Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Hadarin GABAS Book Complete Complete Hausa Novel by Nazeefa Sabo Nashe

Author :  Nazeefa Sabo Nashe Category :  African Stories & Novels

Chapter   9 / 32

24K to 27K   out of 93.3K words

da komai don Uban mu bai mutu ya bar mana komai ba sai tarbiyya da ilimin addini da na boko? Wace Sana a kake yi Kiddo? Kada dai kace min rashin jin da ka yi da yarinta shine ya dawo, sana arka halal ce ko haram? I want to know Kiddo? Ta fa da tana ha diye wani yawu mai d aci ga hawaye ba zuba daga kwarmin idonta. Tsoro take ji bata son abinda zuciyarta take gaya mata ya tabbata& Duk da ko Makaho ya san amsar tambayar koda bai kalli idanun Moddi ba zai iya gano gaskiyar amsar. Ba sana ar arzikin da za a b oye sai dai idan ta tsiya, tabbas ba halastacciyar Sana a Moddibonsu yake yi ba, kamar yarda zuciyarta take sake tabbatar mata don haka ta sake ware idonta a kansa  Ina jin ka Imaaaam? Ka fa da min ko na tara Hajja da kafatanin y ay anta ka gaya musu& . Shiru ya mata idonsa a lumshe yana murzar goshinsa murya a k asa ya furta  Baki yarda da ni ba Teee&   Ban yarda da kai ba Moddi, har sai ka sanar da ni sana ar da ka ke&   Yankan kai&  ya fa da cikin cunkusashshiyar murya kafin ya mik e yana d aukar wayarsa ya yi hanyar waje bayan ya shafa kumatunta  Zan dawo idan kin saka yardar Imam Moddibo a ranki, amma for now ba zan gaya miki komai ba, don ina hango abubuwa da dama a idonki& Moddibo d an yankan kai, k ungiyar asiri.. mai Fataucin k waya& mugayen makamai ko kuma Moddibo D an kidnapping na san ba abinda ba zai zo ranki ba& nagode sai anjima&  Ya fa da yana ficewa ya barta da baki sake tana kallonsa zuciyatta kuwa banda tsalle ba abinda take, da gaske tsoro take ji. Sai da ya isa mota ya shiga ya zauna idanunsa a lumshe ya ware A.C sosai ya daidaita yanayinsa sannan ya d au waya ya kira Amani muryarsa a cunkushe ya furta  Hurry up fito mu tafi&  Ya katse wayar yana daidaita numfashinsa da yake fisga da k arfin gaske ya cije"

leb ensa su ma kenan sun masa wannan kallon inaga jama ar gari& .

H

"Knocking take yi a hankali suna tsaye ita da Haulat amma sam bai ji ba, sai da ta sake bugawa da k arfi a"

fisge ya bu de lock d in motar yana zuba mata wani kallo da ya saka hantar cikinta ta ka da don bata tab a ganinsa a irin wannan yanayin ba. Ta shiga jikinta a sanyaye gaisuwar Da Haulat ma take masa bata sani ba ya amsa ko bai amsa ba ta ji ya fisgi motar da mugun gudun da ya sata runtse idonta don ta san isarsu

gida lafiya k alau sai abinda Allah ya yi& .

5Ø¥Ü5ؾÜ5ØÀÜ5ضÜ5ØÇÜ 5Ø©Ü5ضÜ5ØÈÜ5ؽÜ/! 5ظÜ/!&
'
!5Ø8Ý5Ø;Ý5Ø8Ý!5Ø@Ý! 5Ø>Ý5Ø8Ý5Ø9Ý5Ø8Ý5ØJÝe&e&e&

5Ø©Ü5ضÜ5ØÏÜ/!/!5Ø»Ü5ضÜ5Ø½Ü 5Ø©Ü5ضÜ5ØÈÜ5ؽÜ/!&
'

8033748387.

&&&&& 5Ø«Ü5ضÜ
!/! 10.

