Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Hadarin GABAS Book Complete Complete Hausa Novel by Nazeefa Sabo Nashe

Author :  Nazeefa Sabo Nashe Category :  African Stories & Novels

Chapter   28 / 32

81K to 84K   out of 93.3K words

 din Imam  din. Haske ne ka dan a

" dakin, sai wani kalar azababben k amshin turare da ya shiga hancinta. Zuciyarta ta cigaba da bugu. Idonta a rufe ta danna Switch  din wutar  d akin. Idonta ya hango mata su, da gaske komai ya faru don ga Amani nan bisa k irjin Ubanta tana barci, shi kuma ya rungumeta sosai& Wani irin ihu Safna ta saka Ihun kuma bai saka Sun farka ba. A fusace ta bu de Fridge  din da yake d akin ta bu de ta  d auko ruwa mai shegen sanyi ta watsa musu. A gigice suka bu de ido a tare, kuma hankalinsu a take ya dawo abin ya dawo musu kamar flash. Da sauri Amani ta janye jikinta tana Ware ido sanin cewa wannan ba mafarkin da ta Saba bane, don da gaske take jin wani irin zafi a k asanta, zafin data tabbatar na rasa budurcinta ne& . Da sauri ta runtse ido jin Ihun da Safna ta sake yi, ihun da ta tabbatar Didi zata ji ta, don windown ventilation  din d akin Dadan yana fuskantar na Didi kuma duk a bu de suke. still a cikin maye take don ji take kamar ta fa di duk da a zaunen take, amma fa komai ya dawo mata daki-daki kamar majigi da sauri itama ta zabga nata ihun. Dahdan ma idonsa a runtse suke kawai. Amma dukan da Safna ta kaiwa Amani ya saka ya bu de idonsa. Da sauri ya rik e hannunta  Don t touch her&  ta fisge hannunta tana masa wani irin kallo daidai lokacin da Bugun k ofar Didi da Iman ya cika musu kunne& Safna ta tafi zata bu de da wani irin jarumta da fisgo muryar da yake tunanin Anya tasa ce ya furta  Idan kika bu de a bakin aurenki, idan maganar nan ta fita shima a bakin aurenki& . Da sauri ta juyo tana zuba masa wani irin kallo. A zafafe ta ce  Imaam, kana da courageous har kana iya kallo na ka gaya min haka, ni zaka yi threatening da wannan& . Cije bakinsa ya yi fuskarsa a d aure sosai ya zira rigar jallabiyarsa, wata irin kunya yake ji dannewa kawai yake. Ya isa gefenta a fisge yake wani kallonta  Am telling you the truth, ba laifin yarinya ba ne as we all know nima ba laifina bane, ke kika jawo komai ke kika amince na yi ku di ko ta wani hali, so ga hanyar da son ku dinki ya kai mu nan& . Ihu Amani ta sake saki tana jin zafi a ranta burinta ta iya mik ewa ta dak umi Dada ta shake shi shi da Safna su Mutu. Idan har lissafinta yana tafiya daidai sun yi amfani da ita ne don son duniya da son su yi ku di. Tafarfasa zuciyarta kawai take tana jin bugun k ofar Didi. Ba zata iya bu dewa ba don bata da lafiya, jikinta ciwo yake kamar yarda k asanta ya matsa mata da ra da di da zugi& tana jin Safna ta saki wata shigiyar dariya tana furta  Ni na jawo ko Imaam, to zan"

"gayaw duniya waye kai zan nunawa duniya abinda ka aikata da y ar cikinka, zan fallasawa duniya wannan"

vedion Har Uwarka Didi wallahi sai na nuna mata sai dai hakan ya yi ajalinta! Imaam da yake tsaye ya

