Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Hadarin GABAS Book Complete Complete Hausa Novel by Nazeefa Sabo Nashe

Author :  Nazeefa Sabo Nashe Category :  African Stories & Novels

Chapter   15 / 32

42K to 45K   out of 93.3K words

ya furta  Amani fa? How is she feeling? Iman kanta kunyar Dahdan take ji ta furta  Da sauk i.  Ki tasota ta sha tea, idan kun gama shan tea d in kuma zan yi meeting da ku.. Iman kanta sai da ta ji fa duwar gaba. Ya d ago yana kallonta ya ji dalilin shirunta.  Ki je mana.. Da sauri ta mik e har tana yi kamar ta kifa ta tafi da sauri wajen kiran"

Amanin.

"A zaune Amanin take ta tafka Uban tagumi, tunani ne kawai ya cika mata kwanya irin tunanin da idan"

kana yin sa kake jin kamar kwanyarka zata tarwatse..  Ki zo in ji Dahda.. Sai da cikinta ya wuntsila tsabar shiga firgici ta  dago da k yar ta furta  Ki ce ina barci.. ragowar maganar ta mak ale mata ganin Dahdan a tsaye a bakin k ofar ya rungume hannunsa a k irji. Tun kafin ya yi magana ta mik e da sauri tana fidgeting yatsunta. Ido kawai ya k ura mata ya juya ya fita daga d akin. Amani bata san ta saka Hijab ba tsabar razana ta bi bayansu da sauri tana jin kamar zata fa di sabida yarda k afarta take har dewa. Dinning ya nuna mata bayan tazo ta tsaya masa a kai. Duk da idonsa a lumshe yake ta san me yake nufi ta je ta ci abinci. Ba musu ta isa dinning d in.. Duk ta zama wani sukuku kamar ba Amani Uwar tsiwa ba. Cin abincin take kawai ba tare da tana banbance taste na zak i da gishiri ba. Ta dai samu ta caccakala ka dan ta kurb i ruwan tea d in. Kafin ta ajiye cup d in ta kifa kanta a saman dinning d in.  Ku zo nan. D in da Dahda ya ce

ya k ara mata bugun zuciyatta. Ta ajiye ta mik e a hankali ta bi bayan Imaan.

Suka zube a gabansa. Tsawon mintuna biyar yana danna wayarsa. Kafin ya  dago Imaan ya fara kallo kafin

ya mayar da kallonsa kan Amaan da gaba d aya bata da nutsuwa. Yana zagaye fuskarta da kallo yana tambayar Imaan d in.  How long ta  dauka tana kalar wannan mafarkin? Ba Amani ba hatta da Iman sai da tambayar ta razanata. Ya sake furta  Are you dumb Amani? Ta girgiza kai  Ta da de zai kai One year&  Ya mayar da kallonsa kan Imanin ya furta  How is she react a cikin mafarkin& .. Imaan ta ha diye wani yawu mai d acin gaske. Ta ja baki ta tsuke don wallahi ko me aDahda ya mata ba zata iya bu de baki ta gaya masa ba. Shi bai san jiyan ma mugun k ok ari ta yi wajen yakice kunyar ta yi ta gaya masa ba.

"Dahda ya mayar da kallonsa kan Amani da ta cukuikuye gefen mayafinta ta matse shi tsam a hannunta.  Hakan ya nuna aure kuke so? Tunda kun fara irin wa dannan mafarkan? Imaan ta ware ido Amani kuwa ji ta yi zuciyarta ta daina bugun da ya kamata don Kallon da Dahdan yake mata jefa ta yake cikin wani irin yanayi.  Na baku dama ku fitar da Miji nan da sati biyu, ku tashi ku tafi ku ba ni waje.. Imaan ta  dan"

bu de ido  Dahda karatun fa?  An fasa.. Ya fa da yana lumshe ido ha de da murza goshinsa&


Ý5Ø&Ý5Ø(Ý5ØÝ5Ø/Ý 5ØÝ5ØÝ5Ø0Ý5Ø%Ý5Ø"Ý&
'HADARIN GABAS& ..

NAZEEFAH SABO NASHE&
'

8033748387.

_* BRIGHT PENS... *_

2nd batch

"Zazzafar tafiya mai abin ban mamaki, tawayen jerin marubuta huWu a sabuwar tafiyar ta second batch."

*HADARIN GABAS*

Nazeefah Sabo Nashe

*˜ARFE A WUTA*

Ayushercool

*ZAYTOON*

Zee kumurya

*MUTALLAB*

Nimcyluv Sarauta.

Page 16.

Ganin yarda yanayin launin idonsa ya sauya ne yasa suka San a duk maganganunsa ba wasa. Jikinsu a

salub e suka mik e da niyyar barin wajen. Dadan ya bi su da kallo da lumsassun idanunsa kafin ya saki ajiyar zuciya. A zahiri ya furta  Ya Ilahi! What is this?

