BARIKI (AUREN SOJA) COMPELET HAUSA NOVELS.txt

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   35 / 37

102K to 105K   out of 109.1K words

wani irin cikowa ya manna mata ta cafke, saida uwar ta bude idanun ta, " Sorry sun tashine sunajin yunwa, " runtse idanun ta tayi domin zafi takeji sosai akan nonon nata, saida ta tashi zaune tabawa dayar kafin ta koma ta kwanta. Ya gyara yaran tareda zuba musu ido baijin yau zai iya kwantawa, Alwala ya dauro ya fita zuwa falon yaga sun tashi yadawo tareda tada salla, har zuwa Asuba yana kan dadduma har saida ya sallaci Asuba kafin ya tashi, ya shiga bathroom ya hada mata ruwa mai zafi ya dawo A hankali ya tasheta, dakyar take bude idonta. " muje kiyi wanka,

bata fuska tayi "zuma banason wankan nan na ruwan zafi, " come on tashi kafin su mama su tashi suce su zasuyi miki banaso, " yanzu zuma kai zakamun wankan? Yaye bargon yayi tareda dagata cak ya Ajiyeta yafara zame kayan jikinta, tana kallon shi ya barta da pant din dake bra saida suka shiga bathroom ya dora hannun shi zai zame pant din tarike, "please bari in cire da kaina " blood, cire hannun ta yayi tareda zamewa ya cire pad din yana cewa " babyn ma ni nacire jinin ne zanyi kyama baby is you fa my wife my life the mother of my children my happiness, don't doubt my love for you baby, tana kallon yanda yake komai ya cire pad din ya saka a Leda tareda jefawa dustbin, sakata yayi a bathtub din duk da zafin ruwan haka ta zauna yana ratsata ya zubawa kirjinta dake kara cika ido tareda dauke kanshi gudun matsala,


Saida taji dadin kasan ta sosai domin saida tayi kusan sau uku yana canja ruwan kafin ya tara na wankan ya sasukayi zafi sosai kafin ya wanketa tas, ya koma sakin ya ciro mata new pant ya saka pad ya shigo tareda dagata saida ya goge mata jiki sosai da towel kafin ya bata ta zura ya bata katon towel ta fito, tana kallon ikon Allah wane irin mijine Allah yabata ba kyama ba nuna gajiyawa a lamarinta,, da kanshi ya shafeta da Mai ya ciro mata bra da kuma sabon kaya riga da zani ta saka domin tace batason sket tayi wani irin shar da ita tana kyallin jego, zama yayi tareda zabga tagumi ya zuba mata ido kamar ya hadiyeta, gyara zama tayi tareda daukar sarkin tsotson da yatashi ta ciro nono da ya mugun cika tafara bashi tana cije lips wasu irin hawaye ne kebin kumatun shi, tayi saurin kallon shi, "Zuma lafiya? " Hmmm baby is happiness make me cry me Zanbaki baby for this beautiful Angel's dakika bani, hannu tasa tareda shafo tears din " don't want anything only your love zuma Kabani komai Arayuwa saidai Aljannah kawai nake nema a karkashi ka kamun Abinda bakowace mace kesamun irin shiba, "baby kingama samun Muhammad Abdullah nakine mulkinki ne sai yanda kikayi dani baby ni ai yanzu ba sauran mata a duniya saike Kadai nake gani, kinban farin ciki kin cikemin kowane gurbi da yarage a rayuwata and today you gave me the must happiness in the world that's my beautiful baby's so me ya rage mun a Rayuwa?

Matsowa yayi da sauri ya tare kan yaron datake kokarin saki wajen sauraren kalamanshi masu shegen dad'in saurare
" zaki yarmin da yaro saboda soyayyar babanshi, ya fada yana mata dariya, " kokaga laifina ai sai sakaryar mace zatasamu miji irin nawa ta tsaya wasa, dadin kalaman ta yaji ya rungume yaron tareda dora lips dinshi asaman bakinshi ya lashe nonon da ya d'an bata d'an mutsilin bakin tareda bashi kiss tana kallon shi "baby yaron nan duk ke ya biyo Y'an mata na ne suke kama da ni, matsar da fuskar ta tayi ta zuba musu ido tabbas ubansune yaran, "kamun wayau zuma bayan ni nasha wuya, " a ina ai tare mukasha wuyar nama fiki nida na dage wajen aiki badare ba rana ina hada gumi this is my hardworking, dariya tayi,
" um baki tanbayi sunan da na basuba? Meye sunan? Babar hajiya Amina kenan dayar mama saudat sai baban zango Mahmoud, wani irin farin ciki taji sosai ta kalleshi tarasa bakin da zatamai godiya saidai hawayen farin ciki kawai, tace tank you zuma ta, don't tank me, ok I love you, " uhm that's my baby, love you more,

