Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Baccin SO Complete Hausa Novel by M Shakur

Author :  M SHAKUR Category :  African Stories & Novels

Chapter   5 / 51

12K to 15K   out of 151.6K words

yace  soon dasauri Mami tace  kaci gidanku da soon, kullum soon soon kasan shekaranka nawa kuwa yanzu eh? Sa oninka sun ijiye yara goma yanzu dan murmushi kadan yayi bai sake cewa komiba Mami tadinga mita chan tace  wlh bakaramin sha awan Ramlan nan namaka ba wlh eh ? Tai maganan tana kallonsa sarai yagane so take yayi magana yamata banza, cikeda takaici Mami tace  wai bada kai nake magana ba eh Marwan kaman zaiyi kuka yace  Mami she s not my type, inakan searching murya ciki ciki yace  I dont like girls that are so expose har sun iya tafiya kasashe on their own su kadai sarai Mami tajisa amman sai itama tayi kaman bata jisa ba tashiga danna wayanta har sukakai wani kantapareren gida kafinma yayi horn mai gadi yabude suka shiga ciki wasu yammata guda biyu wanda sukenan yaran da Allah yabama Mami suma ta IVF tasamesu suka fito da gudu ba identical twins bane daya na kama da Mami daya na kama da Babanta suna ihu Mami, Mami, shiya fara fitowa daga motan kallo daya yamusu kowacce ta juya dan babu dan kwali kansu yazagayo yabudema Mami baya tafito yakamata suka fara tafiya tana dariya tace  Farida da Fa iza bansan me kallabi yamusu aduniya ba saida ya ijiyeta a katafaren falon yajuya yace  I m going back to the clinic zan taho miki da magani kafin Mami ta amsa yafice yaran suka fito da gudu jin yafita.
EPISODE 6??


