TUBALI Part 3 Complete by Garkuwa .pdf

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Romance

Chapter   16 / 29

45K to 48K   out of 85.6K words

kuwa bu蓷e wa Mammy motar yayi tare da cewa.
鈥淢ammy bisimilla mu shiga鈥�.
Ramadan kuwa Hadi da Ari ya kalla tare da cewa.
鈥淵auwa ku shigo da kayyakin nasu鈥�.

To sukace kana suka amshi key 蓷in motocin.

Rayyern kuwa jagora yayi musu, yana gaba suna binsa a baya.

A can side din Baba Mau蓷o kuwa, cikin 茩arfin hali yake karatun sabida wani irin masifeffen
harbawa da zuciyarsa keyi.

Yayinda haka take a wurin Abban Rayyern ma.

Cikin murmushi Abba yake kallon 茩ofar falon jiyo yadda Riyyam-nsra ke auna musu kira.
Mamy kuwa da sauri ta fito daga kitchen da taje 蓷aukowa Barrister Kabeer ruwa.
Dai-dai lokacin kuma ya shigo.
Sai kuma ya isa gaban Abba yana 蓷an sosai 茩eya yace.
鈥淥yoyo Abba鈥�.
Murmushi Abban yayi tare da cewa.
鈥淗ar lau dai baka sauyaba鈥�.
Kai ya jujjuya kana ya juyo ya kalli Mamy cikin sauri ya isa gabanta tare da cewa.
鈥淎llah sarki Mamy na鈥�. Sai kuma ya juyo ya kalli Jannart dake cewa.
鈥淯hum ina ka baro mana Mammy da Zaiton鈥�.
Da sauri yace.
鈥淥ho My Aunty ai bam ganekiba nayi zaton balarabiyar Saudia ce鈥�.
Dariya sukayi baki 蓷aya dai-dai lokacin kuma Rayyern ya turo 茩ofar tare da shigowa kana
yace.
鈥淢ammy shigo mana.

A hankali tasako 茩afarta ta dama cikin falon.
Haka yayi dai-dai da wani irin harba da zuciyar Abba tayi wanda yasashi sauri 蓷ago kansa.

Ita kuwa Mammy a nitse ta kutso kanta cikin falon hakan ya bawa Ramadan da Zaiton damar
shigowa.
Da sauri Jannart ta mi茩e tsaye, ganin yadda Abba yayi wani zabura ya mike tsaye cikin
tsananin ka蓷uwa da zaro idanu a 蓷imauce.

Mamy kuwa ganin yadda suka mi茩a baki 蓷ayasu ne yasa ta 蓷an tako zuwa gefen
Riyyam-nsra daya 蓷an tareta ka蓷an.

Idanunta ta sau茩e kan fuskar Mammy da tun a airport data cire ni茩abinta bata maidashi ba.
Wani irin zazzaro idanu Mamy tayi tare dajan wani numfashin mai ha蓷e da tarin al'ajabi, tsoro,
ka蓷uwa, da girgiza cike da ru蓷ani tace.
鈥淗eeeehhhhh Addaaaaaa Aichaaaaaaa鈥�.
Kawai sai luuuu ta tafi 茩asa a sun...!

By
*GARKUWAR MARUBUTA馃槈馃槀*
1/2/22, 16:17 - Auntyn: Ta tafi 茩asa luuu a sume,
Kusan a tare duk suka mimmi茩e tsaye baki 蓷ayansu.
Riyyam-nsra ne yayi wani irin juyi cike da hanzarin ya tarota ta fa蓷a jikinsa.

Ramada da Rayyern kuwa a guji sukayi kansu.

Barrister Kabeer kuwa, Abba ya nufa, ganin yadda ya tsaya ya tamkar an dasashi ya zubawa
Mammy idanu tamkara 茩wayar idanunsa zasu fa蓷o 茩asa, wani irin azabebben karkarwa
jikinsa ya kamayi tamkar mazari.
Kana fuskarsa ta cika da tsananin ka蓷uwa, mamaki, tsoro, firgici, al'ajabi, da tarin 蓷imuwa
sam baibi ta kan Mamy da ta saki 茩ara ta fa蓷i sumeba kana bai bi ta kan Rayyern da
Ramadan da keta jijjigata suna auna mata kiraba.

