Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Hadarin GABAS Book Complete Complete Hausa Novel by Nazeefa Sabo Nashe

Author :  Nazeefa Sabo Nashe Category :  African Stories & Novels

Chapter   21 / 32

60K to 63K   out of 93.3K words

kai yana mik ewa ya ce  Batta kawai. Da sauri Maigadin Ya ce  Afuwa d an samari, Ban fa da fa don wani abu ba. Abin ne Ya bani mamaki ganin irin manyan mutanen da suke zuwa wajenta su fita a mota yau kuma sai na ga kai dai matashi ne da baka zarce shekaru ashirin ba, kuma da alama baka da & &   Ba ni da ku di. Moddi ya fa da yana zuba birkitattun idanunsa kan na Mai gadin yana jin wani zallar b acin rai. Me yasa jama ar yanzu Sun fi girmama ku di ne fiye da mutunci? Da sauri Maigadin Ya girgiza kai yana furta  Afuwa ban san da Soja nake tare ba&  ya furta yana k ok arin zubewa a gabansa. Moddi ya saka hannu Ya d aga shi yana sakin murmushin da bai shirya ba ya ce  Baba wa ya ce maka ni Soja ne? Mai gadi Ya girgiza kai"

"yana furta  Ai ba sai an gaya min ba, kwarjinin idanunka ya isa ya tabbatar da haka, ka godewa Allah"

"irinku ko ido ba a iya ha dawa da ku, irinku k alilan ne cikin Al umma. Bari na kira maka Safnan. Ya shige"

ciki ya bar Moddi a tsaye cikin zafi da tafasar zuciya ji yake kamar ya juya Amma kuma ya kasa aikata hakan kamar Wanda ake controlling d insa da remote soyayyar Safna ce narke a zuciyarsa& .

"Ko minti biyar ba a yi ba, sai ga Safnan ta fito fuskarta fal annuri ya ga ta zuba masa ido. Shima kallon"

"nata yake yana jin kamar ya rungumota a jikinsa. Tana isa wajensa ta furta  Mu shuga daga ciki, na dad e ina jiran wannan ranar sai gashi ta zo yau, gani ga My love. Bai yi musu ba ya bita. Tana cigaba da sarrafa jikinta ba don komai ba sai don ta susuta tunaninsa. Ta kuma ci sa a don gaba d aya sha awar Moddi sai da ta gama tashi. Sitroom ta kai shi. Bayan zamansa ta shiga gida don samar masa abinda zai ci. Jingina ya yi da kujerar yana jin abinda yake ransa yana sake hauhauwa bai San ta shigo ba don idonsa a lumshe yake sai da ya ji ta zauna a daf da shi ta kuma rungumoshi kamar jariri. Ya bu de birkitattun idonsa da suka canja launi yana k ok arin janye jikinsa Safna ta sake shiga jikinsa ta manne k irjinta da nasa a kunne ta ra da masa  Feel Free my dear we are alone. Sai da ya wani irin runtse idonsa saboda yanayin da ya ji. Ta saki murmushi ta sake kai harshe tana lasar kunnensa sannan a hankali ta ra da masa  I love you Moddi, irin son da ni kaina Ban San ya zan kwatanta maka shi ba, abu guda na sani kullum da kai a cikin barci na, kullum kuma sai mun shige cikin wani tafki mai da din gaske fata na yau ka nuna min irin abinda nake imagining a cikin barci. Tureta yake k ok arin yi sai dai zuciyarsa bata son haka. Ajiyar zuciya yake saki kawai bai tab a shiga irin wannan yanayin ba sai yau. Bai tab a kusantar mace haka ba sai yau shi yasa ya ji shi a wata irin duniya. Safna ta samu abinda take tuni ta mik e tsaye ta watsar da abayar da take jikinta sai ga wata b ingilar riga da ta bayyana komai nata a jikinta. Moddi bai san sanda ya runtse ido ba. Yana furta  Ki bari Safna ba kyau. Bai yi aune ba ya sake jin ta shige jikinsa tana wani irin zuba masa hot romance gaba d aya ta gigita shi. A kunne ta ra da masa  Bakomai Moddi, ka saki jikinka ba sex za mu yi ba just romance&  ta fa da tana manna bakinta cikin nasa. Wannan karan duk wata jijiya ta jikinsa ta mik e ji yake a halin da yake ciki ko Sex D in zai iya yi. Sai da ta yi son ranta sannan ta janye jikinta ta kuma baje a k asan carpet tana bin Moddi da wani irin kallo da yasa ya rasa nutsuwarsa hannu take mik a masa tana nuna masa ya zo su kwanta& sai dai take kwanyarsa ta hango masa Didi da dukkan kashedin da take masa a kullum tun bayan da ta tabbatar ya balaga.  Ka Guji Zina Moddi, ka guji Zina tana daga cikin manyan Alkaba ir. Ina rok on Ubangiji duk sanda ka aikata zina Allah ya tona min asirinka na sani. Daga ranar zaka san wacece ni& . Da sauri ya mik e kamar Wanda da yake zaune a kan wuta ya yi hanyar waje yana rufe fuskarsa da black glass don son b oye yanayin idaniyarsa yana Jin muryar Safna tana kiransa da"

wani irin nishi bai bi ta kanta ba ya fice da sassarfa yana jan istigfari a ransa.

