TUBALI Part 3 Complete by Garkuwa .pdf

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   20 / 29

57K to 60K   out of 85.6K words

suka fito.
Wanda a tunaninsu Mamy Barrister Kabeer ya kiratane dan yayi mata nasiha shiyasa basu san
me ake ciki ba.

Suna fitowa Barrister Kabeer yasa su Hafeez a gaba,
Abban Rayyern kuwa cikin tausasawa yace.
鈥淛annart kije wurin Abbanki akwai mgnar da zakuyi, gobe da safe zanzo鈥�.
Cikin sanyi tace.
鈥淭oh Abba鈥�. Kana tabi bayan Aunty Dijat, ta rasa wanne irin yanayi takeji.

Su kuwa su Baba Mau蓷o rakasu sukayi har waje.
A tare Dr Sajo da Alhaji Bala Tambari, da Barrister Kabeer suka fita gidan.

Suna fita Abba da Baba Mau蓷o kuwa, suka wuce 蓷akin Baba Mau蓷o suka zauna.

Su Mamy kuwa jin shiru-shiru ne yasa suka, fito falo.
Ganin basa nanne yasa suka tambaya ina Jannart cikin sauri Riyyam-nsra yace.
鈥淯humm su Abba sun sa, tabi Barrister Kabeer.鈥�
Cike da mamaki
Sukace.
鈥淢eyasa鈥�. Kai suka jinjina musu alamun suma basu saniba.

Kai Mamy ta jinjina tare da zama a 茩asa gaban Mammy tace.
鈥淯hummm tabbas akwai wata matsala dan tun jiya naga alamun hakan amman ni kaina
bansan menene ba, amman in sha Allah zan bincika mana a daren nan鈥�.
Ita kuwa Mammy cikin sanyi tace.
鈥淭oh ko dai 蓷an naki yayi wani laifin ne鈥�.
Kai Mamy ta jinjina kana ta juyo ta kalli Ramadan tare da cewa.
鈥淜aima ina zaton akwai matsala a lamarin aurenka nan da kyar in ba 蓷aga bikin akayi ba鈥
�.
Cikin wani irin zabura Ramadan ya zazzaro idanu waje tare da cewa.
鈥淚nnalillahi wa innailaihi raji'un dan Allah Mamy kada ki sake fa蓷an haka wlh zan iya suma鈥
�.
Cikin tsare fuska Mammy tace.
鈥淭afi daga nan ba kunya鈥�.
Jin hakane yasa ma kawai ya haura sama, yayinda Riyyam-nsra yabo bayansa.
茒akin Ramadan 蓷in suka shiga, yana mai kiran Raihanansa.

A can side 蓷in Baba Mau蓷o kuwa, cikin sanyi Abba yace.
鈥淒aga yau zan dawo kwana nan Alhaji wanda akayi a bayama rashin sani ne鈥�.

Cikin dariya Baba Mau蓷o yace.
鈥淣i tashi ka barmin 蓷akina, kaje kaji da rigimar Ramadan in yaji an 蓷aga auremsa.
Kafin gobe kuma muga iya tsaurin ido da rashin kunyar Rayyanu鈥�.

Kamar da wasa fa ma, amman ina fir.
Abba ya茩i komawa cikin gida. Saida Baba Mau蓷o ya 蓳ata fuska yayi da gaske kafin Abba ya
mike ya nufi cikin gidan

Jannart kuwa suna shiga cikin mota, Aunty Dijat ta 蓷an kalleta jin yadda hannunta 蓷aya ta蓳
ata yayi zafi.
Cikin kula tace.
鈥淛annart Zazza蓳i ko?鈥�.
Kai ta jujjuya mata alamun itama bata saniba.
A haka dai suka isa gida.

Suna shiga Su Hafeez suka kwanta bisa kujeru, shi kuwa Barrister Kabeer, zama yayi tare da
cewa.
鈥淒ijat ki shiga kitchen ki 蓷an dafa mata ko indomie ne taci鈥�.

