when you show your jealousy baby ina jindadi idan kika saki jiki tare dani,
Kara lafewa tayi ta dora hannun ta saman kirjin shi yaji wani irin shock a hankali yanayin shi yafara sauya wa ya zura hannun shi cikin rigarta ya fara lalubota "am hungry baby but I can't eat anything now sai kinbani Abincin jikin ki nakoshi ina matukar yunwar shi,
Sungumar ta yayi ya nufi dakin da ya kawatashi a gidan na musamman ba wadda ta taba shigar shi sai shi kadai yaji lafiyayyan gado dauke da zanin gado mai mugun kyau dakin dai yafi kowane daki na gidan haduwa,
Zaunar da ita yayi tareda cire rigar jikinshi yarage daga shi sai tree quarter ya tsuguna a gaban ta, ya saka hannu ta bayanta jikinta yayi sanyi don tana hango tsantsar fitina a idanun shi Wanda ya gauraya da zallar kaunarta,
She can see that in his eyes, batasan lokacin da ya gama cire mata rigar har bra ba tayi nisa cikin tunani, saida ya kwantar da ita, tareda kwantawa gefen ta cikin natsuwa, he want to be gentle bayason ya wahalar da ita da yawa,
Hannu ya dora a kirjinta cikin natsuwa ya suka sauke a jiyar zuciya atare juyowa tayi ta fuskance shi ganin yanda yake shafata a hankali kamar yana shafa kwai, ta tuno da maganar Amira "karki tsaya ma na miji kamar gunki idan yana nemanki ki bashi taimako shi zaisa duk inda yaje kina cikin zuciyar shi,
Tanason ta Kara mallamar MA itaka dai Tanason ya manta da duk wata macen da yayi tarayya da da ita A baya don haka ba bata lokaci ta dora hannun ta akan kirjinshi mai fadi cike kuma da suma mai ban sha awa ta fara shafashi tareda matsawa jikin shi sosai ta dora bakinta dai dai lips dinshi batareda ta yi mai komaiba, ya cafka da sauri don ta kunno shi tunda ta sa hannun ta a kirjin shi,
Tuni yasa zafi yafara bata hot kiss tareda lalubar ta cikin zafin shi, tuni ta fara jin tsoro don ya rikice sosai wani irin mugun rawa jikin shi yakeyi,
Cikin sauri ya zabura ya tashi ya janyo wani cream ya kwabe wandon shi yana layi kamar zai fadi ga Hajiya Babba na halbin iska ya koma gadon ya tube sket dinta dayai saura tareda zare pant din ya haye gadon, ya matso cream din ya bude kafarta ya shafa mata a kasan tana jin kunyar yanda yake leketa,
Ya shafawa kanshi tareda jefar da robar ya haye tareda manneta gam a jikinshi bakinta ya kuma kamawa cikin sauri yake aika mata Wasu sababbin sakonni,
Kafafuna najawo don bazan iya ganin mai zai faruba don yanda Oga MA yau yayin nan nasan saifa yashiga,
Kofar nafara jawowa a hankali na nufi falo tareda zabga tagumi ina matsar ido,
Tausayi take bani don duk mace tasan zafin wannan ranar farkon,
Ihunta yasani saurin zabura namike wani irin ihu ta Kara zubawa kai taba zuciyar mai sauraro wani irin sanyi jikina yayi shikenan ya aikata,
Kukanta duk ya karade gidan da ace gidan ba girma to har ma kota zasujiyo ihun nata,
Saida aka dauki kusan minti talatin kafin inji kukan ya tsagaita, can na kumajin sabon ihu, dagudu na nufi dakin don bazan yarda ya la anta y'ar mutane ba,
Iya jikata tayi don ba Aikin wasa yakeyiba haka yake har zuciyar shi bayaji baya gani ina hango yanda jini ke malalowa ta kasan ta,
Wasu irin hawaye yake fitarwa Wanda bansan dalilin suba saida yaji y'ar gamsuwa ya kwanta a jikinta, kafin ya cigaba da gashi,
Gaba daya yanzu bata iya kuka ta sad'akar tabarwa Allah, ci hudu yayi kwarara kafin ya rungumota zuwa jikinshi kamar zata gudu yana bata kiss masu zafi hawaye na Ambaliya, shesheka takeyi tareda Ajiyar zuciyar wahala ko yatsar ta bata iya motsawa jitake kamar ma duk ya rugurguza mata kasusuwa jiki,
Saida ya ji ya samu numfashin shi ya dai daita ya sassauta mata rikon ya tashi yanajij yanda marar shi ta saki wani irin dad'i yakeji har cikin jikinshi bai taba jin Abinda yakeji ba a yau tsawon rayuwar shi,,
"Yasmin ta gama da rayuwar shi takaishi wata nahiya ta daban ta shayar dashi ruwan koramu masu dad'i gaskiya yayi wauta a she da baiyi Aure da wuriba Ashe Aure ni imomi gareshi ga samun gamsuwa tunda ko a romance din ma yafi jin dad'i da matar shi,
Yagodewa Allah da ya mallaka mai wannan precious gift din, kallon ta kawai yakeyi cike da wata irin sabuwar kaunarta bai koshiba Allah yagani sabon kwadayinta kawai yake karaji hardai yanzu ya tsoma yaji abinda ke ciki,
"I love you my wife ya fada tareda nufar bathroom ya hada musu ruwa kafin ya fito. Zama yayi gefen gadon ya dafa ta" Sory baby muje muyi wanka,
Kuka tasamai sabo, tuni hankalin shi yatashi ya haye gadon tareda rungumo ta "haba farin cikina yazaki yi kuka bayan kinbani farin ciki, banason zubawar hawayenki komai naki mai tsada ne Fatima ke ta daban ce a cikin mata, bansan yanda zanfada miki yanda nakeji ba,
"Ina sonki matata I love you more and more you deserve to be happy not sad "nine ya kamata inyita kukan dad'i bake ba,
Kuka ta Kara sakamai don mugun haushi yake bata yanzu mugu kawai mara tausayi, "oh my god baby wallahi zaki tada min hankali da kukan ki KO kinaso inkara yi miki kuka ne?
