Author : Nimcey Sarauta Category : Romance
kai tsakanin al ? ummah da rike juna.
4- Muslunci ya tanadarwa musulmi haduwa na lokaci zuwa lokaci; haduwa biyar a ko wace rana a lokacin sallah, inda suke dada jaddawa ubangijinsu bautar su da bukatuwarsu gare shi a tsayuwarsu gaban Shi; hakan kuma zai sa mai karfi a cikin su ya kasance ya na mai taimakawa wanda ba shi da karfi, masani ya sanar da wanda ba ya da sani, mawadaci ya taimakawa wanda ba shi da shi.
Wannan salloli kwa ba su hana mutun gudanar da ayukan shi na yau da kullun, domin ba su daukar lokaci mai yawa.
Haka ne kuma Muslunci ya tanadar da haduwa ta mako a sallar ranar juma'a dake wajibi akan maza, wadda ita ma bat a daukar fiye da awa guda.
Bayan haka akoy haduwa so biyu a shekara a idin layya da na azumi, wadannan haduwa biyu ko halartar su ba wajibi ba ne ba, tare da cewa ko wace daya a cikin su ba ta daukar fiye da awa guda.
Sa' annan a karshe akoy haduwa ta shekara a guri na musamman, a lokaci kayyadadde.
Wannan haduwar wada ke farali ( dole ) so daya a rayuwar musulmi idan ya na da iko, hakika taro ne na karantarwa da fuskantarwa, tare da motsa jiki da kolluwa; wannan taro shine hajji.
Wadannan sune ibadodi da ke wajaba a kan musulmi a asali.
Yana kuma cikin ibada barin wasu ayukka kayyadaddu, wadanda kuma masu hankali na duniya sun hadu a kan cewa sharri ne, tamkar kisan kai bad a hakki ba, ko ta' adi a kan dukiyar mutane, ko zalunci, ko giya, ko riba, ko karya, ko zina, ko karya, ko al gush, ko rishin da' a ga iyaye, ko rantsuwa a kan karya, ko shaidar zur, da abinda ya yi kama da haka na daga ababe munana wanda dukkan masu hankali sun san cewa sharri ne.
Idan musulmi ya gaza bayar da wasu daga cikin ababen da ke wajibi a kan shi, ko ya aikata wasu daga cikin ababen da aka hane shi, sa' an nan ya tuba, ya koma ga Allah , ya kuma nemi afuwa shi, ba sakka Allah zai masa afuwa, idan kuma bai tuba ba zai ci gaba da kasancewa cikin musulunci, tare da cewa shi mai sabo ne, wanda yake cancantar ukubar Ubangiji ta wani lokaci, ba kamar ta kafiri ba.
Musulmi zai iya samun kan shi a halin barin wasu hukunce hukunce na musulunci ba tare da ya yi inkarin daya daga cikinsu ba, wannan ko ba zai fitar da shi daga da' irar musulunci ba, face dai shi mai sabo ne.
Amma imani baya rarrabuwa, inda mutun zai yi imani da dukkan akidu na musulunci sa' an nan yayi inkarin akida guda zai kafirta.
Mutun zai iya kasancewa musulmi amma ba ya da imani, kamar wanda ya shiga cikin wata kungiya tare da cewa bai yarda da ka' idodin ta ba a hakika, kuma bai gamsu da ingancin ta ba, abin da ke da kwai shine kawai ya danganta kanshi gareta, domin leken asirin ta, ko bata ta.
Wannan kwa shi ne munafiki; wanda ke firta shahada da bakin shi, yake kuma aikata ayuka na Muslunci a zahira, tare da kunshe kafirci a cikin zuciyar shi, domin bai yi imani ba. Mutane suna masa hukuncin cewa shi musulmi ne; domin su ba su san abin da ke kumshe a cikin zukata ba.
Idan mutane suka yi imani da Allah, imani na hakika, suka kuma tsarkake Shi daga shirka ko tsani, tare da yin imani da mala' iku, da annabawa, da litattafai, da rayuwar lahira, da kuma kaddara, bayan firta shahada, suna kuma masu sallatar salloli na farilla, da azumtar watan Ramadan, suka kuma kasance suna masu fitar da zakka ta dukiyoyin su, da kuma aikin hajji da umra inda hali, tare da nisantar ababen da aka hane shi, to hakika wannan musulmi ne kuma mumini ne, zai kuma samu dandanon musulunci muddun ya rungumi hanyar musulunci da gaskiya.
Wannan hanyar kwa manzon tsira yayi muna bayaninta cikin kalimomi takaitattu wanda suka hada al khairi na duniya da lahira.
