Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Bariki (auren Soja) Compelet Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   30 / 37

87K to 90K   out of 109.1K words

ka gama kafaramin dadin baki, dariya yayi ya kara shigewa lallausan jikinta, muryar shi ya kara kwantar wa " sorry baby am serious kullum jinki nakeyi kamar sabuwa dadin ki kullum karuwa yakeyi wallahi baby koda ace za a sakamin wuka a wuya sai na kara Aure bazan iya rayuwa da kowace mace ba meye zatabani Wanda bakida shi
Baby tun ranarda nafara taba jikinki nafara release din da bantaba yiba duk romancing Y'an mata danayi bantaba samun gamsuwar da kika sa najiba ranar kintuna ranarda nayi kissing dinki a kitchen dina na Bariki,? Ranar nasan kin kwana kina tsine ma kakanni na ko? Dariya tayi tunawa da Abinda yafaru lokacin baya ta shige kirjinshi dakyau " Kasan me? Ko a lokacin da nakoma gida Banji bacin raiba saima shaukin yanayin da muka kasance a hankali na gane cewar soyayyar ka ta shigeni tun ban taba sanyaka a idanu na ba narasa dalilin da yasa naji na tsani Rayuwar da kakeyi a lokacin a she ina kishin kayana ne, tafada tana shafo sandar da haryanzu bata gama kwanciya ba,
" karki sa inkuma turmusheki a Kasan nan fa, tayi saurin zare hannun ta, yayi Dariya tareda cewa " ana tsoron bulala ta gaskiya, " eh ai bulalar takace ba laifi akwai kauri da zafi kuma,
" kinga ranarda nafara ganinki da Emanuel naji wani iri duk da nasan ba soyayya kikeyi ba I felt some how fuskar ki taki barin zuciya ta a hankali tunanin ki yazamar min damuwa daga ganin farko bayan mugun kallon da kike watsa min, the day I sow you with let umar I felt like shooting him bansamu relief ba saida na kirkiro laifi na labta mai at last ma kulle shi nayi for seven days bayan na fitar dashi ne nabashi warning akan kar inkuma ganin shi tareda ke if not zan yimai sanadin aikin shi baby sai daga baya na bashi hakuri tareda fadamai reason dina nakuma rokeshi yafiya baby ina son in kula da iyalinshi sosai yanzu, ajiyar zuciya ta sauke, Allah ya gafarta mai, Ameen, baki tanbayi Emanuel ba? " baka koreshiba, ' nadawo dashi yana gidana yanzu ai bazan manta da sanadin farin ciki na ba banmanta ranarda kika fadama zuby ta fitar miki a gidan miji, " wow I felt like you are my wife for real that day, labarin su sukasha sosai a kitchen din kafin ya dauketa cikin so da kulawa suka je suka sheka wanka da kanshi ya shafeta da mai ya ce ta zauna ya kawo Abincin, wani irin sonta yakejin yana kara ratsashi, Abincin yaci sosai yana zuba santi tareda bata Abaki dakyar taci sau biyu tace ita ta koshi yabata juice fresh yourghout ya dakko yace shi zatasha ta bata fuska please kaban juice din nakeso, " doctor yace kidaina shan zaki kinga wannan yafi Amfani a jiki kisha kibari inkin haihu kaci gaba da shan zakin ki but now um um, fushi tayi tareda hayewa gadon ta lullube saboda sangarta da ssmun wuri, ya tashi ya fitarda komai ya dawo bayan ya wanke bakinshi ya dakko wani irin sweet my madara da kamshin strawberry ya jefa bakinshi,


Hawa yayi tareda yaye bargon ya shiga bayan ya kashe hasken wutar dakin ya kunna bedside lamp blue, shigewa yayi jikinta tareda dora hannun shi saman kirjin ta ya tura ciki yafara matsawa, " baby ki juyo insha inji ko sunfara tara ruwa, cikin sauri ta juyo kabarni inyi bacci don Allah karfe kusan sha daya fa ga tafiya gobe da wuri, juyowar da tayi yasa yayi kasa kadan ya manne fuskar shi saman kijin yana shakar kamshin ta tareda goga fuskar shi saman su " na dauka anfasa tafiyar baby please ki tura musu sako kawai muyi zaman mu banason kiyi nisa dani, "um um nidai muje taren ai bazan yi ma nisaba " promise? " yeah, ok to kibani insha dazu bansamu nashasu ba, yazatayi da mayen mijinta da kanta ta cirosu ta manna mai a baki ya cafka kamar wani jariri harda ajiyar zuciya, tuni labari yasha bambam don saida ya kuma kafin suyi bacci,





