UNCLE NE BOOK 1,2,3 Hausa Novels By Sarauta.txt

Author :  Nimcey Sarauta Category :  Romance

Chapter   32 / 41

93K to 96K   out of 120.1K words

photon Jalal wanda ta ɓoye a ƙasan pillow,gaba ɗaya a ɗan kwanakin nan ta rasa mene yake damuwa da ita,bata da aiki sai tunaninsa,a duk sanda kuma akai maganar sai yaji zuciyarta ya buga da ƙarfi,kullum cikin damuwa take,duk sanda ta matsa zuciyarta domin ta gane abinda yake damunta da kuma abinda ta keso,sai taji zuciyarta kamar zata fito waje,abu ɗaya yake sanyawa taji daɗi idan taga photon Jalal, zuciyarta nayin daɗi taji damuwarta ta yaye,tana nan ƙwance lamo har Nihila ta shigo, da sauri ta ɓoye photon tare da lumshe idanunta,kallonta Nihila tai sai kuma ta taɓe bakinta ta nufi cikin bathroom domin sake sabon wanka,sai wajan biyar na yamma sannan motocin Jalal dana securities ɗinsa sukai parking a harabar gidan, buɗe masa ƙofa akai ya fito yana tafe yana baza babbar rigar jikinsa yana ɗan haɗe ƙafafuwan sa,kansa a ƙasa bai yadda sun haɗa idanu da kowa ba,a main parlour ya samu Mama da wasu tsofaffi,kamar bazai magana ba sai kuma yace "sannunku" Mama take faman jan dafaffiyar ganda tace "mene kuma sannu?a gadon asibiti ka ganmu?ko kuma labari ka samu bamu da lafiya? a'a wlh wannan ai gaisuwar raini ce,meye sannu ana zaman lafiya,kama rasa a ina zakimin wulaƙanci sai gaban ƙawaye ne?to uwarka salamutu ita kaiwa bamu ba"Asabe ce tai saurin zungurar Mama tace "a'a wlh babu ruwana yanzu saiya saka a kullemu a bayan sel babu ruwansa,ba gwamna bane?" Shiru Mama tai tana rarraba idanu tace "to me nace kuma? Allah ya baka hqr kada ka ƙullace ni faɗa na nema ba"girgiza kai kawai yay yana shigewa cikin part ɗinsa,yana barin wajan Mama tai ƙasa da Murya tace "yanzu Asabe duk yadda muke da Jalalu sai ya saka a kamani?kinga fa nina haifi uwarsa,uwarsa kuma ta haifesa ai na huce cin mutuncin a wajansa" Asabe tace "kedai bar yaran zamani,yooo ko uwarsa tayi ba dai-dai baya kulleta ba,bare ke kakarsa, Gwamna fa akace maki ba kansila ba"shiru Mama tayi kafin tace "to dai Allah ya basa hqr,Ni banyi da wata manufar ba wlh"Jalal na shiga part ɗinsa ya shiga zame kayan jikinsa na ajjiye su cikin wardrobe a wani side na datti clothes,ya rage daga shi sai boxer,wajan fridge ya ƙarasa ya ɗauki malt, harya juya sai kuma ya koma ya ajjiye sbd tunawa da azumin da yake, parlour ya dawo ya zauna tare da miƙar da ƙafafuwansa,lumshe idanunsa yay lokacin da sanyin a.c ɗin ya rasa cikin saman farar fatarsa, hannunsa yasa ya ɗauki remote kana ya kunna cenema ɗin dake ɗakin, series ɗin Joda &Akbar wanda ake haskawa a zee world,idan kagansa zaka ɗauka da gaske kallon yake, amma a zahirance tunani ne fal cikin zuciyarsa,ya rasa me yake damunsa,duk iya kacan rayuwarsa bai taɓa jin sha'awar kasan cewa da mace ba,bai taɓa damuwa da zama da mace a matsayin mata ba,sbd abinda ake so a auran shi kuma bashi da lafiyar yinsa,tunda yake