Wadannan kalimomi sune: ya tuna a ko wane lokaci cewa Allah yana ganin shi, ya kuma san abin da zuciyar shi ta kunsa, dan haka kar ya saba mi Shi; saboda yana ganin shi, kar kuma ya fudda kauna soboda yana tare da shi, kar kuma ya samu kawaiti tare da cewa ya na ganawa da shi, kar kuma ya bukaci wani tare da cewa yana rokan Shi .
Idan ya saba masai ya komo zuwa gare Shi; domin mutun daman mai sabo ne, Ubangijin Shi kuma mai karbar tuba ne.
Wannan duka a cikin fadar manzon Allah yayin da ya ce: « kyautatawa shine: ka bautawa Allah kamar kana ganinshi, idan kai ba ka ganin Shi, to, lalle Shi yana ganin ka ».
Wannan shine musulunci wanda ya zo da shari' a mai sauki, wadda mai ilimi da wanda ba shi da shi duka za su iya fahinta, ta kuma dace da kowa da kowa; ba ta dora wa kowa face abinda zai iya, tana tabbatar mishi da incin shi ba tare da sabawa Ubangijin shi ko cutar da wani ba.
Dan haka shi ne addini na jin kai da koncin hankali tare da salama.
Wannan shine addinin musulunci a takaice.
An ciro wannan bahasi ne da ga littafin sheik: Ali Dandawi (Allah ya ji kan shi ) mai suna: kitab ta'arifun a'm bi dinil islam.
Wata wahalalliyar ajjiyar zcya ya sauke tare da runtsa idanunsa yana mai karato sunayen ALLAH tsarkaka a cikin zcyarsa,a hankali kuma sautin kukanta ya ƙara cika ɗakin,ba tare daya buɗe idanunsa ba,ya ƙara matse hannunta ya ɗura da faɗin..
Uncle ne isn't free is for sale just pay it akan 300 asusun biya 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616
6/29/21, 8:58 AM - Buhainat: 68-69
Jalal kallon Abbou'nsa yay ta gefen ido ba tare kuma da yace komai ba yaci gaba da sauraran abinda Abbou ke faɗa,koda cewa Aryan ƙaninka ne,yana da ƙyau ka mara masa baya akan abinda yake so,kafi kowa sanin yarinyar kai kazo da ita,amma hakan ba yana nufin dole saika zaka bada aurenta ba,kaima aƙwai wanda suke da iko dakai" shuru Abbou yayi yana kallon Jalal wanda kansa yake a ƙasa yace "dakai nake Muhammad" ajjiyar zcya ya sauke kafin yaja numfashi yace "ita tana so ne?" murmushi Abbou yay yace "ko bata so nasan ai baza taƙi jikinka ba,daman dalilin daya sanya na kiraka kenan,ka dinga ƙarfafa mata guiwa akan Aryan,koda ba taso idan taga kana so ina da tabbacin zata ƙauna ci ɗan uwan naka"jidai kawai Jalal yake ba tare daya amsa Abbou har Abbou ya kammala yace "zaka iya tafiya"miƙewa yay yana tafe yana ambaton Allah a zuciyarsa,yana fita yay kwana zai shige part ɗin Mameey yaji Mummy tayi kiran sunansa, juyawa yay sukai ido huɗu,yana kallonta ya janye idanunsa yana jiran abinda zata ce masa,daga ƙofar part ɗinta tace "zo nan" tana faɗin hakan ta shige cikin part ɗinta,bayanta yabi da kallo kamar suko yana tsaye har wasu seconds suka shige,a hankali kuma ya ja jikinsa zuwa part ɗin mahaifiyar tasa,zaune ya same ta saman kujera 1seater da,tana ganinsa ta nuna masa kujerar dake farcing nata tace "zauna"babu musu ya zauna idanunsa a kanta, gyara zama tayi tace"me Abbou Jalal yace maka?"da mmki ya kalli mummy baice mata komai, ɓata rai tayi tace "ba photo bace ni da zaka zauna kana kallo na,nace mai mahaifinka yace maka?"