Author : Aisha Aliyu Garkuwa Category : Romance
sake d
鈥檃ukan zafi.
Hannunsa yasa ya shafi gefen fuskarta, cike da tausayin ta, saboda kiraye kirayen sallan Asuba
da aka soma ne kuma yasa shi, d鈥檃n zare jikinsa daga nata ahankali gudun kada ya tashe ta
daga baccin da takeyi.
Saidai abunda baisani ba shine Jannart din ba bacci takeyi ba.
Ta daiyi relax ne sbd bata da k鈥檃rfin da zata iya motsa Gabb鈥檃n jikinta.
Sunkuyowa yayi ahankali ya sumbaci goshinta, kana cikin rashin kuzarin da yake fama dashi ya
wuce toilet.
Alwala ya d鈥檃uro, koda ya fito kuwa wata jallabiya ya zura ajikinsa, ahankali kuma cikin sand
鈥檃 ya fice daga cikin dakin gudun kada ya tashi Jannart din daga bacci.
Kaitsaye masallaci ya wuce, inda yabi sahu akayi sallan asuban dashi.
Kamar koda yaushe kuwa koda aka idar da sallan, atare duk suka dawo gida, shi Baba Maud鈥
檕, ABBA, Ramadan da Kuma Riyyam nsra.
Saidai koda suka shigo cikin gidan, bai zauna acikin falon kamar yanda suka saba zama shan
coffee ba, kaitsaye sama ya wuce dan yasan yabar Jannart din acikin mawuyacin Hali.
K鈥檕far d鈥檃kin ya bud鈥檈 ahankali tare da tura kansa ciki.
Asanyaye ya k鈥檃rasa gaban gadon tare da d鈥檃n sunkuyowa kan Jannart din, bayan yasa
hannu ya kunna wutan d鈥檃kin.
鈥淢y Jannah. My Jannah.鈥�
Yakira sunanta atausashe tare da sanya hannayensa duka biyu ya tallafo fuskarta.
Batare daya bari ta bud鈥檈 idanun nata ba kuma, murya k鈥檃sa k鈥檃sa tace.
鈥渢ashi kinji My Jannah bud鈥檈 idanunki pls.鈥�
Wahalallen numfashi mai dumi ta fesar, tare da janye jikinta gefe, cikin yanayin wahalan da
takeji, hadi da fushin da takeyi dashi murya, na kakkarwan zazzab鈥檌 had鈥檌 da kuka tace.
鈥淯m um nidai ka k鈥檡aleni,banaso ka sakeni, ko d鈥檃kinnan ma banaso.鈥�
Tayi maganan hawaye suna me gangarowa daga kan fuskarta.
Wanda ganin hakan yasa Rayyern marairaice fuskarsa, Tabbas yasan cewar bai kyautawa
Jannart din ba, amma shima bayin kansa bane, ita dince tazo ta daban.
鈥淜iyi hakuri Jannahta nine fa, Naan Hamma Nanun ki, taso muje ko kiyi wanka saina baki
magani kisha.鈥�
鈥淣i ka sakeni ka k鈥檡aleni zafi nakeji, wayyyo Allah na Mammyna Nanu ya jimin ciwo.鈥�
Ta f鈥檃da agigice tana me yayyarfa hannunta, saboda yanda Rayyern din ya soma kok鈥檃rin
d鈥檃gota wanda hakan yasa ta jin wani irin zafi a k鈥檃santa.
Turjewan da takeyi d鈥檌nne kuma yasa idanun Rayyern sauk鈥檃 akan white bedsheet din
dake kan gadon, Wanda duk ya b鈥檃ci da jini.
Wani irin bugawa kirjinsa yayi wanda har saida hakan yasan yashi zaro idanunsa waje, cike da
tsoro had鈥檌 da tashin hankali ya zaburo, tare dasa hannnu ya d鈥檃go bedsheet din.
鈥淛ini! Janna jini ajikin bedsheet, Innalillahi Allah yasa kada abunda nayi ya zamo sanadiyar
cikina, me kikeji yanzu ya kikejin cikinki? My Jannah fad鈥檃min dan Allah, fad鈥檃min cewar
cikina na nan babu abunda ya sameshi, Wayyo Jannah zo in dubaki please..鈥�
Abunda yake fad鈥檃 kenan cikin rud鈥檜 had鈥檌 da fargaba, sannan jikinsa na rawa ya soma
kokarin kamo Jannart din.