Tace "ina su mama? Suna daki mana, to kafita karsu zo suganka a nan, " na nawa bayan a gaban su na shigo nan suna kallona suma sunsan bazan iya nisa da family na ba, sakin baki tayi " a nan ka kwana? Eh don nayi kokari ma ban rungume ki ba nasha wa innan, yafada tareda taba cikakkun kirjinta, " baby sai kara cika sukeyi yarana zasusha dadi ko za asanmin ne nima,? Yafada yanayi kamar wani shagwababbe, "karufa min Asiri mana inshayarda ya'ya in shayarda uba? "Uhm dama ai kinsaba shayarda ubansu please ko yanzu kar a hanani, " please kafita haka karsu hajiya su shigo kaga gari ya waye kama barni da bayanin kai kamun wanka, kiran hajiya ya hanashi fadar Abinda zai fada " baba kafito mu shirya ta haka banson shirme fa, " kushigo mana ai hira mukeyi kawai hajiya, mama hindatu ta fara shiga da cup da tea mai kauri ya mike yana gaishesu cikeda girma mawa, tace " barka dai dan nan ya kwanan kishiyoyina lafiya lau mama ya riko hannun hajiya " ina kwana Momyn Yasmin, dariyar sunan da ya bata tayi " au kayarda anture ma gwamnati yanzu? Badole naba tunda kikazo gidan nan kika kwana saboda ita yanzu ni ai kin yadani ,

Eh ai dolena ne tunda bakada kunya muna gidan nan ka tsallakemu ka shigo dakin mai jego ka kwana inni ka renani surukar kafa? Sosa keya yayi. Mama hindatu tace " bakomai d'an kwarai banga laifinka ba yara uku ina zaka iya nesa dasu, " nagode mama wallahi ban iya bacci ba saboda farin ciki jiya yanzu zanje inrama baccin A musu wanka intafi dasu dakina duk Wanda yazo suna wurin babansu, " ikon Allah, hajiya tafada, mama hindatu tace " ke kinyi wanka daga gani ko? " eh yayi saurin fada nagasa ta da kyau mama har sit bath tayi, " to Sannu da kokari, " hajiya ta juya Hinde bari innemo mata Abu mai nauyi bazan iya da d'an kiba, dariya sukeyi gaba daya, mama hindatu ta wankesu ya ciro musu kaya iri daya kafin ya koma dakinshi yayi wanka kafin yadawo ya kwashesu suka koma dakinshi ya kunna room heeter ya jerasu ya haye gadon yazuba musu ido kafin bacci mai cike da ni ima ya kwasheshi,

Su hajiya sunji dadi sosai na sunan da yasa ma yaran mama hindatu ta kira mama a waya " tunda kinki zuwa gashi snmiki takwara ai keda malam, taji mugun farin cikin abin itama tace " Au sunji suna mai dadi dole su kwaikwaya kajimin yara,


Karfe goma gidan yafara karbar yan barka tuni anfara dora tukwanen Abinci duk Wanda yazo saidai yaga uwar ba ya'yan, hajiya sai fada take daga baya dak in taje da kanta taga suna bacci hankali kwance Suda rigimammen ubansu ta fara kwaso biyun kafin ta koma ta dauki dayan, su Aunty maryam ma sun iso itada Amira da wasu matan barikin kowa yaga gidan sai yasan Yasmin na cikin daula tundaga harabar gidan bare ka shigo cikin falon,

A harabar gidan ake gashin naman mahauchi aka kawo musamman yake musu gashin sai diga yakeyi su Meenah na lashewa nidai ina kitchen don nafison kajin danaga ana soyawa, nazage inata dan Dane,

Gida yacika tubarkallah yan uwa harda gayyar sodi don ni mamaki Bariki Auren Soja fan's suka bani duk su suka cinye komai ranar ko waya ce suzo?


Kula yasmin take samu sosai MA sai faman narkar musu da nera yakeyi don ana jibi suna ya Sa Ahmad ya shigo musu da akwatuna kowa saiti biyu yaran uwar kuwa saiti hudu ga sabuwar venza golden colour Abin Masha Allah kawai zamuce, wani irin murjewa take karayi ga gyara na musamman da mama hindatu ke mata ciki da waje su baban zango da baba sunzo sunga yara mama dai tace sai bayan suna bazata zoba, Zainab din ismail ma kullum da ita ake wuni,


