Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Hadarin GABAS Book Complete Complete Hausa Novel by Nazeefa Sabo Nashe

Author :  Nazeefa Sabo Nashe Category :  African Stories & Novels

Chapter   17 / 32

48K to 51K   out of 93.3K words

mata gaskiyar halin da yake ciki. A idanunsu take ganin ya canja ba

"Kiddonta ba ne na da, ba Moddin Didi ba ne, wannan wani ne daban da ko yaushe zaka dinga ganin"

"damuwa a yanayinsa, a cikin idanunsa take hango yana cikin matsalar da ya kasa bu de baki ya gaya mata. Abinda da Kiddo baya yi idan zai b oyewa kowa abinda yake ransa ba ya b oyewa Adda Tee d insa, itace tasa tun suna yara ko laifi ya yi a lokacin da yake tashen rashin jinsa, ita ke saka shi a gaba da yi masa nasiha ta kuma hana Didi ta doke shi. Abu d aya ne ta san ta yi iya yinta wajen hana shi amma Kiddo ya k i ya nuna mata duk duniya idan bai auri Safna ba akwai matsala. Auren da sam ba zasu tab a fa dar alherinsa ba sai zallar sharrinsa. Wasu irin hawaye ne masu zafi suka dinga zuba a saman kuncinta tana jin zuciyarta na bugu da masifar sauri. Idanun nata a lumshe ta dinga jin kamar k amshin turaren Moddi ne a daf da ita, ko don bai da de da barin wurin ba, sai dai a jikinta ta ji Moddi ne ya dawo ba mamaki ya dawo ya fayyace mata abinda ya shige mata duhu don haka ta dinga bu de idanunta a hankali Har ta Ware su tsaf a kan Kiddo. Yana tsaye ya yi folding hannunsa yana kallonta cikin wani irin emotion. Bakinta Har rawa yake wajen furta sunansa  Kiddo, ka dawo? Allah yasa ka dawo ne don ka gaya min gaskiyar abinda yake faruwa, kada ka kassara min zuciya idan ka bar ni baka gaya min ba wallahi zuciyata ciwo zata yi, tun yanzu ina jin kamar ta yi failing&  ta fa da tana isa gabansa cikin wata irin slow tafiya mai bayyana rauninta. Daf da shi ta tsaya kafin ta kama hannunsa kamar yarda suke lokacin yana yaro. Ta yi k ok arin lalubar k wayar idanunsa ta jefa tata. Da sauri Moddi ya runtse nasa idon don baya jin zai iya jure kallon cikin idon Teey sannan ya mata k arya, tun suna yara da k wayar idonsu ita da Didi suke hukunta shi a cikin ruwan sanyi. Matsa yatsunsa ta yi kafin ta saki a hankali ta matsa daga kusa da shi."

"Tana furta  Jeka Kiddo, just Go don na San baka shirya fa da min gaskiya ba, duk abinda zaka fa da yanzu na San k arya kake. Ya saka hannayensa a goshi yana murza goshin nasa kafin ya ware idonsa da suka yi jajur ya isa gabanta ya durk usa zuciyar tata da take bugu Har hakan ya bayyana a saman rigarta ya bi da kallo. Cikin wata irin murya kamar ba ta Moddi ba ya ce  It s enough teey, please! Ya fa da yana matsa yatsunta a hankali ta kalle shi ya d aga mata gira  Am sorry& . Sai ga wasu hawaye suna zubo masa daga jirkitattun idanunsa cikin wata irin murya ya furta  Am gonna die Teeeey, Ba wancan Moddin ba ne ba Kiddonki ba ne ki k addara Kiddonki ya mutu wannnan wani ne daban da sam ba shi da amfani a rayuwar nan am useless person Teeey& . Ya fa da yana danne harshensa da k arfin gaske jikinsa har kakkarwa yake a tsorace Umma Teeey take kallonsa bai fasa damk e hannun nata ba kamar yarda jikinsa bai daina shaking ba, da alama zuciyarsa na cikin matsanancin b acin rai& gumi kuwa fita yake a k ofofin jikinsa"

duk da sanyin a.cn da yake parlorn& & & .

