Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Baccin SO Complete Hausa Novel by M Shakur

Author :  M SHAKUR Category :  African Stories & Novels

Chapter   18 / 51

51K to 54K   out of 151.6K words

mutunci mai masifa dan murmushi Farida tayi ta yunkura tace  Uncle nizan kawo maka dasauri yace  no kwanta abinki Ya Fadila tace  au iyye hakane yarinya wato I love my uncle I don t love my Aunty zaki kirani ai ina zaman zamana for something Farida baniba boye kanta tayi abayan Ya Marwan tana murmushi, shima Marwan yayi murmushi kadan, Ya Fadila tajuya tafita yajuyo yana kallon Faiza datai bacci yace  kema sleep gyadamai kai tayi sai ahankali tace  Uncle you don t love that girl right? Tsareta yayi da idanu yace  who ? The one that s with Mami downstairs, ahankali yace  do you love her ? Girgizamai kai tayi tace  no ahankali yace  why? Ahankali tace  cus I know she s not the type of girl you will love tsare Farida yayi da idanu yace  what type of girl do you think I will love murmushi tayi tace  someone like me and Faiza tsareta yayi da idanu saiyaja hancinta baice komiba yamike yanajan bargo yarufe mata yajuya yafita daga dakin daidai Fadila na hayowa sama da abincin sa a tray ya kalleta ta ballamai harara tace  Mami tace kagama ci ka sauko katayata sauke Ramla agida kafin kawuce asibiti baice komiba kawai ya karbi abincin yawuce dakinsa yazauna ya ijiye abincin yawuce gado ya kwanta bazaima iyacin abincin ba yasa hannunsa a switch na wutan dakin saiya kunna, saiya kashe, saiya kunna saiya kashe yana tunani, knocking kofan dakin akayi tareda budewa aka shigo Mami ce, suka hada idanu saita kalli abincin dako tabawa baiyiba, saita maida kofan tarufe ta taho wajen gadon hakan yasa cikeda karfin hali Marwan yatashi yazauna, Mami ta taho bakin gadon tazauna ta tsaresa da idanu, dauke idanu yayi da sauri dan yanzun nan saita ganosa, calmly tace  meke damunka yau ? Ahankali yace  bakomi tsaresa da idanu Mami tayi baya kallonta yake maganan, jintai shiru saiya juyo ya kalleta, ahankali yace  Mami do you really want me to marry that girl? Idan ita kikeso na aura I can marry her for you shiru Mami tayi tana kallonsa, ahankali tace  why will you marry wacce bakiso ? Dan ijiyan zuciya yasauke yace  sabida babu abinda zaki bukaci namiki da bazan iya miki ba Mami na kallonsa sosai tace  nafison ka auri wacce ranka keso gyadamata kai yayi saiyayi shiru, duk Mami na kallonsa, saita matso dab dashi tadaura hannunta akafadan sa tace  did something happen a hospital naku ne? You look very sad lumshe idanu yayi baiso tacigaba da kallon kwayan idanunsa dan zata ganosa tsaf, murya asanyaye yace  kaine ke dan ciwo kawai nai bacci zai dena ko kadan Ammi bata yarda ba amman batason ta takura shi, ahankali tace  koma menene I m right here Marwan, you re not alone kaji, stop being sad, komi nufine na Allah, kwanta to Mami ta kwantar dashi dakanta tasa kansa a pillow dataji yayi dumi, ya lumshe idanu yaki budewa ya kalleta and this is one behavior nasa tun yana yaro, idan yanada damuwa daya bude idanu Mami ta kallesa ta gane gwara ya kulle idanunsa and end up sleeping, sai Mami taja bargo tarufesa tana kallon idanunsa tacikin glass ganin kaman hawaye yafito daga eyes nasa ya tsaya a hanci, tasan is not this yarinyar nan that is making him sad, tun dazu data kira taji muryansa wani iri meke faruwa toh.
EPISODE 2?? 5??




