dai wannan suruki na ne ta fada cikeda fara, a mama tace "eh shine, "tokai dana ina y'ar tawa take tunda rana shiru bata ba labarin ta, dariya yayi kadan tareda dukar da kanshi " ai muna tare yanzu haka nakaita BARIKI tana tareda Aunty maryam,
Nazo daukar mata kaya ne dama bari inga Wanda zata bukata gobe Abuja zamuje, yafada tareda mikewa batareda ya jira izini ba ya fada dakin nata,
Duk sakin baki sukayi sukabishi da kallo "zamani inji mama Allah yakawomu yau muna ganin BARIKI mama hindatu kuwa cewa tayi" ke barsu suyi lokacin sune namu ya wuce, Amma ita yasmin ta biyewa namiji takai kanta ba wata daraja? "Aa darajar ta na jikinta Yaya Saude ai mutuncin mace budurcin ta kuma ni na yarda da yayan mu da izinin Allah ba bora a zuri ar mu,
Yana shiga ya bi dakin da kallo, akwatunan ta ya kalla tareda janyo su ya dakko guda daya ya bude wa inda ya kawo mata daga waje ya zabo mata kananan kaya masu kyau dasu iners ya zuba tareda duk wani Abu dayaga zaiyi mata Amfani ya zuba ya dauki akwatin yafita saida ya dire musu bandir daddaya na dubu dubu sannan ya mike ya fita,
Mama hindatu tabishi tace mai "bari inbaka sako ka kaima maryam, kayan gyaran jikin yasmin ne, sai sukarasa da kansu,
Karba yayi tareda godiya ya tafi bayan ya direma su baba nasu kudin mai tsoka ya fada mota ya tafi wurin Abincin ruhin shi,
Wani irin lumshe ido yakeyi tareda murmushi mai kayatar wa ya matsu bai ganshi kusa da itaba wani irin tashi yaji tsigar jikinshi nayi da yatuno da moment donsu na dazu,.
"She is Amazing in and out ya fada a zuci ya baisan ta fitoba, Ahmed yayi Dari ya "Oga Aure yayi dad'i yana sambatu,
Tunani MA yakeyi dama mutum nazuwa duniyar sama yadawo bai saniba, don dai shi yau yasmin har sama ta bakwai ta leka dashi, saida suka tsaya ya siya mata Wasu kaji a NDA gate kashi biyu ya siya kafin su wuce gidan,
Suna tsayawa yace Ahmed ya shigo ai madam na ciki, Ya biyoshi da ledodin kajin suka samesu a falon zaune suna kallo tareda hira a tsakanin su, tanajin shigowar shi ta matse fuska tareda janyo gyalenta ta rufe fuskarta ganin harda Ahmad suka shigo,
Yafara tsokanar ta "Aa kaga madam yau ni kike rufewa ido, ai dole gidan da kike zuwa leke yau yazama naki da duk wani daukar maganar da kikayi a nan gidan Ashe kanki kikema yaki bansani ba,
Aunty maryam ta yi dariya "kaji ka baban Auwal kai ma da tsokana, shidai MA yana shigowa wurin ta ya nufo tareda zama a hannun kujerar datake kai ya duko yana leka fuskar ta,
"My madam ya akayi? Ya jikin ki ya kikeji yanzu? Banza tayi dashi tareda aika mai harara ta kasan gyalen, itadai maryam mikewa kawai tayi ta saba y'ar ta ta fita mijinta yabi bayanta, Leda biyu yace su tafi dashi bayan yayiwa Aunty maryam godiya suna fita ya rufe falon,
Yadawo jiki narawa ya zauna a gefen ta, "please open your eyes ta dunkule tareda nade jikinta bata kaunar ta kalli ma idanun shi,
"Ok bari inkara swimming a kogin dad'in kya bude min fuskar ki ingani, tayi saurin bude wa tana turo mai baki tareda yin narai narai da idon ta tana shirin yin kuka,
