
Yah Abdulkareem a ki蓷imi, yana bin Dr Lukman yana masa Dr Lukman, ka taimaka asan abin
yi, jinifa ya 蓳alle mata.
Shi kuwa

18 / 29