Yauma har dare su Abba basu dawoba amman Ammi tariga tagayama Yayanta yasa filinta a kasuwa agani.
Bayan isha i taji ana bude gate na gidan dasauri ta tashi tabude window taga Daddy ne da Maman Baby, hakanna jitayi she s stronger than before komawa tayi tazauna Miemie data fito daga dakinsu tace  Ammi Daddy ne? Gyadamata kai Ammi tayi batare datai magana ba chan tace  daukomin hijabi na Miemie dasauri Miemie tawuce bedroom na Ammi tadauko ma Ammi hijabin tafito takawo mata karba tayi tasaka sannan tace  kijirani bance ki biyoni ba Miemie tace  toh bude kofa Ammi tayi tafito tasaka takalmi saita wuce flat na Maman Baby Sallama tayi duk suna falon kananun yara _u biyu maza aura ta ne suka amsa sai Ammi tadaga labule tashiga tana murmushi tace  Hassan an dawo lpy yaran suna dariya sukace lafiya lau ? Takalli Maman Baby dake kusada Abba tace  Ya hanya Maman Baby wani banzan kallo tamata bata ansa ba Ammi takalli Abba tace  inason magana dakai kaman jira Abba yake yace  daga zuwana bazaki barni na huta ba indai zancen mahaukaciyan nan ne zakimin wlh bazakisan inda take ba, bari kiji wallahi wallahi kinji nai rantsuwa har abada mahaukaciyan nan datakusna kasheni bazata kara shigowa g1dana ba, duk yana kumfan bakin nan Ammi kallonsa take adake sai kawai tazagayo tazauna akan kujera ta fuskanci Daddy sosai tace  ba sabida Amirah nazo ganinka ba sabida kaina nazo Daddy saiyadanyi shiru yana kallonta hakana Maman Baby, da kyar yace  Ina jinki dudda akwai yara awajen amman Ammi ta share tace  inaso ka sawwakamin ne! Hakanna Daddy jiyayi gabansa yafadi dum Maman Baby tawani gyara zama tanaji har wani sanyi sanyi ajikinta, Ammi dake kallonsa sosai tace  karka damu I don t plan on collecting gidan y ata ko motocinta ko dukiyanta dake hannunka, idan kaga dama kabamu, idan kaga dama karka bayar duk daya, sonake kasakeni nabar gidanka peacefully y ata naruga nasan inda take a asibiti zanje na dauketa mukoma gidan yayana da zama wat I want is kasake ni, nazo ja tambayeka ne sabida karubutamin takardan kabani idan baka bani ba the first abu dazanyi gobe da safe is naje namakaka a kotu dan na gama aurenka har abada wlh tunda yake da Ammi bata tabamai magana dakai kalan tone dinnna ba for 19yrs yanzu sai kawai yaji kirjinsa na bugawa itakuma Maman baby taji wani mugun farin ciki, baki Abba yabude zaiyi magana Maman Baby tace  dalla Sweetheart kai shashasha ne dasai ta makaka a k?t? ta tona maka a_1r1 zaka saketa iyye? Ka saketa mana! Taje Chan _u karata wanchan diyarta ka kira dan garejin nan ka daura musu aure abar mana gidanmu oho Daddy ya kalli Maman Baby sosai saiya kasa magana ma Ammi tace  kainake jira Maman Baby kawai tamike tashiga wani daki tafito da takarda da biro tazo tabama Daddy tace  idan kai ba tsinanne bane shine mace zatazo ta tasaka agaba kan ka saketa ka kasa ita taci baya wlh kana rufamata ma asiri dalla ka saketa hannu Daddy yasa yakarbi takardan saiya kalli Ammi yace  inhar na sakeki wlh ko takarda bazan siyawa Maryam takai gidan miji ba and blame it akanki ke kikaja Ammi dake kallonsa cikin idanu tace  duk abinda kakeso kayi ransa yaji yana baci ganin kaman so Ammi take ta kuresa tadauka bazai iya sakinta bane kodanbtaganta kyakkywa iyye saiya shiga rubuta ni Idriss na sakeki saki Maman Baby dake kansa tace  saka uku dan tasan amfaninka wlh wlh Daddy yarubuta uku yayi signing instead of yaba Ammi saiya jefar akasa yamike tsaye fuuu afusace yabar dakin Ammi tasa hannu tadauki paper tamike tawuce tafita Maman Baby tace  idan bakibar gidan nan gobe ba wlh sai an watsar da kayan ki .


