Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Hadarin GABAS Book Complete Complete Hausa Novel by Nazeefa Sabo Nashe

Author :  Nazeefa Sabo Nashe Category :  African Stories & Novels

Chapter   26 / 32

75K to 78K   out of 93.3K words

tafi, saura kuma ka je ka gayawa Safna k anwar Didi zaka yi aure.. Bai bu de idon ba, balle ya bata amsa, alamun y an miskilancin na kusa, idan"

yaso haka yake sai ya cije ya k i magana musamman idan zuciyarsa bata cikin sukunin yin

"Maganar. Shafa gefen kumatunsa ta yi, sai kuma ta"

"Ja hancinsa tana furta  To Uban miskilanci, saduwar alheri. Ya d an murmusa kawai ba tare da ya bu de"

"idonsa ba. Ya furta  Akwai sak o a account d inki, share it with Your sister s Ta k asan ido yake kallonsu duk suna ficewa& "

Har ta kai k ofa ta tuna bata yi sallama da su Amani ba. Sai kawai ta dawo zuwa  dakinsu na b angaren

"Didin. Jin kamar suna magana k asa k asa yasa ta tsaya ta lab e tana jin su. Iman ta ce  Sha biyu na dare za mu gudu, idan yaso ko garin su Mahmeey sai mu je. Fateemah ta waro ido, kafin ta tura k ofar ta shiga da sauri suka  d ago suna kallonta sai kuma suka sunkuyar da kai. Akwatin gaban Imaan ta kalla sai kuma ta kallesu d aya bayan d aya gabanta na fa duwa ta furta  Guduwa za ku yi? K asa suka yi da kansu. Jikin Fateemahn a sanyaye ta zauna daf da su. Nasiha ta dinga musu da alk awarin ba abinda zai faru In sha"

"Allah.  Moddi ba mahaukaci bane, na San ko giyar wake ya sha ba zai aikata muku komai ba. Imaan tana"

"hawaye ta labarta mata komai. Wani irin waro ido ta yi a gigice ta mik e ta koma parlorn Didin, da wani"

"irin duba take kallon Moddi Kfin ta furta  Imaam kana cikin hankalinka kuwa? Didi kin san abinda yake shirin aikatawa? Da sauri Ya kalleta a idanunta Ya hango da gaske abinda duk ta sani zata gayawa Didi, Ya runtse idonsa kawai& .."

Free pages Saura few pages fa! Ku hanzarta samba do ku dinku. 2118666253 UBA

JIKAR NASHE&
'HADARIN GABAS& ..

29.

NAZEEFAH SABO NASHE

8033748387.

BRIGHT PENS SECOND BATCH

Idanu ya sake warewa ganin Fateemah har ta fice daga parlorn ba tare da ya san me suke tattaunawa ba.

"Ya sake lumshe idonsa ganin Didin kawai ta zuba masa ido, sai yaga kuma ta mik e ta nufi d akin da su Amanin suke. Tura k ofar ta yi jikinta a sanyaye ta zuba musu ido. Su   d in ma kallonta suke. Ta zauna a gefen gadon tana kallon akwatinansu sai ta saki murmushi kawai, murmushin da su Amani suka  dauka na mamakin abinda zasu aikata ne.  Za ku gudu saboda Didi ta Gaza a wajen baku kulawa ko? Za ku gudu saboda k una tunanin zan iya bari a cutar da ku ko ni na cutar da ku ko? Sai ta girgiza kai ta furta  In dai ina raye ku saka a ranku ba abinda zan bari ya cutar da ku, ina son ku ina tausayin maraicinku.. ku k ara min lokaci komai yazo k arshe, na san kuna da matsala Fatima ta gaya min komai, ina kuma kan bincike akan abin duk Wanda yake da saka hannu a ciki Allah zai yi maganinsa. Komai yazo k arshe Moddibo zai yi aure jibi, da matar da nake tunanin ita zata zame masa alheri a rayuwarsa, matar da zata so ku taso mu ta"

kuma sake dunk ule zumuncinku waje  daya. Farin ciki ya cika zuciyarsu gaba d aya suna jin a ransu

"kamar da gaske duk wata matsalarsu ta zo k arshe.  Kada ku k ullaci Babanku, bashi da laifi ko ka dan son"

"zuciya ne ya shigo cikin lamarin& ku yi hak uri kun ji. A wannan gab ar dai Imaan ta jita kawai ba don ta yarda da abinda ta ce ba, saboda da kunnuwanta ta ji abinda Dadan yake fa da a waya. Sai kawai ta ja ajiyar numfashi ta sauke tana kallon idon Didin da itama ta zuba mata ido, tana son ta gayawa Didin komai sai dai bata San ta inda zata fara ba, maganar ta girmi kwanyarta. Didi ta shafe kansu ta sake fita. Iman kallon Amani take da idonta suke lunshe sai kawai ta samu kanta da Shafa gefen fuskarta Amanin ta Ware ido tana kallonta a hankali ta furta  Menene? Amanin ta girgiza kai kafin ta furta  Bakomai. Duk da akwai komai  din wani irin zafi take ji a zuciyarta Wanda ta tabbatar na Kishin Dada ne, sai dai tana"

fatan aurensa ya zama silar yayewar matsalarta.

