UNCLE NE BOOK 1,2,3 Hausa Novels By Sarauta.txt

Author :  Nimcey Sarauta Category :  Romance

Chapter   27 / 41

78K to 81K   out of 120.1K words

ko inda yake bai kalla ba ya jajirce ya miƙe tsaye yana gyarawa Jalilerh kwanciya, Irfan ne yace "yaya daka fara cin abinci babu komai cikinka ya" bai kallesa ba sai fesar da iska da yayi daga bakinsa kafin yace "i want to take a shower" "ok" Irfan yace yana shigewa bathroom warm water ya haɗa masa cikin Jacuzzi kana ya dawo yace "You can enter" a hankali kuma cikin nutsuwar data gama ratsa jikinsa ya nufi bathroom ɗin,yana shiga Aryan ya matsa jikin gadon tare da zama saitin kan Jalilerh ya ƙura mata ido yana kallon innocent face ɗinta wacce take cike da ƙuruciya,sosai yaga tayi masa ƙyau cikin kayan marasa lfiyan har wani lumshe idanunsa yake,ga yadda gashin idanunsa yay zara-zara yay ƙwance saman idanunta,a hankali kuma ya kama hannunta yana ɗan murza kaɗan kamar wacce take gani cikin bacci ta fara ƙoƙarin zame hannunta cikin ƙunƙuni kuma tace "don't touch me" Mama kam salati ta saka kafin tace "iskanci ƙarara ya jama'ar Allah,wannan wacce lukutar masifa ce, ahhh haff bashi yasa nake cewa kuyi auran ana ganin kamar ta kura maku nake ko?to ai ga irinta nan Wlh babu ruwana kai da Muhammadu domin ƴar rainonsa ce tsaf zai rufe idanunsa ya maka ka a court tunda kaji ƙishin² zaɓen yay ƙyau,mukam babu da kuɗin jaya yayya dashi"firgita Jalilerh tayi sbd yadda Mama take rakarkatu zance hakan yasa ta kwaɓe fuska ta saka kuka duk a cikin baccin,sai lokacin Irfan yay magana dake shima mgn bai damesa ba yace "can you shut up or not?haba sai surutai ba kiga marasa lafiya bane ga kuma halin da muke ciki" kuka Mama ta fasa tace "shkknan zageni tasss Urfan,yanzu haka da Dakta zai dobani Nima zai iya bani gadon Wlh,sbd bana son shiga damuwa na biyo wannan sakaran zuwa asibiti ko naji daɗi idan naga Jalalu amma shine zaka ce mutuwar ƴarta bata dame ni,Wlh duk wanda zai ji mutuwar nan a baya nake babu komai Allah dai zai saka min"shi dai yana tsaye bai ƙara magana ba.
Jalal na shiga bathroom ɗin ya tsaya gaban makeken madubin dake maƙale a jikin bathroom ɗin a hankali kuma ya zare rigar dake jikinsa tare da zame boxer jikinsa daman alrdy an cire wandon shaddar,kansa ya ƙurawa idanu ta cikin madubin yana mamakin yadda lokacin guda ya zabge ya faɗa idanunsa suka ƙara fitowa ga wani fari daya ƙara kamar jini zai zoba jikinsa,gaba ɗaya kyakkyawar sumar kansa ta hargitse,a hankali ya sauke ganinsa zuwa mararsa da sauri ya ware manyan idanunsa sbd ganin abinda bai taɓa gani ba, dick ɗinsa ce ta miƙe tayi samɓal ga wasu jijiyoyi da suka fito a jikinta,kamar a mafarki haka yake ganin abun hannunsa ya miƙa tare da kamawa gam cikin wani mmkin yaji tana harbawa,kasa ɗauke hannunsa sbd wani yarrr da yaji a jikinsa da sauri ya zame hannunsa yana ƙara ganin yadda take ƙara girma da kumbura abin har mmki yake bashi, ko da hakan na nufin ya samu lfya shima zai iya samu kyawawan kids masu albarka kamar kowa? ɗauke tunaninsa da yay daga haka domin abinda yake tunanin ba mai sauƙi bane,domin result nawa ya tabbatar masa cewa mazai taɓa iya tarayya da wata mace ba,jikinsa yaja zuwa Jacuzzi kana ya shiga ƙasa jikinsa sosai sai da yaji jikin ta warware masa sannan yay wanka ya brush ya ɗaura alwala,yana tsaye yana tsane kansa dake ɗigar ruwa yaji ana knowking ƙofar,sosai