Yanayinsa da rashin nutsuwa yasa kana ganinsa zaka san akwai abinda yake damunsa. Kullum cikin tunani

ya saka son Safna sosai a ransa. Yana komawa gida ya tarar da Fateema tazo kallo ta masa ta gane yana da matsala. Hakanan Didi da ta bi shi da nata idanun. Ya zauna yana rik e kansa da Ya ji yana sarà masa.

Tun bai yi magana ba suka san akwai matsala. Fateema ta k arasa daf da shi ta zauna kafin ta  dora

hannunta a k irjinta ta furta  Kiddo lafiya? Cikjn wani yanayi ya kalleta da raunatattun idanunsa sai

"kuma ya lumshe su. Cikin wata irin murya Didi ta ce  Muhammad ka yi magana mana, me ya faru? Madadin maganar itama kallonta ya yi yana lumshe idon yana cije leb ensa ya furta  Bakomai fa. Fateemah ta gyara zamanta tana furta  A a da komai fa, ai idanunka Sun bayyana akwai matsala, ka gaya mana kawai. Ya sake rik e kansa yana gurzawa a hankali Ya furta  Mu je d akina mu yi magana&  Fateemah da gaban ta yake wani irin tsalle ta mik e da sauri ta bi bayansa tana fatan koma me ye ya zamo abinda za su iya maganin matsalar tasa. Zama ta yi a gefen katifarsa shima ya zauna daf da ita, yana sakin huci ka dan ba tare da Ya ce komai ba. Tee ta ce  Ina jin ka gaya min Kiddo. Sai da ya cije leb ensa sannan ya furta  Aure nake so na yi& . Da wani irin mamaki take kallonsa ta furta  Aure kuma? Ka San me kake fa da Kiddo? Aure at your young age&  lumshe idonsa kawai ya yi don ya lura sam ba zata fahimceshi ba. Da yana da iko da Ya bu de mata zuciyarsa taga mai take ciki. Da gaske zafin sha awa irin na tashe samar taka yana shirin hallaka shi. Fateemah tab e baki ta yi tana harararsa ta furta  Idan ma mafarki kake ka farka, shekarar ka ashirin da d aya kai ba kowa ba, ba kuma d an wani ba ka ce zaka gingimowa kanka maganar Aure wallahi kada ka sake ma Didi ta ji ka tayar mata da hankali a banza. Daga haka ta saka kai zata fice daga d akin ta ji Ya furta  Adda T, duk abinda ya biyo baya ba ruwana, don abinda na gaya Miki iya gaskiyar kenan har cikin raina& bana son na jawo muku magana zan iya samun y ar ko waye na sauke mata abinda nake ji&  Zuciyarta ta ji ta buga amma sai ta cije ta fice da sauri. Bata yi niyyar gayawa Didi ba, amma ganin kallon Didin take mata yasa ta kasa samun nutsuwar yi mata k arya. Shigowar Moddi ce ta saka su d ago da kai dukkansu. Yana kallon Didi ya furta  Didi kina da lemon tsami, yanzu na tambayi wani abokina ya sanar da ni shine maganin matsalata&  Didi ta d ago tana masa kallon k urilla bai wani damu ba ya zauna daf da ita yana rik e k asan cikinsa ya kwanta rigingine yana cizon leb e. Takaici da wani bak in ciki ne suka saka Fateemah sakin baki tana kallonsa. Bata San rashin kunyar Kiddo har ta kai haka"

"ba, ta tabbata ko bai fito Ya gayawa Didi abinda yake"

"Ji ba, Didin da kanta zata fassara abinda yake nufi. Didi wani guntun murmushi ta saki ba tun yanzu ba, ta"

San Moddinta ya girma kuma

Lafiyayyen namiji ne. Kitchen ta shige ta ha da masa Lemon tsamin har da gishiri ka dan sannan ta fito ta