Wacce ta soma fusgewa tare da turjewa.
Lokaci daya kuma tasa masa kuka.
鈥淣idai banaso ka kiranin Mamy na, kada ka sakemin komai, Mamy!!!鈥�
Ta fad鈥檃 da yanayin d鈥檃ga murya.
Wanda hakan yasa Rayyern sake rud鈥檈wa, da sauri kuma ya nufi hanyar fita daga d鈥檃kin
dan k鈥檌ran Mamyn Kamar yanda ta buk鈥檃ta.
Tabbas ya rud鈥檈 wanda yasa tun kafun ya kaiga sauk鈥檕wa k鈥檃san yake k鈥檌ran sunan
Mamy.
鈥淢amy! Mamy!!.鈥�
Yake fad鈥檃 yana me tsallake steps da bibbiyu.
Inda tuni kuwa sautin muryarsa ta karad鈥檈 duk falon.
Wanda hakan yasa Mammy da Mamyn wanda suke zaune a falon, tasowa arazane sukayi
kanshi.
鈥淩ayyern lafiya kuwa?.鈥�
Suka had鈥檃 baki dukansu wajen fad鈥檃n hakan, tare da zubawa Rayyern din idanu.
Fuskarsa dake d鈥檃uke da damuwa ya kwab鈥檈, still cikin rashin nutsuwa yace.
鈥淢amy Jannart, kizo muje Please Mamy Jannart ce.鈥�
Yayi maganan yana me kamo hannun Mamyn, batare daya jira komai ba kuma, ya soma jan
hannun Mamyn zuwa sama.
Wanda hakan yasa Mammy dake tsaye sakin ajiyar zuciya, tare da komawa ta zauna aranta
take mamakin hali irin na d鈥檃n nata.
Dama tasan dole za鈥檃yi hakan Tabbas, domin ihun Jannart din na jiya kawai da taji, tasan to
baza鈥檃 wanye lafiya ba.
Mamy kuwa hankali atashe tabi bayan Rayyern, zuciyarta cike da fargaba kan abunda ya samu
Jannart d鈥檌n.
Wannan dalilin yasa koda suka shiga cikin d鈥檃kin da sauri ta karasa wajen gadon, hankali ad
鈥檃n tashe tace.
鈥淛annart.鈥�
Jin muryar Mamy yasa Jannart din juyowa, tare da fashewa da kuka, had鈥檌 da kamo hannun
Mamyn ta rike Acikin nata.
鈥淢amy!鈥�
Ta fada cikin kuka.
Wanda hakan yasa Mamyn jawota ta d鈥檃ura kan Jannart din akan cinyarta.
Cikin tausasa murya tace.
鈥淣a鈥檃m Jannart, yi shiru ki daina kuka kinji.鈥�
Mamyn ta fad鈥檃 tana me shafa bayan Jannart din a hankali.
Yayinda Rayyern kuwa dake tsaye, matsowa yayi kusa da Mamyn cikin damuwa da rashin
nutsuwa yace.
鈥淢amy cikina, inajin tsoron kada wani abune ya sameshi, kar ace shine ya zube Mamy dan
Allah muje asibiti.鈥�
Harara Mamyn ta watsa masa tare da kawar da kanta gefe, 鈥渨ai cikina, hmmm sai kace
ajikinsa cikin yake.鈥�
Mamyn ta fad鈥檌 haka acikin zuciyarta.
Tare da d鈥檃go Jannart din cikin kulawa hadi da tausasawa tace.
鈥淵i hakuri kinji Jannart daina kukan, muje toilet kiyi wanka, nasan hakan zaisa ki d鈥檃nji
dama dama.鈥�
鈥測auwa Mamy bari na had鈥檃 mata ruwan wanka, My Janna bari na had鈥檃 miki ruwan
wanka kinji taso muje.鈥�
Rayyern yayi carab ya fad鈥檌 hakan, batare kuma daya damu da kasancewar Mamy awajen
ba, ya mik鈥檕 hannayensa da niyan d鈥檃ukan Jannart din.
Wacce tayi saurin mak鈥檃le kafad鈥檜nta tare da soma yayyarfa hannayenta.