yaji amma ya kasa zuwa wajan sai can ya nufi wajan ƙofar sanye towel buɗewa yay, Irfan ne ya miƙo masa kaya ya amsa sannan ya mayar da ƙofar ya rufe, Brown ɗin jallabiya ce sai boxer da kuma wando 3gauter duk sabbi,sakawa yay kuma sosai kalan jallabiyan ya ƙara haska farar fatarsa,ga yadda gashin kansa ya cikurkuɗen sai ya zama kamar wani balarabe,a haka ya buɗe ƙofar ya fita, lokacin Aryan baya ɗakin sai Mama da kuma Irfan wanda ya shimfiɗa ƙatuwar dadduma mai taushi a tsakiyar room ɗin,wajan Daddumar ya nufa yana zuwa Irfan ya ƙarasa sallar magrib da issha'i suka sallata yayinda zuhur da asr kuma Jalal yace Sai gobe idan dai-dai lutukan sun dawo,daman shi Irfan duk yayi wannan ma don shi ɗaya ne a asibitin,turo ƙofa akai Dr a gaba Aryan a baya,yana zuwa ya miƙawa Jalal wayar hannunsa,yi yay kamar bai san me yake ba hakan ya ƙara sosa ran Aryan daurewa yay yace "Abbou want talk to you" bai kallesa yace "sa handsfree"a fili ya saka wayar Abbou dake can zaune cikin ɗakinsa da Nihila a jikinsa wacce zazzaɓi ya rufeta yace "Muhammad" shuru Jalal sbd ganin ƙannansa a wajan hakan yasa Abbou cewa "guys drop the phone and get out of the room ok" miƙewa Irfan yay ya fita shima Aryan ya ajiye wayar kusan ƙafafuwan Jalal kana ya marawa ɗan uwansa baya,suna fita Jalal yace "uhm..." Abbou ya numfasa yace "how are you feeling now?" Langwaɓar dakai gefe yay kana ya shagway fuska murya can ƙasa yace "Abb.....ou.." Abbou yace "Yes! Sweetheart" kamar zai kuka haka ya ƙara yin ƙasa da muryarsa wacce ya saba amfani da ita idan ya kasance da mahaifin nasa yace "Abbou zcyata babu daɗi komai yay min zafin, can't believe ace yau bana tare da Mummy she past a way, Abbou Mummy she's no more,yaya zanyi....?yaya zan da al'ƙawarinta? tayaya zan iya zama da baby as my wife Abbou?" Ya ƙare maganar yana sauke tagwayen ajjiyar zcya,shuru Abbou yayi yana sauraran farin cikin nasa,domin a yanzu Jalal kawai zai kalla yaji daɗi komai yay masa zafi,idan yaji an ambata sunan Jalal sai yaga kamar ya taɓa sanin irin sunan daa,sosai yake iya jiyo yadda Jalal yake sauke ajjiyar zcy kafin yace "take it easy sweetheart komai,dukkan abinda ya faro da bawa muƙaddari ne a allon lauhil mahafuz, Mummy kuma lokacin ta ne yay kuma duk wanda lokacin sa yay ko 1minute bazai taɓa ƙarawa ba dole zai koma ga ubangijinsa,abu guda zakai ka saka mata da alkairi shine addu'a,sannan ka nisanta kanka da ɓacin rai kasan halin ka,kada ka sake ka ƙwana da damuwa please sweetheart, zan iya jure komai amma bazan jure ganinka cikin damuwa ba,kune ahali na kai da ƴan uwanka ku nake kalla naji daɗi tayaya kake tunanin zanso abinda zai taɓa lafiyarku?And bakai kaɗan Oum Jalal ta bari ba,ta barni tabar baby duk muna buƙatar ta,kasan dalilin daya sanya na kiraka at this time?" Girgiza kai Jalal yay kafin yace "uhm" Abbou yace "dan Allah dan Annabi dukkan abinda kasan zai sanyaka farin cikin a yau ka samesa kada ka ƙwana da damuwa please sweetheart" tunanin Jalal ya fara a yanzu a wannan daren tayaya zai iya sanin abinda zai zashi farin ciki?yadda ya kejin ransa babu daɗi shi sam bai ga abinda zai sanya shi farin ciki a yanzu ba,jin shuru yay yawa Abbou yace "where is Jalilerh?" Sai lokacin Jalal ya juya ya kalli Jalilerh yaga har yanzu bacci take idanunsa ya ɗauke yace "she's with me Dad" kai Abbou ya jinjina yace "ok promise me kaji