Haka aka dinga shirin biki gadan gadan ba tare da Sun bari Safna ta sani ba. Sai dai a ranar ta fahimci

"abinda ake shirin aikatawa don da tashin hankalin da take ciki yasa bata Saka ido a kan mutanen gidan ba, mafita kawai take nema. Mafitar da zata wargaza kwanciyar hankalin zuri ar Lami do ta saka musu firgici da b acin ran da ba zasu tab a mantawa da shi ba. A zaune take gefen gado hannunta rik e da robar rubutu ta tsurawa rubutun ido tana d an murmushi k asa k asa. A hankali ta furta  Da gaske komai yazo k arshe kamar yarda Malam ya ce.. Sai kawai ta saki wata irin mahaukaciyar dariya& daidai lokacin wayarta ta dinga ringing ido ta zubawa wayar tana jin wani irin matsananciyar fa duwar gaba. Hannu na rawa ta saka ta  d au wayar ganin sunan Alwan da ya bayyana b aro-b aro a screen  D in wayar. Tsinkewar gabar da ta samu kanta a ciki ne yasa bata San wayar ma Upside down ta rik e ta ba. Sai da ta ji muryar Alwan yana furta  Kin kasa cika mana aikinmu, ga Mijin da kike so kamar ki Mutu yau ya miki Kishiya, yau an  d aura auren Mijinki d& &  wani irin waro ido ta yi tana jin wani irin zafi tun daga k asan zuciyarta Har gangar jikinta. A razane ta ce  What? Alwan Ya saki murmushi yana furta  Da gaske ya yi aure, mahaifiyarsa ta masa auren Sirri, idan kina son kuma ya rabu da matar sai kin aikata abinda muke so, ki saka ya kusanci yarinyar can ko ba ya so, ki yi musu vedio kice idan har bai rabu da matar ba zaki tona masa asiri zaki saki vedion kowa ya san waye shi? Murmushi ta saki wata irin nutsuwa tana shigarta."

"Tabbas wannan ce shawara dama ko ba a yi haka ba tayi niyyar ta saka ta tilas ya kusanci Amani don ta b ata musu rai kamar yarda suka saka tata zuciyar ciwo. Alwan ya katse wayar ya barta da tata wayar a hannu. Da k yar ta zame wayar daga kunnenta. Ta tuna a yau tana da damar da Imaam zai kusanceta sai ta saki jin da di a ranta,don a yau ne zata yi amfani da maganin mak ale mata da Malam ya bata. Ya kuma tabbatar mata in dai Imam d in ya kusanceta ba zai sake marmarin wata mace ba da sunan aure&  Zan yi amfani da maganin amma sai na gama da wannna matsalar. Ta furta kanta tsaye. Wanka ta shiga tana"

jin ba wani b acin rai tare da ita duk wani shiri ta gama shirya shi a zuciyarta.

Ta gama wankan sannan ta shirya ta shiga kitchen. Favorite dishes d in Didi ta dafa a gidanta su Mama

"Talatu suna tayata cike da mamakin sauyawarta, ko dai bata son abinda ake ba ne a gidan. Mama Talatu ta fa da k asa k asa tana kallon Inna Laraba bayan Safnan ta shiga store da yake cikin kitchen  din. Suka yi shiru ganin ta fito still fuskarta cike da walwala tana kallonsu ta umarcesu su kwashi abincin su biyota parlorn Didi da su. Haka kuwa aka yi Didi sai gani ta yi suna jera abincin a babban Dinning area d inta da Yasha adon carpet mai taushin gaske da pillows manya. Don Moddi bai saka mata Dinnig table ba ya san bata so sai ya saka mata wani table irin na k asan nan sosai Mara tsaho. Cikin mamaki Didi take bin Safna data zauna a gabanta da kallo. Murmushi Safnan ta yi sai kuma ta sunkuyar da kanta idonta yana tara k wallar da ta k irk iro ta k arya. Murya a k asa sosai ta shiga bawa Didin hak uri  Don Allah Didi ki yafe min, In sha Allah ba zan sake aikata abinda duk na aikata a baya ba, na yi nadama kuma ina neman afuwarki data yaranki Har ma da Moddi da y ay ansa gaba d aya. Didi cike da mamaki take dubanta ita ba yarinya bace ta San wannan tuban na Safna bana gaskiya ba ne, da wani abu a k asan ranta ba mamaki yaudara ce ko kuma ta ji labarin auren Moddi take son ruguza shi ta hanyar makirci. Sai kawai ta saki murmushi itama in dai Makirci ne gidan ta tarar yaushe aka haifi Safnan su da aka haifa zamanin da makirai ma suka fi yawa, ba yanzu ba da mutane basu da wayon iya makircin ba ma. Hannu ta saka ta dafa kanta tana sakin murmushi ta furta  Ai haka ake so Safna, tashin hankalin ai bashi da rana, Allah ya yafe mana gaba d aya. Wannan abincin dai yau ba zai ciwu ba don duk muna azimin Alhamis. Safna taji zuciyarta ta wani irin bugawa duk ku din da ta kashe cikin abincin na asirin data zuba a cikinsa Sun tashi a banza kenan? Kai ina wallahi da sake. Sai ta saki murmushi tana furta  Ai ba zai yi komai ba zuwa yamma sai a yi muku warming  d insa ku sha ruwa da shi, amma shi Moddin ai baya azimi.  Shima yau ya  dauka. Didi ta furta tana k ok arin danne dariyar da take ranta. Ta k yale Safna a zuwan za a ci abincin da"

