UNCLE NE BOOK 1,2,3 Hausa Novels By Sarauta.txt

Author :  Nimcey Sarauta Category :  Romance

Chapter   37 / 41

108K to 111K   out of 120.1K words

yake jiyo zafin jikinta,ware kumburarrun idanunsa yay tare da ɗurasu a kanta,ganin kwance bata ko mutsi yasa a hankali ya yunƙura yana dafe kansa da yake masa wani ciwo tamkar zai rabe gida biyu, hannunsa ya miƙa ya kunna glub ɗin daki wani light blue ɗin haske ne ya bai yana gajiyayyun idanunsa ya sauke a jikinta yana jin wani sabon yanayin na ƙara shiga jikinsa, tunda yake a rayuwa bai taɓa ganin mace naked babu pat jikinta ba sai yau,bai taɓa ganin ƙyaƙƙyawan jiki irin na Jalilerh ba, jikinta ko ina a mulmulu yake tamkar ƙwai,wani ƙawataccen Murmushi ya saki yana jikinsa fresh wata nutsuwa na ratsa ko ina na jikinsa,yana jinsa kamar bashi ba, ɗan ranƙwafawa yay dai-dai fuskarta ya sanya tattausan bakinsa ya ƙasan lips ɗinta ya ɗan tsotsi kaɗan, idanunsa ne ya sauka akan nipples ɗinta wanda sukai jaaa sosai sbd wahalar da suka shaa, bubbuga kumatunta ya farayi a hankali tare da kiran sunanta "Jalery... Jalery"but shiru babu respon hannunsa ya ƙara a jikin hancinta sai lokacin ya fahimci suma tayi jiki a sanyaye ya ɗauki boxer ɗinsa ya sanya har wani duhu2² yake ganin sbd zazzafan zazzaɓi dake ɗibansa ga wani ciwon kai dake damunsa,gaba ɗaya ya sunkuce ta ya nufi bathroom da ita,har lokacin ruwan sama ake kamar da bakin ƙwarya,yana zuwa cikin bathroom ɗin ya nufi wajan jakuzzie ya haɗa hot water mai zafi,a hankali cikin dabara slowly ya fara sanyata cikin ruwan zafi,zafi da azabar da taji a jikinta ya sanya ta saki wani gigitaccen ihu tare da ƙanƙamesa ta manna bakinsa a faffaɗan ƙirjinsa lumshe idanunsa yay sbd sanyi da yaji a ransa,ganin ba zata zauna a cikin ruwan ba yasan a hankali shima ya shige cikin ruwan tare da ita a jikinsa,duk yadda tasu ta fice daga ruwan kasawa tayi sbd yadda ya danne waist ɗinta a jikinsa ruwan yana ratsa cikin jikinta,kukan shagwaɓa ta sanya masa tare da sanya hannunta ta fara dukan ƙirjinsa shiru yay mata yana jikin yadda take dokansa, lumshe idanunsa yay yana jin kamar sosa take masa,ganin zata birkita masa lissafi yasa gaba ɗaya ya jawota jikinsa ya rungome ta sosai yana sauke ajjiyar zuciya,a hankali ya fara shafa sumar kanta zuwa gadon bayanta lufff tayi jikinsa tana sauke numfashi tare da sauke ajjiyar zuciya,jin ruwan ya salance ya miƙe tare da barinta a jiki,ruwan ya fitar kana ya saka hannu ya miƙar da ita, idanunta ta ware ganinsa babu ko wando yasa ta fasa ihu tare da kulle idanunta, murmushi yay mata kafin yace "get down" maƙale kafaɗa tayi tana turo bakinta gaba tare da rufe ƙirjinta, murmushi kawai yay kana yaja numfashi kamar bai son magana yace "ohyaaa sakko tunda baza kiga jikina ba bayan is urs" da mmki taji kala mansa sai yanzo abinda yay mata ya fara dawowa brain ɗinta,mekenan? Ya sunan abinda Uncle yay da ita? Tasan cewa ita ba matarsa bace kuma ita ba wata a bace a wajanta ba,kenan zina yay da ita? Yasubuhanallah! Mai yasa zai aikata hakan mai yasa zai hana wasu aikata mata shi kuma yayi?tayi tunanin zai kare mutuncinta da kimarta ne amma sai gashi da gansa ya wargatsa komai,yanzo da wanne ido zata kalleshi Mazinaci ko kuma me?hawaye ne taji yana sakko mata daga cikin idanunta ji kake shaaaaaa,batai aune ba ta jita a bayansa ya gotaya kamar wata baby,dukkan abinda take yana kula da ita kuma sarai ya fahimci abinda take nufi kawai yana son bata mmki ne,yadda jikinta