Hadarin gabas Isn t free it s paid book. Book 1 ne kawai free paid for book 3 and 2. 500 cikin wannan account din 2118666252 UBA.

Akwai wani irin zubar ruwa da Hadarin nan zai bayar nan gaba. Kada kizo kina dana sani ki biya a yi

tafiyar nan da ke. Babu Nadama In sha Allah.

Jikar Nashe&
'hHADARIN GABAS& &

NAZEEFAH SABO NASHE&
'

8033748387.

18.

(TALLA! TALLA!!Mai Talla shi ke da riba..)

Kaso mafi yawa na jinsin maza da mata masu aure da marasa aure na fuskantar matsalar ciwon sanyi

"wato Infection a turance, wanda ka iya addabar lafiyar su ya hanasu sukuni. Barin infection a jiki ba tare da an magance shi ko anyi rigakafi yafi magani ba na zama babbar illa ga lafiyar Wan Adam. Ciwo ne da ke lalata tsarin jiki, ciwon ne da ke ruguza zamantakewar aure. ˜warai da yawa sun yi amfani da ™wayoyi har magungunan gargajiya da yawa don neman waraka daga cutar ta infection, wasu kuma sam basu yi ba, Ina waWanda suka gwada maganin infection amma har yanzu bai yi musu aiki ba? har ma da wanda basu gwada ba to duk Albishirin ku, tabbas ku nemi ingantaccen maganin sanyi( *INFECTION FLUSHER*) na *ALKHAIR HERBAL MEDICINE*. Maganin Infection na *AlKHAIR Herbal Medicine* na daga cikin ingantattun magani sadidan da ke ragargaza duk wata cuta mai haifar da matsalar Rashin haihuwa, rashin samun gamsuwa ga mace ko namiji, mata masu yawan Sari, kuzarin namiji, warin gaba da ™ai™ayin gaba,"

"jin zafi yayin saduwar aure, tsuke gaban mace, gyara gaban mace da sanya WanWano, fitar farin ruwa,"

"ciwon mara yayin al'ada, wankin mara, zafin ciwon kai da ciwon jiki, gyambon ciki, kumburin jiki da"

sauran dukkan ciwukan da cutar sanyi ke haifarwa.

"Ku gwada *INFECTION FLUSHER DRINK* na *ALKHAIR HERBAL MEDICINE* a ™alla na tsawon watanni 6 domin ganin sakamako mai kyau. Kar kuyi sakacin da zaku yi aure ba tare da kun sha wannan maganin ba ango da amarya, uwar gida da maigidanta a nemi *INFECTION FLUSHER DRINK na ALKHAIR HERBAL"

MEDICINE*.

"Zaku samu maganin a kuWi ¦ 4K, mata masu bu™atar set kuma zaku same shi a ¦ 6500. Sai an gwada akan"

"san na ™warai, Allah ya ™are mu da lafiya."

Domin siyan wannan magani sai ku tuntuSi lambobin waya ta hanyar kira ko whatsapp.

08169495093/07018098175

Ba shi da Side Effect.

_* BRIGHT PENS... *_

2nd batch

"Zazzafar tafiya mai abin ban mamaki, tawayen jerin marubuta huWu a sabuwar tafiyar ta second batch."

*HADARIN GABAS*

Nazeefah Sabo Nashe

*˜ARFE A WUTA*

Ayushercool

*ZAYTOON*

Zee kumurya

*MUTALLAB*

Nimcyluv Sarauta.

Page 18& .

