Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Baccin SO Complete Hausa Novel by M Shakur

Author :  M SHAKUR Category :  African Stories & Novels

Chapter   36 / 51

105K to 108K   out of 151.6K words

asalla, inhar yayi haka babu kalan asirin da za amai dazai kamasa sai Malam da kansa yatashi yashiga wani daki yafito dawani littafin addu a yace  I recently publish littafin addu oin nan azkar ne na tsari dakuma azkar na karya sihiri, inhar yanayi kira sihiti ajikinsa zai dinga karyewa, tashi katafi dashi gyadamai kai Marwan yayi yace  nagode Malam, Allah ya saka da Alkhairi kama Saleem yayi yadagasa jikin Saleem har yayi zafi suka wuce mota, sakasa yayi agaba Marwan saiya fara rawan sanyi maida kofan yayi yarufe yakoma gaba ya kunna motan yana kunna heater yaja motan direct yawuce dashi.



Bini bini yana tuki yana kallon Saleem that s still shivering yunkurowa yayi sabida amai daya taso masa yace  amai& . Parking Marwan ya gangara yayi gefen hanya Saleem yabude kofan dasauri kafin yama fito still sai amai baki Marwan yazagayo yazo wajen ya tsaya ko kaymansa baijiba yace  sannu, lemme buy water saiya juya tsallaka titi yayi da dan gudu yasayo ruwa yadawo yazubama Saleem ya wanke fuska da kuskure bakinsa yakoma ciki Marwan yaja motan suka wuce sai gida.


Koda Mami takaita dakinta wata Dr datake makociyarsu takira da kyar Amirah tabari aka dubata Dr tacemata baimata komiba baisami hanyaba amman tajijji ciwo awajen ne that karya nemi yarinyar without su lubricants she s extraordinary small tanada ultra tiny pussy, tabama Mami balm dazata shafa mata kumburin zai sauka ciwukan zasu warke tabata magani which is just ibroprofen mai pcm ta tafi, tunda tasha maganin taci abinci tai bacci kanta na jikin Mami tai bacci da baccin ya shigeta Mami ta gyara mata kwanciya tafito tawuce falo tasami waje ta zauna tana magana dasu Farida da basusan meke faruwa ba, fitowa suma su Yaya Ammah sukayi, suna zaune awajen duk ana hira aka bude kofan falo kowa yajuyo, Marwan ne tareda Saleem da hannunsa ke shoulder Marwan dake zazzabi sosai yanadan rawan sanyi ba Mami kadai ba kowa na dakin harda Faiza da Farida saida suka bi Marwan din da Saleem da kallo.
EPISODE 6?? 5??




Bakaramin rame musu Saleem yayi a idanu ba, ga gemu ga saje duk yayi busu busu sunyi yawa dumm so unlike him Saleem dayake dan gayu, ga shi yarame, sannan yana tsaye lean towards Marwan completely ko idanunsa baya budewa da kyau, kowa na falon jikinsa yayi sanyi, Mami ne amatsayinta na babba kuma dattijuwan kwarai tamike a natse daga kan kujeran datake saitazo towards kofan inda suke tsaye kai tsaye takai hannunta tadaura saman goshin Saleem tace  meya samesa haka? Ahankali Marwan yace  I will tell you everything Mami bari naje na kwantar dashi yanzu ya wuce yashiga tafiya dashi sukahau bene duk su Ya Ammah na kallon Marwan din, sai Ya Ammah ta taho dasauri tazo wajen Mami zatai magana Mami tamata wani kallo alamun karyayi maganan saita wuce tahau staircase.