Karfe shida ta tashi ta zuba wanka tareda shiryawa bayan ta hada musu breakfast duk da irin gajiyar da MA yatara mata jiya tana dokin shiga cikin daginta, saida ta caba adonta cikin wani fitinannen leshi maroon yaji stones yana daukar ido rigar fubu ce saboda tafi son saka dogayen riguna masu walawa saboda Sam batason cikinta yatakura saitaji numfashin ta na shirin daukewa, zama tayi gefen gadon ta shafo fuskar shi zuwa kirjinshi dake cikin jallabiyar da yayi salla bai cireba ya kwanta da ita " Zuma ta please katashi kashirya, bude idanun shi yayi ya kalleta tayi masifar kyau ga sumarta ta gyara tana lilo a gefen wuyanta kara juyowa yayi ya janyota zuwa jikinshi, " you look beautiful baby na, tank you please get up, " mezanyi miki? Shure Shure ta fara tana zungureshi, yayi wata irin mika tareda bajewa saboda irin yanda takeyi ya mugun tafiya dashi, ai tana kallon gaban rigarshi ta mike da Sauri cikeda tsoro, ya kwashe da dariya tareda sanya hannu ya shafo abarshi " ke kinga kin korar min mata ko ki kwanta haka nan,


Kallon ta yayi cikin tsokana " tace bazata kwantaba saitaci Abincin ta mai dadi " nidai gaskiya katashi kawai kaga yanzu karfe bakwai nasan kafin ka gama training ka shirya sai munkai tara, su Aunty nasan NA jiran mu, kara bajewa yayi yace ki kirata kiji, wayar ta ta dauka a kan drower tayi dialing number Aunty maryam, tana dauka tace" Aunty na karfe nawa zamu tafi, ? "Ai saidai ki tanbayi mijinki yaushe zsku tafi ni yanzu haka munkusa isa garin zango Kinsan daurin Auren yaune fa karfe shabiyu baban Auwal naso ya halarta, sannan kiyimana godiya Yasmin megidanki ya mallakawa baban Auwal sabuwar mota kirar Lexus, yanzu haka muna ciki sai dai fatan Allah yakara mai budi da kuma daukaka, kallonta yakeyi yana murmushi ta zare wayar a kunnen ta ta zuba Mai ido wasu hawayen farin ciki suka biyo kumatunta, ta karasa jikinshi ta fa she da kuka tank you baby tank you, ko jiya baba yace inyi ma godiya kamusu Alkhairi mai girma shida baban zango duk da bai fadamin komeye ba nagode baby,.


Manne bakinta tayi saboda rashin sanin irin godiyar da zatayi mai saida ta birkitashi soasai ta zare bakinta tareda daga jallabiyar shi yana kallon ta ya taimaka mata taciremai ta cire tata tareda zame boxer dinshi ta kalli yanda take kokarin wawurota saboda zillon da takeyi wannan jinyar da yayi kamar Ankara mata Lafiya, da kanta tafara bashi hot romance tareda hayewa ruwan cikinshi, ranar badon ta rufe bakinshi da nataba ihun da zaiyi sai masu gadi sunjiyoshi ta kaishi garin maji dadi tabashi kaya yakarba, yasamu gamsuwa fiyeda tunani saida ta bashi natsuwa ta lafe a kirjinshi yanata famar binta da kisses masu zafi najin dadi, " baby in haka ake bada tukuicin godiya gobe ma zsnkuma yin Abinda za abani irin wannan mai dadin, dariya tayi cikin dauriya ta tashi don taji jiki tasan maza NA kokari wallahi sosai saudaya kawai amma kamar bayanta zai cire lallai maza nada karfi na musamman



Wanka sukasha ta kuma maida kayanta kafin su karya ranar hakura yayi da training ya saka wata shadda kalar leshin ta tana maiko ya murza hula zanna tareda daura sabon agogon Gucci ta zuba Mai idanun ta tana bashi wani irin kallon so gaskiya ita Mai Sa a ce ya fito sosai ingarmar mijin nata inbatayi karya ba saitace ma yafita kyau, matsowa yayi ya ce " madam ciromin shoe please, tashi tayi ta ciro mai wani budadden takalmi sabo ta ajiyemai ta ciro nata baki da jakarshi tareda gyale kato zata sa yace " wait da kanshi ya bude walldrp dinta jerin hijabai ya ciro mata wani dogo mai hade da gyale har kasa ya ce kisa wannan, ba musu ta karba tasa jakun kunan su ya fita dasu waje kafin ta kwaso Mai wayoyin shi harma da jakar laptop dinshi da tasan yake yawo da ita baba jummai tasamu tana gyaran kitchen and tace " baba zamu tafi don Allah idan kin gama kibawa masu gadin key sai mundawo ta zaro dubu goma ta mika mata sai godiya takeyi saboda murna,