ɗauke kansa yay,gaba ɗaya ya kasa gane mai iyayen nasa suke nema dashi,wannan yace kaza ita kuma ga a inda take tambaya,idan wani abu suke buƙata ai yana da ƙyau su fito fili su gaya masa,amma sai magana suke masa a tufke wacce baya gane inda maganar tasu ya dusa, numfashi ya sauke kafin ya ware laɓɓansa yace "babu komai" da ido ta kafesa tana son ta gane gskyar abinda ya faɗa,amma yadda ya haɗe ransa yasa bata fahimci komai ba, tace "bawai ina son nasan a abinda mahaifinka ya faɗa maka bane,nasan aƙwai sirri tsakanin ɗa da Uba,amma taza iya yiwuwa abinda kake tunani ba haka bane,domin nasan abinda baka sani ba Muhammad,a kullum ganinka kake babba akan sauran ƴan uwanka,amma mu muna sama dakai zamu iya yin abinda baza kai ba"jinjina mata kai yay alamar yana fahimtar zancen ta, murmushi tayi tace "daman zan faɗa maka tun safe Jalilerh ke fama da fever and headache,ko magani taƙi sha,nayi tunanin gayawa Abbou Jalal sai kuma na fasa nace idan ka dawo na faɗa maka" miƙewa tsaye yay ba tare da yace wani abu ba ya fice daga cikin part ɗin nata,a dwonstrais ya samu Nihila da Jalilerh, Jalilerh na ƙwance a saman soma idanunta rufe sai Nihila wacce ta sauya channel ɗin daga wacce take kalla zuwa sunna t.v,bai kalleta ba yace "kee! Tashe ta and kice ta sameni a part ɗina lrt"har ya nufi part ɗinsa yaji zaman gidan ya damesa gaba ɗaya ransa a ɓace yake ya rasa dalilin haka,fita yay zuwa compound ɗin gidan a wajan wasu kujeru ya zauna wajan an masa ado da wasu manyan flowers masu ƙyau sun kewaye kujerun,zama yay kana ya ɗura ƙafafunsa a saman ɗaya kujerar,a hankali kuma ya fara Musa bakinsa tare dayin bisimillah ya fara karanta suratul YAASIN...
Bayan sallar issha'i Mummy ta shiga part ɗin su Jalilerh ta samu Nihila zaune tana duba littafin Physics, Jalilerh kuma tana ƙwance tana rawar sanyi da alama zazzaɓin ne ya tashi,tana shiga cikin bedroom ɗin tana faɗin "bobo baizo ya dubata bane?" Nihila ta juya idanunta tace "aikam yace nace taje wajansa na kowa manta" juyawa Mummy tayi tace "kamarya kin manta Baby?bayan kinsan cewa dubata zaiyi" turo baki tayi tana shigewa bathroom tace "to Mummy karatu nake lokacin fa"tana faɗin hakan ta shige bathroom Mummy tace "shirme dai" zama tayi gefen Jalilerh tana yaye duvet ɗin data rufe jikinta dashi,daga ita sai half vest da wando 3gauter,ta ɗaure dugun gashin kanta da ribbon,jin jikin da zafi sosai yasa Mummy ta miƙar da ita tsaye tare da faɗin "ayya daughter haka jikin yay yanzu?maza jeki wajan Uncle ɗinki"cikin zafin zazzaɓi da shagwaɓa ta langwaɓar da kanta a saman shoulder ɗin Mummy tace "Mummy allura zai min fa"rungome ta Mummy tayi tace "a'a bazai maki ba tunda baki so" idanunta ne ya kawo ruwa tace "Mummy haka ranar nan kikace min"shafa kanta tayi tace "idan yay maki ki faɗa min"cike da ƙuruciya ta ɗagawa Mummy,dugun hijabi Mummy ta saka mata kafin ta mata bedroom silefers ta sanya a ƙafarta,har dwonstrais mummy tazo da ita tana sauka ta haɗu da Aryan ya fito daga cikin kitchen hannunsa riƙe da cup ɗin tea yace "Mummy jikinne?" Mummy ta miƙa masa hannun Jalilerh tace "wlh fa, Please kaita wajan bobo ya dubata"ba tare da komai ba ya riƙe hannunta dan rabon data tsaya ya ganta ya manta, Juyawa Mummy tayi shi kuma ya nufi side ɗinsu da ita,yana tafe ya kalleta yaga ta ƙara masa ƙyau a idanunsa ga wani girma data ƙara ƙwana biyu yace "Cutie ni kike gudu ko?"shuru tayi masa yana jin yadda take ƙoƙarin zame hannunta cikin nasa yace "never mind,Zaki daina da zarar mun zama ɗaya" tana jinsa amma bata fahimtar komai sai zazzaɓin daya fara cin ƙarfinta,ganin sun kusa isa part ɗin Jalal ya tsaya yana mai ɗan jawota zuwa jikinsa kafin ya ƙarasa shigar da ita jikin nasa bobo dake tsaye tun ɗazo yay gyaran murya kaɗan "uhm..ehem.." da sauri Aryan ya saketa kana ya shige part ɗinsa,wani