Author : Nimcey Sarauta Category : Romance
son tafiyar,girgiza kai kawai Abbou yyi domin daman yasan za'a sha wahala da Mummy "manyan makarantu irin wannan aƙwai kula,domin abinda za'ai wa mutum acan ko gaban iyaye sai haka, addu'a shine kawai ya dace da Jalal" cewar Mameey,ganin da gaske kuka Mummy kesonyi yasa Jalal miƙe ya ƙarasu inda take zaune, murmushi yyi kafin yace "my ambition is ur ambition too zaki farin ciki wata rana"gaba ɗaya kallonsa sukai domin Jalal idan yay magana saika rantse ɗan shekara Ashirin ne bayan ko 6yrs bai rufe ba,yana faɗin hakan ya shige part ɗin Abbou,abinda masu sani ba Jalal ya daɗe da tura baya nansa ta email ɗin da suka bayar.
washegari da misalin 8 aka kira Abbou tare da tambayarsa shine mahaifin Muhammad Jalal? da "eh" ya amsa masu nan sukace ana nemansa shida Jalal yanzu a gidan Gwamnati, murmushi kawai yyi domin ya tabbatarwa kansa Jalal ne,a gurguje yaje islamiyyarsu Jalal Lokacin yana tsaka da bada hadda ya nemi permission wajan malam,ganin babu wata matsala daman saukarsu saura wata guda yasa yace "suje kawai" a parking spaces na gidansa yay parking anan ya tsaya yace Jalal yaje ya sauya kaya, baba Habu na zaune yaji ana buga get da sauri ya ɗauki gorarsa yace "huuu yau naga tsiya iyayenku su nome sannan kuzo aci daku,atoo ina dalili nima dai naje na ɗauko su Iliya a makarantar su daina cin na mutane.." murmushi Abbou yyi yana jinjina abin dryar getman ɗin a haka Jalal ya fito cikin blue black ɗin jallabiya sosai tayi masa ƙyau sabida farar fatarsa,a duniya yana son jallabiya dan duk rabin kayansa sune.
yana zuwa Abbou ya buɗe masa side ɗin kusansa ya zauna,key yaywa motar ya nufi wajan get da ita,a nan baba Habu yace "Allah ya kiyaye,ahaa yama kiyaye ai domin tasss na tofe wannan motar da siminin sama" gaba ɗaya Abbou da Jalal suka saki murmushi lokaci guda,da haka suka bar gidan,sosai sukai cike-cike na takaddu kuma a nan akace nan da wata guda tafiyar,hakan yaywa Abbou daɗi domin har Jalal yay sauka kafin tafiyar,suna kammalawa suka nufi gidan Mama,a parlour suka sameta tana jin motsi tace "naga shegun ƴan wutan da suka yankemin waya" da sallama Abbou ya shiga ganinsa yasa ta washe baki tare da faɗin "lale lale ashe Kabeeru ne da ango na"direct bobo wajanta ya nufa yana zuwa ya haye cinya yace "grandmother badai masifa ba"baki ta saki tare da tafa hannu tace "yau naga tsiya to ubanka Kabeeru shine mafifaffe"sai kuma ta saki dry tana faɗin "hehehe Allah ya jiƙan Laure badan ta mutu ba,tasha jibga Musamman a ruga" zamewa Jalal yyi daga jikinta ya nufi cikin bedroom yana faɗin "kawai kice kinci zali" sai a lokacin Abbou yace "mun sameki lafiya Mama? ya mutsa fuska tayi tace "kadai sameni lafiya, wancan fitsararran ina yake ta lafiyata...,har yanzu ƙafarce ke damuna da ciwo" cikin damuwa Abbou yace "sai hqr ai Mama,kin san shekaru sun fara jaaa"da sauri ta miƙe tsaye tana faɗin "dama na sani to wallahi nida mutuwa munyi hannu riga,yooo nida nake shirin aure zaka jawa masifa jaa ɗanka kuyi gaba" danne dryar dake cinsa yyi yace "ba haka nake nufi ba,amma kiyi hqr"nan ya shaida mata tafiyar Jalal zuwa ƙasar Paris,dryar tayi tace "wlh yaje na sarara ina dalili baka haifa na wani ya addabeka"kafin Abbou yace wani abu bobo ya fito hannunsa ɗauke da fara roba ya cika dambun nama a ciki,sannan ya ƙulle wani a leda yace mata nasu "darling ne"su Aryan kenan "wlh ubanka ka jawa a sara"ta faɗi hakan tana kuntu wata farar sabuwar Naira biyar ta bashi,wannan ƙa'ida ne saita bashi,a haka Abbou ya fito da dubu biyar ya bata kana sukai mata sallama,suka tafi.