Farkawa daga bacci mai dadin daya kwasheta Amirah tayi she felt relief jikinta baya mata ciwo kuma, taji wani kalan dadin jikinta, ahankali tasauko da kafafunta kasa, saita dafa gado tamike tsaye ahankali, she feels the pain kadan amman kusan 70 percent is gone, maganin kaman pain killer ne, the only abinda kemata ciwo wanda har yanzu take jinsa is nono da nipples dinta.
 Sannu& &  kaman daga sama Amirah taji muryan Marwan ahankali takalli kofa sai yanzu takema wondering maisa tun safe bata gansa ba, ahankali tadaga kafanta tafara tafiya zuwa wajen kofan dakin Mami, ahankali tabude kofan dakin kadan, Marwan tagani tareda Saleem wanda tana ganinsa tagane sa dan ita daman bata manta mutane, saita tsaya tai shiru tana kallonsu tana ganin yanda Marwan yarikesa, ayanda idanunsa ke rufe suna juyawa tagane baida lafiya, saita jingina kanta a bango ta rakube tai lamo da kanta tana kallonsu tanabin Marwan da idanu da kwata kwata bai lura da itaba, taga sunyi wani hanya saitaji ana bude kofa daidainan Mami tahayo sama direct Mami takallo gaban dakin Amirah tagani tarakube kaman irin wacce tai laifin nan take tsoron fitowa, murmushi kadan Mami tayi tazo wajen tace  an tashi daga baccin? Gyadama Mami kai tayi ahankali, dasauri Mami tace  Zaki fito falo kiga yarana su Faiza da Farida yan biyu ne? Girgizama Mami kai tayi alamun no, Mami tace  nakawo miki abinci yanzu ? Girgixama Mami kai tayi wani iri takeji batasan mesa ba ganin Marwan da tunda ta tashi bata gansa ba yanzu kuma ko kallonta baiyiba saitaji wani iri, bawai Amirah nada full hankali na adult bane but idan taga abu sometimes akwai a way da brain nata ke breaking nasa down into pieces ta kalli abin taji abin kafin tadauki abin ayanda kanta zai iya daukan abin, tunda ta tashi ganin Mami bataji komiba plus lokacin tana cikin pain kanta baima sami sararin tambayan ina Marwan da sauran su ba, but yanzu ganinsa datayi da dan uwansa ko kallonta baiyiba sai nan nan danan yake da dan uwansa sai taji wani iri ai itama batada lafiya kuma shine yamata very painful sometimes he intentionally yaji mata ciwo sabida taga abinda yamata da farko was sweet, ita kanta saida Mami ta lura kaman she s not fine bata da walwala sai Mami takai hannunta kan goshinta tace  kodai da ragowan zazzabine ajikinki ? Jikinta ba zafi at all, ahankali Mami takamata tace  tashi daga hanya muje ciki Mami tashigo tareda maida kofan tarufe sunje wajen gado Mami tace  zauna to makema Mami wuya Amirah tayi idanunta na cicciko da hawayen dan wata uwar rigima ne ke taso mata, ahankali Mami takai hannayenta gefen fuskanta cikeda so tace  menene Amirah ? Hannuwanta takai tadaura akan idanunta kawai saita rushe da kuka ahankali tana rerawa wlh kawai hankalin Mami tace tashi cus kukan seems like hurting cry irin abu namata ciwo a zuciya kukan datayi dazu na ciwon datakeji ne this are two different cries, dasauri Mami tace  menene eh Ameen????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? atu na? Menene ? Cikin kuka sosai Amirah tace  ni zan tafi wajen Ammi naaaaa tasake rushewa da kukan kawai taji gidansu takeso taje wajen Amminta
Mami takamata, ahankali tashige jikin Mami ta kankameta tanasa kanta a kirjin Mami tai lamo tana kuka while Mami na shafa bayanta tanadan jijjigata cikeda dabara tace  to kinaso kije wajen Ammi saiki fara kuka ba fadamin kawai zakiyi ba, bakisan yammata basa kukaba, maza daina kuka, bari akawo miki abinci kici ki koshi sai muje wajen Ammi ko ? Gyadama Mami kai tayi ahankali tana sauke ijiyan zuciya tai lamoooo ajikinta tana dena kukan tana sauke ajiyan zuciya.

