Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Baccin SO Complete Hausa Novel by M Shakur

Author :  M SHAKUR Category :  African Stories & Novels

Chapter   40 / 51

117K to 120K   out of 151.6K words

cikeda fushi Abba yace  badakai nake magana ba? Nace mekama mai? Matarsa kayi yunkurin nema yakamaka? Juyo da kansa Saleem yayi for the first time yadaura jajayen idanunsa akan na Abba, yana nanata kalman matarsa dazuma da Marwan na dukansa yaji sanda ya furta my wife, Abba yace  neman matarsa kayi da alfashan daka saba? Wani abu Saleem yaji azuciyansa sai kawai yafara tunani yana connecting dots mezai kawo Amirah gidansu harta kwana? Marwan ke auren Amirah how? Da kyar yace  Amirah ce MATAR MARWAN yaya? Cikin bakar zuciya Abba yace  kwarai! Kajini da kyau, na aurama Marwan Amirah tun rannan da aka nemeka aka rasa wajen daurin aure! Wani kalan bugawa kirjin Saleem yafara dayake ba riga jikinsa zaka iya ganin yanda zuciyansa ke bugawa wasu hawaye ne masu masifan zafi suka zubomai yadago jajayen idanunsa yace  mesa baka tabamin adalci Yaya? Mena maka ka tsaneni ina matsayin jininka? Menene exactly namaka? Nataba sata? Nataba bata maka suna? Nataba kunyataka na tozarta ka? Amirah is the only girl dana tabaso aduniya kasan haka amman ka dauketa kaba kanin matarka! Abba na kallonsa yace  kwarai and I will do that again and again butulu kawai mara mutunci look at abinda kake fadi kanin Matata kake kiran Marwan yaron that has been there for you saving you looking after you, you are a very very useless boy mara hankali Wawa kawai shashasha mai halin dabbobi Yunkurowa Saleem yayi yataso azuciye yasauka daga gadon yayi kan Abba yana huci & & ..



JAMA A DUKAN ABBA SALEEM ZAIYI???
EPISODE 7?? 5??





Saleem na huci sosai kaman zai dakesa ko gezau Abba baiyiba Saleem ya tsaya gabansa dudda yanda yakeji kaman yarufe Abba da duka sabida aurama Marwan Amirah dayayi saikuma yakasa Abba yakai hannunsa yakama hannuns yadaura akan jikinsa yace  dakeni mana Saleem ka girma ai yanzu, ni yayanka da tun kana dan shekara uku aduniya kake hannuna ka yunkuro zaka daka dakeni Saleem dakeni ran Abba yabaci sosai, saikuma Abba yashiga taba aljihunsa yaciro wayansa yabude watsapp yace  bantaba ijiye video na banza awayata ba amman na ijiye wannan sabida rana kaman haka ya kunna video yakama hannun Saleem yasaka wayan yace  watch abinda katuramin wayan na hannun Saleem but kasa kallon yayi tanajin yanda yake ihu hakama Precious dasauri yakashe wayan gabaki daya Abba yanuna kansa yace  ni kakira wajen daurin aure video call kana shan mama kana gayamini kafasa auren na aurama wani, Saleem kasan kalan manyan mutane business partners dana tara wajen eh? So kake a maidani karamin mutum, Marwan yana gadon asibiti baisan komiba salati kawai nafara tunaninsa yazomin nasan duk duniya babu wanda zai rufamin asiri sai shi haka nasa aka daura aure daga Marwan har mahaifiyarsa basu saniba sai bayan angama naje asibiti na sanar dasu, da kyar na lallabasa yace yarda.

