Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Hadarin GABAS Book Complete Complete Hausa Novel by Nazeefa Sabo Nashe

Author :  Nazeefa Sabo Nashe Category :  African Stories & Novels

Chapter   30 / 32

87K to 90K   out of 93.3K words

bawa saboda har yanzu su basu San abinda Ya faru ba. Kuma wata hu du kacal aka saka. Ba tare da Moddi ya sani ba don ko sako shi a zancen yaran Didi bata yi. Kamar ko yaushe Didi da Iman kawai ta samu a parlorn. Ta zauna tana gaishe da Didi. Ta amsa mata cikin yanayin da ta Saba. Tana nuna mata wasu kayan kitchen da ta fara siyawa su Amanin. Ta gani ta kuma yaba. Sai ta kalli Iman tana furta

 Ina Amani? Iman ta mik e sai Fateemahn ta ce mata ta dawo ta zauna zan je na ganta da kai na.

A zube a saman gadon ta ganta. Idonta a lumshe gaba d aya ta fita daga hayyacinta kamar ba Amani y ar

"gayu ba. Ta saki ajiyar zuciya ta zauna tana saka hannunta kan gashin Amanin ta mayar da shi baya don ya rufe mata fuska. Duk gashin a cukurku de yake ba ya samun gyara. Amani ta bu de lumsassun idanunta ta zube su a kan Umma T  D in. Sai ta mik e a hankali don jikin duk ba k wari ba wani abincin kirki take iya ci ba. Gaishe da Umma T D in ta yi data zuba mata ido cike da tausayi take dubanta.  Ama.. ba zaki cire damuwa daga ranki ba ko? Sai wani ciwon ya same ki ko? Dubi yarda fa kika zama? Amani lumshe idonta ta yi kawai tana jin dama wani ciwon zai sameta har ya zama ajalinta da tafi kowa son haka. Hannu Umma T d in ta saka a bakinta, hakan yasa ta bu de ido tana kallon tafin hannun Umma T D in. Tablets ta gani. Umma T ta ce  Bu de ki sha, yanzu abin yazo min kada mu je ko kin samu ciki mu shiga uku, gwara tun wuri a koro duk abinda yake cikin mahaifar. Zuciyar Amani ta dinga wani bugu. Ta dinga jin a zuciyarta tabbas da zata samu ciki ba abinda zai hana ta bar shi ba don komai ba sai don ta tonawa Dada"

"asiri, don ita Har a lokacin ba wai ta hak ura ba ne, tana dai kallonsu suna budirinsu da son rufawa Dada"

"asiri, amma a zuciyarta tana jin ba afuwa tsakaninta Dada tilas Ya girbi abinda ya shuka. Ba zata so ta"

"samu ciki ba balle ta sake b atawa kanta suna duk da a wautar ta hakan shine abinda ya kamata.  Ki sha Fateemah ta furta tana tura mata tablets  din. Sai ta sha  din zuciyarta tana addu ar Allah yasa bata samu cikin ba.  Ba zai miki illa ba, amma nan da 1 hour na San za ki fara bleeding Wanda zai"

Zama period d inki na San shikkenan mahaifarki ta wanku. Amani ta lumshe ido kawai tana d aga kai.

"Umma T ta zauna tana mata nasiha game da Dada sai ta ji zuciyarta ta  d an samu sauk i. Sai kuwa ga mararta tana mur dawa ka dan. Kamar wasa sai bleeding. Umma T, ta ce  To Alhamdulilah hankalina ya kwanta. Sai maganar karatunku na gayawa Mahmud dole zaki fara karatu da zarar an fara next session a Sky Line. D aga kai kawai Amani ta yi tana mayar da kanta saman pillow don ita yanzu bata jin tana da"

wani buri a duniya. Sai da marar ta lafa mata sannan Umma T ta tafi gida.

"A kwana a tashi zuciyarta ta fara sanyi, Har ta koma walwalarta kamar da, suka cigaba da soyayyarsu da"

"Mahmud, kan dole ta cusawa kanta son sa, don ko bakomai tana jin auren shine rufin asirinta. Duk da bata San me zata cewa Mahmud a sanda zai kusanceta ya jita ba budurwa ba. Wani kallo zai mata shine abinda yake  d aga mata hankali. Dada tun bayan faruwar abin bai fiye zama a k asar ba, ga wani arzikinsa da yake sake bunk asa kullum yana jirgi daga can k asar zuwa can. Don haka sam bai San abinda ake shiryawa na auren su da Mahmud ba, Didi bata gaya masa ba kamar yarda ta ja kunnen y ay anta akan kada kowa ya gaya masa. Da Umma D, ta tambayi dalili sai ta ce mata saboda Moddi ba ya son a yi auren nan kusa, ya fi son yaransa su yi karatu. Da wannan ta kashe bakin Umma D, don itama yanzu ba abinda take buri irin auren Mahmudu da Amani ba don komai ba sai don ku din Moddi da take gani, Moddi ba shi da magaji idan har Mahmud ya auri Amani ta San sune da riba. Haka Safna ma bata San me suke shiryawa ba. Ita yanzu hankalinta a kwance yake tana samun ku di irin ku din da take so. Burinta ya cika Muhammad Alwan ya cikata da naira. Ga Moddi ma yana sakar mata ku di duk da bashi da lokacinta don"

ya yi keeping kansa busy.

