Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Baccin SO Complete Hausa Novel by M Shakur

Author :  M SHAKUR Category :  African Stories & Novels

Chapter   49 / 51

144K to 147K   out of 151.6K words

tawuce ciki daidai wayan nasa Nakar a ringing cikeda fada yadaga yace  hello security yace  ahh Good afternoon Sir, this is Mr Sunday GRA line 4 Chief Security please Sir are you family to Mr Saleem? Abba yadanyi shiru saiya kalli Alhaji Hamza daya shigo motan saiya danna wayan a speaker Abba yace  yes I m Sunday yace  you need to come to General Hospital Emergency ward right now, your brother is in critical condition! Dudda Abba na fushi da Saleem amman saida yace  what? How? I just finished talking to him few minutes ago, what happened to him? Alhaji Hamza ya kunna motan ya buga mata wuta suak dauki hanya, Sunday yace  eh toh, muma cikin few minutes yazo yawuce mu the next thing mukaga his wife Madam precious tafito duk jini jikinta with his car with truer to catch her she run away, mukaje gidan we met him unconscious naked with his manhood cut with a knife! Abba yace  what! Wani mugun bitki shima Alhaji Hamza yaci Allah yasa basuyi hatsari ba kafin yakara karama motan wuta Abba yace  innalillahi wa innailaihi raji un& .. kawai yashiga maimaita kalman yana sauraran Sunday nabasa labarin komi daya faru ahaka sukakai asibitin da gudu Abba yasauko ya shiga hankalinsa yatashi, almost all Doctors na hospital na General ana kan Saleem da qualify surgeons this is case da ba common ake samuba gaban namiji an yanka ance matarsa ce ta gudu Abba baidama baki yace karuwansa ce, basumaga Saleem dinba but an debi jininsu.



Jikin Abba yayi sanyi kawai alhakin Marwan da Alhakin Amirah da Alhakin aurensu daya raba ke binsa ai duk wanda yakibin Allah wlh sai Allah yakaya maka darasi in his own way, har karfe 6 suna asibiti Saleem na theatre, wuraren 7 babban surgeon din yafito yazo gabansu Abba dake kallonsa, anatse Abba yace  Dr how is he? Dan ijiyan zuciya Dr yasauke gaban Abba yabuga, Dr yace  I m sorr& &  gaban Abba yakara bugawa yakama hannun Alhaji Hamza dasauri, ganin haka yasa Dr yace  no he s alive Alhaji, kawai we couldn t save his penis, dudda mun maidata mun dinke amman yabata lokaci sosai kafin suzo asibiti some nerves sun riga sun mutu, so his penish will never ever work again, bazai kara iya saduwa da mace ba nor ya iya haihuwa, he s not a man anymore he s just a human being! Kai jama a maganan yataba Abba, imagine likita na gayamaka kaninka ba namiji bane yanzu, yanzu mutum ne kawai shi, to asalin abinda yasa ake kiransa namiji ya mutu, he s just a human being, jama a muji tsoron Allah danko Allah yatashi kamaka yasan the best way yakamaka ya hukunta ka, bura shine abinda Saleem yafiso ajikinsa kullum kaikayi take masa yayi iskanci da ita da Allah yatashi kamasa kuma da itadin yakamasa Allahu Akbar! Allah ka gafarta mana kura kuran mu.
EPISODE 9?? 7??






Shiru shiru Maman Baby bataji Daddy ba har dare, hakan yasa tashiga kiransa amman ina shiru kakeji, wayansa baya shiga kwata kwata, hankalinta yatashi, wasa wasa har dare shiru, wasa wasa har wajajen karfe goma bataga Daddy, gashi ita batada number Saleem, ko number yaran daya samo dazasu masa aiki, kishi da komima damunta yake sanin yana tareda Ammi, sai zuba uban ashar take tana tsaki, bacci yagagareta har karfe shabiyu nadare daga baya bacci ma yasoma saceta anan falo kan doguwan kujera.