Jin kukan nakaruwa yasa ya daga ta cak ta sa Kara don jin kasan ta take kamar ciwo "kasaukeni zafi " ta fada jikinta narawa, bai direta ba sai cikin bath tub din,
Ta kwalla wata uwar Kara tareda rikoshi tamau, "Sory baby nine ko duka ta kaimai "wallahi ka cireni mugu kawai Allah ya isa Azzalumi sai Allah yasaka mun kuma sai ka sakeni banason Aur.....
Saurin hade bakin su yayi jiki na rawa tuni tayi tsit saida yaji tayi shiru ya cire bakinshi tareda tallabota cikin yanayi mai ban tausayi yace "don't think like that again baby banason zancen kiyi nisa dani ma bare rabuwa dake kamar zancire ruhina daga jikina ne Wallahi I can't spend even one second witout you by my side I can't,
Bazaki koma ko ina ba we are going to Abuja to gether "ba inda zanje ka mayarda ni gida,
Shiru yayi kawai tareda taba ruwan yaji yayi sanyi ya cirota ya kuma tara wani ya maida ita ciki taji dadin ruwan sosai don har ta rage jin zugin,
Fita yayi cikin sauri ya yaye bedsheets din ya dawo ciki tareda jefa shi cikin washing machine ya kunna ya koma tareda cire towel din jikinshi ya shiga cikin bath tub din ya saki ruwan tareda kunna musu hands shower ya fara wanketa tana ture shi a haka ya cudeta cikin dauriya
Don ya kuma daukar charging,
Dakin ya dawo da ita ya shinfideta tareda goge mata jiki da towel ya daura mata wani tareda fita cikin sauri ya dawo dauke da plate cike da farfesun kayan ciki sai fresh milk,
Yana fita ta gwada tashi saidai ina bata iya tsayawa da kafafun ta dole ta koma ta kwanta, tana matsar ido, karasowa yayi tareda janyo wani d'an karamin stool ya Ajiye tareda dagota ya zaunar da ita cikin taray raya ya fara bata farfesun dakyar ta bude baki ya saka mata,
Tasha sosai kafin ya zuba fresh milk din ya ballo mata pain killer ya bata ta sha don wani irin mugun zazzafi takeji yana kokarin rufeta,
Kwantawa tayi ya zuba mata idanu yana mata kallon kingama yi Arayuwa yasmin ya zama speechless akanta yau yarasa kallama guda daya da zai fada mata,........ 🖊️
*Matar Soja*
PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
*BARIKI*
_Auren Soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
_written by FENERH_
Maman Ammar
*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby
_*Addu'a ta agareki mai girma ce my queen Nabeela Allah ya baki lfy mai dorewa Allah ya yayewa duk kan musulmi cutukan dake damun su ina miki fatan Alkhairi Arayuwa sarauniya Allah ya rabaki da duk wani mugu mai son ganin bayanki,*_
39&40
Saida yaga tayi bacci ya shirya cikin sauri ya fita domin yanason zuwa gida wurin hajiyar shi, saida yaje har kofar gidan su Aunty maryam ya kwankwasa,
Ahmad ne da kanshi ya fito yayi mugun mamakin ganin ogan yau a kofar gidan shi, cikin sauri ya saramai "ya ce ina Aunty na?