Saurin rungume ta yayi tareda runtse idanun shi gam "karkiyi kuka my happiness bazan juri ganin zubar hawayen ki ba bayan kinbani farin ciki, yasmin narasa wace irin kyauta zanbaki a matsayin kyauta a Fadin duniyar nan in zan mallaka miki duk Abinda na tara a duniyar nan bazan iya biyanki farin cikin dakika shayar dani ba,
"You make my day kin farantamin fiyeda tuna ninki, a hankali zaki fahimci soyayya ta agareki kin gama da zuciyata harma da gangar jikina, ni nazama bawanki yasmin kingama mallaka ta sai yanda kikayi dani,
Sambatu yake ta sake mata kafin ya saketa yace ta tashi su shiga ciki, kintashi tayi, yayi ta rokonta "please baby banason intakura miki "to karka tabani zantashi kuma banason kazo kusa dani again,
"Impossible yasmin kina kokarin raba gangar jiki da ruhi bazai taba yuwuwa ba innayi miki wannan Alkawarin zan cutar da zuciya ta,
"Amma I promise bazan kusanceki ba yau, Ajiyar zuciya tayi domin tasan inhar yace zai kuma kusantar ta tabbas sai ta dangana da Asibiti,
Tashi tayi a hankali tafara takawa yabi bayanta da kallo yanda yake motsawa tuni ya fara dana sanin yimata mugun Alkawari,
Suna shiga tafara yimai darun ya mayar da ita gida kawai, yace ki kalli time to 10 baby ai Abuja zamuje gobe namaje gida na dakko miki kaya
Idanu ta zaro cikeda mamakin halin shi, yanzu ka dauki kafarka kaje har gidan mu ka kwaso min kaya? "Wallahi ka gaba bani kunya a Rayuwa wai kai me yasa kake mun haka yanzu yazanyi da kunyar iyaye na? Laifina Zasu gani gashi bazan iya komawa gida a haka ba don nasan tsab Zasu gane Abinda ya faru dubi yanda ko Ajiye kafafuna bana iyayi da kyau nidai nayi dana sanin soyayya irin taka gaskiya, matsowa yayi jikinta tareda kallon ta cikin yanayin tausayi da kwantar da murya, "Sory baby haka mijinki yake ni bana iya kwana kwana banson karya bazan iya cutar da zuciyata ba ina bukatar ki I want you bazan iya hakuri ba bayan nasan ke halali nace, kuma yanzu na d'an dani zumarki bazan taba iya nisa dakeba, Wallahi ko malami kikabawa kudi kika mallakeni haka zan iya Kara miki ki kaimai kinbiyani yasmin ina sonki ina sonki ina sonki..
Ya fada cikin wani irin salo mai tsuma zuciya tuni ta natsu tareda sakin jikinta ta zuba mai idanu,
Tashi yayi ya fita
Ledar kazar ya dauko ya shiga kitchen ya dakko plate da kuma cup ya hado da hollandia yourgout , ya Ajiye mata yace ta sakko ga kazar Amarcinta ya fada yana daga mata gira,
Tura baki tayi tace "ni nakoshi naci Abinci kuma kazar da saida aka gama cin zalin mutum sannan za awani kawomai kaza daga baya ta fada tareda kwanciya Abinta, dariya yasa sosai Sory my wife zanbiya har Abinda yafi kaza karki damu,
Dakyar ya lallaba ta tashi taci kadan tace ta koshi kafin ta koma gadon, saida ya kammala shirin shi tsab ya haye gadon ya kwanta nesa da ita yana kallon ta,
Ji yake kamar ya matsa ya shige jikinta Amma yasan bazata yarda ba don haka ya zuba mata idanu har saida tayi bacci sannan ya matsa jikinta a hankali,
Ya shige kamar mayen karfe, ya shafo fuskar ta tareda dora mata kiss a goshi, yau shine a gadon shi da matar shi ta sunna ba karuwa ba,
