Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Hadarin GABAS Book Complete Complete Hausa Novel by Nazeefa Sabo Nashe

Author :  Nazeefa Sabo Nashe Category :  African Stories & Novels

Chapter   32 / 32

93K to 93.3K   out of 93.3K words

jan mayafinta rufe fuskarta. Bata San da shigowar Boss  d in ba, ta dai ji ki dan Band  din ya canja sai kuma Mc ya dinga kwararaton shigowar mai girma shugabar taro. Ta  d an bu de idonta tana kallon Hamshak iyar matar mai masifar kyau da ita& suka ha da ido matar ta sakar mata murmushi tana zama a wajen da aka tanada don zamanta. Aka cigaba da gudanar da taron yarda ya kamata kafin Boss ta amshi mic D in. Cikin muryarta mai bayyana ajinta ta furta  Mak usidin wannan taron don ku taya ni murnar ha duwa da gudan Jini na a yau da nayi bayan d aukar tsawan"

shekaru ina gujewa ha duwar mu. A yau nake son nunawa jama a ita tare da sanar da su auren ta da aka

 d aura da Uban rik onta Imaam Moddibo& . Ta fa da tana nuna Moddi da Safna da suka shigo a lokacin bayansu y an Uwan Moddi ne da Didi da Imaan. Boss ta sake furta  Thank you Moddibo come and meet

your Wife Amani Moddibo& & &

Anan Book 1 ya k are don samun cigaban book 2 a biya 500 kacal cikin account 2118666253 UBA aji na

musamman 1k.

HADARIN GABAS& .. yanzu aka fara zubar ruwansa kuma yana gaba. Shin wani irin zama za a yi tsakanin Moddin Didi da Amanin Dada? Wacece Boss shin ko dai y ar riga ce take raye? Idan kuma y ar rigar ce da gaske kenan da cikin su Amani ta je gidan Dada? Wai ya abin yake ne? Don samun amsa ku siyi Book 2

Wanda zai sauka a telegram

JIKAR NASHE

Ina jinjina ga BRIGHT PENS..

Nimcyluv

Ayshacool

Zee kumurya

32 / 32