Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Baccin SO Complete Hausa Novel by M Shakur

Author :  M SHAKUR Category :  African Stories & Novels

Chapter   39 / 51

114K to 117K   out of 151.6K words

kyau kar wani yajiki ahankali tace  bakowa anan Miemie tai dan jimmmm tana tunanin how to help her sister, saitace  kinsan mene ? Amirah tace  no Miemie tace  tunda kinyi waya zan koya miki abubuwa da dama da yanda akeyi, da yanda ake jan aji sabida miji yayita binka Ya Amirah inaso kisa Ya Marwan ya haukace akanki amman saikin barsa kunya sex dasauri ta make kafada tace  uhn uhn zafi Miemie tace  sau daya akeji bazaki karaba zakuyi zakiga yanda zaita binki yana kula dake kaman yar kwai ba kinason Ya Marwan ba ? Gyadamata kai tayi tace  eh sosai Miemie tace  tom shikenan ga Ya Umar yana bude gate yadawo daga masallaci zan kiraki anjima bye gyadamata kai Amirah tayi.

Shigowa dakin Umar yayi yahayo gadon yana murmushi yace  raguwa kawai adan sammin nakara makemai kafada Miemie tayi tace  a a dasauri yace haba Gimbiyar mata nasani nakomawa bacci mana Miemie zatai magana yahada bakinsa da nata yashiga kissing ya ware kafanta kawai yasoka mata bura bata taba sanin haka yan gareji keson gindi ba cinta kawai Umar yake Miemie ta jigatuuu sosai ahaka tasami yakawo.


Duka duka ko 10min da fita Marwan baiyiba Saleem yashiga bude idanunsa, ahankali yamika hannunsa yakunna wutan dakin yayi lamooo agado yajuya yakalli bangaren damansa yana kallon bowl of water da towel dake wajen da allurai da sthethoscope wanda duk na Marwan ne yayi shiru babu abinda ke masa ciwo but jiyayi zuciyansa namasa nauyi sosai, yayi shiru reflecting on his life yaushe ma yafara neme nemen mata da shaye shaye what push me? Duka duka dasuna school a UK ne yafara dabi un nan kuma duka sabida haduwa da abokan banza ne bawani abuba, sai yahau tuna abubuwa tundaga lokacin zuwa yanzu baitaba sanin zai iya haduwa da wacce zatai a_1r1 ta mallakesa ta taushe masa baki hakaba, during this one month plus zama dayayi da Precious tarikesa agida club din tahanashi zuwa abokan nasa tahana sa gani salla tahanasa yi all she does is tabasa kayan shaye shaye susha tasaka shi yahau cinta he missed his life outside his family duka, yayi shiru kawai fir the first time yagane idan Allah yaso yakamaka zai iya in many ways yanzu idan yarinyar nan tahaufamai da dabaisan ko shege bane ko menene dan baimasan hukuncin aurensu ba dan baya hayyacinsa.

Shiru yayi kalman bubsuru da Yaya takirasa dashi ya tsaya masa arai, yadan fuzar da ijiyan zuciya dagayau ko jaraba zai kashesa he s going to fix his life yatuba this time for good zai rike salla da azkar da istigifari zai nemi Precious yabata sakin aure is not by force bazai taba iya zam da muguwan mace irinta mai maka a_1r1 ba no matter what, Amirah ne tazo zuciyansa yadan sauke sassanyar ijiyan zuciya burinsa shine ya aureta and just settle down build a good family and be a better person tashi yayi agurguje baida wani karfi ajiki amman haka yafada bayi yayi wanka yafito yashiga closet na Marwan, baiso yawani bata lokaci shaddan daya gani kan kujera wanda shine wanda yasaka yaje gidansu Amirah ana gobe biki yayi maza yasaka ko tsayawa ya tsane kansa baiyiba gari yariga yayi haske yashiga fesa turare dan yafito yatafi masallaci, bayan tagama waya da Miemie ijiye wayan tayi tai shiru saita mike tsaye tashiga bin dakin da kallo tana taba cikinta da har zafi yake mata sabida yunwa dataji tanaji ko slippers babu a kafanta kaganta she looks damn sexy exactly irin yaran masu kudin nan ga fatarta dake kyalli yaji gyara ga red sexy rigan bacci dake jikinta da ake ganin boobs nata tasama Ya rabbi, wajen kofa tayi sai kai tsaye tabude kofan daidai tana ganin wucewan ya Marwan zaiyi stairs ga kamshinsa yacika nan falon saman daba haske sosai dan wutan kasa akafi bari a kunne, dawani kalan sauri Amirah tabiyosa ba takalmi a kafanta so bazakaji steps ba daidai yafara sauka benen itama tayi benen dawani kalan sauri Amirah takai hannunta takama hannunsa tana tsayawa gefensa tareda manna fuskanta a power din hannunsa tana hugging hannunsa a kirjinta cikin yar karaman muryan nan na baby tace  Amirah najin yunwa Ya Marwan daidai ana bude kofan falo Marwan na shigowa ciki falon idanunsa na sauka a staircase kan Amirah data rike hannun& & ..
EPISODE 7?? 2??






