Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Tubali Part 3 Complete Complete Hausa Novel by Aisha Aliyu Garkuwa

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   19 / 29

54K to 57K   out of 85.6K words

Dr Lukman waya yakeyi, haka yasa sai hannu yake juya mishi alamun yana zuwa.

Ni kuwa sauri nayi na shiga, cikin 蓷akin da naga sun fito.
A kwance na sameta da alamun har an gyara baby, da sauri ta yafitoni da hannu, ina isa, tasa
hannunta ta 蓷auko Jaririyar daga kwance cikin jan numfashin tace.
Kabeeru, ga Jannart ta samu, amman zata rayu marainiya, babu uwa, kuma ubanma babu
tabbas, domin naji abinda Dr Lukman yake fa蓷awa Yah Idi a waya kafin ya fita, a zatonsa bana
jin turanci tunda ni ba fulatar Gembu ce.
Jini nake zubarwa amman cewa takeyi bazai min allurar tsaida jininba, bazai kuma gayawa

Abban Jannart ba sai yaga na kusan mutuwa, yace kuma yanzu zaiyi 茩o茩arin tura musu
Abbab Jannart ya tafi gida, suje can su sameshi, wai in har bai basu takardun ba su kashesa
kamar yadda sukasa aka kashe Alhaji Bashir Maigaskiya daren jiya,
Cikin tashin hankali nace. Yah Idi Kuma, to shi yana ina, cikin jan numfashin tacemin shima
yana cikin asibitin nan ya kawo Aunty Amina itama haihuwa zatayi, kuma naji suna cewa, ta
rasu, abinda ta haifama babu rai.
Kabeeru, nasan ni kam bazan rayuba, kuma inaji a jikina zasu kashe Abban Jannart, dan Allah
ka zame mata Garkuwa bongo abin jingina, ka ji茩anta, ka bata dukkan kulawa, da Kekkyawar
tarbiyya, in ta girma kayi mata zabi da miji na gari mumuni mai jin tausayin maraicinta, Dan
Allah Kabeeru kada ka bari, rayuwarta ta taggayara ko ta wula茩anta, ina tsoron kada
magautan mahaifinta su dawo kanta.
Dan girman Allah Kabeeru kayi min al茩awarin kare min ita daga dukkan abin cutarwa, ka gaya
mata ina sonta mahaifinta na sonta, tun kafin zuwanta duniya, ita kuma ta somu bayan barinmu
duniya, tayi mana addu'a, ta zame mana al'waladussaliha.
Hankalina bai tashiba sai lokacin da na amshi yarinyar daga hannunta domin da ka gani kasan
蓷iyarta ce.
Sai kuma 蓷an 茩aramin yatsarta na hannun hagu da farcensa yake kamar a tsage kuma kala
biyu, wanda irin farcen yatsar Yah Abdulkareem ne sak da sak.
Sai kuma na sunkuyo zan kalli fuskar Aunty Zee.
Nayi masifar gigitaccewa lokacin da naga idanunta na kafewa sunayin sama numfashin ta nayi
茩asa.
Cikin tsananin tashin hankali na kwantar da yarinyar, tare da tallabo kanta ina cewa.
La ha ila ha illahu Muhammadu Rasulullahi sallahu alaihi Wasallama.
Nayi kamar shadarne sabida firgicin ganin kamar ranta na barin jikinta ne, ita kuwa cikin
sassayan murya ta amshi kalmar shahadar tana nanatawa, kira na fara aunawa Yah
Abdulkareem lokacin da takai karshen kalmar shahada na ukun da kuma fitan ranta.

Ya salam naga tashin hankali a wannan ranar.
Domin a ki蓷imi na fito, sai dai ina fita motar Yah Abdulkareem na barin wurin.
Ban san me Dr Lukman ya gaya mishi ba yasashi komawa gida.
Babur na hau a guje nabi bayansa.

