Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Baccin SO Complete Hausa Novel by M Shakur

Author :  M SHAKUR Category :  African Stories & Novels

Chapter   46 / 51

135K to 138K   out of 151.6K words

kiciniyan bude hannu ko kafa wlh duka takasa, idanun Ammi sunyi jaaaa Amirah ta tsare Amminta da kallo dake struggling in pains taji abu ya tsayamata a kirji, Daddy yadaka mata tsawa yace  kalleni nan! Kallon Daddy Amirah tayi ahankali, yace  you have one hour idan bakison mahaifiyarki ta mutu, inba hakaba kasheta zanyi! Amirah tashiga girgizamai kai zatai magana yadaga mata hannu yace  you have exactly one hour dot za a maidake gidanki, I don t care kome zakiyi, kome zakiyi kije kiyisa ki tabbatar kinsa Marwan ya sakeki! Wani kalan kallon Daddy Amirah tayi da sauri kanta nawani dundummm! Dum! Dum, Ammi tazaro idanu tace  uhmm, uhmmmmm, ummmmm Daddy daya tsareta da kallo ganin yanda take kallonsa just makes him realize tsaf tagane abinda yake cewa kuma tagane menene saki, sai taga yakalli daya daga cikin yaran kawai saitaga yawuce yashiga wani daki Amirah tabisa da kallo saigasa yafito da bulalan inji doguwa sharbebiya a hannunsa ya tsaya gefen Ammi, wani bugawa kirjin Amirah yayi tama kasa kallon Daddy sai mutumin dayake tsaye gefen Amminta da dorina zuciyanta na racing kaman zai fito, Daddy yayi wani murmushi cus ya karanci Ammi da diyarta kaman me, strictly yanajin kansa yau kaman sarkin duniya mai power da babu wanda zai iya takasa yace  yima uwarta shegen duka kai Goro! dawani kalan sauri Amirah tazare muryanta dabaya fita kawai yafito tagama kidimewa tace  Daddy, Daddy, Dady dan Allah dan Allah& & &  Pauuuuu! Kawai taji karan an zubama Amminta dake adaddaure bulalan injin Amirah ta kalli Ammi datai wani mikan bankara na tsantsan azaba da radadi ga ba bakin kuka, Ya Ilahal Alameen! Wuyan Amirah harwani girrrgirrrrgirrr yakeyi ganin yanda mahaifiyarta keyi agabanta in pains, tawani fashe da kuka wanda tunda aka haifeta bata tabayin kalansa ba harda majina, koda Marwan yake cinta ba irin kukan nan datake yi yanzu takeyi ba, tama haukace gabaki daya tawuce zatai wajen Ammi, Daddy ya fizgo hijabinta yajawota gabansa gardin yasake zubama Ammi bulala na biyu ihuuuu kuka Amirah tayi tana hada hannayenta biyu.  Daddy dan Yarasulullahi kadena dukan Ammi na, na rokeka da girman Allah kudena, ni kumin dukan amadadin Ammi na, na rantse da Allah zanyi kome kakeso, Daddy Kamin rai, ni ku dakeni kudena dukanmin Ammi na, Daddy nika daken, dukanku ku taru akaina ku daken, Daddy wlh wlh kome kakeso zanyi, zance ya sakeni kudena dukan Mamana now this is abinda yakeso ta tsorata har tsakiyan jinin jikinta, kuka harda majina har baki, tsawa Daddy yamata yace  bacewa nayi kice yasakeki ba kisa yasakeki, you have one hour zaki dawo wajen nan da takardan sakin sa, idan kinason mahaifiyarki araye inba hakaba kasheta zanyi babu abinda aka isa amini ke kin sanni, kinsan waye ni ahaukace Amirah tagama kidimewa tana magana tana kuka tana waigen Ammi tace  toh, toh, naji, wlh saiya sake, Daddy stop hurting Ammi na dan girman Allahhhhhhhhh yanda take kuka kaman zata shide, Ammi dudda she s in pains jikinta namata radadi saida taji wani karfin hali da dakewa yazo mata, she needs to be her daughter strength, cikin karfin halin son yin magana tace  Amirah kibarsa ya kasheni ban yarda ki kashe aurenki ba amman ina Amirah bataji, Daddy yace  kina dawowa da sakin zan aura miki Saleem shin zaba miki, do this and I will let mahaifiyarki leave in peace, saikuma gargadin dazan miki wlh wlh kika wuce hour daya, ko kika sanar da wani ga abinda ke faruwa na rantse da wanda ke busamin numfashi yaune rana na karshe dazakiga mahaifiyarki aduniya, idan kina tantaman hakan ki gwada yi kiga Daddy yabuga kafa akasa irin buna mata he s serious Amirah ta tsorata har karshen zuciyanta yace  tashi kutafi tashi tashigayi mance ciwon tayi tayi wajen Ammi tawani rubgumeta tana shafa bayan Ammi da hannunta inda taga bulalan yasauka tana wani irin kuka, Ammi taji jikinta zafi kaman wuta, Amirah ta kankameta tace  Ammi ina sonki na yarda narasa komi na duniya bandake Ammi na, kene rayuwan Amirah, I will save you kinji Am& .. fizgota gardin yayi yajata Amirah na kuka suka wuce suka fita tana waigen Ammi tana share makinan hancinta da hijabi hankalinta yatashi na fitina yau.



