TUBALI Part 3 Complete by Garkuwa .pdf

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   21 / 29

60K to 63K   out of 85.6K words

abinda gobe zatayi鈥�.
Da sauri yace.
鈥淒r ya zanyi in koma gida bayan Jannart bata tare dani, kuma batada lfy, ta yaya zan samu
nitsuwa鈥�.
Ya 茩are mgnar kamar zaiyi kuka.
Shi kuwa Dr Sajo cikin son kwantar masa da hankaki yace.
鈥淩ayyern kabi mgnata ka koma gida, kaje kaji da iyayenka, ni kuwa nayi maka al茩awarin zan
ji da Barrister Kabeer, ko dan cikin nan da Allah ya samar dashi a tsakaninku鈥�.
Ina Rayyern fa ya kasa fahimtar Yaren.

Haka ya tasa Dr Sajo a gaba da magiya.
Karshe dai sukaje dakin da aka kwantar da Jannart amman sai suka samu Barrister Kabeer ya
kulle 茩ofar ya kuma 茩i bu蓷e wa.

Ranan haka dai Rayyern ya kwana kamar zautacce.

Ramadan kuwa, tunda ya kira Raihana ta shaida masa, tabbas Abbanta ya 蓷aga aurensu.
Kuka yayi ta mata tamkar 蓷an yaye, ita kanta taji ciwon abin to amman yaya zatayi mahaifinta
ne, dole itan ta aro jarumta tana bashi ha茩uri.

Riyyam-nsra kuwa falo ya fito yayi ta sana'asa ta bau蓷ewa Kekkyawar tarbiyya da akayi masa.

Mammy kuwa, da Zaiton baccinsu sukayi cike da farincin ha蓷uwar ahlinsu.

Mamy kuwa tunda Abba ya gaya mata abinda ke faruwa na shara蓷in auren Rayyern da
Jannart, cikin sanyi tace.
鈥淎mman dai yanzu duk wanda yaga Rayyern yasan yana son matarsa kuma suna zaman lfy,
na sani lallai yayi kuskure amman kada a tsananta masa鈥�.
Cikin tsuke fuska Abba yace.
鈥淒a yake ba ke akayiwa cin fuskar bako鈥�.
Da sauri ta jujjuya kai, kana a hankali kuma tace.
鈥淪annan kuma gsky ni kaina banji da蓷in 蓷aga auren Ramadan da akayi ba, kuma ma wai
meyasa aka 蓷aga fisabililahi fa?鈥�.
Zamanshi ya gyara yana kallonta yace.
鈥淪urkin nasa ya bani gamsassun hujjojinsa kan batun a 蓷aga aure.
Domin ya lura da rawan kan Ramadan.
Yace tabbas kada muyi gamgancin yi musu auren nan a irin ya wannan lokaci da kwanaki goma
kacal ne suka rage a 蓷auki azumin watan Ramadan.

Yace iyaye da yawa suna wannan gangancin da sakaci a aurar da yara gab da Ramadan, suzo
tun kafin su gama marmarin juna da sau茩e jarabar kuruciyarsu a kama azumi.
Sanadin wannan sai azo ma'aurantan suyi ta kusantar juna a cikin darare da rana duk da
sunsan azumine, sai bayan salla ayi ta aikawa malamai tambaya ana cewa sabon aurene sunyi
ta karya azuminsu.
To da za'ace iyaye su lura da wannan in dai azumi yazo sauran wata 蓷aya ko kwana arba'in to
a ha茩ura da auren a kaishi bayan salla domin kiyaye darajar watan.
Ya 茩ara da cewa, yaga kan Ramadan yana rawa, zai iya yin komai, yace ya gansa daren jiya
har sha 蓷aya da rabi yana gidan sa.
Na kuwa gamsu dan wallahi Ramadan jarabebben yarone, marar ha茩uri kinga idanun nan sa
irin na Rayyern na fahimci duk jarabbabun yarane masu 蓷an karen fitina, mace bazata samu
sau茩i a wurinsu ba, kawai dai shi Rayyern ya iya takunsa ne.
Shi kuwa wancan 蓷an jaririn Riyyam-nsra 蓷in in dai ba dandatsen taure zamuyi mishiba, na
fahimci tabbas zai iya aikata komai鈥�.
Ya kare mgnar yana kwanciya tare da cewa.
鈥淏acci zanyi kin gamsu da hujjar mahaifin Raihana ko鈥�.
Kai ta gya蓷a masa tare da kwanciya gefensa, ganin har 茩arfe biyu da rabi na dare.