Da kyar Ammi tasamu tasha Fanta waran ma bataci ba, sannan suka tafi waje suka tare keke suka shiga, suna shiga tai lamo jikin Ammi chan tafara lumlumshe idanu, Ammi tace  Alhamdulillah bacci yazo ko Hajiya Amirah Miemie tace  inaga alluran ne Ammi gyangyadi sosai tadinga yi tayi kadan tabude idanu har sukakai gida Ammi takamata tace  sauko to sai muje ciki ki kwanta Miemie tabiya kudin keken suka shiga ciki.
Babu motan Daddy a compound hakan yasa Ammi tagane yafita babu kowa a compound din cus tasan za aje karasa yima amarya jere ahaka har sukakai flat nasu, Miemie tabude kofa suka shiga direct Ammi tawuce da ita uwardaka ta kama hijabinta tacire tace  muje bayi kiyi fitsari saikizo kiyi baccin har bayi Ammi takaita tai fitsarin suka fito Ammi takaita gado tazaunar da ita tana kokarin kwantar da ita tace  kwanta toh kin kwanciya tayi tarike rigan Ammi gam, Miemie dake tsaye tace  Ammi ai wlh saikin kwanta da ita, ni bari naje na daura abinci awuta, mezan daura? Ammi tace  dafa kome kukeso me sauki dan taci abinci, ko zakisha tea ? Ta tambayi Amirah dabatai magana ba, cike da lallabawa Ammi ta kwanta tana kamota tace  to kwanta kema kwantowa ahankali Amirah tayi dab da Ammi tana dan lumshe idanu kadan kadan na bacci Ammi duk tana kallonta cikeda so, kafin ahankali tabude idanunta sosai takai hannunta ahankali tadaura akan wuyan Ammi dayayi ja duk hannun Daddy awajen sabida shaketa da yayi jiya ita bamatajin ciwon nata jikin sabida na Amirah take, batamasan ko akwai tabo a wuyanta ba but from yanda Amirah ta taba wuyan tasan da wani abu awuyan dasauri takama hannunta tacire daga wuyanta tace  wuyan hijabin dana saka ya kamanine saisa yayi ja, maza yi bacci, ga zafin jikin yasoma raguwa Alhamdulillah Ammi tasauke hannunta ta ijiye saman gado, sannan takai hannunta saman sumanta data kama mata jiya, tashafa ahankali cikin yar karaman murya tace  suman nan yakamata a kitsa shi eh yammatan Ammi, yaushe zaki yarda ayi kitso? Har lokacin wuyan Ammi Amirah ke kallo da fararen idanunta hakan yasa Ammi kawai tajawota da sauri jikinta tasa kanta akirjinta ta kankameta ahankali tace  Allah yabaki lafiya Aminatu na, maza yi bacci ijiyan zuciya Amirah ta sauke ahankali feeling very calm Ammi na shafa bayanta, ahankali Ammi tadingajin jikinta na sakewa this is always the easiest way that helps her sleep, within 2min bacci yayi awon gaba da ita mai karfin gaske, Ammi ta sauke ijiyan zuciya kafin tashiga jaye jikinta daga nata ahankali tatashi zaune ta gyaramata kwanciya takalli chocholate da Dr asibiti yabata dake hannunta gam har lokacin sai kawai tayi murmushi tasauka daga gadon tafita daga dakin tabar kofa abude sabida Amirah tawuce kitchen inda Miemie ke girki, Ammi tayi murmushi tace  kawo girkin kema jeki huta kiyi karatun exam gobe Monday dasauri tace  a a Ammi kibarshi zanyi kinji Ammi na, kingaji, ga Amirah, ga Daddy, idan ni ban sanyayi miki ba Ammi wazaiyi shiru Ammi tayi tana kallon Miemie she s just 20, Amirah 21 amman she s so wise, smart and very kind, kasa magana Ammi tayi, ahankali tace  Ammi I know why Ya Amirah tafasama Daddy kai jiya, sabida ya dakeki ne dasauri Ammi tace  ke banson shirme, ta ina babanku yadakeni tsayar da wanke plates datakeyi tayi saita juyo takalli Ammi tace  Ammi I know everything ni ba yarinya bane, kawai bana nuna miki nasan meke faruwa sabida tausayinki nakeji Ammi, kina fama da Amirah ga Daddy da baya sonki, bayason Ya Amirah, what are you still doing here? Kirabu dashi tunda baida imani hade fuska Ammi tayi tace  kika kara magana akan mahaifinki haka saina bata miki rai Maryam, maza tashi anan jekiyi assignment dinki na school zan karasa girkin Sosai idanunta suka ciko da hawaye tawuce dasauri tafita tashiga dakin dake next to na Ammi wanda shine nasu itada Amirah amman condition na Amirah yasa adakin Ammi yawanci take kwana, tabude bayi dasauri ta shiga tamaida tarufe ta kunna pampo tana kuka sosai sometimes she wish dama itane ke haukan sabida karma tagane abinda Babanta kema Mamanta, Daddy mugu ne azzalumi, Abinda ke cimata rai shine hakurin Ammi kuma taki rabuwa dashi, mutum yana jibganki kullum amman kin zauna kuma kina girmamawa wannan wani irin abune eh, gashi baya bada ko biyar na sayama Ya Amirah magani duka kudin da yan uwan Ammi ke bata take hadawa take sayan ma Amirah magani, tarasa mesa he hates Amirah amman ita yana mata komi da komi.