A kan hannun Saleem Amirah ta kwantar da fuskanta tana sanye dawani short red rigan bacci daya tsaya iya cinyanta yanada hannun taliya, manyan boobs nata awaje kana ganin wannan farin fatan, ga sumanta Ya Allah, Marwan jiyayi zuciyansa zai fito, tunda yake arayuwansa baitabajin kalan abinda yakeji yau ba zuciyansa kaman zai kama da wuta& & .Daidai ana bude kofan itama Amirah takalli kofan, ganin Marwan ne yashigo yasa atare dasauri tacire idanunta daga kan Marwan takalli Saleem dashi ma yajuyo dasauri ya kalleta jin muryan mai dadi kalan wanda baitaba jiba aduniya ba gashi an rikesa dawani tattausan hannu kaman audugan daya jike, ido da ido Saleem yayi da Amirah data kallesa dan batamasan wata rike ba, wani kalan sarawa kan Marwan yayi da kirjinsa ganin yanda matarsa, his own wife ke kallon wani namiji agabansa akan idanunsa, idanunsa har wani duhu duhu yakemai, zuciyansa nawani kalan tafarfasa, yanaji kaman he s about to yahaukace yafara kokarin rike kansa, dawani kalan sauri Amirah tasaki hannun Saleem ganin shine takire adan zaburenta takoma baya dasauri taking the staircase dake right behind her takoma baya Saleem na gabanta shi yana wani irin binta da kallon mamaki ganin kaman a mafarki, Amirah yake gani agidan su, nan yawani sauke idanunsa akan kirjinta da wlh bawai da gangan yakalla ba kawai fizgan idanunsa sukayi, Lahaula Wala Quwata illa billah, Ya Allahu! Tunda yake baitaba ganin nono tsayayyu, tasassu, cikakku, sannan hurarru irin wayan nan ba dake gaban kirjin Amirah, gasu akwai kai, wlh yama kasa magana, kawai gindinsa yashiga tashi ba control kaman bindiga kalan tashin da yadade baiyiba akan Precious, wannan mikakkiyar tashi ne, Amirah kuma ta tsaya kikam awajen kaman an dasata, ita so take taje wajen Marwan amman tsoron Saleem ma take tawuce ta gefensa tasauka taje wajen Marwan, saita tsaya, a nata brain din tana jiran Ya Marwan yazo shi wajenta yakamata su wuce yabata abinci.


Shifa Saleem gabaki daya ya mance dayaga wani Marwan ma wlh ya mance, hankalinsa yabar jikinsa ya kafe nonuwan nan da idanu jikinsa harwani tsuma yake kaman abu na controlling dinsa sai yahayo stairs da Amirah takekai yana juyama falo baya ya tsaya gaban bakinsa nadan rawa sabida tsabagen rudewa da kosawa yace  my& ..my Babyyyyy, My bab& & .. da sauri Amirah da jikinta kedan rawa ta yunkura zata kara komawa baya ganin Saleem dab da ita Saleem ya mika hannunsa da sauri zai kamata dayake Amirah was in a move sai hannunsa yasauka kan jan rigan baccinta shiya rike yaja spaghetti hand na rigan na sauka daga kafadanta yace  don t go my bab& & y& & . Kawai aka wani fizgo Saleem yana kokorin juyowa baima idasa juyowa yaji saukan katuwar flower verse akansa jikake ratsssssss! Rukaktsas! Wlh duka flower verse din ya fashe akan Saleem sai jini kaman an bude shower Saleem yayi ihu yana kallon Marwan dake huci kaman damusa agabansa, Amirah dataga jini tawani kalan yanka uban ihu.  Ahhhhhhhhhhhhhh! .
EPISODE 7?? 3??






