TUBALI Part 3 Complete by Garkuwa .pdf

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   28 / 29

81K to 84K   out of 85.6K words

shiyasa鈥�.
Da sauri Mamy ta kar蓳i na hannun Riyyam-nsra 蓷in tana cewa.
鈥淲allahi kuwa鈥�.

鈥淜ai Riyyam-nsra kaje ka kawo mota鈥�.
Mammy ta fa蓷a tana 茩ara ri茩e Jannart suna tafiya.

Ramadan kuwa baki ya 蓷an kwa蓳e tare da cewa.
鈥淥h toni wazai haifa min mai kama sani?鈥�.
Da sauri Riyyam-nsra yace.
鈥淚n sha Allah mai kama da kai Zeeyada zata haifa鈥�.
Da sauri Zaiton tace.
鈥淣ima haka鈥�.
Cikin dariya Mamy tace.
鈥淥h ikon Allah yaran zamani鈥�.
Daga nan suka shiga mota.

Mammy da Jannart a motar Riyyam-nsra.
Zaiton da Mamy a motar Ramadan.

Suna isa gida anata shirin tafiya sallan jumma'a.
Shiyasa basuma samu Baba Mau蓷o da Abba ba.

Suna shiga Raihana ta amshi babyn hannun Zaiton tare da cewa.
鈥淲ow masha Allah".
Zeeyada kuwa na hannun Mamy ta amsa, sai kuma ta kalli Riyyam-nsra cikin jin dadi tace.
鈥淟aaa da kai yake kama鈥�.
Kai ya jinjina cike da jin da蓷i.

Mamy kuwa kitchen ta wuce, dan fara aikin mai jego.

Mammy kuwa tana ri茩e da ita suka haura sama.

Suna shiga ta sake ha蓷a mata wani ruwan wonka, kana ta shiga tayi, tana fitowa ta kimtsa
cikin wata tattausar atamfa riga da zani, ta fito cas da ita gwanin kyau ta dawo asalin Jannart 蓷
inta.
A hankali ta zauna bakin gado tana lumshe idanunta.

Mammy kuwa da sauri tace.
鈥淜asa ki kwanta bari in kawo miki tea kisha鈥�.
Kai ta gya蓷a mata domin ita kanta tasan tana jin yunwa.

A can 茩asa kuwa, Ramadan da Riyyam-nsra duk shirin masallaci sukayi kana suka fita suka
tafi.

Mamy kuwa wani irin dad蓷an 茩ashin masu jego tayiwa Jannart mai masifeffen 茩amshi da
yaji.

Sai wani irin tururi yakeyi mai cike da da蓷i.
Juyawa tayi a kula, tare da 蓷aurawa kan tire.
Sai Kuma ta daura filas 蓷in tafasasshen tea da yaji citta da kanumfari da na'a-na'a.
Dai-dai lokacin kuma Mammy ta shigi kitchen din.
Mi茩a mata tiran tayi.
Da sauri ta amsa tana mai 蓷aura 蓷an babban cup 蓷in data 蓷auka, kana ta juya ta koma
sama.

Ita kuwa Mamy ruwan wonkan jariran ta ha蓷o da sauri ta dawo falon.
Kana ta amshi ya mace, tare da farayi mata wanka tana cewa.
鈥淵auwa Zaiton haura sama ki amso kayansu鈥�.

Da sauri Zaiton ta mi茩a tare da cewa.
鈥淭o".

Zeeyada da Raihana kuwa kusa da Mamy suka zauna.

A can sama kuwa, jin sauke numfashi Jannart ta sha茩i dadda蓷an tururin da gashin tukinyar
da Mamy tayi mata.
Cup 蓷in kakkauran tea din da Mammy ta ha蓷a mata.

Shigowa Zaiton ne yasasu juyowa.
鈥淚na kayan babyn鈥�.
Ta 茩are mgnar tana kallon Jannart.
Durowar ta nuna mata da yatsa, da sauri kuwa ta bu蓷e.
鈥淲ow masha Allah鈥�.
Zaiton tace lokacin da taka yadda aka jera zafafan kayan yara masu masifar kyau da sada da
taushi kab gefen an cikasa da kayan yara.