Dago kai Saleem yayi idanunsa sunyi jajir saiya kalli Abba dasauri saiya duka yayi kneeling gaban Abba, Abba yabisa da kallo, ahankali yace  Yaya nasan namaka laifi dayawa amman kaga some of them ba laifina bane wlh, lokacin dana fasa auren duk ina cikin asirin Precious ne, yanzu I m fine na saketa kuma na rantse da girman Allah daya halicce ne wl????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
h wlh bazan kara zina ba, bazan kara shan wani abuba, amman dan Allah Yaya kasa Marwan yasakan mini Amirah ta na aureta . Wani kallo Abba yamai kallon kana hauka, Saleem yace  Yaya ni banmata komiba yau masallaci zanzo kawai naji an rikemin hannu daidai Marwan na shigowa, nida banmasan tana gidan ba, nida bansan anyi auren ba, Marwan ya tsaneni akan idanunku yake nuna yana sona cewa yayi zai kasheki ba lallai su Mami su gayama ba tunda yana uwansa ne amman halakani yakeso yayi, Yaya kacemai yasaken min Amirah na aura kaji Yaya


Wani dan dariya kadan Abba yayi na manya saiya juya yajawo plastic chair dake wajen yazauna yana kallon Saleem dake duke wajen yace  Saleem kenan ka dauka yanzu dane Abba ya karkada kafafu saiya kama yatsunsa yace  kaga Saleem daka shiryu, da karka shiryu, dakai zina da karkayi uwarsu daya ubansu daya wajena! Kai idan kagama dama kab1 duka karuwan duniya gadai sakamako Allah yafara nuna maka tun yanzu, kome zakayi da rayuwanka kayi I don t care anymore nayi iyakan bakin kokarina, abu daya zan gayamaka aure tsakanin Amirah da Marwan zama daram! Babu abinda zai raba auren nan har abada ka mutu idan zaka mutu zamu kaika mu binne amakabarta, kasake daga idanu ka kallonmai mata wlh ko halakaka Yayi bazanyi magana ba sabida abinda yadace da kwarto kenan Abba yana maganan yajuya Saleem yabisa da kallo zuciyansa namai suya Abba yasa hannu zai bude kofan cikin kakkausan murya Saleem yace  kazabi Marwan akaina dan uwanka Yaya? Juyowa Abba yayi yakallesa yace  kwarai! Aure kuma ba fashi ba Amirah ce kadai aduniya ba kaje ka nemo taka Matar ka auro, kuma ka gargadi matan banzan ka da zuwan mini company, idan an sallameka you know you way back home Abba yabude kofa yayi ficewansa abinsa, mamaki yagama kashe Saleem sabida yasan yanda Abba ke sonsa yana nannan dashi yana tarairayansa Abba dahar tashi hawan jininsa yakeyi sabida damuwa akansa amman yanzu kaman anyi asiri an rabasu, Yaya baya kaunar sa baya tausayinsa kaman da Marwan yakeso, wani kalan zafi zuciyansa ke masa, dukan da Marwan yamasa nakara masa ciwo, what happened dazu was yana cikin shock na ganin Amirah da kuma sha awa sabida yanda gabansa yatashi yaji saukan kwalba unexpectedly inba hakaba har wannan cry boy din ya isa yadakesa.


Abba na fitowa yahada idanu da Mami dake gefen kofan suna hada idanu tai maza tai kaman bataji komiba tace  Alhaji daman zanje wajen Amirah ne nace nazo nagaya maka gyadamata kai yayi yace  muje nadubata wucewa sukayi daga ita sai shi zuwa 2nd floor nan ne dakin Amirah, Mami tabude kofa tana zaune kan gadon an saka mata drip tana sanye da kayan hospital idanunta a lumshe bacci take, Abba ya tsare fuskanta da kallo tunda yake baitaba kallon fuskan yarinyar da kyau bama sai yau saiya kalli Mami strictly yace  once she s awake I want her agidan mijinta bamu ta aurama mijinta ta aura, zanje gida nayi magana da Marwan and send him here yadauketa su tafi gidansu and leave like a married couple Mami taro ka ta lura akwai fushi adan tattare da Abba so kwata kwata batai musuba tace  to Alhaji yin abubu& & .. hannu Abba yadaga mata yace  allow them to figure everything out mijinta zai kula da ita, kulawansa da taimakonsa yasa taji sauki to this level so let them live together gyadamai kai Mami tayi tace  shikenan anatse Abba yace  stay with her karku barta ita kadai adaki in this hospital da wanchan yaron gyadamai kai Mami tayi,
Abba yajuya bari natafi harya taba kofa Mami tarike masa hannu ahankali tace  Alhaji dan juyowa yayi yakalleta instead of Mami tai magana saita rungumesa ahankali tana shafa bayansa without saying a word ijiyan zuciya yasauke ahankali yaji zuciyansa yarage nauyi cikin tattausan murya tace  I know you re hurt amman kaya kuri, Allah na jarabtan mu da jarabawa daban daban ka daure kaci jarabawan nan, karka juyawa Saleem baya kaji no matter what, karka bari shida Marwan su bata, relationship dinsa da Marwan is one element that keeps bringing him back to the right path, reunite them, sannan let s look for a girl mu aura masa .
EPISODE 7?? 6??





