Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Bariki (auren Soja) Compelet Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   23 / 37

66K to 69K   out of 109.1K words

yaya ta bada aka fara shigo da akwatuna, sojojin ne suka rika jido su ana jera su a tsakiyar falon tuni tsoro ya rufe su ganin Anshigo da saiti shida kuma ana kokarin shigo da na bakwai ai tuni mama hindatu da Wasu tsoffi suka fara rangada guda suna shewa "Allah mai iko ya' tayi goshi tubarkallah, saida su yaya Halima suka fitoda key na sabbin motoci guda biyu suka Ajiye masu bayan manyan gana most go guda uku na kayan sa lalle,


Ai su mama tuni sun rasa ta cewa sai kallo kayan ma sun rasa Wanda zasu bude sai karamar kit guda daya da su yaya Halima suka mikawa mama hindatu "ku adana wa innan gold dinta ne a ciki, ai tuni mama hindatu ta karbe tace sosai kuwa kodan mutane wannan basai annu nasu ba gaskiya, ga motocin ta can a waje za a wuce mata dasu gidanta idan kungani, ai guda kamar zasu cire kunnen mutane a ranar, saboda farin ciki ganin kayan,


"Ina Amaryar tamu take ne? Suka tanbaya, "ai ta gudu tunda ta gano kan zancen, "dariya sukayi saikace a kauye Aida ta tsaya munga matar Autan hajiya, bayan ma mara kunyar ya gama dauketa saida ga baya yace wani biki Ai baban hajiya sai a hankali ba ruwan shi da kunya sai kunyi hakuri da surukin ku, "aa kubarshi zamanin sune watarana sai labari,
Sun yi hira sosai kafin sutashi tafiya cikeda kayan soye soye na Y'an kawo lefe manyan robobi da kuma carton carton na drinks dai dai karfin su sukayita godiya batareda sun raina musu ba kudi dai suka ki karba sukace basai sun basuba wallahi Allah dai ya karo musu d'an kon zumunci tareda zaman Lafiya a tsakanin ma auratan,




Bayan sun tafi su mama suka baje kayan abin ba a cewa komai ko lefen Zara sai haka don kayan ciki kawai sai sun girgiza mutum bare gwalagwalan da aka zubo, fada bata bakine ai, su baba kam kasa cewa komai sukayi, mama hindatu ce tace a fadawa mijin kawai ya kwashe kayan ya kai gidan ta yafi gudun mutane ko Barayi tunda anriga ansan tayi aure basai An tsaya kiran mutane suzo ganin kaya ba


Baban zango yace "haka ne har motocin ma ai zasu kawo mana Barayi BMW ce fa daya kuma crv4 ce ina zamu Ajiye su anan a biyo dare don haka zan jira zuwan shi sai ya kwashe su, baba dai cewa yayi kaya sunyi yawa anyi riya "baruwan ka yaya matar shi ce duk Abinda yayi mata yanzu bamuda ta cewa don kowa ya shaida sun tara tunda ya dauketa na tsawon sati guda, "tabbas kuwa kilama da rabo, inji mama hindatu,




Ita kanta Yasmin ta tsorata da irin dukiyar da aka kawo mata wai lefe takasa cewa komai tasan MA na matukar sonta kodan irin rawar kafar da yake nunawa akanta ya isa ta gamsu 100% yana mata so mai tsanani da ace ya Aureta domin manufa ne da yanzu da yasamu Abinda yakeso da tuni ya barta kamar sauran mata , wani irin kaunar shi taji ta kara ratsa ko ina na jikinta ta koma dakinta ta kwanta tareda rufe idanun ta "me zata yimai domin farantamai itama? Me zata yiwa MA yasan cewa tana mai so kila fiyeda ma Wanda yake mata, gaba daya tunanin shi ya shigeta bataji shigowar Aunty maryam ba saida ta dafata ta tashi zaune tareda rungume Aunty maryam tasa mata kuka,


"Ikon Allah Meye na kuka kuma keda zaki yi farin ciki yasmin, "Wallahi you are very lucky samun miji irin Oga MA sai an tona kinga motocin ki kuwa yanzufa motocin ki uku yasmin ko sarkokin ki kawai sun isa su sai gidan mu uku Amma duka ke Kadai ba Abinda zanfada miki Yasmin sai dai ki kara hakuri tareda yimai biyayya akan duk Abinda bai kauce hanya ba