Muhammad" ɗan shagwaɓe fuska yay yace "ok promise"gaba ɗaya sukai shuru sai can Abbou yace "goodnight take care" da ɗan sauri Jalal yace "how is she?" Abbou yace "who?" ɗan lumshe idanunsa yay kafin ya fesar da iska yace "ba...by." wani ƙawataccen Murmushi Abbou ya saki a karan farko yace "she's fine" daga nan sukai sallama Abbou ya kashe wayar sam ya manta da Mama sai da yaji tace "Jalalu yay ƙarfin jiki,ya mukaji da wannan rashin Allah dai ya bamu hqrn rashi,to ba dole muyi hqr ba" yana jinta bai kalleta ba yace "Allhamdulillah" daga nan Irfan ya shigo yace "yaya what about the food?" Girgiza kai Jalal yay alamar bai so Mama tace "a'a Wlh baka isa ba,Wlh ko kaci kona sallamaka ina dalili dame zanji ko kaima su kake na rasa ka kamar yadda na ratsa iyayenka har biyu?" ɗan mutsa bakinsa yay yace "just tea without milk" Irfan yace "ok" tea ya haɗa masa ya ɗauki lemon zai matsa Jalal yay sauri cewa "No!!" da mmki Irfan ya kallesa sbd kowa yasan baya iya shan tea sai ya matsa lemon tsami, miƙa masa cup ɗin yay bayan ya zoba masa suger guda 4 ya bashi,amsa yay kana ya miƙe yace "Mama taso mu huce gida" Mama tace "to wannan gantalailliyar yarinyar fa? Irfan yace "meye ruwanki da ita kuma kedai muje idan kuma gadon kike buƙata sai a kira Dr" da sauri tayi waje tace "amma kai a mugwaye kaine lamba guda kuma tantiri"bai ce komai ba yay wa yayan nasa sai da safe kana ya ɗauki wayar Aryan suka rufe masa ƙofa suka fita.
A hankali ya dinga shan tea ɗin har ya sha fiye da rabi sannan ya ajjiye,yana nan zaune yana tunani a ransa ya fara jiyo shasshekar kukanta kamar wacce take mafarki can kuma yaji tana faɗin "Uncle ga mota nan,zamu faɗi, Uncle...wayyoooo Uncle!!" ta faɗa cikin ɗaga murya da sauri ya Miƙe tare da zare jallabiyar jikinsa sbd wani zafi daya fara ziyartarsa,hawa bed ɗin yay ganin kamar a tsorace take yasa a hankali ya ɗan ƙwanta kusa da ita tare dasa hannu ya jawo ta jikinsa sosai,jin mutum kusa da ita yasa da sauri ta ƙanƙamesa jikinta duk rawa yake,yana daga ƙwancan ya ɗaga ta cak ya ɗura ta saman jikinsa yay copping face ɗinsu yana kallon yadda hawaye kebin fuskarta ga yadda lips ɗinta suke mutsi she's try to say something amma ta kasa sai mamulmamul take da lips sunyi jajirr sun ɗan kumbura,a hankali ya lumshe idanunsa ganin har lokacin bata hayyacinta ya ƙara matsu da fuskarta zuwa kan tashi ya zamana bakinta ya kan nashi hanci ido komai, still bata bar firgita ba sai ɗan fisge-fisge take da alamu har yanzu accident ɗinsu ke yi mata gizo a idanunta,a hankali ya ware laɓɓansa ya kama nata ajjiyar zcya duk suka sauke lokacin da ɗumin bakinsu ya haɗu waje guda,shuru tayi sbd wani sihirtaccen ƙamshi da kuma taushi haɗi da ɗumin bakinsa daya ratsa nata, a hankali ta buɗe idanunta ta saukesu akan fuskarta nan taga shima ita yake kallo,da sauri ta janye nata sbd bugawar da zcyarta tayi, still idanunsa na kanta ya kama libo ɗinta na ƙasa ya sanya cikin nashi da sauri ta ƙara buɗe ido sai kuma ta ɗaga fuskarta daga tasa,da ɗan sauri ya mirgina ta ta faɗa saman gadon shi kuma yabi jikinta ya ƙwanta, ƙara ɗago kanta yay zuwa fuskarsa kafin a hankali kuma taushashe cikin wata iriyar murya yace "Please....Jewel...pls..," bai ƙarasa Maganar yay sauri sanya bakinsa cikin nata.



Da alama Jalal he's Fall in love with this innocent gril Jalilerh,and what about the promise i mean Nihila???