Tunda suka shiga d akin zama suka yi a gefen gado kowa zuciyarsa cike da tunani. Imani bata da fargabar

"aure don tuni zuciyarta ta aminta da Mus ab d an gidan Umma J.. Amani ce mai fargaba. Fargabar da ta kasa b uya a saman fuskarta ta dinga sakin huci a hankali k irjinta na wani irin bugu. Tabbas ta San wannan ranar zata zo ranar da zata auri wani ba Dada ba, Amma ta ya zata iya yakice bahagon tunanin soyayyar Dada a ranta. Abinda take ganinsa da kamar shirme sai dai a yanzu ta tabbatar da gaske son Dada take& Imani ido ta bita da shi ganin yarda take zubar da hawaye idonta a lumshe ga k irjinta yana sama da k asa alamar sauyawar bugun zuciyarta. Cike da rauni ta dafa cinyarta tana furta  Ama& . Bata"

amsa ba sai dai ta Ware idonta da suke cike taf da hawaye akan Imanin. Kallonta take irin kallon cikin

"k wayar ido, tana girgiza mata kai. Ta furta  Ya kamata ki San Decission d in da Dada ya yanke shine"

"abinda ya kamata. Ga duk wanda ya ganki a yanayin jiya kuma zai tabbatar da aure kike so don haka auren shine abinda ya dace da ke wallahi, ina bayan Dada a wannan gab ar nima. Idonta ta sake lumshewa cikin wata irin dasashshiyar murya ta furta  Wa zan aura?  Mahmud. Iman ta amsa mata kanta tsaye. Amani ta girgiza kai tana furta  bana jin son sa a raina ko ka dan. A zafafe Iman ta ce  Dole ki koyi son sa, idan ba ki so shi ba wa za ki so? Gwara ma ki farka daga shirmen mafarkin ki, ki sani ba aure a tsakaninki da Dahda ba mamaki shai dan ne yake son shiga cikin zuciyarki ya jefa miki ru dani. Menene aibun Mahmud d in? Yana da kyau, ku di, hankali da duk wani abu da za ki so a tattare da namiji& .  Duk da haka bana son sa,sai dai a yanzu ba ni da wata mafita da ta zarce ta Auren Mahmud. Shikkenan hankalinki ya kwanta? Iman ta saki ajiyar zuciya tana furta  Alhamdulillah, sai ki kira shi ki sanar da shi kin amincewa aurensa&  Amani ji tayi zuciyarta na mata wani irin zafi. Ta runtse idonta kawai tana cije leb enta kamar yarda Dahda yake yi a lokuta da dama idan yana cikin tashin hankali. A komai na Dada wannan kawai Amani ta d auko. Shiru ta yiwa Imani ba tare da ta kira Mahmud d in ba, sai"

dai a k asan ranta tana jin tabbas amincewa Auren Mahmud shine solution na matsalarta.

Tunda ya sallamesu ya lumshe idonsa yana jin yarda zuciyarsa ta sauya launin bugunta zuwa matsanancin

"bugu. A lumshe idon nasa yake kafin ya d au wayarsa ya danna kiran Alwan. Kamar yarda zuciyar tasa take ta uzzira masa ya aikata hakan. Kamar Alwan ba zai d aga ba sai kuma ya  d aga har yana sakin sautin murmushi da Imaam ya sanya shi a mizani na rainin hankali, Eeh rainin hankali mana.  Ina jin ka Imaam, me ka yanke a kan maganar mu? Imaam ya runtse idonsa yana jin har idan zai bu de baki ya yi magana to zagin Alwan zai yi. Sai ya girgiza kai ya furta  Me ka aikata Alwan?  Babu! Alwan d in ya fa da cikin ginshira tsabar takaici Moddi bai San sanda ya kashe wayar ba. Ya jingina bayansa da kujera. Cikin"

zuciyarsa yake jin ba zai tab a iya abinda Alwan yake so ba.

Sai dare sannan Amani ta kira Mahmud. Kamar kuwa jiran kiranta yake ya d auka daga bugu guda kawai.