Ana fitowa sallan Adusa.
Rayyern ya nufi 蓷akin da Dr Sajo ya nuna masa daren jiya cewa, nan aka kwantar da Jannart.
Sai dai yana zuwa ya samu, babu kowa a 蓷akin koda yaje Office 蓷in Dr Sajo nanma sai ya
samu a rufe.
Daya tambaya sai akace masa ai daga masallaci gida ya wuce.

Jiki a sa蓳ule yaje ya shiga motarsa cikin sanyin jiki ya nufi gida.


A falo ya samesu gaba 蓷ayansu tea suke sha kamar kullum amman yau harda Baba Mau蓷o
kana dasu Mammy da Zaiton.
Amman banda Ramadan da yake dur茩ushe gaban Abba fuskarsa a kumbure,
Jiki a sa蓳ule ya zauna gefen Mamy dake kallonsa cikin tausayawa duk ya rame a dare 蓷aya.

鈥淢amy Mammy ina kwana鈥�.
Cikin kulawa Mamy ta amsa, yayinda Mammy kuwa ta amsa a da茩ile, sai kuma ya kalli Abba
da Baba Mau蓷o da ko inda yake basu kallaba, cikin sanyi ya gaidasu, a fakaice suka amsa
masa,
Riyyam-nsra da Zaiton ne suka gaidasa.
Cikin sanyi ya amsa, kana ya juyo ya kalli Ramadan dake cewa.
鈥淒an Allah kuyi karo茩esu kada auren nan dan Allah Abba Baba Mau蓷o ku taimaka min
kugafa dun an gama komai sai ana gobe 蓷aurin aure kuma ace an 蓷aga.鈥�
Cikin tsuke fuska Baba Mau蓷o yace.
鈥淭oh mu dai munyi iya yinmu, sarki mai gaggawa sai dai in kaine zakaje ka basu ha茩urin鈥
�.

Da sauri ya kuma juyowa ya kalli Abba dake cewa.
鈥淣i ka tashi a gabana kasan bana son yawan magiyar banza da wofi鈥�.

Mi茩ewa yayi tare da sakin kuka kamar yaro ya haura sama yana cewa.
鈥淣a shiga ukuna鈥�.
Abin nasama dariya ya basu.

Bayan sun gama shan tea 蓷inne Baba Mau蓷o ya fita.
Abba kuma yayi ciki.
Mammy 蓷aki ta koma.

Ganin hakane yasa Rayyarn longo蓳ar da kai, cikin sanyi yace.
鈥淢amy kijifa wai rabani da Janna zasuyi, Mamy ki bawa Abba ha茩uri dan Allah.
Kai ta jinjina masa tare da cewa.
鈥淜ayi hakuri zomuje wurinsa.鈥�
To yace kana yabi bayanta.

Shiru yayi gaban Abba ya kasa cewa komai.
Shi kuwa Abba kai ya kauda tare da cewa.
鈥淭unda baka da abincewa, tashi ka tafi, ka shirya dai 茩arfe takwas dai-dai zamuje gidan
Kakanku Malam Mainasara.鈥�
Da sauri ya gyara zamanshi tare dayin kasa da kansa kana murya a sanyaye yace.
鈥淒an Allah kayi ha茩uri, wlh bata da lfy tana bu茩atar kulawata鈥�.
Da sauri ya dakatar dashi tare da cewa.
鈥淔icemin daga nan鈥�. Dole ya tashi ya fita.
Daga nan side 蓷in Baba Mau蓷o ya nufa.

Ita kuwa Mamy cikin nuna tana fushi da mijin nata kan matakin da suka 蓷auka kan Rayyern 蓷
in ta fito kitchen ta fara aiki.
Ganin haka Zaiton ta shigo ta fara tayata.