Wasu tattausan kayan sanyin ta 蓷auka masu Pink panther color and white, masu ha蓷e da
Safar kafa da hannu da hula, da 蓷an abin ri茩ewa.

鈥淓hyeh wannan kam dama kun san yan biyune kenan鈥�.
Murmushi Jannart tayi tare da cewa.
鈥淗aka dai naga Yayanki komai bibbiyu yake saya, amman ni ban saniba鈥�.
Murmushi Mammy tayi a ranta tace.
鈥淯humm Likita kenan Rayyern zurfin ciki鈥�.
A fili kuwa cewa tayi.
鈥淢aza kici鈥�.
Ita kuwa Zaiton tuni ta fita.

Idonta ta lumshe sabida 蓷an蓷anon naman da taji.
Haka yasa ta gyara zamanta, tanaci tana korawa da ruwan zafi.

A hankali tayi gyatsa tare da cewa.
鈥淢ammy na 茩oshi鈥�.
Cikin tsare fuska tace.
鈥淜i cinye tas ki bani kwanuka in fita dasu鈥�.
Cikin sanyi tace.
鈥淐ikin ya cika鈥�.
Cikin bada umarni Mammy tace.
鈥淜ifa cinye nace".
Ganin yadda Mammyn ta tsareta da idone, yasa, taci gaba daci.
Haka ta cinye naman kan ta shanye tea.
Din ai kuwa a take wani zufa ya karyo mata.
鈥淵auwa yanzu naga alamun kin 茩oshi".
Mammy ta fa蓷i tana tattare kwanukan ta fita.

A falon kuwa tuni Mamy tayiwa yaran wonka ta kimtsa su.
Sai wani irin masifeffen 茩amshi sukeyi.

Haka yasa ta bawa Raihana da Zeeyada suka kaisu sama.

Suna shiga Mammy na fita, murmushi tayi tare da cewa.
鈥淜u duk kun gigice kan wannan munanan 拼a拼an naku鈥�.
Cikin dariya Raihana tace.
鈥淯hm Mammy ai naga ke ta uwar kawai kikeyi鈥�.
Dariya tai tana fita tace.
鈥淥hoh kowa 蓷an sa ya sani鈥�.

Suna shiga Jannart tai murmushi tana kallonsu jin suna ha蓷a baki wurin ce mata sannu da
kuma mi茩a mata yaran.

Kai ta 蓷an jingina jikin gado tace.
鈥淏acci nakeji鈥�.
Da sauri Raihana tace.
鈥淜i ha茩uri my Aunty rikesu ki gansu鈥�.
Cikin kawaici tace.
鈥淣ifa bacci zanyi鈥�.
Cikin Kekkyawar mu'amala sukace to.
Hakane yasa suka kwantar da yaran kusa da ita, kana Raihana tace.
鈥淶eeyada muje mu barta tayi bacci."

To tace kana suka fita.

Su Riyyam-nsra kuwa suna fita dan tafiya masallaci.

Riyyam-nsra ya kira Rayyern.
鈥淗amma Rayyern kana inane?鈥�.
Cikn sanyi yaci gaba da tu茩in tare da cewa.
鈥淢asallaci zanje, na isoma鈥�.
Da sauri yace.
鈥淲anne masallacin".

鈥淎l'fur茩an鈥�. Ya bashi.

鈥淥k to nina gani nan in munan bayanka鈥�.

Fakin yayi yana kallon motarsu ta cikin madubin.
A hankali ya fito cikin motar tare da kallon Riyyam-nsra daya nufosa fuska cike da farin ciki.

鈥淵a akayi鈥�. Yace yana rufe motarsa.
Cikin jin dadi yace.
鈥淎l'bishirinka Hamma Rayyern鈥�.
Da sauri ya juyo yana kallonsa, sai ya kuma kalli Ramadan da shima yake murmushi cikin sauri
yace.
鈥淕oro, Jannart ta haihu!?鈥�.
Yayi tambayar cikin tsananin zumu蓷i da fata da alamun shine abinda kawai yake ganin za'ayi
masa albishir.
Cikin dariya Riyyam-nsra yace.
鈥淓h Alhamdulillah my Aunty ta haihu lfy har mun dawo gida鈥�.
Cikin tsananin mamaki sukabi Hamman nasu da kallo, ganin ya tafi 茩asa yayi sujjada a gefen
titin.
Cike da happy Riyyam-nsra yace.
鈥淜ayi sujjada kam da kyau Hamma Rayyern domin yan biyu ma Allah ya bamu mace da na
miji鈥�.