A harabar gidan ta sameshi yana magana da sojojin, yana hangota ya karaso tareda rikota suka nufi wajen gate din, " baga motocin mu ba a wacce zamuje? "Yarana na jiran mu a waje dasu zanje, " haba dai so kake asamun ido a wurin nidai muje mukadai, " Kinsan doka ce bazasu Barni inyi doguwar tafiya ba security ba is impossible, badon taso ba haka ta hakura ya bude mata katuwar motar tashiga convoy din suka dauki hanya ta lafe a jikinshi tareda ciro wayarta ta kira Aunty maryam, tace suna zuwa yanzu,
Karfe sha daya dai dai convoy dinshi suka shiga babban garin mai tarihi na zango wata, ita ta fada mai sunan Unguwar hausawan ya fadawa driver Kasan cewar sun san kangarin har layin sun sani,


Dankam kofar gidan nasu na gado yake Wanda baban zango ne kawai a cikin shi sai ya'yan shi Y'an Uwa ne birjiki harda su ismail dake gefe tareda Ahmad suna hirar cikin Abokan ismail wasuma don sunga sojane suke kara wani shigemai kunsan mutanen da farin jini sanin ogan nashi na zuwa yasa yazo da kakin shi,
Dosowar motocin yasa wasu mutanen mikewa da niyyar gudu don suna shiga layin wasu suka diro daga hilux domin clearing hanyar dauke da bindigogin su, mutanen garin da sukasan irin Rayuwar da ake ciki da kuma sanin cewar garin nasu akwai kabilanci yasa duk suka tsure,

Su baban zango da baba suna zaune sura dattijai ana jiran lokacin daurin Aure yayi suka saki fara a don sun san su waye suka iso don Aunty maryam ta musu bayani,
A dai dai kofar gidan motocin suka tsaya aka budemai ya fito, rike da lafceciyar wayarshi ta yayi ya zagayo cikin sauri ya bude mata gefen da take da kanshi. Gaba daya kallon shi akeyi wasu na ganin tsantsar kyanshi da haduwa wasu na ganin tsantasr kudi da mulki Amma ya budewa matar shi mota, ga sojojin shi sun kame kamar yaki, a hankali ta zuro fararen kafafun ta dake cikin bakin plat shoe dinta domin sun mugun rike mata saboda zaman kusan hour biyu da tayi, ya rikota a hankali ta sakko tareda rike west dinta yana mata Sannu,


Baban Zango da yasha malum malum harda rawani ya taso cikin farar shaddar shi ta salla da taji guga yana sabata cikeda farin ciki da kuma murna lallai ba sai dan da ka haifa kawai kake Alfahari dashiba domin wani irin Alfahari yakeji a yau ganin kamar MG Muhammad Abdullah a gidan shi kuma surukin shi, yafara musu Sannu da zuwa, yayi saurin mikawa baban hannu tareda tsugunawa, zamewa tayi ta nufi cikin gidan ko wayarta bata dauka ba bare jaka don ta matsu tasa Y'an Uwan ta a ido, Ahmad ya karaso tareda saramai ya harareshi " Come on we are de same hare stop disgresing me, hannu ya mika mai suka nufi wurin su baba da zaka iya hango tsantsar farin cikin shi, yau yana Alfahari yana Hamdala ga ubangiji haihuwar yaya mata ta zamo mai Abin farin ciki shikan me zaiyi Inba godiya ga ubangiji ba ganin wannan Abun kawai ya isheshi farin ciki ganin y'ar cikin shi kamar sarauniya Alhmdulillah yafada a kasan zuciyar shi,


Karasowa sukayi suka tsuguna suna kwasar gaisuwa mutane sai hannu suke bashi suna jin hannu mai mugun laushi , zama yayi cikin tsofaffin baban zango jikin shi na rawa ya bude shagon kofar gidan shi da ya gyara shi tsaf saboda taron yau don yasan dole zaiga manyan baki a gidan nashi ya sa an baza shinfidu na Alfarma na sabbabin daddumai

Yasmin kuwa tana shiga gidan kowa yataso ya fara mata Oyoyo Y'an uwa dan kan da gida harda wa inda ta dade bata gani ba, Aunty maryam ta zake anata aiki da ita su mama kirjin biki kuwa ko kallon ta batayi ba ita ta matsa tadan rungume ta " Oyoyo momy na kowa na murnar ganina banda ke, " eh matsa min ina aiki mara kunya mijinki duk yakara bataki, dariya tayi kawai ta nufi dakin mama hindatu " ina kike mamana mai sona? Fitowa tayi cikin jin dadin muryar ta " ga yata ta iso, suka rungume juna ta dagota " mama irin wannan kyau da kiba da kikayi tun yanzu wannan ciki naki idan yakai wata Tara yake nan? Turo baki tayi " ni banyi kiba ba mama, dariya Su Aunty maryam suka sa mata " ai barta mama bata ganin kanta ne, haka sukayita raha tuni ta manta da Alkawarin su da mijin ta ta rsshe cikin Y'an uwa faten tsaki Aunty maryam ta zubo musu harda zee din ismail duk suka hadufaten irin na zage zagi yaji Rama da Albasa ta bude ciki tana zabga yaji tana warba,