Sai dai ya rigani shiga gidan,

Cikin ki蓷ima nabi, bayansa, bayan na sallami mai babu 蓷in.
To sai dai bai tafiba ganin yadda nake kuka sai ya tsaya yana kallona.
Koda na shiga sai ya biyoni sabida bani canjina.

Ni kuwa da sauri na nufi falon jin wani irin masifeffen ihu mai ha蓷e da salatin da Yah
Abdulkareem yakeyi.
Ina isa bakin 茩ofar na hango Yah Idi ne ri茩e da wu茩a, yanata caccaka cikin Yah
Abdulkareem dashi. Alhaji Abdu Tababa na gefensa yana she茩a dariya.
Ihu nasa da azaban 茩arfi zan shiga, cikin.

Cikin zafin nama mai Babur nan ya fincikoni tare da fara jawoni waje.

Su kuwa a cikin inaga ihun da salatin da Yah Abdulkareem yakeyi ne ya hanasu jiyo nawa ihun.

Shi kuwa mai Babur nan da yake babbane da 茩arfi ya jani ya hau kashin sani.
Bayan layinmu ya tsaya jikin wani kango.
Yana cewa.
Kada kaje zasu kasheka dan Allah kada ka shiga, zasu kasheka yadda suka kashe na cikin.
Ni dai daga nan ban kuma sanin ina nakeba na suma.

Lokacin dana farka kuwa Yah Idi na samu a kaina.
Ashe shi mai Babur din da yaga na suma asibitin 蓷aya daukoni ya maidani, yayi komai aka
bani gado sai ya gudu, sabida yana tsoro.
Toh da Dr Lukman yaga nine sai ya sanarwar Yah Idi.
Ashe kwanana uku ban dawo hayyacina ba sai ranan.
Ina farka sai na bushe kawai ina kallon Yah Idi sabida yadda ya ruggume ni yana wani irin
masifeffen kuka mai tada hankali yana cemin. Wayyo Kabeeru mun rasa Abdulkareem sabida
rasuwar matarsa Zainab da 拼ar data haifa, shima zuciyarsa ta buga ya rasu, sannan Amina ma
ta rasu, sai wurin haihuwa sai marainiyar 拼arta data bar mana, Kabir ina tsoron rasaka, in ka
rasu bani da kowa nawa a duniya.
Tsoro mai tsanani ne da mamakin makircin Yah Idi ya rufeni ya hanani Koda motsi.
Wanda da haka ya yaudari mutane haka yasa ko jami'an tsaroma basu shiga mgnar ba.

A ranan aka sallameni dole gidansa muka koma, inda muna zuwa na samu ya 蓷auko
Mammynsu Abdul daga Sokoto ta dawo da zama nan gidan sa, ya kuma dam茩a mata Jannart
a hannunta, da cewar 拼ar da Amina ta haifane.

Tsoro da fargaba ne yasa dole na kasa yin komai gashi bani da wani hujja bare shaida ga
yarinta.
Sai dai nasan tabbas 蓷an sa Aunty Amina ta haifa ya rasu dansu 蓷a na mijine ba, kamar
yadda Aunty Zee ta gaya min,
Sannan na gane Jannart, duk kuma wanda yazo sai aita mamaki ana cewa.
Wannan kam kamar 拼ar Zainab, to wannan abinne yasani yin shiru domin nasan bani da 茩
arfin da zanyin fa蓷a fito na fito dashi.
Haka yasa na shiga jikinsa na zauna a gidan ina kula da komai na Jannart da rainonta Junaid
kuwa yana sonta sosai.
Sai dai tana girma daga shekarunta goma sha hu蓷u abin ya fara sauyawa.

Sai ya fara sha'awarta, ni kuwa a lokacin nayi aure babu yadda banyiba, Yah Idi ya bani ita
amman sai ya茩i fir dole na ha茩ura Amman babu randa gari zai waye ban jeba.
Sai daga baya na fahimci ita kanta Jannart ya fara sha'awar kasheta sabida yaga sa hannunta
irin na mahaifinta ne sak.
Toh sai yake rainonta dan ta cika shekara ashirun da biyu, tasa mishi hannu a dukkan takardun

kadarorin mahaifinta, a matsayin ya mallaka masa su kafinma ya rasu, shiyasa ya rainentan
kuma yake da gudurin kasheta.
Wannan dalilin ne yasa, na fara shirin neman inda zan boyeta.