Wani irin farin ciki yake ji, motsawa tayi kadan ta juya tareda rungume hannun shi zuwa kirjinta daba bra, duk a cikin bacci, "Ahh yafada a hankali yana hura mata iska a kunne "baby kin tsokanoni wallahi yafada yana mika a jikinta, gashi yanajin laushin kirjinta a hannun shi tuni ya saki layin ya fara lalubarta "Sory baby I can't I can't please open your eyes I want more,
Yafara fada a hankali Amma ina tayi nisa domin domin maganin da tasha akwai na bacci kuma yanada mugun karfi,
Jiyota yayi jikin shi narawa ya hade bakinsu yafara bata zafi, saida yayi nasarar cire mata komai ya yafara kokarin kutsa kai ta farko,
Cikin bacci tafara jin zafi na d'an ratsa kirjinta da kuma kasanta ta bude idon ta a hankali ganin yanda yake kokarin shigarta yasa tayi saurin tureshi ta tashi tareda janyo zanin gadon ta dunkule tasa mai kuka,
Tashi yayi jiki na mazari idanun shi sun mugun kadawa saboda tsabar kaduwa, ya matso jikinta "yi hakuri my wife nakasa hakuri ne kitaimaka min in samu relief a jikin ki nariga nasa rai inban samu ba zan iya rasa Lafiya ta da daren nan please baby,
"Ni wallahi aa kasheni zakayi bazan yarda ba haka kawai nidai bazan yarda ba har yanzu zafi nakeji ta fada tana kuka sosai, "ok ya isa ki kwanta daina kuka ya fada cikin bantausayi,
Haka takoma tayi kwanciyar ta shikuwa tashi yayi yashiga bathroom ya sakarwa kanshi ruwan sanyi, yadan ji sauki kadan kafin ya dawo saman sofa ya kwanta tareda zuba mata idanu har yasamu bacci ya daukeshi,
Karfe biyar ya tashi tareda tashinta tana tashi saida tayi wanka tareda gasa kanta taji saukin wurin sosai yanzu tafito da Alwalar ta tasamu yana nafila itama ta tayarda tata saida suka idar ya fita domin motsa jiki, ita kuwa gado ta koma, sai karfe bakwai ya shigo cikin sauri yayi wanka kafin ya shirya cikin sabon kaki yayi masifar kyau ya zura but kalar kayan yafito a MA dinshi,
Kafin ya tashe ta bude idanu tayi cikeda bacci, yana daura ago go ya ce "kitashi ki shirya ana jiran mu, "ina zamuje? "Kin manta kenan? Toh kitashi Abuja zamuje su Aunty maryam sun shirya, da ita za aje? Tafada cikin jin dadi "eh madam, yafada tareda murmushin jin dadin ganin farin cikin ta,
Tashi tayi ta kuma watsa ruwa ta fito shiryawa tayi cikin doguwar rigar Atanfar da ya Ajiye mata dinkin ya yi mata kyau sosai tasaka sarka da ago go mai tsada Shima ya shigo tana daure sumarta, tsayawa yayi tareda zuba mata idanu cike da so tayi matukar yimai kyau "natural beauty yace,
Ta saka takalmi ta ce" ina waya ta yace tana moto muje ko, shi ya daukar mata jakar ta suka fita, cikin burgewa suka jero, suna kawowa kofar fita yace "wait, ya dora mata gyalen saman kanta tareda rungumota zuwa jikinshi,
"Ana ganin mun Ajiyata dole in boye kayana banason wani yaganin mun kayan dad'i na,
Shiru tayi mai suka fito taga motocin nashi birjik aka fara saramasu kafin driver ya bude musu mota su shiga, "banga Aunty ba? Ta fada tana waige, "relaxed tana motar gaba itada Ahmad,
Suka dau hanya yana kwakume da kayarshi, wani irin nishadi yakeji traveling with his wife,......... 🖊️
*JUMU'AT KAREEM TO ALL MUSLIM IN THE WORLD MAY ALLAH SHOWER HIS ENDLESS BLEESING UPON US AMEEN JUMU'AT MUFEEDA*