Komai aka sawa rana yana da lokacinsa,sai dai idan ba'a saka ba,a yau Jalal sukayi saukar Alkur'ani mai girma,tare da hadisai,fiqhu,sira, umdatul ahkam,farin ciki wajan Abbou da Mummy harda Mameey ba'a mgn, haka suka dinga walima da ɗaukan photo da allon Jalal ha Kur'ani,har shedar kammalawa, Jalal yasha babbar riga Tamkar babban mutum,a kuma wannan ranar yini yay da a zababban ciwon kai,ta zarar kwana biyar tsakanin jirginsu Jalal ya shilla zuwa Paris, Mummy kuka hadda majina shima a lokacin ji yyi kamar kar yaje,su Irfan daman ba'a zo dasu airport ɗin ba,sabida kukansu akan idanunsu jirgin ɗaliban ya tashi. _(a gurguje)_
after 24yrs
wata ƴar kyakkyawar budurwace mai kimanin shekaru 16 ta fito daga wani part jikinta sanye da wata lafiyayyiyar abaya wacce kalarta kawai zaka gani ka fahimci tsadarta,domin abaya shigar girma da mutunci ce,wanda ya san asalin abaya bazai tuzarta ta ba,wani babban falt ta nufa a wannan flat ɗin wajan side huɗu ne,side ɗin farko ta fara shiga,tun daga ƙaramin parlour'n tasan yana nan bai fita wajan motsa jiki ba,a hankali ta tura kanta cikin bedroom ba tare da tayi sallama ba, idanunta ta shiga juyawa ganin baya bedroom ɗin,ganin komai tsaf yasa tayi murmushi,daka bayanta taji anyi mata cakul cikin sauri ta zabura ganinsa a bayanta yasa ta turo baki tace "naji tsoro" kai ya ɗauke yace "uhm ko..? mene ya kawoki side ɗina bako sallama da ido kamar na mage"kwaɓe fuska Nihila tayi tace "to ba Abbou yace min na gaya maka can yamma za'a je airport ɗauko bobo ba"zaro idanu yyi yace "what!? bobo zai dawo wow"lumshe idanu Nihila tayi tace "Finally zanga kyakkyawan gidan nan yau,zanga bobo na" drya Irfan yyi yace "to uwar iya fice kiban waje" a can Paris jirgin daya ɗauko su Jalal babu inda ya tsaya sai wani gari mai suna *_Malta_* a wani yanki da ake kira da *_birnin nufar_* wani yanki na Yahudawa, idan kaga yadda mutanan suke babu musulunci saika rantse tafiyarsu ɗaya da ƙasar *_Israel_* domin yadda shuban garin yake abu babu tausayi saika ɗauka halinsu ɗaya da *_Ben jamn netanyahr_* wato shugaban ƙasar Israel yaransu na Jewish kusan tafiyarsu ɗaya,basa taɓa yadda da Musulmi bare har suyi tunanin haɗa Aure tsakanin banbancin ƙabilun, ban bancin dake tsakanin Birnin nufar da Israel shine Israel ƙasar larabawa ce domin a nan aka haifi Annabi Isa a Kashi a shirin na Annabawa duk a can aka haife su,amma gaba ɗaya mutanan ƙasar basa da tausayi da imani a ransu,kuma baza su taɓa musulunta sai mai rabo,domin sune suka buƙaci a saukar masu da abincin a sama,kuma akai yadda sukace amma hakan bai saka sun miƙa wuya ba,sam basu yadda da Annabi Muhammad ba,amma abin mamakin yadda suka san Kur'ani ko musulmi sai haka,jew (Bayahude) ɗaya yafi profeser ashirin ilimi, (Jewish) shine sunan yaransu ƴan Israel kenan,to suma ƴan birnin nufar haka suke.