daddare.

"Daga wajen Didi ta nufi sashen Moddibo, zuciyarta duk ba da di wani irin zafin Moddibo take ji. Wato ita"

"zai yaudara ai kuwa zai sha mamaki. A zaune yake laptop a gabansa. Kallo guda ya mata Ya  d auke kai. Ita kuwa sai da numfashinta yaso d aukewa tsabar kyau da taga Moddi ya yi cikin black shirt da farin wando. Gashin kansa ya sha gyara sosai. Ta k arasa kusa da shi tana nazartar yanayin parlorn da yake a gyare tsaf-tsaf As usual Moddi baya son k azanta ta sani don haka komai nasa yake zama very neat. So take ya kalleta sai dai tun kallo gudan da Ya mata bai sake ba yana ta aikin tapping computer. Sai da ta gyara muryarta wajen son k wato tunaninsa da sanyin muryarta ta da take tunanin ta siranta sannan ta furta  Wajenka na zo Imaan, I need your concentration& . Bai kalleta ba ya furta  All ears& . Ranta ta ji ya sosu ganin abinda yake mata, Wanda da bai isa ba, bai isa ta yi magana ya shareta ba. Amma sai ta cije ta daure b acin ranta ta furta  ka yi hak uri na amsa duk laifi na ina rok on yafiyarka please! D ago kansa ya yi yana kallonta sai kawai ya  dan saki murmushin gefen lips ya ja bakinsa ya yi shiru. Cak ta mik e ta isa gefensa ta shiga jikinsa a hankali ta furta  Da gaske nake, na yi regretting all my wrongs kuma ba zan sake ba In sha Allah&  cikin idanunta yake kallo yana mamakin jin kalaminta, anya kuwa ta San irin laifin da yake shirin yi mata. Sai kawai ya kama hannunta ya sumbata ba tare da ya furta komai ba ya mik e ha de da d age laptops d insa daga wajen.  Ga abinci a parlorn Didi na kawo muku&   Azimi ya furta cikin husky voice d insa sannan ya shige d akinsa. Bakinta ta cije sai kuma ta saki murmushi  Zaka dawo daidai"

"ne Imaam, zan baka mamaki. Komawa ta yi parlorn Didi ta zauna ta sake a cikin su har tana jan Imaan a"

hirar don kam bata ga fuska wajen Amani ba. Imaan  din ta dinga amsa mata a  darare don tsoron Safnan

take ji kamar yarda take tsoron ranta. Ban da Allah ya kiyaye tana dagewa da addu a da tuni ta sakata a mummunar hanya bata San me yasa a yanzu ma Safnan ta janye makaman yak inta ba.

"K arfe shidd ta k irk iri ciwon cikin k arya bayan da ta tabbatar ta aikata abinda take so successfully& Ba wanda ya kawo komai Didi ta ce su tafi asibiti da Imaan. Suna zuwa asibiti Doctor ya tabbatar musu sai an yi admitting Safnan. Iman taso guduwa gida Amma Safnan ta rik e hannunta tana furta  Why? Idan kika tafi wa zai zauna da ni, ki bari drip  din ya k are mu tafi tare. Haka Imaan ta hak ura ta zauna ba don"

ranta yaso ba.