 Princess yau wace rana? Ke da kan ki kika kira ni. Ta runtse idonta kawai tana jin yarda bugun zuciyarta yake k aruwa.  Talk mana Amaa&  ya furta cike da zakwad in son jin muryarta. A hankali ta furta  Za ka samu zuwa gida gobe? Wata irin zabura Mahmud ya yi cike da farin ciki ya ce  Why not today&  Amani ta lumshe idonta yana daga dalilin da Har yau bata ji tana son sa ba saboda Mahmud ba shi da Aji irin na mazan da take so bata sani ba ko don yana matsanancin son ta ne? Murya a cunkushe ta ce  I Said

tomorrow Mahmud. Ya lumshe idonsa yana furta  Shikkenan Princess Allah ya kai mu? Amma kafin nan

ba za ki gaya min ko menene ba? Kada ki saka na kasa barci. Bata yi magana ba ta datse kiran kawai cikin

"b acin rai, me ye zai uzzira mata tunda ta ce gobe ba sai ya bari sai goben ba ita fa bata son naci. A daren dai Kam Amaa bata yi wani barcin kirki ba juyi kawai ta dinga cikin wani irin hali. Bata tashi Imani ba don bata son ta ganta a yanayin da take. Hoton Dada ta zubawa ido kawai tana jin feeling d in abinda take ji yana sake zafafa. Idonta k uri akan hotunan da take da folderrsu guda a cikin wayarta ta lumshe idonta a hankali cikin wani irin yanayi ta kifa fuksar wayar a saman fuskarta ta saka bakinta daidai na Dahdan tana sumbata da gaske dai kamar a haukace take. Hauka mana mahaifin da ya haifeka? Ita kanta ta fara"

tunanin ta haukace. Hawaye wani na bin wani take shafar fuskar Dahdan tana furta  I Love you& .

Da safe da suka tashi dukkansu ba wani walwala a tare da su. Imani kam lalurar y ar uwarta ce ta dameta

"don duk abinda ta yi jiya da daddaren ta ji shiru kawai ta mata don bata son ta San idonta biyu ma. Amma abin ya dameta ya kuma tsaya mata a zuciya don haka ta ji kawai gara ta gayawa Umma teey idan ma magani ne a samar mata idan kuma Aljannu ne a yi gaggawar rabata da su. Suna fita suka tarar da abin Mamaki Mommy ce cikin zafaffiyar kwalliya Dahda a gefenta tana cin chewingum tana ganinsu ta gintse fuskarta. Ba su san ta dawo ba musamman Amani da ta ji wani bak in ciki da rashin jin da din dawowar Mommy gidan. Wani irin kishi mai zafi ta ji yana shirin sark afe mata numfashi ganin Mommyn a jikin Dahdan sosai shi kuma idanunsa a lumshe tana sosa masa gashi. Kansa a saman cinyarta. Ganinsu bai saka ta fasa abinda take ba. A hankali Dahda ya bu de idonsa jin kamar ba su ka dai ba ne. Da sauri ya mik e ganin twins d insa. Fuskarsa a d aure ya ce  Ba ku iya sallama ba ne? Imani ta yi saurin yin k asa da kanta tana furta  Am sorry Dahda ba mu San kuna zaune ba. Ama kuwa turo bakinta ta yi kafin ta juya ta koma hanyar d akin. Mommy ta bita da kallo baki sake tana furta  Mhmhn. Dada ya d an kalleta ya ce  What?  Hamshak iyar y arka na gani ji fa abinda ta maka, wai Imaam me yasa baka son hukunta yarinyar nan? nema fa take ta raina ka ji yarda ta yi da baki. Lumshe idonsa ya yi kawai ba tare da ya ce komai ba yana jin Mommyn na ta masifa kamar zata ci babu. A hankali ya ja ta jikinsa ya manne bakinsu wuri guda yasan hakan kawai zai mata ta yi shiru. Shirun kuwa ta yi tana jin dama ya kusanceta wata irin zazzafar sha awarsa ce take fusgarta sai dai ta San ba dama don a k aidar wancan sirrin nasu yau ba ranar da Dahdan zai kusanceta ba ne. Bata manta kashedin Alwan a cikin kunnuwanta  Kin amince sau d aya zai kusanceki a sati biyu? A wata sau biyu kenan? Bata yi wani tunani ba ta ce ta amince don burinta ku di a wancan lokacin sai dai ba a kai ko ina ba ta fara gane shayi ruwa ne, don Kharija ce ita mai tsananin buk ata hakan yasa bisa dole ta fara bin mata don su gusar mata da kewar Dada sai dai basa iyawa don Dada na daban ne a cikin maza na musamman bata jin za a iya samun irin Moddin Didi guda biyar a cikin d ari. Jikinta Har rawa yake tana jin kamar ta saka kuka so take kawai Moddi ya kusanceta amma ba dama a lissafin ta ma sanda suke da damar kusantar junan tana cikin ranakun ta na al ada hakan yana nufin sai wani watan kenan? Ga matsala guda rashin haihuwa abin ya dameta bata san Moddi ya bayar da mahaifarta ba. Yana ganin yarda jikinta ke rawa janyeta ya yi kawai daga jikinsa yana murmushin k asan baki, dariyar mugunta ce fal a ransa don ita ta jawowa kanta son ku di ya ja mata a lokacin sai da Alwan"

ya bata zab i idan ba zata jure ba ta bari a mata kishiya da matar da zata jure Amma ta ce bata son

kishiya. Ta dinga bin Moddi da ido da yake takunsa kamar ingarmar doki sam ba abinda ya damesa. Duk

da a saninta Moddi ma yana da zafin sha awa sai dai yanzu bata San inda ya kai k arfin sha awar tasa ba. Bin Mata! Ta ji zuciyata ta haska mata. Ta runtse idon madadin ta ji zafin abin sai ta ji hakan yafi mata da kishiyar gida gwara ta waje. Abin kunya ne a wajenta a ce yau Moddi ya mata kishiya dariya y an group za

su mata don ba a tab a ba ba kuma za a fara a kanta ba.