Around 2 nadare motar Abba dayake ji da ita tazo kofar gidan horn akayi har yau Abba yaki dauko mai gadi da kansa yake budema kansa horn din yasa Maman Baby tabude idanu dasukai ja tace  yau bazaka fito ka bude gate din dakanka ma tabuga tsaki tabude kofan falo tafito tazo wajen gate din kai tsaye tashiga bude kofan batare daya leka ba tana budewa ta wuce gefe motan yashigo da gudu tana masifa tace  eh kana tareda tsohuwar matarka ko kirana bakayi kama katse wayan ne iyye yanzu kadawo ka banni da bude maka gate mutum sai bak1n mako menene a dauko mai gadi tayi maganan tana maida gate din tarufe tana juyowa taga wani mutum tsaye abayanta yarufe fuska da mask ya danno mata bindiga ya saitata, wani zaro idanu tayi gabanta na faduwa zatai ihu da murya na boss yace  if you shout I kill you tsurewa Maman Baby tayi jikinta na mahaukacin rawa sosai takasa magana bata taba ganin bindiga ba sai yau, kawai saitaga an bude bayan motan maza biyu sun shigo suma duk fuskansu arufe ga bindigogi hannunsu, Mutumin yasa hannu yaja hannun Maman Momi yace  let s go fitsari har kufcemata daga gaba yayi tana tafiya yana zuba akasa face  Innalillahi Innalillahi, yau nashiga uku shigo da ita falon akayi aka wani jefar da ita tsakiyan falo dukansu yan fashin _u uku suka tsaya kanta aka kara bindiga uku akanta Maman Momi tace  Auzubillahi Mina shaidanir rajeem daya yamata ihu yace  ina mijinki yakesa kudi? Ina kudin da Saleem yabasa? Wani zaro idanu Maman Momi tayi zata bude baki kawai daya yasa bindiga a bakinta cikin kakkausan murya yana kina furta karya zan harbeki abaki sai bindiga nan ta bullo ta keyanki mutuwa direct so ki tabbatar gaskiya kike fada, ina kudaden suke ? Maman Momi nawani kalan ijiyan zuciya na tashin hankali da bindiga a bakinta still tace  duuukinsa&  maganan ma baya fita daga bakinta da kyau sAbida bindiga kawai suka kamata suka daga suka sata agaba let s go, sama sukahau dakin Daddy tabude tashiga suka suka shiga, daya na tsaye da ita tamusu alamu ashiga neman kudi nan da nan aka shiga neme neme ashe haka yan fashi keyi hatta katifan gado saida suka daga suna farke yadin katifan komi na dakin saida suka bude aka kwashe kudin akwai tin tasss takardun, agogo laptop duk wani abu na dukiya saida suka dauka da ATM card dinsa dake guda dan fashin yace  muje naki dakin dakinta suka wuce tana ijiyan zuciya gwalagwalan ta suka kwashe tasss da kudade harda wayanta har dakin yaranta suna ciki yauma itada Daddy suka turasu gidan Baby su kwana sabida aji dadin rayuwa yau.
Babu abinda basu daukaba yace  kuje ku loda a mota search the entire house atare sukace yesss sir suka wuce suka fita Maman Baby sa jikinta ke rawa yakalla sai kawai yasa hannu ya juyar da uta yana daga doguwan riganta sama Maman Baby tace  innalillah& & . Bindiga taji saman kanta yace  ko tari kikamin saina kasheki wlh kimin shiruu
Kai Maman Baby taga tashin hankali wai da tsufanta itaba ba yarinya bace shekarunta kusan daya da Daddy classmate ne su tun zaman1n secondary school tanaji tana gani dan fashi ya shigeta kawai yahau sosokata duk yanda taso ta daure takasa sai kukan bak1n ciki tsofai tsofai da ita wani yake mata fyade kusan minti goma yayi yajuye mata shi ciki yaciro abin yamaida wando sannan ya fincimeta yasa bindiga akanta yafito da ita, suka sauko falo duk sun gama koda komi a mota har wayanta sun dauka ga daya na fitowa daga kitchen dinta dabatasan mesukajeyi a kitchen dinba, yace  bani tape the same ragowan tape da aka rufe bakin Ammi dashi dazu akai amfani dashi ya rufe nata gam, sannan yadaura hannuwanta da kafafunta tasss suka dagata aka bude kofan bayin dake nan falo ya ijiyeta yafito yarufe bayin yace  let s go kun dauki car key dayan motan dana gani a gidan yaran sukace yesss shi Ogan yashiga babban jeep na Daddy dayan suka shiga dayan motan lexus sukabar gidan ransu fessss.
Maman Baby tai juyin duniya ta kwance kanta takasa ga baki arufe kuma sai warin gas takeji, ga sperm dinshi daya zubamata kaman barkono gabanta is on fire sosai babu abinda yafi damunta kaman yanda takeso tamike ta wanke kasanta amman bahali tai kukan tai kuka saita ma fara tunani ramin mugunta suka fadane? Yaran nan ayanda sukasan da kudin nan da sunan Saleem dasuka kira kaman fa yan bangan da Dady yace zai nema yayi aiki dasu ne, to kashe daddy sukayi suka dauki motarsa yanzu sunzo sun kwace komi na gidan nan tassss kudaddensa sun kwashe da wayoyi da laptop daga ita sai gidan nan, Innalillahi hankalinta yatashi saitaji wani kalan tsoro yana kamata bangare daya na zuciyanta nagaya mata Allah ne yakamaki, Allah ne yakamaki, kun zalunci marainiya kunci amana gashinan yanzu bakisan inda mijin naki yake ba gashi kun rasa komi banda gidan nan tuussss taji karan abu kaman tashin bomb dabatasan menene ba, chan taga alamun wuta naci daga dan space na kofan bayin datake hangowa tafara kokarin ihu uhmmmm uhmmmm uhmmm amman ina!
kai jama a this is the first time in her life take ganin mutuwa mutuwa na ganinta wlh wlh gidan nan yakama da wuta batasan tayaya ba tafara Allah natuba, natuba Ya Allah, na tuba zuciyanta kaman zaiyi tsalle yafito ta idanunta ganin wuta papapaaa har wutan ya iso kofan bayi.