&&&5ØÝ5Ø/Ý5Ø&Ý5Ø$Ý5Ø%Ý5Ø1Ý 5Ø-Ý5Ø"Ý5Ø+Ý5Ø0Ý =ØŠÝ&&&

&&&

"A hankali ya lumshe Idonsa yana sakin ajiyar zuciya ya furta  Sana ata ta Halak ce Hajja&  Hajjan ta zuba masa ido tana son gano gaskiyar zancensa muryarta a ciki ta furta  Sana arka ta halak ce, jarinka ne na haram kenan? Bai furta komai Saboda wani abu da ya ji ya tsirga a zuciyarsa, tun kafin ma su je su ga irin gidan da ya gina da company sun fara jero masa irin wannan tambayar a yanzu kam ba shi da amsar da zai ba su, don bai isa ya kalli Didi ya sanar da ita silar arzikinsa ba. Yana kuma tsoron zuwan ranar da zata san mafarin arzikinsa.  Ya mayar da mutane y an iska, ai wallahi Hajja ba zai gaya miki gaskiya ba."

"Moddibo ne fa. Moddibon da kika sha fama da shi lokacin samartakarsa, ta yaya mai hali zai fasa"

"halinsa& . Idonsa ya bu de akan Dijatu da take fa dar maganar. Ya tsuke fuskarsa cikin b acin rai ya yi k wafa. Kwata kwata jininsu bai ha du da Dijatu ba.  A dai bi shi a hankali Adda Dee, In sha Allah zatonmu"

ba zai zama gaskiya ba. Fateemah ta fa da jikinta a sanyaye don ta san Moddibo tsaf yanzu zai wanke

"Dijatu da rashin kunyarsa. Ya mayar da kallonsa kan Fateeman sai kuma ya saki d an banzan murmushi mai nuni da alamun ke kika jawo komai ai. Mik ewa ya yi tsam ya koma gaban Hajja ya kama tafin hannunta yana matsawa a hankali kamar yarda yake yi a lokacin samartaka idan ya aikata gagarumin lefi. Hajja ta lumshe idonta tana jin yarda zuciyarta take bugun masifa wanda bana komai ba ne, sai na tashin hankalin da Moddi ya sata a ciki. Tana tsoron faruwar duk abubuwan da zuciyarta take gaya mata faruwarsu akan Moddibo.  Kada ki saka komai a ranki Didi, bakomai a yanzu ba zan gaya miki komai ba, amma na yi alk awarin idan y an saka ido ba sa nan zan dawo na gaya miki, ko kuma na gaywa Tee ta fa da miki&   Na fi so ka gaya min da kan ka. Ta fa da idanunta zube. A kansa. Ya girgiza kai yana murmushi ha de da d ora kansa a saman cinyarta ta san nufinsa ta saka masa albarka. Don haka ta d ora hannunta a gashin kansa ta furta  Allah ya yi albarka Moddi. Ya tsareka daga dukkan abin k i ya baka Mace ta gari da zata so ni ta so y an uwanka burina kenan a kullum. Addu ar da ta masa kenan, da take ji kamar a ranta Allah ba zai amsa addu ar ba, ko shi yasa ma har yanzu Allah bai mayar mata da Moddin yarda yake ba, saboda gagarumin lefinsa. Zuciyarta ta raunata Amma bakinta bai fasa furta addu ar ba, tana fatan kada Allah ya dubi laifin Moddibo ya yi duba da ita da ta kasance mai rauni. Ameen ya amsa har k asan ransa yaji da din addu ar Didin. Umma Dee ya zubawa ido da ta ha de rai kamar zata ha diye zuciya saboda tsabar fushi. K asa-k asa ya furta  Wanda duk ya ce zai shiga tsakanin d a da Uwa shine a wahale&  Ta juyo a zabure tana furta  Da ni kake Moddibo? Ya d aga mata girarsa d aya yana sakin wani murmushin da ya bayyana rashin jin sa muraran ashe dai Amani shi ta gado.  Kan Uba lallai shaharar taka ta kai amma zan yi maganinka sabgarka zan daina shiga gaba d aya don naga ni ka d auka a matsayin abokiyar gaba ina matsayin babbar yarka. Ya d an tab e baki yana saka kai zai fita daga d akin ya ji Didi na furta  A dai yi hak uri Addarsu na rasa dalilin da yasa har yanzu ba kwa jituwa da Moddibo kin san halinsa sarai sai addu a hayagaga ba zata shirya Moddibo ba&  Fuskarta ta k ara ha dewa ta d au Hijab d inta ta zura tana furta  A a Hajja, ke kike d aure masa gindi tun yana yaro kin kasa d ora shi a hanyar da ta dace kullum shine da gaskiya ga shi nan idan baa yi wasa ba wata k ungiyar ya je ya cilla kansa ya yi ku di na ban mamaki&  Moddibo da yake bakin k ofa ya jijjiga kansa har da k wafa ka dan kafin ya fice daga gidan a"