Jin haka yasa tana ajiye mayafinta ta shiga kitchen.
Ita kuwa Jannart kwanciya tayi bisa kujerar dake gefen Barrister Kabeer dan zazza蓳in takeji
sosai.

Shi kuwa cikin nitsuwa yaci gaba da tausar zuciyarta.

Rayyern kuwa cikin sanyi yake tako steps din yana mai sau茩e ajiyan zuciya na kukan da yayi
tayi,
Yayinda jikinsa kuma keta baza 茩amshi na musamman.
A hankali ya iso 蓷an tsaya tsakiyar falon.
Kai ya 蓷an sunkuyar ganin yadda Mamy da Mammy suka zuba mishi idanu.
Cikin sanyi yace.
鈥淢ammy bakuyi bacciba鈥�.
Kai ta jinjina masa, Mamy kuwa cikin sanyi tace.
鈥淎i yau kam kwanan zaune zamuyi, na yaushe gamo鈥�.
Kai ya 蓷an jinjina kana cikin wasiyya ya nufi kitchen.
Fridge ya bu蓷e Chocolate nasa ya 蓷an 蓷iba, kana yana fitowa ya nufi falon Jannart 蓷in.
Su kuwa da ido suka rakasa.

A can gidan Barrister Kabeer kuwa, da sauri Jannart ta tashi zaune lokacin da Aunty Dijat ta
ajiye mata plate 蓷in indomie da kwai a gabanta, tururin su ya bugeta.
A gigice ta nufi Bathroom dake cikin falon, tana maiyi wani irin masifeffen kakari da yun茩urin
amai,
Da sassarfa Aunty Dijat tabi bayanta.

Yayinda shi kuwa Barrister Kabeer cike da mamaki yake cewa.
鈥淪ubahallahi lfy kuwa鈥�.
Ina babu mai bashi amsa, haka yasa ya rufa musu baya.

Tuni su Hafeez kuwa sunyi bacci.

Ita kuwa Jannart amai take cikin tsananin azaba, ga wani irin fitinennen zazzabin da takeji
kamar zai kasheta.

Amai 蓷in takeyi a gigice,
Wani irin duhune da jiri suka rufeta a tare,
haka yasa ta fita hayyacinta, sabida abubuwan sunyi mata yawa a wunin yauwa.

Da sauri Barrister Kabeer ya tallabeta tare da 蓷agota cak, cikin ki蓷ima ya juya ya nufi waje
yana cewa.
鈥淪ubahanallahi Dijat zauna da yara bari in kaita adibiti鈥�.
Cikin tashin hankali Aunty Dijat tace.
鈥淵a ilahi Abban Hafeez muje tare鈥�.
Yadda yaga har yanzu tana kakarin amai 蓷in ne yasashi 茩ara gudu.
Bayan mota yasata, kana ya shiga gaba da yana labubo car key 蓷in a aljihunsa.
Kafinma Aunty Dijat ta idosu har yaja motar.
Mai gadi kuma ya bu蓷e mishi gate yaja ya tafi.

Dole Aunty Dijat ta koma cikin gida.

Asibitin Dr Sajo ya wuce da ita, cikin Sa'a kuwa ya samu Dr Sajon dama asibitin ya nufa ba
gidaba.
Amsarta akayi cikin gaggawa tare da bata taimakon gaggawan da suka samu aman nata ya
tsaya,
Sannan aka farayi mata dukkan gwaje-gwaje da suka dace.


Da 蓷an saurinsa ya fito falon yana cewa.
鈥淢amy ina take ne?鈥�.
Cikin kauda kai Mamy tace.
鈥淲aye 蓷in?鈥�.
Da sauri yace.
鈥淛annart mana, na duba bata falo a bedroom nasu Zaiton kawai na samu tana bacci har
bathroom na duba bata nan, Mamy ina take?鈥�.
Da sauri duk suka juyo suka kalli 茩ofar falon jin muryar Abba na cewa.
鈥淲a'adin ne ai ya cika, ba dama wata takwas ko shekara 蓷aya kayi yarjejeniya da Barrister
Kabeer cewa zaka sakar masa yarsaba, dan baka sonta ba kuma zaka ta蓳a sontaba dan haka
yanzu sai ka rubuta takardar sakinta ka bani in kai mishi dan shi kam ya tafi da 拼arsa鈥�.

