Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Baccin SO Complete Hausa Novel by M Shakur

Author :  M SHAKUR Category :  African Stories & Novels

Chapter   13 / 51

36K to 39K   out of 151.6K words

woh woh woh nooo Mams please my friends are waiting for me Mami tace  inaso kafito da mata kai aure kaji Saleem dan dariya yayi yace  seriously Mami ? Sai yayi dariya daya lobar da dimples nasa ciki yace  Mami I hate marriage aure damuwa ne please banso there s nothing a aure Mami tace  okay shikenan zanko bar yayanka ya auro maka kowace mata ne yaga dama zaro idanu Saleem yayi yace  wat? Mams what s going on ? Cikeda hikima Mami tace  yayanka yace zai samo kowa yaga dama yamaka aure, it took me the whole night to convince him karya maka haka ya banni nizan maka magana kafito da wacce kakeso da kanka dan zaman1n nan ba a yima yaro auren dole saisa na kiraka ina maka maganan amman tunda nima baka daukeni serious ba zan barsa yamaka kome yaga dama dasauri Saleem yace  no no nooo Mams please, you know how that old man can be trouble ni zaije ya zaboma mata yanda yake jik haushin nan nawama ai wata chan zai dauko a kauye ya auromin Mami tace  ashe kasan yayanka dan shiru Saleem yayi yarasa mezaice, Mami ahankali tace  baka da budurwa duk yammatan ka Saleem wata yar dariyan iskanci yayi Mami batasan tsakaninsa da su ci bane kawai yace  banda shi Mami tace  to kafara nema zan rokesa na lallabasa yabaka nan da one month Shiru yayi baitaba sanin zancen aure can make kansa yaji yayi so blank ba sai kawai ya gyadama Mami kai daidai ana sake kiransa yamike da sauri yace  bye Mami I m taking your car keys yadauki key motanta yafice harda dan gudu Mami tabisa sa kallo tana karamai addu an shiriya.

Motan Mami yashiga duk iskancinsa hakanan yana tsoron Abba yayomai aure dan yasan karamin aikin yayansa ne wlh ayanda yakejin haushin nan nasa, shi kawai akyalesa abarsa yayi rayuwansa abinsa, taka motan yayi da gudu dan sauri yake he needs to make a quick stop before yaje wajensu David& ..


Takai kusan 30min ahaka sai tadago ta kalli paper drawing din, saiya dauki pencil tashiga zane, tanatayi ita kadai, Malaman su ne tazo wajen ta tsaya takalli abinda Amirah ke zanawa saitai jim saita wuce cus zata iyama Amirah magana taki cigaba, chan saiga Marwan yataho wajen, kamshinsa kawai Amirah taji saita dakatar da abinda takeyi takai pencil din ahankali bakinta batare data dago kanta ba, kirjinta sai bugawa yake, tahowa yayi wajen kai tsaye yasa hannu yadauki paper datai zane aciki yakai one minute yana kallon abinda ta zana saiya nannade yarike a hannu yace  let s go dasauri Amirah ta tashi sai yayi gaba tana binsa abaya da sauri kanta akasa da pencil da hannu duka abakinta tana binsa yabude office nasa yajuyo kalleta yace  shiga ki zauna ki jirani shiga tayi ahankali ta tsaya yace  zauna zama tayi sannan yakulle kofan yawuce& &