Shigowa gidan Daddy yayi dawasu karafan maza guda uku tika tika dasu dasu bouncers yana gyara belt na jikinsa ga katon bandage akansa yace  yauwa kubiyoni, mahaukaciyar na flat dinnan kumuje yayi gaba, Ammi tana tsaye a kitchen taji an bugo kofa dan jim tayi duk fadan dazatama Miemie bata buge bugen kofa toh kodai Amirah ne ta tashi hakan yasa dasauri tasa hannu ta murza gas tana kashewa zata juyo taji muryan Daddy yace  kushigo nace wani mummunan faduwa gaban Ammi yayi dasauri tai wajen kofan kitchen tabude Daddy tagani yana sanye da riga da wando na jean da shirt da belt dawasu kattai su uku yayi hanyar bedroom dinta yace  tana nan dakin zoku bude yamatsa gefe dawani kalan sauri Ammi hartana neman tai tuntube ta taho wajen dasauri tace  Daddy lafiya su waye wayan nan? Lafiya tai maganan tana karasa jawo kofan, wani kallon tsana yama Ammi batare daya kulata ba yace  kai Lasdon bude kofan nace ku shiga ku daukota muje arude Ammi tawani sha gabansu tace  tsaya ban ganeba wa za a dauko? Mesa kake aika mazan daban sani ba zuwa cikin turakata kasan munada yara mata idan basu da sutura ajiki fa ? Ammi tai maganan tana kama hannun kofan gabanta na faduwa sosai, ran Daddy yafara baci yanunata da tsaya yace  ki kiyayeni Haleema, Haleema ki kiyayeni, ko tsirara mahaukaciyar yarki take I don t care, sabida akwai dubu irinta dake yawo tsirara a titi, yau saita bar gidana ta koma asibitin mahaukata, tunda haukan nata haryakai matsayin tana neman daukan rai, tana neman kasheni, ijiye yara irinsu a gida mummunan hadari ne ga alumma, inada yara kanana bazata halakamin gidaba dan haka ki matsa ga maza nan nakawo su daukanmin ita muwuce asibitin mahaukata tunda Ammi take bata tabajin tsoro ya shigeta ya ratsata irin na yau ba, amman tadaure tace  Daddy nasan abinda tamaka jiya bata kyauta ba kuma duk bisa kuskure ne amman dan Allah kayakuri ka sallamesu su tafi idan yaso saika hukuntata anan kaji, amman mazan nan su dauketa akaita asibitin mahaukata duk bashine daidai ba ayanzu, wlh batada lpy yanzu nan muka dawo daga asibiti bacci ma take, tun jiya sai yanzu tasami bacci, na rokeka da girman Allah ubangijin daya hallicemu kayakuri kaji wani shegen kallon fitina Daddy yama Ammi sannan yadaki bango yace  kinga Haleematu ko kinaso ko bakiso yoh ke ko zaki mutu anan naga walakiri na zaran ranki Billahillazi saina aika yarnan asibitin mahaukata itada gidana har abada, tagama zama gidana, taje chan cikin yan uwanta mahaukata tayi rayuwa, mahaukata irinsu masu kisan kai ba a barinsu rayuwa agida sai asibiti dan haka tun ina miki bayani dalla dalla kitashi daga jikin kofan nan inba hakaba zanyi mummunan saba miki Ayanda Ammi tasanshi tasan yanda baison Amirah bazata taba yarda da abinda zaiyi ba, ahankali tace  idan na dauketa muka barmaka gidan ka fa? Wani dariya yayi yace  nan ne kuma zan gwadamiki ubanki yayi kadan! Tunda bakene ubanta ba kowani hukunci na yanke akanta daidaine, Kai ku shiga ku daukomin ita Ammi ta tsaya gaban kofan tai ihu cikin dakewa tace  babu wanda zai tabamin diya, Baban Baby wai menene haka ? Hayaniya da Miemie taji yasa takashe pampo da sauri tana goge fuskanta taji muryan Mami na ihu da Daddy dasauri tabude kofa tafito tafito daga dakin ganin maza saida gabanta yafadi dasauri takalli Ammi tace  Ammi Ammi juyowa tayi ta kalleta ba hijabi kanta ba hula tace  koma daki ki dauko mayafi maza Maryama kasa motsi tayi kukan datake rikewa tafashe da shi takalli Daddy cikin kuka tace  Daddy maisa ka tsani maman mu eh? Meta maka ne? Karabu da ita idan baka sonta kadena azabtar mana da Maman mu D& &  Maryam! Ammi tadaka mata mugun tsawa dayasa Amirah ta firgita tare da bude idanunta ras