Wucewa Ammi tayi takoma flat nasu tana shiga taga Miemie a kofa Miemie tace  Ammi bai dakeki ba girgiza mata kai tayi ahankali tazauna saitadan sauke ijiyan zuciya takalli takardan saki kawai saitaji kuka bawai she loves Daddy bane but saki is something dake taba kowace mace wlh wani iri taji saitakai hannu ta share fuskanta Miemie ta rungumetata tana shafa bayan Ammi sun dade ahaka Ammi tadago kanta tace  ba lallai aurenku yakai nan da 2month ba Babanki yace zai kirasa yadaura aurenku zaro idanu Miemie tayi ahankali tace  Ammi murmushi Ammi tayi tace  karki damu kome yayi zan miki kayan daki zanmiki komi daya kamata kinji Maryamana gyadama Ammi kai tayi, ganin jikinta yayi sanyi Ammi tace  maza muje mufara hada kaya, mufara da dakinku bari muhada kayanki dana Amirah ko Ammi tasaka takardan sakin a handbag nata sukasauke yan akwatinan su aiki suka shiga yi tass suka hada komi Miemie sleep ma daga baya Ammi ta lullubeta tawuce kitchen ta hahhada kayayyakinta tanada buhu tazauna tabude envelope na kudin da Marwan yaba Miemie bandur na yan 1k guda biyu ne that s 200k da kudin zata sami mota gobe dazai kwashe jayahta tasss sutafi gidan Yayansu bata taba sanin kudin zai taimakesu hakaba.