Shi kuwa Rayyern cikin sanyi ya zauna gaban Baba Mau蓷o daya tsaresa da ido, cikin sanyi
yace.
鈥淵ah kai mahaifina ka taimaka wa zuciyata datake fuskantar abubuwa biyu lokacin 蓷aya,
farin cikin bayyanarku da warwarewar ko wanne 茩ullin da kuma fargabar rabani da Jannart.
Dan Girman Allah Baba Mau蓷o kayiwa Abba mgn ku dawo min datata, ko dan cikin da ke
tsakaninmu.鈥�
Cike da mamaki da kuma tarin farin ciki Baba Mau蓷o yace.
鈥淐iki?鈥�. Yayi tambayar a da茩ile da danne farin cikinsa, shi kuwa Rayyern da sauri ya gya
蓷a masa kai.
Sai kuma yayi saurin 蓷ago kansa tare da cewa.
鈥溒砤r tasu da kace bakaso, bazaka kuma ta蓳a sontaba, kayiwa ciki dan zalumci ka rabata

da budurcinta, duk da yarjejeniyar da kukayi da 茩anin mahaifinta?".
Da sauri ya fara jujjuya kai tare da cewa.
鈥淏aba Mau蓷o ni ina son matata鈥�.
Cikin danne murmushin sa, yace.
鈥淪ai kaje ka gayawa Barrister ai tunda dashi kuka shara蓷in bada niba, maza bani wuri ka
shirya zamuje gidanmu鈥�.

Cike da 茩una ya fita.

Acan wurin Barrister Kabeer kuwa, kasan cewar anyiwa Jannart duk abinda ya dace, kuma
Alhamdulillah ta warware, haka yasa, ya 蓷auketa suka koma gida.

Yayinda Aunty Dijat kuwa take bata kulawa ta musamman.
Suna zaune a falon ta ganshi ya foto da tarin tsoffin takardun da yake ta 蓳oyewa, duk kwana
biyu ya shiga silin ya dubasu kamar 蓳arawo.
Cikin sanyi yace.
鈥淛annart kiyi ha茩uri tun jiya anje an kaiwa Daddynki sammaci tare da takardar bada umarnin
tsaresa, shida su Alhaji Abdu Tababa da kuma Dr Lukman, da sauransu.
Kuma duk an kamasu, suna tsare, domin nafi son ranar monday ayi komai a gama.
Wa蓷annan sune tarin shiduna tsoffi da sabbin.
Sannan kuma a ranar za'a saki Junaid sabida zamansa a can yayi nitsuwa ta ha茩i茩a da tuba
ma gsky.
Sannan Yah Azeez dinkima zai dawo a satin nan.
Kana Abdul da Mom sai randa Azeez ya dawo in yayi musu bayani zasu zo ki gansu.
Wa蓷anan kuma takardun kadarorin mahaifinki ne, domin na mahaifinsu Rayyern kam na bawa
Alhaji Bala Tambari tun tuni ya kai mushi duk nima a lokacin ban san cewa Baba Mau蓷o bane
鈥�.

Cikin zubda hawaye ta ajiye cup 蓷in tea 蓷in da take sha, murya na rawa tace.
鈥淎bba yanzu kashe Daddy na za'ayi鈥�.
Shima hawayen yake tsiyayarwa kana a hankali ya kauda kai tare da cewa
鈥淣ima Jannart wannan kukan shi nake tayi tsawon shekaru, bana son rasa 蓷an uwana duk
da mugune ina sonsa, amman kuma sonsa bazai sa in karesaba鈥�.
Daga nan kuma sukayi ta kuka, da kyar Aunty Dijat ta iya lallashinsu.

茦arfe takwas dai-dai duk suka fito cikin harabar gidan.
Suna cikin shiga ta musamman Baba Mau蓷o yayi wani irin masifeffen kyau kamanninsa da
Rayyern da Riyyam-nsra suka kara fitowa fili.
Ramadan da Zaiton da Mammy kuwa suma kamarsu ta 茩ara fitowa.
Mamy da Abba ma sunyi matukar kyau.
Cikin motoci suka shiga.
Mammy da Riyyam-nsra suna bayan motar Rayyern, Baba Mau蓷o kuwa yana gama kusa
dashi.