Abba dake jikinta yace  duk yarinyar dazan aurama Saleem inaji kaman naci amanan ta ne bazan iyaba, shidai yafita ya nemo da kansa bazan batama yar wasu rayuwa ba girgiza mai kai Mami tayi tace  nasan waye Saleem dudda dabiun sa marasa kyau but he s family oriented ba irin mazan da zasu cutar da matayensu bane wlh kowa ka auramai bazai taba cutar da itaba, inhar kamai aure, zai natsu yadena duka abubuwan bazan nan just think it through


Ahankali yace  kinsan yar wajen aikina Precious dayabi tamai asirin nan yau da yan sanda nasa aka korata nemansa take, nagaji, nadawo daga rakiyansa, i give up on Saleem he can t change ahankali Mami tace  you will not give up, we will never give up on him

Gyadamata kai kawai Abba yayi saiya wuce yafita Mami tabisa da kallo saita dawo tazauna bakin gadon ta tsare Amirah da idanu.
Gidan Abba yatafi parking yayi yafito yashiga ciki yabude falon glasses na Marwan dayake a fashe yafara cin karo dashi ya tsaya yayi jinmm saiya wuce yafara hawa staircase yana tafiya sama yana kallon jinin dake wajen yawuce har zuwa gaban dakin Marwan din yasa hannu yabude dakin, dakin duhuuuuu hannu Abba yasa yakunna wutan dakin hango Marwan yayi akan gado yarufa da bargo maida kofan Abba yayi yarufe saiya wuce wajen gadon yasa hannunsa ya yaye bargo yana kallon Marwan din da idanunsa sun kumbura sunyi luhu luhu sunyi manya kana ganinsa kasan yaci kuka, Abba always consider Marwan as a son, while Saleem as his brother, strictly dan yasan idanunsa biyu yace  tashi kazauna Marwan baiyi musu ba yunkurawa yayi yatashi yazauna Abba yace  lemme see idan kanada any spare glasses yajawo drawer gadon yabude nan yaga daya yadauko saida kansa yasa masa a fuska Marwan yasauke kansa kasa yakasa kallon Abba sabida wani kunya da nauyinsa dayakeji Abba ya tsaresa da kallo for a moment saitama rasa mezaice


Cikin muryansa data dishashe ahankali Marwan yace  Abba kayakuri abinda nama Saleem yayi shiruuu kirjinsa nawani irin zafin azaba tuna da yanga yaga Amirah da Saleem he s sooo angry yanajin wani bakin ciki arantsa abubuwa da dama suke yawo akansa da zuciyansa he feels kaman inbai furtaba zai mutu ahankali kansa na kasan Abba na tsaye yana kallonsa ya linke hannu a kirji Marwan yace  Abba zan rab& & . Yayi shiru yakasa furta maganan zuciyansa na tafarfasa, da kyar da kyar yace  zan rabu da ita! Yakasa kiran sunan Amirah ma