sha'awa bata taɓa damunsa, sai dai yaji Jafar na faɗa, kasancewar shine kaɗai abokinsa,kuma amininsa bashi da wani sama dashi,amma gashi yau shine yake son kasacewa da mace, yasubuhanallah! Wannan wanne irin abune ya samesa?wacce kalar masifa face haka? kumshe idanunsa yay yana taune lips ɗinsa,yana nan zaune har lokacin magrib ya kusanto,tashi yayi tare da kashe kallon ya nufi cikin bedroom ɗinsa,yana shiga ya huce bathroom ya sakarwa kansa shower,wanka sosai yay tare da ɗaura alwala, fitowa yay sanye da bathrobe a jikinsa,wajan dressing mirror ya tsaya,ya shiga gyara jikinsa sai da ya gama shafa lotion mai ɗan ƙamshi kana ya fesa parfume,comp ya ɗauka ya gyara sumar kansa ta kwanta sosai gwanin sha'awa,ganin yana da sauran lokaci kafin dinner ɗin yasa ya ɗauki farar jallabiya mai ƙyau kuma mai ƙaramin hannu, Wannan ko hiramin da yake sanyawa bai sa ba,haka ya fita daga part ɗinsa yana zabga ƙamshi,a parlour'n ya tarar da Abbou da ƴan uku,kallon parlour'n yay yaga tsaf sai ƙamshi yake a juna borner turare na fita ta cikinta kamar ba wanda su Mama sukaiwa kaca-kaca,kansa a ƙasa ba tare kuma da yay magana ba yabi bayan Abbou ganin yay gaba,suma ƴan uwansa suka mara masu baya,suna zuwa Masallaci Jalal ya tsaya sahun farko mai makon ya ƙarasa wajan da yake tsaiyawa wanda aka tana da domin liman,kallonsa kawai Abbou har zai magana sai kuma ya fasa,wanda yay magana har wani magidancin mutum yazo wajan ya tada sallah,bayan an idar da Sallah kowa ya ƙara taya Jalal murna tare sayi masa addu'a na tsari da kuma fatan alkairi,murmushin dole yake yana amsawa da "Ameen" bai tsaya karatun da yake masu ba yace suyi masa uzuri,suma basu takurasa ba haka ya tsallake su Abbou ya nufi cikin gida,a parlour ya samu Mameey tana ganinsa ta saki Murmushi tace "ur excellence Barka da shan ruwa" ɗan kwaɓe fuska yay ba tare kuma da yace komai ba, Murmushi ta ƙarayi tace "yanzu na kammala yi maka abun buɗe baki,nan zaka tsaya ko part ɗin ka za'a kawo maka?"girgiza kai yay yace "no bada a kawo min" tace "okey!amma baby bata nan,wai taje makeup ne, nace ta bari na kira har gida ai mata daga nan aiwa daughter amma tace a'a"lumshe idanunsa yay kafin ya buɗe yace "no wahala,bawa wacce kike magana ta kawo min" kallonsa tai tace "wa kenan?" Ɗan juya idanunsa yay sbd ciwon da mararsa take masa kafin ya fesar da numfashi yace "ina ba baby ce ɗaya a gidan ba?"Murmushi kawai tai masa kafin tace "daughter bata ta jin daɗi,domin ko dinner tace ba zata ba,kuma yanzo tailor ya kawo masa ɗinkin su"juyawa yay bai ƙara magana ba,har yaje ƙarshe ya tsaya yace "ki bata ta kawo min" yana faɗin haka ya shige cikin part ɗinsa, Mameey upstairs ta haura tana zuwa ta shige part ɗin su Nihila,a a zaune ta sameta tana goge dugun gashin kanta,da alama fitowar ta daga wanka kenan, kallonta kawai Mameey keyi tana mamakin tsarin halitta mai ƙyau da ɗaukan hankali irin na Jalilerh,ko ita da take babba