Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Hadarin GABAS Book Complete Complete Hausa Novel by Nazeefa Sabo Nashe

Author :  Nazeefa Sabo Nashe Category :  African Stories & Novels

Chapter   29 / 32

84K to 87K   out of 93.3K words

suka shiga daf da asuba. Didi na kwance ta dinga bin Amani da kallo kafin ta lumshe ido ta d aga hannu alamar tana kiran Amanin."

"Amanin ta k arasa wajenta ta shige jikinta. A tare suka saki ajiyar zuciya da Didin suka kuma saki kuka a tare. Didi ta dinga Shafa mata kai tana furta  Ki yi hak uri kin ji Magajiya, sannan kuma ki yafewa Moddibo duk da bai cancanci yafiyar a wajenki ba, na San da ciwo Amma don Allah kada ki fitar da wannna sirrin don fitarsa kamar tonuwar sirrin ki ne, don Allah ki rufa mana asiri ki rufawa kanki asiri&  Ama kuka Kawai take tana jin zuciyarta na zafi. Me yasa Didi zata ce kada ta fitar da wannan sirrin? Me yasa bata son ta tonawa Moddi asiri? Akwai adalci akan hakan? Ita bata k i ta tona asirin ba abu guda ne ta San ba zata samu Mijin aure ba to sai me? Dama ita bata jin zata yi aure a duniyar nan. Fateemah ta zauna a gefenta itama. Hannayenta ta kama ta saka cikin nata tana matsa su a hankali.  Ba wai don Moddi muka ce ki rufa wannan maganar ba, sai don kan ki Ama. Ta fa da cikin murya mai cike da sanyi.  Ki rufa mana asiri yarda daga ni sai ke sai Moddi Safna, Didi da Iman ne muka San maganar nan to don Allah ki barta a iya mu  din, hakan shine alheri a wajenki.. kin ji My daughter? Amani ta ha diye wani abu"

"da ya tsaya mata a mak ogaro kafin ta sake sakin kuka, bata jin har abada zata iya rufawa Moddi asiri,"

dole sai ta sanar da duniya waye shi? Uban da ya yiwa y arsa fya de saboda son duniya. Fateemah ta

"kwantar da ita a saman gadon Didin bayan ta tilasta mata shan maganin pain reliever. Shiru ta yi kawai sai dai ba barci take ba, sak a da warwara zuciyarta kawai take mata. Kiran sallahr da ake ne ya saka su Didi mik ewa daga zaman jigum da suke suka fara shirin sallah. Sai itama ta samu kanta da tashi ta yi"

sallahr& .

Yana idar da Sallah ya nufi sashen Didi. Fuskarsa fayau kamar Wanda ya tashi daga zazzab i. Fargabar jiya

"ce kawai ta saka idanunsa suka fa da ciki. A hankali yake taku hannunsa rik e da counter yana matsawa a hankali. Ya yi sallama cikin k asa da muryarsa kafin ya tura k ofar  dakin. Da sauri Amani ta runtse idonta bata son ganinsa sam. Didi ma  d auke masa kai ta yi, ta cigaba da laziminta tana fatan Allah ya rinjayi zuciyarta daga tarin fushin da yake cikinta kada ta yiwa Moddibo baki. A kasalance ya zauna a k asan carpet d in. Idanunsa a k asa ya hau furta  Mun tashi lafiya Didi? Shiru Didi ta yi, tana hak ilo da zuciyarta wajen ganin ta togace kanta daga samba da wa Moddin zagi. Ya sake maimaitawa still bata amsa masa ba har sai da Fateemah ta ji tausayinsa ta ce  Didi yana gaishe ki? A fusace Didi ta ce  Fateema kada kice min kina goyon bayansa? Kada kice min tausayinsa ki ke? Fateema ta hau girgiza kai  Ko ka dan Didi, ai girman laifinsa ba zai bari a ji tausayinsa ba ko ka dan, ai aikin gama ya riga ya gama sai dai ai fatan Allah ya kiyaye na gaba&  Kallon Didi ta zuba mata ne yasa ta yi shiru sai kuma taga Didin ta mik e idanunta jajir a kansa ta furta  Moddibo! Da sauri ya  d aga kai yana mamakin Amon muryar da tayi amfani da shi wajen kiran sunansa& . Bai san sanda ya samu kansa da furta  Ki yi hak uri Didi& . Kallon da ta masa ne yasa shi ha diye sauran maganarsa. Kallo ne mai nuni da garga di gare shi, a idanun Didi yake hango yarda take jin haushinsa. Muryarta a fisge ta ce  Ba zan maka baki ba Moddi, ba zan ce jeka ka gani ba, zan maka addu a Allah y a shiryeka, Allah ya dawo da kai kan tafarkin sira dil Mustak ima. Amma ba zan iya zama a gidanka ba, ba zan iya zama inuwa guda da kai da matarka ba, zan tafi zan tafi zan koma gida na idan ba ina so zuciyata ta buga ba ne, sai dai zan gaya maka zan aurar da yaran nan zan aurar da marayun Allah, tun kafin mutane su farga su k i aurensu, kuma tare da su zan tafi. Allah ya shiryeka shine kawai addu ar da zan maka. Ta fa di tana k ok ari sosai wajen ganin k wallar ta bata zuba ba. Moddi kasa cewa komai ya yi, to me zai ce? Yana kallonta ta fara shirya kayanta. Ya runtse idonsa kawai yana son yi mata magana, irin maganar da zata kwantar mata da hankali, amma harshensa ya gaza, Ya kasa bashi ha din kai don haka kawai sai Ya kifa kansa a hannun kujera ya yi shiru kawai. Fateemah ce ta katse shirun nasu ta hanyar furta  Amaryarsa fa Didi? Amaryar da aka  d aura musu aure? Yaushe zata tare? Didi ta gintse fuskarta tana nuna Fateemah da yatsa ta furta  Ki shiga hanaklinki Fateemah, ki kuma fita hanyata matuk ar maganr Moddi ce zata ha da ni da ke, bana so bana so ki sake jefa ni cikin zancen Moddibo, Ya je ya yi abinda yake so, Ya aikata abinda duk abinda yake so, na daina ba shi umarni tunda ba bin umarnin nawa yake ba. Shiru Fatima ta yi bayan ta furta  Ki yi hak uri Didi. Moddi kuma ya mik e waya a kunnensa. Basu San me yake cewa a wayar ba don muryarsa ta yi k asa da yawa. Fateema"