"Ranar da Amani ta san tana da ciki a ranar saura sati biyu auren su, kuma a ranar Didi ta sanar da Moddi"

zata aurar da su Amani. Runtse idonsa kawai ya yi yana mamakin abinda Didin ta ce sai dai bai furta

"komai ba, don ba a ba shi damar furtawar ba. Yana kallo ta mik e ta fice daga parlorn sa. Sai kawai ya cusa hannunsa cikin sumar kansa yana fisga ka dan ka dan& "

Wannan shine abinda ya faru& .

&&&&

An dawo labari&

Cikin dare Amanin ta dinga jin motsi a  dakin da take kwance a asibitin. Ba barci take ba hakan yasa ta

bu de ido tana kallon mutanen da suka shigo cikin d akin jikinsu sanye da black wears& fuskarsu a sink e cikin face mask. Tana kallo suka gudawa duka mutanen d akin wata powder. Tana shirin ihu itama suka

busa mata& daga nan bata San me Ya faru ba. Sai bu de idonta ta yi ta ganta a wani irin d aki& &

JIKAR NASHE

Saura 2 pages a gama book 1. Shine kuma free. Don samun cigaba ki tura 500 ko 1k don shiga aji na

musamman ta wannan account D in. 2118666253 UBA.

HADARIN GABAS YANZU AKA FARA!HADARIN GABAS& ..

33.

NAZEEFAH SABO NASHE.&
'

8033748387.

BRIGHT PENS SECOND BATCH

"Ware idonta ta yi sosai tana duban babban bedroom d in, da ya sha Kayan more Rayuwa masu"

"azababben kyau. D akin banda fitar da wani irin sassanyan k amshi ba abinda yake yi. Ta dinga bin d akin da kallo tana mamakin ina ne nan? Bata samu amsa ba kasancewar ba kowa a wajen. Ta mik e tana jin yarda kanta ya wani irin sarà mata kamar zai fa do, hakan yasa ta rik e kan nata tana cije bakinta ka dan. Ta koma ta zauna don ba zata iya tafiya ba, wani irin ciwon kai take ji ga mararta data matsa mata da ciwo. Tsawon mintuna tana zaune a gefen tattausan gadon ba tare da ta San abin yi ba. Sai ta dinga jin motsi alamar ana bu de k ofar d akin. Ido ta Ware ganin wacca ta shigo. Mace ce cikin kamilalliyar shiga sai kallonta take murmushi fal fuskarta ta furta  Kin tashi? Madadin Amanin ta amsa mata sai ta d auke kanta, zuciyarta na wani irin bugu ta furta  Ina ne nan? Wa ya d auko ni daga asibiti ya kawo ni nan? Girgiza kai matar ta yi tana furta  Sanin ba shi da wani amfani, don haka gwara ma ki daina tambaya ki fuskanci abinda yake gabanki, Uwargida ta ce a yi Miki duk abinda kike so, mu lallab aki tamkar sarauniya don haka yanzu zamu cigaba da bin Umarninki&   Uwargida? Amani ta furta cikin sigar tambaya. Matar ta sake sakin murmushi ta furta  K warai kuwa, na San baki Santa ba, amma nan gaba ka dan za ki Santa,"

"ta ce tana gaisheki ki kuma kula da kanki da abinda ke cikin ki, don a yanzu bata da wani abu mafi soyuwa"

"da ya zarce ke da  d an cikinki a duniyar nan& . Hannu Ama ta saka ta Shafa cikin, zuciyarta na wani irin wuntsilawa bata so ta gasgata abinda yake ranta, amma tabbas ko ta k i ko ta so dole ta yarda Dada ya siyar da ita, Ya kawo ta inda za a tsafaceta a tsaface d an cikinta& sai ta dinga jin wani irin takaici zuciyarta ta dinga zafi. A zafafe ta kalli matar ta ce  Idan burinku d an cikin, ku cire shi ku bar ni naje na yi rayuwata kamar yarda kuke so&   Ba hurumina bane wannan&  Matar ta fa da tana sakin dariya. Sai kuma ta jawo food warmers masu kyau ta shiga zuba lafiyayyen abinci a cikin plate ta tura gaban Amani. Kallon abincin ta yi kafin ta furzar da huci.  Ba zan ci ba, ki d auke daga gabana. Bata bi tata ba ta fice ta bar mata d akin. Amani ta yi saurin mik ewa zuwa bakin k ofar. Sai ta tarar k ofar irin mai thumbprint ce dole ba zata iya fita ba komai zata yi. Hawaye ya zubo mata, a hankali ta zube a saman tattausan carpet  din tana sakin kuka. K amshin abincin ya dinga rinjayar yunwar da take ji don haka bata San sanda ta ja plate D in ta fara ci ba. Ita kanta ta manta yaushe rabonta da abinci don haka ta zage ta ci abincin sosai."