Imaan a hankali ta gama shirya komai a dinning Ama kuwa tunda ta shige d aki bata fito ba. Takaicin

"dawowar Momny ne kawai yake nuk urk usar zuciyarta ji take kamar ta hallaka matar saboda tsananin zafin zuciya. Mommy na kallon Imaan ta ce  Ina hamshak iyar? Imaam ta ajiye tea flask a saman dining kafin a hankali ta ce  Bata da lafiya. Mommy ta tab e baki tana girgiza kai ta zauna a saman dining d in. Banda yanayin da take ciki yana damunta ba abinda zai hana yau ta yiwa yarinyar duka. Sai dai komai ya kusa zuwa k arshe idan har ta bi shawara k awayenta tana fatan cimma nasara in sha Allah. Bata jira Dada ba ta fara narkar abincin son ranta, shi yasa take k iba kamar me, don bata saurarawa abinci. Dahda da ya fito ya zauna yana kallon table d in Imaan ce kawai ba Amaa.  Ina Amaa? Ya furta yana kallon Imaan."

"Imaan ta mik e tana furta  Bari na kira ta, bata jin da di ne.  Zauna. Moddi ya ce yana mik ewa ya nufi hanyar da zata kai shi d akinsu. Imaan ta runtse ido tana jin gabanta na fa duwa sam bata son keb ewar Dada da Amaa Amma bata isa ta nuna ba. Yarda yake taku kamar yana taku ne da bugun zuciyar ta. Bai yi making any sound ba ya tura k ofar a hankali ya shiga bedroom d in. Idanunta a lumshe suke kamar mai barci sanye cikin wando da rigar jeans a hankali Dahda ya lumshe idonsa yana jin abu yana dukan zuciyarsa har ya k arasa bakin gadon idanunsa zube a kan surarta. Komai yana sake ta azzara a ransa."

Hannu ya saka ya zare wayarta da ta rungume a k irji. Idanunsa ya sauka a kan rubutun da take yi cikin diary d in wayarta wasu irin words zafafa a k asan hotonsa kamar dai saurayinta ko mijinta. Words d in shi kansa sun masa girma bai San kuma a inda ta samo su ba. Idonta a lumshen bata bu de ba duk da tana shak ar k amshin sa sai dai a zatonta imagination d in da ta Saba ne ta San ba abinda zai kawo Dada d akinsu a wannna lokacin. A zafafe ta ce  Imaan ajiye min wayata kada ki ga abinda zai hana ki barci. Kin kasa yarda da abinda nake gaya Miki wallahi da gaske ina jin son Mahaifina shi zai yi ajali na& ..  Amaaa& ! Ya fa da cikin dakakkiyar muryar da ta saka Amani saurin bu de ido hankalinta a tashe ta ce  Dah& . Kallon da yake mata ne yasa ta San tabbas ya karanta abinda ta rubuta a cikin wayar. Hankalinta ya tashi ta dinga jin bugun zuciyarta yana sake ninkuwa jikinta ya fara rawa. Wata irin fusga Dahda ya mata ta dawo daf da shi. Sunkuyar da kanta ta yi jikinta na shaking. Dahda kallon ta shima yake nasa hankalin yafi nata tashi. Me yasa? Ashe itama tana jin abinda yake ji? Me ye hakan? Zagayeta kawai yake da idonsa kafin cikin wata irin murya ya ce  Kin haukace ko? Ta yi saurin d aga kai a hankali ta furta  Wallahi ni kaina na San na haukace Dahda pls ka yi min afuwa wallahi Ban san me ya same ni ba&  kallonta yake a zuciyarsa shima yana furta  Ni kaina na haukace Amaaa& . Alwan ya haukatamu me ya shiga kai na wace irin matsala na jefa kai na son y ar cikina? Jira take ta ji ya mata magana sai ta ji ya yi shiru ta San ba mamaki tashin hankali ne ya hana shi magana. A hankali ta ji kamar an rufe k ofa da sauri

ta bu de idonta ganin Imaan a tsaye Dahda ya ajiye wayar ya fice daga d akin. Imaan ta bi shi da kallo

kafin hankali tashe ta isa wajen Amani ta kama kafa darta ta girgiza tana furta  Amaaaa menene?

15 / 32