"Dafa kansa kawai Umma Teey ta yi, ta rasa abinda zata ce, ita kanta nata jikin kakkarwa yake. Ta sani ko"

"me Moddi zai gaya mata ba zai zama alheri ba. Wata k addara ce mai girman gaske take bibiyar rayuwarsa. K ADDARA? Ta maimaita kalmar a zuciyarta Ba k addara ba ce, abinda Moddi ya zab arwa kansa ne. Ta ji k akkkarfar zuciyarta ta bata amsa. Hakan yasa ta lumshe idonta kawai nata hawayen da suka fi na Kiddo yawa suka cigaba da zuba a saman fuskarta. Tana jin Moddin yana wani irin kakkarwa na kukan da yake sha mai tsuma zuciya. Murya a raunane ta ce  Why Kiddo? Me yasa? Me yasa baka cigaba da jin shawarar DIDI ba, na maka nasiha da take akan ka ci Daga halal, ka sa daga halal, ka nesanta kanka daga haram, na san ko me zaka gaya min ba zai zama mai da di ba. Imaan ta gaya min tun bayan da kawo musu chocolate ka ware guda ka bawa Amaani, daga ranar rayuwar Ama ta jirkita ta shiga yin wasu irin birkitattun mafarki a kanka marasa da din tunawa, wani irin mafarki da bai kamata ta yi akan kowa ba sai mijinta ko saurayin da take masifar so. Zuciyata tana bani ka kai sunan Amani wajen matsafan da sune silar arzikinka, ko baka fa da ba Kiddo wannan shine amsar&  Ta fa da tana dafe kanta hawayen na cigaba da zuba mata da sauri. Moddibo kuwa runtse ido ya yi yana tunanin ranar. Tabbas shima hakan ce ta kasance da shi daga ranar ya saka Ama a cikin tunaninsa, barcinsa da komai nasa, daga ranar da Amanin ta masa rungumar duk da a lokutan baya ma ya sha jin kwatankwacin hakan a kanta, amma bai zafafa bai yi k arfi kamar haka ba, yana jin wani irin feeling a kanta feeling d in da ko akan Safna bai tab a jinsa ba& . Zuciyar sa ta cigaba da tuna masa komai daki daki, kamar yanzu abin ya faru haka yake ganin"

majigin abin cikin idanunsa& ..

"Idan bai manta ba Spain suka je a lokacin, Spain d in da ya dinga murna da zakwa din zuwanta, don alheri"

"ne zai samu mai yawan gaske, alherin da bai san zai jirkice ya zame masa sharri ba. Sanda Alwan ya gaya masa da shi zai yi tafiyar murnar sa kasa b oyuwa ta yi. Ya dinga kallon Alwan cikin tsananin murna yana furta  Ni kuma Sir! Dole abin ya bashi mamaki don mutane manya da dama Sun saka rai a yi tafiyar da su, sai gashi Alwan ya ce da shi zai yi tafiyar duk da shi d in bai ko farce ba a arzikin wa dancan. Alwan ya jijjiga kai yana murmushi ya furta  Da Kai za a Friend don haka ka zama cikin shiri, tafiya ce mai tarin alheri da ina tunanin arzikin da zaka samu a cikinta ya isheka rayuwa har ka Mutu, koda a ce kuwa zaka daina komai ne. Zaka shiga cikin jerin masu ku din Nigeria da ko gwamnati sai ta sarà musu. Kasa barci ya yi a ranar ya dinga hango Kansa Didi da kaf y an uwansa cikin wata irin daula da zai zo ya shimfi da musu. Safna kanta farin cikinta ya kasa b uya ta dinga Jin zuciyarta na kumbura kanta na girma hango ta a matsayin matar matashin mai arziki da Nigeria ma zata San yana da shi. Ta dinga hango gwalagwalan da zata dinga narkawa a jikinta tana saka manyan Kayan da sai matan shugabannin k asa ne za su dinga sakawa. Manyan motoci babban gida da komai na Jin da di ma. Idan haka ya tabbata kuwa ya zama dole ta raba Moddi da danginsa, ya zama dole ta saka katanga a tsakaninsu ta nesanta shi da su Nisan da ko"

"Uwarsa sai ta so ta gan shi zata gan shi, sai taso ta yi masa hidima zata masa."