Jin wannan abu yayi masifar sashi farin ciki.
Haka yasa cikin tsananin jin dadi ya taso tsaye.
Ha蓷esu yayi duka biyu ya ruggume yayinda tuni hawayen jin dadi ke kwaranyo masa, murya
na rawa yace.
鈥淎lhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!! Rana kamar yau a wannan masallaci a
wannan wurin acikin wannan motar Barrister yace ya bani Jannart a lokacin kallon mahaukaci
nayi masa, ashe yamin dukkan gatan duniya ne, gashi kuma yau a dai-dai wurin akamin albishir
da yara biyu daga Jannart鈥�. Jin an tada i茩amane yasa sukayi sauri suka shiga Masallacin.

Ana idar da salla kuwa bai jira komaiba yayi gida.

A gidan kuwa, duk su Zaiton suna Falon Raihana, suna cin sauran gashin da Mamy taiwa mai
jego.

Mammy kuwa ta wuce 蓷akinta.
Ita kuwa Mamy tana kitchen.

Shiyasa daya shigo babu kowa a falon.
Da sassarfa ya haura sama tun daga bakin 茩ofar bedroom din nasu yake cewa.
鈥淛anna! Jannart鈥�.
Cikin 蓷an baccin data farane ta bu蓷e, idanunta, tare da mi茩ewa zaune.
Da sauri ya iso kan gadon.
Ruggume ta yayi tsam a jikinsa cike da tsananin jin dadi yace.
鈥淎lhamdulillah Jannart Allah yayi min gatan duniya鈥�.
Murmushi tayi tare da kallon yaron daya bu蓷e idonsa yanata rarume-rarumen hannunsa yana
kaiwa bakinsa.

Da sauri yasa hannunsa ya 蓷auki yaran duka biyu ya ruggume su tsam a jikinsa tare da jawota
ya ha蓷a da ita, cikin tsananin jin dadi farin ciki wanda a wurin uban da bai ta蓳a haihuwa bane
ka蓷ai ake ganin wannan ya ruggume su.
Domin kiji in dai ke ta biyuce an ta蓳a masa haihuwa to zaiyi farinci bawai bazaiyi ba, amman
ba kamar irin farin cikin da wanda bai ta蓳a haihuwa bai ta蓳a ganin gudan jininsa ba.
Jin yaran suna mutsu-mutsu ne, da kuka yasa, Rayyern yin saurin tallabosa.
Cikin tarin so, yace.
鈥淛anna kalli yunwa yakeji bashi mama鈥�.
Cikin longo蓳arwa da kai tace.
鈥淣aan a bashi ruwa鈥�.
Da sauri yace.
鈥淎'a鈥�. Ya 茩are mgnar yana tattare rigarta yayi sama dashi.
Nonon ta na hannun dama ya fitar, kana ya 蓷aura mata yaron kan cinyarta tare da tallabe
kansa.
Yasa hannunsa 蓷aya ya li茩a bakin yaron kan nono.

Da 茩arfi ta rumtse idanunta tare da cewa.
鈥淶afi鈥�. Sabida yadda yaron ya dam茩i bakin nonon ya fara zu茩ar neman abinci.

Ganin yadda tayine, yasashi, sa hannunsa kan Ca蓳蓳ullenta yana shafawa a hankali tare da
cewa.
鈥淪orry my life kiyi ha茩uri ko, yasha, kawo 蓷ayan mu bawa mai ha茩urin鈥�.
Ya 茩are mgnar yana mannawa macen 蓷aya nonon, a hankali ta kama tana zu茩a a hankali.
Murmushi tayi tare da shafa kanta kana ta kalleshi tare da cewa.
鈥淵ar al'barka mai ha茩uri komai a hankali takeyi banda shi wannan sarkin gaggawa鈥�.
Murmushi yayi mai sauti tare da cewa.
鈥淪hima 蓷an al'barka ne, to ba kika haifi mai kama da Riyyam-nsra ba鈥�.
Murmushi sukayi cike da jin da蓷i suna shafa kan yaran tare da sa musu al'barka.

