Author : Aisha Aliyu Garkuwa Category : Romance
ina cikin
Gembu ne.
Ru茩ayya ma haka abin ya kasance a wurinta.
Ta zama marainiya gaba da baya, dan gaba rugagenmu babu wanda ya tsira, sunyi mana
illamafi muni a rayu warmu.
Mun shiga tashin hankali fiye da zaton ma sauraren.
Alhaji Bashir da matarsa, sun tausaya mana lokacin da abin ya lafa mukaje rugagenmu dasu,
sosai Adda Aicha tayi ta kuka sabida ita macece mai rauni, ina tuna yadda ta ruggume Ru茩
ayya tana cewa.
Ru茩ayya ki dena kuka ni zan zamemiki komai na duniya da kika rasa, ki kalleni matsayin
tayarkin kuma mahaifiyarki, ki kalli su Rayyern kamar kanneki, ko kuma yayanki, ki kalli
Babansu a matsayin babanki yayanki.
Zamu ri茩eki dake da mai sunan Abban Rayyern鈥�.
Da yake haka take kiran kasan cewar suna Bashiru sunan mijinta kenan.
To daga wannan ranarfa, muka dawo da zama gidansu.
Aka ware 蓷aki akabi, ata waje.
Ita kuwa Ru茩ayya daga ranan 蓷aki 蓷aya take kwana dasu Rayyanu.
Hakan ya sanar da wata iriyar amintacciyar sha茩uwa taban mamaki a tsakiyarsu.
Ni kuwa daga ranar Abba suke 茩irana dan karar inada sunan mahaifinsu.
Dan mahaifinsu da Baba suke kiransa.
Mahaifiyarsu kuma da Mammy suke kiranta.
Ramadan kuwa shiyasawa Ru茩ayyah Mamy.
Daga nan muka zamo ahli 蓷aya.
Cikin shekara 蓷aya muka zamo tamkar yan uwa na jini.
Tuni Baba Mau蓷o ya koya min mota,ya zama nazama kamar PA'nsa.
Sai dai banyi karatun bokoba,
Lokuta da dama, Baba Mau蓷o sunayin ba茩in musamman wani bawan Allah Barrister
Abdulkareem Sale Dakata, yana yawan zuwa, kuma daga nan Kano yake tun forkon 茩
auriwarsu da yazo ya fara soyayya da Zainab dudu cikin wata 蓷aya akayi aurensu.
Na fahimci duk wani sirrin Alhaji Abdulkareem ya sani.
Kuma Alhaji yana ji dashi.
Sukayi duk mgnar sirrinsu a gabana ba tare da wani 蓷arba.
Akwai wata ranar jumma'a da Barrister Abdulkareem yayi isowan dare, baima zo da motarsaba.
Da motar haya yazo, hana yasa Alhaji tadani mukaje 蓷aukosa.
To muna dawowa a cikin motar.
鈥淏arrster lafiya kuwa wannan zuwa na bazata鈥�.
Kai jingina kana yace.
鈥淜amar yadda na gaya maka tun lwanaki, akan barazar da abokan tawagar abokanka sukeyi
min, na in kasance cikinsu, in kuma basu dukkan bayananka na sirri, domin suna son mallakar
wani sashi na musamman.
Bazan 蓳oye maba harda 蓷an uwana Yah Idi, shi yayi min barazana da raina dana Zainab鈥�.
Cikin tashin hankali Alhaji yace masa.
鈥淶ainab kuma to me tayi musu, da sayi maka barazana da ita, meyasa zasu sa mace a ciki,
macema mai tsohon ciki鈥�.
Cikin rauni yace.
鈥淣ima sun raunatani dayin barazana da Zainab, domin cikinta ya tsufa haihuwa Yau ko gobe.
Shiyasa na tattaro maka dukkan bayanka na sirri da dukkan takardunka da komai, na dawo
maka dashi.
Sabida ina tsoron kada barazanar su ta raunata imanina su sani inci amanarka in basu shi鈥�.