Alaman bazata je garesa ba.
鈥淪annu Jannart ki nutsu kinji, ki bari ya taimaka miki kiyi wanka, maza je ka had鈥檃 mata
ruwan d鈥檜mi.鈥�
Mamy ta fad鈥檃 tana me gyarawa Jannart din dogon gashinta wanda duk ya warwatse.
Rayyern kuwa jin abunda Mamyn ta fad鈥檃ne, yasa cikin hanzari ya wuce toilet, ruwan d鈥檜
mi ya had鈥檃 kamar yanda Mamyn ta buk鈥檃ta.
Yana fitowa kuwa ya karaso wajen gadon tare da kamo hannun Jannart din.
鈥淢uje please.鈥�
Ya fada yana me marairaice fuska tare da matsowa gab da ita dan ya dauketa.
Ido ta lumshe jin ya 蓷auke ta ya wuce Bathroom da ita.
Ita kuwa Mamy, jin dake jikin bedshit 蓷in ta zubawa ido cike da tsoro.
Haka yasa da sauri ta nufi waje.
Shi kuwa Rayyern cikin tsoron ya taimaka mata, tayi wonka bayan ta wonke jikinta da ruwan 蓷
imin tai wonka tsarki,
Kana suka fito.
Wata tattausan riga ya zaro a durowarsa 蓷aya daga cikin Rigunan da ya saya mata randa zasu
dawo. Zira mata rigar tayi tare dasa mata hijabi kana ya shimfi蓷a mata sallaya.
Ita kuwa Jannart cikin yanayin rawan sanyin zazza蓳in daya rufeta ta kabbarta sallan.
Gefenta ya zauna cikin rawan sanyin da zazza蓳in ya zuba mishin yana mai dannawa Dr
Sulaiman kira.
Mamy ce ta shigo tare da sallama a bakinta, dai-dai lokacin kuma ta idar da salla.
Addu'a tayi tare da shafawa kana ta kalli Mamy data mi茩a mata hannu tana cewa.
鈥淭aho, taso ko Janna mu tafi asibiti鈥�.
Ba musu ta kama hannun Mamy domin har yanzu sawunta rawa sukeyi, kuma jikinta ba 茩arfi,
ga sukan zazza蓳i.
Da sauri yabi bayansu tare da cewa.
鈥淢amy bazamu kira azo a dubata a gidaba, naga tafiyar na bata wuya.鈥�
Cikin yanayin kula Mamy ta kalli Jannart 蓷in da yunwa, da za茩ular Naan da zazzabin da
kukan da ta kwanayi yasata jiri da ganin duhu.
鈥淭o 蓷agata mana, Ni nafi son muje asibiti, sabida jinin nan yana ban tsoro鈥�.
Kafinma ta rufe bakinta, ya 蓷agata, yayi gaba.
Ba kowa a falon kasa.
Haka yasa Jannart jin sau茩in fitinenneyar kunyar data rufeta.
A baya ya kwantar da ita kana Mamy ta zauna gaba a gefensa kana yana suka tafi.
Zaune suke gaban Dr Khaitar Hamza Ibrahim.
Tanayi musu bayani Mamy ta 茩alla cikin kulawa tace.
鈥淏a komai Mamy cikin yana nan, lfy lau, babu abinda ya sameshi, kamar yadda kuka zata,
kuma nima kaina na zata, to amman kinsan dama ana iya fuskantar haka a dararen forko
amare, musamman, in akaje musu da karfi鈥�.
Wani irin munafukin kallo Dr Sulaiman yakeyiwa Rayyern tare da danne wata azabebbiyar
dariyar dake taso masa.
Ita kuwa Mamy cikin sauke numfashi da kunya tace.
鈥淭oh yanzu dai babu matsala ko?鈥�.
鈥淓h babu wata matsala, yanzu ruwan nan, na 茩are wa zaku, tafi gida.
Dan zazza蓳in ma ya sau茩a鈥�.
Cikin sauke numfashi Mamy tace.
鈥淭oh Alhamdulillah鈥�. Ta kare mgnar tana mai mi茩ewa ta fita.
Itama Dr Khairat bin bayanta tayi.
Suna fita kuwa Dr Sulaiman ya tuntsure da dariya, yanayi yana nuna Dr Rayyern 蓷in cikin
dariyar da yakeyi harda hawaye yace.