"Aunty nasani wallahi me zanyi mai infarantamai rai yau Aunty? "Zokiji ta fada mata tana mai mata rada a kunne ido ta dago tareda zaro ido Aunty su mama fa,? "Ki share kawai baby kije gobe fa zai tafi, shiru tayi kawai kafin ta zabura ta ciro wata Riga da wando damammu rigar ta na dauke da rubutu mai kyalli an rubuta lucky me da manyan harafi rigar ta kamata sosai fara sai kuma wandonta pencil baki yana sheki ta cikin shi golden wajen kuma net ne baki ya hadu sosai duk cikin siyayyar da sukayo A Abuja ne data tanada domin yimai Ado, ta gyara kanta dakyau tareda feshe jikinta da turaruka masu mugun kamshi Aunty maryam ta fito da wani Abu ta bata ungo ki matsa da sauri miski ne mai hadi zaki bani lbr idan kin dawo,



Matsawa tayi ba musu dontayi kudurin farantamai rai a yau koda zata mutu kuwa sai ta nuna mai tana Sonshi itama a yau tayi wanka da turaruka Kala Kala tayi light make up tareda saka hijabi mai gyale tasaka plat shoe da jakarshi mai kyau Aunty maryam ta ci wow sis kinganki kuwa matar M.G MUHM'D Abdullah kinfito as matar officer dinki, tace muje intake miki kafin su mama su gane zaki fita, "idan suntanbayeki ina inafa? "Zance kina gidan kawata har yanzu baki dawoba ai ba Wanda yaga shigowarki bayan sunfita ta d'an tsaya tayi shiru, "Aunty ya hana ni hawa mashin fa, waya fada miki mashin zaki hau, ganin yaya ismail a gefe yasa maryam ta karasa tareda gaidashi tace Gata nan yaya, dama ta gama tsara komai yazo yana tsokanar ta "Amaryar general muje inkaiki ranki ya dade tunda ankwala ni da Kasa,




Kunya taji sosai ganin ya manta komai har yana shirin taimakon ta wajen farantawa gwarzon mijin nata bazata manta dashi ba a Rayuwa, shiga tayi Saida suka fara tafiya ta fito da wayarta ta kirashi, ringing daya ya daga, "my only wife, yafada cikin gajiya, "kana ina ne? "Office Amma yanzu zanje gida inyi wanko dole inzo inganki kafin intafi gobe
Me zandafa maka? Tafada kai tsaye, "Anything from my wife zanji dadin shi yunwa nakeji gashi na gaji baby tunda nabar wurinki wanka kawai nayi na koma aiki haryanzu gashi ina kai,
Ok saikazo ta fada tareda katse kiran, saida ya ismail ya Ajiyeta tareda tsokanar ta ya wuce Abinshi,
Kofar gidan ta nufa cikin natsuwa sojan dake kofar gate din cikin sauri ya bude mata tareda Sara mata don yaganeta itace matar ogan, don yanzu basa yarda kowa yashiga saida izinin mai gida wannan kuwa basu isa su hanata ba su jawa kansu,




Gidan tsab yake ba wani datti ko ina fes yake ta kalli katon hoton shi dake katon bangon yana sanye da kaki kanshi ba hula yayi matukar kyau a hoton ma, ta cire hijabinta cikin sauri ta haye dakin shi dake sama domin bata kaunar shiga dakin da ta ga katuwar banzan nan a ciki ajiye wayarta tayi tareda Jakarta akan gadon ta sakko kicin din tasamu akwai komai ta bude freezer ta ciro naman sa ta wanke ta zuba A wuta tareda hada mai spices tareda Yanka Albasa ta watsa saida ya dauki lokaci kafin ta janyo robobin dake dauke da su daddawa dakakkiya mai citta da kayan kamshi,
Lafiyayyar miyar kuka ta hada mai cikin lokaci kadan tareda tuwon semo yatuku da kyau ba gudaji kodaya yayi d'anko,




A Leda ta zuba mai tareda zubawa a warmers din dake kitchen din nashi tabar miyar akan gas, tana goge wurin ya dawo lokacin har ta feshe kitchen din da kamshin turaren air freshener , tundaga falon yafara jin kamshi Amma saboda ya gaji yakasa tsayawa domin yasan bakowa agidan may be yunwar da yake ji ne, yasa yakejin kamshi, sama ya haura domin yin wanka yana shiga yaci karo da jakar mace hade da hijabi tuni ranshi ya baci ya sakko cikeda fushi domin cin uwar koma wacece, dai dai zata fito daga kitchen din suka gabza karo yayi saurin tarota tareda zuba mata idanu cikeda tsantsar farin ciki, "baby is that you? "Wow yafada tareda rungume ta cikin murna kamar zai ballata,