Kwatsam ranar a wurin taron mu sai naga Rayyern, kamanninsa yasani tuno da Alhaji Bashir
Maigaskiya, ashema mahaifinsa ne, ina kallonsa a lokacin tamkar wanda aka haifa dan 蓷aukar
fansane.
Daga nan nayi ta bibiyar rayuwarsa, na kuma gane shi asalin 蓷an Alhaji Bashir Maigaskiya ne,
saidai bani da hujja, da naga Baba Mau蓷o kuwa naso in gane da tafiyarsa.
To amman bai bada damaba.

Wannan mai Babur 蓷in kuwa yanzu haka yana cikin tawagar Yan Idi, shi Al茩ali Baba,
Muna tsara komai tare, da hakane muka samu cikakkun hujjojin da Yah Idi ya rin茩a fa蓷a
mana dukkan abinda yayi. Yayinda kuma muke na蓷an hakan a video komai.
Sannan Al茩ali Baba babban al茩aline da akeji dashi.
Kama kuma ga Alhaji Bala Tambari shima duk tawagar mu 蓷aya.
Zuwa yanzu duk munada cikekkun hujjoji na musamman.

Da sauri duk falon suka juyo kan Jannart, da ta saki wani irin maraitaccen kuka mai cike da
maraici da 茩unan rashin iyaye.
Fa蓷awa jikin Rayyern tayi tare da kife kanta bisa cinyarsa.
Wani irin masifeffen kuka mai tafiya da numfarfashi ta sake cikin shesshe茩an raunataccen
kukan take cewa.
鈥淚nnalillahi wa innailaihi raji'un, Hasbunallahiwani'imanwakil, wayyoooooooo Allah na, niyi
asarar rayuwata ta, tsowon shekaru ban amfani iyayena da komaiba, kuma wai ina raye, banyi
musu amfani ba ko ka蓷an ban zame musu mai tunasu da addu'a ba, wayyoooooooo Naaaan
zuciyata zata fashe,鈥�. Ya Salam shima kansa Rayyern fashewa yayi da 茩a茩茩arfan kuka mai sauti, ya jawota
jikinsa ya ruggumeta da karfi.

Barrister Kabeer ma kukan ya saki kamar zai shi蓷e,
Baba Mau蓷o ma kife kansa yayi bisa sawun Alhaji Bala Tambari dake gefensa yasani kuka mai
rauni.
Aunty Dijat kuwa itama ruggume yaranta tayi tare da sakin kuka.

Abba kuwa shima kukan yakeyi yana 蓷an bubbuga kafa蓷ar Barrister Kabeer alamun yayi ha
茩uri.

Riyyam-nsra, Ramadan, Mammy da Mamy kuwa tausayin Jannart ne yasasu kuka mai ciwo.

Shi kuwa Rayyern cikin kuka yace.
鈥淣ooo! Nooo!! A'a Janna bakiyi asarar rayuwaba kuma suma basu yi asarar haihuwar ki ba.
Tsinenne kuma la'annne Alhaji Idi Sale Dakata shine yayi asarar rayuwar duniya data 茩iyama.

Daya tauye miki maraicinki
Yabar azzalumi 蓷ansa yana cutar min da ke.
Baki da laifi domin a baibai ya barki kika rayu.鈥�

Cikin kuka mai tafiya da numfarfashi ta kara ruggume shi tare da cewa.
鈥淣aaan kaji fa Mamana ta bada ya茩ini akan zan rayu, har tana cewa acemin suna sona tun
kafin zuwana duniya.
Sannan tana bada wasiyan a sanarmin in sosu bayan barinsu duniya in rin茩a tunasu da
addu'a.
Amman aka hanani wannan damar, Naan dame na amfanesu, me ribar haihuwata da sukayi? in
banda cikin watannin nan daka nusar dani dayi musu addu'a a cikin dukkanin sallolina鈥�.