BURA UBA NOVEL NA FIRE =?%?



A GANINKU MARWAN ZAI YARDA YA SAKETA???



A GANINKU AMIRAH ZATA YARDA KAR MARWAN YASAKETA??



JAMA A I THINK AMIRAH WILL DO KOME ZATAYI TA TABBATAR MARWAN YASAKETA SABIDA TA CECI MAHAIFIYARTA AMMI KO???



KUSA KANKU A SITUATION NA AMIRAH KUBATA SHAWARA MEYA KAMATA TAYI YANZU TAKOMA GIDA????
EPISODE 9?? 0??






Tashi Daddy yayi yawuce ya tsaya jikin window saida yaga tashiga mota sannan yajuyo ya tsare Ammi da idanu da harga Allah baiso an dakaba but yasan idan baiyi hakaba bazai taba ruda yarinyar nan ba Amirah, Ammi nawani kalan kallonsa da idanu tanaso tai magana yashiga tahowa yana kallonta yazo har gabanta saiya duka yana kallonta sosai gabansa na faduwa batare daya cire tape na bakinta ba yace  me kikeso ki fadamin Amaryata saiya daga hannunsa yakai kan bakin Ammi yaja tape din yacire bala in zafi saida Ammi ta runtse idanu Daddy ya tsaya ya tsareta da idanu yanda ta runtse idanun kaman yacemata sannu amman saiyayi shiru yana kallonta bude idanunta Ammi tayi cikeda fada da tsananin masifa kaman ba Ammi ba tace  what do you think you re doing? Kana tura yata taje tacema mijinta ya saketa what are you up to? Meke damunka Baban Baby? Are you sick? Kai wani kalan mara Imani ne azzalamu eh? Tunda Ammi take masifan kallonta yake bayako kyaftawa saida tagama yace  wai tayaya ma akayi na sakeki eh kinyi fresh sosai yadaga hannunsa zaikai jikin Ammi, Ammi tace  wallahi wallahi inhar hannunka yataba jikina koda this is the last ting dazanyi aduniya saina gille maka hannu sannan zan rasu? Why are you back in my life? My y ata tamaka dakake cutar da ita kake azabatar da ita kallon Ammi yake sosai saiyadan sosa kai yace  bari na gayamiki asalin wanda yaga mahaukaciyar yarki yanaso Saleem ne, Saleem kanin Akhaji Gold ne uwa daya uba daya, Marwan ba dansa bane, kanin matarsa ne dasuka daura dun yana dan shakara daya sabida iyayaensa sun rasu ya girma hannunsu, Daleem akaso har gidana nemawa aure ba Marwan ba muka sa Rana, rannan daurin aure something happens Saleem bai hallara ba kawai aka daura da Marwan bayan sunsan Saleem ke sonta, to sai bayan wata