hanzarce don ya san dole da yamma ya isa Abuja yana da gagarumin meeting da Muhammad Alwan& ..

&&

Tun bayan fitar Moddi ta saki labulen windown d akinta tare da sakin ajiyar zuciya. Ranta ya b aci

"hankalinta a tashe ta figi wayarta ta shiga kiran babban bokanta don wannan karan bata bi ta kan Boss lady ba don abin kunya ne a gareta ta sake gaya musu Moddi ya mata koren kare. Ta da de tana ringing kafin ya d aga cikin bu daddiyar muryarsa ya ce  An sanar da ni duk abinda ya faru, sakacinki ne Safna me yasa zaki tare shi da zance alhali baki zo mun masa dabaibayi ba&  Ta d an runtse idonta tana furta  A"

min afuwa hankalina a tashe yake da jin maganar saki a bakin Mutumin da nake tunanin kun gama

"mallaka mun shi& .  Da saura Safna, Saboda uwarsa a tsaye take a kansa muna aikin tana karyashi da dafin addu ar bakinta don haka dole kullum mijinki sai ya zama a cikin aiki muke a kansa&  Ta cije"

bakinta tana jin tsanar Hajja a ranta da gaske itace take b ata mata duk wani shiri.

 Yanzu menene abin yi? Ta fa da tana sakin ajiyar zuciya.  Dole ki bar gidan nan na kwana biyu har sai

"mun gama gagarumin shiri a kansa, yarda gaba ko Karen hauka ne ya cijeshi ba zai iya furta miki kalmar saki ba. Ta saki ajiyar zuciya ta kuma amince da maganar Bokanta don haka ta kashe wayar tana jin tilas"

tafiya Niger jihar Bidda Gobe ya kamata.

Kaya kala uku ta Cira ta saka a akwatin ta a zuciyarta take jin Bayan Moddi da Hajja ya zama dole a kanta

"ta yi maganin ibilishiyar yarinyar can abinda ta mata yau ya tsaya mata a rai har ta ji sam ba zata iya yi mata afuwa ba. Ta tsani Amani fiye da tsanar da ta yiwa Uwarta, don ta Iman ma mantawa take da ita don yarinyar bata fiye shiga maganarta ba, amma Amani tabbas sai ta saka an mata aikin da zata zo tana"

nadamar shiga huruminta.