Shigowar Mammyn ne yasashi 蓷an matsa, ita kuwa cikin kauda kai tace.
鈥淚n sun sha a kasosu falo su Abbanku na jira鈥�.
Cike da jin da蓷i yace.
鈥淢ammy zokiga masu kama da tagwayenki鈥�.
Kwaffa tayi tare da cewa.
鈥淵oh da sun samu kyan tagwayena ai da sunji da蓷i鈥�.
Dariya sukayi duka kana ta fita.

Bayan sunsha ne, ya amshi macen suka fito falon.
Cike da kunya ta mi茩a wa Baba Mau蓷o, shi kuwa ya mi茩awa Abba.
鈥淢asha Allah, abu yayi kyau Allah ya raya mana su bisa imani, ya baki lfyar shayarwa鈥�.
Su Abban suka ha蓷a baki wurin fa蓷a.
Cike da jin dadi Rayyern yace.
鈥淎min ya Allah鈥�.
Ita kuwa a kunyace ta sunkuyar da kai kana tace Amin a hankali.

Daga nan sukayi musu addu'a,
kana Baba Mau蓷o yayi musu hu蓷uba.

Daga nan suka tafi.

Ana sallan la'asar Aunty Dijat da Mom sukazo, da Abdul.
Da dare suka koma suka bar Mom 蓷in danyi mata zaman jego.

Cikin kulawa Mom ta zauna ana, ita tai ta kula da ita yayinda Mamy ki taimaka mata.

Ta haihu da kwana uku Ummu da 茩anwar Aunty Zee mutanen Gembu membila suka samu
isowa.

Alhamdulillah yara da mai jego suna samun kekkyawan kulawa.

Ranar suna yara sukaci sunan Abba da Mamy.
Muhammad Bashir, da Ru茩ayya.

Bisa kawaici, Jannart tace a bari sai randa ta haifi mai kama da ita ayiwa Mamanta mai suna.

Bashir suna kiransa da Daddy dan kawaici, Ru茩ayya kuwa suna kiranta, Ammi, bisa 茩ara.

Mai jego da yaranta sun 蓷ebi suuturu na musamman.

Sannu-sannu bata hana zuwa sai dai a da蓷e ba'a jeba.
Yau saura kwana biyu rak Jannart tayi 40.
Yara sun cika sunyi ku蓳ul-ku蓳ul dasu kai kace yan wata ukune.

A hankali ya shigo cikin 蓷akin yana mai le茩awa, ko Mom na ciki.
Murmushi Jannart dake sauyawa Daddy Pampers tayi tare da cewa.
鈥淎bban Ammi me kake le茩awa?鈥�.
Murmushi yayi tare da 蓷aukan Ammi dake wasa,
Goshin ya 蓷an sumbata tare da cewa.
鈥淚na tsamman Mom na nanne ai鈥�.
Cikin dariya tace.
鈥淎i 蓷azun nan Yah Azeez yazo ya 蓷auketa tunda mu munyi 40 gwara ya ta koma ta kula da
Zaiton da tayi nauyi".
Cikin sauri yace.
鈥淭a koma kuma baku gaya min ba haka akeyi ne鈥�.
Cikin sakin murmushi tace.
鈥淵oh ba dama ta kamo kake soba鈥�.
Da sauri yace.
鈥淓h amman dai ai in zata koma zanyi mata ihsani鈥�.
Murmushi tayi tare da cewa.
鈥淎bba yayi mata kyauta sosai fa".
Kanshi ya jinjina tare da cewa.
鈥淣a Abba da ban nawa da ban, kice mata ta shirya umrar Ramadan da ita za'a鈥�.
Cikin jin da蓷i ta fa蓷a jikinsa ruggume ta yayi tare da cewa.
鈥淚n sha Allah mu kuwa jini jirginmu zai tashi zuwa Mascow dan acan zamu maida mahaifa,
muda dawowa sai matar Riyyam-nsra ta haihu ko Zaiton鈥�


Haka kuwa akayi washe garin washe gari jirginsu ya tashi zuwa Mascow.

Kasancewar isan dare sukayi shiyasa, suna isa suka yada zango.
Suna baccin gajiya, 蓷an sun samu gidan fes-fes.