Wani irin tausayi Mami taji tabata tace  dena kukan abinki tohhh ya isa, maza zauna ga wayata ki danna bari naje nataho miki da abinci mai dadi Mami tabata wayanta karba tayi Mami tace zaunar da ita saita wuce, kasa tasauka tace  Ammah hada abinci kiba twins su kaimata adakina dan tanason Amirah tadan saki jiki dasu hakan zai debe mata kewa kadan, saita juya takoma sama kai tsaye dakin Marwan tawuce ahankali tabude kofan Saleem tagani yarike sun fito daga bayi kaman amai yagama yi Marwan ya kwantar dashi akan gado yaja bargo yana rufa masa yana kallon Mami dake tahowa gaban gadon tace  sannu Saleem, Allah baka lpy ina Saleem takansa yake ciwo yake sosai saita kalli Marwan daya dago yana kallonta suka hada idanu strictly tace  matarka is here dawani kalan sauri yakalli Mami dan bai dauka ko kadan Amirah na nan ba yadai dauka dayaga Mami maybe tabar ko Ya Fadila tareda ita dan dasuka shigo yaga kowa afalon banda Ya Fadila, anatse Mami tace  tunda baka tambayi ya jikinta ba bazaka je kaduba ta ba? Dan sauke kansa yayi kasa ahankali yace  bari nagama da Saleem zanzo Mami Mami bata sake cemai komiba tajuya kawai tafita tarufo musu dakin Marwan yadanyi jimmmm yana kallon kofan saiya kalli Saleem da he was expecting ko zai tambaya wace Matar ake magana saiyaga fama yake da kansa kaman ma bai gane abinda ake ciki ba.
EPISODE 6?? 6??





Dakinta Mami tabude da sallama Farida tagani da Faiza ciki sun kawoma Amirah abinci bata taba abincin ba amman dai sai kallonsu take dudda bata kulasu ba, maida kofan Mami tayi tarufe ta taho wajen gadon tace  kinga Twins sun kawo miki abinci, ga Farida nan Mami tace  Farida come and say Hi to Matar Uncle dinki dasauri Farida tazo wajen tana murmushi sosai tamikama Amirah hannu tace  Ya Amirah Hiiiiii tsareta da idanu Amirah tayi tana tuna rannan datagansu sun kama hannun Ya Marwan, tunda yaran Mami ne ai bakomi kenan, saita kalli hannun Farida da akama lalle ga mamakin dukansu sai Amirah takai hannunta ta taba lallen tai murmushi tace  irin nawa nima anmini tanunama Farida hannunta wlh wani irin dadi Mami taji, tama Faiza alamu itama taje dasauri Faiza tazo itama tanunama Amirah nata tace  kinga nawa harda kafa aka mana dasauri Amirah tanuna musu kafafunta tace  nima anmini a kafa atare Faiza da Farida sukace.  Wowww yayi kyau Ya Amirah dasauri tai murmushi tace  nakuma ma yayi, Miemie ma an mata, Ya Umar yacemata yayi kyau Faiza tace  Miemie sister ki ce? Gyadamusu kai Amirah tayi tace  eh ta auri Ya Umar tana gidansa, inaso nakira Ya Miemie idan aka samin SIM card ganin tasaki jiki tana hira dasu sai Mami tace  kutashi kuyi salla sai kuci abincin tare tare dukansu sukai salla Mami dakanta takawo musu more abinci atare sukaci Amirah was so free su Faiza sai surutu suke sata suma suna mata surutun cikon ikon Allah saita mance da maganan wajen Ammi zataje sAbida game suka fara bugawa da ita a iPad dinsu dukansu atare Amirah was so so happy.

Saleem was very very sick da at a point saida Marwan yamasa allura ma, ko abincin da Mami ta aiko musu dashi baiciba kula da Saleem kawai yake.