Kamar sau茩ar aradu haka yaji kalaman Abba.
Lokacin 蓷aya suka 蓷unguza mishi lissafi da nitsuwa, cikin yanayin diriricewa yace.
鈥淣i kuma?鈥�.

Ido Abba ya zuba mishi, tare da tsareshi dasu.
Cikin tsananin ki蓷ima yaji wata zufa ta keto masa, murya a sar茩afe yace.
鈥淎bba鈥�.
Da sauri Abba ya daka masa tsawar da tashi zamewa ya zauna 茩asa da 蓳as, hannunsa duka
biyu yasa ya dafe kansa.

Shi kuwa Abba gefen Mammy yaje ya zauna, a 茩asa kusa da matarsa, sunkuyar da kai yayi a
matsayinsa na karami a kanta, cikin nitsuwa ya kora mata dukkan bayanan da Barrister Kabeer
yayi masa.
Ita kanta Mamy jikinta yayi sanyi.
Mammy kuwa Kai kawai ta jinjina ta mi茩a ta wuce 蓷aki inda Zaiton take ba tare da tayi mgn
ba.
Shima Abba mi茩ewa yayi ya tafi.

Yana mai cewa Mamy ta biyoshi.
Haka ta mi茩e ta bishi.
Ya zama sunyiwa Dr Rayyern watsiyar dila.

Wani irin tashin hankali yakeji mai gigitarwa.
Cikin fargaba ya mi茩e da sauri ya haura sama.

Wayarsa ya 蓷auka ya fara dannawa Barrister Kabeer Kira, sai dai wayar na shiga ba'a 蓷
agawa.
Sabida ya bar wayar a falon inda ya tashi.

A can asibiti kuwa cikin sau茩e numfashi Dr Sajo ya kalli Barrister Kabeer dake zaune a
gabansa cikin murmushi yace.
鈥淐ongrat Barrister ka kusa samun jika nan da watanni takwas masu zuwa, dan Jannart nada
cikene kimanin kwana ashirin da biyar zuwa wata 蓷aya鈥�.
Cikin wani irin mamaki da tarin al'ajabi Barrister Kabeer ya mi茩e tsaye.

A gidan Barrister Kabeer kuwa, da sauri Aunty Dijat ta amsa kiran Rayyern daketa shiga wayar
Barrister.
Shi kuwa Rayyern yana jin an 蓷aga yace.
鈥淲hy! Why!! Whyyyyyyyyyy!? Barrister meyasa zakayi min haka鈥�.
Da sauri Aunty Dijat tace.
鈥淩ayyern ba shi bane,.鈥�
Cikin sauri yace.

鈥淚na yake鈥�.

鈥淵a tafi Asibitin SAJOS HOSPITAL din Dr Sajo ya kai Jannart bata da lfy, sai amai takeyi
kamar zata suma鈥�.
Cikin tsananin tashin hankali ya katse kiran.
Tare da zaran car key 蓷insa.
Gudu-gudu yake sau茩owa har yana taka steps din bibbiyu.

Babu kowa a falon haka yasa ya fita.
Shiga motar yayi yana danna Ari horn a gigice hakane yasa ya wangale masa gate.


Kai tsaye SAJOS HOSPITAL 蓷in ya wuce.
Yana isa yayi parking kana ya kusa kai cikin asibitin.
Kasan cewar lokacin sha biyu tayi, shiyasa babu zirga-zirgan mutane.

Kai tsaye ya wuce Office din Dr Sajo bisa jagorancin wata Nurse.
Suma isa wurin tace masa.
鈥淣anne鈥�.
Kai ya jinjina mata kana ya kutsa kansa ciki.

Cike da tashin hankali ya kalli Barrister Kabeer dake 蓷agowa daga sujjadar da yaji.