"mik a masa tana lura da kallon takaici da Fateemah take wurga masa. Hakan yasa ta sakin murmushi tana furta  Ki bar shi Fateemah, lokaci ne yazo haka girman yake ai, a wajen su Maza. A zafafe Fateemah ta ce  Wallahi Didi iskanci ne, da kuma ya raina ni ni da ke, Ya jewa Dijatu da wannan maganar mana idan bata ci ubansa ba, rashin kunya k iri-k iri, shi dole sai ya nunawa mutane ya balaga, a d aki fa Ya saka ni yana gaya min wai mu aurar da shi kada ya janyo mana abin kunya& . Didi ta d an yi dariya tana furta  Allah y a hore abin auren, idan Allah ya hore Ai sai a yi auren, Don gwara auren da yaro ya d ebo maka abin magana&  Moddi ya turo baki ya yiwa Fateemah gwalo ta kuwa sake hassala hakan yasa ta furta  Ai sai ka yi auren, idan kana da sana ar da zaka kula da matar. Ya mik e yana ce mata in dai abinci ne ai Didi zata bata. Ya fita daga d akin saboda jin wani yanayi a jikinsa yana buk atar tsaftace kansa. A zauren gidan ya juyo siririyar muryarta tana sallama. Ya amsa sallamar yana kallonta da k waryar nonon da ta Saba kawo musu talla a kanta. Aa usual yau ma jikinta tas kamar ba wacce tazo daga rigar fulani ba. Ya bita da kallo tun daga sama har k asa sai kuma Ya d auke kansa fuskarsa a d aure Ya kalleta yana furta  Zubo fura ki kawo min d aki na, ke y ar riga& . Ta yi wal da idonta kafin ta saki murmushi tana bin"

bayansa da kallo wani farin ciki na cika zuciyarta a karo na farko Moddi ya mata magana cikin kwantar da

"murya ba hantara da kyara, ko dai Allah ya amsa addu ar da take yawan yi ne? Ko gidan bata shiga ba ta"

durk usa cikin rawar jiki ta fara dama masa furar mai da din gaske. A bakin k ofar sa ta tsaya tana furta

 Fillo ga furar&  Cikin wata irin murya ya ce  Shigo Malama& ..

JIKAR NASHE&
'HADARIN GABAS& &

24.

NAZEEFAH SABO NASHE&
'

8033748387.

BRIGHT PENS SECOND BATCH.

&&&

"Kamar ba zata shiga ba, don zuciuarta wani irin bugu take yi, sai dai ta daure ta shiga  din. A zaune a"

"saman katifarsa mai tudun gaske d akin sai zabga k amshi yake don Moddi yana da tsafta baya shiri da k azanta kuma sam. Kallo ya bita da shi, kafin ya cije leb ensa yana tunanin abinda zai aikata D in daidai"

"ne, amma abinda yake ji ya shalle tunaninsa, Ya manta DIDI da kashedinta, ya manta da fa dan da zata"

"masa ma. Ya dinga bin y ar riga da kallo kafin ya saki malalacin tsaki ya furta  Zo ki zauna anan&   Ta zauna a ina Kiddo? Fateemah ta fa da don fitowarta daga gida kenan kawai taga kayan Y ar riga da takalmanta, ta San Moddin basa shiri da y ar riga asalima ya tsani ganinta kullum hantararta yake yi. Madadin amsa mata wani takaici ne Ya rufe shi ya lumshe idonsa kawai yana taune leb ensa, banda ma jaraba irin tasa me zai yi da wannna y ar abar da baya mata kallon mace? Haushin kansa ya kama shi don haka Ya cusa yatsun hannunsa cikin gashin kansa yana fisgar gashin da k arfin gaske kamar shi ya masa laifin. Fateemah a hassala ta finciki hannun y ar riga da take tsaye tana ta rawar jiki da alamun tsoro mabayyani a saman fuskarta.  Shashasha, me ya kawoki d akinsa? Cikin rawar baki ta furta  Shi ya kira ni& . Wata harara Moddi Ya zuba mata hakan yasa ta ja baki ta yi shiru, jikinta na sake b ari. Fateemah ma harara ta zuba mata ta yi k wafa tana furta  Da ya kira ki baki da wayo da zaki shiga d akin maza?baki son ko ya kake da namiji ba a wannan zamanin baka sakin jiki da shi, bare irinsu Kiddo da kunya bata ishe"

"su ba&   Kada ki saka ta raina ni, wallahi b allata zan yi. "

Moddi ya fa da daga zaunen da yake fuskarsa a d aure sosai. Sai abin ma ya bawa Fateemah dariya ta

"furta  Raini na nawa kuma? Banda Wanda ka siya wa kanka, wallahi zaka zo ka samu Didi ka gaya mata dalilin da yasa ka ja y ar mutane d aki& . K asa k asa ya furta  Dalilin ne yasa na ce ku yi mini aure&  "

tsabar takaici Fateemah kasa amsa shi ta yi ta finciki hannun y ar riga suka shiga gida tare wajen Didi.

