Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Hadarin GABAS Book Complete Complete Hausa Novel by Nazeefa Sabo Nashe

Author :  Nazeefa Sabo Nashe Category :  African Stories & Novels

Chapter   31 / 32

90K to 93K   out of 93.3K words

da mai kawo mata abincin ne. A lissafin ta kwananta biyu a gidan ko wanka bata yi ba, ba kuma ta damu ta yi ba duk da nacin matar da take kula da ita. Ta d auki k ullin yajin data b oye a hannunta ta tsaya da shirin ko ta kwana. Ana bu de k ofar ta nufi kan Wanda ya bu de k ofar da niyyar ba da masa yajin sai dai da sauri ta ja baya tana Ware ido ha de da"

nuna Wanda yake tsaye a bakin k ofar murya a sark afe ta furta  You?

JIKAR NASHEHADARIN GABAS& & .

34.

NAZEEFAH SABO NASHE&
'

8033748387.

BRIGHT PENS SECOND BATCH.

"Lumshe ido Alwan ya yi yana d aga mata Kai ya furta  Yes Me&  Sai ta zauna jikinta na rawa ta furta  Uncle kai ka kawo ni nan? Ya  d aga mata kai yana cigaba da fa din  To save your life from danger ba. Sai ya zauna idanunsa a kanta yana kewayeta da wani irin kallo da ta kasa fassara shi.  Akwai dalili babba na kawo ki nan, dole zan nesantaki da jama a gudun idon mutane a kanki, zaki haihu anan ba tare da kowa ya san abinda ya faru ba, Boss zata karb i Babyn ta rik e ke kuma sai a samar miki admission ki tafi karatu bayan kin je kin yi sallama da su Didi. Abu guda da zan gaya Miki ki aikata duk abinda aka umarceki bana son musu, idan ba haka ba komai zai iya faruwa, bana son tsiwa bana son rashin kunya kin ji ko? Da k yar ta tattaro nutsuwa ta saka a fuskarta tana Jin yawun bakinta na son d aukewa. Ta furta  Ni dai Uncle ka mayar da ni, na San Didi da Imaan suna can hankalinsu a tashe&   Da kuma Dada ba. Ya furta yana kallon cikin k wayar idonsa with a smile kwance a fuskarsa. Ta turo bakinta tana Jin wani b acin rai a zuciyarta bata son zancen Dada da duk abinda ya dangance shi.  Ni Ban ce maka Dada ba.. ya sake fad ada dariyarsa murya a k asa y a furta  But Why? Dada kuma ya damu dake fiye da zaton ki, banda ma damuwar da yayi da ke  din da tuni wani zancen ake ba wannan ba& . Tun jiya yake kirana don ma na yi blocking line d insa, amma me Dadan ya Miki ba kya son zancensa? Ta lumshe idonta tana Jin zuciyarta na sake nauyi da k yar take fusgar numfashinta ta furta  I hate him&  sai ta danne lips D in kalar yarda"

Dadan yake yi.

"Alwan ya tuntsire da dariya yana furta  Like daughter like father, so duk kin  debe wannan halin cije"

"leb en nasa&  Ta sake turo Baki tana furta  Ni bana Kama da shi&   Ni ban ce kina Kama da shi ba&  ya fa da yana kwaikwayon muryarta with happiness in his voice. Sai ya kalli kwanonin abincin ya  d ago kuma yana kallonta  Me yasa ba kya son cin abinci? Idan kina son fa kina son kullum na dinga zuwa,"