By
*GARKUWAR MARUBUTA*
1/2/22, 16:17 - Auntyn: Ya salam kusan gaba 蓷aya falon 蓷ibkewa da kuka sukayi.
Shi kuwa Rayyern kukan yakeyi har yana jin kamar kanshi zai buga, cikin tsananin tashin
hankali ya tallabo kanta ganin yadda take kuka tuni idanunta sun kumbura sunyi jazir.
Hancinta yayi ja, numfashin ta sai korar juna yakeyi, hakan ne yasa ya jawota jikinsa ya
ruggumeta da samun dai-dai ton numfashin ta.

Cikin tsananin tashin hankali Baba Mau蓷o ya fara maimaita.
鈥渋nnalillahi wa innailaihi raji'un Hasbunallahiwani'imanwakil鈥�.
Hakan yasa suma kan suka fara maimaita hakan.
Wanda a take Allah ya fara sau茩o musu da sassauci cikin zu茩atansu.

Sai kuma duk suka fara sau茩e ajiyan zuciya amman banda Jannart da har yanzu maimaita
innalillahi wa innailaihi raji'un takeyi tana kuma mai ci gaba da kuka.
Cikin sau茩e ajiyan zuciya Barrister Kabeer yace.
鈥淜i gafarceni Jannart ki dena kuka, na yi iya iyawata dan ganin komai ya tafi dai-dai.鈥�
Shi kuwa Rayyern cikin sanyi yace.
鈥淏arrister batar tayi kuka! Idan batayi kukaba a yau sai yaushe zatayi kuka, inama ace
labarinki yazo kamar namu Janna ace iyayenki na raye, amman kash haka bata kasance ba.
Kiyi kukan rashinsu da kuma 蓳oye miki da akayi, amman kada kiyi kukan maraici.
Nayi miki al'茩awari zan cike miki dukkan gurbinsu.
Zan sama miki farin ciki.
Mammyn na zata zama madadin Mamanki Baba Mau蓷o zai zama Madadin babanki.
Kisa a ranki Zaiton da Riyyam-nsra sune 茩anneki.
Ga Hafeez da Hafiza ga Abba Kabir 蓷inki.鈥�

Shiru Abba da Barrister Kabeer sukayi suna mai kallonsu da sauraron kalamansa.

Baba Mau蓷o kuwa da Mammy kai suka jinjina mata alamun eh hakane.
Ramadan da Riyyam-nsra ba cikin tsananin tausayinta sukace.
鈥淢y Aunty kiyi ha茩uri, ki dena kuka in Sha Allah bazamu sake barin kiyi kukaba鈥�.

Shesshe茩an kukan ta fara ja da 茩arfi.
Sai dai ina abin yaci tura.
Haka yasa Rayyarn kuma ruggume ta, Allah ya sani ya mance ma a cikin mutane suke, yana
kuka yace.
鈥淛anna ki kalleni in Sha Allah zan zame miki Nagartaccen miji mai jin茩ai, tausayi, kulawa,
sadakarwa, zan zame miki bongo abin jingina, kuma garkuwa ga duk wata cutarwa da izinin
Allah.鈥�
Kai kawai ta fara gya蓷a masa yana kwato numfashin ta, amman ina, cak numfashin ya tsaya ta
lafe jikinsa a sume.

Cikin tashin hankali ya 蓷an janye jikinsa, tare da jera mata kira.

Ramadan ne ya mi茩a da sauri yana cewa.
鈥淵a salam Hamma Rayyern suma tayi fa鈥�.
Gaba 蓷aya hankainsu ya tashi, hakan ne yasa duk sukayi kanta.
Mammy ce tasa hannu ta amsheta daga jikinsa sabida ganin yadda gaba 蓷aya jikinsa yake
karkarwa, ya kasayin komai.
Aunty Dijat ce ta mi茩a da sauri ruwa ta kuma 蓷auki wa mai sanyi.
Tana mi茩a musu, cikin sauri Mamy ta yayyafa mata a fuska an kuwa yi Sa'a ta farfa蓷o da wani
sabon kuka.
Ruggume ta Mammy tayi tana mai 蓷an shafa bayanta da tausar zuciyarta da sanyaya kalamai.