Washe gari da asuba, suna tashi Rayyern ya wuce masallaci.

Ita kuwa Jannart tana idar da salla, wonka taiwa yaran, tare da kimtsa su cikin kayan sanyi, duk
da yanzu ba wani sanyi sosai akeyi a Mascow ba.
Medasu tayi ta kwantar bayan ta shayardasu.

Sai kuma ta mi茩e ta fito falo.
Komai na falon tsab dashi.
Numfashi mai sanyi ta fesar tare da lumshe idanunta, abubuwa da dama ne suka fara dawo
mata cikin rayuwarsu ta baya.
Murmushi tayi lokacin da ta tuno ranar da ta fara ganin shi ba kaya ya jawota ya fito da ita waje.

Sai kuma ta nufi kitchen tana lumshe idanunta tuno ranar da ta fita shan ruwa da dare shima ya
fito sukayi karo.

Dariya mai 蓷an sauti tayi lokacin da ta tuno ranar daya bita a guje babu komai a jikinsu, daga
蓷akinsa har 蓷akinta.
Cike da mamaki take kallon kayyakin bu茩ata da aka jibga a kitchin din.
Ganin hakan ne, yasa ta na蓷e hannun rigarta ta farayin girki.
A fili tace.
鈥淯hmmm Naan kenan wato sai yanzu zai cika min burina na inyi girki da kaina鈥�.
Cike da karsashi tayi musu kekkyawan breakfast, zuwa 茩arfe bakwai dai ta gama komai.
Sauri-sauri ta shiga bathroom, wani 蓷an 茩aramin roba ta bu蓷e, wanda yakeda ha蓷in Mali茩
i.
Wanda ta saya wurin AYSHA ALIYU GARKUWA.
茒an 茩ankani ta lakuta, kana ta saka.
Tare da ha蓷a ruwan 蓷umi
Cike da mamaki tace.
鈥淵ah Salam lallai wannan shine mali茩i domin ya li茩eta kib ta koma kamar bata ta蓳a sanin
namiji ba bare haihuwa, wallahi tallahi haka yake mali茩i sha yanzu magani yanzu.
茒an sabulun hadinsa ta 蓷auko ta wonke jikinta sa kar domin ko karamar yatsarta bata shiga.
Kai ta jinjina tare da cewa.
鈥淕wara da Allah yayi nasa da蓷i har ma蓷igan nan tun kan isa mali茩i da babu hanyar
shigansa鈥�.
Wonka tayi fes kana ta fito.
Sassayan culaccar sirrin ta shafa tare da 蓷an murza shu'umar humra.
Wasu tattausan riga da won蓷o tasa, tare da hularsu, kana ta fito falon.

Tana fitowa shi kuma yana shigowa tsakiyar falon.
Wani irin sassayan numfashi ya sha茩a tare da lumshe idanunsa kana ya bu蓷e mata
hannunsa, alamun tazo.

Cike da yanga ta fa蓷a jikinsa.
鈥淵ah Salam鈥�. Ya fa蓷a da 蓷an 茩arfi tare da ruggume ta 茩am.
Ita kuwa a hankali ta 蓷aura tafin sawunta kan rumfar sawunsa.

Kana tasa hannunta ta ma茩ale wuyansa.

A hankali ya fara taku, wanda ri茩on da sukayiwa junansu ne yasa suke tafiya a tare.
Bedroom 蓷insa ya shige da ita.

A tsakiyar 蓷akin suka tsaya,
Hannunsa yasa ya tallabo ha蓳arta, lips 蓷inshi ya manne kan nata wani irin amintaccen tsotsa
yayiwa lips 蓷inta wanda ya sata, bu蓷e baki tare da cilla masa tongue 蓷inta cikin bakinsa, ai
kuwa a haukace ya cafe, wani irin zazzafan kiss sukeyiwa juna tamkar zasu ha蓷iye harshen
junansu. Wani irin numfarfashin suke sau茩ewa a tare.
Tuni jikinsu ya 蓷ebi rawa da karkarwa.

Fa蓷awa sukayi kan gado, suna cirewa juna kaya.