Yana ganinsa yace.
鈥淏arrister ina matata?鈥�.
Cikin tsare fuska Barrister yace.
鈥淢atarka adaba ai yanzu kam 蓷iyatace, duk da kaci amanata ka karya al茩awarin da kayi
min ka rabata da budurcinta鈥�.
Cikin mamaki yace.
鈥淲allahi ni banyi mata komaiba ban rabata da budurcinta ba, amman ina son mamata dan
Allah mu janye wanne sharadin amman wallahi tallahi billahil azeem ni ban kusancetaba ban
keta budurcinta ba鈥�.
Cikin tsananin tashin hankali da tsoro Dr Sajo ya mi茩a tsaye tare da cewa.
鈥淚nnalillahi wa innailaihi raji'un Rayyern me kake fa蓷a haka kamar tatsuniya bayan Jannart
har ciki take dashi na wata 蓷aya sannan kake ratsewa kaga ga shaidar gwajin da mukayi mata
鈥�.
Ya 茩are mgnar yana juyo masa takardar sikainin da sukayi mata.
Cikin wani irin yanayi mai wuyar ganewa ya fara jinjina kansa tare da cewa.
鈥淲allahi na rantse da girman zatin ubangijin ban kusancetaba ban rabata da budurcinta鈥�.
Cikin tsananin tashin, hankali, tsoro, ki蓷ima, gigita, Barrister Kabeer yace.
鈥淜ai dan Allah ka dena raina min hankali da rantsewu to cikin na uban nawaye kenan?鈥�.
Cikin zubda hawaye ya fara jujjuya kai murya a raunace cikin gaskata wa yace.
鈥淣a rantse da Allah da Manzonsa da kujerar al'arshi ban kusancetaba kuma cikin naw...!

Ba editing.


*GARKUWAR taku ce dai MA'AURATA, da masu shirin aure, da masu jego, da yan gayu masu
son k鈥檃mshi kece raini, da gyaran da zaike maimaita muku dararen forkon kuruciya*

Ko kunsan Jikinmu na da sinadaran hormones da suke taimakawa dan鈥檃dam akan komai
musamman lokacin da mace take mu鈥檃malar aure da mijinta. Mafi akasari wannan hormones
din ne ke samun matsala ko su yi sanyi koma su daina aiki kwata-kwata shi ne dalilin da zai sa
mace tace bata jin sha鈥檃wa ko bata san dadin aure ba. Albishirinku ina da kayan da ke
taimakawa wannan sinadaran du dawo aiki tukuru don karkato miki da kimarki wajan mai gida
sannan su taimakawa wannan sinadaran hormones dinki su dinka secreting din ni鈥檌ma
wadatacciya da zata taimaka miki ki gamsu mijinki ya gamsu fiye da tunaninki. Note: Kayana ba
sa tsinka ruwan ni鈥檌ma suna dai taimakawa hormones dinki ne su tsattsafo da ni鈥檌mar
musamman wacca cutar sanyi ko dattin mahaifa ya dankarar da su ya hana su yin aikinsu
yanda ya kamata. Haka zalika idan kina da kyau ki kara da wanka. Zaki iya amfani da magani
na na gargajiya wanda zai gyara miki sex hormones din kullum ki kasance cikin humidify wato
cikin damshi mai albarka kamar yanda ake son mace. Yana gyara miki mara.

Sai kamshi. Hajiyata daure ki fara amfani da turarena ki ji irin salon kamshin sa salo ne da zai
daidaita ki da mijinki ya kankaro miki da kimarki a wajansa. Siyan na gari mayar da kudi gida.

Ga masu bu茩ata ga number' wayata wanda nake whatsApp dashi 09097853276 kimin mgn ta
whatsApp in har kin tabbatar kin shirya saya mu dai-dai ta, kayana ba 茩anana bane, shiyasa
bana harkan karanta, muddin kinsan baki shirya sayaba Please kada kiyi min mgn ki bari sai kin
shirya ku蓷inki a hannu, ba ina nufin kayana bana talaka bane, no akwai 茩ananan set na
masu karamin karfi, banson aimin mgn a 蓳atamin lokacin aiyukana a shirme baki shiryaba.
Shine karantan da bana so.
0005388578 Jaiz bank AISHA GARKUWA ALIYU. In kin shirya ga number ta ga kuma account
number ta wanda in mun gama mgn zaki turo kudin ki, kana insa miki kaya a mota, duk 茩asar
da kike kayana zaije gareki, amman fa in kinada dalilin zuwan nasune馃馃徎sayan na gari
meda kudi gida.