Jin kiran sallan mangarib da akayi ne yasa, kab mazan sau茩e numfarfashi tare da mi茩ewa,
suka firfita haraban gidan al'wala sukayi kana kab suka nufi masallaci.

Matan kuwa, cikin sanyi Mammy ta mi茩a tare da kamo hannun Jannart daketa shesshe茩a ta
mi茩ar da ita.
Mamy ce ta nuna mata 蓷akin.
Sai kuma Aunty Dijat da Zaiton subabi bayanta.
Cikin sanyi da lallashi Mammy ta kalleta lokacin da suka shiga cikin 蓷akin cikin tausasawa
tace.
鈥淛annart kiyi ha茩uri kinji ki dena kuka, ki shiga bathroom ki watsa ruwan sanyi, zakiji sanyi a
zuciyarka.
Sannan kiyi al'wala kizo kiyi salla, a karo na forko a rayuwarki, ki 蓷aga hannunki, kiyiwa
iyayenki addu'a shine abinda mahaifiyarki ta ro茩a, kuma shine zai sasu farin ciki ba kukanki ba.
Kana kiyi sujjada ki godewa Allah da ya hana magautanka samun nasara a kanki ya rayaki har
kika san gsky鈥�.

Cikin sanyi ta gya蓷a mata kai.
Ganin haka yasa ta tallabeta suka shiga bathroom din.
Kana ta fito tare da ja mata 茩ofar.

Su kuwa su Aunty Dijat da Zaiton main falon suka koma, a bathroom 蓷in ciki sukayi al'wala,
kana Mammy ma nan ta fito, al'walan.
Mamy kuwa sallayu ta shisshin fi蓷a musu, kana duk suka kabbarta sallah.

Acan masallacin cikin gidan kuwa suna idar da salla, Baba Mau蓷o yayi ta jerowa su Barrister
Abdulkareem addu'o'in neman musu gafara da samun ni'imantaccen makwanci.

Ana shafawa Rayyern ya sulale ya fito ya nufi cikin gida.

Ido ya 蓷an zuba musu ganin duk suna cikin falon, ganin bai ganta bane yasashi.
Wuce 蓷akinta.
Jiyo shesshe茩an kukanta a bathroom ne yasashi kutsa kai ciki.

Cikin bathtub dake cike da ruwa ya hangota tana zaune cikin sa babu komai a jikinta sai, kuka
takeyi har jikinta na rawa.
Da sauri ya iso inda take, ita kuwa jin motsin mutum ne yasata 蓷ago kanta, ganin shine yasata,
yin saurin matsowa bakin bathtub 蓷in, hannunta tasa ta ri茩e sawunsa tana daga ciki.
Kanta ta manna kan sawunsa, cikin tsananin rauni da kuka tace.
鈥淣aan Zuciyata, ta 茩untata, ruhina ya girgiza a sanadin rashin muradin zuciyata Naan bani
da kowa duniya鈥�.
Da sauri ya zauna bakin bathtub 蓷in kanta ya manna da cinyarsa cikin sanyi yace.
鈥淜ina dani Jannart, ki dena cewa haka, kina dami, kuma zamu samar da zuriya maiga蓷i,
zanyi miki ciki ki haifa mana yara da yawa, gani ga yaranmu ga Mammy ga Mamy ga Abba ga
Baba Mau蓷o gasu Abba Kabeer ga Zaiton kinaji Aunty Dijat da Mamy har sunayi mana kallon
mai ciki, da ace haka zai tabbata da nayi farin ciki鈥�. Cikin sanyi ta fara sau茩e ajiyan zuciya jin yadda yake 蓷an watsa mata ruwan sanyin a jikinta.
Ganin tayi shirune, yasa ya tasheta, ya zubda ruwan bathrobe ya zira mata, kana yasa tayi
al'wala kana suka fito.
Shi ya taimaka mata ta, shirya kana yasa mata hijjabi.
Ta kabbarta sallah.
Shi kuwa falon ya fito.
Nan ya samu su Mammy na zaune, da alamun jira sukeyi isha tayi suyi salla kafin su tashi.