Uncle isn't free is for sale
08119237616
NIMCYLUV
7/9/21, 3:56 PM - Buhainat: _86-87_
Kamar a mafarki haka Jafar yaji saukar maganar RETURNING OFFICER ɗin da gaske Jalal shikenan ya zama Governor na?what a wonderful news,hakan na nufin burin Jalal ya cika muradinsa da mafarkinsa duk sun cika ya rabbi ya zujalalu wal ikram, Allah gafurur rahimu shine maiyin komai a duk sanya yazo,duk yadda magauta so kaso daƙusar dashi Allah bai yi yau gashi Ubangiji ya dubi maraicin Jalal da kuma buƙatarsa ya amsa masa addu'ar sa yau Jalal shine zai mulki dubban jama'a shine zai zamo jagora Allah kenan maiyin komai a duk sanda yaso,ansha wahala rai ya ɓaci zuƙata son a zabtu har an rasa rai,gaba ɗaya wajan ya hargitse maguya bayan Jalal sai ihu suke tare da murna suna watsa kuɗi sama,su Lamir kowa tuni suka bar wajan domin a wannan lokacin basu damar cewa basu yadda ba domin komai a tsare aka yi shi sosai bambanci ya bai yana a fili tsakaninsu da Jalal,tun kafin su bar wajan su Imran suka fara kiran Jafar domin su tabbatar da abinda ake faɗa gasky ne ko kuma a'a,cikin dry da farin ciki idanunsa na zubar da hawayen murna yake shaida masu abinda yake faruwa,tun kafin ya gama faɗa suke ihu tare da katse kiran,duk da halin jimami ake na mutuwar Mummy amma hakan bai hana jama'ar gida murna ba musamman Abbou yana ji kamar an rage masa zafi da kuma raɗaɗin abinda yake damunsa,tun a daran labari ya gama yaɗa ko ina ta gidan redio t.v media cewa Dr Muhammad Jalal Kabeer bobo ya samu nasarar cinye zaɓen daya gudana a Yau kowa ya samu labari murna yake tare da sanya Jalal albarka,shikam yana can bai son abinda yake faruwa ba sai bacci yake cikin kwanciyar hankali.
Washegari bayan yay sallar asuba ya tashi Jalilerh tayi sai bai ƙara komawa bacci ba sai wajan 6na safe ya koma bacci a saman Daddumar daya shimfiɗa, yanzu ma yana ƙwance yana bacci can cikin baccinsa ya fara jiyo surutai sama-sama idanunsa yaja ya ƙara rufewa sbd yadda yaji idon yay masa nauyi kamar bai bacci ko kuma dai baccin ne bai ishesa ba, ɗan tsaki yaja kaɗan jin surutan suna ƙara cika masa kunne,ware gajiyayyun idanunsa yayi nan idanunsa ya sauka akan agogon bangon dake maƙale jikin room ɗin asibitin,11:20 salati yay tare da addu'ar tashi daga bacci,kamar ace ya juya nan yaga ashe mutane ne cike room ɗin a hankali ya dinga kallon mutanan ɗaya bayan ɗaya kamar wanda bai san so ba, Irfan Imran Aryan sai Jafar kuma Prince Hassan,sai kuma Nihila wacce ta biyo Aryan tace ita ba zata iya zama gidan ba gani take kamar za taga Mummy,a hankali kuma ya sauke idanunsa akan Jalilerh wacce har yanzu take bacci ɗan ɓata rai yay ganin gaba ɗaya jallabiyar sa data saka ta tattare zuwa cinyarta gaba ɗaya santala santalan cinyoyinta sun bai yana, miƙewa yay ba tare kuma daya ƙara kallo kowa ba a cikinsu,fuska haɗe ya ƙarasa gaban gadon yana zuwa yaja duvet ɗin dake jikin gadon jikin gadon ya rufe mata jiki dashi,kamar ya tashe ta sai ta buɗe idanunta tana kallonsa kafin ta kwaɓe fuska tace "Uncle..." Haɗe rai yayi sai kuma ya juya mata fararan idanunsa hakan yasa ta juya da sauri ta ɗan ware nata idon ganin mutane a ɗakin sai kuma ta juya ta kalli Jalal taga harya shige cikin bathroom, Jalal na shiga bathroom ya sakarwa kansa shower ya wanke jikinsa tass,haka ya lalace taka kallon halittar jikinsa data ƙara girma tsayi kauri fiye da jiya mmki fal ransa ya kuma ƙudurci zuwa wajan likita domin ya duba lafiyarsa, Murmushi mai sauti Aryan yay murya can ƙasa ya kalli Jalilerh yace "Hubby...kin tashi lfy?" Turi baki tai gama bata