a hankali wata lafiyayyiyar mota ke tafiya zuwa hanyar wani yanki dake birnin nufar, wani kyakkyawan farin matashin saurayi ne a bayan motar,kana ganinsa kasan ilimin addini ya ratsa ƙwaƙwalwarsa,farine tas mai faffaɗan jiki musamman ƙirjinsa,yana da ƙyan suru ga haiba da kwarjini,ga wani kyakkyawan saje da yaywa fuskarsa ƙawanya,pouting red lips ɗinsa yay kana ya gyara zaman dark blue ɗin shaddar dake jikinsa,cikin nutsuwa yake operating system ɗin dake saman cinyarsa yana bin cike akan ƙwayar cutar sicler,wani wawan birki drever'n yyi hakan tasa matashin ware labɓansa cikin Muryar nutsuwa yace "meke nan?" a razane drever'n yace "Dr wata yarinya ta tari gaban motarmu fa" zare glass ɗin fuskar wanda aka kira da sunan Dr yyi,a hankali ya ajjiye system ɗin zuwa gefen sa, bai sun su ɓata lokaci a yau yake son isa ƙasar su, burinsa ya ƙwana gefen Abbou'nsa,juya blue eyes ball ɗinsa yyi ganin da gske yarinyace gabansu sai ɗaga hannun take sama tana ƙunƙuni,sosai Matashin ya karanci yaran kuraman da take masa a kuma lokacin ya fahimci ita ɗin kurmace, fitowa yayi daga motar ya nufi inda take tsaye ganin ya fito yasa tayi saurin ƙarasawa garesa,jaa baya yayi tare da girgiza mata kansa shi su yake yace ta basu hanya sauri suke,a nan itama su take tace masa "ya taimake ta wasu ne suka biyo ta zasu kasheta" da hannu yay mata nuni da suwaye,ganin yadda jikinta ke rawa ga kuma yadda pech lips ɗin ta ke motsawa gaba ɗaya ya jiƙe da yawo,hakan yasa bai san lokaci data ƙarasu gabansa ba,zaro idanu yay tare da buɗe baki zai magana yaji ta faɗo jikinsa ta ƙanƙame sa,da sauri Dr Jalal Kabeer bobo ya runtsa idanunsa sbd wani sarawa da kansa yyi..
end of free page..mu haɗe a paid grp
you can start ur payment 300 for nrml grp,600 for vip zasu samu the new emir,da izzar so,da sai na aureta,duk a 600 ga posting sau biyu account number 0116886423 sulaiman naima s, unioun bank, proof of payement 08119237616 ƴan Niger suyi magana ta number, thanks for the love and care Allah yay maku albarka da rahama🥰show me some love.
6/10/21, 1:04 PM - Buhainat: _? UNCLE NE ✨_
*11-12*
Surprise😝
_Ga ƙarin free page nan sabida masu tambatar hakan,to gashi nan kamar yadda nai al'ƙawari, zan ƙara pages guda biyu, bonus dukkan wanda ya biya 400 a yau ta hanyar transfer ta account ɗin nan za'a sashi a vip ma dadin ya bada 600,haka wanda ya biya 200 za'a sashi a nrml grp madadin ya bada 300 ga number asusun 0116886423 sulaiman naima s unioun bank shadar biya 08119237616 akafta iya yau ne wannan bonus ɗin_
Hannu yasa ya dafe gefen kansa dake masa wani a zababban ciwon,kafin ya ware idanunsa ya saukesu aƙan yarinyar data maƙale jikinsa,gaba ɗaya jikinta rawa yake,domin iya tsorata a tsorace take,banda jijjigashi da dukan ƙirjinsa ba abinda take ware manyan idanunsa yyi sabida wani gantallun kaya daya gani a jikinta kamar ƴar kiristan,wani wani czy jeans ne a jikinta iya karshi quiwa,ga kuma wata ƙaramar riga wacce gaba ɗaya bata huce cinya ba,sai dugun gashinta da aka rinashi zuwa 2colour baƙi da blue,ga wani farce a jikin yatsun hannunta,saurin zare jikinsa yyi daga nata yana mai ƙarewa surar jikinta kallo gata kyakkyawa ajin farko,sam ba fara bace amma yadda jikinta ke sharning ga skin ɗinta a mulmule,hawayen dake zuba a fuskar ta ne zai tabbatar maka da kuka take,amma a zahiri ko muryarta bata fita sai ƙunƙuni da take, Jalal take tsaye ya lumshe idanunsa a lokacin ɗaya ya gama ƙare mata kallo,ba tare kuma da yace komai ba ya juya abinsa zuwa wajan mota,side ɗin baya ya zauna tare da ɗaukan system ɗinsa yaci gaba da dannawa ba tare da tunanin wani abunba,drever'nsa ne yaywa motar key sai a lokacin Jalal ya ɗaga firgitattun idanunsa zuwa ga murfin motar daya manta bai rufe ba,yana ƙoƙarin rufewa yaji ta shigo cikin motar sai haki take,can kuma yaji Wata hayaniya na tashi daga cikin wata duguwar hanya,rankwafuwa yyi kusanta yyi saurin rufe motar cikin taƙai tacciyyar maganarsa yace "muje airport" da sauri drever'n yywa motar revers ya juya da baya hakan yyi dai-dai da lokacin da wasu matasa kusan su ashirin suka fito daga hanyar hannayensu ɗauke da makamai kala daban-daban, ajjiyar zuwa ta sauke Jalal kam sai a lokacin ya tabbatar da maganarta da tace kasheta za'ai,kai tsaye airport suka ƙarasa suna zuwa aka fara shirin tashi daman shi ake jira sabida wajan wani babban mutum da yace zashi ya saka masa hannu a jikin wani file,yana zuwa aka amshi system nashi tare da wayoyinsa aka ajjiye waje guda,can baya aka bashi waje ya zauna,kusan 5minutes ya tuna yarinyar bata cikin jirginsa,da sauri ya miƙe tsaye yywa security cikin jirgin magana "jeka kawomin wata a waje" jinjina kai security yyi babu jimawa suka ƙarasu da ita yace "Dr gata"yana daga kishin giɗan ba tare daya kallesu ba yace "to goyata zan?go with her"jin hakan yasa security rufe vip side ɗin sannan ya bata waje daga cikin jerin kujerun jirgin,a haka aka fara sanarwar kowa ya daura blet babu daɗewa jirgin ya fara shawagi a ƙasa kafin ya lula saman gajimare zuwa ƙasar ibadan.