Daidai Mami na bude kofa dasu ya Maryam sabida gidan saida ya amsa ihun Amirah ga karan fashewan abu daganan gaban dakin ta Mami ta hango Amirah a bene, jikin yarinyar gabaki daya na rawa at the same time fitsari nabin cinyanta, dan dakin Mami daga kofa kana hango staircase amman sama sama dasauri Mami tasa gudu danta dauka wani abu ne yasami Amirah da jikinta ke rawa take fitsari ajiki haka tai ihu tace  Amirah su Ya Ammah sukabi Mami da gudu ganin yanda ta kwasa da gudu Mami nakaiwa gaban benen saitaci tura ganin yanda jini yama gama wanke fuskan Saleem, gabaki daya farin rigan jikinsa yabaci da jini haka carpet na benen dake milk color, Marwan na dukan Saleem sosai shima hannunsa duk jini idanunsa sunyi jajir, asalin dukan rashin Imani yakema Saleem kaman yanaso ya kashesa, Mami mancewa ma tayi da Amirah ta kwasa da gudu tai kasa tana ihuuun kiransa,  Marwan, Marwan! Mehaka? Eh? Mehaka nace kake dukan Saleem?
Su Ammah suka taho da gudu suna kokarin fizge Marwan dake dukan Saleem dayama kasa bude idanunsa sabida jini, tunda Mami tasan Marwan bata taba ganinsa in a situation da ita zata bude bakinta ta furta sunan Matwan takirasa bai saurareta ba sai yau, bata taba ganin bacin rai, bak1n ?1k1 da tsantsan bakin hali dakuma wata kalan muguwan bakar zuciya a tattare da Marwan dinta ba sai yau, rikesa take, amman bayama hayyacinsa Marwan, Marwan menene haka, nace kasakesa ko, kashesa zakayi? Kashesa zakayi nace ? Ina Marwan bayaji bakuma yagani, Mami tace  Maryam ku taimakeni, na shiga uku, Innalillahi wa innailaihi raji un, Ya Allah menake gani haka Marwan zai kashe dan mutane, kai Marwan su Ya Ammah da Ya Maryam sukasa hannu suna kokarin karbe Saleem da ko daga hannu baiyi yataba Marwan ba, Marwan yakai hannuwansa zuwa wuyan Saleem dan duk dukan dayake masa bai ishe zuciyansa ba yashake wuyansa idanunsa na juyawa sosai wlh kaman ba Marwan ba, cikin wani murya kaman irin na bakin aljani yace  matata kataba ka kalla yau saina kasheka! Saina halakaka! Saina kasheka!!!! Ya murje wuyan Saleem, numfashin Saleem na neman daukewa gashi su uku kai harda Farida da Faiza sun kasa banbare Saleem a hannunsa, Mami da hankalinta yagama tashi tace  Farida jeki kiramin Babanku, maza kiramin shi Marwan zai kashe masa dan uwaaaa takai hannunta ta fizge glasses na Marwan ta jefar akasa glasses din ya fashe sannan ta daga hannu ta yankama Marwan mari cikin tsananin fushi Mami tace  cike shi nace Marwan ina Marwan bai sakesa ba dudda Marin yashigesa, sake daurama Marwan mari Mami tayi amman ko gezau, akaro na uku Mami tawani daukesa da mummunan mari dahar saida yataba hancinsa saiga jini na fitowa daga hancinsa yana habo tadakama Marwan mummunan tsawa tace  ka sakesa nace! Da jajayen idanunsa ya kalli Mami dake kallonsa ranta abace, idanunta sunyi jaaa har zufa take a goshinta, hankalinta yatashi, sai numfashi take sama sama tana haki dayake iya jiyowa, kana ganinta kasan ta tsorata, tanada BP tashin hankali haka yana iyasa su yanke jiki su fadi su mutu sai chak Marwan ya