Saleem bai tsaya ko inaba sai hospital din su Marwan yawuce yayi parking yanadan gajeren tsaki cus he hates coming to the hospital it always remind him of sanda Babansu ya rasu he dies in the hospital, parking yayi yaciro wayansa yanabin wakan dake tashi a motan na Akon yayi dialing number Marwan yanasa wayan a speaker amman harta gama ringing bai dagaba he knew this might happen sai kawai ya kashe wakan yabude motan yafito yawuce ciki yana zuba kamshi yashiga cikin psychiatric ward din yana tafiya da dan sauri, yawanci nurses ne wajen direct hanyar office na Marwan yayi kai tsaye yabude office din yashiga yana maida kofan yarufe daidai yaji ana rike masa gefen riga gam dawani irin sauri yajuyo yakalli side nasa adan firgice, Amirah ce gefen kofan kanta akasa hannayenta na baki da pencil dayan hannun kuma ta rike masa gefen rigansa dashi, ga pink lips dinta dake motsi sosai tana kallon kasa, at first ya bala in tsorata daga shigansa office out of nowhere wata tarike masa riga saura kadan yayi ihu cus yadauka aljana ce, but sai baiyiba ya tsare fuskanta da kallo especially long eye lashes nata dasuke nan kaman tai fixing da giranta dayake aciki dan idanunta na kasa da pink lips nata dan karami irin na jarirai, ga gashi a goshinta a kwance lublub kaman buzuwa, dan dukawa Saleem yayi yawani leka fuskan Amirah daidai tana tauna fingers nata suka hada idanu, idanuwanta kaman an wanke da madara sabida tsabagen haske baisan sanda gabansa yawani kalan fadi ba rassss! Amirah tadan dakatar da bitting fingers dinta datakeyi ganin fuskan wani daban daba Dr ba but he smells exactly like him dan turaren Marwan Saleem yasaka yafito abinsa, ahankali tasaki gefen rigansa while Saleem cikin wannan care free attitude din nasa yamata wani irin murmushi dayasa dimples dinsa suka lotsa sosai so deep yace  Hi, Hey, Hello Pretty! Runtse idanunta Amirah tayi da sauri gabanta na faduwa muryansa zaki and so husky saita shiga komawa baya idanunta a kulle ganin wanda bata saniba at all, daidai ana bude kofan office din dawani irin sauri akuma tsorace Amirah ta juyo tana bude idanunta Marwan ne ya shigo da lab coat a jikinsa stethoscope a hannunsa dan wani patient dake having seizure yaje yaduba, ganin Saleem a office nasa yana kallon Amirah da batada wani tazara dashi sosai saiya tsaya chak itakuma Amirah data rude saitayo kansa kaman zata fado kansa looking confuse, cikin very harsh tone ganin zata shiga jikinsa yace  ke! Tsayawa Amirah tayi chak amman dab dashi har iskan numfashin datakeyi yanaji akan fuskansa, hannunta daya na bakinta saitakai na biyun shima tasa a duka bakinta tana taunawa nervously, Saleem dake binta da kallo bayako kyafta idanu yace  wowwwww! Cus tayimai wani irin bala in kyau, yazuba hannu a aljihun wandonsa yana kallonta ko kadan Marwan bai kalli Saleem ba amman yaji yanda Saleem ke kallonta and yaji yanda yafurta wow, wani abu kawai yaji yayi brushing mind nasa sai ya matsa gefe yana kallonta yabude kofa murya ciki ciki yace  let s go sum sum sum duka hannun nata na baki tawuce tafita, Marwan yajuya batare daya kallesa ba yace  ina zuwa baima jira amsan Saleem ba yafice tareda rufo kofan.
EPISODE 1?? 7??