daya yadawo shima ashe a_1r1 wata yarinya tamai, yanzu ni Saleem nakeson bata Ammi na kallonsa tace  sabida yabaka kudi kallon Ammi yayi irin tayaya kika sani, Ammi tace  Baka taba abu dan Allah, bazaka tana zuwa this limit hannu banza ba yabaka kudi shine kake kokarin bata auren yar kaninka, kasan Amira marainiya ce bata da mahaifi and a sick girl kake azabtarmin da yarinya haka? Wani washe baki Daddy yayi yace  ai naga ta warke Ammi tai shiruuuu tana wani kalan kallonsa saitai jimmm tace  deep down ada nakance duk abinda kamin nayafe kaddara ne, somehow I feel rashin soyayya yasa kamin duk abinda kamin da yarana, amman yanzu mun rabu dudda haka bakabar diyata tahuta ba, bakabar kwakwalwanta yahuta yasami sukuni ba Ammi tai shiruuu ta lumshe idanu saita bude ta kallesa tace  abu daya nasani shine inhar auren Amirah da Marwan yarabu daman Allah yariga ya kaddara rabuwansu ya zone amman kai baka isa karaba abinda Allah yahada karubuta ka ijiye nina fada maka maganan nan Daddy yafashe da dariya yace  zako kisha mamaki, diyar nan naki is ready to do the impossible for you baki sani ba, zakisha kallo nagaya miki Abba yana maganan yajuya yana wake yana tafiya Ammi tace  Baban Baby chak Daddy ya tsaya saiya juyo ya kalleta yaga idanun Ammi sunyi jajir cikin murya mai masifan ciwo Ammi tace  Ya Allah kace aduk sanda wani ya zalunceka kai addu a zaka amsa Ya Allah wannan bawan ya azabtar da rayuwana dana diyata da batasan komiba, he torture diyata tun tana yarinya har yau bai bartama, Ya Allah ina rokanka ka amsa bakina na uku ka azabtar da bawan nan kwatankwacin yabda ya azabtar da yarinyana marainiya, Ya Allah ka sakamata da gaggaw& & . Kafa Daddy yasa yatokare Ammi batare daya bari tagama maganan ba yace  ke bakisan Allah yace anemi kudi ba that is simply what I m doing kisan nawa yaron nan yabani kuwa? Kinsan band1r band1r na dollars guda nawa yakawomin kuwa? Gardawan biyu dake dakin suka kalli juna sai Daddy yajuya rai abace yace  kurufe nata baki yawuce yazauna zuka o wajen suka yaga tape suka kara mannawa abakin Ammi dake kallon Daddy idanunta yayi jajir.
EPISODE 9?? 1??