acan birnin nufar gaba ɗaya tawagar mazan da suka biyo yarinyar suka rufawa motarsu Jalal baya,gudun mota dana mutum ba ɗaya ba bisa dole suka tsaya suna mai takaicin rashin samun ta da ba suyi ba,cikin zafin rai Joshua ya fesar da numfashi yana mai girgiza kansa kamar zai kuka haka yake jin zuciyarsa, cikin yaransu yace "nine ta guda,bayan kowa yasan cewa dole ne namiji ya kusanci mace kafin aurensu,domin tabbatar da guzarinta,mene yasa ni taƙi amincewa dani bayan tun tana ƙarama nake kwadayinta,ohhh wow ta girma shine zata gujeni idan har Papa shine kakanta to tabbas zata dawo garin nan,zan nuna mata kalar nawa rashin imani muje zuwa"Joshua ya ƙare maganar yana gyara zaman gudun fanten dake jikinsa,gaba ɗaya jikinsa zanene ga wasu manyan layo,John dake kusa da Joshua yace "tayaya zaka dawo da ita?bayan baka san inda za taje ba,kuma kasan cewa Papa bazai taba cutar da jikanyarsa ba"a fusace Joshua ya kalli John yace "nasan baka manta uwa SUNDU ba,ita kaɗai ta isa ta dawo min da ita zuwa birnin nufar,kuma ina mai tabbatar maka nama fasa aurenta amma tabbas zan mallaketa matsayin..."kafin ya ƙarasa maganar yaji anyi saurin rufe masa baki cikin jarumta ya hankaɗe hannun John yace "kai bama ita ba,har wanda ya ɗauketa taja masa masifa daga ko yaushe zai fara ganin kalolin bala'in da zan sanya shi"yana faɗin hakan ya juya ya nufi cikin birnin nufar,kai tsaye wajan Papa su kaje nan suka tarar ya shiga cikin gidan domin ganin abinda yake faruwa.
"Papa kayimin rai ka dawomin da yarona,na maka al'ƙawarin zan bashi Joshua matsayin mata (kusan hausar marasa yare,namiji a bashi sunan mace,mace a bata sunan namiji) ƙahon dake kansa ya gyara zamansa tare dayin wani numfashi yace 'uhmmm..,kai da yaronka bakwai jin mgn,kuna haramta abinda yake al'adarmu,dan haka kiyi kuka da kanki" yana faɗin hakan yyi saurin juyawa zuwa gefen sa sbd kukan da yaji yana tashi,wata ashar ya ƙunduma tare da faɗin "baza ko daina fitomin da wannan abar ma,wlh duk sanda na ƙara arba da ita saina kasheta"ya faɗi hakan yana ficewa waje,da sauri Katarina tayi wajan da Zulfa ke zaune ta ƙanƙame wani teddy sai kuka take,sanin duk abinda da zatai mata ba zata motsa ba,yasa ta kira Jabir a waya ta shaida masa abinda ke faruwa,yana cikin neman yarin data gudu yyi saurin dawowa cikin babban gidan kai tsaye sashin Katarina ya huce yana zuwa Zulfa ta miƙe da gudu ta faɗa jikinsa dana faɗin "ya rahamanu" duk iya shekarun da tayi babu abinda take faɗe sai haka,haka kuma bata yadda da kowa tun sanda aka kulleta a ɗakin duhu a ranar da Jabir ya kawota birnin,sosai shekarunta suka jaa domin taje wajan shekara 45,amma tana nan lafiyarta lou sai rashin hankalin da take fama dashi,domin idan abun ya tashi haka zatai ta kukan kuraye gaba ɗaya a sauya mata kamani,haka Jabir zatai mata addu'a sabida yanzu ya iya karatu sosai duk da shima shekarunsa sunja,kuma har yanzu bai taɓa aure ba,domin an riga da an cire masa sha'awar mace,koda yace zai auri Zulfa Papa cewa yyi sam bai yarda ba,idan kuma yyi to dashi da Zulfan duk saiya haɗa su da uwa SUNDU, rungome ta yyi tare da faɗin "sorry na barki ko?" Ita dai bata kulasa ba sai ajjiyar zuciya take saki,a haka ya ta zuwa inda take ƙwana ya bata abinci taji sannan ya lallaɓata tai bacci rungome da teddy.