Cikin dakewan zuciya yace  ammm babu abinda ya shiga tsakanin mu& .. yasake shiru, chan yace  zan rabu da ita inyaso Saleem ya aureta tunda daman shiya fara furta yana sonta nina hakura!
Yana maganan sai yadan dago, kansa kadan yamika hannunsa yajawo drawer gadonsa ga pen dawata yar jotter awajen hannunsa yakai zai dauka sai hannunsa yahau rawa sosai sosai gaske hannunsa was so shaking yadake zai dauka sai Abba yakai hannunsa yakama nasa cikin kakkausan murya Abba yace  Wlh idan kai kuskuren aikata wannan abin da banmaso na furta sunansa tsabagen yanda abin keda muni wlh sainayi mummunan saba maka Marwan, kun dauka aure is basket ball ko foot ball dakuna tunanin you can easily pass it to next person eh baki Marwan yabude zaiyi magana Abba yadakamai mummunan tsawa.  Marwan! Dago kansa dasauri Marwan yayi yakalli Abba, strictly Abba yace  I don t want to hear this nonsense you re saying, and I m not here to listen to any of your trash ko abinda yafaru whatever kama Saleem he deserves it, I come here to say one thing Abba yakallesa yace  stand up kayi wanke and go to the hospital aka sallami matarka kadaukota ku wuce gidanku dagayau karna kara ganin Amirah agidan nan bawani kwakkwran dalili kuyi zaman aurenku like every other couple, banso nakarajin wani abu bai shiga tsakanin ku ba kafin shekara tajuyo nakeson jika from you, tashi kawuce kaje kai wanka, dress well for matarka ka fesa turare ajikinta.
EPISODE 7?? 7??





Sauke kansa kasa Marwan yayi Abba yace  badakai nake magana ba ahankali yamike tsaye yawuce bayi kansa akasa kumatunsa sunyi jaa yasan Mami ce ta mammaresa haka kawai ya kada kai yace  ina falo Abba yawuce yafita.


Bata lokaci Marwan yayi he s so angry anger da wlh baitaba jin kalan bacin ran nan ba tunda yayi hankali aduniya, baiso yaje ma asibitin baison anything yasake hadasa da Amirah he s just angry anger and angry.
***


Wuraren 12 Amirah tashiga bude idanunta tana bin dakin da kallo kadan kadan take bude idanunta kafin ta idasa bude idanunta gabaki daya dan zafi taji a tsakiyan kanta hakan yasa tadaga hannunta takai tsakiyan kanta taji bandage tai shiru saita sake lumshe idanunta sai kawai rayuwanta yashiga dawo mata tun tana yar yarinya da yanda batason mutane da yanda take makale da Ammi da yanda ta tsani Daddy sabida yanda yake dukan Amminta, haduwanta da Marwan da yanda take sonshi da yanda take farin ciki tagansa abinda yamata da daddare komi kawai yashiga dawo mata tanajin wani kalan perfect feeling wanda bata tabaji arayuwanta ba na natsuwa, wajen farinciki she feels it, bakin ciki she feels it, tajaici taji, komi haka, just like that saitaji jikinta da kanta yamata daban da yanda takejin kanta ada dudda bata gane ba amman kaman something in her change sake bude idanunta tayi jin an taba kofa Mami tashigo dasauri tana kallonta tana murmushi tace  Amirah kin tashi?
Gyadamata kai Amirah taso tayi amman kanta zafi dasauri ta yatsine fuska Mami tace  sannu sannu inda kika buge ne sannu kinji, bari nakira Dr adubaki, ance kika tashi zamu iya tafiya but saisun dubaki dasauri Mami ta danna bell na kiran Dr duk Amirah na kallonta saiga wata mata baturiya Dr tashigo tazo wajen Amirah takama habanta taciro haske tana haska idanun Amirah tace  follow this light Bin wutan Amirah tayi da kallo, Dr tace  good takashe wutan tana kama Amirah tace  sit up tashi Amirah tayi ahankali tazauna, Dr tace  tell me do you feel pains anywhere ? Shiru Amirah tayi tana kallonta kaman mai waswasin magana kawai mamaki take to meke hanata magana ada, Mami zatai magana tacema Dr bata magana sosai ga mamakinta cikin normal kamilallen voice cikin kuma harshen turenci Amirah tace  I just feel pains here I don t know why Ware idanu Mami tayi tana kallonta cus akwai yanda Amirah ke magana ada her speech is not clear is like a little girls speech tunda tasan Amirah bata tabajin ta tai clear direct speech hakaba, Dr tace  ohh is where you hit your head it will go away soon okay pretty lumshe idanu Amirah tayi tabude ahankali tace  thank you Dr , Dr takalli Mami dake kallon Amirah batako kyafta idanu tace  you guys can go home she s fine now gyadamata kai Mami tayi batama kallon fuskan Dr tace  thank you so much Dr Dr tawuce tafita dasauri Mami tazo kusada ita tana kara kallon fuskanta tace  Amirah na, lafiyanki kalau Mami ga kalla ahankali tace  Mami kaina namin wani irin kaman bani ba dasauri Mami tace  Alhamdulillah kaman buge kan dakikayi ya_a kin sami lafiya tashi muje gida ga kayanan chanza kisaka hijabinki muje, Gyadamata kai Amirah tayi kayan ta kalla saitaji tana kunyan ta chanza kaya gaban Mami kaman yanda take da sai tawuce bayi ahankali take tafiya dan any motsi sa kanta ciwo yake Mami tabita da kallo saikuma tace  Ya Allah kasa lafiyan tasamu kenan mai daurewa daman ance wani abun Alkhairi ne, idan wannan fadan shine sanadin warkewanki Amirah Alhamdulillah Allah mun gode maka fitowa tayi ta maida rigan baccin tasaka maroon hijabi har kasa mai hula yamata yau sai Mami takama hannunta tace muje, ahankali take tafiya kadan kadan every step tanaji akanta suka fito ga su Ya Ammah dasu Ya Maryam wani kunyansu Amirah taji tanaji saita sauke kanta akasa ahankali tace  ina yininku ahhh suma mamaki ne yakamsu sunm kasa magan Mami tace  kumuje suna fita compound na asibitin daidai 3!5???5???5???5??? Marwan na shigowa asibitin shida Abba yayi wanka yana sanye da faran riga kal zai shiga parking space Abba yace  muje gaban reception ka dauki matarka.