Tunda suka shiga mota kan Amirah juyawayake, kanta na sarawa, amai ma tashigaji yazo mata wuya dasauri tabuga kujeran driver da kyar tace  Malam kayi parking dayake su biyu ne mazan juyowa sukayi suka kalleta dasauri ganin yarinyar dake kuka since tadena tana musu magana adake, cikin wani kalan dakewa da ihu Amirah tace  nace kuyi parking! Ba guduwa zanyi ba, Mamana na hannunku, kunsan gidana, park the damn car Yanda sukaga hannunta awuyanta da yanda tamusu ihu kaman mahaukaciya dayan yama driver alamu dayayi parking gangarawa gefen hanya sukayi sukai parking, ruwan data gani a tsakiyansu gaban motan tasa hannu tadauka tabude motan dasauri suka bude suma harda dan gudunsu irin karta gudu dinnan, wani matsayicin kallo Amirah ta musu zuciyanta yagama konewa kawai ta taka kafanta cikeda dauriya da jarumta tawuce dab da kwatan kwalbatin ta duka takai hannayenta biyu tadaura saman kanta tareda lumshe idanu zuciyanta na tashi tanason tai aman takasa sai ijiyan zuciya kawai take saukewa, takai one minute ahaka taji zuciyanta na kwanciya iska nasa tanajin tashin zuciyan na raguwa saita bude idanunta tadauki goran ruwan tabude tazuba a hannunta ta kuskure bakinta ta zubar sannan tadena ta wanke fuskanta tasss hancinta yayi jaaa saida ruwan yakare sannan ta jefar da goran tasa hannu tadauka sharce fuskanta tanajin wani confidence da dakewan zuciya da karfi da jarumta kalan wanda bata tabaji ba arayuwanta, ahankali tace  Ammi i will save you kinji, just wait for me Ammi na, whatever it takes me to do, I will do it to save you tana maganan tamike tasa hijabin ta goge fuskanta tasss ko kallon gardawan batayiba ta taka kafanta for the first time da kyau tana danne azaban ciwon datakeji tawuce kawai tashiga motan duka mutanen sukabi Amirah da kallo ganin something in her just changed, sauke glass na motan tayi ta kallesu cikin wata kalan murya kaman ba tataba tace  idan bazaku kaini gidaba zan iya sauka na shiga dan sahu i have less than an hour yanzu kallon juna sukayi suka kara kallon Amirah sai suka wuce suka shiga motan sukaja Amirah bata maida glass na motan ba tanajin saukan iska kan fuskanta tana kallon hanya tana kiran sunayen Allah taki yarda tai tunanin wani abu kawai, ahaka har sukakai layin motoci biyu tagani kofar gidansu da batasan nawaye ba but probably maybe motan su Mami ne cus tasan hankalin Marwan zai tashi ba a ganta ba da sauransu, parking sukayi kofar gidan takallesu anatse tace  kujirani karkuyi nisa duk atare suka waigo suka kalli Amirah cikeda mamaki ganin tama daina kukan datakeyi that time tabude kofa tafita taja tafiya straight tabude kofa tashiga gidan tawuce direct tabude kofan falo tashiga babu kowa a falon, but taji muryan Abba dawani magidanci Abba nacewa zaisa case din a police magidancin na cewa is a family matter hawa staircase tashigayi ahankali, Marwan dayake tsaye tuntuni yakasa zama yana sauraran _u Abba yahango inuwa mutum a bene da sauri ta tashi daga jikin bango kirjinsa na bugawa dumdumdum kaman daga sama idanunsa suka sauka kan Amirah dake hayowa benen walking perfectly, tana sanye da maroon hijabin daya samata this morning tai salla dashi, her eyes are a bit swollen yanda dai suke this morning sabida kukan daya sata tayi, her nose tip is reddish, sai yaga kaman bangaren haggu na fuskanta is looking swore sannan yadanyi jaaa, dawani kalan sauri yace  Babybear, Amirah, wife yawani taho da sauri yan dakin na juyowa jin sunan wanda ya ambato Marwan na karasawa wajen daidai tana karasa hayowa staircase din baiyi wata wata ba kawai yayi wani hugging nata yana sata ajikinsa ya kankame ta yana sauke ijiyan zuciya abayyane kaman yayi shekara bai ganta ba yana fadin.  Oh Alhamdulillah, Alhamdulillah, Alhamdulillah! Har sau uku Amirah could hear the way zuciyansa ke bugawa, wani kalan karaya taji zuciyanta yayi kaman zata fashe da kuka amman takara dakewa bamatason taji wani feeling for him sai kawai tasaka hannunta biyu ta turasa Marwan yadan koma baya kadan, tafita daga jikinsa saita kalli Mami datazo wajen su Abba ma duk sun tsaya Marwan nawani kalan kallonta, Mami tace  Amirah daga ina kike duk hankalinmu yatashi bamu ganki ba ? Kallon Mami Amirah tayi she needs to do something that will make them hate her, kai tsaye tace  ni yarinya ce dazaku taru anan sabida baku ganni ba, banda right nafita ne?