Dollars ta d iba ta zuba a jakarta sannan ta ja trollyn ta fito zuciyarta na mata wani irin zafi wai itace yau

zata bar gidan Moddi da sunan sakakkiya. Har wasu tarin k walla ta ji sun zubo mata. Ta saka yatsa ta lakato k wallar ta tabbata k walla ce murmushin b acin rai ta saki tana furta  Wallahi ba zaku zubo a banza ba& 

A zaune ta samu Amani da Iman a parlorn fuskar Iman a caku de da tashin hakali. Amani kuwa fes da ita

"sai sakin wa k ok in jin da di cikin nisha di da walwala. Iman tana jin k amshin Mommyn na kusanto su ta dinga mintsinin Amanin da nuna mata ta rufawa kanta asiri ta yi shiru. Amani ta wurga mata harara  Allah gwara ma ki k yaleni ba wani shiru da Zan yi da Dada ma yana nan Gusto zan tafi Celebrating&  Idanu Mommy ta kafa mata don duk abinda suke yi ta ji su. Murmushi ta saki tana girgiza kai a hankali ta furta  You will pay for this Amani na yi alk awarin I will change your life to be miserable& . Ta fice ba tare da ta sake bi ta kan su ba. Mama Talatu da take tsaye tana kallon komai ta k araso da sauri cikin parlorn tana kallon Amani ta furta  Magajiya me kike son janyowa kan ki? Tab e baki ta yi ta furta  Alheri, wallahi ba abinda ta isa ta min sai abinda Allah ya hukunta a kai na, na san labarin komai Mama na san irin muguntar da ta dinga yiwa Maminmu ban manta cin zalinmu da ta dinga yi tun muna yara ba idan ku kun manta ni am still remembering& . Ta fa da tana lumshe idonta wani irin zafi take jin zuciyarta na yi idan ta tuna wasu labaran da aka bata game da abinda Ta dinga yiwa Mamminta har hakan ya yi ajalinta ta mutu bayan an cirosu daga cikinta kallo guda ta musu kawai rai ya yi halinsa& Haka Hajja ta basu labari. Mama Talatu jikinta ya yi sanyi don itama kam ba zata mance ba tabbas zata iya cewa Safna guba ce a zuriyar Malam Moddibo don itace tasu jarrabawar amma ya zasu yi? Tun da ko ta"

ina kowa ya san k arfin asiri irin na Safnan da har yau Dadan ya kasa fahimtar ta&  Amma dai Magajiya ki

dinga yi a hankali baka nunawa mak iyi kai mak iyi ne a zahiri gudun cutarwarsa gareka. Mami ta mutu

kuma kowa ya shaida tata ta yi kyau sai dai fatan Allah yasa tamu ta yi kyau irin tata ki rage tuna komai a ranki duk abinda ta yi Ai don kanta&  wani kallo ta yiwa Mama Talatun kafin murya a cunkushe ta furta  I will never forget balle na yi forgive ina nan har abada da k udirin ramawa Mammi cin zalin da ta mata muguwar mata kawai mai kama da inyamurai& .. Karaf idanunta ya sauka a cikin na Dada da ya shigo gidan yanzu. Girgiza kai ya yi yana amsa gaisuwar Mama Talatu ya shige ciki. Amani wata irin zuciya ce da ita da ko shine ya mata laifi bata yafewa ya rasa ya zai fahimtar da ita illar abinda take son ta aikata.. ya cije leb ensa kawai bayan ya tub e kayansa ya fa da toilet a gaggauce kansa banda bala in ciwo ba abinda

"yake masa. Ga shi ya zama dole ya tafi Abuja yau, zai je su yi ta su k are tsakaninsa da Alwan."

Wankan ya yi ya shirya cikin wasu irin suit masu taushin gaske ash color masu rigar ciki bak a sai tie da ya

matse wayansa shima bak i. Combing kansa ya yi ya masa gyara na musamman har da turaren gashi sai shining yake. Idan ka gansa zata zaka yi bai zarce 35 ba bata yarda za a yi kace ya haifi y an mata kamar

Iman da Amani. Takalmansa ya saka as usual black silifas masu taushin gaske.