baza ta taɓa nuna mata hips mai ƙyau da girman brest ba, komai nata mai ƙyau ne,ganin yadda take abu a sanyaye yasa ta ƙarasa wajanta tare da amsar handrayer ɗin,da sauri ta juya sbd tsoran da taji, ajjiyar zuciya ta sauke tare da sunkuyar da kanta kuma bai tace komai ba, Murmushi Mameey tayi wanda ya zame mata jiki tace "tubarkallah,wannan gashin kamar ana ƙara masa tsayi halan ke bafulatana ce ko"shiru tayi tana ƙara sadda kanta ƙasa,sai da ta gama gyara mata gashin ta naɗesa kamar alƙaki,kana ta tace "maza shirya bobo na kiranki,kuma zaki tafi masa da abun buɗe baki,kin san azumi yayi" gabanta taji ya faɗi zuciyarta ta buga da ƙarfin gaske, marai-raice fuska tayi tace "ayya Mameey kin kallo bana da lfy" wata duguwar riga mai ɗan santsi ta ɗauko mata tare da hijab tace "babu ruwana ni,idan baki jeba ki tanadi amsar bashi"tana faɗin hakan ta fita, Jalilerh kamar tai kuka haka ta shiga sanya rigar hawaye na bin fuskarta,bayan tasa rigar harta ɗauki parfume sai kuma ta ajjiye,hijab ɗin ta ɗauka tasa har ƙasa kana ta nufi waje ido duk hawaye sai tura baki take gaba,a hankali take sauka daga benen zuwa downstairs,tana zuwa ta samu Aryan zaune shida Jafar suna magana,gaba ɗaya kallonta sukai, Musamman Jafar rabon daya ganta harya manta,sosai yay mmkin girmanta ta zama cikakkiyar budurwa,ga wani sihirtaccen ƙyau mai ɗaukan hankali data ƙara, chocolate skin ɗinta sai sharning yake yaji mayoka masu ƙyau da tsada, lipstick ɗinta yay jajir kamar ta shafa jambaki, kanta a ƙasa ta nufi kitchen tana zuwa Laure tace "yawwa yanzu daman Hajiya ta gama shirya masa"Murmushi kawai taiwa Laure kana ta ɗauki tray tai waje, shira ta mesu sunayi nan ma bata kulasu ba tai side ɗin samarin gidan, zuciyarta na bugawa ta tura ƙofar parlour'n a hankali ta shiga, lumshe idanunta tayi sbd daddaɗan ƙamshin daya daki hancinta,murya can ƙasa tai sallama,amsa mata yay kana yaci gama da danna system ɗinsa yana matse cinyoyinsa,kamar wacce ƙwai ya fashewa ta fara tafiya zuwa inda yake,tana zuwa taja ƙaramin table ɗin gabansa ta ɗura babban tray ɗin a kai,juyawa tayi zata fita kamar daga sama taji muryarsa yace "nemi waje gida zauna"tsayawa tai kamar ba taji abinda yake cewa, zuciyarta banda lugude babu abinda take,sanin cewa bazai ƙara magana ba kuma bata da ikon fita yasa ta nemi waje kusa da ƙafafuwansa ta zauna saman carpet,tana ta shiga wasa ta yatsun hannunta,duk abinda take yana kula da ita yay banza da ita,tana nan zaune harya kammala abinda yake,kana ya kashe system ɗin bai kula ta ba ya fara buɗe warmers ɗin da aka zuzzuba abincin,sakwara ce da biyar Agushi,miyar tasha nakakƙen agushi,ganyen ugu,(ki wanke,ki yanka) Sai Alaiyahu sai kifi sukumbiya,Tafarnuwa,Attaruhu,Albasa kifi banda,Nama (soyayye)sai maggi, Curry, gishiri,kayan kamshi,manja da man gyaɗa,onga,sune kayan da akai amfani dasu wajan haɗa miyar,a hankali ya sanya yatsun hannunsa ya fara cin sakwarar guda biyu