"Sory jiya na d'an yi blaguro ne nafita wani uzuri bansamu zubo muku typing ba kuyimin Afuwa uzurorin nada yawa kuyi manage da wannan,
*Matar Soja*
PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
https://www.facebook.com/groups/2455147078097572/?ref=share
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
BARIKI
Auren Soja
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
Written by
FENERH
Dedicated to
Fiddousi mainasara
41&42
Tunda suka dauki hanyar Abuja tana manne ajikinshi baccin ta takeyi hankali kwance wani irin nishadi yakeji sosai a cikin zuciyar shi mara misaltuwa har suka isa cikin garin inda convoy dinshi suka faka a bakin katon hotel din dayayi fice a babban birnin na Abuja Wato Sheraton hotel
Suna sauke su a masaukin su suka tafi Abin da yakawo su,
Wanka sukayi tareda bajewa suka ci Abinda aka kawo musu tareda hira a tsakanin su cikin farin ciki maryam tafito mata da kayan gyaran jikin yasmin ta kalleta " Aunty gaskiya nagaji da shaye shayen nan Kibarni haka, "lallai bakida hankali Yasmin kinsan me kikeyi kuwa? Gyara shine mace kigyara ciki ki gyara waje shine kika cika mace bawai ki gyara waje ciki lami, cikin natsuwa tareda fahimtar da ita tareda Kara mata dabarori masu Amfani yanda zataja mijinta ta Kara mai soyayyar ta a cikin zuciyar shi,
Sai karfe goma suka rabu Yasmin takoma nasu masaukin da ke sama danasu maryam wanka tayi tareda shafe jikinta da turaruka masu kamshi da kuma mayukan ta masu Kara gyara mata fata dakuma sa laushin jiki ta gyara sumar ta ta d'an Kama shi da band wata sexy nightie mai shegen kyau da ja ana hango komai na jikinta batasa komai ba sai pant din ta Dan siriri rigar nada gidan bra sunfito shar gwanin sha awa da daukar hankali, tafito tayi kyau sosai ta kalli mirror din dake dakin taga yanda tayi mugun fitowa tasan yau sai Allah idan yaganta haka Amma yazatayi dole ta Kara kokari wajen kawar da idanun mijin nata akan matan banza,
Har kusan Karfe goma shabiyu kafin suka dawo hotel din lokacin har ta gaji bacci ya dauketa akan kujera wayar datake dannawa har tafadi kasa rigarta ta yaye daga kasa pant din ta a bayyane a waje ga fararen kafafunta masu sheki dasukasha gyara sun Kara haskawa, yana bude kofar da katin shi da ita yafara cin karo, jingina yayi kawai ya rungume hannun shi yana sauke mata kallo tundaga yatsan kafarta har zuwa laps dinta kafin ya dire saman na shan un ta da suka fito ga dayan har yana ganin bakin kan tasama yaja wani huci cikin mutuwar jiki da wata uwar kasala da ta rufe shi lokaci daya "oh Allah yafara godiya da Allah yaba shi Yasmin duk wata gajiya da yakeji tuni yaje ta baje kawai so yake yaji shi cikin lafiyayyan jikinta, takawa yafara yi cikin natsuwa ya isa kusa da ita tareda tsugunawa ya daga wayar tareda zubawa kafafun ta ido, cikin natsuwa ya daga hannun shi ya fara shafa su cikin wani irin salo yana lumshe idanun shi kafin ya dire hannun shi zuwa daidai shatin pant dinta ya shafo tareda Kara yaye rigar zuwa sama baki daya,