dasukai ja cike da bacci alluran da aka mata harda na bacci cus masu mental issue haka na bukatan bacci, Ammi tace  Babanki kikema magana haka? Daddy yace  ahap kungani ba, she poised my daughters mind against me, one tries to take my life yesterday and the other is insulting and abusing me yanzu, kinga tarbiyanki Haleema you see! Jin muryan Daddy wani kararrawa kan Amirah yafara bugawa, tana ganin jiri tashiga tashi all abinda ke zuwa kanta is Mamanta is in danger tashiga kalle kalle adakin tana neman abinda zata dauka babu wani makami the only thing idanunta suka gani is slippers kawai tadauki slippers tashiga tafiya bakinta na furta Ammi Ammi Ammi ahankali da bazama ka iyaji ba, Ammi na tsaye jikin kofan kawai taji an bude kofan dawani irin sauri tajuyo kowa ma yajuyo Amirah ne daga ita sai gown na jikinta ga gashinta ya zubo tana rike da slippers tadaga hannunta sama Daddy na ganinta yakoma baya dasauri Adan tsorace, Ammi tai Maza takama hannunta tace  Ami& . Fizge hannunta tayi daga rikon da Ammi tamata tawani yunkuro zatai kan Daddy yakoma baya again dasauri yace  kungani ko, kun gani, kasheni takeso tayi ku kamata nace dasauri Ammi ta fizgo Amirah tana kaita baya kawai maza ukun sukayo kan Ammi data wani tsorata ta tura Amirah cikin daki zata rufo kofan kawai gardi daya yawani fizgo Ammi ta watsar jikake jagab atare Amirah da Miemie sukai wani ihu sabida mugun faduwa da Ammi tayi zube a tiles goshinta ya tsage jini dudda haka ta yunkuro zata taso amman ina kawai takoma kasa a sume warwas, dawani irin gudu Miemie tayo wajenta itama Amirah tafito dagudu zatayi kan Ammi kawai chak namiji daya ya chapketa, tai wani ihu dayakusan tsaga gidan.  Ahhhhh! Miemie dake kan Ammi tadago tama rasa mezatayi ga Ammi sume akasa ga Amirah maza sun dauka tana ihu da top of her voice tana wuntsila kafa tana tokare duk wanda karfinta yakai tana yakushi da Cizo tana kururuwa tana kallon Ammi dake kasa a sume, ganin tana neman gagaran bouncers din Daddy yace  ta haukace sosai jama a bari nakawo igiya ku kulleta Daddy yajuya yafita dasauri Amirah na kokawa dasu tana ihu da duka muryanta, saiga daddy yadawo da igiyan shanya, yabasu kwantar da ita sukai kaman rago suka hade hannayenta suka take saida tai wani irin kara na azaba, Miemie tasaki Ammi tazo wajen tana kallon yar uwarta takalli Daddy dayake basu instruction na yanda zasu kulleta asanyaye tana hawaye tace  Daddy is it because she s not your biological daughter? Dasauri Daddy ya kalleta saiyawani taso azafafe yayo kanta yana huci yace  repeat what you said? Inaso akaita gidan mahaukata before she kill me or even you and look at what you re saying stupid girl ahankali tace  Daddy is it because she s not your biological daughter? Tassss! Daddy ya dauke Miemie da Mari yana ihu how dare you? Ni kike ma rashin kunya? Amirah takara ihu ganin Daddy na Marin Miemie, Cikin kuka Miemie tace  this girl is the daughter of your own late brother uwa daya uba daya, Daddy all this wealth including this house da motan dakake tukawa duka gadonta n&  Mari Daddy yakaima bakinta akaro nabiyu yace  shut up! Ni kikema rashin kunya, wlh zan kira family su Umar na gayamai na fasa auren naku fitsararriya kawai ya hankadata daki yarufo kofan yana murza key, Miemie tana ihu tana bubbuga kofan, Daddy yawuce inda Amirah ke ihu har lokacin tana kallon Ammi sun daureta tana ihu yace  ku dauketa muje daukanta sukayi suka fice da ita tana ihu with top of her voice tana kokawa da duka power ta idanunta sunyi jajir kaman wuta gashinta ya barbaje yama rufe fuskanta gabaki daya kanta nawani irin sarawa suka jefeta a bayan mota maza biyu abaya daya a gaba Daddy na tuki sai asibiti.