Amirah na tsaye gefen kofan yarufe yafito kawai yawuce yafara tafiya baima kulata ba Amirah tana binsa kaman bindi da sauri sauri dan dasauri yake tafiya, one step nasa shine like 2steps nata, kuma ba ahaka yasaba tafiya da ita ba ahankali yake tafiya but yau dasauri yakeyi har zuwa dakinta, yabude ya tsaya gefe batare daya shiga ba yakalleta yace  get in zuwa tayi ahankali ta shiga hannayenta na baki, sai yashigo direct ya dauki maganin ta na rana yabata, batai musu ba dan taga kaman he s angry ta amsa ruwan,ahankali yace  open bude bakin tayi yazuba ta hadiye da kyar tanashan tuwa, saiyadan kalleta ko kadan batason magani yace  haaa bude bakin tayi yaduba, yace  stay here, ina zuwa yajuya zai wuce dawani sauri Amirah ta taso.  I said stay here! Marwan yadaka mata tsawa da batasan sanda takoma gado da sauri saitama kwanta agadon ahankali ta runtse idanunta takai hannunta baki dasauri tanasha tana numfashi da sauri sauri, Marwan yayi shiru baiji dadin yanda yamata ihu ba at all, but hakanan har cikin ransa baiso Saleem yaganta, there s nothing arayuwansa dazai taba iyama Saleem shamaki but wannan yarinyar sai yaji kawai he doesn t want her in Saleem s space sabida yasan waye Saleem, lumshe idanu yayi yabude saiya juya yayi wajen kofan yabude yafito yamaida yarufe yadan tsaya yayi jinmm saiya shiga tafiya, yana fitowa daga corridor saiyaga Saleem tsaye gaban office dinsa yana kallonsa yanadan murmushi ga waya a hannunsa yanajan gemunsa da dayan hannunsa, Marwan yakarasa wajen yace  why are you here? I m very busy with patients bude office nasa Saleem yayi yakoma ciki direct yaje yazauna kan kujeran Dr yayi wani rotating akai Marwan na shigowa yamaida kofan yarufe yana kallonsa sai bai kara magana ba yawuce fridge din yabude yadauki karamin bottle water yadawo yazauna yabude yakai baki yadan kurba Saleem yace  I want your ATM card kallonsa Marwan yayi wani mugun kallo ma, Saleem yace  kadaisan I m broke ko kuma bazan iya karban kudi a hannun Mami ba ko dan haka kabani kati nawuce kai tsaye Marwan yace  anki abayar din kudina bana zuwa club bane kai tsaye Saleem yace  why am I even wasting my time asking you drawer table din yajawo yadauki wallet din Marwan, black card dinsa yazara yamike tsaye ya ijiye car key Mami yadauki na Marwan yace  Mami s car sucks ba waka so ama use your own yazagayo yawuce yayi kofa yana nunamai card yace  t for thanks, I know the pin don t worry yasa hannu zai bude kofan gently Marwan yace  Saleem must you club? Can t you go just a day without clubbing? What is fun in shaye shaye and the rest? Do you know how many patients are in this facility sabida shaye shaye ya juyar musu dakai ? Dan shiruuuu Saleem yayi sai yajuyo dasauri yadawo cikin office din yajawo kujera yazauna gaban Marwan dake kallonsa yace  actually kasan wani abu little brother ?Marwan yayi shiru yana kallonsa baice komiba, Saleem yace  admit me to this hospital wani kallo Marwan yamasa Saleem yace  yesss I mean it, listen I m adicted to shaye shaye zuwa club u know girls yadan kannemai idanu alamun sex, yace  amman kaga idan kai admitting dina i will be here bazan dinga zuwa ba with 1,2 ko 3weeks maybe na manta da shaye shaye duk kuhuta da wahala ta, the old man shima yadena fushi dani right, yadena rashin lafiya, problem fix, so admit me yamikama Marwan hannu yace  samin drip do your Doctor thing dan shiru Marwan yayi sai yace  do you think this is funny kai komi saika maida wasa and fun ? Dasauri Saleem yace  do you think wasa nake? Dude I want to be admitted here, this is me willingly nake baka kaina kai admitting dina ka mannani bangaren yan shaye shaye you guys should help me cus ni on my own can t help my self, so help me help myself little brother Dr Marwan Marwan yayi shiru yana kallonsa shima Saleem yana kallonsa, Saleem yace  bazakai magana ba? Lumshe idanu Marwan yayi yabude yace  why here? I can take you to another hospital? Kai tsaye Saleem yace  kanada wata budurwa anan ne dakake tsoron karna kwace maka?! Wani mugun kallo Marwan yamasa, Saleem yayi wani cute smile yace  just joking, I know bakada shi, and you know me I m not a rapist ko wani monster I will never attempt to touch or sleep with any patient naka that s idan ma abinda kake tsoro kenan ko koyama patients naka bad abu, no Marwan I will never do that so feel free wait one minutes Marwan yaki magana still kawai kallonsa yake, wayansa Saleem yadaga, Marwan duk na kallonsa daddanna wayan yayi sai wayan yashiga ringing Marwan baisan wayake kiraba chan aka daga wayan ba ai magana ba Saleem yadan shafa kai yana murmushi kasa kasa yace  Hi Yays cikin fushi Abba yace  ka kara kirana da sunan nan saina cikama mutunci Saleem murmushi yayi yace  Yaya nifa ba kira nayi muyi fada ba I call you to say sorry saikuma ammm Abba yace  ina jinka saikuma me ? Dan gyaran murya yayi yace  Abba inaso Marwan yayi admitting dina a hospital nasu ne, kawai nazauna nai dogon tunani nima inaso na chanza dabi una, shaye shaye na yayi yawa so inaso a kwantar dani naga professional, nayi undergoing therapy bayan kwanaki dazaisa na mance da shaye shaye Yaya, I need help I can t do it alone shiru Abba yayi sai chan muryansa asanyaye yace  Saleem kaike magana haka da kanka? Saleem yace  eh Yaya nine cikin tsananin farin ciki Abba yace  Alhamdulillah, Alhamdulillah Saleem ya juya idanu cikide iskanci yanadan tabe baki, Abba yace  bari nakira Marwan din da kaina naji yaya za ayi abin Saleem yace  ai gani nan tareda shi Yaya nazo asibitin wajensa cikeda mamaki Abba yace  da kanka kaje asibitin Saleem ? Saleem yace  eh Yaya I really want to change Abba farin cikinsa yakasa boyuwa yace  Alhamdulillah, Alhamdulillah, ba Marwan wayan zare wayan Saleem yayi yana murmushi yamika ma Marwan dake kallonsa wayan yace  Yaya gasanan, ga Yaya Marwan yayi maganan haka da gangan sabida ya karbi wayan, ahankali Marwan yasa hannu ya amsa yace  Assalamu Alaykum Abba Abba yace  wslm Marwan Alhamdulillah Alhamdulillah, banda abinda zan cemaka Marwan sai Allah yamaka Albarka, Allah yatayaka gyara naka, thank you for taking care of dan uwanka, Allah yacigaba da hada kamku kaji, thank you Son, please ku rikesa a asibitin amai abubuwan dake fitar da shaye shaye Allah yasa shiriyan kenan Saleem dakejin komi ya yatsine fuska abinsa yana juyar da kansa yakalli kofa daidai inda yaga Amirah dazu kamanninta nadawo wa ransa sosai.