GARKUWAR MA'AURATA






By

*GARKUWAR MARUBUTA*
1/2/22, 16:17 - Auntyn: 鈥淐iki kuma nawane kuma halatta ce".
Cikin zafin Barrister ya kuma daka mishi tsawa a hargitse yace.
鈥淜ai tafi daga nan, ko a garin ga蓳a-ga蓳a ayi haka, yoh in ba mahaukaci ba wa zai ji wannan
tatsuniyar taka ya yarda.
Kaida bakinka kace kayi min al茩awarin bazaka kusanceta ba, sannan kaje kayiwa yarinya ciki
yanzu kazo kana wani cewa wai kai baka rabata da budurcinta ba, kuma ciki nakane鈥�.
Cikin ha茩i茩anin gsky Rayyern yace.
鈥淗aba Barrister ni yarone koni mahaukacine da zanyi ta rantse maka a kan 茩arya.
Da Allah fa na rantse maka, wlh wlh wlh ban kusancetaba, ban rabata da budurcinta ba, kana
ciki kuma nawane, domin ni nasan wacece Jannart nasan matata tana nan a cikekkiyar
budurwa, kana amintacciya ce a gareni. Batun wani tsohon al茩awarin kuma ai yarintace tasa
nayishi a bayan ma鈥� Toh fa mgna ta 蓷au zafi.
Kowa ya kafe a kan gskyarsa.
Shi kuwa Dr Sajo komawa yayi ya zauna yana sau茩e numfashi domin yafi yarda da Rayyern
sai dai ya bashi dariya da kalmar wai yarintace to acikin watanni takwas 蓷in kenan ya girma.
Shi kuwa Barrister cikin asalin takaici da ba茩in ciki yace.
鈥淩ayyern yarinta ko鈥�.

Da sauri ya gya蓷a masa kai alamar eh.
Shi kuwa Barrister cigaba yayi da ceea.
鈥淭o yanzu ka girma kenan.
baka kyauta minba, tunda kasan shara蓷inmu meyasa dakaji ka girman zaka meda min yata
bazawara da sai ka barni in aura mata 蓷an uwanta Azeez nasan shi yana sonta鈥�.
A haukace Rayyern yace.
鈥淜ai Barrister kace duk abinda kaga dama, ai koda na kusanceta matatace halaliyata sadaki
na biya.
Kuma da aurena a kanta kake wani cewa zaka aura mata wani.
To mugani muga yadda za'ayi a aura mata wani
Magwaji ya gwoda ya mugani鈥�.
Cikin fesar da numfashi Barrister yace.
鈥淜a manta shara蓷inmu ne da alkawarin daka 蓷aukarmin鈥�.
A fusace yace.
鈥淪hara蓷in banza shara蓷in wofi, ni babu ruwana da wani makareren shara蓷i Mata
matatace ciki kuma nawane, kuma wlh duk abinda ya samu matata da cikina za'a ga bala'i mai
kai da 茩afa da fiffige yaseen ina son matata鈥�.
Cikin sanyi Dr Sajo ya kamo hannun Rayyern dake wani rawa da karkarwa ya ajiyeshi bisa
kujera.
Kana ya kamo hannun Barrister shina ya ajiyeshi.
Kallon kallo sukeyiwa juna.
Cikin nitsuwa Dr Sajo yace.
鈥淒r Rayyern mesa kace ciki nakane? Bayan kuma ka rantse baka kusancetaba鈥�.