"Didi ta d ago tana kallonsu kafin ta furta  Ke kuma fa, yaushe kika zo? Sunkuyar da kai kawai ta yi tana"

"jan yatsun hannunta. Moddi da yake bayansu ya juya ya shiga parlor yana ji Fateemah na gayawa Didi abinda ya faru. Didi ta zaro ido tana furta  Lamarin Har ya kai haka? Hasbunallah Wa ni imal wakeel, yaushe Moddibo ya koma haka? Ai shikkenan wuce ki tafi gida ni na San maganin abin, auren zan masa da duk kuma yarinyar da tarbiyyar ta ta kwanta min a rai& . Yana jin haka ya yi saurin fitowa daga d aki. Yana muzurai ya ce  Not any girl Didi, ba da kowace mace Imaam zai iya rayuwa ba, na fi son y ar gayu mai tsafta wayayyiya y ar boko. Ta zuba masa harara tana furta  Shirmen banza da wofi, duk a lissafin naka kuma Ban ji ka furta mai addini da iliminsa ba, mai kunya da tarbiyya&  Ya girgiza kai  Bagidajiya kenan? Ai irin wannan yaran ba wayewa a tare da su, nifa nafi son wacce zamu buga Soyayya wacce ba zata ji kunyarki ba, zata iya rungume ni a gabanki ta min Kiss& . Bu de baki Fateemah ta yi tana kallonsa Didi kuwa murmushi ta saki ta San Moddinta Ya kere nan, sam ba ya jin kunyarta sanda ya fara mafarki ma ita ya fara samu ya gayawa, wai ya ga wani abu mai da di a cikin barci ashe haka Mata suke da da di Didi musamman idan ka rung& . Didi ta yi saurin rufe masa baki tana furta  Wannan sirrinka ne Moddi, kada na sake jin ka bayyana shi ga wani, alamu ne na ka girma kana kuma da lafiya&  Sai ya d an yi dariya yana rik o hannunta yana furta Didi ko shine Jima in da ake gaya mana a Islamiyya? Didi bata ji kunyarsa ba ta gaya masa shine, amma haramun ne aikata shi sannan Allah yana fushi da mutumin da Ya aikata zina ma ana kusantar Mace ba tare da an musu aure ba, don haka ka kiyaye Moddi ka bari ka samu halaliyarka& haka ta zaunar da shi a matsayinta na Uwa bata b oye masa komai ba, ta bu de masa komai ya sani sannan ta tsorata shi da kusantar koda rik e hannun mace ne,balle wane sashe na jikinta, da zarar ka aikata haka Moddi kamar ka shirya jefa kanka cikin zina ne da saninka don haka ka yi matuk ar kiyaye wa Allah ya shirya mana. Fateemah ta jijjjiga kai bayan ta sake wurga masa harara shi kuma ya mata"

gwalo sai ta gefe shi da biron hannunta sannan ta fice tana furta  Didi siyar da gonar ki ta k auye Ya

"kamaki ko don ki yiwa Kiddo aure, idan ba haka ba kya ji wani labarin&   Dole kuwa. Didi ta furta kallon Fateemahn  Ai dole na yiwa Moddi aure a kusa kusan nan, Allah dai Ya hore mana rai da lafiya. Haushi ya kama Fateeman ta fice tana furta  Ko da Uban me zai ciyar da matar? Moddi da baya shiru ya furta  Duk abinda Didi ta ci shi za mu ci, balle ma In sha Allah ba zan yi zaman banza zan dinga neman ku di.  Kamar gaske? Fateemah ta furta tana ficewa da hanzari don idan ta biyewa Didi da Kiddo sai ta kwana a wajen bata gama kallon dramerrsu ba. Ita dai y ar riga tana takure jikin Didi duk hankalinta ya tashi jin za a yiwa Moddi aure mutumin da take kwana ta tashi da shi a cikin rai&  Tashi daga nan ko na bugeki. Moddi Ya fa da yana zuba mata harara. Da sauri ta tashi sai dai Didi ta ja hannunta ta mayar da ita ta zauna, haka kawai take son yarinyar don tana da nutsuwa kuma Sam bata da kwarafniya ga Ibada kamar ba daga riga ta zo ba. Amma bata san dalilin da yasa sam basa shiri da Moddi ba, don kar ya kira sunanta yake kiranta da y ar riga, Har sunan Yabi bakin kowa. A hankali ta gyara mata mayafinta tana furta  Uhm uhm fa Moddi, ka yi fa a hankali don baka san inda rana zata

21 / 32