Cikin yanayin 蓷umuwa.
Alhaji Bashir yace.
鈥淗aba Barrister ya za'ayi kayi haka, bunada sama da iyalanmu, injidai akan Company da ake
kafa Tubalinsa a kanone ya tada musu hankali.
Sukega kamar zan gurgunta musu basu da suke ganawa,
Toh kaje da takardu. Ka bawa Alhaji Bala Tambari, ya soke sa hannunsa, a dakatar da ginin, ko
ma samu kwanciyar hankali.鈥�
Haka kuwa akayi, washe gari da safe, nida kaina na kaishi gidan surkansa.
To yana gaida surkansa ya kama hanya ya koma kano da dukkan takardun sirrin dake
hannunsa da komai na companyn.
Bayan ya koma da kwana biyune, kuma aka kira Alhaji taron a nan cikin Taraba.
Toni a lokacin duk inda zaije tare muke zuwa in muna gida kuwa, a bakin gate nake zama, wasu
lokutan in anyi ba茩i ina bu蓷e musu gate.
To wata rana da yamma, haka da sauri naga ya fito.
Ya shiga mota, koda na taso, sai cewa yayi in bari.
Rayyern kuwa dake gefena da sauri ya taso yaje ga mahaifin nasa, tare da cewa.
鈥淏aba nima zanje鈥�.
Ganin yadda yaron ya tsareshi da idanune yasashi cewa.
鈥淭oh Mau蓷o na muje鈥�.
Da yake mafi akasarin lokuta haka yake kiransa.
Ramadan kuwa lokacin bacci takeyi.
Haka dai suka tafi tare,
Har zuwa 茩arfe sha 蓷aya na dare basu dawoba, hakanne yasa.
Mammyn ta fito wajena ita da Ru茩ayya, dan har lokacin Ramadan yana wurina.
Amsar Ramadan tayi a hannuna kana, ta juya tayi ciki.
Ita kuwa Mammynsu cikin fullacin da bata gama iyawaba, dan ita asalin 拼ar 茩asar Ethiopia ce.
鈥淎bba Rayyarn yau kuma lfy kuwa har yanzu Baban Mau蓷o da Rayyern basu dawoba.
Gashi nayi ta kiransa ya茩i shiga鈥�.
Cikin alhini nace mata.
鈥淭oh kinsan kuna cewa, wannan abun shi neturom ne ko netyuk 蓷in har yanzu baida 茩arfi a
nan jihar tamu, naga shima kansa Alhajin wasu lokutan sai ya hau kan wancan dutsen yake
samu yayi mgn鈥�.
Shiru naga tayi sai kuma can ta 蓷an kalleni tare da cewa.
鈥淣ifa ina tsoro domin ya shaida min abokansa ne da sukeyin komai tare sun kuma san
abubuwa da dama a kansan sun juya mishi baya, asalima har barazanar hallakashi sukeyi
damu duka.
Gsky hankalina ya tashi, ina tsoron mutanen kasar nan鈥�.
Da sauri nace to ta bani wayar inje in hau kan 蓷an dutsen da nake ganin Alhaji na hawa yayi
mgn da mutanensa, dan a lokacin duk fa蓷in Gembu membila mutun uku ne kacal keda wayar
hannu kuma sai sun hau dutse suke kira, a lokacin kuma layi yafi waya tsada.
Koda na amshi wayar sai ta koma ciki.
Ni kuwa nayi ta gwada kiransa amman sam baya shiga.
Nima kaina hankali na ya tashi, haka yasa nayi ta zama a wurin har dare ya fara nisa har na
yun茩ura zan tashi sai kuma naji 茩aran wayar, da sauri na danna inda ta nuna min,
Ina kaiwa kunne kuwa naji murtar Alhaji cikin wani irin gigitaccen yanayi mai bayyana azabar da
yake ciki, cikin yanayin wasiyya yace.
鈥淎icha!鈥�. Da sauri nace.