Ana gobe suna ma a gidan suka kwana domin shirya kayan rabo daki guda aka jibga kayan rabon dake dauke da hotunan baby's din kitso zainab ta yarfawa mai jego MA dai ya hakura dole don yanzu Sam duk kwakwarshi baya samun ganin ta daya shigo yake fita saboda mata gidanshi na Bariki ya koma ya basu wuri,
Yauma karfe goma ya shigo domin yana son ganin ta gaskiya, wayar ta ya kira tana dagawa yace " please kizomin da yarana ina dakina, tashi tayi cikin sauri ta feshe jikinta da turare tareda murza humra ta dauki babbar wato Amina wadda suke kira da Ummul khair ta saba ta a gefe daya ta dauki saudat wato Ihsan kamar yanda maryam ta musu lakani, saida ta shiga dakin nashi taji karar ruwa a bathroom ta shinfidesu ta koma daki domin dakko Abu khair wato baban zango tana shigowa tasameshi yana daure da towel wani kallo ya jefa mata tareda sauke Ajiyar zuciya, ta gyara tafiyar ta ta matso tareda doramai shi akan cinyarshi har tana shago kirjinshi dake kwance da suma baka suduk yaja mugun numfashi tareda shakar kamshin jikinta gefen shi ta zauna tareda manne mai, tuni ya fara hawa network yau fa kwana shida rabonshi da ita gaskiya yayi kokari yana ganin irin wann cikar kuma tana wuceshi a banza gaskiya yana cutuwa ,

Jin yayi Shiru yasa ta zsgayeshi da hannayenta tareda dora kanta saman kafadar shi, " mijin Aljannah ya akayi? Numfashi yaja dakyar tareda juyowa bayan ya gyara yaran, rungume ta yayi tsam yana Ajiyar zuciya, ya bata tausayi sosai don tasan kwanan zancen, hannun ta ta dora saman kirjinshi tafara shafawa tana magana a hankali " farin cikin Fatima meye damuwarka bayan gani akusa dakai kasan banason inganka a cikin damuwa, a hankali ya bude bakinshi adai dai kunnen ta " Kinsan damuwar mijinki ko zaki iya bashi magani?
Juya bakinta tayi dai dai kunnen shi tace " sosai kuwa idan banbaka maganin matsalar kaba kanada wata matar ne bayan ni? " dole infaranta maka megidana, hannu tasa tareda zame rigar jikinta ta sama da hannu daya hannu daya kuma ta na shafo kirjinshi da shi cikin natsuwa,


Ta fara lasar kunnen shi cikin wani irin natsuwa tana rikitashi tuni towel din jikinshi ya balle don mugun rawa jikinshi yakeyi ta kife kanshi a saman luntsuma lumtsuman maman ta dake cike kamar su fashe, ya fara yawo da fuskar shi akansu yana bata wani irin salo da yasa tuni suka fara tsiyaya kamar fanfo yayi saurin maida bakinshi tareda zame bra din ya danne bakin dayan saida ya rage ruwan da bakinshi kafin ya koma ya lashe dayan tas tareda rage musu cika kafin ya hade bakinsu jikinshi wani irin shaking yake ya rasa inda zai tsoma ranshi jinta atareda shi muguwar matsala ta karamai, ganin yanda yake fitarda numfashi mai zafi yasa ta kwantar dashi dama kafarshi na kasa ta zame tareda bashi mamaki mafi girma domin socking take bashi mai rikitarwa tuni hawaye suka fara bin fuskar shi yana mummurza kafafunshi yayi matukar kokari da baiyi ihuba a yau don ta mugun rikita mai kwakwal wa,


Saida taga yasamu natsuwa itama ta barshi ta nufi bathroom ta hada ruwa ta dawo tareda dagoshi yana langabe mata kamar jariri tace " baby muje Kayi wanka, " bazan iya tashi ba ai kin karar min da ruwan jiki tas yau, " Au haka zakace min? Dariya yayi tareda mikewa ya daura towel din da ya kwance " sorry my sweet wife kin gama min komai bakisan yanda naketa lallabawa bane yau kinragemin damuwar duk da banyi nutsoba kinshayarda ni zumarki mai dadi, tank you, rufemai baki tayi da hannun ta yayi saurin biting din ta cikin wasa " na fada miki inzaki rufe min baki kisa murfinshi, dariya tayi tana yarfe hannun " ina murfin? " come let me show you tayi saurin zamewa don tasan mezaiyi, kafin ya dawo ta fitar mai da kaya ta Ajiye tareda kwashe Wanda ya cire, yana Fitowa yaga kayan ce kiban singlet da short kawai anan zankwanta da yarana



In sun tashi yazakayi dasu ga Abulkhairi da tsotso kamar babanshi, tafada tana dariya, matsowa yayi tareda cewa " kinmanta na tsotsa dazu zanbashi Wanda nasha dazu , fita tayi da gudu tabarshi yana bin bayanta da kallo tareda girgiza kai " love you baby, yafada tareda hawa gadon ya shiga tsakiyar yaran shi ya musu Addu a tareda tofesu ya na kallon yanda sukayi bulbul " dole kuyi kiba yarana kuna kwashewa dady gara, yafada tareda mannawa hajiyar shi kiss yanason yarinyar sosai kodan ita tafara Fitowa ita yafara runguma, kafin ya mannawa Ihsan ya shafo y'ar fuskar ta, kafin ya koma kan Abulkhair ya ce " kai yaron Momyn kane my boy, I love you All my beautiful Angel's, yafada kafin yayi bacci,