Bakinshi ya sauke saman pant din nata yayi kissing nadan lokaci tareda kamshin dake fita daga wurin tuni yaji ya rikice don wata irin humra Aunty maryam tabata tace ta kasance kullum tana Amfani da ita a a kasan matse matsin ta domin mafi yawan cin maza nakai bakinsu kasan matan su, Abin yabata mamaki yaza ayi namiji yasa bakin shi a wannan wurin? "amsar Aunty maryam ta bata mamaki "Au ke bazaki iya sucking mijinki ba kenan? Zaro idanu tayi a lokacin jin wai mace ta tsotsi wannan Abar yark "" Allah ya kiyaye, "eh lallai Yasmin za ayi baki kuwa karki Dage,
Cikin baccin takeji sauyin yanayi tafara mika domin wani irin tsotso yake bawa cibiiyar ta tareda shafe ko ina na jikinta daga zaunen tuni yayi fatali da boot dinshi har ma kakin jikinshi, wanka yake bukata Amma cin karo da wannan kayan dadin bazai bari yayi wankan ba sai ya sauke damuwar shi hankali yake tafiyar da ita kamar wani barawo ya daga rigar ta sama ya yi wani irin gurnani ganin sun bayyana a fili ya yi saurin dora lips dinshi a daya tareda Kama daya cikin zakuwa yana tsugunnen guiwar shi a kasa jikinshi har rawa yakeyi a hankali ta fara bude idanun jin hakoran shi akan boosty boob din ta don har wani ciazawa yakeyi a hankali
Zare idanun ta tayi ganin yanda yake sarrafata kamar zai tsinke mata kirjin saurin tashi tayi tareda kwace jikinta tana murje ido ya zauna dabas akasa yana jan numfashi don takatse mai jin dad'i fisgota yayitareda fincike rigar kasan capet din ya kuma kwantar da ita yakasa bude baki ma yayi magana kallon shi kawai takeyi ganin yanda yake sarrafata yasa taji tausayinshi ta sakemai jikinta sosai domin tana jin dadin. Wasan nashi sosai, ya ware kafarta ya fincike d'an kamfen tareda kuma sauke kanshi domin kuma shakar kamshin dake fisgar shi a wurin tuni jikinta yafara rawa kardai zaiyi Abinda Aunty maryam tafada mata dazu,
Ai kuwa wani irin ihu ta saki domin jin wani irin salo da bata taba jin irinshiba wani irin tsotsar yakeyi ka mar yasamu sweet ture kanshi takeyi tana rokonshi "please kabari zan mutu taketa fada tareda kokarin janye jikinta tana ture kanshi saidai ina yaki bata dama rike cinyoyinta yayi gam, tanajin yanda take bulbulowa Amma yaki cire bakinshi a wurin saida ya sa tayi lakwas kafin ya barta ya sudeta tas kafin ya koma saman kirjinta yafara basu wuta, saida tafara rokon yabarta ya girgiza kai, "Kibarni kawai yake iya fada duk ya rikice, saida ya matseta gam har kashinta nakara kafin ya koma ya zube yana kallon ta cikin wani irin so da yake mata, tareda shafo sumar kanta, "love you more and more wife,
Saida yadan daidaita ya sunkuceta suka je wanka tare sukayi ya kuma sunkuto ta ya fito da ita da kanshi ya goge mata jikin ta ya zura jallabiya ya fita tashi tayi tareda kwashe kayan shi dayayi fatali dasu tana dariya" lallai ma Wato shi haka yake baruwan shi idan yaso Abu sai yayi wani irin mikewa tsigar jikin ta tayi tunawa da irin Abinda yayi mata yanzu wani irin Sonshi ne ke kara huda mata jiki salon shi na daban ne gaskiya tuni taji kuma ranta yafara baci tunawa da kila shiyasa mata ke makale mai tunda ya iya haukata mace a gado da romance kawai, she feel very jealous data tuna, a tsaye yake yana kallonta tareda nazarin yanda take fara a tareda kuma sauya war fuskar ta zuwa