"Tana ciki sir bismillah bai taba tunanin zai shiga ba saiko ya shige har falon ya zauna, cikin sauri tareda mamaki ya wuce kiran maryam din,
Yau Oga MA a cikin gidan shi fitowa tayi sanye da hijabi ta gaida shi nana na rungume a hannun baban ta Auwal yazama d'an gidan mama,
Mika hannu yayi batareda kyama ko wani nuna girma ba ya karbi nana sai tsallae takeyi dama Tana miko hannu, wani son yarinyar yaji har cikin zuciyar shi saboda ta dibo yanayi da yasmin farinta da idanu har ma d'an karamin lips dinta, "wow she look like my baby, yafada cikin ko in kula,
"Am please Aunty zanje malali don Allah baby na bacci zata iya bukatar taimakon ki idan tatashi please I need your help bazan dawo ba sai dare kar ayi magrib tana kwance,
Ya fada yana mikewa tareda zaro bandir na kudi guda biyu ya Ajiye ma nana gashi asiya mata sweet Ahmad let go,
Ya fada yana fita cikin hanzari, biyoshi yayi cikin jin dad'i suka jero tareda ogan nashi kamar friends suka fito sai kallon su akeyi mutane na mamakin Oga MA a gidan yaron shi ko yayi mugun laifine? Don da yawa basu san waye ya Aura ba,
Maryam dai baki sake tabisu da kallo baby ba lfy kuma tana bacci? Me MA ke nufi bazai mayar da ita bane kome? Tab yau baba zaiyi grumbling
Kulle gidan ta tayi ta nufi katon gidan yau a karon farko ta shiga, falon tsayawa tayi domin kallon yanda dukiya tayi kuka a cikin falon tangamemen TV kawai abin kallo ne bare furniture's din "Masha Allah Ashe kallo na cikin gidan MA tab, rasa ina zata nufa tayi,
Ganin kofa ta hannun daman ta ta nufa tareda turawa takoyi sa a ta hangota dunkule a bargo tana baccin wuya,
Dakin take bi da kallo hmm "yasmin kinsami duniya lallai ke ya dabance Autar baba, tafada tana murmushi mai cike da Alfahari da gidan kanwar tata,
Zama tayi akan kujerar dake dakin guda daya mai kyau, saida taga za a kira salla ta matsa kusa da ita "yasmin kitashi haka magrib tayi, dakyar ta bude kunburarrun idanun ta, ta kalli Aunty maryam Ai sai kuka, "ke Meye haka kuma daga tashinki sai kisamin kuka?
"Aunty bayana kafafuna kaina kirjina wallahi bazan iya tashi inyi tafiya ba, nikikaini gidan ki banason shi ki mayarda ni gida wallahi mugune kalli yadda ya yagani Allah ki duba min karkashi na Aunty ya ciremin komai na wurin,
Dariya Aunty tasa sosai "eh lallai yasmin daga farawa irin wannan raki haka me akayi da maza, "ai yarinya ki girgije kawai ki bada kaya ki Amshi kaya,
Ganin takiyin shiru yasa tafara lallashin ta dakyar ta iya mikewa bata ko iya hade kafafun ta takuma hada mata ruwa mai zafi ta shiga saida tayi mata kusan sau uku taji dama dama ta dauro Alwala suka fito ta shinfida mata dadduma tareda bata hijabin ta tayi salla ta nemi kitchen domin nema mata koda tea ne
Ta samu akwai komai ga store shake da nau in Abinci Kala Kala Wasu kuloli ta bude taga kajine soyayyu Anyi pepper chicken dasu ta zuba a plate don tasan kanwar tata da naman kaza ta debi farfesun kayan ciki itama ta fito musu dashi
Nana nagefe tanata wasan ta, tana idarwa ta mika hannu tareda cewa "come my baby ta rungume ta, maryam ta Ajiye mata nata a gaban ta ta zauna itama tafara sha tana tanbayar ta,
"Yasmin yanzu yaza ayi ki koma gida a haka? Kinga yanda kike tafiya da kika mike, wallahi kina zuwa sai Anganeki, yanzu ya zamuyi,?