Ba ita bace nine Bashiru鈥�.
Cikin wani irin numfarfashin naji yace.
鈥淏ashiru ina take?".
鈥淭ana gida, bari in kai mata鈥�.
Na bashi amsa sai kuma naji yace.
鈥淒a wuya ka isa inda take ina raye, kayi sauri dai kaje, ka 蓷aukesu ku gudu, Bashiru ni
bazan rayuwa, sun turani cikin ramin kogi, yanzuma 蓷an zaren bakin gaba na samu na ri茩e,
kuma yaushe zai iya tsinkewa,
Rayyanuna kuwa na wurgashi can gefe, kazo ko ni ban rayuba Rayyern ya rayu.
Bashiru kayi maza kaje gudu dasu.
In in ka 蓳oyesu ka kuma samu dama, kazo ka 蓷auke Rayyern a daren nan.
Sannan ka tuna gidan da mukaje da kai a Kano, a wannan 茩aramin sashin na waje, gidan a
ciki duk wasu takardun abinda na mallaka da duk wata dukiyana suna, ciki鈥�.
A takaice dai anan ya gaya min dukkan sirrukansa tare da dam茩a min amanar yaransa, ya
shaidamin akwai tarin dukiyar 蓷aya ware na aikin campanyn suna ciki wannan sashi, ya kuma
ro茩enin da in bawa su Rayyern kekkyawan ilimin boko, ya kuma cemin baya son yaransa suyi
maraici. Ya 蓷aura da cemin tun 蓷azu fa wanda ya turasa cikin ramin yayi nufi gidansa dan yaji yana
cewa zaizo ya kashe sauran yaransa, yacemin ya goya Rayyern a jikin bishiyane a bakin ga蓳
ar, kuma an bubbuga bishiyar amman dai baiga fa蓷owan Rayyern.
Ni kuwa dai-dai lokacin na iso 茩ofar gidan.
Ga mamaki na sai naga gidan yanaci da wuta.
Makota duk sun fito sun tsaya cirko-cirko an rasa yadda za'ayi su shiga gidan.
Haka yasa na saki kuka ina cewa.
鈥淚nnalillahi wa innailaihi raji'un, sunbi sun kashe su鈥�.
Dai-dai lokacin kuma naji Alhajin yayi mgn da 茩arfi a cikin wayar yace.
鈥淪un kashemin mata 蓷an Bashiru?鈥�.
Sai kuma naji suuuuuuu zin蓷im alamun ya fa蓷a cikin azabebben ramin.
Wannan abun ya gigitani yasani.
Kurma ihu na nufi cikin gidan ina cewa.
鈥淪un kashe Alhaji da Rayyanu sannan sunzo sun bankawa gidan wuta, wayyo Adda Aicha.
Can najita, tana amsawa tana nufar 蓷akin Ru茩ayya tana cewa.
鈥淩u茩ayya! Ru茩ayya!! Fito keda Ramadan鈥�.
Ina muna iso bakin 茩ofar wuta ya rufe 蓷akin nasu.
Ihu Adda Aicha tasa tare da juyawa ta fice daga gidan tana fa蓷in shike nan, sun hallaka min
ahlina gaba 蓷aya, mezanyi da Nigeria garin mugaye.
Daga nan ban kuma ganintaba, ban kuma jintaba.
Dai-dai lokacin kuma aka kece da ruwa kamar da bakin kwarya.
Duk da wannan ruwan wutan saida ya kara kusan awa biyu yanaci kafin ya mutu.
Washe gari da safe aka shiga ciki, toh fa nan muka samu Ru茩ayya da Ramadan a sume a
cikin Bathroom, bisa alamu hayakine ya sumar dasu,
hakane yasa muka tafi asibitin cikin taraba dasu.
Bayan an basu gado, ni kuwa na sake dawowa bakin gada, inata dube-dube cikin ikon Allah
naga Rayyern a goye a jikin bishiya saidai a sume yake. Kuma kanshi ya fashe yanata zubda
jini, har lokacin yayi wani irin fari fat alamun jininsa ya 茩are, kwancesa nayi na kaisa asibitin.