"Bayan komai ya kammala a tafiyar, an kuma yi nasara a abinda suka je nema. Ya shiga yiwa y an uwa da"

"abokan arziki tsaraba bai manta da ta twins d insa ba, ya dinga Jidar musu chocolate da suke masifar so. Sai da suka koma masauki suna ha da Kayan sannan Alwan ya cillo masa wata chocolate d in mai tsadar gaske yana dariya ya ce  Tsarabar Dada s Girl. Moddi ya cafe yana ware ido yana dariya ba Wanda bai San son da yake wa yaransa ba, musamman Amani da ta zama ta gaban goshinsa rigimar yarinyar shagwab arta duk yana son su. Gefe guda kuma rashin tsoro da tsiwar da take wa Safna abin yana bashi mamaki. Ta wannan b angaren kam ya sarawa Ama don bata da tsoro ko ka dan. Chocolate d in ya bi da kallo da ku din da aka siyeta ya ware ido cike da mamaki yana sakata cikin akwatinsa ya ajiyeta a inda zai ganta. Yana fa din  Thank you Boss, kamar ka San Amaa ba abinda ta fi so a duniya irin chocolate&   Na sani&  Alwan ya furta tana kallonsa yana dariya. Moddi da mamaki shima ya kalleshi ya ce  How do you know? Murmushi kawai Alwan ya saki ya ce  Na gani a barci& . Bai wani bawa abin mahimmanci ba"

don a time d in Alwan bai sake bijiro masa da wata buk ata ba da zata sa ya dasa zarginsa a zuciyarsa& .

Sanda suka dawo Amani ta rungumeshi daga ranar ya fara Jin wani irin zazzafan feeling a kanta. Feeling

d in da kawai mata da miji ya kamata su ji shi. Rayuwarsa ta jiye tunanin Amani ya dinga bijiro masa tun

"yana yakice abin har yaga abin fa da gaske ne, gudun sab awa Allah yasa ya bawa Kansa mafita, mafitar"

"da yake ganin shi Kansa ba daidai ba ce ba kuma ta dace ba, amma ba yarda zai yi dole hakan zai aikata da wani zunubin gwara wani& .."

Tafin da UMMA T ta yi a fuskarsa ya saka shi bu de ido da sauri yana kallonta. Birkitattun idanunta da

"suka bayyana b acin ranta tsantsa ta zube a Kansa tana furta  Gaya min gaya min komai Imamu idan kuma ka b oye min wallahi ba zan yafe maka hakk in y an uwan taka ba& . Cikin wani yanayi ya jingina Kansa a kujera muryarsa cike da rauni ya ce  Idan na fa da Miki zai zama sirri a tsakanin mu har na samu mafita? Ta ha diye wani Abu da take Jin kamar ya tokare mata numfashi. Murya a shak e kamar ba tata ba ta ce  Idan na b oyewa kowa ba zan b oyewa mahaifiyar da ta haife mu ba, ko bakomai ya kamata Didi ta sani& . Moddi ya dinga kallonta cikin tashin hankali yana girgiza Kai ya furta  Bana so Didi ta sani, ba na so ki dasa mata b acin ran da zai zama sanadiyyar ajalinta Ban San yarda zan iya rayuwa ba idan na zama silar mutuwar Didi& . Ki zame mayafin Sirri na Teey& . Ya fa da yana matsa yatsun hannunta da sauri. Teey ta dinga kallonsa kafin ta ha diye wani yawu. Ko kafin ta yi magana ya mik e da sassarfa ya isa bayan kujera yana zagaye parlorn Teey dai ta zuba masa ido tana jiran Jin abinda ya ce  Kin amince as secret na gaya maki komai&  Ba yarda ta iya banda ta amince d in tunda tana son ji, tana son Jin matsalolin Kiddonta ta San hanyar da zata bi ta samo masa solution idan abin bai fi k arfinta, don haka bisa ta tilas ta ce  Na amince&  Ya zagayo gabanta yana mik a mata hannu ya ce  Promise&  Nata hannun ta saka ya dunk ule waje guda hakan ya tabbatar da Sun k ulla yarjejeniyar alk awari a tsakaninsu& ya zauna daf da ita ba tare da yana kallonta ba ya hau matsa hannunsa yana furta  Tun muna yara na amince soyayyar da take tsakani na da ke mai girma ce, kin fi kowa so na a cikin y an uwana ke ce solution na duk wata matsala da ta tunkaro ni, ko a wannan karan na so naje Miki da tarin matsalolina Ban San me yake dabaibaye ni na kasa aikata hakan ba. Teey ki amince ba ganganci na yi da rayuwata sai K addara da ta saka ni jefa kaina cikin ramin da ba mai fitar da ni sai Allah, na San ni mai laifi ne Fateemah Amma wallahi Ban San yarda hakan ta faru ba& . Tun kafin ya ce komai hankalin Fateemah ya tashi zuciyarta ta dinga rawa ta San koma meye zai fito daga bakin Kiddo ba mai da di ba ne, muninsa mai saka k una da ra da din zuciya ne, ba mamaki da zarar ta gama ji zuciyarta ta buga ta Mutu, Amma duk da haka tana son ji, tana son Jin Matsalar Kiddo ko da zata zama ajalinta& don haka cike da k arfin hali ta ce  Ina Jin ka Imaam&  a hankali ya sauke ajiyar zuciya ya shiga bata labarin ha duwar su da Muhammad Alwan har zuwa yanzu da komai yake Neman ya dagule masa, ko na ce ma ya Dagule"