Cikin tarin fargabar 茩udurin daya gano Abbansa da Barrister Kabeer suke dashi yace.
鈥淒r in shi ba likita bane bai san cewa a duniya babu wani abu daya kai sperm sauri ba, to ka
gaya mishi yasan da haka.
Jannart dai matatace kana cikin shaidun 蓷aurin aurenmu.
Na sani nayi masa al茩awarin bazan rabata da budurcinta ba a wancan lokaci da nakega zan
iya rayuwa babu mace.
To amman ai banyi mishi al茩awarin bazanyi wasa da ita, inji 蓷umin jikinta ba,
Wallahi ban kusancetaba tana nan da budurcinta ko daren shekaran jiya na tabbatar da haka.
So amman lokuta da dama muna kasancewa tare da ita a matsayin mata da miji.
茒aki 蓷aya gado 蓷aya filo 蓷aya, manne da juna.
A lukuta ma bambanta na samu nitsuwa a jikinta, wanda nakeda ilimin irin wannan kan iya
samar da ciki.
Domin kai ka sani ciki saurin shiga ne dashi. Banyi kokonton cikintaba.
Na kuma yi imani cikin nawane halattacce, domin ha茩i茩a sperm na kan iya wucewa jikinta da
gudurin kasheta bamgiji.
Kuma Alhamdulillah wannan ma ya isheka ishara Barrister, nasan nayi kuskuren furuci a baya,
amman haka ba yana nufin ni Rayyern wai zan saki matata bane鈥�.
Murmushi mai cike da mamakin tsaurin idon Rayyern. Dr Sajo yayi tare da jinjina kai tabbas
mgnar sa gsky ne a duniya sperp yana cikin abubuwan da sukeda masifar sauri.
Kana a duk sanda na miji ya kamo, yana kawowane da kwayayen haihuwa dubu, masu tsinin
baki, yayinda na mace 蓷aya ne.
Na macen zaiyi ta fafutuka har ya samu yayi karo da a bokin rayuwa su ha蓷u su li茩e, su zama
ciki.
Tabbas wannan amintaccen bincikene da likitocin duniya suka yarda dashi.
Yana kuma faruwa a lokuta da dama, har a kan balagazzun 拼an mata masu bu蓷awa 茩
azaman samarinsu 茩afa wai da nufin ai wasa kawai zasuyi baza'a shigaba.
Daga wannan wasan kuwa ubangiji keyin ikonsa, sai kaji ciki ya samu.
*Hattara gareku yan mata, dama zaurawa wlh ciki yana samuwa a haka, kuji tsoron Allah*

Cikin sanyi ya kalli Barrister Kabeer da yake murtu茩e da fuska kana a hankali yace.
鈥淏arrister wlh kamar yadda ya gaya maka, ciki na shiga a wannan yanayi, muddin dai yayi
inzali a kanta, har ta kai ga yana jin 蓷uminta, kuma haka ba yana nufin ya ratsa budurcinta
bane, ka yarda dani wlh tallahi haka na faruwa da iginin ubangiji鈥�.
Wani dogon numfashi Barrister Kabeer ya sau茩e da 茩arfi tare da lumshe idanunsa.

Shi kuwa Rayyern a hankali ya sassauta murya cikin nitsuwarsa data fara dawowa yace.
鈥淒an Allah Barrister ina Jannart take, ina bu茩atar kusa dani鈥�.
Cikin ha蓷e fuska Barrister ya mi茩e tsaye tare da cewa.
鈥淵arinyar da kace baka sonta ka tssneta bazaka kuma ta蓳a sontaba, ta yaya, zan bar
marainiyar Allah a hannunka bayan nasan ba sonta kakeyi ba, ai wannan bazai ta蓳a yiwuwa
ba鈥�.
Yana fa蓷in haka ya fice
Shi kuwa Rayyern hannu biyu yasa ya dafe kansa tare da cewa.

鈥淚nnalillahi wa innailaihi raji'un, dan Dr ka taimaka min, wlh Barrister zai azabtar damu, yasa
Abba nama yana fushi dani, dan Allah ka taimaka min a matsayinka na waliyin aurenta gareni鈥
�.
Cikin sau茩e numfashi Dr Sajo yace.
鈥淣ayi 茩o茩arin hakan tun kafin ka sani, to amman Barrister Kabeer da Abbanka sun茩i su
saurareni, amman yanzu kayi ha茩uri ka koma gida, muga

20 / 29