Ita kuwa tana shiga zainab da Amira suka ce " Wallahi gidan nan akwai buhu buhun rashin kunya yanzu kina jego kika tssllkake mu kikaje wurin miji harda murza turaruka, "yasan ranku sa idawa mijina na bukata ta sai intsaya yanga kawai, munshiga uku kin gama lalacewa yasmin, nafasan me kuke tunanin munyi to da yau nasamu tsarki sai nabashi full kulawa, don haka kuciremin eye's, " Kuth kuce za ayi gwarne kenan? Ko duk shekara zsn haihu ina ruwanku matar so ke gwarne, "Aunty maryam tace " Au kuma bayan kingama zagin nayi gwarne? Ai ni Aunty banga laifinki ba Ashe haka Abin yake Aunty ki kara tamke baban Auwal badi Musha suna, " aa wannan sai ku marasa kunya kuma ai ke zamuyiwa wannan Addu ar mudawo mudibi wata garar, zama tayi tareda bata fuska, "bakyasona Aunty? Dariya suka sheke dama Abun burgace kawai baikai cikiba, " haba bakwa ganin yanda nasha wuya yara uku harda stitches,


"Habawa dadi miji ai duk cikin soyayya ne, munace Kince da kin warke bashi zakiyi, kwanciya tayi ta basu baya sunata mata tsiya, sunsha hira kafin su kwanta,


Washe gari suna antashi da kimtsa gidan Abincin suna booking yayi a hotel harda su snacks komai a wadace aka kawo gida ya cika makil da mutane maijego sai shiga da fita takeyi cikin suturar Alfsrma angon karni kuwa Bariki suka hada wata kwarya kwaryar liyafa shida yaranshi da kuma Abokan aiki,

Ranar tasamu gift kamar bagobe don har Y'an Bariki Auren Soja kowace batazo empty ba sunkwashi gara kuma sun yi Abin Arziki don mota mota narika ganin suna fakawa sunci uwar Ankon kampala ishurunka maraya sai rawar kai sukeyi😂wai su sun hadu saidai tunda suka shiga sukaga manyan mata don duk Y'an uwa sun hadu tagefen MA da yasmin anata harkar Arziki har harabar gidan
Har makota sunsan yau Ana suna gidan MG Muhammad Abdullah ba wata bidi'a Amma Abinci duk hadamarka sai ka barshi iyakar kwadayinka yaran sunsha kyau da haduwa ranar sai canji ake musu kamar uwarsu,
Can na hango su Aunty hajiya sa a gefen mai jego tasha dauri tareda my little Ummu kulthum nafara tanbayar kaina yaushe tasan yasmin? Kafin infito insamu su maryam Haruna menah my takwara da su k&k su suwaiba harma da hussy Ali a tsakiyar su Aunty maryam anata hira kowacce Jakarta fal da kayan suna da aka kwasa, bangama mamakiba saida naga Aunty Aisha dahiru a cikin daki ita da su mama hindatu ana shirya tafiya da Mai jego bayan taci rangem bakinta duk maiko na fito don baza ayi shawar daukar yasmin ina wurin ba......... 🖊




"Jinjinar bangirma zuwa gareki zainab Adam maman jibiril makociyata uwar gida a wurin lcpl Muhammad gombe sgnt to be insha Allah very soon Allah yakaresu a duk inda suke ina yinki Allah ya biyaki ladan ruwan da kike zubo min daga sama🙄





"masoya munzo gangara da izinin Ubangiji komai yayi farko zaiyi karshe zankammala labarin Auren Soja soon ina matukar godiya da Addu oin ku Allah yasaka da Alkhairi Addu ar ku nada matukar tasiri A Rayuwa ta ina godiya Allah yabar kauna inayin ku fisabillahi,




*Matar Soja*

(¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)


тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
*BARIKI*
_Auren Soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻



Written by FENERH




*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby

69&70➡🔚



Alhmdulillah Anwatse taro lafiya yarage daga mai jego sai su mama hindatu da hajiya Aunty maryam ma ta nufi nata gidan ba karamin Alkhairi tasamu ba a wannan haihuwar daga Y'an uwa da Abokan arziki
Yaranta na samun kulawa sosai, mama hindatu taso tafiya da Yasmin gida kodan rawar kafar da taga MA nayi kar suje su cutar da yara

35 / 37