"dai ta bi shi da kallon k asan ido, gefe guda na zuciyarta na jin wani irin tausayinsa."

A bedroom d inta Ya sameta. Tana zaune hannayenta zube a k uncinta. Ta d ago tana kallonsa da sauri ta

"janye idonta don ba zata jure kallon birkitattun idanunsa ba, Sun canja sun zama wata kala daban mai razana zuciya& taku Ya yi na k asaita ya shiga cikin  d akin sosai. Idanunsa a kanta ya furta  Burinki Ya cika ko? Sai ki gaya min kuma next abinda zan yi, bana son maganar nan ta fita, ba kuma wai ina rok onki ba ne, Aa umarni nake baki, idan kuma kin k i&  sai ya ciza leb ensa ba tare da ya furta komai ba. A fusace Safna ta  d ago tana kallonsa  Idan na k i me? Na ce idan na k i me zaka min Moddibo? Saki na za ka yi ko? Na San shine abinda kake so& . Sai ta tuntsire da dariya  Saki na shine abu na k arshe da zaka yi regretting  d insa a rayuwa wallahi, don kana saki na zan bayyana wannan vedion a duniya na rantse da Allah ba Wanda zai hana ni, a yanzu ma idan baka amince ka yi min abinda nake so ba, sai na saki vedion nan&  Kallonta yake sosai, yana taune lips  dinsa. Ya sunkuya daf da ita yana furta  Me kike so na Miki? Cikin wata irin murya da ta yi k asa sosai. Safna ta ji muryar na nemar d auke mata numfashi ga k amshin turaren da ya baibaye mata hanci, sai ta ji tana neman ta rasa hankalinta. Sai da ta yi da gaske sannan ta"

fisgo muryarta da bata da amo sam ta furta  So nake ka saki matar da ka aura Jiya& ..

JIKAR NASHE&
'HADARIN GABAS& ..

32.

NAZEEFAH SABO NASHE&
'

8033748387.

BRIGHT PENS SECOND BATCH

&&

"Wani irin kallo yake mata,kafin Ya furta  Na saketa fa kika ce? Ta  d aga kai tana furta  Eh, ka saketa na"