Zaiton kuwa, cikin tsananin rawan jiki itama ta saki kuka tare da bin bayan Mammynsu data
nufu kan Mamy.

Cikin Sauri Barrister Kabeer yayi hamzarin ri茩o Abba ya ajiyesa.

Jannart kuwa a gigice ta saki kuka ganin yadda gaba 蓷aya Mamy ke kwance kamar matacciya.
Wani irin tsorone ya rufeta, jin Rayyern yana cewa.
鈥淚nnalillahi wa innailaihi raji'un Abba, Mamy bata motsifa, Ramadan ka duba mana Mamy,
Mammy ki taimakemu鈥�.
Gaba 蓷aya ma shi ya mance cewa, shi likitane.
Shi kuwa Ramadan kuka kawai ya saki da azaban karfin sauti yana jijjigata.

Hakan ya tsananta kukan Jannart, yayinda kukan Jannart 蓷in kuma yasa su Hafeez saki kuka
da karfi.

Ita kuwa Mammy kitchen 蓷in su ta nufa sa sauri.

Aunty Dijat kuwa kamo Jannart tayi tare da ruggume ta, tana maimaita.
Innalillahi wa innailaihi raji'un.
Riyyam-nsra kuwa yau shine ya zama na miji
Domin dama can shi yanada zaton hakan zai iya faruwa, hakan yasa cikin 茩arfin guiwa da 茩
arfafawa su Rayyern guiwa yace.
鈥淗amma Rayyern Mamy fa tana raye, Please ka nitsu, ka dubata, tana da raye, sumane tayi
鈥�.

Ina gaba 蓷aya falon ya dibke da koke-koke duk gidanma ya hargitse.
Dai-dai lokacin kuma Hadi da Ari, suka shigo ri茩e da jakkunan su Mammy.

Ganin yadda gaba 蓷aya suke a hargitse ne, yasa, Ari sakin jakukkunan Hannunsa, a guje ya
koma baya.
Side 蓷insu ya nufa, a matu茩ar gigice.
Yana tafe yana aunawa Baba Mau蓷o wani irin hargitsestsen kira.

鈥淏aba Mau蓷o innalillahi wa innailaihi raji'un Kazo kaga halinda Alhaji da ahlinsa sukeciki,
Baba Mau蓷oooooo!!!!!鈥�.
Cikin tsananin gigita Baba Mau蓷o ya ajiye 茩ura'an 蓷in hannunsa kana mi茩e tsaye a
hargitse.
Dai-dai lokacin kuma Ari ya shigo.
Ganin yadda Ari yake a matu茩ar gigicene, ya sashi.
茦ara ki蓷iminewa cikin tashin hankali yace.
鈥淜ai Ari meke faruwa鈥�.
Cikin hargitsi Ari ya fara nuna muna masa, hanyar cikin gidan yana cewa.
鈥淩ayyern! Ramadan! Riyyam-nsra! Jannart! Namynsu鈥�.
Innalillahi, jin yadda ya jera masa kiran sunayen su Rayyern shine tashin hankali mafi muni a
garesa.
Allah ya sani da wani mugun abu ya samesu gwara ya samesu.
Wannan dalilin yasa gaba 蓷aya ya firgice jikinsa ya 蓷abi wani irin mazari.
Ba tare daya tuna baisa rawanin da yake kare surar fuskarsa ba, ya nufi cikin gidan a hargitse.

A can cikin gidan kuwa, cikin Hanzarin Mammy ta 蓷auko ruwan sanyi a Fridge 蓷in data samu
a dinning area.

Tana 蓳alle marfin goronan, ta iso inda Mamy ke kwance kan cinyar Riyyam-nsra.
Da sauri ta watsa mata ruwan a fuska, cikin Sa'a watsawa 蓷aya, Mamy taja wani irin firgitacen
numfashi tare da yun茩urawa a zabure ta mi茩e zaune kamar wacce zata arta a guje, ganin
hakane yasa.
Rayyern yin wani irin zabura ya kamota ya ruggume ta a jikinsa da 茩arfi cikin gigita yace cewa.
鈥淚nnalillahi wa innailaihi raji'un Abba Mamy na, Mammy Help me鈥�.