Batai bacci ba tass ta kwashe komi da komi duk tahada tarkacen su a falor tai sallan dare tama yaranta biyu addu a Miemie Allah sa albarka a aurenta Allah basu zaman lpy Amirah kuma kan Allah yabata lafiya daurarriya, da asuba Ammi tadata Maryam dan salla salla tayi tadauki wayanta taga miss calls 5 na Umar dasauri ta kalli Ammi tace  Ammi Ya Umar yakirani sau biyar jiya kafin Ammi tai magana yashiga kiranta tace  Ammi shine Ammi tace  kidauka ahankali tadauka tace  Hello shiru tayi chan saitace uhn jikinta yayi sanyi sosai takatse wayan idanunta na ciko da hawaye tace  Daddy yakirashi jiya yace yazo da safen nan da magabatansa yadaura masa aure wai ya sakeki yanaso dake da abinda kika haifa kubar gidansa, Ya Ynar bai fadaba amman abinda Abba yace kenan Miemie tafashe da kuka sosai Ammi tace  stop crying everything will be fine, ya isa ya Isa, Allah sa hakan ne mafi alkhairi bugo kofan dakin akayi atsirace Miemie tafito daga jikin Ammi, Ammi tamike tanaji anyi ball da kwanuka jikake ratssss abu na fashewa Ammi tafito falo Miemie biyeda ita, Ammi tace  go inside Maryam da taga idanun sa, yace  duk wani abu dana saya kada ki tabamin Ammi tace  bakaga tv ka abango ba, babu abu naka dana taba you can still check kagani sosai Daddy yake kallonta yace  nikikema magana haka? Wlh wlh tsinke bazan siyama yarki ba large goman safen nan zan daura aurenta gwara tasan bankata komiba sAbida uwarta ne, you out here up to this, Ammi tace  you think sabida baka mata kayan daki ba nika cutar, kanka ka cutar ai dan Maryam yarka ce kuma bazata taba mance abinda kamata ba aure happen once in a life na diya mace amman dan kaci mutuncinta shine kakira yaron zaka aurar da ita awulakance dan kaci zarafina zarafin kanka kakeci  nikikema magana haka Zainabu ? Yawani yo kan Ammi, azuciye Ammi tadauki wani muciyan tuka tuwo tace  kai ba mijina bane yanzu wlh ko hannu kasa ajikina saina babballaka yau dakatawa Daddy yayi dan Allah yayisa da tsoro yace  ashe mahaukaciya ce ta haifi mahaukaciya Ammi tace  yess say that again katabani saina kakkaryaka da itacen nan juyawa Daddy yayi yace  I don t have your time today useless woman zan koya muku hankali dake da yaranki you will come back to me begging idan yunwa halakaki agidan fakirin yayanki yawuce yafita, Ammi ta jefar da muciyan saita zauna kawai chan ta mike tawuce takoma dakin takalli Miemie datai zuru tace  kiramin umar idan yanada masu mota yaturomin inason kafin karfe goman dazasu zo munbar gidan nan gyadamata kai yayi tashiga kiran Umar tace  Ya Umar muna neman mai mota kanada shi da safen nan? Baima tsaya yaji menene dalili ba yace  eh zan aiko da wani zaizo before 7:30 takatse wayan tace  zaizo by 7:30 Ammi kawai tashiga lazimi abinta duk suna zaune around 7:20 Umar yakirata yace  yana waje katse wayan Miemie tayi tace  yazo Ammi Hijabi sukasa suka shiga kwashe kayan itada Ammi wanda bazasu iya dauka one one ba su dauka tare suna kaiwa waje duk Daddy na compound yarasa sukuni sai masifa yake yana kallon abinda ake fitar dashi Ammi bata taba su TV kujeru da gadajen dakin ba dan duk shi yasaya amman all other things natane sukakai komi Ammi takalli Maryam tace  jekima Babanki Sallama kasa tafiya tayi tace  tsoro nakeji Ammi Ammi tace  wuce kije bazai miki komiba ai dadai Amirah ce Wucewa tayi gaban flat na Maman Baby inda Daddy yake ahankali yana wani kallonta kaman zai kasheta tace  Daddy zanbi Ammi muje gidan Kawu cikin fada Daddy yace  tunda mahaifiyanki ta bataki ta huremiki kunne and you choose her listen to what I m about to tell you Maryam ta sauke kanta kasa Daddy cikin kumfan baki yace  dint come back to my house again, zan daura miki aure dan garejin chan na zuwa ku kukasah yanda zakuyi responsibility dinki yariga yafita daga kaina so wuce kibarmin gida idan kinga dama kema ki kashe naki auren kaman yanda uwarki ta kashe nata ahankali Miemie tajuya bata kara cewa komiba tahada idanu da Maman Baby dake dariya tamata wani banzan kallo tajuya tasami Ammi dake gate tsaye duk Daddy na kallonsu suka fita motan suka shiga gaba, aka jasu wata chan dutsen dala wanda nan gidan Kawu yake Ammi bata fadamai komiba wlh dan tasan zai hanata, parking sukayi a kofar gidan wajajen 9 tai sallama tashiga gidan tareda Miemie yara sun tafi school matansa ne kawai Lami ke wanke wanke a makwarara taba ganin Ammi tawani taso da gudu tace  Maman Amirah yau agari murmushi Ammi tayi tace  dakaya nazo amin afuwa sa mayafi Dasauri Lami tace to to, tanada kirki sunada mutunci sosai yawanci suke zuwa wajen Ammi dan Daddy baya barinta fita kayan suka shiga shigowa dashi Lami tasa asa awani daki dayake ba kaya sos??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ai tana Taya su Ammi jerawa har aka gama Ammi tace  nawane kudinka driver yace ai Umar yabiya 50k Ammi tabasa taki yarda yayi godiya yatafi hakan yasa Miemie ta cire hijabi tawuce tacigaba da snake wanken ganin Ammi da Lami na magana.