Bayan magrib Abba yashigo gidan dan Mami tasanar da shi Marwan yadawo da Saleem, ayanda Abba ke fushi da Saleem tunda yake baitaba kalan fushin nan dashi ba, Mami was even trying to calm him down ina sama yawuce kai tsaye dakin Marwan yashiga daidai bacci yadauki Saleem cikin tsananin fushi Abba yace  me Saleem keyi cikin gidana? Yatashi ya tattara yakoma inda yafito ni nariga na yafesa yayi yaje yayi rayuwan dayaga daman yi fa Precious ko sauran matan banzan kome yaga dama yayi sauke kansa kasa Marwan yayi ahankali, Mami tasha gabansa tace  haba Alhaji haba alhaji bansanka da fushi hakaba dan Allah calm down, Ameenatu is here tajika kana fada haka zata tsorata, look at Saleem he s so sick da baimasan mekake cewa ba dan Allah kayakuri Abba yace  dakata please don t involve yourself anan sabida this time around babu wanda zan saurara wlh wlh kinji na rantse miki yakalli Marwan ransa a tsananin bace yace  I don t care a ina kagansa ko a ina kasamo sa ni nabaka izinin kawomin shi gidana ? Kan Marwan na kasa dan yaga ran Abba abace yake sosai, cikeda masifa Abba yace  wai kanama da hankali kuwa Marwan wannan yaron har zakaje ka nemo ka kawosa gidan nan inda matarka take, wannan bunsurun dake rayuwan dabbobi yahaye nan yahaye chan runtse idanu Marwan yayi wlh har cikin zuciyansa yaji kalman nan da Abba yafadi itama haka Mami bata san Abba ma da kalan masifan nan ba, amman tasan sex video nan was what completely pushed Abba to the wall, ahankali Marwan yace  Abba dan Allah kaya kuri, kadena kiran dan uwana da suna mara kyau haka, kayakuri Abba! Shiruuu Abba yayi yana kallon Marwan da kansa ke kasa sosai mamaki ya kazhesa, asanyaye Marwan yadago kansa yadan kalli Abba saiyace  nasan abubuwan da Saleem yayi bai kyautaba amman Abba koyaya yake dan uwanmu ne Saleem baida kowa saikai, banida inda zan kaisa inba nan ba gidan ka wajen dan uwansa, komin yaya yake hannunka baya rubewa kayanke kayar, kome Saleem yazama I will never give up on him, Abba don t give up on him either dan Allah Abba dan Allah! Marwan yayi maganan asanyaye yana rokon Abba dake kallonsa same thing with Mami, ahankali yace  all this while yana nan bayan layinmu yau da asuba nafito daga masallaci naga motarsa saina bisa& & &  yashiga basu labarin komi har zuwa wajen mallam, ahankali yace  after gobe in Sha Allah zai warke but dole ya dage da azkar na kariya da tsari wani dariya Abba yayi na manya yana kadakai yace  kadan yagani! Saleem dai ba wallahi kadan yagani! Ai duk tsuntsun dayaja ruwa shi ruwa zai dauka, badai sabon Allah ya sa agaba ba wlh wlh baiga komiba, gashinan tun aduniya yafara ganin sakamako, Allah yasama ba kanjamau yasamu ba cikin fushi Mami tace  Alhaji menene haka wai haba dan Allah what if shiriyan sa ne yazo eh? I m not happy with the way kake magana akan Saleem haka nuna Saleem Abba yayi da yatsu shifa yariga ya dawo daga rakiyan Saleem ne gabaki daya yakasa mance yanda yagansa yanashan nonon karuwa yana gayamai yafasa aure, Saleem zai iya nuna masa karara yana zunubi, Abba yace  wannan, wannan ya shiryu wannan? Abba yayi murmushi kawai yakada kai yajuya yawuce yafita daga dakin, Mami tabisa dasauri suka rufo kofan Marwan na tsaye wajen yana kallon kofan dakin, motsi yaji hakan yasa yajuyo Saleem yagani idanunsa biyu dasauri Marwan yawuce wajen gadon yaduka yana kallonsa ahankali cikeda kulawa yace  katashi? Dan kallonsa Saleem yayi muryansa asanyaye yace  ba bacci nakeba daman ai Marwan yayi turus yana kallonsa, Saleem yayi murmushi maidan ciwo yace  yayana wanda muke jini daya ya tsaneni, he called me bunsu& .. hannunsa Marwan yakai yadaura akan bakinsa, strictly yace  don t look at abubuwan daya fadi, he s angry, very very angry, his anger is justifiable, just get better Saleem and change kaji, babu amfani bin matan banza, at least yanzu kaga how dangerous they re look at abinda wannan tamaka da banzo ba da haka rayuwanka zai kare eh? Dan shiru Saleem yayi komi daya faru na dawomai tun rannan daurin auren da yanda Precious takira Abba yana kanta tsirara bai masan about the sex video ba but he knows about kiran Abba yana kan sha mata nono, ya runtse idanu baitabajin yayi nadaman abu kaman yanda yaji yayi nadaman ever stepping in that company har yaga precious yabita bayi yaciba he remembers clearly takaisa masallaci an daura musu aure, bude idanunsa yayi yace  can i have a pen and paper ? Kallonsa Marwan yayi sai yatashi yaje gaban table nasa yadauki pen da jotter yazo wajen yabasa yunkurin tashi Saleem yayi yakasa Marwan dasauri yasa hannu yadagosa dan huci yayi na tsananin rashin lafiya saiya shiga rubutu.