Suna zaune a parlorn Didin Amani ne da Didin kawai. MODDI ya shigo sai  daukan ido yake fuskarsa cike

"da walwala ya zauna a kujerar da take gefen Didi. Yana kallon Amani da take zaune tana kallonsa cike da fa duwar gaba. Wani irin take ji a duk sanda suka kusanci juna. Didi da farin ciki ta furta  Alhamdulilah Ya ka baro amaryar? Ya cire hularsa yana jingina da kujera idonsa a lumshe murmushin fuskarsa ya kasa d aukewa Ya furta  Tana gaishe ki, da kowa ma. Amani taji zuciyarta kamar ta tarwatse don haka ta mik e kawai zata wuce Moddin ya ce  Ama&  ta juyo jin ya ambaci sunanta ledar hannunsa ya mik a mata sai kuma ya mik awa Didi tata. Daga haka ya mik e ta gefen Amanin yazo zai shige ya furta  Koma ki zauna, Dodon naki ya tafi. Duka jikinta ta ji wani irin yarrr jin yanayin sound  din muryarsa. Ta rik e ledar a hannunta kafin ta zauna cikin mutuwar jiki. Didi tana kallonta ta furta  Alhamdulillah yau buri na ya cika Moddi Ya auri kamilar mace wallahi. Baki ganta ba. Amani ta  d an cije leb e kawai. Didi ta saki tsaki  Wai Uban me aka miki ne yau nake ganinki sukuku, ina lura koda aka sha ruwa ba wani abin kirki kika sha ba, wuce ki je kitchen akwai fura a fridge dana dama Miki don na San ke gwanarta ce ki  d auko ki sha a gaba na. Amani ba don tana so ba, sai don tana son Didin ta daina mata hayaniya a kai ta samu kuma ta barta ta huta yasa ta shiga kitchen  din ta  d auko furar ta kawowa Didin. Didi ta zuba a cup ta mik a mata tana janyo ledar da Dadan Ya bawa Amanin taga nama ne mai zafi sai Icecream a ciki da fresh milk. Ta furta  To maza ki zauna ki sha komai, haba yarinya duk kin bi kin fige&  Dole Amani ta dinga turawa a cikinta, komai ciki take yi cikin rashin kwanciyar hankali. Didin ma ta ja nata tana ci kaza ce da yoghurt. Amani dai bata San ta kusa shanyewa fresh milk D in ba ko don da gaske tana jin yunwa ne. Ta ajiye tana kallon Didi ta mik e  Zan je na yi freshen up na kwanta. Didi ta fara kallonta da dishi-dishin idonta da take jin wani irin masifaffen barci ta  daga mata kai. Tun kafin Amani ta kai  d aki Didi ta mik e ta shige nata d akin tsabar barcin da yake idonta. Amanin wanka ta yi ta kwanta rigingine tana jin yanayin da take ciki yana"

sake k arfi. Ta runtse idonta da k arfin gaske tana hango Dada tana kuma jin muryarsa a kunnenta kamar

"yarda ya saba zuwa mata a barci. Abu fa Ya fara zafi ga wani irin yanayi da take ciki kamar mai maye, ta"

"runtse idonta tana imagining abin wani irin feeling Mara misali take ji, a yanayin mayen ta mik e daga ita sai b ingilar rigar barcin da take jikinta ta fice daga sashen Didin zuwa sashen Dada, ta  d an walkway  din da yake hanyar da zata sadaka da sashen Moddin& . Cikin mayen ta tura k ofar parlornsa tana tafiya cikin wani yanayi kamar ba ita ba ta shiga bedroom  d insa. Jin ta take kamar a mafarki ba abinda take so irin jinta a jikin Moddi yana aikata mata abinda take imagining bata cikin hayyacinta kamar yarda bata San"

sanda ta kai kanta gadon ba ta kuma shige jikin Moddin& & .

JIKAR NASHE&
'HADARIN GABAS& & .

NAZEEFAH SABO NASHE&
'

8033748387.

BRIGHT PENS SECOND BATCH

30.

Cikin wani irin hali da shi kansa ya kasa controlling kansa gangar jikinsa da zuciyarsa. Ruhinsa gaba d aya

"baya tare da shi, kamar a maye yake kamar kuma a buge yake a haka komai ya kasance, k addarar kusantar junansu a daren ta afku, cikin wani irin hali da su kansu basu sani ba, idonsa ya rufe burin juna kawai suke& . Sai da ta ji shigarta jikinsa ya bu de kuma abinda kowace budurwa ke alfahari da shi, Sannan ta sake fita daga hayyacinta. Wani irin barci mai nauyin gaske barcin da su kansu basu San yaushe"

ya  d auke su ba&

A gadon asibitin wani irin fa duwar gaba ne ya samu Safna. Ta dafe k irjinta tana karanta addu oin da ita

"kanta ta san da wuya Allah ya amsa mata. Tana tare da tarin manyan laifukanta. Ta sani mai afkuwa ta afku, ta cika burin Alwan gefe d aya tana tunanin nata

26 / 32