Baice komiba yawuce direct wajen duk suna tsaye amman yaki kallon kowa yayi parking wajen tunda motan ke dumfarosu gaban Amirah yashiga faduwa dudda bama tasan waye a motan ba daidai Saleem na fitowa daga asibitin kowa yajuyo yakallesa banda Amirah daidai Abba na fitowa daga motan yace  daughter Amirah wuce mota mijinki na jiranki kutafi gidanku Saleem ya tsaya chak yakalli Abba dako kallonsa bayayi, jikin Amirah yahau rawa tadan kalli Mami wani irin shakka da tsoron Marwan take azuciyanta sosai, Mami na ganin idanunta tasan tsoron Marwan take ahankali tace  jeki zan aiko miki da wayanki gidan kome yamiki ki kirani ki sanar dani zanzo ja cimasa mutunci kinji, wuce kuje gyadama Ammi kai tayi tashiga tafiya ahankali wani abu Saleem yaji kaman zai mutu bazaima iya kallo Amirah na shiga motan ba gashi babu Wanda yaga Marwan dan bai sauke glass kasa ba motan tinted ce kawai Saleem yawuce fuuuu da kafa Mami dasauri tace  Saleem ko alamun yaji takirasa baiyiba yawuce abinsa Abba yayi kaman bai gansa ba yana tsaye wajen kofa yana jiran Amirah yace  maza tahowa tayi ahankali tashiga gaban motan ko gigin kallon Marwan batayiba ta zauna Abba yace  yauwaaaa Allah miki albarka Yakalli Marwan yace  son take care of my daughter gyadamasa kai kawai Marwan yayi bai magana ba Abba ya rufe kofan motan Marwan yaja motan yayi reverse yawuce.








TOH YAKUKE GANIN ZAMAN SU ZAI KASANCE???

MAISA MARWAN KE FUSHI DA AMIRAH???

KUNA GANIN SALEEM ZAI HAKURA KUWA???


AGANINKU YANZU DA AMIRAH TASAMI LAFIYA WANI SHAWARA ZAKU BATA NA SHAWO KAN MIJINTA DAYA DAU ZAFI???
EPISODE 7?? 8??






Keke Saleem yatare yashiga, bakin ciki kaman zai mutu, direct gidansa da Precious ke ciki yawuce, yasauka daga keken yashiga gidan, yana shiga falon babu kowa ciki cikeda wannan baccin ran yayi ihu sosai.  Bitch where are you ? Yayi maganan

40 / 51