Yan anguwa da vigilante ne akaga wuta na kamawa agidan aka fara ihu ana kiran makota da fire service jama a suka fito ama bada taimako GrA ne sunada tasu motan tanka na ruwa incase of incident haka na fire nan da nan aka kawo aka shiga fesawa wajen 30min wutan ta mutu aka shiga ciki aka dauko Maman Baby da gabaki dayan gefen jikinta ya kone bakinta ya kone sabida tape din ya narke abakinta aka daukota da ranta amman wani kalan numfashi take irin na mai shirin mutuwa aka wuce da ita asibiti ana duba gidan ko akwai yara luckily ba yara ba kuma mijin& .. WANNAN KENAN

WAIWAYE BAYA KADAN!

Sanda yan sanda sukakai gidan taredasu Marwan cikin yaran akwai guda daya daya zaga cikin daji yaje yayi kashi dan agidan ba wajen kashi saisa ba a tafi dashi ba dayazo yaga key mota ga Motan Abba duk awajen daman he was planning yayi magana dasauran team din suyu sama da mugun mutumin nan sukwashi kudin dan yaji wayan dayake da Saleem all this while amman dayaga an kwashe sauran takira asalin boys nasa suka fito farautan nan da daddare, da gangan suka sama gidan wuta dan kar wata camera tanuna su they re using this money da dukiya suyi japa subar Nigeria.
EPISODE 9?? 8??