鈥淲ai kai rawan me jikinka yakeyi ne!?鈥�.
Harara Rayyern 蓷in ya watsa mishi kana cikin muryar zazza蓳i yace.
鈥淏anza dariyar me kakeyi kamar wani zautacce. Kayi min allura zazza蓳i nakeji鈥�.
Cikin tsaida dariyar Dr Sulaiman yace.
鈥淯hummm yoh ai dole kayi zazza蓳i, tunda ka iya aikin riga malam masallaci ace ayi mutum
kamar maye, duk abinda kayi sai ka samar da sakamako fiye da yadda akeso.
Kaiwa yar mutane ciki tun kafin, amarcewa.
Kana kazo ka bita da 茩arfi, kana son zazzago 蓷an mu ka cucemu kai mana asarar 蓷an
baiwa鈥�.
Ya 茩are mgnar yana ha蓷a ruwan allurar da zai masa.
Shi dai Rayyern fuska ya ha蓷e dan baida isasshen 茩arfin fa蓷a.
Haka yayi masa allurar yana tayi masa tsiya.
Mammy kuwa a gida, ita da Zaiton ne suka shiga kitchen.
茦arfe tara dai-dai suka dawo gida.
Alhamdulillah yanzu da 茩afarta ta shigo gida.
Domin taji sauki sosai.
A falon suka zauna baki 蓷ayansu.
Ganin haka yasa Zaiton kwaso duk kayan abincin da suka ha蓷a, musu da nufin kaiwa asibitin,
ta kawosu tsakiyar falon, ta ajiye tana kallon Jannart dake kwance bisa kujera.
鈥淪annu my Aunty ya jikin鈥�.
Ta fa蓷a cikin kulawa.
鈥淎lhamdulillah鈥�.
Jannart 蓷in ta amsa a sanyaye dan bacci takeji.
Mammy kuwa jawo kwandon tayi gabanta.
Mamy kuwa cikin kulawa ta kamo hannunta tare da cewa.
鈥淭ashi ki zauna kici abinci kisha, maganin sai muje ki kwanta鈥�.
To tace kana ta yun茩ura ta tashi zaune, 蓷an ita kanta tasan tana jin yunwa.
Ramadan ne da Riyyam-nsra suka fito, daga side 蓷in Riyyam-nsra 蓷in.
Cikin fuskar dake nuna damuwa, da fushi da kowama, Ramadan ya gaidasu.
Riyyam-nsra kuwa cikin kumshe ido ya gaidasu.
Yayinda Rayyern kuwa ya zuba masa, idanu, yana nazartan yaron da kyau.
Mammy kuwa zazzafan ferfesun jan naman da yaji citta da yaji, like na masu jego dai.
Ta zubawa Jannart, tare da mi茩a wa Mamy ta ajiye mata shi gabanta.
A hankali ta ha蓷i yawu sabida dadda蓷an 茩amshin data zu茩a, Mammy kuwa cup mai 蓷an
girma, ta ha蓷a mata tea mai kauri da zafi, ta mi茩a Mamy tare da cewa.
鈥淎mshi ki bata, Jannart maza ki kafa kanki, ki shanye shi tas, ki bani kofin.
Zakiji 蓷umi, hanjinki zai ware ki samu kici abinci da kyau鈥�.
Hannu tasa ta amsa tare da gya蓷a kai.
Sai kuma ta ri茩e cup 蓷in tana ganin yadda yake zuba tiriri.
鈥淛annert kisha da sauri ba zafi鈥�.
Mammyn ta kuma cewa.
Haka yasa, a hankali ta kai kofin bakinta.
Ido ta lumshe jin zafin dai-da misali ne, haka yasa ta kafa kai.
Ta shanye shi cikin bin umarni ta mi茩awa Mammy kofin.
Tare dayin sassayan gyatsa.
Sai kuma zufa ta yanko mata.
Ita kuwa Mammy a cup 蓷in ta kuma sake ha蓷a wani tea 蓷in. Ta mi茩a wa Rayyern da ya
tsare Riyyam-nsra da kallo.
Shi kuwa kuwa Riyyam-nsra wayarsa yake lallatsawa.
Amsar cup 蓷in yayi tare da cewa.
鈥淣agode Mammyna鈥�.