"ce, idan Har kana son na rufa maka asiri&  Sai ya cije lips d insa ya furta  Idan ina so ki tona fa?  Kada ka saketa, ka sha mamaki, wallahi a yau zan saki vedion nan. Ya waro ido yana furta  Wai da gaske kike za ki iya tona min asiri?  Me zai hana? Ta fa da tana jijjiga jikinta&  Shikkenan, zan saketa, ba dai matar da Didi ta aura min ba, ki je ki samu Didin idan ta amince min a yau ma ba sai gobe ba zan saketa, don dama ba wani son yarinyar nake ba, sau  d aya na tab a ganinta kinga idan kika saka na saketa kin taimaka min zama da abinda bana so&  Farin ciki ne zalla ya cika zuciyarta, ta dinga jin zuciyar na wani irin kumbura tsabar murnar da take ciki. Ashe har yanzu ita take da Moddi ita Moddi yake so ba wata banza ba can, ashe zata iya tursasa Moddibo Har yanzu. Sai ta samu kanta da b acewar b acin ranta, farin ciki fal Ya cika zuciyarta. Sai ta mik e kawai tana yafa d an mayafinta ta fita zuwa sashen Didin. Moddi ya bita da ido yana girgiza kansa. Lamarin Safna mamaki yake bashi, ta yarda take nuna son kanta tsagwaron sa, in dai zata samu farin ciki ba ta k i kowa ya rasa nasa farin cikin ba. Ji ya yi yana son yaga drammerr da za a buga da Didi da Safna don haka yaga bari Ya je, duk da idanunsa basa son ha duwa da Didin ba don komai ba sai don b acin ransa da yake gani a idon nata, da gaske ya san Didi na jin haushinsa. Sai ya cije"

leb ensa hannayensa zube a aljihu ya nufi sashen Didin.

"A zaune ya gansu, Fateema har a lokacin tana zaune hannayenta zube da k uncinta. Sai ya ji tausayinta ya"

"mayar da kallonsa kan Amani da Imani da suka yi wani irin zuru zuru. Idanunsu Sun fa da sun kuma nuna alamun Sun ci kuka sosai. Ya zauna yana sakin ajiyar zuciya ba tare da ya yarda ya yiwa Didi second look ba. Ba zai jure ba, ba zai jurewa yanayin kallon da take masa ba. Kowa Safna take kallo da take zaune k afa  d aya kan d aya. Tana wurga musu wani irin kallo tana taunar chewingum.  Didi wajen ki na zo. Didi"

"ta zuba mata ido ba tare da ta ce komai ba, don a Yanzu bata ganin lefin Safna komai ta yi Moddi ne ya"

"jawo mata.  Yauwa Didi, dama a kan maganar nan ne, idan Har ba so kuke maganar ta fita waje ba, ina"

"son Moddi ya saki matar da kika aura masa jiya& . Kowa ya  dago yana wurga mata wani irin kallo. Ta girgiza k afa tana furta  Haka nake so a yi, idan ba haka ba zan saki vedion nan wallahi a gari, don duk abinda suka aikata jiya da y ar cikinsa ina da recording d insa, kamar na San akwai abinda Imam yake aikatawa na saka k aramar camera a d akinsa ba tare da Ya sani ba, sai gashi kuwa ashe yana aikata abinda nake zarginsa d in. Didi idan baki sani ba ki sani akwai wani sirri bayan wannan da Moddi yake aikatawa, akwai d akin sirrinsa da baya bari kowa Ya shiga, idan kuma ya ce ba haka bane ya bu de ku shiga ku gani& . Wani irin kallo Didi ta zubawa Moddibo tana jin hankalinta yana sake tashi, da gaske Moddi yana shirin bugar mata da zuciya. Moddin cikin takaici yake hararar Safna. Fateemah kuwa runtse idonta ta yi ta dafe k irjinta tana fitar da wani colorr numfashi. Amani kuwa ta dinga jin zuciyarta na tsananta bugu. Idanunta akan Dadan tana son taga ko zai musa. Sai dai ko  d aga kansa bai yi ba. Kan nasa yana sunkuye a haka yake kallon kowa.  Tashi mu je ka bu de min d akin Moddibo, idan baka naso yau na maka abinda baka tab a zata ba&  Runtse idonsa Ya yi yana girgiza kai.  Ki yi hak uri Didi, shigar ki d akin bashi da wata fa ida, don Allah ki yi hak uri. Zubewa kawai ta yi akan kujera wannan karan sam ta kasa togace hawayen da suke zubo mata& ta saki kuka sosai tana furta Ya Allah! Safna ta mik e tana sakin murmushi tana kallon Fateemah da ta zama kamar statue. Sai ta kai wayarta daidai fuskarta ta furta  Ke kin san komai, kin san Moddi ya cusawa y arsa k aunarsa da sha awarsa ta hanyar tsafi, kin ga abinda kika gani a wayarta, sannan ga vedio, idan baku saka ya saketa ba a Yanxun nan zan saki vedion nan a tiktok wallahi& .. Ta fa da tana kunna vedion sannan ta shiga Tiktok. Da sauri Fateemah ta rik e hannunta tana furta  Moddibo saki Jameela saketa, Safna ta shirya tona mana asiri, ta shirya lalata mana sunan family&  Moddibo ya kalli Fateemah. Ta ce  Ka saketa na ce. Fateemah ta furta a tsawace. Moddi ya lumshe idonsa yana furta  Na saketa&  Fateemah ta saki hannun Safnan tana sakin ajiyar zuciya. Idonta na cigaba da zubar hawaye. Safna ta tuntsire da dariya tana furta  Ko yanzu nice da riba, na gaya muku na zame muku k arfen k afa. Ta fice tana cigaba da dariyarta, daga jinta ka san tana cikin farin ciki. Shiru duka  dakin ya  d auka baka jin komai sai sautin ajiyar zuciyoyinsu da suke yi a jere a jere. Didi ce ta fara magana  Hankalinka Ya kwanta Moddi, ka saki matar da na aura maka, Duk abinda kake b oyewa kuma Ubangiji Allah ya tona maka asiri kwana kurkusa, idan kuwa na sameka a matsayin matsafi Wanda Ya yi ku di ta hanyar tsafi wallahil azeem ba ni ba kai, Fateemah ki zama shaida&  Fateemah ta lumshe ido bayan jin sautin bugun k irjinta Ya tsananta. A idanun Didi ta dinga ganin duk abinda ta fa da gaskiya ne Har k asan ranta. Don haka ta mik e zuwa gabanta ta durk ushe murya a k asa ta furta  Ki yi hak uri Didi. Wani kallo ta mata da yasa Fateemahn ta ja baki ta tsuke tana matsa yatsun hannunta.  Kada ki ce min komai Fateemah, duk abinda Ya faru ace kin b oye min? Kin san abubuwa da dama amma kika rufe min? Kina tunanin gata kika yiwa Moddibo, y ar cikinsa fa? Da kin gaya min tuntuni da abin bai kai haka ba ai, baki kyauta min ba Fateemah kuma ina fushi da ke. Fatima ta saka kuka tana kama hannun Didin ta furta  Ki yi hak uri Didi, Ban gaya Miki bane saboda bana son ranki ya b aci, kuma sai da na ja kunnen Moddibo na ce kada Ya aikata Amma sai da ya aikata, ni kaina yanzu ina jin zafin Moddibo fiye da tunaninki, komai shi ya jawo Amma ta hanyar gudumowar Mace Mara imani, wacce take son Ya yi ku di ko ta wace hanya&  Didi ta mik e tana furta  Ai ga ku din nan ya samu, sai ta ci ku din shi kuma ta cigaba da walagigi da rayuwarsa&  ta shige toilet wannan ne Ya bawa Moddi damar mik ewa zai fice Fateemah ta bi bayansa da sauri. Jin motsin ta yasa ya juyo ta ja hannunsa  Mu je d akinka, ka nuna min abinda kake b oyewa a d akin sirrinka idan ba haka ba ba ni ba kai Moddi&  Ya ja ya tsaya, ba tare da ya cigaba da"