Mamy kuwa da Zaiton suna bayan motar Ramadan.
Abba kuwa na gaba kusa da Ramadan 蓷in.

A haka suka nufi gidan Baba Mau蓷o.

A can cikin gidan Malam Mai Nasara kuwa, kusan duk a cike a falonsa.
Kamar yadda suka saba duk 茩arshen wata sunayin zama na musamman to yau ranar zaman
tasune.

Ganin Rayyern ne a gaban mota yasa Mai gadin bu蓷e masa gate.
Haka yasa suka kutsa kai cikin gidan.
A hankali suka fara fitowa daga cikin motocin.

Wani irin sassayan numfashi Baba Mau蓷o ya sha茩a lokacin daya sau茩e 茩afarsa a tsakiyar
farfajiyar gidan.

A hankali Rayyern ya koma bayansa, ya tsaya ta gefen Mammy hakama Ramadan kana
Riyyam-nsra da Zaiton.
Abba da Mammy kuwa matsowa sukayi kusa, dasu.
Shi kuwa Baba Mau蓷o cikin wani irin raunin begen iyayensa da tsawon shekara biyu 蓷aya
dawo hayyacinsa kullum sai yazo 茩ofar gidan.
A hankali ya farayin taku yana nufar 茩ofar falon Mahaifin nasu da ya hango tarin takalma.

Cikin wani ka蓷uwa, duk mutanen cikin falon suka juyo suka zubawa 茩ofar falon idanu, sabida
jiyo Muryar Baba Mau蓷o da yayi sallama.
Da sauri wasu daga cikinsu suka mi茩e suka nufi 茩ofar falon a lokacin da yayi sallama ta uku.
Kusan a tare suka dawo cikin tsananin rawan jiki da ka蓷uwa.
Lokacin da sukayi arba da fuskar babban yayansu. Da Aicha da zaratan samarin da daga ganin
sun ganesu.
Cikin tsananin ka蓷uwa Uncle Mustapha yace.
鈥淟aa hailahaillahu Muhammadu Rasulullahi sallahu alaihi Wasallama, Yaya Basiru鈥�.
Jin wannan furucin nasane yasa Malam Mai Nasara sakin wani irin tattausan murmushin tare da
cewa.
鈥淎llah ya nuna min hakan a mafarki鈥�.
Shi kuwa Baba Mau蓷o da sauri ya kusa kansa cikin.
Falon yayinda su Rayyern ke biye dashi a baya.

Wannan shine kyautar Allah.
Fa蓷in farin cikin sake wannan zuriya a wannan rana a wannan lokaci bazai fa蓷uba.
Kan kace kobo duk wa蓷anda basu zo Bama aka kirasu.
Wa蓷anda basa 茩asar kuwa kab aka kirasu video call.

Shi kam Malam Mai Nasara, shafa kan Baba Mau蓷o yakeyi yana zubda hawaye tare da shafa

kansu Rayyern baki 蓷aya cikin sanyi yace.
鈥淭un ganin forko da nayi muku naji a jikina cewa ku jinane.鈥�
Cikin sunkuyar da kai Abba ya jinjina kai tare da basu dukkan labarin abinda ya faru.
Ya 茩are da cewa.
鈥淎mman ni kaina bansa shi bane, sai jiya鈥�.
Mammy kuwa sai murmushi takeyi jin yadda Malam ke sa mata al'barka cikin tsananin jin da蓷in
yace.
鈥淒ama ban cire rai a kankuba.鈥�

Haba 蓷aya sun gigice, da farin ciki, kasan cewar dama in zasuyi taron 茩arshen watan,
dukkansu sukan zo da abinci na musamman, to wannane yasa duk anan a falon akayi walima
mai cike da farin ciki.
Har zuwa azahar, bayan sunyi sallan azahar sun dawone.
Duk ana cike a falon.
A hankali Rayyern ya rarrafa ya isa gaban kakan nasa, kanshi ya 蓷aura kan cinyarsa.
Kana murya a raunace yace.
鈥淢alam Ahlinka ya cika, kowa ya cika da farin ciki, amman ni nawa farin cikin rageggene鈥�.
Cikin tsananin so da kulawa duk suka kalleshi cikin so mai tarin yawa tsohon yace.
鈥淕aya min jikana, kuma likitana, menene cikon farin cikin naka, fa蓷i zan sama maka shi da
izinin ubangiji鈥�.
Da sauri Baba Mau蓷o ya kalli Abba shima Abba kallonsa yayi.
Shi kuwa Rayyern cikin narke murya da mayen zazzafar soyayyar da baisan yaushe tayi masa
kamun kazar kukaba yace.
鈥淢atata, Malam Matata Jannart itace cikin farin cikina. Babana da Abba na da Baffan ta, suna
hukuntani ta hanyar azabtar dani da rabamu a kan wani kuskure da nayi a baya, inasonta kuma
itama tana sona Malam dan Allah da Manzonsa Malam ka tayani bawa su Abbana hakuri.
Sannan muje da kai ka bawa Barrister ha茩uri ya bani matata鈥�.
Mamy kam dasu Abba ido suka zuba masa, cike da mamakin Rayyern 蓷in.

Shi kuwa Malam cikin jin da蓷i da son jikan nasa yace.
鈥淭o bari ni in baku hakuri a madadinsa鈥�.
Da sauri Abba da Baba Mau蓷o suka ha蓷a baki wurin cewa.
鈥淜a gafarcemu Malam yadda kace haka za'ayi鈥�.

Cikin sakin murmushi yace.
鈥淭oh muna yin sallan la'asar zanje in 蓷auko masa matarsa.鈥�

Haka kuwa akayi bayan an idar da sallan la'asar basu shiga gida Bama.
Malam da 茩anin Baba Mau蓷o mai binsa Alhaji Bello sabon ku蓷i, da kuma Baba Mau蓷o da
Abba, da Rayyern 蓷in suka tafi gidan Barrister bisa jagorancin Abba.

Cikin sassarfa Mai gadin Barrister, ya shiga cikin gidan tare da sanarwa Barrister cewa yayi ba
茩i kuma harda Malam Mai Nasara.

Jin hakane yasa Barrister dake tare da Dr Sajo a falonsa fitowa da sauri.
Cikin tsananin girmamawa ya isa gaban Malam Mai Nasara da kuma su Baba Mau蓷o.
鈥淟ale-lale Malam da kanka ai da kayi 茩irana ma zanzo.
Kai sannu da zuwa malam ku iso daga ciki.鈥�
Ya 茩are mgnar yana yanayi musu jagora.

Bayan sun Zazzauna ne, Barrister da kansa ya kawo musu abubuwan sha, kana da sauri ya
shiga falon Aunty Dijat yana cewa.
鈥淒ijat maza a dama min fura da nono mai sanyi, yau Malam Mai Nasara ne da kansa ya
kawo mana ziyara, da alamu 茩arata Rayyen ya kai dan naga sai tura baki yakeyi鈥�.
Cikin sauri tace to tare da mi茩ewa.
Shi kuwa juyawa ya nufi falonsa yana cewa.
鈥淚n an dama Jannart ta kawo鈥�.
To ta kuma cewa, ita kuwa Jannart ido kawai ta binsu dashi, sai yanzu ta gane akwai wata
manufar tahowa da ita.

Shi kuwa Barrister a gaban dottijon ya zauna tare da gaidasa.
Kana suka gaisa da sauran baki 蓷aya.

Suna cikin gaisawar Jannart ta shigo ri茩e da wani 蓷an madaidacin kwaraya mai zane, da
damu fura da nono mai sanyi.
Cikin sakin murmushi Baba Mau蓷o da Abba suke amsa gaisuwarta tare da Alhaji Bello sabon
ku蓷i.

A hankali ta zauna gaban Malam Mai Nasara tare da mi茩a masa 茩warya da tana mai cewa.
鈥淏arka da zuwa Malam鈥�.
Ta 茩are mgnar tana kallon Rayyern daya 蓷aura tafin hannunsa kan nata hannun dake
gefensa yana mai murza yatsarsa a kai.