Koda sukakai gida Lami ne ta taresu hankalinta yatashi tana kallon Ammi da Amirah zatai magana Ammi tace  samin ruwan zafi a wuta lami, kiramin Yaya yazo gida, tayani kiran Miemie itama, bansan inda wayata takeba kwata kwata Mama Lami kawai ta gyadamata kai ganin ba lafiya Ammi tawuce tashiga dakinta Amirah tabiyota ahankali she s still crying, zama Ammi tayi bakin gado saita dago kanta ta kalli Amirah data shiga tahowa wajen Ammi ahankali cikin fushi Ammi tace  wlh wlh kikazo wajena nan saina nakada miki mummunan duka Amirah, saina miki shegen duka yarinyar nan shigowa dakin Lami tayi da gudu dan bata tabajin Ammi na fada da Amirah hakaba, Lami tace  lafiya Ammi ?Ammi tace  dauki yarnan tabarmin dakin nan banson ganinta, ki taimakamata idan zaki iya ki hadamata da paracetamol kawai I m not ready to see her now kunga yanda Amirah ke kuka ga fushin Marwan ga Ammi na fushi da ita kalan wanda bata taba ganin Ammi tayi da itaba kawai saitaji dubiyan yamata zafi Lami tashiga dagata tace  muje muje Amirah me kikama Mamanki haka? Amirah bamata iya magana Lami ya fitar da ita taje tahada ruwan dan itama talura da condition na Amirah sukaje bayi ita ta taimaka mata ta gasu saida Amirah taji kamanma mutuwa zatayi suka fito Lami tawuce da uta dakinta tabata wasu kaya tasaka daidai lokacin Umar na sauke Miemie akan machine jin ayanda Lami tace mata Ammi tace yazo he was so supportive kawai yakawota yace  idan kun gama ki kirani nazo na daukeki gyadamai kai tayi daidai Baffa na zuwa shima Umar yashiga gaisawa da Baffa.