Shikuwa MA tuni yasa Anema musu masauki wani katon hotel a garin Ahmad Yamai booking shida ismail wa inda sun zama Abokai yanzu baba yasa an hada musu tuwon shinkafa miyar taushe lafiyayya da zabi gashin kauye suna diga ga zobon gargajiya duka aka jera musu sojojin shi ma anbasu nasu, yaci sosai ba kyama yana ci suna hira karfe sha biyu aka daura Auren baban zango ya ce shine zai wakilce su Yabada Auren Abin ya mugun burgeshi sun yi matukar bashi girman da bai taba tunanin zai samu ba don haka take ana gama wa yafara rabon kudi a wurin maroka sun rude sai zuba roko suke suna Allah ya baka shugaban sojoin Nigeria baki daya yana Amsawa saida kyar yasamu ya fita cikin mutanen da taimakon sojojin shi motar ya shiga ya zauna tareda bude Ac saboda zafi yaciro wayar shi ya kirata sai yaji wayar na ringing a cikin jaka a gefen shi, budewa yayi ya ciro tareda kallon cikin jakar yaga katuwar robar yajin ta ya ciroshi yana murmushi ya jefa cikin Aljihun motar , Ahmad ya kira yace ya bashi number Aunty Maryam, ya bashi yakirata lokacin wayar na ganin Yasmin tana daukar su hoto itada baby NANA taga number shi, dariya tayi don tasan kwanan zancen tace "hello zuma ba wani come out saboda kar inkiraki kika bar wayar a mota tom ki fito ko inshigo ciki yanzu, cutting yayi batareda ya jira Amsar taba tabi wayar da kallo tana dariya " ba inda zani zamuga karshen rashin kunya inbika ka kunya tani gaban su baba ga mutane a waje naki wayon.......🖊



"Allah mai iko mutum sai Allah, tom nidai ina rokon ku duk wadda ta siyamin wayar nan da nake typing tazo ta kwace indaina rubuta blue novel, ko kuma mai siyamin datar da nake posting ta daina saboda inasa batsa a littafina, don Allah inbaku karantaba ya kukayi kukasan ina rubuta batsa wa nsyima dole idan gyara zakumin ku yimin zan saurareku banda lokacin duk wadda zata zageni ni ba irin sauran writers bace da zan bata lokacina ina zage zage ko Allah ya isa ko wa yaji da zunubin da yake kwasa kullum bana bukatar karin wani, masoyan Asali ina godiya sosai naji na hakura zankarasa wannan littafin domin ku ina Alfahari daku masoya a duk inda kuke kuma blue novel yanzu ma zamu fara rubutawa wadda tafasa lalacewa Allah ya........ Nop bazan karasa ba masoyi kuci gaba da gashi nidin daice taku,





*Matar Soja*

(¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)


тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
*BARIKI*
_Auren Soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻



Written by FENERH




*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby

61&62

*Aha masoyan korai kunayi inajin dadi kuna bari inajin haushi, a gaskiya comment dinku jiya ya zaburar dani fiye da tunanin ku naji dole in muku typing a yau naga masoyan Asali naga masu kaunar FENERH fisabillahi ina matukar godiya agareku Allah yabar kauna*



Gyara kwanciyar ta tayi dai dai tana wasa da nana akan gadon mama hindatu tayi haka ne don gujewa hayaniyar da tayi yawa a cikin gidan saboda taro shiyasa ta shige kuryar daki, ganin kusan minti goma bata fitoba ya tura mata text akwai tsarabar ki kizo ki sa a kwashe su zamu wuce masaukin mu yanzu inason inyi wanka, budewa tayi ta karanta ta goge tareda ci gaba da Abinda takeyi,

Fitowa yayi daga cikin motar cikeda tunanin mafita, da Sauri ya karasa wurin da baba suke zaune yace "baba bismillah, baba ya mike cikeda jin dadin kamar wannan babban mutum din mai matsayi yana bashi girma a baynar jama' a dole yayi farin cikin samun suruki nagari, wurin motar suka karasa ya bude boot din dake shake da kayan rabon da yazo dashi gefe daya kuma drinks ne a dayan motar dasu ruwan gora shake yasa aka fara fitar dasu ana jerawa dakin waje shaddodin baba ya kira baban zango yace yasan inda zasu ajiye wannan in angama taro a rabawa Y'an uwa, bayan hilux kuwa

30 / 37