Murmushi tayi cike da jin dadin ganin ta tsakiyar ahlinta.
Ita kuwa Mamy 茩ara turawa Jannart plate 蓷in zazzafan ferfesun tayi tare da cewa.
鈥淏acci fa kikegi kici muje ki kwanta鈥�.
Kai ta gya蓷a, kana a hankali ta fara ci, tana tsoron kada ya sata amai, sai dai cikin ikon Allah
sai taji babu aman haka yasa ta gyara zamanta.
Zaiton sauran wanda ta jera musu kan dinning table ta kwaso ta dawo dasu tsakiyar falon.
Ta ajiye musu tare da sawa Ramadan da Riyyam-nsra.
Shi kuwa Rayyern yana shanye tea 蓷in ya mi茩e a haura sama kujera ya kwanta yana mai
lumshe idanunsa, tare da tafiya nazarin abinda ya dace yayi a kan Riyyam-nsra.
A hankali tayi gyatsa tare da cewa.
鈥淎lhamdulillah Mammy鈥�.
Kai ta jinjina tare da cewa.
鈥淭o yayi kyau 蓷iyata Allah ya 茩ara sau茩i ko鈥�.
Amin tace a hankali.
Mamy kuwa magunguna ta bata, bayan ta shane tace, to tashi ki haura sama kije ki kwanta kinji
kiyi baccinki鈥�.
Cikin kasala tace to. Kana ta mi茩e ta haura saman.
A tsakiyar falon ta tsaya, tare da kallon 茩ofofin 蓷akunan duka biyu.
A hankali ta nufi, 蓷aya 蓷akin wanda da Ramadan ne a ciki.
Tura 茩ofar tayi ta shiga, sabida sanin yanzu Ramadan ya koma 茩asa.
鈥淲ow Masha Allah鈥�. Tace lokacin data shiga 蓷akin da yayi masifar tafiya da nitsuwarta
sabida tsarin na musamman da akayi masa.
A hankali ta maida 茩ofar ta rufe tare da murza key tana cewa.
鈥淏ari ma in rufe nasan Naan yanzu zaizo ya takurani鈥�.
Ta 茩are mgnar tana kwanciya bisa gadon tare da jawo blanket ta rufe jikinta.
Tana mai yin hamma, aiko cikin sakanni bacci tayi awon gaba da ita.
A falon kuwa, tana tafiya Abba da Baba Mau蓷o suka shigo.
A nan a tsakiyar falon sukayi breakfast.
Bayan sun gama ne Ramadan ya kalli Abba tare da cewa.
鈥淎bba bari muje mu gaida malam Mainasara鈥�.
Yayi mgnar cikin ya茩in in ya kai 茩orafinsa shima zai samu ayi masa aure sa ya huta.
Murmushi Baba Mau蓷o yayi cikin gano manufarsa yace.
鈥淜ada ma kaje in dai akan batun aurenka ne, domin mun rigada mun gama mgn dashi, in ma
kaga abinda Yayanku yayine鈥�.
Cikin kwa蓳e fuskarsa ya rusuna gaban Abbansa dakeyi dariya yace.
鈥淒an Allah Abba kuyi hakuri, aja ayi batun auren nan, wallahi tallahi a matse nak..鈥�
Sai kuma yayi shiru ganin kallon da Abba yayi masa.
Kawai sai ga hawaye shar-shar na zuba cikin hakura yace.
鈥淏a komai Abba Allah ya kaimu bayan sallan鈥�.
Amin sukace baki 蓷ayansu.
Shi kuwa Ramadan mu茩ewa yayi ya nufi 蓷akinsa.
Da sauri Riyyam-nsra ya mi茩e, sai ya kuma komawa ya zauna.
Jin Rayyern na cewa.
鈥淜ai Riyyam-nsra zauna鈥�.
Tashi zaune yayi, tare da mi茩a masa hannunsa tare da cewa.
鈥淏ani woyoyinka鈥�.
Da sauri Riyyam-nsra 蓷in ya kalleshi cike da yanayin tsarguwa.
鈥淣ace ka bani woyoyinka鈥�.
Rayyern ya fa蓷a a da茩ile
Cikin yanayin tsoro yace.
鈥淗amma Rayyern me zakayi dasu, ba cajima鈥�.
Ya 茩are mgnar cikin son waskewa.