Ta kuma sha sassanyan kunun ayar da aka ajiye mata.

"Sai da gari ya yi haske sosai sannan Iman ta farka daga sumar da ita da aka yi a d akin asibitin, aka sakata"

"barcin dole. Su Didi da Umma T, ta fara kalla kafin ta mik e tana jin kanta na wani irin sarawa. Bu de ido ta yi ganin agogo Ya nuna har k arfe 9:00 ta fara tunanin wani irin barci suka yi, don dai bata jin duka mutanen d akin sun yi sallahr asuba, idan kuma Sun yi me yasa ita basu tashe ta ta yi ba. Saman gadon Amani ta kalla sai ta ga wayam. Tunaninta tana toilet sai dai duk zaman jiran da ta yi, ba Amani ba labarinta. Da sauri ta mik e ta isa bakin toilet d in tana zabga kiran Amanin jin shiru yasa ta tura k ofar toilet D in taga wayam. Da sauri ta dawo  d akin idonta Ya hasko mata takarda. Ta isa da sauri ta fara karanta takardar tana jin bugun zuciyarta na k ara gudu ganin abinda yake cikin takardar.  Kada ku neme ni, ba zan dawo ba, na yi nisan da ba zaku tab a samu na ba, ba zan iya zama ba, ba zan iya cigaba da rayuwa da ku ba&  Ta dinga kallon rubutun tana son ta tantance na Amanin ne ko na wani daban. Idonta ya fara zubar da ruwa. Bata san sanda ta k walla ihu ba. A razane Umma T, ta farka kafin Didi ma ta farka. Suka furta  Lafiya Iman? Takardar hannunta ta nuna mata tana furta  Ama& Umma T, ta gudu ta tafi ta"

bar mu.

"Umma T, ta zauna turus a saman gefen gadon dafe da k irjinta da ya matsanta mata da bugu.  Kira"

"wayarta Imaan, kira mu ji idan Har wayar na yi zan saka a yi tracking d inta duk inda take. Iman ta yi saurin d aukar wayar ta fara kira sai dai me, wayar Amanin tana d akin tana ringing alamar bata tafi da ita ba. Umma T, ta runtse idonta tana jin tashin hankalinta na sake girmama, ina Amani zata tafi? Wace"

rayuwa zata je ta yi shine abinda ya tsaya mata a rai. Didi kuwa ba bakin magana don maganar ma ta

d auke sai bin su take da ido cikin tashin hankali. Turo k ofar da aka yi ne ya saka su juyawa gaba  d aya. Ya

"shigo cikin d akin fuskarsa ba yabo ba fallasa. Sai zabga k amshi yake kasancewar garin sanyi ne, jikinsa sanye yake da riga da wandon jeans sai jibgegiyar rigar sanyi a jikinsa, hannayensa sanye cikin aljihun rigar. Umma T ta d auke kai daga kallonsa. Har cikin d akin ya shiga yana kallonsu da yanayin tambaya a idonsa sai dai ya kasa bu de baki ya yi tambayar. A zafafe Umma T ta ce  Hankalinka ya kwanta ko? Ka Yi ruining rayuwar Amani, ta tafi ta shiga duniya tunda hakan ka zab ar mata. Ya waro ido yana furta  What? Fateemah ta yi tsaki tana furta  Ai na San ka ji sarai abinda na ce, Amani ta tafi, ba irin kunnenka da ban ja ba Moddi amma sai da ka aikata abinda ka so, yanzu me gari ya waya? Me kake so muce da mutane? Shiru ya yi yana taune lips d insa, yana danna waya sai kuma kamar Wanda aka ce tashi, ya tashi da sauri ya nufi waje wayar a kunnensa&  Fateemah ta bi shi da kallo idanunta har yaji suke saboda hawayen da Moddibo yake saka ta. Didi ma binsa ta yi da kallon don ita yanzu ko magana bata iya yi ciwon hawan jini ya saka muryarta ta karye& Iman kuwa haushin Dada kamar ya kasheta abinda ta lura da shi kamar bai damu ba, kamar ba abinda ya dame shi da tafiyar Amanin, tunda burinsa"

ya cika..