kawai yaci kana ya wanke hannayensa,tare da ɗaukan malt ya fara sha ko takan farfesun da akai masa da kuma dambun naman bai bi ba,yana shan malt ɗin ya ɗan kalleta Kafin ya ɗauke kai yace "zo nan"da sauri ta kallesa sai kuma ya sunkuyar da kanta ƙasa,hawayen daya gani ƙwance a cikin idanunta yasa ya kalleta kana ya Miƙe tsaye a hankali tare da ƙarasawa inda take zaune,yana zuwa ya sanya hannunsa gaba ɗaya ya ɗagota tsaye,kallonta yay tun daga sama har ƙasa,sosai red hijab ɗin yaywa baƙar fatarta ƙyau, lumshe idanunsa yay kafin ya buɗe su a kanta, Murya can ƙasa yace "meye kike kuka?"girgiza kai tayi hawaye na ƙara bin fuskarta, haɗe rai yay sosai kafin ya ƙara saita muryarsa yace "meye?ke dawa?wani abin ke maki ciwo?"kuka ne ya ƙwance mata hakan yasa ta saki kuka ta shiga rerawa kamar ranta zai fita, ƙasa hanata yay sai ajjiyar zuciya daya sauke,cikin sanyin jiki ya saka tattausan hannunsa ya jawota zuwa gabansa a hankali kuma ya sanya hannunsa ya shiga zare zumbulelen hijab ɗin data sanya,cillashi yay saman sofa, kallonta ya shigayi from head to toe,kama ya leƙa fuskarta cikin murya mai sanyi yace "gaya min mene?"kasa magana tai sai jikinsa data faɗa ta shiga rera kuka, lumshe idanunsa yay yana jin kukanta har tsakiyar kansa,jin kukan yay yawa yasa ya sanya hannunsa duka biyun ya rungome ta a jikinsa tare da ɗura kansa a shoulder ɗinta ya shiga sauke ajjiyar zuciya.


_UNCLE NE isn't free is for sale,juts pay 300 naira 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616_

*Nimcyluv*
7/22/21, 8:02 AM - Buhainat: UCL NE
_98-89_
Sosai Jalilerh take kuka kamar ranta zai fita,koda wasa Jalal bai yi ƙoƙarin hanta kukan ba,sai ma bayanta da yake bubbugawa yana faɗin "cry.. cry..cry very well Jalery" ai kam kamar ya kunna ta sai da tayi mai isar ta sannan ta shiga sauke ajjiyar zuciya,a hankali ya zare ta daga jikinsa ya shiga kallon jikinta,lura da kallon da yake mata rasa ta fara ƙoƙarin neman inda ya sanya mata hijab ɗin ta, haɗe fuska yay tamkar bashi yake kallonta ba,hijab ta ɗauka zata saka yay calmly yace "kada ki sa"and meye kike ɓoye?tun kan kikai haka na sanki, about 3yrs to 4"turo baki tayi kamar zai tai kuka tace "to stop looking at me" taɓe yay tare da nufar wajan kujera ya zauna,tana nan tsaye bai kulata itama bata zauna ba, hannunta riƙe da hijab tana jujjuyawa, lumshe idanunsa kana ya buɗe ya saukesu a kanta, jikinta yabi da kallo kamar ya samu tv, sosai yake mmkin girmanta lokaci guda ko uwar mata sai haka,ga yanayin shap ɗin mai matuƙar ɗaukan hankali, kwaɓe fuska tai zatai kuka kafin tace "Uncle naje?"waro idanunsa yay wanda suka ɗan janye kafin ya sauke numfashi yace "waya tsaidaki?" Cikin shagwaɓa tace "no body" bai kalleta ba yaci gaba da kallon daya kunna na labaran BBC, juyawa tai zata fita yace "zo nan" kasa musa masa tayi hakan yasa ta nufi inda yake tana zuwa a ƙasan carpet wajan ƙafafuwansa, fuskarsa a haɗe ya zame