Shi juyowa yayi ya kalli Ramadan daya le茩o tare da cewa.
鈥淗amma Rayyern Abba yace kazo, muyi salla isha ta 茩arato鈥�.
To yace kana yabi bayansa, so yake yayi sallan ya rabu da kowa yazo ya kula da Jannansa.


Bayan an idar da salla ne.

Mamy ta kai musu abinci falon Jannart.
Kana Mammy kuwa ta shiga ta fito da ita.

Su Abba kuwa a babban falon suka shigo baki 蓷ayansu, a nan inda Mamy da Zaiton suka jera
musu abinci suka zauna.

Gaba 蓷ayansu babu wanda ya ci wani abincin kirki.
Ita kam ma Jannart kuka ta sawa Mammy data matsa mata taci, abinci sai Mamy ce ta tsoyayo
kunu tare da mi茩awa Mammy tace.
鈥淎i inaga gaba 蓷aya ma cikin yanata cin abinci, dan tunda suka dawo in Banda kunu
batasha sa wani abu a bakintaba sai 蓷azune ma ta 蓷anci a logoi alogoi.鈥�
Cike da tsananin tarin farin ciki Mammy tace.
鈥淢asha Allah! Masha Allah!! Masha Allah!!! Alhamdulillah! Allah ya in茩anta ya rabaku lfy鈥�.
Sunkuyar da kai tayi tana mai tsiyayar da hawaye, ita kuwa Mammy mi茩a mata cup 蓷in tayi.
Amsa tayi tana mai zubda hawaye, sun sa mata son haihuwa musamman yadda Naan yake
nuna mata in cikine zaiyi farin ciki da yadda ya nuna mata da haihuwa ne kawai zasu fa蓷a蓷a
ahlinsu.
A hankali ta kurbi kunun sabida yadda Aunty Dijat ke ha蓷ata da Allah tasha
kur蓳a takeyi hawayen na zubar mata.

Su kuma haka suka 蓷an tsastsakali abincin sama-sama.


Acan falo ma haka mazanma basu wani ci abincin kirkiba.

Rayyern ya fara tashi ya haura sama sabida so yake yaje ya watsa ruwa.

Kafin nan sun watse a falon.

Ai kuwa tayarsa keda wuya.
Barrister Kabeer ya mi茩e tare da cewa.
鈥淭o mu zamu tafi Hafeez kaje maza kace Mamanka da Aunty Jannart su fito mu tafi鈥�.

Kai Ramadan da Riyyam-nsra suka 蓷ago tare da zuba mishi idanu tare da cewa.
鈥淏arrister da Aunty Jannart Kuma?鈥�.
Da sauri Baba Mau蓷o ya 蓷aga musu hannu tare da cewa.
鈥淲ayasa bakinku鈥�.
Yayi mgnar da alamun shima Abba da Barrister Kabeer sun sanar dashi yadda auren ya
kasance.
Dr Sajo da Alhaji Bala Tambari kuwa kai suka jinjina tare da ha蓷a baki wurin cewa.
鈥淕sky ni ban goyi bayan raba yarannan cikin wannan yanayin da suke cikiba鈥�.
Abban Rayyern ne ya 蓷an jujjuya musu kai tare da cewa.
鈥淒an Allah kada kuce komai鈥�.

Hakane yasa sukayi shiru.
Kana suka mi茩e tare da yin sallama dasu suka tafi.

Dai-dai lokacin kuma Aunty Dijat da Jannart da Hafiza da Hafeez

19 / 29