"dinga jifanta da wani irin kallo yana cije bakinsa, kafin ya furta  Bar  d akin nan Safna kafin ranki ya b aci, zan iya aikata miki komai I swear&  ya fa da yana cusa hannunsa cikin tarin sumar da take kansa cinkus. Safna ta share hawayenta tana furta  Za ka sani Imaam. Tana kallo ya fisgo hannun Amani ya bu de wata k ofa Ya tura ta ciki, ba zai so Didi ta ganta a haka ba. Don haka duk turjewar Amanin bai sake ta ba sai da ya saka ta a cikin d akin, bedroom ne babba da ya sha kayan alatu. Ya fito yana kallon Safna da still take tsaye kuma har lokacin Didi da Iman basu daina bugun da suke yi ba& hannu yasa ya  dau wayarsa ya danna kiran Umma T. Umma T jikinta na rawa ta amsa wayar  Ki zo yanzu please! Da sauri ta Ware idonta tana furta  Me ka aikata Kiddo? Shi yasa tun  d azu na kasa samun nutsuwa, me ka aikata na ce maka. Murya a can k asa ya furta  Bakomai, ki zo please akwai matsala.. daga haka ya yi cutting kiran Ya shige toilet daidai lokacin da Safnan ta bu dewa Didin k ofa. Didi tana kallonta cikin tashin hankali ta furta  Ina Amani? Safna ta rushe da kukan k arya tana nuna mata wajen da ba zaka tab a cewa d aki ba ne don ya saje da bangon wajen ba k ofa. Didi ta ce  Ban gane ba, ina take? Safna ta saka kuka tana furta  Ya b oye ta cikin d akin sirrinsa, d akin da yake ajiye tarkacen tsafinsa bayan ya mata fya de& . A tare Didi da Iman suka zube k asa da alama dogon suma suka yi. Moddibo da bai San abinda ake ba, ya fito jikinsa sanye da kayansa yana sake goge kansa. Ganin Iman da Didi a k asa yasa ya ware ido yana kallon Safna, ya yi kanta da sauri, yana furta  Me kika aikata musu? Ta fincike hannunsa a wuyanta tana furta  Na gaya musu abinda ka aikata, and so what? Wallahi ka sake ni sai na gayawa duniya abinda ka aikata, idan kaga ban gaya musu ba ka saki matar da aka aura&  Bai bi ta kanta ba ya dai cije bakinsa Ya isa kan su Didi yana shafa musu ruwa a fuska. Suka saki ajiyar zuciya a kusan tare. Didi ta kama hannunsa ta rik e sosai a hannunta tana furta  Ka gaya min Moddi, ka gaya min mummunan mafarkin da na Saba ne.. ya yi k asa da kansa hawayen idonsa yana zuba, Wanda shi kansa bai San dalilin zubar su ba, bai San a mizanin da zai ajiye su ba. Ya matsa hannunta a hankali ya girgiza mata kai. Shigowar Umma T, da sauri ne ya saka shi mik ewa ya matsa daga wajen da suke& a fisge ta ce  Ina Amani? Don burinta ganin Amanin ta kuma tabbatar da ba abinda ya sameta. Ya cije leb ensa kawai tunda Umma T taga haka ta tabbatar ya yi tsiyar Ya aikata. Sai kawai ta sulale a wajen itama ta zauna cikin tashin hankali. Da muryar kuka take furta  Why Moddi? Me yasa zaka saka mana ciwon da zamu kasa warke wa, Amani fa, Amani y arka da ka haifa& . Iman ma kukan take kawai. Shi kuma Uban gayyar ya yi k asa da kansa kawai, shi  din ma ba wai yana cikin sukunin zuciya ba ne, and bai san ta inda zai musu bayani su fahimce shi ba. Didi dai wani irin nishi kawai take, hakan ya ankarar da shi Ya  dau waya ya kira Doctor. Amma kafin zuwa Doctor Didi ta ce lallai sai an fitar da ita daga gidan Moddi ta daina ganinsa. Bata son ganinsa ta tsane shi. Umma T ce ta dinga bata hak uri ta saka aka mayar da ita  d akinta amma still hankalinta baya jikinta, bata cikin nutsuwarta hakan yasa Umma T ta sake shiga tashin hankali bata son Didin ta yiwa Moddinta baki. Suna shiga d akin ta rufo k ofar ta saka Didi a jikinta tana sake kwantar mata da hankali.  Ki yi hak uri Didi, Moddi a yanzu addu ar ki yake buk ata, amma k addarar auren Safna ne ta cilla shi cikin wannan halin. Nan Umma T ta shiga bata labarin abubuwan da da ita Didi bata sani ba. Didi ta dinga kallonta da wani irin shock ta furta  Fateemah, me yasa kika b oye min hakan? Me yasa a sanda na ce Miki me yasa su Magajiya zasu bar gidan nan me yasa kika min k aryar akan Moddi yafi son matarsa ne da su shi yasa zasu tafi sun gaji, sanda kika bijiro min da maganar aurensu da kin gaya min hakan ai da ba wani ja zan amince, me yasa Fateemah yanzu kin ga illar shirunki ko? Kinga halin da kika jefa mu a ciki ko? Burin Safna ya cika Moddi ya kusanci y ar cikinsa, ya b ata mata rayuwa da wani ido zan kalli jama a idan Safna ta tona asirin nan&  "

" Ba zata tona ba Didi, ni na San Safna ba zata tona ba, abu guda ne dole a mata abinda take so dole"

"Moddi ya fasa auren da ya yi dole ya amince su rabu da matar, shine na San burinta, to za a cika mata"

"burinta, in dai akai haka ina tabbatar miki ba zata furta zancen nan ga kowa ba, zata zauna matsayin matar Moddi ita ka dai as she wish&  Didi ta dinga k ok arin tattare yawun bakinta ta ha diye da k yar, tana jin d acinsa a mak ogaranta. Zuciyarta na cigaba da bugu. Har ta sume bata sani ba. Allah ya taimaka"

a lokacin Doctor ya zo. Ya yi k ok arin taimaka mata da duk abinda zata buk ata.