Ya fita da k aramin brief case a hannunsa. Still suna zaune a parlorn ana sake tausar zuciyar Amani da

"take ta kuka tana sake gaya musu bata manta muguntar Mommy ba a kan su da Mamminsu. Ya d an k arasa wajen ganin yarda take kukan tana sakin ajiyar zuciya duk hawaye ya b ata fuskarta. Isowarsa yasa Mama Talatu da Inna laraba barin wajen. Idanunta a runtse take kukan da yake jin sa har tsakiyar ransa bata san yana wajen ba sai da ta ji masifaffen k amshin turarensa sannan ta ware idonta a kansa. Ido shima ya zuba mata hannayensa a cikin aljihu yana nazarin fuskarta da ta damalmale da hawaye. Cikin tsare gira sosai ya furta  Wiped your tears Malama kin fini son Mammin naki ne? Ko kin tab a ganinta? Ta runtse idonta ta bu de tana jin kalaman nasa sun mata wani iri  Mammi na fa? Ta furta Numfashinta yana son d aukewa ganin wani irin bala in kyau da ya mata  Mammin naki. Ya furta a hankali.  Zan fita zan dawo ko mai dare idan naji labarin kin sake wani abin ranki zai b aci Stubborn child kawai ki ta jawowa kan ki fitina& . Ya juya yana kallon Iman ya furta  Ku shiga ciki, and close the door kada a bar kowa ya shigo har sai na dawo.. Iman ta d aga kai ya fita da sauri ganin time yana son k ure masa. Amani ta bi bayansa da kallo tana mamakin furucinsa ashe yana son Mamminsu haka amma ko zancenta bai tab a yi ba sai yau da ta ji kalmar a bakinsa. Wani farin ciki ya baibaye zuciyarta har ta saki murmushin da bata shirya masa ba.. Iman na kallonta ta furta  And the smile & ? Lumshe idonta ta yi tana rungume Iman d in ta furta  Ashe Dahda na son Mammin mu? Iman murmushin itama ta saki don yau furucin na"

"Dahda ya musu dad i, wani abu ne da basu tab a jinsa ba tun yarintarsu har yanzu da suka girma& "

Shima tunda ya shiga motar ya ji abinda ya fa da d in ya tsaya masa. Ya lumshe idonsa yana tuno y ar

rigarsa& Y ar ruga dai masoyiyarsa da ya dinga wulak antawa saboda son zuciya da zallar yarinta da gata da ya masa yawa. A hankali ya furta  Allah ya gafarta miki ya sadamu a Aljanna& 

Tunda jirginsu ya sauka airport d in yake jin gabansa na wani irin fa duwa har sai da ya nemi waje ya

zauna. Kafin zuciyarsa ta dawo saiti. Baya son irin wannan meeting d in da ogansa don ya san ba sa kwasheta da da di. Har sai da ya samu daidaito da nutsuwar zuciyarsa sannan ya mik e ya fita inda ya tarar da bak ak en motocin yaransa jeeps guda uku suna jiransa. Sai kuma motar da ya tabbatar shi ka dai yake hawanta da drivernsa a ciki. Addu a ya yi sosai kafin ya shiga motar yana jin bugun zuciyar tasa yana

raguwa.

Har suka isa companyn nasa idonsa a lumshe yake ba kuma komai yake tunawa ba kawai hankalinsa ne

bai gama amincewa da wannan ha duwar tasu ba.

Fuskar Muhammad Alwan yau ba walwala yake kallonsa ta cikin farin glass d in da yake sanye a fuskarsa.

"Su biyu ne kacal a babban office d in ba ka jin komai sai k arar air condition& . Ya d ago ya sake kallon Imaam d in ya furta  Ban fahimci duk abinda ka gaya min ta waya ba don haka na gayyaceka nan mu yi magana one by one& .. bana son magana biyu meye decision d inka akan buk atarmu? Yawun bakinsa ne ya kusa k afewa ganin wannan karan Muhammad d in bai zo da wasa ba& .  Ka canja wani abin, ba zan iya aiwatar da wancan umarnin ba& .. Dariya sosai Muhammad Alwan ya saki kafin ya mik e yana zagaye kujerun da suke zube a office d in

9 / 32