Abba yayi sallama da Marwan, Marwan yayi shiru yanadan tunani he doesn t know why but he s not just happy about admitting Saleem dudda idan you look at abin is a good thing, in reality for someone like Saleem to willingly bring himself yace a kwantar dashi abasa taimakon dena shaye shaye, is a good thing and he should be happy but he s not and he s a bit scared kuma yarasa mesa he s feeling that way, yasan Saleem bazai taba attempting iskanci da wata patient nasa ba ko nurses ba, and he s not a rapist, duk Iskancin sa bazai taba shaye shaye a hospital ba to why is he scared? What is he so afraid of instead of him to be happy Saleem yace ayi admitting nasa? Yasake tambayan kansa amman yarasa amsa, tashi yayi saiya wuce kan kujeransa yabude wani file yazaro wata paper yamikama Saleem yace  I need you to feel in this form but akwai something da I need to tell you before kayi signning in Saleem ya gyara zama yace  I m listening Dr Marwan na kallonsa yace  I will not favor you ko give you special treatment sabida kai dan uwana ne, in this building all my patients are dsame to us Saleem yace  agreed Marwan yace  you will not be coming to my office without permission aduk sanda kaga dama unless nina kiraka Saleem yace  agreed Marwan yace  current condition naka doesn t required a single private room we will admit you in ward na male patient each ward 10 patients ne awajen akwai 9 already you will be the 10th one Saleem yace  agreed dan shiru Marwan yayi yasake tsaresa da idanu akwai something dayakeso ya fahimta ya gano game da Saleem but yakasa ganin komi a fuskan sa, Saleem ne ya yarda easily ya zauna a ward da patient mahaukata dayawa haka ciki?, Marwan yace  patient namu are not allowed to use phone so you will submit your phone along side your flashy items, visitation is 2times a week sai anyi searching guest naka kafin su ganka idan sun kawo abu mara kyau bazasu ganka ba and they will be ban from visisying you ever again Saleem yace  agreed Marwan yace  lastly I will not be your Dr, Doctors aren t allowed to treat family so I will be assigning a different Doctor to you kai tsaye Saleem yace  agreed Marwan yace  then fill in the form, you will be in this facility har sai sanda muka yarda cewa kabar shaye shaye murmushi yayi yashiga rubuce rubuce abinsa, Marwan ya tsaresa da idanu bayako kyaftawa daidai wayansa na ringing yadaga wayan ya kalla saiya amsa yanasaka speaker David ne yace  yoh where are you? Dan shiru Saleem yayi sai chan yace  you know what Abba just sent me to you Cairo I will be there for 2weeks, will call you when I get back, you guys should go ahead without me baima jira amsan David ba yakatse wayan saiya kashe wayan gabaki daya ya ijiye gaban Marwan yacigaba da filling in form din, yagama tass yayi signning saiya mikama Marwan yace  here Marwan yasa hannu ya karba yakalli komi saiya kalleshi yace  are you sure you can do this Saleem? Rayuwa in a confined space tare da mutane da basu da lafiya, ba waya ba social media duk wani abu that makes you happy will be on stop this coming weeeks are you sure you can do this? ahankali Saleem yace  yessss I can tashi Marwan yayi yace  ina zuwa yawuce yafita, sake juyowa Saleem yayi yana kallon exact spot da Amirah was standing dazu kafin yamaida idanunsa zuwa gefen rigansa inda tarike da har lokacin yake nuna alamun tamukewa na hannunta, shafa wajen yayi yana mamakin menene dalilin dayake tunanin wacce duka duka yaganta acikin 5secs ne amman shine harya ke commuting kansa in this hospital just sabida yasami access na ya dinga ganinta what is wrong with him? Ya tambayi kansa dan baitaba yin abu kalan haka in his life ba wlh wlh, shifa mata basa gabansa he just like sex dazaran yasami kuma he s s fine saisa ko matan dayakeci ma yawanci karuwai ne yasaka CD yaci yabiyasu yayi gaba no emotions nor feelings

13 / 51