d in& ..

Kafin ya gama bata labari tuni duk wata gab a ta jikinta ta fara rawa kakkarwa take sosai ga wani tarin

"gumi da yake tsatstsafo mata. Idanunta da suke disashewa ta zube a kan Kiddo, tana son ta gano gaskiyar abinda ta gani a k wayar tasa idanun. Tsoro ne sosai a cikinsu tsoron da ya bayyana har a sassan jikinsa ta hanyar sanyin da gabbansa suka yi. Bata tab a ganin karaya a tare da Moddi ba tun tashinsa har girmansa sai yanzu da yake zube a gabanta cikin Neman mafita& . Raunatattun idanunsa ya zuba a kanta yana"

"fatan Tee d in ta samo masa mafita, mafitar da zata zama alheri gareshi da ahalinsa gaba d aya hawayen"

"take zubarwa kafin ta d ago cikin karayar zuciya da ta murya ta ce  Idan har na gane abinda ka fa da Moddi, ka jefa kanka ne cikin k ungiyar matsafa masu Neman ku di ta ko wani hali. Me yasa Moddi? Me yasa naka ajiye kanka inda Allah ya ajiyeka ba? Ya kake so Didi ta ji a sanda ta sameka da wannan laifin? Zuciyarta zata buga zata samu matsala sosai da lafiyar ta ka sani ko? Me yasa tun kana yaro ka zama Kai je jarrabawar Didi? Kai ka dai ne namiji Amma Kai ne kake wahalar da ita, bata Jin da Dinka ko ka dan saboda ka auri matar da za a kira k arfen k afa& Ban San me zan ce maka ba, Ban San wace shawara zan baka ba& . Ta fa da tana dafe k irjinta da ya matsa matsa mata da wani irin bugu. Shi Kansa kasa magana ya yi bayan idanunsa da suka yi jajur jijiyoyin Kansa suma Sun bayyana tashin hankalin da yake ciki. He wish ace duk abin nan mafarki yake yi ba gaskiya ba. Abubuwa da dama Sun bayyana Alwan a matsayin mutumin kirki ba zai ce ya tab a samunsa da wani mugun abu ba, Amma me yasa ya kasa yarda da shi? Dole zai saka ayar zargi a Kansa ya kuma zama dole ya raba jiya da shi anzo gab ar da Sam ba zai iya mu amala da shi ba koda hakan yana nufin rasa rayuwarsa& ta yaya zai saka masa sha awa da son yarinyar& . Sai ya datse leb ensa da k arfin gaske yana Jin takaicin abinda yake ji

17 / 32