Cikin tsananin sauri Mammy ta sunkuyo kan Mamy hannunta ta kamo ta ri茩e da karfi, cikin
tsananin rauni tace.
鈥淩u茩ayya ki bu蓷e idonki, kada ki zauce, nice Adda Aichanki ki bu蓷e ido, kinga
Rayyanunnki ya shiga 蓷imuwa, kalli Ramadan 蓷inki yadda yake kuka鈥�.
Wani irin zurawa Mammy idanu tayi, wasu hawaye masu azabar zafi nankwaranyo mata.

Abba kuwa har yanzu ya gaza daina kallonta.

Barrister Kabeer dai na ri茩e dashi.
Yayinda Aunty Dijat ma ke ri茩e da Jannart.

Dai-dai lokacin kuwa Baba Mau蓷o ya kutso kansa cikin falon, yana mai cewa.
鈥淩ayyanu! Ramadan! Meke faruwa鈥�.
Jin sautin muryarsa ne, yasa Mammy dake dur茩ushe, wani irin zabura tare da mi茩ewa tsaye,
Ido cikin ido sukayi da Baba Mau蓷o.
Cikin tarin ki蓷ima, gigita, hautsunewar tunani, ta fara nunashi da yatsa murya can sama a
hargitse tace.
鈥淵a ilahi ya mujibattada'awati ya hayyu ya 茩ayyum birahamatika asta茩isu. *Mujed* ta kira
sunan da yasa jikin Baba Mau蓷o sakin wani irin masifeffen karkarwa.
Ita kuwa Mammy luuu tayj
Ta fa蓷a kan Ramadan a sume.

鈥淚nnalillahi wa innailaihi Mammy!鈥�.
Zaiton ta saki azabebben kuka.
Abba kuwa ganin fuskar Baba Mau蓷o ne, yasashi yin wani irin zabura ya kwace hannunsa da
ri茩on da Barrister Kabeer yayi masa.
Kawai sai yasa hannunsa duka biyu ya ri茩e kansa da azaban 茩arfi cikin hartsewar murya cike
da kuka yace.
鈥淵a Allah kada in rasa hankalina, ya Allah idan mafarki nakeyi, ka farkar dani ka kuma
tabbatar min da mafarkina ya zama gsky al'farmar Annabi da al'茩ur'ani dan girman zatinka鈥
�.

Shi kuwa Riyyam-nsra da sauri shima ya zubawa Baba Mau蓷o ido, wanda ya gane sanadin
ganinsa ne ya sumar da Mammynsu.
Goran ruwan dake hannunta yazare.
Tare da yayyafa mata.
Amman ina bata farfa蓷oba
kuma yayyafa mata yayi da 茩arfi, cikin Sa'a ta farfa蓷o da wani irin maraitaccen kuka mai
cushe numfashin, ta meda kanta jikin Ramadan.

Shi kuwa Baba Mau蓷o zamewa yayi ya zauna a tsakiyar falon bisa carpet cikin wata iriyar
fitinenneyar murya mai cike da ababe masu tarin yawa yace.
鈥淵a Salam, Yau a raye nake ko a mace? Ya Allah mafarkine ko zahiri? Aicha a mafarki nake
ganinki ne kamar kullum koko ido biyu ne?鈥�.
Ya kare mgnar yana sakin kuka kamar yaro.

Wannan al'amarin ya magaga ya kuma dunguzuma tunanin kowa,
Barrister Kabeer kuwa kai kawai yake jinjina yana nanata kalmar.
鈥淎lhaji Bashir Muhammad Mai Gaskiya! Ya salam, inama ace nima zanga yah Abdulkareem a
wannan duniya da nake ciki鈥�.
Sai kawai ya saki kamo Jannart dake kuka ya ruggumeta cikin sautin kuka yace.

鈥淜iyi kuka Jannart, bazan hanaki yin kuka a wannan ranarba, kiyi kukan da ba'a barki kin yishi
ba tsawon rayuwarki.
Jannart kiyi kuka domin kece kikafi cenccenta dakiyi kuka fiye da kowa a yau鈥�.