murmushi takaicin halin ɗan uwan nasa Jalal ya saki,kafin ya haɗe rai ya kalli Jalilerh yace "me kike nan?" Lokacin har hawaye ya gama wanke mata fuska,kasa magana tayi ganin halin da take ciki yasa shima bai takurata ba, ya nufi inda take tsaye jikinta sai rawa yake,yana zuwa yasa hannu ya ɗaga ta cak ya nufi cikin part ɗinsa da ita, Aryan murmushi fal fuskarsa ya shige part ɗinsa sbd murinsa yana gaf da cika,komai zaizo masa cikin ruwan sanyi ba tare da wani wahala ba,akan 3seater Jalal ya sauketa yana ajjiye ta ya shige cikin bedroom ɗinsa,kai tsaye wani ɗan ƙaramin ɗaki ya shiga inda yake ajjiye kayansa masu muhimmanci,yana shiga ya ɗauki wata frist aidbox,ya fito daga cikin ɗakin wajan fridge ya ƙarasa ya ɗauki fresh milk mai sanyi da kuma go fresh, parlour'n ya dawo tana ƙwance inda ya sameta,inda ta ɗura kanta ya zauna,yana ta miƙe tsaye idanunta fal hawaye tace "Uncle Mummy tace kada kai min injection"kallon cikin idanunta yayi yaga da gaske take, murmushi yay mata kana ya zare hijab ɗin jikinta, ba tare da wani abu ba ya ajjiye gefe guda, lumshe idanunta tayi tana ɗan rufe ƙirjinta,dry ce ta subuce masa baki ta saki tana kallonsa sbd wani sihirtaccen ƙyau da yay mata, bata taɓa ganin wanda dry taiwa ƙyau kamarsa ba,gaba ɗaya ya sauya tamkar bashi ba, beauty points ɗinsa duk sun luma kusan rabin cheeks ɗinsa sune,kodan kar aga ƙyansa yasa baya yin dry? Ta tambaya a ranta,bayan yay dryarsa ta wasu seconds yace "me kike rufewa kuma?" Ƙasa tayi da kanta wata kunyarsa ta kamata ba tayi tunanin ya fahimci abinda take ba, ƙasa yay da muryarsa dai-dai kunanta yace "UNCLE NE fa?and kina ƙwaila kike tunanin za'a ga wani abu" turo baki tayi tana kai hannunta saman kirjinsay ta ɗan dakesa kaɗan tace "uhm..uhm"gefe yay da kanta ya ɗura a ƙirjinsa yana mai ɗan hura mata iska kaɗan kaɗan cikin kunnuwanta kafin yace "ina ke maki ciwo?" Ƙara shigar da fuskarta tayi cikin faffaɗan ƙirjinsa tace "mara na kemin ciwo" lips ɗinsa ya ɗura saman forehead ɗinta yana ƙara ƙwantar da ita yace "sorry en matan Uncle" kafin tai magana taji saukar allura a jikinsa yana sakawa ya zare,ihu ta fasa tare da saurin ƙanƙamesa ta shiga kuka kamar yarinya,wani killer smile ya saki ya rungome ta sosai a jikinsa yana shafa kanta yace "sorry Uncle ne ko?" Kai ta ɗaga masa tana ƙara sautin kukan ta,kansa ya ɗura a shoulder ɗinta yace "ohhyaaa shuru,and ki rama idan baki yafe ba"kamar jira take ta shiga cizonsa a ƙirjinsa duk inda tasa baki ta ciza sai ya lumshe idanunsa sbd zafi,ita tsakanin ta da Allah ramawa take,sai ta gaji dan kanta rabu dashi,kanta ya ɗaga ya kalli yadda fuskarsa ta caɓe da hawaye yace "kin rama" kaita ɗaga masa, haɗe fuska yayi yace "ban son haka" kamar zatai wani kukan tace "bapiii" ɗauke kansa ya ƙara shigar da ita jikinsa sbd yadda jikinta ya ɗauki zafi sosai da kuma yadda yaga tana ware hannayensa tana shigewa jikinsa,yasa ya ware duka hannayensa tana ganin hakan ta shige cikin jikinsa shi kuma ya maida hannunsa samanta,shuru gaba ɗaya sukai kowa da abinda yake ransa,can ya sauke numfashi yace "yaya kike wankan tsarki?" Idanunsa a lumshe tace "mene tsarki?" Waro idanunsa yayi cike da mamaki kafin yace "ok muna da shika-shikan musulunci guda biyar kuma a cikinsa akai maganar sallah ita kuma sallah bata yiwuwa sai da tsarkiyake" bacci na fusgarta tace "su waye biyar ɗin?" Lumshe idanunsa yay yana ja baya kaɗan ya ƙwanta jikin kujerar shima yace "shika-shikan musulunci sune.