Sanin anyi gobarane yasa aka amsheshi a sibiti.
Watanmu 蓷aya kafin suka samu lfy, cikin ikon Allah Sarkin Gembu shine ya 蓷auki nauyin
niyyar.
Alhamdulillah duk sun samu lfy, sai daifa Rayyern ya samu matsalar kwakwalwarsa ta mance
baya.
Shiyasa ya taso bai iya tuna abinda ya faru dashi daga haihuwarsa zuwa shekara bakwai.
Ramadan kuma a hankali ya mance iyayensa.
Haka nayi ta zama dasu a Gembu cikin gidan Sarkin Gembu.
Harda Ru茩ayya, wacce nai tunanin ita ka蓷ai ce zata tayani rike amanar da aka bani domin
munyi neman duniya babu lbrin Adda Aicha.
Nan nace ina son muyi aure da ita, dan mu rani yaran.
Haka yasa aka 蓷aura mana aure.
Daga baya muka shirya muka taho kano, koda mukaje Kano kai tsaye wannan gidan muka
nufa.
Kasan cewar gidane da ya ginawa a sirri dan ko iyayensa basu saniba.
Kuma dama takardun gidan da key 蓷in duk da wasu tarin takardunsa nasan inda yake ajesu.
Shiyasa na 蓷auka mukaje muka zauna a ciki.
Nasa Rayyern da Ramadan a Kekkyawar makaranta, na kuma saya mana motar da nakeyi
musu dukkan hidima dasu.
Ni kuwa na zama kamar mai gadin gidan Ru茩ayya kuwa mai gyaran gidan da rainon, aikin da
muke ne muka warewa kanmu albashi kamar yadda mukaji ake biyan masu irin aikimu da
wannan ku蓷in nakeyi mana komai na aiki.
Su kuwa su Rayyern inayi musu komai da dukiyar mahaifinsu. Dan ko mota dana saya dan
kaisu makarantane.
Su kuwa sun taso a duniya su basu san kowaba sai mu.
Dan ko gambu bana kaisu.
Na kuma 茩i kaisu wurin dengin mahaifinsu wato gidan Kakansu Malam Mai Nasara ne sabida
inaga kamar magautan zasu iya ganesu ta sanadin zuwan su biyomu su kashesu.
Gashi mukuma Allah bai bamu haihuwa ba, sai suka zame mana yayanmu.
Bana harka da kowa dan gudun kada a ganomu, na hanasu yin abota da kowa.
Saida suka girmane Sanadin karatu dole Rayyern yayi abota da Dr Sulaiman.
Ramadan kuwa har yau baida abokin ko 蓷aya.
Usman PA maigadin ma茩ocinmu ne ya ha蓷ani dashi da wutanmu ya 蓳aci ya gyara man
sanadin haka suka saba da Rayyern har ya zama PA'nsa.
Na gina su Rayyern kan 茩in yarda da kowa, shiyasa baya sakin jiki da kowa a rayuwarsa.
Baya amsa gayyatan hiran yan jarida ko ta inane.
Sunyi kekkyawan karatun likitanci, dan nasan burin mahaifinsu ne dan shima likitane, to amman
yafi bawa kasuwanci himma.
Nasan idan su Rayyern suka gane Malam Mai Nasara kakansune to gaba 蓷aya ko wanne
asirin zai tonu.
To amman duk da haka inada niyar dole watan-wata rana zan gaya musu gsky.
茒an tsagaitawa yayi tare da sau茩e numfashi.
Yayinda saura kuma kab sukayi shiru.
Rayyern da Ramadan kuwa,
Hawaye kawai suke zubdawa.
Shi kuwa Abba Barrister Kabeer ya fuskata a hankali yace.