"sai kin dinga yarda ana miki duk abinda ake so, ki dinga musu biyayya idan ba haka ba& . Sai ya girgiza kansa. Da sauri Amani ta ce  Idan ba haka ba me? Ya ja hancinta yana furta  Idan ba haka Boss zata yi fushi, kuma fushinta means a lot.. don haka ki kiyaye, bana son wani Abu ya samu Babyn Dada, nafi son yarda muka d auko ki mu mayar da ke, ba tare da ko kwarzane ya same ki ba, Boss Babyn jikinki take so kawai sai a sallame ki, kin ga ba Wanda zai San kin haihu ko? Ta wani irin waro ido, tana kallonsa ta furta  Me zata yi da shi? Ya bu de hannunsa ya wara su alamar he don t know. Sai ta turo bakinta tana furta  You meant zan yi five months anan kenan? Ya  daga mata Kai yana furta  Sure, after kin haifi Babyn za a mayar da ke wajen Dadan ki&  Sai ta saki kuka da k arfin gaske. Alwan ya yi saurin kallonta yana furta  Oh sorry, Ban sani ba Nima ban sani ba, idan kika yi musu biyayya zasu bari ki tafi, kin San ina nan ko? Zan dinga zuwa kuma, ba zan bari a cutar da ke ba&  ta ji wani relief a ranta. Ta San Alwan kam yana son su, Don idan suka yi tafiya da shi ba abinda ba ya siyar musu, yana kula da su sosai.  Anan ka ke? Ya d aga mata kai  Aiki nake ma Boss&   Wai wacece Boss  din nan? Alwan ya yi dariya yana furta Zaki ganta as soon ta dawo daga tafiyar da ta yi& kina so ki ganta ne? Amani ta  daga Kai tana amsar plate  din da ya cika mata da abinci. Sai ta samu kanta da cin abincin sosai ko don yana ta janta da hira ne. At last ta saka hannu zata  debi abincin sai taji wayam. Ta yi saurin kallon plate  din tana waro ido. Shima Alwan waro idon ya yi ya ce  Duka kika cinye? Kunya ta kamata ta yi saurin sunkuyar da kai. Alwan ya yi dariya yana janyo leda ya tura mata a gabanta. Chocolates ne da Ice cream masu mugun tsada. Farin ciki ya bayyana a fuskarta sosai don ta yi missing  dinsu. Da sauri ta ja robar Icecream  din mai flavor  din chocolate ta fara sha. Tana furta  Thank you Uncle&  Alwan ya saki ajiyar zuciya yana mayar da fuskarsa serious face ya furta  Kina so na cigaba da zuwa? Ta d aga Kai.  To ki dinga yin duk abinda aka saki, kin ji? Bana son musu kuma ko me aka baki ki ci, a yanzu dai ba zasu cutar da ke ba, don ba su d auko ki don haka ba, but idan kika musu taurin Kai zasu iya cutar da ke. Hawaye ne yazo idonta ta yi saurin Kama hannunsa tana girgiza kai. Don t live here Uncle, ka zauna please&  ya duba watch d in hannunsa yana girgiza kai  I have a meeting, but bari na kunna Miki kallo akwai Korean movies da Indian movies ki kalla zasu dinga d auke miki kewa&  ta bi babbar Wall Tv  din da kallo ita ta manta ma da wani zancen kallo saboda tashin hankalin da take ciki. Sai ta ji wani relief ganin Uncle Alwan yasa ta ji ta samu nutsuwa sosai, a yarda ta  d auke shi kuma a inda yake mu amalantar su sai taga kamar ba zai cutar da ita ba. Ya kunna mata kallon sannan ya fita bayan ya ce mata ta yi wanka. Bata yi musu ba kuwa yana fita ta mik e ta shiga wankan, don ita da kanta ta san tana buk atar wankan a yanayin yarda take Jin jikinta. Wanka ta yi sosai a ha dadden toilet  din. Kuma ta samu Skin routine masu kyau sosai. Ta wanke gashin kanta. A mirror ta tsaya tana kallon cikinta da ya fara tasawa ka dan. Sai ta dinga Jin tausayin cikin tana mamakin dalilin da yasa Alwan ya ce cikin kawai suke so, amma ta San ya yi haka ne don ya taimaketa, don da kansa ya furta shi yasa aka  d auko ta don baya son a San ta haihu. Hankalinta ya kwanta ta ji bata da"

wata damuwa tabbas hakan shine rufin asirinta& ..

Duk inda tashin hankali yake to Familyn Lami do suna cikinsa. Ba inda basu duba Amani ba sai dai ba ita

"ba labarinta. Didi kam ciwo ya sake rikicewa, ga Umma D data saka su a gaba da tijara iri iri, tana furta  Ashe citata aka so a yi, shi yasa aka dinga cusawa  dana ita, to yanzu kam Asiri ya tonu, ai na San za a kai ga haka, wannan dukiya ta Moddi ai abin a binciki hanyar da ya samu ne, ga abinda sangarcin da kuka masa ya janyo, sannan ake tunanin na rufa masa asiri bayan Allah ya tona masa& . Didi ta dinga kallonta tana tuno sanda ta haifeta da kanta a cikin d aki, bada haka da sai ta ce canja mata Dijatu aka yi. Hawaye take fitarwa cikin karyayyen harshenta ta furta  Dijatu, kika furta labarin nan ga kowa Allah ya isa ban yafe Miki ba, d anki dai Amani ba zata aure shi ba, ba shikkenan ba&   Bas kuwa. Fateemah ta furta zuciyatta cike da jin haushin y ar uwarta. Dijatu ta watsa mata wani kallo ta furta  Eh Mahmud ba zai aureta ba, ke ki aura mata wani cikin y ay anki, kinibabbiya kawai. Fateemah ta sauke wani murmushi tana furta  In dai ni na haifi yara na kuwa kuma na isa da su zaki sha mamaki&  fa da fa ya kaure a tsakanin su. Moddi yana ji ya lumshe idonsa kawai ya yi shiru. Sai yamutsa sumar kansa yake zuciyarsa na fitar da wani irin hucin turiri. Idan har ya ce zai bu de bakinsa ya yi magana abinda zai fa da ba zai zama mai sauk i ba, zai kuma iya yiwa Dijatu mugun duka idan ya bu de idonsa ya ganta. Shi yasa ya rufe idon ruf. Shi duk ba wannan ne a gabansa ba ina Amani ta shiga shine tambayar da yake wa kansa. Ina Alwan ya kai ta. Furucin Didi shi ya togace Dijatu daga yama di di da zancen, sai dai an ce zancen duniya baya"