yake babu daɗi yasa ta maƙale a bayansa tare da rungome hannayenta a ƙirjinsa,sai da ya haɗa ruwa mai zafi sannan a sakko da ita, marai-raice fuska tayi tare da kwaɓe fuska zatai kuka yay sauri sakar mata sumba a bakinta janye bakinta tayi tana kumbura fuska ba tare da tayi magana ba,cikin ruwan ya sanyata ƴar ƙara ta saki tana riƙe hannunsa tana matsu ƙwalla daga jikin idanunta,a haka yana riƙe da ita har ruwan yay sanyi,cirota yay daga jikin ruwan tare da nufar wajan shower da kansa yay mata wanka ita kuma tayi wankan tsarki,ganin yana jiran zame wandonsa da ya bayar ɗazo tayi sauri shigewa jikinsa tare da fara ƙunƙuni, lumshewa idanunsa yay sbd wani irin yanayi daya keji yana ratsa jikinsa,cikin da bara ya zare wandon ya sakarwa kansa shower tana maƙale a jikinsa,harya kammala wani murmushi ya saki tuno surutan da yay mata,yasan da tana hayyacinta babu shakka sai yaji kunya,shi kansa bai san lokacin da wannan maganganun suke fita daga bakinsa ba, janyeta yay daga jikinsa yace "meye kuma?bayan laifinki ne" turo baki tayi tana tsaye idanunta a rufe yay wankan tsarki ya ɗaura alwala,sai lokacin yaji cikin kamar an masa yasa, towel ya ɗaura a jikinsa ba tare data kula ba ya ɗauke ta cak ya nufi cikin bedroom ɗin,yana zuwa ya ajjiye ta gefen bed,wajan fridge ya nufa ya ɗauki free milk da gup ya tsiyaya mata kana ya ɗauki peracitamol,a gefenta ya zauna ya miƙa mata cup ɗin fresh milk ɗin kin karɓa tayi, kallonta yay sai kuma yay saurin janye idanunsa sbd bai cika son yana ganin jikinta ba dan zai iya mata illa, idanunta ɗauke da hawaye fal tace "why Uncle?ka hana wani cin mutuncina amma kai gashi kayi...," Saurin haɗe bakinsu yay waje guda tare da rungome ta a jikinsa ya shiga bata wata gigitaccen tsotsa mai tayar da hankali,yadda take sucking lips ɗinta ko ɗazo bai yi haka ba,gaba ɗaya jikinsa ya ɗauki rawa,hakan yasa ya zare bakinsa tare da kifa kansa a tsakanin ƙirjinta ya shiga sauke numfashi,da sauri da cire jikinta daga nasa idanunta na kawo hawaye tace "Uncle mai yasa zaka hanani faɗin abinda yake dai-dai,ada na ɗauke ka garkuwanta,mai yasa zaka wargatsa yardar da nayi maka?mai yasa ka zabi ka lalata...,"da gigitacciyyar tsawa ya daka mata,kuka ta sakar masa sbd tsoran da taji cikin zafin nama ya fisgota ta faɗa jikinsa, rungome ta yay sosai,a tare suka sauke ajjiyar zuciya, idanunsa ne suka kaɗa sukai jajirr sbd ɓacin rai,ita babu abinda hankalinta ya kawo sai yay lalata da ita,idan har hakan zai yi mai yasa tun da baiyi ba sai yanzo,bai yasa kuma sai a kanta zai hakan? ƙara matseta yay jikinsa tare da tura kansa cikin wuyanta yana shaƙar ƙamshin parfume ɗin jikinta, tongue ɗinsa ya tura cikin kunanta ya fara latsar kunanta kamar Jalal ɗin da muka sani ba,fesar da numfashi yay kafin ya ajjiye bakinsa dai-dai kunnanta yace "why?why?why? Me yasa kike tunanin zan ci mutuncinki? Har abada bazan taɓa shiga gonar da ba tawa ba,kamar yadda na killace kai na haka na samu matata a killace kuma Allhamdulillah Nagode maki da adana min kanki da kikai, thank you Wify"da sauri ta ɗaga jajeyen idanun tana kallonsa da zallar mamaki,gira ya ɗaga mata tare da tsorawa ƙirjinta idanu yace "yeah! You're my wife Jalilerh haka Abbou ya shaida min nima ban san komai ba,amma shine da kansa yace ke matata ce nayi sauri na amshi budurcin matata kafin wani gantalallan ya riga ni"da sauri ta juya masa baya sbd wata kunyarsa daya kamata,da gaske Uncle ɗinta shine mijinta? da gaske itace matarsa