Kafin da Baffa da Miemie sushi go gidan tare yana rikeda hannunta suna hira suka shigo gidan da Sallama Mama Lami tafito ganin fuskanta kadai sunsan bakafiya tace  ku shigo nan shigowa dakin sukayi zata wuce takira Ammi taga Ammi tafito idanunta sunyi jajir, Miemie nashiga dakin taga Amirah ga tea agabanta bata tababa dagudu tai wajen Amirah tace  Ya Amirah? Menene meya sameki? Baki da lafiya ne? Mama Lami meya sameta haka fuskanta duk ya kumbura ? Daidai Ammi na shigowa dakin tace  sakinta tasa mijinta yayi atare da Baffa da Lami da Miemie sukace  mene! Zama Ammi tayi saitai shiruuuu saikuma tashiga basu labarin komi daya faru tassss har zuwa dawowansu saita kalli Amirah cikin zafin zuciya Ammi tace  open your mouth kifada mana dalla dalla abinda kikaje kikayi ma Marwan da iyayensa inba hakaba ranki zai baci
Sosai take kallon Ammi gabanta kawai faduwa yake ashe uwa wacce bata taba dukanka ba take riritaka duk randa zata rikida tai fushi dakai jikake kafi tsoronta kan komi aduniya, Amirah bata taba sannin haka take tsoron Ammi ba sai yau sabida yanda taga ran Ammi yabaci har rawa jikinta yake takasa magana, Ammi tadaka mata mummunan tsawa.  Bazaki bude baki kiyi magana ba Ameenatu rushewa dawani kalan kukan tsoro tayi kawai tashiga fadin abinda tayi ba karya dan ta dimauce, Ammi tafarfasa kawai takeyi, sanda Amirah takai wajen datace ita ta rungume Saleem dama yaga jikinta kawai Ammi ta taso Lami tana.  Ammi, Ammi Inaaa fizgo Amirah Ammi tayi tashiga dukanta, though bawai wani lafiyayyen duka take mataba but just soft beating haka na fushi dayake nunama yaro yayi abinda ba daidai ba Lami tarike Ammi tace  dan Allah kimata hakuri dan Allah Miemie ma ta tsorata bata taba ganin Ammi ta fusata hakaba har tana dukan Amirah tafashe da kuka itama tana rokon Ammi, Amirah nawani kalan kuka wlh har fitsari saida ya kufce mata, Baffa yatashi yazo wajen yace  saketa nace Ammi tasaketa Amirah ta kankame Baffa tana wani kalan ijiyan zuciya kaman zata mutu jikinta bari kawai yake tana kuka, Baffa yace  haba so kike yarnan ta mutu gabaki daya kihuta da wanne zataji? Akanki fa taje tai abinda tayi ran Ammi abace tace  banki takaba Baffa amman tarbiyan dana bata kenan, yaushe Amirah takoyi fitsara eh? Kallon Babba tamusu rashin kunya, tama Mahaifinsa tama Mamarsa haba an kace karna maketa, tarbiyan dana bata kenan, mijinki zaki cema kanin mata? Mijinki zaki gayama dan uwansa kikeso yanaga jikinki eh? Sabida kinga yana sonki? Naji dadi ai yanuna miki shi dan halak ne daya sakeki, saikisha zaman gida shashasha kawai, shekara nawa yau kikasan halin ubanki, da baki daya zaki sanar da mijinki abinda ke faruwa zasu magance abin nan bagashi yanzu yana police station ba but you decided to use the foolish way, kinma manya fitsara kin kaso aurenki wacce batasan mutunci ba sanda uban naki yadaukeki yakai asibitin mahaukata ya watsar ko biyar bai ijiyewmb wannan bawan Allah data zaga daga kudinsa Yaya kudin aljihunsa yayi admitting nata all her drugs everything was from his pocket ama samin likita haka a duniya? Ko wannan abun kadai baici ki rangwantamai ki kasa kallon idanunsa ki gayamasa wasu maganganun ba, Marwan fa kudi yada????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
uka yaba Miemie wanda ban mamcewa kudin nayi amfani dasu har na kwaso kaya nazo gidan nan dan banda ko sisi a lokacin the only person daya miki wannan adalcin kikama haka I m so embarrassed ace diyata ce tai wannan abun wlh kuwa,
Idan Matar dana tamin kalan abinda Amirah tayi saina cewa dana wannan ba Matar aure bace ita da kai har abada, yanzu ai kin huta ki sha zaman gida zawarci kikeso ko, kin dauka ana auren marasa kai ne Allah ya rufa miki asiri amman ke kin tonama kanki shikenan Baffa ya fizgo Ammi yace  keeee yakalli Miemie yace  dauki Amirah kuje chan dakin Miemie takama Amirah dake kuka suka fita Baffa yakalli Ammi daya dade baiga matan nan tai fushi hakaba yace  yakuri yakuri nasan yanda kikeji yakuri kinji yakuri sai alokacin kukan da Ammi keji tarushe tafashe dashi, Allah sarki ashe idan aka saki diyarka sakin yamafi yima uwa ciwo akan diyar, wlh Lami itama saitahau matsar hawaye taji bala in tausayin Ammi, Baffa yace  ya isa, kiyakuri, kimata afuwa, duka duka yaushe tasami lafiyan? Yaushe tai hankalin? Meta sani? Dole ta tafka shirme, ayanda Amirah ke sonki kome akace tayi kanki zatayi eh cikin kuka Ammi tace  nasani kawai tacima yaron mutunci dayawa ne maganganun data gayamai baisuyi kama da maganganun mara kan gado urinta ba yanda kasan an zaunar da 0ta an koyamata, kunyan Marwna nakeji, Baffa Amirah bata kyautaba, I can never excuse action nata koda kashenin akayi, she can simply go kobazata fada musu ga abinda ke faruwa ba tayi demanding sakin batare dataci musu mutunci da fuska ba Baffa yace  rashin hankalin kenan, amman ya isa, tayi abinda tayi yanzu ne mu manya zamu gyara kuskuren Alhamdulillah saki dayane, inhar matarsa ce zasu dawo su koma su zauna tare, gobe in sha Allah zamu shirya muje gidansu da safe mu uku mu bada hakurin abinda diyarmu tayi hakan zai nuna munsan me mukeyi, kiyakuri go easy on her kar fushinki ya maidata gidan jiya, correct her kinuna mata ga yanda rayuwa yake, ba a wulakanta masoyi, I m sure by now ita kanta tai nadaman actions nata, dan Allah kibita ahankali kinji, saki ba komi bane face kaddara wacce Allah yarubuta maka zai sameka, wani zubin sai bayan an sami matsala anyi saki ake dawowa a kulla soyayya wacce tafi nada so calm down kinji
Sosai Baffa da Lami suka dunga bama Ammi baki har fushin datakeyi

49 / 51