Dariya tayi "karka shafi zufa kabarni inyi wanka first am All yours, "really my queen wow, yau kin farantamin rai baby wannan irin surprise wallahi kingama biyana baby, daukarta yayi cak sai saman ya direta tayi saurin sa hannu tafara cire mai rigar cikeda jin kunyar shi ya wani kafeta da ido yana kare ma shigarta kallo, "inason wannan shigar baby komai nawa ya fito, "zanrika yimaka irin shi idan kana so, " da gaske baby? Sosai kuwa tafada tareda shafo fuskar shi, "I love you my hubby so much tank you for everything tafada tareda kara rungume shi, wani irin dadi yaji "why are you thanking me you deserve morethern that my wife kingama bani farin ciki a Rayuwa baby the Amazing first night and this surprise am very happy am lucky to have you as my wife,



Dad'i taji tareda bashi kiss a kumatunshi bayan tayi Dage kadan don tsawon shi ta dariya ya mata
"My short wife dukan kirjin shi tayi kadan cikin tsokana yace "Aouch baby it Hurt me, "oh sorry my dear tafada cikin wani irin salon da yakara shagalar dashi wurin kallon ta, muje Kayi wankan your food is ready, "tank you lovely wife, but in one condition, "what? "Muyi tare, "yes sir your anything for you,


Gaba daya ta gama bashi mamaki ta juya tareda cire rigarta ta Y'ar a kasa tareda kuma zame wandon jikinta ya zuba mata idanun ta da suka shanye don tsabar jarabarshi data motsa ya zubawa hips dinta ido yaga yanda suka kara tudu kirjinta suna wani kyallin cika tuni ya zauce ya fice a hayyacin shi wajen kallon ta, saida ta kwabe komai ta zubar sannan ta juyo tareda taku tana girgiza mai kirjin cikin salon zautar dashi ta matso kadan tareda shafo fuskar shi ya yi suman tsaye ta juya tana juyamai bayanta tace " muje honey yamma nayi.......... 🖊









*Matar Soja*
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
*BARIKI*
_Auren Soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻



Written by FENERH




*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby




*Daga marubuciya*
HARAMTACCIYAR SOYAYYA
AUREN SOJA
KUSKURE NA
YA'YAN GATA
NOW BARIKI TYPING........ 🖊




47&48


Binta kawai yayi kamar wani sakarai tareda jin ko ina na jikinshi na sakewa tareda ruruwa da wutar sha awar ta, bakin kofar bathroom din ya dogare yakasa matsawa nan da can ya zuba ma bayanta ido ko kiftawa baya iyayi saida ta shiga bath tub ta bude mai hannu Alamar yazo, yana hada hanya ya karaso ba bata lokaci ya shiga tareda shigewa cikin jikinta yayi wata irin wawuyar Ajiyar zuciya jin fatar jikinta mai santsi datake karbar gyara ta hadu da jikin shi ga kirjin nan dasuke haukata shi suna tokareshi ai ba bata lokaci ya zame tareda cafkesu tuni ya fara bata wuta tana kara tallabo mai yanda zaiji dadin moreta yanda yakeso,
Itama tana yamutsa shi a hankali take shafo kirjinshi mai haukata mata har zuwa marar shi kafin ta karasa gidan gwamnatin shi,


Wani irin gurnani ya yi tareda Sakin wata irin shashsheka ya kara manne mata, saida suka murji juna sosai a cikin ruwan kafin suyi wanka, jiyake kamar ya mayar da ita cikin jikinshi ya boyeta tsabar yanda yakejin soyayyar ta na karuwa cikin jinin shi, dakko ta yayi cak ya fito da ita tana makale a kirjin shi ta lafe, yana Ajiyeta a gefen ta kara makale shi taki Sakin wuyan shi, " baby ba inda zanje kawai zan rufe gidan ne banason azo adame mu, sannan ta sakeshi ya fita daure da towel, ta mike ta nufi mirror, hand drayer ta jona tareda baje sumarta tafara busarwa,



Saida ya rufe kofar shigowar kafin ya wuce kitchen din, warmers din ya bude ya yayi murmushi tareda bude tukunyar miyar yasa spoon ya dibo kuka soup din ya sha yana runtse idanun shi saboda test din dadin da ya ratsa mai kwanya, "my wife, yafada cikeda jin dad'i kafin ya rufe ya nufi frij ya dakko musu holandia milk ya hado da cup ya koma saman yana jin yunwa ga kuma best food dinshi Amma bazai iya tsayawa cinshiba bayan ga Abincin da yafi komai dad'i na jiranshi a sama, samun ta yayi tana kokarin dunkule sumar kan nata yayi saurin karasawa bayan ya Ajiye milk din, "nooo karki dunkule min kibarshi haka nafison shi haka inason inji hannu na na yawo a ciki impact idan kintare zanrika kaiki saloon da kaina ko indauki wadda zata rika miki gyaran shi kullum in biyata a wata ina son suma baby ga naki wow baby am the luckiest man ever to have a wife like you kin hada komai da nakeso,