tsaya, yazare hannunsa daga wuyan Saleem, Saleem yayi kasa asume sisters dinsa natarosa a sume, Mami takalli Marwan sosai dayakai bayan hannunsa yana goge hancinsa dake zubar da jini kansa akasa hawaye yacika idanunta, sai kawai tafashe da kuka sosai, kawai tarufe Marwan da duka tako ina kaima hannu take dudda bawai wani dukan kirki bane dan karfin nata duk yakare awajen rabasu, but she was really crying tana dukansa akafada, akirji, a wuya a duk inda hannunta yasauka tana kuka sosai.  Hauka zakayi? Kisan Kai zakayi? Meyayi zafi? Ka kashesa fa eh, what is wrong with you, what is this animal behavior? I m so disappointed in you Marwan ba tarbiyan dana baka kenan ba tashi Ya Fadila tayi dasuke kan Saleem tazo dasauri takama Mami dake dukan Marwan da kansa ke kasa tana kuka tace  Mami, Mami calm down dan Allah kinji, we need to take Saleem asibiti, he s really bleeding I m scared Mami Mami tajuyo takalleta tabi duka wajen da kallo da duk jinin Saleem ne ta kallesa dasauri kansa na jinin Ya Ammah data cire dan kwalinta tana sawa akansa dake jini sabida ta tsayar da jinin duk sun rude, Mami tajuyo tana kara kallon Marwan da kansa ke kasa yana share hancinsa hannunsa duk jini shima, kawai tawuce wajen Saleem tace  Kin kira Babanku Farida? Fadila jeki tada motana, let s carry him juyawa Marwan yayi yawuce yana tafiya ahankali yayi hanyar staircase inda Amirah ke tsaye a sankare jikinta da brain dinta gabaki daya were shaking batason violent is one major abu dake triggering nata, especially yau dataga one person da has been giving her peace of mind doing abinda Babanta kema Ammi yanama wani, bata taba ganin Marwan hakaba, bata taba ganin fuskansa yanuna bacin rai ba tunda ta sanshi amman yau for the first time ya chanza mata a idanu, tagansa in a picture that is far worse than picture data saba ganin Babanta yana dukan Ammi, Daddy baitaba yima Ammi kalan dukan nan dataga Marwan yayi ba, kawai rikida fuskan Marwan yashiga mata tana ganin fuskan Daddy da fuskan Marwan atare suna cewa zan kashesa, idanunta suka fara juyawa kaman wacce ke having episode na epilepsy, ganin yanda ya fasama Saleem kai ya shakesa, she watched everything without missing a single detail,
Wani kalan bugawa kanta yadingayi da Marwan yafara hayowa benen yana dafa karfen benen yana tafiya ahankali dan babu glasses a idanunsa ko kallon inda Amirah take baiyiba kaman baisan anyi halitta awajen ba, wani kalan rawa jikin Amirah yafara ganin he s really coming towards her, fuskansa na rikida tana ganinsa da Daddy suna cewa zan kasheki! Ga flower verse a hannunsa itama zai bugamata kaman yanda yabugama Saleem, kawai kaman an dauke mata numfashi wani irin tsoro yasa itadai bata kara sanin inda kanta yakeba, wani kalan zubewa Amirah tayi a bene kanta ya bugi staircase sosai jikake rassssssss! Mami dataji karan ta tashi da gudu tajuyo tace  Amirahhh& &  kasa karasa maganan Mami tayi ganin yanda Marwan yasa kafansa ya tsallaketa yawuce abinsa ko kallonta baiyiba wlh yawuce yatafi kaman ba matarsa ba.