鈥淭un randa kazo min da batun zaka bawa Rayyern auren Jannart ka kuma gaya min
sunanka, na gane tabbas kanada ala茩a da Barrister Abdulkareem Sale Dakata, domin
ksunanku.
Koda na kwakkwafi Jannart bayan aure kuma na gane 蓷an uwanka ne.
Yanayin yadda bada auren Jannart da yadda komai ke tafiya, da tuno kalaman Barrister
Abdulkareem, na gane duk abinda kake boyewa akan Jannarr, na kuma gane akwai wani
abinda ka sani a kanmu shiyasa na amince a sau茩a茩e鈥�.
Cikin sau茩e Numfashi Dr Sajo yace.
鈥淏arrister Kabir shaida musu鈥�.
Cikin sanyi yace.
鈥淎'a muji yadda akayi Alhaji Bashir ya rayuye dai tukun da yadda Hajia Aicha ta rayu鈥�.
Jin hakane yasa Baba Mau蓷o gyara zama tare da fara basu lbi
鈥淣i a waccar naran koda naje, cikin Gembu membila sai na samu, ashe harda su Alhaji Bala
Tambari dasu Alhaji Audu Tababa da kuma Alhaji Ahmed Tinkau da Alhaji Idi Sale Dakata, da
kuma Dr Lukman, da dai sauransu za'ayi zaman. Nayi mamaki domin wannan taron iya na
mutanen tarabane. Sunyi duk yadda zasuyi da in ha蓷a hannu dasu na茩i, wanda hakan ya tunzurasu, sukayi ta
gayamin duk abinda sukaga dama.
A karshe dai da fa蓷a aka tashi, yayinda duk abinda mukeyi Rayyern na kan cinyarta.
Ina fita wurin Alhaji Idi yace.
Ba sai na rayuba kan inyi musu turji, yace dani da Lawyer na duk sai su 蓷ai-蓷ai tamu.
Furucin daya bani tsoro kenan.
Saidai ban kulaba na shiga mota na kama hanyar Gembu, duk da dare yayi.
Ina tafiya Alhaji Bala Tambari ya kirani a sirrance kamar kullum shike sanar dani duk shirinsu.
Ya shaida min cewa fa, an turo mai babbar mota kan ya takani, ya kasheni ya kuma je da fetur
ya 茩ona min gida.
Hakan yasa na 茩ara gudun mota, ga kuma hadarin da iska da akeyi.
Tafiya ka蓷an kuwa nayi Baga mai babbar mota na bina, duk inda nayi sai ya bini hakan yasa
na gane shi aka turo
A haka dai ya samu ya turani cikin ramin to kafin in fa蓷a sai na fita cikin motar lokacin daya
tokareta da bishi.
Gaba 蓷aya naji ciwo, hakama Rayyern to sai na cire rigata na goya Rayyern a jikin wata
bishiyar dake 蓷an gefe ka蓷an da wacce ta tokari motata.
Na juyo zan dawo bayan Rayyern 蓷inne kuma, tsantsin ya 蓷ebeni na tafi cikin ramin to ban fa
蓷aba, na ri茩e sirarun jijiyoyi bishiyar.
A haka ina reto na kira Bashiru nayi mishi dukkan bayanan sirri na.
Hankalina ya tashi lokacin da naji yana cewa, an bankawa gudana wuta, babu wanda na tuna
sai Ramadan da Ru茩ayya, dan sai nakeji Aicha zata iya tsaratar da kanta, amman su yarane.
Wannan ka蓷uwanne tasa na fa蓷a cikin ruwan Kogi mai masifar zurfi, daga nan kuma ban
sake sanin inda nakeba, sai farkawar nayi na ganni a wani babban asibiti Alhaji Bala Tambari na
gefena.鈥�
Shiru yayi alamun ya gama.
Murmushi Alhaji Bala Tambari yayi ganin yadda duk suka zuba mishi idanu alamun neman 茩
arin bayani.
Zamanshi ya gyara tare da kur蓳an ruwa kana yace.