ce komai ba,satar kallon jama'ar ɗakin yay yaga babu wanda yake kallonsa kowa da abinda yake hannunta ya kama yace "nai missed naki Hubby,kinji zcyata kowa?"nan ma shiru tai bata tanka sa ba sai hannunta data zame,saita Murya yay yace "Please talk to me Hubby,nine fa?"kallonsa tai sai kawai tace "ykk?" Sosai yay mamakin irin gaisuwar da tayi masa,shifa dukkan wanda yace masa ykk sai yaga kamar gaisuwar wulaƙanci ce,basarwa kawai yay yace "ya jikin naki?"bata kallesa ba tace "naji sauƙi"jinjina kai kawai yayi yana binta da wani kallo shi kaɗai yasan son da yake mata har zcyarsa shi kansa mmkin yadda kullum sonta yake ƙara daɗuwa a cikin zcyarsa,shima ya gaji da zarar komai ya lafa zaikai mgnarta auran wajan Abbou domin a sama masa mafita, Irfan ne ya miƙe tsaye tare da ɗaukan ledar hannunsa knowking yay bakin ƙofar yana nan tsaye har Jalal ya buɗe masa ƙofar ledar hannunsa ya miƙa masa sannan ya juya, Nihila dai kallo guda kawai taiwa Jalilerh ta ɗauke kai ta ƙwanta jikin Imran ba tare da tace komai ba,ita kam Jalilerh gaba ɗaya bata san da zaman Nihila sbd ba kowa ta kalla a room ɗin ba,tana nan zaune bata ƙara sauraran maganar da Aryan yake faɗa ba,yana ta dai mata surutai shi ɗaya, Jalal ne ya turo ƙofar a hankali ya fito gaba ɗaya suka bisa da ido banda Jalilerh wacce ta sunkuyar da kanta ƙasa sbd faɗuwar da gabanta yayi,sanye yake cikin comper mai ruwan Brown ɗinkin riga da wando rigar irin half ɗin nan ce sai gajeren hannu shima half ya murza wula black mai gashi-gashi kwantaccen gashin dake ƙwance saman wuyansa ya ƙwanta luff ƙasan hular wajan wuyansa,sai takalmi shima covert shoe baƙi ya ɗaura agogon warist a hannunsa sai zabga ƙamshi yake,gaba ɗaya ƙamshin sa ya cika parlour'n, ajjiyar zuciya Nihila ta sauke lokacin data gama ƙare masa kallo, idanunta taja ta lumshe tana ƙara jin ƙamshin parfume ɗinsa ya cika mata hanci, Jalilerh miƙewa tayi a sanyaye zata shige bathroom kanta a ƙasa take tafiya har tazo Daf dashi Murya can ƙasa wacce ita kaɗai za ta ji abinda yace "kada ki wanka,gida zamu"da sauri ta ɗaga kai ta kallesa taga harya yayi gaba idanunta ta sauke a ƙasa tana mmkin mai yasa zai hanata wanka bayan shi yayi,turo baki tayi tana jin idanunta na kawo ruwa, Imran ne yace "mrng Yaya" bai kallesa ba yace "ykk?" Aryan ne murya ciki ciki yace "Mrng" bai tanka sa ba bawai dan baiji ba yadai masa banza ne,dry Irfan yay yace "Barka da safiya Yaya ya ƙarfin jiki?"kansa a ƙasa yana ƙoƙarin duba wayoyinsa yace "Allhamdulillah"yana yana nan tsaye Jafar yazo da sauri ya rungome sa ɗan waro idanunsa Jalal yay tare da juyawa kwaɓe fuska yay ganin Jafar,cikin dry Jafar yace "congratulations your excellence, Allah ya amshi addu'ar mu, Ubangiji ya kalli ƙyakkyawar zcyarka,hukumar INEC sun tabbatar da kai matsayin Governor Ibadan" lumshe idanu Jalal yay yana jin wani sanyi na ratsa zcyarsa,cikin ransa ya kewa Allah tasbihi,kafin ya ware manyan gajiyayyun idanunsa cikin wata daddaɗar muryarsa yace "Allahamdulillah bira hamatika, Allahamdulillah rabbi allamin,masha Allahu laƙuwata illah billahil aniyar aziiim" ya faɗa yana ɗan matse ƙafaɗar Jafar, Murmushi kawai Jafar yay yana cije lips kafin yace "congratulations Buddy" jinjina kai kawai yay kafin can ya sauke tagwayen ajjiyar zuciya yace "thank you so much Buddy"Jafar yace "it's my pleasure ur excellence" hararsa Jalal yay bai ƙara cewa komai ba, Prince Hassan ne ya matsu kusa da Jalal ya zube ƙasa yace "Mrng ur excellence and congratulations to you" sai lokacin Jalal ya kalli Prince Hassan

27 / 41