Wani kalan kallonta Marwan yake jin abinda tafadi hakama Mami dasu Abba, juyowa tayi takalli Marwan dake kallonta bayako kyafta idanu tace  inason magana dakai Marwan! sosai Marwan yake kallonta kawai yasha jinin jikinsa, he knows something is happening, gabansa sai faduwa yake, hannunsa yayi folding a kirji yana kallonta da kyau especially daya lura she s also talking fine, acting fine, babu wasa atattare dashi sounding like a man yace  maganan dazakiyi dani can wait, first I need to know daga ina kike? Ina kikaje all of us anan were worried because of you? Ina kikaje ? Atsanake Abba yace  eh daughter Amirah ina kikaje daga ina kike eh? I was about nakira Inspector nace we have a missing person report, where are you coming back from daughter
Cikin kakkausan murya Amirah tace  where I m coming back from ko where I was is non of you guys business, kaikuma tajuyo ta kalli Marwan dake kallonta tace  tunda you re not ready mu kebence muyi maganan danazo yi dakai, then let s have it here sauri nake I have somewhere to be kowa na dakin ya girgiza harshi Marwan infact yanda take maganan ma bazaka yarda Amirah can talk like this ba dan yawanci maganan ta shagwaba ne, shirme da sauransu, Marwan kallonta yake kawai, wani juya idanu Amirah tayi na tsantsan rashin kunya da rashin ganin girman mutum tace  Yayarka was there with me rannan dana sami lafiya kin fadamai? Takalli Mami dake kallonta saita kalli Marwan tace  bayan naga yanda kaman Poor Saleem dukan kisan kai you know I feel agabanka amman ka tsallakeni kawuce abinka, bayan an kaini hospital I woke up fine, but you were too angry and ignorant to noticed na warke, anyways that s by the way ba maganan nan nakeso nayi ba tafadi maganan saita daga kafanta ta tako few more step to gaban Marwan ta tsaya dab dashi takalli kwayar idanunsa dake cikin glasses kaman yanda yake kallonta bayako kyafta idanu tace  Marwan aurena dakai was auren da akayishi bana cikin hayyacina! Banda kai! Banda lafiyan sanin menake so, mene banso, meya dace dani menene bai dace dani ba, sanda aka aurar dani ina hauka lokacin but yanzu I m well, nasan banbanci mai kyau da mara kyau, I know d difference between right and wrong, I know what I want da wat I do not want, also I know the kind of man danakeso nai rayuwa dashi da wanda banason nai rayuwa dashi tadanyi shiriuuu saikuma tadaga hannunta tanuna Marwan daga kasa zuwa sama tace  you re clearly not kalan namijin danake so a matsayin mijina!  Amirah Abba yakirata da sauri kawai saita juyo takallesu tace  please can you all allow me nayi magana da mutumin nan da akace shine mijina and stay out of this jar uban chan har ransa Marwan yaji zafin yanda tama Abba magana anatse cikin kakkausan murya yace  can you stop being rude to my parents juyowa tayi takalli Marwan tace  then tell your parents dakai nake magana sudena samin baki please!!!



Wani kara kallonta Marwan yake kaman yaune yafara sanin Amirah ganin a very very total different person ba that girl da aka taba shigo da ita office ta chukuikuyi hijabin Mamanta ba bata yarda takalli kowa ba, goshinta Amirah tadan sosa sounding and acting so disrespectful tace  yauwa as I was saying tadauka hannunta daga goshin takalli Marwan sosai tace  baka jam in kalan mazan danakeso Marwan! Tadanyi shiru tana kallonsa zuciyanta na zafi tanaji kaman bazata iya cigaba da magana ba saita tuna Amminta hakan yasa ta kallesa tace  bakakai namiji a idanuna ba! Tadanyi shiru tadake tace  baka min ba ko kadan! Tadanyi shiruuu sai chan tace  bana sonka at alll! Wani azaba Marwan yakeji azuciyansa, strictly tace  da bazan dawoba but I actually come back sabida nazo ka sakeni kowa yakama gabansa, dan haka Marwan ka sakeni! Wani kallonta kowa na dakin yakeyi, babu wanda yayi magana, takara kallon Marwan sosai tace  ka sakeni Marwan! Marwan yadade yana kallonta na kusan one minute kaman yanda take kallonsa saiya sauke ijiyan zuciya kana ganinsa kasan he s hurting, anatse yace  waya aikoki da sakon nan? Faduwa gaban Amirah yayi jin abinda Marwan yafadi amman saita daure ta dake tace  ban gane ba! Cikin kakkausan murya Marwan yace  whoever sent you wajena yace kicemin na sakeki tell them bazan taba sakinki ba! In this

46 / 51