misalin biyar na yamma jirgin ya sauka a filin tashi da saukar jirage dake garin ibadan,a hankali ɗaliban suka fara sakkowa domin sosai suke farin cikin dawowa cikin ahalinsu,kowa yana kewar gida da kuma dangi,sai da kowa ya fita ya barsa zaune saman sofa ya lumshe idanunsa,a wannan lokacin idan ka kallesa saika rantse bacci yake,amma a zahiri tunanin yadda zai da ciwon da yake damunsa yake,wani lokacin har kunyar kansa yake, musamman idan tunaninsa ya juye haka zaita abu ba tare da sanin abinda yake bai dace ba,yana abu irin na wanda hankalinsu da tunaninsu yabar ƙwaƙwalwarsa,babban tashin hankalinsa bai huce yadda mazantakarsa take yawan sauya ba,wani lokacin da zama ƙarama,wani lokacin yyi mmkin girmanta, ajjiyar zuciya ya sauke tare da ware gajiyayyun idanunsa wanda ya kejin sunyi masa nauyin gaske sabida ciwon kan dake fama dashi,ganin Jafar tsaye a kansa ya sashi saurin haɗe rai tare da miƙewa tsaye,ya fara shirin fita,dry Jafar yyi yace "look at ur face my frnd,gaba ɗaya kowa ya sauka sai kai ɗaya,har na fita Abbou yace kana ina,sai a lokacin na fahimci baka fito ba,kai kowa na murnar ganin ƴan uwa kai kana zauna kana banzan tunaninka wanda baya ƙarewa"tunda ya fara magana idon Jalal yake a rufe harya kammala,ware idanun yyi tare da faɗi "uhm" kai tsaye waje ya nufa yana ƙoƙarin ficewa daga jirgi yaji tayi saurin kama hannunsa sai rarraba idanu take, ware idanu yyi tare faɗin "tab" domin gaba ɗaya ya manta da ita,wata sabuwa kenan,zare hannunsa yyi kafin ya ƙara haɗe rai yaci gaba da tafiya tana biye dashi a baya,cikin murna Aryan ya tafi da sauri yana zuwa yyi hugging ɗinsa tare da faɗin "oyoyo brother ur wlcm" murmushin gefen baki Jalal yyi wanda ya ƙara fito da zallar kyansa cikin ƙasa da murya yace "missed u too darling"a tare suka jera zuwa wajan su Abbou tun daga nesa yake ƙarewa Nihila kallo harya ƙarasu inda suke tsaye,yana zuwa Irfan da Imran suka rungome sa suna faɗin "we are happy to see u yaya" kan kowa ya shafa kamar yadda yake masu suna yara cikin mgnarsa wacce babu hausa sosai yace "i'm also so happy to see u darling" dry sukai gaba ɗaya,a hankali ya ƙarasu wajan Abbou yana zuwa ya zame hular kansa tare shigewa jikin Abbou yana sauke wata sabuwar ajjiyar zuciya, rungomesa Abbou yyi tare da shafa kansa yace "Barka da dawowa farin cikina"ƙara shigewa jikin Abbou yyi kafin ya ƙara sauke wata sabuwar ajjiyar zuciya,cikin sanyin murya yace "nai kewarka jigona nayi kewar jikinka"shafa kansa Abbou yyi yace "nima haka yarona ga Mummy can da Mameey da kuma grandmother" lumshe ido Jalal yyi kafin ya sauke kallonsa akan Mummy wacce ta kafesa da ido tana mamakin kyansa tamkar Balarabe,musamman kyakkyawar sumar kansa wacce take ƙwance sai sheƙi take,ganin yana kallonta ta sauke nata idanun tare da ware hannayenta,da sassarfa