A hankali ta kalli Malam dace cewa.
鈥淎'a masha Allah, wannan kam ba yar jaridar nan bace ta Arewa da kika ta蓳a yinmin
tambayo鈥�. Cikin nitsuwa tace.
鈥淓h鈥�. Tana mai 茩o茩arin mi茩ewa,sai kuma ta koma ta zauna jin Malam yace.
鈥淎'a zauna鈥�.

Gyara zama yayi tare da cewa.
鈥淭o Barrister biko nazo yiwa jikna da kuma bada ha茩uri. Duk da bansan meya aikata ba鈥�.
Da sauri ya kwa蓳e fuskarsa cikin sanyi yace.
鈥淒an Allah Barrister kada ka fa蓷i komai, bana so taji, abinda na sani da shine ina son Matata
wlh ni wannan al茩awarin tun randa mukayishi a inda mukayishi nama mance dashi, ina son
Matata.
Itace cikon dukkan farin cikina, kuma itama tana sona.

Ko ba haka Janna ki gaya musu muna son juna kada su rabamu, ko dan cikina da yake jikinki,
ina sonki ina son abinda zaki haifa min鈥�.
Ya 茩are mgnar da iya gskyarsa tare da 蓷ago hannunta ya manna da sajensa.
Ita kuwa Jannart cike da kunya tayi 茩asa da kanta, tana mai mamakin kalamansa.
鈥淵a Salam wai da gaske ciki nake dashi鈥�.
Sai kuma ta 蓷an saki sassayan numfashi.
Abba ne ya gyara zama tare da cewa.
鈥淭o sakar mata hannu mara kunya鈥�.
Da sauri ya sake hannun tare dayin rau-rau da idanunsa鈥�.
Cikin sanyi Barrister yace.
鈥淜e Jannart shiga ciki鈥�.
Aiko da sauri ta mike tayi ciki.
Shi kuwa cikin sanyi yace.
鈥淭o Alhamdulillah Rayyern yanzu dai ka gane cewa na miji baya jin cikekkiyar dadin rayuwa
sai da mace ko?鈥�.
Da sauri yace.
鈥淓h na yarda鈥�.
Dariya sukayi baki 蓷aya, kana Barrister yace.
鈥淏abu komai, kazo ka 蓷auki matarka da daddere, kaci darajar Malam dan da so nayi sai na
gara sosai鈥�.
Cikin tsananin jin da蓷in yace.
鈥淎lhamdulillah amman kuma, wace garawace tafi wannan?鈥�.
Shiru yayi sabi da茩uwar da Baba Mau蓷o tayi masa.

Haka dai akayi 蓷an raha kana Barrister ya musu bayanin kama su Alhaji Idi Sale Dakata da
akayi.

Ganin magriba ta 茩aratone yasa, suka fito dan tafiya.
Amman ina Rayyen yaki domin yace 茩afarsa kafar matarsa.
Haka yasa dole suka tafi suka barshi a nan.
Tare sukayi sallan magriba da isha.
Suna dawowa ya kira, Hadi akan ya kawo masa mota.
Cikin tsaresa da idanu Barrister Kabeer yace.
鈥淣i naso ka barmin ita mu 茩ara kwana鈥�.
Cikin sauri yace.
鈥淜ayi ha茩uri Barrister wlh bazan iyaba鈥�.
A cikin ransa kuwa cewa yakeyi.
鈥淯humm Barrister ai ka ingizani, wallahi tallahi daren yau zan tabbatar da Jannart a matsayin
matata, zan rabata da budurcinta da kake ramin ihu a kai. Zan meda ita muhallin rayuwata
wurin jin da蓷i na.鈥�

Shi kuwa Barrister Kabeer murmushi kawai yayi tumo yadda ya haukace masa a Office 蓷in Dr
Sajo.

茦arfe tara dai-dai, suka bar 茩ofar gidan Barrister Kabeer.
Yayinda take gefensa.
Tu茩i yakeyi cike da jin da蓷i sunzo dai-dai wani babban Shopping Mall Jannart tayi wani irin...!


Alhamdulillah duk da dai bawai na

21 / 29