b uya don labari sai ya fara baza gari da ka dan ka dan.

&&&&

Ita ka dai take juyi a saman gadon. Bayan shigar Dada toilet ya kuma gaya mata ta shirya zasu Paris.

" Duniya sabuwa! Ta furta cikin wata irin murya mai nuna zallar farin cikin da take ciki. Komai yazo mata a sauk i burinta ya cika. Amani ta bi duniya. Dama yarinyar ce take togace ta da komai. Don ba k aramin shakkar yarinyar take ba.  Y ar banza mai kafaffar zuciya, yau kema kin bi Uwarki&  ta furta tana sakin dariya. Imaam kuma shi da aure har abada. Sai ta sake jin wani relief a zuciyarta. Fitowar Moddi ce yasa ta ta yi shiru ta dawo cikin hankalinta ta dinga binsa da kallo tana son furta abinda ke k asan ranta, ta wani gefen tana shakkarsa. Mik ewa ta yi ta isa wajensa tana karb ar lotion  din da yake shafawa cikin"

"yaudara ta dinga Shafa masa. Murya a k asa ta furta  Amma idan mun je, this time zaka"

"Amince naga Doctor Akan maganar rashin haihuwar nan&  D auke kansa ya yi kafin ya furta  No need&  da sauri ta kalleshi cikin harzik a ta furta  Wai me yasa Moddi? Me yasa duk sanda na maka magana akan matsalar rashin haihuwarta sai ka ce wani No need? So kake sai na wuce haihuwar? Ya  d ago ya kalli cikin idanunta. Sai Ya saki murmushi yana furta  Ba zaki tab a haihuwa ba&  Da sauri ta saki lotion  din a k asa jikinta na rawa ta furta  Saboda me? Ya lumshe idonsa yana fusgar lips  d insa ya furta  Saboda na bada mahaifarki Safna, na bayar da mahaifarki a lokacin da kika umarce ni komai su Alwan suke so na amince ciki har da ran Uwata, y an uwana, da yara na, sai abin yazo min da sauk i don basu nemi komai ba sai mahaifarki ni kuma take na basu, saboda kince ana yin komai saboda ku di& .. Ya fa da yana  dage mata gira guda. Wani irin tashin hankali ta shiga, tashin hankalin da har ganinta ya  d auke na wuncin gadi, ga wani irin zufa da take zubarwa zuciyarta sai fisga take. Bata San sanda ta cakumo Moddi ba tana furta  Muguntar da ka min kenan? Ya  dan waro ido yana furta  Na miki ko kika ma kanki? Ku di kike so kuma kin samu, ina da ku din da har ki Mutu ba zaki gama cin su ba. Kwanciyar hankali dai kika saka muka rasa& . Don t blame, blame yourself&  ya fisge rigarsa ya fice ya bar mata masifaffen k amshin turarensa  6;00 pm& jirginmu zai tashi. Ya furta yana rufo d akin da k arfin gaske. Buguwar k ofar ya yi daidai da sake buguwar zuciyarta da k arfin gaske bata San sanda ta dafe zuciyar ba tana sakin kuka. Me take shirin ji? Abinda Moddi ya yi mata kenan, tana ta sak ar yarda zata samu haihuwa sai yazo mata da wannan banzan zancen, har tunani ta fara yi ko cikin k arya zata k irk ira ta siyo"

"jariri a asibiti, Ashe shi ya Riga ya siyar da mahaifarta ba zata tab a ganin gudan jininta ba har abada!"

&&&

"Amani ta samu nutsuwa sosai ta daina fargabar komai, don ba taga alamar cutarwa daga ahalin gidan ba."