Rukunnan Musulunci Biyar (arkān al-Islām, larabci أركان الإسلام; ko arkān al-dīn, larabci أركان الدين, Rukunnan addini, Shika-shikan addini) abubuwa ne ko ayyuka wadanda ginshikai ne, guda biyar a Musulunci, wadanda wajibai ne akan kowane mai imani, kuma sune farkon ginshikin rayuwar Musulmi. Suna nan tattare a shahararren hadisin nan na mala'ika Jibril.[1][2][3][4]
Shia, da Ahmadiyya, da Sunni dukkanin su sun yarda da muhimman bayani da ayyukan wadannan abubuwan,[5][2] amma Shi'a basa kiransu da irin wannan sunan (see Ancillaries of the Faith, na Twelvers, da kuma Seven pillars of Ismailism). Sune suka hada rayuwar musulmi, sallarsa, taimakawa gajiyayyu, tsarkake kai daga zunubbai, da aiki hajji,[6][7] ga wanda yakeda ikon zuwa.[8]
Shahada: (Imani) Gyara
Shahada itace mika wuya da tabbatar da Imani da bada gaskiya dake yarda da cewar babu wani abun bauta inba (Allah) ba, kuma Annabi Muhammad Manzon Sa ne, Kalman shahada dai rukuni ne na farko daga cikin Rukannan Musulunci guda biyar, wanda wajibi ne sosai mutum ya kiyaye ta , tana shigar da mutum cikin Musulunci in har ya furta , kuma ya kudurce a zuciyar shi ,kuma yayi aiki da ma`anan abinda ya firta, kuma tana fitar da Mutum daga Musulunci idan ya saba ma`anar kalman ta hanyan yin sabo ko shirka ko ya aikata wani aiki dake fitar da mutum daga Musulunci
Salah: (Sallah) Gyara
Sallah (ṣalāh) itace bautar musulmai, Sallah ta kunshi yin salloli biyar kamar yadda Sunnah yazo dasu; sunayensu akan lokutan Amfani: Fajr (Subhi), Dhuhr (rana), ʿAṣr (Yamma), Maghrib (Almuru), da kuma ʿIshāʾ (dare). Sallar Fajr ana gudanar da ita ne kafin fitowar(tasowar) rana, Dhuhr kuma ana yinta ne a tsakiyar rana, bayan rana yayi zawali, Asr kuma da yammaci ake yinta kafin faduwar rana, Maghrib da almuru bayan rana ya fadi, sannan sai sallar Isha'i da akeyinta acikin dare. Duk wadannan salloli anayinsu ne ta hanyar kallon Kaaba a Mecca daya samar da muhimmin ginshiki a cikin alumman Musulmi. Musulmi sai sun wake jiki kafin yin Sallah; wannan wankin akekira da wudu
Zakāh: (Zakkah) Gyara
Zakkāh Zakka rukuni ne daga cikin Rukannan Musulunci guda biyar ana bayar da wani sashi ne na dukiyar mutum idan dukiyar ta kai nisabi.
Sawm: Azumi Gyara
Azumi rukuni ne daga cikin Rukannan Musulunci guda biyar , ana kin cin abinci ne da kuma kin shan abun sha tin daga fitowar alfijir har zuwa faduwar rana , haka za`a tayi har sai anyi wata daya na watan Ramadan tukunnan aka sauke nauyin farillan. [11] ref>Al Kur'ani 2:196 .[12][13]
Hajj: Aikin Hajji Gyara
Hajj itace ziyarar ibada dake faruwa a kowace watan musulunci na Dhu al-Hijjah zuwa Makkah. Kowani musulmi baligi dake da iko yazama wajibi yayi aikin hajji a rayuwarsa koda sau dayane, Hajji rukuni ne daga cikin Rukannan Musulunci guda biyar ga wanda Allah ya bashi ikon zuwa ,ana yin aikin hajji ne kadai a makkah ,kuma ba`a son mutum ya tafi aikin hajji alhali akwai bashi akan shi ko iyalansa na cikin wani hali ,ko kuma zasu shiga in har ya tafi. .[14]
Lamo tayi jikinsa tana sauraran daddaɗar murya dake fita a hankali cike da nutsuwa kamala addini haiba,