wow! Sai kuma hawaye shaaaa da sauri ta tura kanta tsakanin cinyoyinta ta shiga rera kuka wanda ita kanta bata san na menene, ɗauka ta yay cak ya ɗura ta a saman jikinsa shima ya kwanta ya ja masu duvet, maƙale wa tayi a jikinsa tana rera kuka, murmushi yay mata cikin tsokana yace "eyeee duk kukan daɗi ne?tana murna ta samu kyakkyawan saurayi handsome guy like me"Kuka ta ƙara saka masa tana dukan ƙirjinsa,dry ya saki wacce ya daɗe baiyi irinta ba, yace "okey enough,tell something the you love me?kina son Uncle ɗinki?" Girgiza masa kai tayi alamar "a'a"da sauri ya Miƙe zaune tare da ita a jikinsa yace "what?"haɗe rai tayi itama kamar zata fasa ihu tace "yeah! Nasan ka gane bana sonka"












😂😂😂😂masu karantawa ƙyauta how per?😂😂😂😂nifa ba gangalliya bace kawai kuyi MANAGE
7/28/21, 6:45 PM - Buhainat: UCL NE
_110-111_
With much surprise Jalal ya dinga kallon bakinta dan sam bai yarda cewa ita ta faɗi wannan maganar ba,gashi taƙi yadda su haɗa ido jinjina kai kawai yayi tare da kwanciya ya lumshe idanunsa yana sauke ajjiyar zuciya lokaci ɗaya yanayinsa ya sauya amma baza ka taɓa gane hakan a fuskarsa ba, bayansa ta tsurawa idanu ganin ko ina na jikinsa gashi nan yay masa ƙawanya tunda take dashi bata taɓa ƙyansa irin na yau ba,bata taɓa ganin kwarjininsa irin na yau ba,haka kuma bata taɓa jin kunyarsa irin na yau ba,tasan cewa idan tace bata son Uncle ɗinta tayi ƙarya,domin tafi kowa sanin wahalar da tasha na danne soyayyarsa wacce kullum take damunta a cikin zuciya,bata da aiki sai kuka da gujewa ganinsa yanzu kuma ta samu dama na kasancewa dashi,ta samu damar da bako wacace zata samu irinta ba,ta samu abinda rai da zcyarta haɗi da gangangar jikinta suke muradi,amma mene yake damunta da zata gaya masa cewa bata sonsa?shi abinda tayi yayi dai-dai kowa? UNCLE NE fa? Uncle ɗinta Jalal ɗinta garkuwata madubin rayuwarta, farin cikin ta jin daɗinta amma mene yasa ta zaɓi baƙanta masa fiye data faranta masa,ya shiga tashin hankali kala daban² amma yanzu ai lokacin hutawarsa ne wanda ya kamata ace ita ta bashi wannan hutun da kuma farin ciki,kuka ne ya ƙwace mata hakan i ta tura kanta a tsakanin cinyoyinta ta shiga rera kuka,ko ɗan bata damuwa da zazzafan zazzaɓi dake damunta ba,shiru Jalal yay amma a zahiri jin kukanta yake kamar ana wasa masa huta a jikinsa duk kukanta ɗaya sai ya tafi da bugun zcyarsa,ganin yay mata banza yasa ta buɗe baki iya kar muryarta ta fasa ihu,da sauri Jalal ya hantsila tare dayin baya inda take zauna yana zuwa yasa ya jawota zuwa jikinsa suka ƙanƙame juna gaba ɗaya tunaninsa wani abu ya sameta domin yasan bata da lafiya,yadda ta shiga sauke ajjiyar zuciya tana shigewa jikinsa yasa ya buɗe ya a hankali ya shiga kallonta,da sauri ya runtsa idanunsa sbd gaba ɗaya ya manta naked take ko pat babu a jikinta,cikin wata iriyar sexcy voice yace "meye??" Cikin kuka tace "ba kai ne ka kyalleni ba" waro jajeyen idanunsa waje yay kamar bazai magana ba sai kuma yace "me zan maki to?"baki ta Turo gaba gaba tana kwaɓe fuska,kallon fresh pich lips ɗinta yadda take tsotse su tass da yawo tace "to baza kace nai shiru" dry ta kusa bashi ganin ganin yadda take magana billhaƙƙi,yanzu tace bata sonshi yanzu kuma tace ya rarrashe ta,bayan yasan dukkan abinda ta faɗa ƙarya ne,ya daɗe da sanin tana sonshi rabuwa kawai yake da ita ganin kamar da gaske ita ɗin ba rabonsa bace, kullum baya iya bacci cikin dare, tunaninta ya hanasa sakat,haka zai tayin sallarsa lafila yana