鈥淭un da na gaya masa ana binsa nima na biyo bayansu ba tare dana gayawa munafukan
banzanba da nufin in dakatar da direban babbar mota sai dai ina na makara.
Domin ina zuwa motar na fa蓷awa, cikin ramin shi kuwa ya wuce cikin gari,
Tashin hankali yasa na kasa tuna ya dace in bisa in tseretar da yaran.
Sai daga baya na tuna hakan.
To koda naje cikin garin sai na samu tuni an 茩ona gidan.
Haka yasa kawai na wuce cikin jama'ar ina cewa a nuna min gidan Sarkin ruwa.
Nayi sava kuwa aka kaini, dan duk a tunani an rigada an gama da wa蓷annan kam, shiyasa
nake son a ceto Alhaji Bashir da ya茩inin nasan yana da baiwar iya ri茩e numfashinsa na wasu
lokutan.
Koda aka ha蓷ani da Sarkin ruwa, ce masa nayi motar 蓷an uwanane ta fa蓷a cikin ruwa muna
zuwa, dan Allah ya taimaka min.
A nan yacemin gsky baya tsammanin 蓷an uwana zai rayu, domin babu wani wanda ya ta蓳a fa
蓷awa cikin ramin nan ya tsira, domin ruwan bai cika gudu Bama.
Amman irin ranar ruwan zai iya gudu ya amayar da abin cikin ramin sabida yadda ake ruwa
kamar da bakin kwarya.
Anan yace min, sai dai a tsammaci gawar 蓷an uwan nawa, dan haka inje in sanar a matatar
ruwan kiri dam.
Kana ya ha蓷a da kiramin Sarkin ruwan dake can ya sanar musu da gashi-gashi abinda ke faru
ya 茩ara da cemin.
鈥淪arkin Ruwan kiri dam dashi da aljanu marabarsu ka蓷an, domin shi yakan iya yin kwana
hamsin cikin ruwa, kuma babu matatan ruwa da baya zuwa, zai iya taimaka min sai dai zai
cajeni ku蓷i da yawa, jin haka yasa nace babu komai ko nawa ne zan biya.
Toh a daren na kama hanyar kiri.
Cikin ikon Allah kuwa kafin asuba na isa.
Kai tsaye bakin dam 蓷in na wuce.
Allah mai yin yadda yaso a lokacin da yaso.
Kafin in isama an tsamoshi a cikin ruwan saidai baya da maraba da gawa.
Kwanana goma sha 蓷aya a can, kafin muka samu ya farfa蓷o daga dogon sunan da yayi,
To sai dai fa ya rasa tunaninsa.
Haka yasa a sirrance na 蓷aukoshi na dawo dashi, gidana dake Gombe acan akayi ta jinyarsa
har ya samu lfy, amman tunaninsa bai dawoba.
Kasan cewar yana yawan zama da Mai gadin gidama na can da yake buzune suka saba sosai.
Har da zai tafi garinsu sulaje tare,
Saida yayi shekara Goba sha uku acan amman ni ina zuwa ni kuwa naji da蓷in zamansa can
sabida yafi sirri zamansa acan yasa ya koyi duk yarukansu da kuma shigarsu d ta zame masa
jiki.
Sai shekaru goma baya ya dawo, nan mukaci gaba da zama dashi, har tsawon shekara ashirin
ba 蓷aya.
Kawai ranar ya fita yaje masallaci yana dawowa mota ta bugeshi.
Bugunma bana kirkiba sai dai ya suma, tofa yana farfa蓷owa ya farfa蓷o da tunaninsa
kwakwalwarsa ta dawo ras.
Babu abinda yake cewa sai.
Rayyanuna Ramadan 蓷ina, Bashiru ka kula min dasu, ka kula da maraicinsu dana Ru茩ayya
kada ka bar Aicha ta 茩asarsu da yarana鈥�.
Wannan abun shi yafi komai yimin da蓷i.
Daga nan aka sallamemu nan nayi masa bayanin komai.
Tofa daga ranar ta tada