Tunda suke motan bouncer daya dake baya dake right side nata yake kallon Amirah yanabin duka jikinta da kallon in his entire life baitaba ganin kyakkyawar mahaukaciya like extremely extremely super beautiful mahaukaciya like this girl ba, she looks like an Arab with her hair, skin dinta is so soft, batada kiba she s skinny but tanada wani irin curved hips da full ass ga boobs cike tam a kirjinta dake jiggling sosai tsayayyu, skin dinta so fresh kasan bata wahala she s so damn sexy, kawai take gabansa ya mike dawani irin sauri ya kalli gaban motan da dayan bouncer na side din yake danna wayansa abunsa, yay maza ya harde kafafunsa hannunsa na kaikayi yana rawa yasauke idanunsa gaban kirjin riganta dan boobs dinta na bouncing sosai sabida kokawa datakeyi har lokacin tana kokarin kwance kanta, ga bakinta dasuka sakama handkerchief dan ta ishesu da ihu, ahanakali stylishly yashiga kai hannunsa yana kallon kowa na motan zai taba mata kirji daidai Daddy na juyowa yakallo baya yace  mahaukaciyan tai shiru dasauri bouncer yamaida hannunsa back bawanda ya lura, ahaka sukakai hospital din.


Daddy yayi parking duk suka bude motan suka fito boucer yawani fizgota kaman yana fizgo akuya taji wani sharp pain ajikinta da hannayenta da kanta, taji cikinta na ciwo, itama ga karfin hali sai kokawa take dan duk ta daburce ta dimauce ganinta dasu duk bata sansu ba, sai mutsu mutsu take, Daddy na gaba suka shiga cikin asibitin anan reception babu mutane sosai dasauri Nurse dake wajen sanye da uniform kafinma suyi magana tataso tace  ammm please untie the patient and remove the clothes from her mouth Sir cikin fushi Daddy yace  Malama don t tell me what to do, can t you see my head she bites and injure people she s a total lunatic nurse din tace  dudda haka please untie h& ..  ke don t tell me wat to do nakawo ta ance asibitin kyauta ne kuna neman mahaukata, gatanan kisan kai take tuburan tuburan, Allah ne ya kaddara inada kwanaki agabana da jiya anmini jam i na janaiza, I can t watch her kill people in my family I have other kids, kananu yara , she s a threat to me and my family dan haka kuyi admitting dinta for as long as she gets better respectfully nurse din tace  still Sir untie her first before all the formalities ran Daddy abace kaman yarufe nurse din da duka yakalli boucer yace  kwanceta .

Tunda suka shigo reception din yake kallonsu ta window wani emergency room dayake dake first floor treating wani male patient nasa, yaga an shigo da wata yarinya da he can t see her face dan gashi yacika mata fuska but he saw yanda suka kukkulleta akasa tsumma abakinta, and he heard what the man was saying. yana tsaye daga jikin window yaga boucer ya duka yana kwance igiyan kafanta harzai dauke kai saiyaga boucer yadaga kasan gown dinta kaman zai leka saiya fasa yadan juyo yana kalle kalle kaman mara gaskiya, chak ya tsaya anytime yaga mutanen that loves taking advantage of masu matsalan kwakwalwa he knows, he had many cases da ake kawo mahaukata masu ciki, he wonders wat does people gain by taking advantage of someone that is mentally unstable duk masu halin nan deserve death as punishment wlh, ahankali yabude kofa yashiga fitowa yana tafiya one one without making a single sound, ganin babu hankalin wanda ke kanshi batare daya kwance hannunta ba yakai hannunsa dasauri zai daura saman boobs dinta dake moving sabida yanda Amirah ke motsi trying to free herself chak yaji an rike hannunsa dawani irin sauri yadago kansa ido da ido yayi dawani hadaden Dr dake sanye da glasses da labcoat yana

5 / 51