"Yana fita ya shiga motarsa, tsabar turirin da zuciyarsa take masa ne yasa ya kasa driving d in ya zubawa"

"wayarsa ido. Still numberr Alwan ta k i shiga. Taune lips d insa kawai yake yana Jin kamar ya rufe ido ya gan shi a Abuja. Kamar wasa a karo na barkatai wayar ta shiga sai dai instead of Alwan d in ya yi picking sai bai yi ba, ya turo masa text message  Ka daina kira na, don ba zan amsa ba, ka gama mana aikin mu bamu da wani sauran business da kai& yarinya kuma tana hannun mu. Moddibo ya waro ido yana sake kallon message  din mai hakan yake nufi? Alwan ya yaudare shi kenan? Har Abuja ya je Amma an sanar masa Alwan baya nan. Bai dawo daga wancan firgicin ba wani message  din ya shigo masa& .  Amani bata Nigeria Imam, kada ka yi wahalar nemanta zamu dawo da ita da zarar mun samu abinda muke so, Nima kuma ba zaka sake samu na ba& .. da k arfi Moddi ya ce  Don t Alwan, Don t ba haka muka yi da kai ba&  ya fa da a zafafe kamar Alwan  din yana gabansa. Ya tura masa message amma bai tafi ba, da alama da gaske Alwan ya daina aiki da layin. Me kenan ya aikata me ya shiga Kansa da ya aikata komai ba shaidu? Me zai ce da Didi wani bayani zai yi musu? Dole ne ya yi shiru kawai da bakinsa& ya dinga cijen leb ensa yana Jin kwanyar Kansa kamar ta tarwatse& ba kowa ya jawo masa wannan matsalar ba sai Safna& ta ina zai fara? Kiran numberr Alwan yake amma still wayar bata shiga. Ya kifa kansa kawai a saman sitiyarin motar yana sakin huci a hankali. A haka ne yake pretending kamar bakomai, kamar ba ya Jin komai a zuciyarsa Amma shi ya San abinda yake zuciyar tasa& kamar an tsikare shi, ya sake fincikar motar da mugun speed. Allah ne ya kiyaye, Allah ne kuma ya kai shi gida lafiya& ko motar bai rufe ba ya fito ya nufi cikin gidan& . A bedroom  dinta ya dinga jiyo hirarsu da dariyarsu basu San da zuwansa ba shi yasa suka cigaba da hirar cikin  daga murya. Boss lady ta ce  Kice dai gida ya zama naki, kai Safna kin iya tsiya, ya aka yi wai aikin ya ci har haka? Ba za ki gane ba Na ima, bafa k aramar tsanar yarinyar nan na yi ba, duk wani aiki da na yi a kanta baya tafiya min successfully. Ba k aramin asarar ku di take saka ni ba, yarinya sai ka ce aljanna. Alwan shine tsani na na cikar buri na, da abinda ya bani na yi amfani, na saka mata a furar da na san tana sha duk dare, na san Didi bata Shan sugar don haka mazubin da ake zuba"

"mata daban ne, a cikin na Didin na saka maganin barci, shi kuma Imaam a kettle  din shayinsa da yake sha"

"duk dare kamar ibada anan na zuba maganin da na karb o wajen bokan, Wanda ya tabbatar min in dai"

"suka sha a tare sai sun kusanci juna, koda ba a cikin hayyacinsu ba ne, na kirkirarwa kaina ciwon k arya don kawai na cika buri na& sai gashi komai successfully, ai ina ta jira ki dawo daga South Africa ki sha labari. Zancen da nake miki suna can har tsohuwar zube a asibiti sakamakon bayyanuwar ciki a jikin yarinyar, cikin da na tabbatar koda tsiya koda tsiya tsiya sai na zubar da shi& . Da sauri Dada ya ja baya, yana k ok arin controlling zuciyarsa& Ashe Safna ce da wannan mugun aikin, yaransa suke zargin shi ya saka musu magani suka kusanci juna. Ya dinga jin jiri a Kansa fisgar leb ensa kawai yake, yana k ok arin danne b acin ransa, bai kamata ya nunawa Safna ya ji komai ba, zai yi maganinta a lokacin da bata tsammani ba, shi yanzu burinsa ganin inda Amani take. Don haka ya shige part  d insa hankalinsa a tashe,"

duk wani layin Alwan da na Boss  d insa ba Wanda bai kira ba sun k i shiga&

&&

"A karo na biyu ta sake Jin motsi a bakin k ofar d akin& da sauri ta gyara zamanta don wannan karan kam ta shirya fita daga gidan koda hakan yana nufin sai ta sumar

30 / 32