Su Didi na fita Moddi ya zube a saman Otman chair da take d akinsa. Goshinsa kawai yake durza yana jin

"hayaniyar Safna a saman kansa. Muryarta a sama tana furta  Idan Har kana son na rufa maka asiri wallahi sai ka yarda da duk shara din da zan gaya maka&  ya  d an bu de ido yana kallonta kafin ya ja hannunta Ya fitar da ita daga d akin, ya mayar da k ofar yana murza key ya furta  We will talk about it later& . Sannan ya nufi secret room d in da yake  d akin. Zuciyarsa na wani irin bugu ya saka hannu Ya bu de  d akin. Ta  d ago a fusace idonta ya yi luhu luhu gashin kanta a hargutse kamar mahaukaciya sabon kamu. Ta zuba masa idanuwan nata. Tana sake jin wata irin wutar tsanarsa da take ruruwa a zuciyarta& . Da wani irin hanzari ta wawuro side lamp da take gefenta gadan gadan ta kwa da masa ita tana furta  Na"

"tsaneka, na tsaneka Dada, na tsaneka Moddi kuma ba zan yafe maka ba wallahi& & ."

"(Na biya bashin na jiya, As we all know bana posting weekend sai Allah ya kai mu Monday. Ku cigaba da"

"payment into this account don book 1 daf yake da k arewa. Kuma kaf labarin ba a fara komai ba. 2118666253 UBA 500, aji na musamman 1k.)"

JIKAR NASHEHADARIN GABAS& & 31.

NAZEEFAH SABO NASHE&
'

8033748387.

&&&&&

"Hannu yasa inda yaji danshin ko bai duba ba, ya san jini ne, ciwo Amani ta ji masa. Ya cancanci haka ko na"

"ce fiye da haka a wajen ta. Don haka bai ji zafi ba, madadin haka ma tausayinta ne ya cika masa zuciya. Ya lumshe ido bai damu da jinin da yake zuba daga goshinsa ba, burinsa isa wajenta kawai ta amince kuma ya taimaka mata. Sai dai a idonta ya dinga hango tarin tsanarsa, a cikin idon ya hango zata iya kashe shi saboda Jin haushinsa da take. Idanun Sun birkice zuwa wata color daban. Jingina ya yi da bango yana Jin sautin kukanta yana kewaye kwanyarsa. Kuka ne da take yinsa da yake bayyana irin zafi da k uncin da zuciyarta take ciki. Idonsa kawai ya lumshe yana cigaba da Jin k uncin zuciyarsa. Ganin tana shirin shi dewa ya yi saurin isa wajenta da niyyar kamata da sauri ta dakatar da shi ta hanyar sake rotsa masa Abu a d aya b arin goshinsa. Bai damu ba ya yi saurin gocewa yana furta  Ki tsaya Ama& just wait, you need help&  A fusace ta sake d agowa sai dai idanunta basa gani sannan gangar jikinta ta yi rauni bata da wani k arfi sai na zuciya, don tana Jin zuciyarta kamar k arfe tana Jin kuma zata iya aikata komai sai dai sassan jikinta Sun k i bata ha din Kai. Don haka tana ji tana gani Dadan ya d agata cak zuwa lallausa kuma faffa dan gadon. Zata yi masa gardama ya yi k ura mata ido yana furta  Shsssh, relax. Ta runtse ido kawai tana Jin Amon muryar tasa a tsakiyar kanta. Muryar da da take son ji yanzu ba muryar data tsana saboda ita. Wayarsa ya danna tana ringing Doctorn ya d aga  Please ka zo railway akwai patient, come with a nurse&  ya furta yana sake damk e hannun Ama da take k ok arin fisgewa tana son ta mik e. Tsuke fuskarsa ya yi sosai ya ha de rai yana kallonta ya furta  Ba zaki bari ba, me ye haka?  Ka bari Dada ka cuce ni. Wallahi na tsane ka, bana son kallonka kuma ma&  sai ta kuma rushewa da kuka. Fisgar leb ensa ya yi yana furta  Don t forget bani na kawo ki  dakina ba, ke zan tuhuma me yasa kika zo? Me kika zo yi min? Sai ta rushe da kuka tana furta  Kai ne Dada, kuma ka sani Kai ne silar fa dawa ta cikin wannan halin kai kake tsafi da gangar jikina& . Turo k ofar da aka yi ne yasa ta ha diye sauran maganar. Ganin Umma T ce yasa Moddi mik ewa fuskarsa a  daure ya koma gefe yana kallon Umma T  D in da tata fuskar tafi ta shi d aurewa, idanunta Sun yi jajir ta kau da Kai tana kallonsa& . Sai kuma ta cije bakinta ta fara magana k asa k asa&  Fita waje Moddi. Ya yi kamar bai ji ta ba kamar ba zai fita ba, sai kuma ya fitan."