ruƙan Allah ya sassauta masa abinda ya keji game da Jalilerh,shi da kansa wani lokacin yake gujewa ganinta sbd wani irin yanayi da yake shiga a duk sanda yay arba da ita, Tabbas Wannan maganar haka take kana taga Allah na tashi kuma ta sace gsky,gashi Ubangiji ya mallaka masa Jalilerh matsayin mata kamar yadda zuciyarsa ke muradi, ɗan ɓata fuska yay kafin ya cireta a jikinsa ya juya ba yay kwanciyarsa, kuka ta ƙara saka masa duk yadda tasu yin birgima kasawa tayi sbd wani a zababban ciwo haɗi da raɗaɗi da ƙasanta yake mata,cikin kuka tace "toni ka mai dani gida mana" can ya nisa yace "jeki nemi wanda kikeso ya kaiki" turo baki tayi tace "kai fa?" Banza yay mata yana jin yadda mintsininsa yay mata baza,ganin sa gaske fushi yake da ita yasa ta lallaɓa a hankali tana runtsa idanunta sbd data keji a haka ta mirgina gabansa tare da jan blanket ta rufe jikinta, haɗe rai yay tamau kafin ya fisge blanket ɗin cikin ɗan faɗa² yace "duk abinda zaki kiyi,amma banda rufe min halaliyata"kunyace ta kamata sbd yadda ya tsurawa ƙirjinta idanu,cikin rawar murya tace "am so sorry please Uncle wlh am joking" taɓe baki yay yace "sorry for yourself,ba ayiwa SO dole amma baza a taɓa hana zuciya son abinda take so ba,dan haka kije kiyi abinda kike ganin dai² ne" fuskarsa ta tsurawa idanu tunda take sai yau taga zallar ɓacin ransa,sosai kuma ta firgita da hakan, jikinta na vibration ta miƙa hannu da niyyar taɓa sa yay saurin janye jikinsa yace "don't touch me,jeki taɓa jikin wanda kikeso ko kuma ki nemi ticket ki koma wajansa is better"tsoranta ne ya nunku fiye da ɗazo,cikin kuka tace "wayooo! Uncle baka fahimci ni ba wlh....,"wata tsayawa ya daka mata yace "keee! Ni daman bana da fahimta,naji baki sona ƙanina kikeso,no wahala ki ga Aryan" damuwa ce ta bai yana ƙarara a fuskarta ranta kuma ya ɗan ɓaci da maganar Aryan da yay mata, yafi kowa sanin cewa bata son Auren Aryan damuwarta a Uncle ɗinta,amma yau UNCLE NE da bakinsa zaice mata haka?dole ta gwadashi da kalan ntay rigimar hakan yasa ta miƙe a hankali tana runtsa idanunta,cikin nutsuwa ta fara taka ƙafafuwan ta harta isa gabansa ta tsaya,yana ganinta gabansa ya lumshe idanunsa yana jin yadda zuciyarsa ke bugawa da ƙarfi Musamman yadda take kusa dashi, hawayen idanunta ta goge tass Sannan ta kallesa cike da jarumta tace "Uncle ni daman na taɓa cewa ina sonka da har za'a ɗaura min aure da kai? Ohhhhh! Dalilin hakan kenan ka kawoni sbd kasan komai ko??naji ni ba sonka nake ba kuma....,"sai kuma tai shiru sbd wani sihirtaccen kallo daya jefeta dashi ɗauke idanunta tayi tace "naji ni yaya Aryan nake s....," Bai bari ta ƙarasa maganar ba ya fisgota ta faɗa jikinsa matseta yay a jikinsa har sai da tayi ƙara sbd azabar da taji,a hankali kuma ba mannata da jikin bango kafin yasa hannu ya tallafo haɓarta bai jira komai ya haɗe bakinsu waje guda ya shiga tsotsar bakinta tare da zuƙe yawon cikin bakinta yana fitar da wani sound,shi kansa bai san yaya akai ya zama haka ba,but indai tana kusa dashi baya iya control kansa sam², tongue ɗinsa ya tura mata cikin bakinta taƙi karɓa da sauri yasa hannunsa ya matse gefen jikinta zafin da taji yasa tayi saurin kama tongue ɗin ta fara bashi wani lafiyayyan hurt kiss wanda bai taɓa jin irinsa ba, cikin nutsuwa taci gaba da bashi wani side mouth kiss mai tafiya da nutsuwar mutum, jikinsa ne ya ɗauki rawa sai fitar da numfashi yake,banda ƙarar ruwan sama da har yanzu yake sauka bakajin komai sai fitar numfashinsu,da