daga saman kujerar murya chan ƙasa yace "Jalileeeehh" ji tai tsigar jikinta ta tashi zuciyarta ta buga da ƙarfi, runtsa idanunta tayi kasa amsa masa tayi sai ƙasa da tayi da kanta, tattausan hannunsa ya saka ya tallafo haɓarta ya kasance fuskarta tana da kusanci da tasa sosai, ƙara runtsa idanunta tayi sbd saukar numfashinsa da taji,kamar mai kuyan magana yace "me damunki?ba kije wajan taro ba,then yanzo kince baza kije wajan dinner ba,ko baki farin ciki da abinda na samu ne?"hawaye ne suka shiga zubuwa daga cikin idanunta ta shiga girgiza kanta, haɗe fuska yay yace "zaki daina kukan nan ko sai ranki ya ɓaci"saurin haɗiye kukan tai sai ajjiyar zcya da take saukewa, ƙara natsuwa yay kusa da ita yace "to gaya min" muryarta na rawa tace "I'm sacred Uncle" da mmki yake kwallon kafin yace "akan me?" Kuka ta fashe dashi tace "Uncle ban son auren nan dan Allah kace kada ai dani" Murmushi yay kafin yace "why" ƙansa tai da kanta tace "bawai bana son yaya Aryan bane,kawai bana son zama dashi,ni bashi nake so ba" idanunsa ya ɗauke yace "then go and tell Abbou" girgiza kai tayi tace "i can't" taɓe baki yay kafin yace "ohh ni rainani kikai da kike gayamin yanzo?" Ƙara sautin kukanta tayi kafin tace "a'a Uncle,nasai kai ne kawai zaka fahimce ni,kace ni rayuwarka ce baby kuma ƴar uwarka ce,bazan manta da haka ba,tunda har zan zama rayuwarka kaga babu wanda ya dace yasan abinda yake damuna sama dakai" da idanu kawai yake kallonta kafin yace "to wa kikeso?" Kasa magana tai sai hannunta data shiga wasa dashi, hannayanta ya riƙe a hannunsa then yace "ina tambayarki?"wata kunya ce ta kamata da sauri ta kifa kanta a ƙirjinsa tana ɗan yin dry kaɗan, lumshe idanunsa yay yana jin mood ɗinsa na sauyawa wani a zababban feelings na neman zautar dashi,a hankali yasa hannunsa ya ƙara jawota jikinsa tare dasa hannu ya ware ribbon ɗin kanta ya shiga tura yatsuna cikin sumar kanta,kafin ya ɗura hancinsa ya fara shaƙar ƙamshin ta,kanta ta ɗaga ta shiga kallonsa shima kallonta yake kamar bai taɓa ganinta ba, idanunta ta ɗauke muryarta na rawa tace "Uncle baka da lafiya ne?meke damunka?" Fesar da numfashi yay kana ya copping face ɗinsu yace "so kike kisan meke damun Uncle ɗinki?"da sauri ta ɗaga kanta tana taune bakinta, Murmushi yay yace "ohhyaa open your mouth"batai tunanin komai ba ta buɗe bakinta, hancinsa ya ɗura saman bakinta yaji wani ƙamshi na fita, Murya can ƙasa yace "close your eyes"rufe idanunta tayi a hankali Jalal ya tura hannunsa cikin sumar kanta ta wajan wuyanta hakan yasa fuskarta ta ƙara mannewa da tasa, slowly ya sanya bakinsa cikin nata lokacin da ɗumin bakinsu ya haɗu gaba ɗaya suka sauke ajjiyar zuciya,cikin wani irin yanayi na rashi sabo, da kuma yanayi na buƙatuwa ya kama lips ɗinta ya shiga tsotsa yana lumshe idanunsa, da sauri ta buɗe idanunta tana kallonsa shima kallonta yay yana ci gaba da shan bakinta, lumshewa idanunta tayi hawayen cikinsu ya samu