JAMA A DAMAN MARWAN MAHAUKACI NE MARA IMANI???



YADENA SON MATARSA NE DAYA TSALLAKETA YAWUCE????



ME KUKE GANIN ZAI FARU??



IDAN ABBA YAGA KALAN DUKAN DA MARWAN YAMA KANINSA KUNA GANIN ZAIJI DADI?
EPISODE 7?? 4??






Dagudu Mami tayi wajen Amirah data zube a bene a sume, Farida na biyota abaya itama da gudu, Mami takamo Amirah datake a sume ta dagota tana jijjigata tana kiran sunanta.  Amirah, Amirah, Amirah Mami tadagakai tana bin Marwan da kallo dataga yayi dakinsu abinsa kaman bai gantaba dasauri Mami tace  kawomin hijabinta Faridah dagudu Farida taje tadauko hijabinta, Mami tasamata kawai suka dauki Amirah sai mota tasa Amirah a motan Ya Ammah Saleem kuma aka sashi a motan Mami, aka wuce asibiti.


Dayake ita Abba na communicating akusan tare sukakai asibitin yama rigasu kaiwa yana jiransu suna parking aka kawo gado biyu Abba da kansa yabude bayan motan kafinma nurses _u bude ya tsaya turus yana kallon Saleem da har lokacin yake a sume jikinsa duk jini nurses sukace dan gyara Alhaji waigawa Abba yayi ya kallesu saiya masa gefe agabansa aka ciro Saleem aka sashi akan bed din aka wuce dashi ciki saiya juya yakalli Amirah da itama ake fito da ita aka sata a gadon aka wuce dashi su Ya Ammah da yaran suka bisu ciki da gudu sai Mami ta taho ahankali ta tsaya gaban Abba dake kallonta idanunta yayi jajir tama rasa mezatace saitamaba Abba tausayi hannunsa yamika ahankali yakama nata yace  muje ciki cikeda damuwa kuka ya kufcema Mami tace  bazaka tambayeni meya faru ba? Tsareta da idanu Abba yayi, sai ahankali yace  meya faru daya wuce daga samun lafiyansa ya nemi Matar dan uwansa Marwan na nada masa na jaki haka? Bunsuru ne fa Saleem cikin fushi Mami tace  kadena kiransa da sunan nan, bansan meya faru ba amman Saleem bai nemi kowa ba a staircase nafito nagansu dukansu suna parking aka ukun Abba bai sake magana ba yashiga tafiya chan yace  meya sami Amirah ? Mami tace  sumewa tayi mijinta ya tsallaketa yawuce abinsa Abba bai sake cewa komiba.

Bazaka taba iya tantance wani yanayi yake ciki ba, tafiya suka shigayi zuwa cikin asibitin duk suka samu waje suka zauna.
Kusan 1hour sukayi wani babban baturen Dr yafito, anatse Abba yatashi Mami tabisa Dr yace  Alhamdulillah Alhaji he s fine now he s awake, yasame yanka biyu ne daya akai daya a goshi but munyi stitching he s very much okay, zamu rikesa for one more hour mu tabbatar babu wani concoction saimu sallamesa gyadamai kai Abba yayi yace  diyata fa? Dr yace  banine Dr dake kanta ba but I will check on her and update you itama gyadamai kai Abba yayi yace  thank you Dr yaba Dr hannu suka gaisa sai Dr yawuce yakalli Mami anatse yace  wait for me here dan kallonsa Mami tayi saita gyadamai kai yawuce tabisa da kallo, she s feeling so guilty Marwan yama Saleem mugun duka wlh koma Menene yayi bai chanchanci kalan dukan nan ba kodan darajan yayansa wlh, gashi Abba yaki nuna yana fushi kuma tasan babu wanda zaiga kalan dukan nan yaji dadi.

Bude kofan dakin Abba yayi Saleem na kwance kan gado idanunsa biyu ga bandage a goshinsa daya akansa an cire masa rigan jikinsa dagashi sai wando idanunsa biyu yana kallon sama dudda yaji an bude dakin amman bai dago kansa ba maida kofan Abba yayi yarufe bazai iya kiran abinda yakeji towards Saleem as tsana ba amman wlh wlh tun bayan sex video Saleem daya kalli yakejin ya tsani Saleem yasan bai tsanesa ba tsabagen bakin cikinsa da taksicin sa ya_a yakejin haka amman yanda yakejin haushin halayyan yaron nan kaman yakamasa yayita duka cus an kirasa a office dazu kan precious tazo wai tana neman mijinta Saleem security da yansanda Abba ya_a aka koreta ana cikin haka Faruda ta kirasa kan Ya Marwan da Saleem na fada, takaicin yaron yataru yama Saleem yawa da yanzu tausayinsa ma bayaji gani yake kome yasamesa shiya jama kansa, gaban gadon yaje ya tsaya yayi folding hannunsa a kirji cikin kakkausan murya yace  mekama Marwan? Kaman badashi Abba ke magana ba ko motsi baiyiba,

39 / 51