Hawaye tafara zubowa Aunty bayan yace bazan koma ba wai nazo kenan nidai don Allah mutafi kafin yadawo please,
"Aa niba yayar banza bace haka kawai sai in kwashe ki mutafi ni nakawoki? "Ai mijinki ne yasmin kuma koma Meye zaiyi saidai Ace baida kunya kuma yafi ai da yaje waje ya nema,
"Toh ni da wane idon zankalli su mama? "Kifa murje kawai kinji suma ai bazasu miki fada ba don yafisu iko dake yanzu,
Komawa tayi ta kawo mata doguwar riga a cikin sababbin kayanta ta saka tareda d'an karamin gyalen ta yafa akanta,
*************
Y'an Uwan shi yasamu duk suna shirin tafiya gobe " yau wa baban Hajiya yanzu muke maganar zuwa gidan naka don gobe kowa zata koma gidan ta,
Munaso muga yanda za a tsara ma gidan, sosa keya yayi cike da jin nishad'i yace "no ai zata tsara Abinta dakanta tunda tana ciki,
"Mene? Eh tana nan gwara da bakuje ba gaskiya da kun kwafsa, "lallai baban Hajiya wallahi bakada kunya ko kadan yanzu dakko y'ar mutane Kayi bata tare ba kuma ba biki
Al Ada ce ko addini? Ca suka yimai har hajiya tasa baki akan baiyi dai dai ba shidai shiru kawai yayi Saida sukayi shiru, "yanzu so kuke inje ina shan wahala bayan inada mata,
"To da can dakaki yin Auren fa? "Lokaci ne baiyi ba Allah keep Yasmin for me sai yanzu na hadu da matar Aure na, "Yaya Aure akwai dad'i wallahi jina nake complete yanzu gaskiya na yarda da ake cewa inbakayi Aure ba baka cika namiji ba,
Mikewa yayi zuruf" Yaya bari intafi na barta batada Lafiya don haka zamuyi magana a waya gobe Abuja zamuje meeting kayan Akwatin zantura miki kudin ta Account dinki,
Yaya hauwa tace "lallai ka mayarda mu matsiyata kenan da saika bada kudi mu hado ma kaya, Autan namu guda daya zaiyi Aure ai kaine ka bata mana tsari da sai Ansan muna Aurar da gudan kanin a kaduna,
Don haka kaje saika dawo zaka tarar da kayan, "godiya yayi ya fita duk hankalin shi nakan Yasmin Hajiya farin ciki fal zuciyar ta burinta ya cika tilon d'an yayi Aure, duk da bataji dadin dakko Yasmin da yace yayi ba,
Ya fito Ahmad ne ya jasu yace "muje Unguwar dosa infada ma su baba muna tare da Yasmin, dariya Ahmad yayi, "ai Oga na dauka zamu koma mu dakko ta ne?
Sai mu yarda ita, "Nop ina AI duk wata Al ada abarta I can't take it gobe ma tare zamuje Abuja da ita, zaka iya tafiya da madam kaima saboda inmun fita suna tare bazataji loneliness ba,
Ahmad yaji dad'i don yanason ya tafi wuri da matar shi Amma ba hali yau gashi zaije da ita Albarkacin matar Oga,
Baba suka samu suna Alwalar isha a kofar gidan, fitowa sukayi suka gaisa tareda mika musu hannu cikin jin daddin ganin surukan nasu, buta suka mika musu sukayi Alwala tare suka karasa cikin masallacin da ba nisa da gidan saida suka idar suka dawo cikin falon baba,
, "ya fara sosa kai "dama baba nazo in dauki kayan Yasmin ne zamuje Abuja tare gobe inada meeting zanyi kusan sati acan, baban zango yace "Masha Allah to Allah yakara tsare Ku bari sai Ayiwa Yasmin din magana ta shirya, don basu san bata gidan ba su,
"Ai muna tare dazu nasa aka kaita gidana. ya fada hankalin shi kwance ba wata kunya don shi Sam baiga rashin dacewar hakan ba,
"Baba yace ikon Allah to ba komai Ku isa Ku yi magana da matan sai subaku kayan ko, yako mike ya shige shidai Ahmad kunya kamar ya nutse bashi yayi ba Amma yafi shan kunya,
Don haka ma ya kasa shiga cikin gidan don ya lura Oga ko a kwalar shi,
Maganar gaskiya nefa MA basu hada hanya da kunya ba,
Baba ya fara ruwan fada "kagani ko mamuda saboda gadara ya dauke y'ar ba izini na kuma don rashin kunya yazo daukar mata kaya koda yake laifin ta ne ita tabishi,
Al adar bikin ma bazata bari ai mata ba ta kai kanta dakin miji to tayi wa kanta Y'an kudina sun huta "aa Yaya ina ruwanka mutum da matar shi nifa wallahi ina son yaron don shi kaifi daya ne kana ganin shi ko a fagen aiki a tsaye yake shiyasa Allah yakaishi babban matsayi cikin kana nun shekaru, ai mu haihuwar ya'ya tayi mana rana don mun ga mutanen da ma saidai da mugan su a hoto ko a TV,
Kaduba Yaya har gaisawa nayi hannu da hannu dashi kaga yard..., ya isa hirar tunda kai Goyon bayan surukin ka kakeyi, "to wai Yaya meyasa baka fadamai ra ayinka ba saida ya tafi?
Da sallama yashiga cikin gidan suna zaune a tsakar gidan saman tabarma "Maraba suka cemai mama hindatu ta mike da kanta takawo mai kujera ya zauna,
"Daga gani