sauri kuma Jalal ya fisge bakinsa ya rungome ta a jikinsa da sauri ita kuma ta fara ƙoƙarin ƙwance jikinta daga nasa,kallonta yay da rinannun idanunsa kafin a hankali yace "why?? Why?? Why JALILERH?"turo baki tayi tace "nida ka sakeni naji zan tafi"da sauri ya kalleta yace "where?" ba tare data kallesa ba tace "inda kace,ba kace naje wajan Yaya Aryan ba" with much surprise a fuskarsa yace "da gaske kike? Ashe baki sonaaa!?"sai kuma ya fashe mata kuka tare da kifa kansa a wuyanta cikin kuka ya fara faɗin "Noo! Please JALILERH i love You tun kafin kisan kanki,ina sonki a ranar da idanuna suka fara ganinki tun bansan wacece ke ba,ina sonki tun a cikin ƙazantarki,ina son ki tun kafin ki rabauta da addinin musulunci,dalilin sonki naji ban son Auren baby dan Allah idan wasa kike ki daina, Ni Dr Muhammad Jalal Kabeer bobo naki ne har gaban abada,wannan abun nake gudu yasa tuntuni na garara faɗa maki abinda yake raina gaba dake" tunda ya fara magana take kallonsa tana jin wani sanyi da nutsuwa na ratsa ko ina na jikinta wata soyayyar mijinta na ƙara nunkuwa a cikin zcyarta,tabbas samun Jalal matsayin miji kuma abokin rayuwa ba ƙaramin Sa'a bane,tabbas ita ko dashi aka barta a wannan duniya ba tajin aƙwai abinda zai dameta, kallonsa kaɗai idan tayi tana jin wata nutsuwa na zuwar mata bare kuma ace tana tare da shi har abada,a miskilanci bobo tunda harya fito ya faɗa mata son da yake mata tasan ba ƙaramin so yake mata,tsantsar kishinta ya bai yana a saman fuskarsa daman tana sane ta sanyo maganar Aryan,tasan cewa shi kasansa baya son aurenta dashi kawai yana danne wa sbd kada ko ya fahimci weakness nasa ne, Finally yanzu ta samu mahaɗin rayuwarta kuma garkuwanta,baya ta juya masa idanunta na zubar da hawayen tausayinsa ganin yadda ta juya masa yasa ya ƙara juyawa gabanta da sauri cikin rawar murya yace "so You Hite me ba haka ne?" Shiru tai masa sai kuma ta ɗaga masa kai alamar "eh" da sauri ya fice daga cikin bedroom ɗin yana banko ƙofar, ƙofar tabi da kallo tana sauke wata wahalalliyar ajjiyar zuciya,sai kuma kuka ya ƙwace mata tana jin kamar bata ƙyauta masa ba. Lamir ne zaune gaban wani boka ya duƙar da kansa ƙasa yana sauraran abinda bokan yake faɗa,chan ya numfasa yace "Ban fahimci ko kallama guda daga cikin maganar ka ba" bokan yay wata dry mai ɗauke da wasu manufofi mai yawan gaske kafin ya gimtse bakinsa yace "to sallamamme wanda ya yarda da aikin ɓatattu fiye da na Ubangijinsa, ka riga da kayi kuskure da har ka bari ya fara jin daɗin mace"da sauri Lamir ya kalli boka yace "mace kuma? Tayaya Jalal zai ji daɗin mace bayan kai da kanka kace min shi da jin daɗin mace sai dai a lahira,kuma ma tayaya akai Jalal ya samu wata mace?" Da sauri bokan yace "yimin shiru sallamamme wanda ya bijirewa umarnin Ubangiji,daman na faɗa maka duk sanda yasan mace kuma ya shiga da mazantakarsa cikin jikin mace to a wannan lokacin mahaifiyarsa zata warke rass asirin jikinta ya fice"da sauri Lamir yace "innalillahi wa...,"wata gigitacciyyar tsawa bokan ya daka masa tare da faɗin "kasan da wannan kazo min nan wajan?"jikin Lamir na rawa yace "kutuwar uban nan😂sai ni sallamamme kuma gantalalle" washe baki bokan yay yace "kuma wanda bai da rabu a lahira ba sai dai yaga wasu na samu ɗan shegiya"shiru Lamir yay kafin yace "yanzu menene mafita?" Zane bokan yay acikin wata ƙwarya wacce ta cike da jan ruwa babu jimawa photon Jalal ya fito shida Jalilerh lokacin suna tsaka da kissing junansu,da

37 / 41