damar sakkowa,da ɗan zafi² ya kama tongue ɗinta ya fara bata wani hot kiss Jalilerh ƙasa ɗaure tai hakan yasa ta fara ƙoƙarin ƙwance bakinta jin kamar zai rabata da harshen ta, ganin abinda take shirin yi yasa yay saurin juyar da ita ta koma jikin kujerar shi kuma yay mata rumfa,da wani irin salo mai tafiya da tunanin wanda akewa Jalal yaci gaba sucking tongue ɗinta yana yi yana tura mata nasa tongue ɗin ko zatai accepting,har cikin ransa baya jin daɗin yadda abin yazo masa,bai kuma san lokacin da zuciya da gangar jiki ta ɗebe sa zuwa gare ta ba,bashi da wani option daya huce haka yana da tabbacin ita kawai zai iya raɓa ya samu sauƙin abinda ya keji,ko wacce akai masa Engagement bazai taɓa iya aikata mata haka,kawai zuciya tafi nutsuwa da Jalery, abubuwa daya keji gama da ita,suna da yawa yasan cewa bawai sonta yake irin so na aure ɗin nan ba,amma yana jinta a jinin jikinsa,ko abune ya sameta kafin a gaya masa jikinsa ya gama bashi, Jalilerh kam ganin abin take kamar amafarki, ƙasa mutsi tai sai Jalal da take kollo jin yana da fidda wani sexcy sounds, zuciyarta kuma banda lugude babu abinda take, tsoro da firgici sun gama cika mata zuciya tsoranta ɗaya kada wani ya shigo parlon ya gansu a haka, musamman Nihila wacce take shirin zama mata a garesa lokaci kawai ake jira,jin hannunsa ya shirin sauka a cikinta tai saurin riƙe hannunta tare da ƙwance bakinta, hannunsa yasa ya dafe kansa yana jin yadda zuciyarsa ke tafasa ga wani irin azaba daya keji a mararsa,fesar da numfashi yay mai zafi tare da ɗaga idanunsa ya sauke a kanta,kasa daure kwallon da yake mata tayi jikinsa ta faɗa ta sakar masa wani kuka wanda kai tsaye bazai iya fassara kukan nata ba,sai da tayi mai isar ta taji bai kulata ba, ɗagowa tayi ta kallesa taga still ita yake kallo idanunsa sun kaɗa sunyi jajirr, muryarta na rawa tace "Uncle why?"kasa magana yay sai kallonta kawai da yake,kamar daga sama kuma taji yace "ɗaga ni" zamewa tayi daga jikinsa hawaye na bin fuskarta,tana ɗaga shi,ya saci kallonta ganin kanta a ƙasa yasa yay saurin miƙewa tare da nufar bedroom ɗinsa sbd bai son taga yadda mararsa ta miƙe,ta daɗe a zaune kafin ta miƙe tsaye jiki a sanyaye ta kwashi warmers ɗin tayi tare da fita daga part ɗin,a parlour ta samu Nihila wacce dawowarta kenan daga wajan makeup,tana zaune saman sofa tana latsa wayarta,tana sanye da wani blue ɗin lace tayi ƙyau sosai,kallon juna sukai ba tare da kowa yace wani abu,daman ita Jalilerh magana bai dameta ko waye kai sai tai niyyar magana zatai, harta shige kitchen ɗin idanun Nihila na kanta,sosai tai mmkin abinda take a sides ɗin samarin gidan kuma tana da tabbacin part ɗin Jalal taje,tana wannan tunanin Mameey ta sakko dwonstrais tasha ado cikin wata atamfa Holand mai ƙyau,ganin Nihila yasa tace "a'a masha Allah baby, kinga yadda kikai ƙyau kowa?eyeee duk kwaliyyar nan ta bobo ce?"Murmushi baby tayi tace "Mameey ina yaya Aryan ne?"

32 / 41