"Umma T. Ta nufi toilet ranta duk a jagule. Ruwa mai zafi ta ha da mata sannan ta fito. Hannu kawai ta saka ta mik ar da Amanin tsaye. Da sauri Amanin ta saka k ara ka dan. Tausayinta ya kama Fateemah amma ta cije tana furta  Wannan ne kawai gatan da zan miki, a yanzu kam Ban San me zan ce miki na"

"rarrashi zuciyarki ba, cuta dai Safna ta riga ta yi mana ita wacce ba Wanda zai iya warkar da mu. Ta fa da"

"suna shiga toilet  din. Towel k arami ta mik a mata tana furta  Ki cire kayanki ki shiga cikin ruwan can, shi"

"zai saka ki warware jikinki ya daina ra dadin da yake. Amani kamar ta zunduma ihu haka take ji. Don dole ta runtse idonsa ta shiga cikin ruwan wani bak in ciki na ratsata ta sha mafarkin hakan Amma ga mijinta na halak ta sha mafarkin wannan ranar da yarda mijinta zai lallab a ta idan hakan ta kasance, sai gashi lamarin yazo mata a abinda zata kira mummunar k addara. Umma T ta juya tana furta idan ya salamce sai ki tara wani ki yi wankan tsarki. Amani ta lumshe ido hawaye suna sake zubo mata kamar da bakin"

k warya.

"Fateemah tana fita daga toilet  din ta fita parlor, itama nata idanun hawayen suke zubarwa, da gaske tana"

"Jin wani irin ciwo a zuciyarta, sai take ga kamar Sun ci amanar mahaifiyar yarannan Sun ci amanar Y ar riga. Me yasa Moddi ya kasa hak uri da aka hana shi auren Safna, ya turje ya dage sai da ta aurota ba tare da amincewarsu ko na Didi ba? Y ar riga suka so, suka kuma yi masa sha awar zama matarsa ba don komai ba sai don kyawawan d abi unta. Ta tuna ranar da suka je Kai kayan lefen aurensa, bai sani ba bai San ana nema masa aure ba. Su kansu iyayen y ar riga basu sani ba sai da suka je, a take a wajen Mahaifinta ya ce ya basu aurenta, bai b oye musu ba ya sanar da su y ar riga bazawara ce ta tab a aure, sai dai auren da wata guda Mijin ya mutu ta hanyar hatsarin mota. Basu wani ji komai ba Sun San Didi ba zata k i ba suka bayar da kayan aka kuma saka rana sati biyu. Sanda suka sanar Didi ai y ar riga bazawara ce cikin murmushi ta ce  Shikkenan sai Moddi ya raya ingantacciyar sunna, Manzon Allah ma da bazawara ya fara&  a haka aka nema masa auren, bai sani ba har sai ranar d aurin auren da aka gaya masa aka kuma sanar da shi da y ar riga aka d aura. A take a wajen ya tubure ya kuma rantse baya sonta me zai yi da ita gashi an sanar da shi bazawara ce&  ta saki ajiyar zuciya Jin taku a bayanta, hakan ne ya dawo da ita daga duniyar tunanin data shilla. Idanu ta zubawa Kiddo ganin likita a bayansa. Fuska a  d aure ta masa filatanci don bata son likitan ya fahimci abinda take fa da&  Baka da hankali ne Moddi, tona mana asiri kake son yi? To ba zai duba ta ba ka ja shi ku koma, tun kafin ranka ya b aci. Oo walla hakki&  ta cigaba da masifa da filatanci. Moddi dai yana jinta bai ce komai ba, ya ja hannun Doctorn suka fice. Sai da taga fitarsa sannan ta ja ajiyar zuciya tana jin yarda zuciyarta ke zafi. bedroom D in ta koma suka sake fitowa da Amani da take taku a hankali. Sashen Didi

28 / 32