Lami tace  barka Zainabu ni wlh natayaki murna bazan iya kirga adadin fadan danayi da Malam akanki ba ina dalili wannan azaba haka Allah sa hakane mafi alkhairi ga gida na. Yo ko daki daya mukada shi haka duka zamu taru ciki ballema ga wannan wlh gidan nan nakine kuyi zaman ku anan, Maryama da Amirah duka nawa ne, bari nakira Malam tashiga kiran Kawu, Miemie washing plate kawai take amman gabanta faduwa take sosai itane za a daurama aure yau? This is 9 something already 10 Daddy yace shikenan tazama matan Umar just like that, gama wanke wanken tayi tsaf tadauka takai kitchen tashare ko ina Lami na fitowa tace  sannu sarkin aiki murmushi tayi tace  meza a daura Anty? Lami tace  shinkafa da wake ne daman, waken na wuta duba idan yayi bari nataya mamanki gyara waje Miemie na girki itada Ammi suka shiga gyara dakin suna diri da komi, saiga Kawu yashigo gidan yana parking Babur dinsa a zaure dan Satan machine akeyi kayi parking awaje yashigo Miemie yagani a kitchen tana fifita gawayi dagudu tafito tace  Baffa sannu da zuwa Baffa yace  Yammata na yau agarin sannu da zuwa ina zuwa Miemie tasakesa yashiga dakin bakaramin fada yama Ammi ba kaman yarinya matsayinsa na yayanta, saikuma yayi shiru ya kalleta tabasa tausayi ahankali yace  Allah sa hakan ne yafi alkhairi agareki, kiyi zamanki anan, nafison kina gabana bazan barki dake da yara kananu mata kusai gida kuje kuyi zamanku ku kadai ba ba namiji hadari ne Lami tace  kwarai Baffa yace  kome nakeda nakune, kowani hatsi nasamu tare duka zamu zauna muci, yanzu Yaushe zaki dawo da Amirah ? Ammi tace  zanje na ganta gobe a asibitin Baffa yace  tom shikenan wayan Miemie dake dakin ne yashiga kara Lami tadauki wayan tafito taba Miemie dake kitchen faduwa gabanta yayi sosai ganin Umar ne saita dauka ahankali tasa a kunne, cikin wata murya mai dadi yace  Assalamu Alaykum Matar Umar wani rufe fuska Miemie tayi iirjinta na bugawa sosai tana jin wani irin tsoro, ahankali yace  gani kofar gidanku zanhau machine nakoma gida su Baba sun wuce an daura mana aure kinzama halaliyata daga yanzu katse wayan da sauri Miemie taji kirjinta nawani irin bugawa saita tashi tazo wajen dakin batare data daga labule ba akunyace tace  Ammi Ya Umar wai an daura Baffa yace  Masha Allah kinga kicemai inason ganinsa zuwa yamma haka juyawa tayi duk junta take wani iri kaman ma batada lpy lapy Tai dialing numbersa immediately ya katse yakirata back yana murmushi kasa kasa yace  yes Matata ina jinki kulle fuskanta tayi kaman yana gabanta, ahankali kaman ba itaba tace  Baffan mu yace kajo yanason ganinka anjima yana wani murmushi yace  to Amarsu sai aturomin address ko katse wayan tayi duk kunya ya isheta tawani murguda baki tana turamai address na gidan ta ijiye wayan tacigaba da girki abinta gabanta sai faduwa yake duk idan ta tuna tazama matan Umar.

GUYS WLH I HAVE EXAM RANNAN MONDAY! AMIN AFUWA RANNAN TALATA ZAN CIGABA DA POSTING!!

LOVE YOU
EPISODE 2?? 6??




Koda Abba yabar hospital din, shima Saleem kin barin office din yayi, daga bayama alwala yaje yayo abayin office din ya shimfida dadduma yayi sallan azahar yatashi yazo ya kwanta a kujeran yabude folder Amirah yana karantawa every single detail, daidai da harafi daya bai bari ba, dudda rubutun Marwan looks like normal rubutun likitoci but he read everything, tashi yayi daga kan kujeran yatafi desk na Marwan wanda ya tabbata dole wayansa

18 / 51