"Ta sake wani irin kyau saboda komai aka kawo mata tana ci tana gyara jikinta da kayan gyaran jiki da suke zube a toilet  din. Fatarta ta sake fresh kuma Alwan kullum yana tafe wajen ta yana kula da ita sosai. Kyau fa kam iya kyau ta yi sha ga na ciki ga na zama waje  daya. Akwai abubuwa da yawa da idan suka bata kawai sha take ba tare da ta tambayesu na menene ba. Kyau kuma ta sake yinsa sosai. Boss ce dai bata tab a ganinta ba don an sanar da ita bata gari tana Paris. Yau ma tana zaune Sadiya mai kula da ita ta shigo. Waya a kunnenta tana sakin dariya k asa-k asa ta furta  Ma am ga ajiyarki, tana nan lafiya sai ma kyau da ta k ara&  ta sakawa Amani wayar a kunnenta. Sannan ta juya ta fita daga d akin. Amani ta yi shiru bata ce komai ba a cikin wayar kamar yarda Boss itama ta yi shirun& sai can Amanin ta ji ta saki"

ajiyar zuciya tana furta  Ama& tana kan line? Aman ta  d an cije bakinta tana jin Voice  din matar ya cika

kunnenta muryar y an gayu sosai.  Kina ji na? A hankali Amani ta furta  Yes Ma am. Matar ta saki dariya

"tana furta  Ke ma Ma am  din zaki kira ni? Whatever dai ki shirya gobe za a kawo ki waje na. Zamu ga juna gobe, hope Baby na ya lafiya? Amani ta saka hannu ta Shafa cikinta, sai dai bata ce komai ba.  Ki shirya Sosai Sadiya zata baki kaya masu kyau ki saka, don gobe zaki San dalilin da yasa nake bibiyar cikin ki, zaki ha du da mutane ki yi shiga mai kyau, bana son Gardama&  Amani haka kawai ta ji gabanta ya fa di kafin ta yi wani furuci an katse kiran. Tabi wayar da kallo tana kallon rututun Numbers  D in da aka kira da su. Da alama Boss ba y ar Nigeria ba ce don muryarta bata mata Kama data y an Nigeria ba. Karyayyiyar Hausa take, mai caku de da wani irin English mai da din saurare. Sai ta ajiye wayar tana sakin ajiyar zuciya. Turo k ofa aka yi Sadiya ta shigo fuskarta still da murmushi ta ce mata  Akwai Wanda suka zo zasu miki predicare da manicure, zaku ma a Miki gyaran gashi&  Amani kallonta kawai yake kafin ta furta  Ina son ganin uncle. Sadiya ta San wa take cewa Uncle don haka ta ce  Baya k asar, zasu dawo da Ma am gobe, saboda suna da taro& . Amani ta bita da kallo kawai har masu gyaran jikin suka shigo. Cikin babban toilet  din akwai komai da suke buk ata wasu kuma Sun zo da su don haka suka fara aikinsu kawai. Sai ga Amani ta fito ta sake wani masifaffen kyau. Duk da cikinta watanninsa biyar Amma bai fito ba, ya dai  dan tasa ka dan. Jikinta ya yi wani irin soft and silk kamar na jarirai. Bin su take kawai da kallo kawai"

don Boss zata da ita taro sai an mata wannan irin gyara kamar wacce bata wanka&

Kashegari kuwa da wani irin fa duwar gaba ta tashi. Don haka har yamma tana na de a gado. Sai da aka ce

"ga mai shirya ta tazo sannan ta mik e. Ta yi wanka aka kuma shirya ta cikin rantsatstsen Hkg lace. Aka mata Light make up. Sannan around 5:30 Sadiya ta ce ta fito su je, motocin da zasu kai su airport sun zo. A airport taga Uncle Alwan Amma bata ga Boss ba. Don haka da sauri ta isa wajenta sai Ya mata alamar da su tafi cikin jirgi kawai. Haka ta saka k afa ta bi shi sai a sannan ta San a Abuja suke zasu tafi Kano& ta"

dinga Jin dama Alwan ya kaita gidansu sai dai bata da halin tambaya.

Babban hall d in Event D in ya cika mak il da manyan mutane. Haka kawai Amani ta dinga jinta

"Uncomfortable don haka ta cafki hannun Sadiya da take kusa da ita ta damk e. Tana kallon yarda mutanen wajen suka sha kwalliya, ba Wanda ta sani a wajen, banda Sadiya da Uncle Alwan. Sai ta dinga Jin fargabarta tana k aruwa ta yi saurin

31 / 32