鈥淲ashhhhhhhh Naann Zafee鈥�. Jannart ta fa蓷a a gigice lokacin da taji ya ziyarceta.
Shi kuwa wani irin ihu ya saki tare da cewa.
鈥淲ayyo Allah duniya mai dadi Jannart budurci biyu kika bani, wlh yauma da budurci na riskeki
鈥�.
Wasu irin surutai masu ha蓷e da magagin da蓷in so da soyewa sukeyiwa juna.
Sune basu sahirtawa junaba sai kusan 茩arfe tara da rabi.
Wonka sukayi kana suka fito sukayi breakfast, a falon suka komawa ruwa.

To dama abinda yasa ya kwasota sukazo Mascow kenan.
Dan yaji dadinsa ya kuma more.
Ya kuma more abarsa.

Watansu biyar a can, kana suka dawo, bayan yasa an killace mata gidan shi kuwa ya sayi wani
babban gida a can.

Bayan sun dawo da mako 蓷aya rak Zeeyada da Zaiton suka haihu rana 蓷aya, Zeeyada Namiji
Zaiton kuwa macce.

Rayuwa taci gaba da tafiya, komai bisa tsari.
Arzi茩i da wadata na 茩aruwa.

Alhamdulillah Jannart kuwa ta koma bakin aikinta cike da jin da蓷i.

Usman PA, yayi haure, wata yar uwarsa a Gombe.

Salman kuwa shima tuni yayi aure, wata Kekkyawar balutanar Adamawa.

Lokacin na tafiya Rayuwa na juyawa.

Kwanakin na mirginawa zuwa makonni.
Makkoni na tafiya eh zuwa watanni.
Wattani na juyewa zuwa shekaru.

Bayan tsawon shekaru ashirin da takwas.

Ammi ce wacce take auren 蓷an yayan Zeeyada,
kuma can Ethiopia suke sa zama.
Tazo da yaranta, sunyi wata 蓷aya yaune zasu koma.
Ruggume Jannart dake tsaye tsakiyar falon tayi cikin zubda hawaye tace.
鈥淯mmee zanyi kewarku鈥�.
Cikin tura baki Daddy yace.
鈥淛ita dan Allah, wani ne yace kiyi aure, aurenma har Ethiopia, ni kinga ko mace ban auro yar
nesaba, dani da Suhailat na yan gida 蓷aya."
Ya 茩are mgnar yana jawo wata Kekkyawar matashiya da 蓷an ciki a jikinta.
Suhailat 蓷iyar Ramadan da Rainaha kenan ita ka蓷ai Allah ya basu.
Kuma ita Daddy ya aura.

Tura baki Ammi tayi tare da cewa.
鈥淎llah ne ya kaini can鈥�.
Murmushi sukayi baki 蓷ayansu.
Riyyam-nsra da an girma yana ri茩e da wata Kekkyawar baby.
鈥淜e Ishma amshi diyarki".
Ya fa蓷a yana mi茩a wa Ishma yarsa ta fari kenan 蓷iyarta.
Sai kuma ya kalli Ammi tare da cewa.
鈥淜inga mu tafi kin san biyar dai-dai zaku tashi.
Ki dena kuka nanda wata shida ma zamuzo da Zeeyada auren Uncle B鈥�.
Cikin jin dadin jin hakan ta saki Jannart tare da rusunawa gaban Rayyern dake zaune da farin
glass a idonsa.
Kanta ya shafa tare da cewa.
鈥淎llah yayi miki al'barka ya maidaki lfy鈥�.
Cikin zubda hawaye tace.
鈥淎min Abeeh harda kai zaka zo ko?鈥�.
Cike da son 蓷iyar tasa yace.
鈥淶anzo dominki, tashi ku tafi, kada kisa Ummeenku kuka鈥�.
Da sauri ta mi茩a ta fita tana sharce hawaye.

Kana duk sauran 茩annen nasu sukabi bayansu.
Riyyam-nsra ya sasu a gaba.

A falon 茩asa suka samu Abba Baba Mau蓷o da Ramadan dasu Mammy.
Nan suma kab sukayi mata rakiya zuwa harabar gidan.
Mammy na ce mata ta dena kuka nan kusa zasu zo.

Su kuwa sauran 茩annen nata 茩ab mota suka shiga mota hu蓷u tafi Airport yi

28 / 29