Juyowa tayi tareda dora hannun ta a saman wuyanshi ta sakaloshi tareda Sakin mai murmushi mai kyau tace "nice nayi dace da samun miji one in town, kirjin shi ta shafa har zuwa kan round and small niple dinshi, yayi wani irin mika tareda dora kan shi a kafadar ta "Asshh baby idan kina mun haka zakija koda yaushe inrika danne ki fa, "so Am ready for my husband anytime he needs me, zaro ido yayi tareda zubawa fuskar ta ido, "a you sure? Baby bazan gaji dake ba fa kawai ina tausaya miki ne banason incika takuraki da yawa karki gujeni Amma inkin bani kanki batareda gajiyawa ba kingama da MUHM'D Abdullah sai yanda kikayi dani, yafada cikin kidima don hannun ta yaki tsayuwa wuri daya sai zautashi takeyi bai taba jin dadin hannun wata mace ajikin shi ba kamar nata, magic hand,


Nidai nace bawani magic halas kenan ba yanda za ayi ka hada dadin halas da kuma haram Wanda kanayi zuciyar ka na jin tsoro wannan kuwa halalinka ne ko wani yaganka ba komai



A wannan yammaci Yasmin ta kara siye Oga MA da sabbabin salonta da batasan tana dasu ba wani irin manne mata yake karayi kamar wani chewing gum ranar har Wasu hawaye ya rika zubar mata bayan lamura sun lafa, "please baby karki taba barina zan mutu idan narasa ki a rayuwata, zan iya hadiyar zuciya in mutu idan naganki da wani namiji koda magana kika yimai, baby ina kishinki sosai kishi mai tsanani banason wani ya ratsamin zumar da nikadai nakeson shanta, "pray for me in dawo Lafiya muci gaba da Rayuwar mu cikin jin dadi, ina so indawo mu Kasan ce koda yaushe muna tare banason inyi nisa dake, ina son aiki na but today I felt like resigning imbar Aikin saboda ke am scared for the first time am weak,



"You are a soldier wife ki zama jaruma so that idan yaran mu sunzo suma su zama jarumai, saurin tashi yayi tareda yaye Abin rufar ya shafo marar ta "baby ina son inga yarana inason inganki da ciki please kibani babban farin cikin da nake jira yanzu, tashi tayi ta shige jikinshi tareda dora lips dinta a bakinshi ta d'an tsotsa kadan kafin ta cire ta zubamai ido yanda yake kan lashe bakin kamar Wanda yasha Zuma ko sweet "Zuma na ni takace bazan iya Rayuwa da ko wane namiji ba nasaba da kai ka Riga Kayi training dina nasaba da mijina mara kunya I can't be with anyone ba wani namiji da zai bani farin cikin da nake samu daga gareka kaine ruhina ina sonka Muhammad so mai girma I tink na fara sonka tundaga ranar farko danafara ganin ka shiyasa nakejin tsanar ganin kowace mace a kusa da kai ko gidan ka, ko lokacin da kafara kissing dina bawai haushin hakan najiba haushin ganin zuby ne a cikin gidan nan ya bata min rai ina da kishin da yafi naka bazan iya jure ganin ko wace shegiya kusa dakai ba Allah zan iya kisan kai akan ka wata rana,


Bakinta yayi saurin kamawa ya tsotsa sosai kafin ya saki cikeda jin dadi, "oh ana sona dama akayita garani ai bansani ba meyasa kike jamun Aji kika wahalar dani kikasani kullum cikin tunani kullum banda sukuni I na hango irin ta asar da zanyi idan aka hanani ke wallahi zan daukeki ba Wanda zai kuma ganin ki, Kinsan har gini nayi miki na musamman yanzu furniture's kawai zasu kawo daga Dubai a zuba gidan na Unguwar rimi, sai nadawo zamuje muyi hutun Amarcin mu a can, "wane Amarci bayan ka shanye romon tun bamu tareba, "waya fada miki ni ko rabin spoon har yanzu ban shaba,



Jin kiran sallar magrib yadawo dasu daga duniyar soyayyar dasuka Lula ta diro cikin sauri, "Zuma bari inyi sauri ba asan fa na fitoba nabar Aunty maryam da jirana, sakko wa yayi Shima yana zubawa kirjinta dake rawa saboda yanda take motsa jikinta, ya matso tareda shafosu, tafiya zakiyi kibarni? Ya fada kamar wani jariri, "Sory honey

23 / 37