Ita kam Jannart zuwa yanzu kanta ya fara juyawa.
Ita kuwa Mammy rarrafe ta farayi kamar yarinya.
A haka ta isa har gaban Baba Mau蓷o, kawai sai ta kife kanta, bisa sawunsa.
Cikin wata iriyar sassayar murya tace.
鈥淣ice Mujed nice, Aucha nice, 蓷in dai鈥�.
Hakan ne yasa Baba Mau蓷o 蓷aga Hannunsa sama tare da cewa.
鈥淎lhamdulillah alakulli halin, Aicha gaya min Riyyam-nsra 蓷anane?鈥�.
Cikin zubda hawaye ta gya蓷a masa kai tare da cewa.
鈥淓h shida da Zaiton duk yayanka ne Mujed yayankane na cikinka kuma na halattatu鈥�.
Jin wannan kalmar ce, tasa, Riyyam-nsra janye jikinsa daga jikin Mammy da rarrafe shima ya
taho jikin Baba Mau蓷o.

Shi kuwa Baba Mau蓷o, hannu ya mi茩awa Zaiton tare da cewa.
鈥淶o nan Mamana zo nan Aicha kin cika min burina鈥�.
Aifa cikin kuka Zaiton ta fa蓷a, jikinsa, ita da Riyyam-nsra duk sun gane, cewa Baba Mau蓷o
shine mahaifinsu tun daga fuskarsa, dan sun mishi farin sani a hoto.

Da sauri suka juyo duk suna kallon Barrister Kabeer dake kuka ruggume da Jannart, cikin sanyi
Abba yace.
鈥淏arrister kayi ha茩uri, ni nasan kukan me kakeyi, amman dan Allah kayi ha茩uri鈥�.
Da sauri cike da mamaki Barrister Kabeer ya tsagaita da kukan yanayiwa Abba kallon tambaya.
Kai Abba ya jinjina masa.
Alamun 鈥渆h na sani鈥�.

Rayyern kuwa a hankali ya mi茩e dinning area ya nufa, gororin ruwan sanyi ya 蓷ebo masu
yawa.
Yana dawowa, ya 蓳alle marfin goro 蓷aya, yasawa Mamy a baki, ba musu, ta amsa, ajiyan
zuciya ta fara sau茩ewa bayan ta gaba shan ruwan.
Abbansa ya kuma bawa, sannan ya bawa Mammy amsa tayi tasha, sannan ya bawa Baba Mau
蓷o.
Haka sai ya basu baki 蓷ayansu.
Kana a hankali ya kamo hannunta janyeta yayi daga jikin Barrister Kabeer.
Bisa kujera ya ajiyeta.
苼alle marfin goro yayi tare dasa matashi a bakinta.
Yadda takejinta a gigice yasa ta amshi ruwan.
Shi kuwa Rayyern jawo Hafeez da Hafiza yayi ya mannasu a jikinsa yana shafa kansu.

Hakan da yayi musu yasa gaba 蓷aya nitsuwa ta fara sau茩ar musu.

Kallon Jannart yayi cikin tattausan murya yace.
鈥淜iyi ha茩uri ki dena kukan haka nan kinji, kinga baki da lfy鈥�.
Meda kanta kawai tayi ta jinginar a kujera bayan ta zame 茩asa.

Abba ne yayi gyaran muryan tare da kallon Mamy dake sauke ajiyan zuciya.
Cikin sanyi yace.
鈥淩u茩ayya kinga ikon Allah ko?鈥�.
Kai ta jinjina masa kawai.
Shi kuwa Barrister Kabeer, wayarshi ya zaro.
Alhaji Bala tambari ya kira, yace yana son ganinsa a gidansu Dr Rayyern.
Kana ya kira Dr Sajo.

Sannan su kuma falon kab, 蓷insu kowa ya koma mazauninsu.

Riyyam-nsra kuwa murmushi kawai yake tayi.

Gaba 蓷ayansu a 茩asa suka Zazzau na.

Babu abinda ke tashi sai sau茩e ajiyoyin zuciya.
A hankali Abba ya matso gaban Baba Mau蓷o cikin tarin girmamawa mutuntawa, sunkuyar da
kansa yayi 茩asa murya a raunace yace.
鈥淜afin ince komai, in kuma yi komai.
Zan fara da neman afuwarka a bisa ajiyeka da mukayi a matsayin maigadi, a muhallinka,
wallahi bamj ganeka ba, ka gafarceni ubangidana, da kai tsaye zan iya kiranka da ubana鈥�.
Da sauri Baba Mau蓷o ya fara jujjuya mishi kai tare da cewa.
鈥淏ashiru dan Allah kada kace komai, domin da duk al'ummar duniya kowa zai samu mutun
mai amana irinka ahlinsa to da tabbas da babu wani batun cin amana da zai rage a duniya,
Bashiru kai mutun ne managarcin da samun irinka zaiyi wuya, domin irinku suna 茩aranci a
duniya, to Ni kuma Bashir me zanyi maka takwarana da zan iya biyanka a duniya, ka cika 蓷an
halas鈥�.