Ni Saleem nasaki precious saki daya saki biyu saki uku, ta aureni in a moment da baya hayyacina banda iko akan decision dina, saiyaba Marwan paper Marwan yasa hannu ahankali ya karba saiya karanta saiya kallesa saiya ijiye akan side drawer Marwan yadan kamasa yace  koma ka kwanta hannun Marwan yarike ahankali dasauri Marwan ya kallesa, ahankali Saleem yace  why are you not angry with me Marwan kaman su Yaya eh? Why? Beat me, fight me, show me you re angry Saleem yayi maganan yana huci, yace  all I ever did was to hurt you guys why are you not angry zama ahankali Marwan yayi bakin gadon sai yadan sauke ijiyan zuciya ahankali yace  I can never be angry with you Saleem Yadanyi shiru saiyayi murmushi yace  I ve always told you this, you re my brother through and through, I will never give up on you yayi shiru, chan yace  I know all this jarabace, Allah ke testing naka bazan taba gajiya da kokarin kamoka na jawoka and bring you back to the right parth ba, as long as baka taba shirka kahada Allah dawani bani there s still hope Saleem and I believe one day zaka chanza for good Saleem yadade yana kallonsa idanunsa sunyi jajur sai kawai yayi hugging Marwan ta side ya rikesa gam zuciyansa namasa wani kalan nauyii wlh hardly yake kuka arayuwansa amman yau he tries to talk sai hawaye wani iri yakeji ahankali yace  I m sorry Marwan, I am sorry, kuyakuri, wallahi wallahi I promise you daga yanzu na chanza this time taubatan nasuwah, even the other promise dana maka I meant it zuwa office na Yaya change everything for me, I couldn t resist it danaga Precious I don t know why nakeda jaraba haka, I fucked that girl tun a office, I never knew she will hurt me like this tabata ni wajen dan uwana tamin a_1r1 I m sorry wlh wlh na chanza Wani iri zuciyan Marwan yayi jin hawayen Saleem ajikin rigansa, yabasa tausayi sosai yama kasa magana, sun dade ahaka sai Saleem yasakesa yataso yana huci yakai hannunsa yana goge fuskansa tass saiya kalli Marwan da idanunsa shima sunyi ja, ahankali yace  how about Amirah! ? Wani irin bugawa zuciyan Marwan yayi har wani suka yaji zuciyansa yamai, baigama dawowa daidai ba Saleem yace  meya faru awajen daurin auren? Kafin yamayi yunkurin samo amsa Saleem yace  I want to go to gidansu dazaran na sami lafiya nabama iyayaneta hakuri, saina nemi aurenta na aureta and settle down, I want to build family with her and just be a good person and a good husband to Amirah, duk duniyan nan bantaba ganin mace danake son innocent nata ba tashiga raina naji ina kaunarta genuinely like Amirah, zaka bini muje gidansu gobe naba iyayenta hakuri?!
EPISODE 6?? 7??







Bugawa kirjin Marwan

36 / 51