"tafiya ba, fuskarsa a tamk e ya furta  Amma kin san ni ba yaro ba ne ko? 38 yrs ya wuce wasa na San"

"ciwon kai na, na San abinda zan aikata mai kyau ko mara kyau ko? Fateemah ta dinga kallonsa cike da"

"mamakin furucinsa ya cije bakinsa yana furta  Tunda Ban bu dewa Didi d akin can ba, bana jin zan iya bu dewa wani don haka leave me alone& . Turus ta tsaya tana"

"Kallonsa. Eeh lallai da gaskiyar Safna da ta ce koma meye a cikin d akin ba na alkhairi ba ne, tunda har"

Moddi ya iya kallon k wayar idonta ya gaya mata haka. Idanunta suka kawo ruwa tana ji Moddi ya rab a ta gefenta ya wuce. Sai kawai ta zame ta zauna a walk way d in don bata jin k afafunta za su iya d aukarta.

"Daga lokacin gidan bai sake zama lafiya ba. Safna ce take zuba mulkin ta son ranta, Didi bata bar gidan ba"

don zuciyarta ta kasa amince mata ta yi nesa da Moddi. Addu a take masa sosai kuma tana sawa a yi masa. Yaran gidan suka daina walwala haka jama ar da suke cikin gidan. Kullum Amani na  d aki bata ma fitowa balle ta ga Dada Wanda kallonsa yake k ara wutar tsanarsa a zuciyarta. Sanda aka yi sati biyu da abin sannan Umma T wani tunani yazo mata da sauri ta mik e jin abin yazo mata a bazata.  Idan Amani ta samu ciki fa? Sai ta ji fa duwar gabanta ta tsananta ta fice da sauri ta shiga motarta. Chemist ta je ta

samu maganin da ta tabbatar zai yi flurshing marar Amanin. Wanda ba zai mata illa ba.

"Daga nan gidan Moddi ta je, duk da bata son shiga gidan don yanayin Didi baya mata da di. Su kansu"

Amanin da Iman basa cikin hayyacinsu. Duk da Didi ta matsa da maganar aurensu. Mahmud D in Umma Dee dai shi za a

29 / 32