Mamy kuwa a hankali ta iso gaban Mammy cikin rauni da kuka tace.
鈥淎dda na kuma uwata kin min komai a duniya, ni kuwa me zan miki?鈥�.
Da sauri Mammy ta rufe mata baki tare da cewa.
鈥淎i ni kika yiwa komai a duniya, bani da abinda zan biyaki dashi tabbas jin cika amintacciya鈥
�.

Cikin rauni Ramadan yace.
鈥淢amy ki dena kuka, koma menene abarshi sai mun gaisa dasu鈥�.

Hakan ne kuwa yasa duk suka rin茩a gaisawa da juna.

Dai-dai lokacin kuma Dr Sajo da Alhaji Bala Tambari suka shigo a tare. Dr Sajo kam yayi

masifar ka蓷uwa da ganin fuskar Baba Mau蓷o, yayinda Alhaj Bala Tambari kuwa yaketa
murmushi.
Nan aka gaggaisa dasu. Kana duk suka Mamy ta gabatar musu da 蓷an abin ta蓳awa. Amman
ina babu wanda yayi iya cin komai.

Musamman Rayyern da Ramadan dake cikin ka蓷uwan son sanin Meya firgita musu iyaye
harda suman wasu, irin Rayyern da Abba tun safe babu abinda sukaci.

Gyara zama sukayi tare da fuskarta Abba da Barrister Kabeer ya jefa masa tambayar da
amsoshinta keda yawa.
鈥淎bban Rayyern, su waye wa蓷annan da ganinsu ya gigitaku ya firgitaku har ya kai iyalinka
da suma? Sannan me ala茩arku dasu? Sannan ya akayi Alhaji Bashir Muhammad Mai Gaskiya,
da akeda cikakkun rahotannin rasuwarsa shekaru ashirin da biyu zuwa da uku ya kasance a
nan a gidanku kuma cikin bada kamanni?鈥�. Kai Baba Mau蓷o ya jinjina tare da saurin cewa.
鈥溒榓nnena su鈥�.
Da sauri Abba yace.
鈥淜ayi ha茩uri Alhaji, barni in gaya musu gsky, kodan Rayyern da Ramadan, domin zuwa
yanzu nagane cewa Riyyam-nsra kam da yar uwarsa Zaiton sun san komai鈥�.
Da sauri Riyyam-nsra ya jinjina masa kai alamun eh.
Shi kuwa Barrister cikin sanyi ya kalli Hadi da Ari dake tsaye bakin 茩ofar, yace.
鈥淒a kun bamu wuri鈥�.
Da sauri Baba Mau蓷o yace.
鈥淎'a barsu babu komai su mutanene masu aminci, ku shigo ciki ku zauna鈥�.
To sukace kana suka shigo ciki suka zauna.

Barrister Kabeer ne ya kuma cewa.
鈥淎bban Rayyern kai muke sauraro鈥�.
Jin hakan ne yasa Abba Rayyern, sunkuyar da kansa, tare da rumtse idanunsa hawaye masu
zafi suka silalo masa.
Sai kuma ya kalli Rayyern da Ramadan kana cikin tsananin rauni da tunowa da tsohon tabo mai
ciwo a ransa ya bu蓷u baki a hankali ya fara basu lbrin da shine Tubalin komai cikin
raunatacciyar murya yace.

*鈥淕embu Membilla鈥�.*
Sai kuma ya sharce hawayensa kana yaci gaba da cewa.
鈥淪hekaru ashirin da uku zuwa da hu蓷u baya, mun kasance a cikin garin Gembu da yake
tushenmu asalin mahaifa mu ni da Rukayya.
Mu asalin fulanine, kuma makiyaya.
Alhaji Bashir Mai Gaskiya, gashi nan Baba Mau蓷o kenan. kuwa ba茩one a garinmi ba nanne
asalin garinsaba.
Daga nan Kano yake a yadda ya sanar mana yanayin kasuwancinsa ne na binciken ma'adan 茩
asa dana ruwane, da ha蓷a hannu da manoma wurin ganin sun bun茩asa harkarsu, ne ya kaisa