Abba da Baba Mau蓷o kuwo, ido suka zuba musu, Zaiton kuwa da sauri tace.
鈥淎i bashi da gsky, domin sam baya ta蓳a yarda ya bawa wani wayarsa鈥�.
A hatsale Riyyam-nsra ya harareta tare da cewa.
鈥淭oh munafuka waya kasa dake?鈥�.
Cikin tsaresa da idanu.
Mammy tace.
鈥淜ada ka sake cemata muna fuka, ka bada wayar kawai akace".
Cikin tura baki yayi 茩asa da kai.
Shi kuwa Rayyern cikin lumshe gajiyayyun idanunsa dake cike da bacci yace.
鈥淜a bani su, Zaiton shiga ki 蓷auko min system nashi鈥�.
Aifa da sauri ta mi茩a tana cewa.
鈥淕ata nan ma, kusa dashi鈥�.
Hannunta Riyyam-nsra ya buge yana mai ha蓷a zufa yace.
鈥淗amma Rayyern ba caji fa鈥�.
Da sauri yayi shiru, kuma tare da mi茩a masa woyoyinsa duka biyu da system 蓷in sa, sabida
tsawan da Baba Mau蓷o ya daka masa.
Komawa yayi ya zauna, gaba 蓷aya jikinsa na rawa, kana ga wata zufa ta rashin gsky data keto
masa.
Shi kuwa Rayyern a hankali ya mi茩e dasu, ya haura sama.
Ajiyan zuciya Riyyam-nsra ya sau茩e ganin ya haura bai tambayeshi mabudan sirrinsa ba.
Shi kuwa Rayyern juyowa yayi, ya 蓷an kallesa kana ya girgiza kai ya haura, dan yasan PIN
code din nasa.
Cikin lumshe idanunsa ya shiga 蓷akinsa, yana mai marmarin ganin Jannatynsa, amman sai
yaga wayam babu ita.
Da sauri ya ajiye system 蓷in Riyyam-nsra da woyoyinsa bisa gadonsa, kana ya ya juyo yana
kallon 茩ofar Bathroom.
鈥淛annaty! Jannart!!鈥�.
Shiru babu motsin haka yasa ya le茩a, ganin bata cikine.
Yasashi fito.
茒akin da take cikin ya nufa, yana isa ya tura 茩ofar, jinta gim ne ya sashi sau茩e numfashi tare
da cewa.
鈥淛annaty, bu蓷e min 茩ofar kinji ko Janna bu蓷e wa Nannunki kofarko鈥�.
Shiru babu motsinta, hakan ne ya sashi 蓷an bubbuga 茩ofar yana kiranta.
Cikin bacci tajiyo muryarsa.
Cikin baccin murya a narke tace.
鈥淣i dai bazan bu蓷eba, Dan Allah da Manzonsa ni ka barni inyi bacci ka tafi 蓷akinka鈥�.
Jin yadda tayi mgn da yadda ta ha蓷ashi da Allah ne, da kuma baccin da shima yakejin ne,
yashi.
Juyawa a hankali ya koma tsakiyar falon, bisa kujera ya kwanta yana mai lumshe idanunsa dayi
murmushi tare da shafa mararsa a haka bacci ya 蓷auke sa.
Riyyam-nsra kuwa 蓷akin ya koma wurin Ramadan.
Zaune ya samu Ramadan yana kuka kamar yaro.
Shima gefen Ramadan 蓷in ya zauna kawai yasa kuka,
Domin tunowa da yayi Rayyern yasan PIN code 蓷insa.
Tun wancan zuwan nasa, kuma gashi bai sauyawa.
Ya sani asirinsa ya gama tonuwa kenan.
Gashi ya fahimci Mahaifinsu mai zafine kuma kaifi 蓷aya ne.
A haka suma bacci yayi gaba dasu.
A falon kuwa,
Zaiton ne ta tattare Wurin tare da wucewa kitchen ta fara yi musu aikin lunch.
Cikin sanyi Abba ya kalli Baba Mau蓷o da Mammy kana cikin tabbatarwa yace.
鈥淲allahi Allah kenan bazanmici gaba da zama a nanba, zamu koma side 蓷in wajen ya
ishemu.
Ku 蓷in ku zauna a nan.
Shekara nawa muna tare da