Gembu.
Matarsa 蓷aya Hajia Aicha.
Gata nan Mammyn Riyyam-nsra kenan.
A lokacin yaransu biyu ne, Rayyern da Ramadan鈥�.
Cikin wani irin 蓷imuwa da ka蓷uwa, Rayyern da Ramadan suka zazzaro idanunsu waje tare da
kallon Baba Mau蓷o da Mammy kana suka kuma juyo suka kalli Abba cikin son tabbatarwa.
Shi kuwa Abba kai ya jinjina musu cikin tabbatarwa yace.
鈥淵esss Rayyern ku 蓷indai kai da Ramadan, ku 拼a拼an sune na cikinsu. Sune suka haifeku
鈥�.
Ya salam tashin hankali da ba'a sa masa rana.
Gaba 蓷aya Rayyern da Ramadan gigicewa sukayi.
Yayinda Jannart kuwa da Aunty Dijat da Dr Sajo suka zama kamar an dasasu ana basu labaran
al'mara.
Yayinda Mamy kuwa ta saki wani irin raunataccen kuka.
Haka yasa Ramadan sa tafin hannunsa yana sharce mata hawayen.

Hafiz da Hafiza kuwa kwalamarsu kwai sukeci.
Alhaji Bala Tambari da Baba Mau蓷o da Mammy kuwa Kai suke jinjina musu.
Barrister Kabeer kuwa zama ya gyara tare da cewa.
鈥淐i gaba鈥�.
Numfashi Abba ya 蓷an fesar kana yaci gaba da cewa.
鈥淟okacin dududu shekaruna sha 16, yayinda Ru茩ayya kuwa lokacin shekarunta 12 ne kacal
a duniya.
Rayyern kuwa lokacin shekarunsa 6 ne rak a duniya.
Kunga kenan da shekara 6 kacal nema Rukayya ta girmi Rayyanu ina tunawa lokuta da dama
Rayyanu kan cewa.
Abba kayi Sa'a wlh Mamynmu bata tsufa, Ramadan kuwa lokacin shekaransa uku ne.鈥�
Da sauri Rayyern ya ri茩e kansa da hannu biyu kana cikin birkitaccen yanayi yace.
鈥淒an Allah kayi mgnar da zan iya ganewa, kaina bazai iya 蓷aukaba tunanina zai hargitse鈥
�.
Ramadan kuwa shi zuru-zuru ma kawai yayi sa idanunsa.
Shi kuwa Abba murmushi mai ciwo yayin kana yace.
鈥淏ari kuji yadda abun ya ya kasance, lokacin da suka 茩auro Gembu.
Ni ina yawan shiga cikin gari in mun dawo kiwo, in na shigo ina saida Su Fiya inabi da dai
sauransu.
Kuma a bakin kwafar gidansu nake zama da 蓷an teburunina.
Wannan dalilin yasa muka saba dasu sosai.
Har ya zama suna kwasa min aminci Alhaji Bashir amintaccen mai ku蓷une mai mutunta talaka.
Haka nan Allah ya jarabceni da son yaransa Rayyern da Ramadan.
Mun sha茩u dasu sosai.
Har ya zama nike kaisu Makarantar boko, da islamiyya.
Sannan in zaune a 茩ofar gidansu muddin suna gida to sai suzo wurina.
Wata rana Rayyern karatun Alqur'ani sai ya 蓳ata, nayi masa gyara, ashe Alhaji na jinmu.

Sai yake takvayata nayi karatun ne, nace mishi eh nayi na allo, sosaima.
Anan yake cemin ayyah ai babanshi ma na karantar da allaho dan haka in fara karantar masa
dasu Rayyern mana.
Naji dadin hakan kuwa nan na fara karantar dasu, kuma Alhamdulillah kansu na 蓷auka.
A lokacin
Ru茩ayya kuma na tallan nono,kasan cewar gida, gida take shiga, shiyasa ta shiga gidansu.
A ranar forko suka saye nonon. ta duka to daga nanfa kullum sai tazo gidan.
Itama ta saba dasu Rayyanu sosai.

Muna cikin haka akayi fa蓷an 茩abilun Gembu da fulani.
A wannan fa蓷an ne na rasa kowa a duniya, nima din abinda yasa na tsira, dan

16 / 29